Showing 147001 words to 150000 words out of 163724 words

Chapter 50 - WATA_KISHIYA_COMPLETE

27 Aug 2026

87

da yanasan yarinyar ba se yau. "Sir in kaika gida ka huta? Tinda kaki yadda ka zauna a asibitin kasamu sauki ranka ya dade..." Cewar ahamad. Abdoljalal ya dago ya bude idanuwa sa ya kalli ahamad yace "aah karka kaini gida, ni ai bnda hutu yanzu sen

aga yarinyar nan, ka kaini inda zan nemeta in ganta dan Allah..." Ya karashe mgnr yana meci gaba dayin kuka, duk ya fice hayyacinsa, kmr zararre. Ahamad ya kalli agogon motar yace "Sir karfe dayan dare ake nema yanzu..." Abdoljalal daketa ci gaba da kuka

yace "inkai zaka tafi gida ne,ni ka saukeni ko ka bani motata inje nemanta, wlhi bazan iya bacci ba sena ganta..." Tausanta ya kara cika Ahamad, ya sakejin sabon kwallah ya wanke masa fuska. "Ina zamuje to sir..." Cewar Ahamad. "Ko ina...gudunmin fa tayi

da ciki...wlhi sena nemota ta bani cikina ita se tayi tafiyarta, a kan me zata gudunmin da ciki, cikina nefa, ni na mata, amma ta gudunmin da ciki..." Abdoljalal ya fadi hadi da dagowa ya kifa kansa a kan cinyoyinsa hadi da fashewa da wani irin kuka me sa

uti, brain dinsa har wani dil-dil yakeyi kmr ze haukace.. Ahamad shima ya kara fashewa da kuka, driving yakeyi amma hnklinsa na kan Abdoljalal. Nan suka shiga zagaye garin kaduna a daren,suna fita suna haska lungu da sakon anguwanni, amma sam basu ganta ba

,,sunata zagen har akayi asubahi ko rintsawa kaf basuyi ba, seda Abdoljalal yaji kiran sallar aaubahi Kana ya tuna ana binshi bashin salloli. Tsayawa sukayi, a wani masallaci ya biya bashin sallolin da ake binsa, sukayi Asubahin, ya dinga Addu'ur'i Allah

yasa yaga Almuqri'ah, ji yakeyi ze iya bada komi na rayuwarsa inde zega yarinyar. 6:am suka ci gaba da zagaye kaduna suna neman Almuqri'ah har wuraren 6:pm suna yawo sallarh kawai ke tsayar dasu, dasukayi magriba da kyar Abdoljalal ya yadda suka nufo gid

a , ko packing ahamad be gama yiba Abdoljalal ya fito daga motar ranshi a matukar baci zuciyarsa ji yakeyi kmr zata fashe, gabaki daya babu laka a jikinta ya karaso bakin get inda securities suke, kaf suka mike tsaye, hadi da gaishesa, da tambayarsa ya jik

i...ai bebi ta kan gaisuwat dasuke masa ba ya shiga sirfafo musu wasu mahaukatan manyan zagi cikin bacin rai, ji yakeyi kmr a bashi bindiga ya harbesu. Ahamad ya karaso inda Abdoljalal yake bakin get yanata sirfafawa securities zagi sukan sunyi kasa da kai

, sunyi shiru kmr ruwa yacisu. Abdoljalal na ganin ahamad ya karaso ya kalleshi a matukar bacin rai. Yace "Kirawomin shugaban sojojin nigeria, azo a kwashemin tsinannun nan aje a ajesu a dinga dukansu,, har se dun fadi inda yarinyar nan ta tafin min da ci

ki, da hadin bakinsu, in ba da hadin bakinsu ba ta yaya zasu barta ta gudunmin da ciki,,,wallahi nine ajalinsu a gidannan..." Cewar Abdoljalal dake mgnr kmr ze rufesu da duka, shi kadai yasan yadda yakeji a zuciyarsa. Jin abinda Abdoljalal yace yasa secur

ities zubewa kasa suka shiga bashi hakuri, amma fir yaki ko saurarensu, ya kara dakawa ahamad tsawa yace maza ya kira shugaban sojoji ya hadasgi dashi a waya..." Ba yadda ahamad zeyi dole ya kirashi bugu biyu ya daga sbda ta nan dmn yake mgna da Abdoljalal

