Showing 24001 words to 27000 words out of 163724 words

Chapter 9 - WATA_KISHIYA_COMPLETE

27 Aug 2026

64

komi na bukatuwa

a dakin. Larai ta mika mata wayar da Sauden tace a bata yarinyar ta amsa tana me zubowa larai ido alamar tana neman karin bayani a kn wayar, dukda taji hajiya tace daman za a bata waya . "Hajiya ce tace a baki wayar ai kin iya waya kou?'' Yarinyar ta dag

a mata kai alamar Eh, larai ta bita da ido tana mamakin ganin har yanzu yarinyar bata mata magana ba, ita kadai ke rawarta da kidinta, mikewa tayi ta fice a dakin hadi dacewa ina zuwa....'' Yarinyar ta daga mata kai alamar toh...hadi da duba wayar da lara

n ta bata taga wayar a kunne take, contact ta Shiga taga numbers guda biyu daya an rubuta Alhaji AAsaraki dayan an rubuta Hajiya saude, duk sauden ce tasa numbers din a wayar. Daman a ka'idar AAsaraki duk me dafa masa abinci se an bata waya wannan dole ne

, kuma seya zamana yanada number dinta, ta yadda ze dinga gaya mata abinda yakeso da abinda bayaso, rayuwar dasukeyi shida saude kmr rayuwar turawa ce ba ruwan miji da mata ammafa ita matar tanada ruwa da mijin dan duk abinda yakeyi zuciya da kwanjinta na

knsa itade babban tashin hankalinta taji labarin ya kalli wata wayyo shine babban tashin hankalinta, amma bata taba ko jin labarin ya kalli watan ba itama da kanta tasan shi mata basa gabansa hidimar gabansa kawai yakeyi, ita kuma tana Aikin hidimar kishi

nsa..... Kyar yarinyar ta tsayar da idanuwanta a kan number din dataga An rubuta AAsaraki, se maimaita sunan takeyi a ranta. A hk larai tazo ta sameta hannunta duka biyu rike da ledoji. Larai ta karaso yarinyar ta ajiye wayar a bedside hadi da zubowa la

ran ido, duka ledojin larai ta ajiye a kn gadon, ta cicciro hijjaban ledar farko, ta nuna mata manya manyan hijjabai ne masu azabar kyau kuma se laran ta zabo mata colors masu kyau, maron, pink, ash dark, sky blue, golden, pusher pink, black, dark blue, A

rmy green, brown, sune kalolin hijjaban. Yarinyar tabi Army green din da kallo shine best color dinta army green, dark green, blue light, and dark butter milk, sune favorite color dinta. "Wannan naki ne su zaki dinga sawa kullum da kullum ki kasance da hij

jabi sede in a kiching in kina aiki tinda baza kiyita fama da hijjabi ba ga aiki ga hijjabi seki cire hijjabin naki in kika gama aiki seki dauko kisa knji?'' Yarinyar ta daga mata kai alamar eh. Larai ta dauki hijjabs din tasa mata a Waldrop din, kana ta b

ude leda ta biyu wadda ke dauke da soso, da sabulun wanka na Detol dozing biyu mnya, se brush da Colgate, da Man shafawa me gurguwa guda shida manyan kwalbar, se man kitson soulmate rabin dozing, se

turaren hammata guda shida, sannan se turaren jiki dozi

ng daya, se panties dozing daya da pad din always itama dozing daya, se takalmi slifas irin na yan hudu guda biyu. A ka'ida abubuwan da AAsaraki yace a bawa ko wacce me aiki yafi haka amma ita Sauden ce ke bada san ranta sauran abubuwan tayita ajiyarasu

saboda mugun hali da bakar zuciya kuma babu abinda zatayi dasu, har atamfofi guda ashirin ashirin ya dace a dinga bawa ko wacce me aiki in aka kawota gidan amma ina ita gimbiyar yan wadannan abubuwan kadai take bada izinin a bayar. Bayan larai ta gama nuna