din in yanada bukatar sanyin waya dashi. Abdoljalal ya amshi wayar ya sanar da shugaban sojoji yasa a kawo motocin sojoji gidansa a kwashe kaf securities din gidansa aje a horasu..." Shugan sojoji yace "Subhanallahi meke faruwa saraki?'' Yayi mgnr zuciya

fal mamaki sbda yasan waye Abdoljalal da tausayi da imani, yayi mamakin dayaji yace azo a kwashe kaf masu hadin gidansa. Sam abdoljalal be bashi amsar tambayarsa ba, yace "kawai azo a kwahesu yanzu, in ba hk ba wlhi zansa bom in kashesu da kaina..." Ya

na gama fadar hkn ya katse wayar, ya juya ya nufa dakin Almuqri'ah, da kyar yake tafiya kmr bashi da laka yakejin jikinsa. Securities sukayi tsuru tsuru wasu nata kuka, se yanzu suke kara nadamar barin Almuqri'ah dasukayi ta fita a gidan...ko 10mnt ba ayib

a da wayan Abdoljalal da shugaban sojoji motoci goma suka iso gidan, suka kwashe kaf securities din suka tafi dasu tantiri se zare ido yakeyi, yayi zawo a wando yafi sau goma. Aka bar wasu sojoji kusan su hamsin a masu gadin gidan nasa.

Yana shiga dak

in nata ya zauna kasa zaman dirshen kmr karamin yaro kawai ya fashe da kuka, me tsanani, ya dafe kansa ji yakeyi kmr ransa ze fita. "Why? Why? Why pls? Meyasa kika gudunmin da cikina? Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!!''' Yaketa fadi yana fusgar gashin

kansa kamar mahaukaci, ya koma ya kwanta kasan tiles din dakin, yana me karajin zuciyarsa kmr zata tsage sbda tsabar tashin hankali tunanikansa cak duk duj tsaya, tunaninta kadai zuciyarsa ke iya yi. "Bansan ina take ba...bansan meyasa kika gudunmin da cik

ina....wayyohhh Allah na zan haukace...zan mutu....!!!! Ya ilahi!!''' Yaketa kara fadi yana male-male a kasan tiles, ya rasa yazeyi, tinda uwarsa ta kawosa duniya be taba tsintar kansa a matasfa irin wannan da yake cikiba,yau kawai har ya fara tunanin ma

haifiyarsa da mahaifinsa, tashin hankalin da yake ciki,ya fara tunanin anya ba bakin iyaye ne dashiba,, sbda bala'in ya shahara ya masa yawa,be saba daukar tension ba, amma tinda ya hadu da ita ya saba daukar bala'i, tinda ya dauki matsifar santa, gashi ku

ma ynzu ta kara masa matsifa wato mataifar rashinta.....

USA.

Dr mus'ab yazo kasar cikin aminci, tinda ya kawota asibitin rabonshi da ita se yau, yaga jikin nata Alhamdulillahi, tasamu sauki Sosai, har ta dan fara magana sosai, a kullum maganarta a k

an Almuqri'ah ne,. Satin dr mus'ab uku a kasar, Ammah tasamu sauki sosai. 10:pm suna zaune a dakin asibitin da dr mus'ab da jarida nurse mami. Ammah na zaune kan gadonta na marasa lafiya, Allah ya rabata da wannan mugun ciwon na jikinta, wato blood can

cer din datake dashi ada amma yanzu da aka mata juyen jinin shikenan ita da kanta tanajin wani irin ni'ima a jikinta, lafiyar datakeji a jikinta tafi ta da. Ta tsurawa dr mus'ab wato detector ido, seta kalleshi kuma ta dawo ta kalli nurse mami, a fari tsor

onsu takeyi amma zuwa yanzu ta aminta dasu mutanen kirki ne. "Sannu da jiki mama..." Cewar dr mus'ab. Ammah tace "Yawwah sannunku da hidima nagode..." Dr mus'ab yace "bakomai mama..." Ammah ta kure dr mus'ab da ido ta sassauta murya tace "Dan Allah kuyi

hkri zuciyata na cike da tambayoyi,zan iya muku tambaya dan Allah?..." Tayi mgnr da hausar da bata wadacetaba. dr mus'ab yace "Eh mama zaki iya mana, muma zuciyoyinmu na cike da tambaya sosai a kanku..." Ammah tace "Dan Allah su waye ku? Ku temakeni ku ga

yamin ina jikata Almuqri'ah,, kunce ku ba macuta bane, na yadda, zuciyarta ta aminta daku, dan Allah karku sa zuciyata tayi rawa a kanku, ku gayamin ina jikata Almuqri'ah bani da kowa a duniya se ita, dan Allah karku cutar da ita kara ku cutar dani..." A

mmah tayi maganar cikin tsananin damuwa, idanuwanta sukayi rau-rau da kwallah, fargaba ya cika zuciyarta, tana tsananin bktr san ganin Almuqri'ah, idanuwanta na tsananin yunwar ganinta.

Paid book ne

39

Dr mus'ab ya cire glass din dake idanuwan

sa ya ajiyeshi a gefe, ya tsurawa Ammah ido, jarida tabi dr da ido. Yayi kasa da kansa kana ya fara magana cikin kwarewa"Ki kwantar da hankalinki mama Almuqri'ah na nan Lafiya lau...xan sanar dake komi daga farkon haduwarmu daku har zuwa yanzu insha Allah

u, ina fatan zaki fahimceni mama..." Ammah ta gyara zamanta tace "insha Allahu, inajinka ka gayamin,....." Dr mus'ab ya gyada kai hadi da fara magana cikin nutsuwa irin ta zallar yan boko. "Ni sunana dr mus'ab,ni dan garin yola ne, amma iyayena cikakkun k

atsinawa ne,, inada asibiti a yola,sannan inadashi a katsina state garin iyayena da kakannina kenan,, mun hadu daku ne a katsina, kun kai 8months a asibiti na keda Almuqri'ah baki da lafiya kina fama da blood Cancer, seda nazo naga halin da kike ciki na d

aukeki na kawoki wannan kasar ta America, na dauki nauyin aikinki aka miki juyen jini, har kusan 3tyms...toh Alhamdulillahi ansamu nasara kin samu sauki, wannan kuma jarida nurse ce wadda take kula dake da kuna asibitin katsina, a lkcin da bakya hayyacinki

,, itama jarida ta bada gudumawarta a kanki duk watannin dakukayi a asibitin ita ke biyan kudin dakin asibitin dakuke kwance a albashinta, cin Almuqri'ah da shanta da take jinyarki duk ita ce,, Bata barku a katsina ba da muka nufo nan American ma da ita

muka taho domin kula da lafiyarki, tana kaunarku saboda Allah, itama jagora ce, tayi temako da dukiyarta, kuma tayi da lafiyarta, muna kara mata godiya, ubangiji ya biyata da Alkhairi Yadda ta baro yayanta a nigerian da iyayenta tazo nan ta zauna tsawon

8month muna fatan Allah yajibnceta har ta mutu..." Ammah da tini ta fashe da kuka ta amshe da amin,a zuciyarta se jinjinawa Dr mus'ab da temakon dayayi mata takeyi, bashi ba har nurse mami ma ta jinjina mata. Ammah ta kara fashewa da kuka ta kalli Dr mus'

ab da mami tashiga musu godiya tana kuka hadi dasa musu Albarka mara iyaka, "ashe na Allah suna nan

.." Cesar Ammah. Dr mus'ab yace "bakomai mama, ki kwantarda hankalinki....akwai wata magana kuma mama amma pls ki fahimceni wlhi ba cuta a zuciyata..." J

in yace akwai wata magana yasa Amma natsawa ta tsuresa da ido a zuciya se sa musu Albarka takeyi. Dr mus'ab ya fara magana kansa na kasa, sbda gani yakeyi kmr yayi mata lefi. "Ina me neman alfarma Daki yafemin na shiga huruminki da nayi duk da bansan ko w

aye kuba?na fara da neman yafiya.." Ammah tayi jim tana me tunanin meye dalilin Dr na neman yafiyarta, ta tabbatar da komi ze mata koda menene zata iya yafe mishi sbda temakon da yayi mata,. "Na yafe maka koma menene.. Amma Dan Allah ina jikata Almuqri'a

h?'' Ta karashe mgnr zuciya fal rauni, se adduarh takeyi Allah yasa ba wani abu yasamu Almuqri'ah ba, mus'ab ke neman yafiyarta a kan hakan. Dr mus'ab yaci gaba da mgna knsa na kasa. "Tana nan cikin Aminci... Byn mun kawoki American,, na dawo nigeria na

hada Auren jikarki da abokina Abdoljalal AASaraki..." Jin abinda dr mus'ab yace ya mummunar haifarma da Ammah faduwar gaba a fili ta maimaita "Aure!!!...Almuqri'ah akayima aure?" Ammah ta shiga tunani tunani, a zatonta ai yarinyar bata isa Aure ba saboda