wa yarinyar komi ta bata sabulu daya a cikin dozing biyun sabulun da aka bata da soson wanka tace taje tayi wanka, sauran kayayyakin ta kwashe tasa mata a Waldrop din. Yarinyar ta isa bakin kofar bathroom din se kuma ta dawo ta bude Waldrop dim da Larai t

a ajiye kayayyakin ta dauki brush da Colgate din, ta zuge jakarta ta dauki dan zanin dazata daura in tayi wankan, kana ta nufa bandakin larai na kallonta a zuciyarta tace "Dagani yarinyarnan zatayi tsafta..." Mikewa laran tayi ta isa bakin kofar toilet di

n tace "Kiyi hanzari ki gama..." Yarinyar ta taba kofar alamar taji, larai ta fice a dakin tana mamakin yadda har zuwa lokacin yarinyar bata mata magana ba. Zama larai tayi a bakin kofar dakin tana me jirn fitowar yarinyar daman ta fito daga dakinne danta

bata guri intayi wankan ta samu dmr kimtsawa....seda larai ta farajin motsi alamar yarinyar ta fito harma ze isa ta shirya kana ta shigo dakin, tasameta tsaf tana sanye da doguwar rigar material A-shape material din ya amsheta kwarai da Aniya, kasancewar

color dinsa,Army green ne irin dark dinnan sosai me adon flowers light green ba karamin amsarta kalar yayiba, abinka da farin mutum kalarsa komi akasa mata kyau yake mata, se kamshin turarrukan da aka bata takeyi. Larai ta zubo mata ido kyar kirjinnan na

ta cike luntsum-luntsum da nonuwa tsayayyu wanda hatta da kan nonuwan duk ana gani kasancewar rigar taso ta dan kamata, dukda rigar taji jiki ammafa ta mata tsananin kyau. Kasancewar kanta ba dankwali hakan ya bawa larai damar ganin cukurkudadd'en sumar k

anta wadda ta zubo mata har gadon bayanta zuwa duwawuknta mnya-manyannan wadanda suma suka cika rigar dake jikinta. "ya subhanallahi!'' larai ta fadi a bayyane yayin data karaso ta shafo sumar kn yarinyar matsalar gashin ba gyara, a farko larai tasha gash

in doki ne seda ta taba ta tabbatar da gashin yarinyar ne, mamaki ya rufeta ta rike baki tana salallami hadi da salatuttuka "La'ilaha ilallahu ni Larai²×, oh muna ganin indian a TV yau ga Indian har gida Allah ya kawo mana ita..." Jin abinda larai tace yas

a Yarinyar yin murmushi hadi da mikewa tsaye ta dukunkune sumar kan nata ta dauresa larai na tsaye tana kallonta se doko salallami takeyi hadi da hailala wasu tayisu completely wasu kuma ina, daman bata iya ba dan bashan inuwan Mkrntar allo tayi ba sbda k

auyensu kauyene na karau, burin iyayensu in suka haifa yara mata sukai 10yrs su musu aure sam iyayen yara basa nemawa yaranasu cigaba dukda akwai makarantun gwabnati a garin, da isilamiyoyi amma sam su yan garin basa zuwa da Anga yarinya ma tana zuwa bok

o shikenan za a hau gulma ace tazama yar iska me bin maza(Allah ya rabamu

da jahilci wanda yafi hauka wuyar magani) "ke yarnan ya sunanki ne dan Allah? Amma daga indian kikazo ko?'' Larai dake tsaye ta zubo ma yarinyar wadannan tambayoyin masu cike da samb

atu hadi da dimauta, itafa tinda uwarta ta haifota bata taba ganin farar fata bama face to face kamar wannan yarinyar ba se yau shiyasa ta dimauce iya dimauta. Yarinyar data juyo ta kalli Larai ta sakar mata murmushi hadi da kokarin bude baki ta fara ma