karama ce sosai,beci ace ta iya daukar d'ana miji ba. Dr mus'ab ya dago ya kalleta ya hango tashin hankali a kan fuskar Ammah, dan haka ya kara kwantar da murya yaci gaba da magana. "Ki kwantar da hankalinki mama wallahi bazan iya cutar daku ba, abokina m

a data Aura sam ba Azzalumi bane, tare mukayi karatu nasanshi nasan gidan iyayensa,..." Ammah taji zuciyarta ta dan natsa jin klmn Dr mu'sab, ta kara aminta dasu mutanen kirki ne. Ganin ta dan natsa yasa Dr ci gaba da mgna cikin hankali. "Mun hada Auren na

n ne badan mu cuceta ba wlhi, sedan temakon rayuka daga cikin hatsari, domin muna hango nasara ayin Auren, dan na fahimci ita yarinyar macece ta gari wadda duk namiji zeso samunta ga hakuri..." Dr ya dan dakata yana kallan reation din Ammah, wadda ta kara

nutsuwa tana kallan dr hadi da nazarin klmnsa a cikin brain dinta na me hankali da tunani hadi da fahimta. Dr yaci gaba dacewa "Abokina Abdoljalal mutumin kirki ne sede be dace mace ba wadda tayi sanadin rabashi da iyayensa, ta rabashi da kowa nashi na du

niya, nima ta rabashi dani se dan karfin kaddarar Aurensa da Almuqri'ah dake ta hannuna ya hanashi nesan tata yadda akeso...a kullum cikin dmwa da bakin cikin halin da Abdoljalal yake ciki nake kwana nake da tashi da dmwa, daga haka muka kulle da waziri

n mahaifinsa kasancewar mahaifinsa sarki ne. Wazirin isma'il shima yana cikin dmwa sanadin damuwar da iyayen Abdoljalal suke ciki musammanma mahaifiyarsa da dmwar yadda aka rabata da d'anta ta tabata Ainun. A kullum cikin shawara muke nida waziri isma'il

, muna nema ma iyalan na abdoljalal mafita, amma abu yaci tura har aka kwashi 10yrs yana tare da wannan muguwar mata tashi,, se daga bisani naga Almuqri'ah a asibiti na,, nasameta nace tazo office dina sukaxo ita da nurse mami, na gaya mata zan temakeki a

kaiki kasar waje, amma da sharadin sede ta aure abolina Abdoljalal sannan ni kuma zan temaka muku... Ba tareda bata lokaci ba Almuqri'ah tace ta amince, sbda temakon lafiyarki da nace zanyi, danna fahimci tana tsananin kaunarki Ainun., a ranar datace ta am

ince nasamu ahamad ma'aikacin Abdoljalal na hannun damansa,da waziri, na gaya musu bukatata a kan hada Almuqri'ah da Abdoljalal aure,, waziri ya tambayeni meye dalilina nayin hakan,,na sanar dashi ina hango nasarar dazesa insha Allahu hankalin Abdoljalal y

a dawo jikinsa, har ya koma ga iyayensa, kuma ya zama mutum tamkar ko wanni d'ana miji....na gaggayawa waxiri dalilaina masu karfi ya aminta,, a satin da aka fitar dake kasar American domin samun lafiyarki,..muka dawo gida Nigerian bayan an dauran Auren a

kasa me tsarki., mukayi shawarar yadda za ayi Almuqri'ah ta tare a gidan Abdoljalal ba tare da matarsa dashi kansa sun san cewa ita din matarshi bace,,,nan ahamad ma'aikacin Abdoljalal ya kawo shawarar taje a matsayin me Aiki? Nace ta yaya? Ahamad yace ta

hannun me kawo musu me Aiki gidan mesuna hajiya kande,, ba bata lokaci ahamad ya bani lambar kande, na hadata da nurse mami, nace ta gaya mata kaf gaskiyar lamarinmu a kn zuwan Almuqri'ah gidan Abdoljalal amma ta boye mata cewa dasa hannuna a ciki, ta nu

na mata cewa itama wata takema aiki,, nurse mami batasha wahala ba a kan hajiya kande kasancewarta mayyar kudi, aka shirya mata komi taje ta kai yarinyar gidan Abdoljalal mukayi nasara kuma matarshi ta dauketa a matsayin me Aikin gidan,,bamu bari haka ba m

uka sa kande tasamu C.I.D a gidan sbda ta dinga fadin komi dake gudana. alhamdulillahi aka kaita Almuqri'ah cikin natsarar ubangiji komi ya fara settling ga Abdoljalal domin nutsuwarsa ta dawo garesa, sede har zuwa yanzu abdoljalal besan aure ne tsakaninsa

da Almuqri'ah ba, Har yanzu akwai asiri me karfi a kansa wanda baze barshi ya Auri Almuqri'ah ba, sede yayita cewa beda yadda zeyi, amma kuma yanasan yarinyar, san da yayi mata ma be tabawa wata halitta a duniya irin saba Wallahi tallahi,, sannan ya kusan

ceta, harma yasamu ciki na farko da ita ya zube yanzu haka akwai ciki na biyu a jikinta wanda nake da tabbacin ta kusa haifarsa ma zuwa yanzu....ina neman yafiya a karo na biyu mama..." Dr ya fadi cikin sanyin murya byn ya karasa bata labarin, ya nisa. Amm

ah ma nisawa tayi, ta matukar tausawa a labarin da dr mus'ab ya bata na Abdoljalal, idanuwanta suka ciko da kwallah, tasan da zafi ka haifi d'a da cikinka amma a rabaku dashi wata can mace data tsincesa a sama,,,nan tashiga tunanin a wani hali kuma ita Alm

uqri'ah take ciki a zamanta da wannan kishiyar tata Azzaluma da dr ya gaya mata. "Bakumin komi ba wallahi,godiya ya dace na muku...,, ni musulma ce ta gaske na yadda da kaddara, duk abubuwannan dasuka faru rubutaccen ubangiji ne, sanadin hakan ne yasa kad

dara da rabo suka baro mu daga kasarmu muka dawo wannan kasar muma..." Dr mus'ab da mami wato jarida suka hada baki gun cewa "Haka ne ...." Ammah ta sauke numfashi tace "yanzu ya ita jikar tawa? Kuma shi d'an ya koma ga iyayensa?"' Dr mus'ab yace "Alhamdu

lillahi take, tana cikin Aminci insha Allahu,,,, be koma ga iyayen nasa ba gaskiya, amma ko a haka ma Alhamdulillahi Mama, tinda yanzu shi Abokin nawa yadawo hayyacinsa ba kmr a farko ba, sannan ga haihuwa yasamu a tare da Almuqri'ah abinda basu taba samu

ba da ita saude,... mungode mungode, dole mune zamuyi godiya baku ba mama..." Ammah ta jinjina kai hadi dacewa "aah muma dole muyi godiya, kuma ni Alhamdulillahi da warakar wannan bawan Allah tazamo a garemu, Allah ya karo dumbin nasara..." Duk suka amsa

da Amin. Dr yaci gaba da magana "Mama ki kara kwantar da hankalinki insha Allahu in kika gama warwarewa zamu koma nigeria zansan dabarar dazanyi Ku hadu da Almuqri'ah insha Allahu, domin har yanzu Shi Abdoljalal besan ni na tsara komi ba, shiyasa bazeyu ko

mun koma nigeria ba ku hadu farad da garaje, Amma insha Allahu zanyi kokarin hakan saboda itama nasan tunaninta da hankalinta na kanki, danma tin kafin taje gidan na kwantar mata da hankali tare dace mata zaki samu sauki insha Allahu, shiyasa nasamu hanka

linta ya kwanta,,," Ammah tace "Bakomai wlhi, Allah de ya kareta, ya kuma basu zmn lafiya ita da mijinta, ya karya mulkin zalinci dan Alfarmar Annabi SAW,,," duk suka amshe da Amin.nurse mami ta kalli dr ta kalli Ammah yayin da dakin ya dauki shiru kowa da

abinda yake sakawa da warwarewa a zuciyarsa. "Mama ki bamu labarinku munasan musan kuma su waye?'' Cewar nurse mami.

Dr mus'ab ya dago ya kalli mami shima yanada bukatar hakan Amma beso ya takura mata danma ya fahimci tanada fahimta sosai, sannan da g

ani tanada ilmin Addini ga hankali wadatacce (danko da ilmi seda hankali). Ammah ta sauke ajiyar zuciya sam batasan tunano rayuwarsu kwata-kwata. Dr mus'ab ya kureta da ido, yadda tayi shiru ya bashi tabbacin akwai mummunar kaddara a cikin labarin nasu. "M

ama munaso musan waye ku, saboda yanzu an

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login