gana cikin karyewar harshe hade da bebanta, se a lokacin matar ta fuskanci ashe bebiya ce, wani irin ruwan maliyar tausayin yarinyar ne yayi tsalle ya wanke ma larai zuciyarta nan da nan se taji madarar tausayin yarinyar ya wanke mata makoshi, kawai se taj

i idanuwanta na cikowa da ruwan hawaye, ta girgiza kai hadi dacewa ''Oh duk wannan halittar da ubangiji ya zuba, ga baya ga tudu biyu luntsum-luntsum, ga madubi me kyau, mace iya mace, kaya iya kaya , Amma Allah ya tauyeta ta hanyar magana Allah sarki!'' C

ewar larai murya cikeda tausayi, nan da nan hawayen tausayi hadi da imani suka wankewa laran fuska yarinyar takai hannu ta share mata hawayen sbda duk tanajin me laran ke cewa, hijjabin larai ta dauko ta bata black color cikin sabbin hijjabs din da aka b

ata, tasaka hijjabin yaxo mata har zuwa kasan kafafuwanta, sosai hijjabin ya amsheta ya mata kyau ainu. ganin time na tafiya yasasu ficewa a dakin, suka nufa kiching, da kiching din da dakin nata ba nisa ita dakinta ba kusa yake da dakunan masu Aiki ba,

an wareshi ne daban kuma yafi ko wanni dakunan masu aiki kyau a ciki.

Suna isa kiching din nan yarinyar ta saki ido tana kallon ikon Allah da zallar dukiyar da aka zubawa kiching din gashi wani irin fadede dashi danse mutum talatin su tsaya a cikinsa

ba tare daya cika ba, an zuba komi na bukatuwa a kiching din, duk kayan furniture din kiching din dark green ne hkn ya kara daukar hankalinta a kyaun kiching din. Larai ta shiga nunna mata komi da komi, kama daga kn kiching har zuwa kan store da dakin da

kulolin da ake zubawa gogan abinci suke, dakine guda wanda ke cike da manyan kuloli na Alfarma bawai na kananun alfarma ba guys i mean alfarma wadda ta amsa sunanta alfarma ba muna Alfarma ba Alaji, kyaun kulolin ya ratsa yarinyar tin a nan ta lura komi d

e na mutumin nan is perfect and nice, hakan ya bata tabbacin shi din special guy ne. A gaggauce larai ta fiddo mata da macaroni da kifinsa busashe da kayayyakin vegetables da komi dazata bukata har tagama fiddo mata da komi yarinyar idanuwanta na kan was

u kwalebaninndake cike da kayayyakin spaces irin wadanda ta saba gani tin a kasar ta, sede tayi mamakin ganin larai bata bata dasu ba. "Yawwa ba asa masa gishi a abinci knji kou?'' Cewar larai yarinyar ta daga mata kai alamar Eh, daman ita de larai ba ga

ne maganar bebaye takeyi ba shiyasa tanaso ta tambayeta abubuwa da dama amma ta hadiye, kasancewar tambayar data mata a dakima data fara mata magana gaza gane me take nufi tayi, dan haka ta hakura ta hadiye tambayoyinta ta barwa cikinta Amma fa jikinta na

bata yarinyar nan special ce ba local ba. Larai na gefe tana kallon yarinyar ta fara ayyuknta cikin natsuwa hadi da sassarfa hkn ya bata damar gano

yarinyar nada zafin nama, a natse take aiki amma kuma saurin aiki ne da ita. Larai na kallon yarinyar ta had

a komi ta daura a kn gass hadi da kunna fan din dake saman gass din wadda ke zuke kamshin tiririn abinci ta yadda kamshin baze taba fita waje ba. Larai tayi mamakin yadda komi da yarinyar ke amfani dashi a kiching din cikin kwarewa take amfani dasu, dagani

de komi ba sabo bane a gareta, larai na gani ta isa ta dakko wadannan glasses bottle din robobin spaces din daba me amfani dasu se ita da aka kawo yau-yau, har laraba ta gama ayyukanta a gidan na tsawon shekaru bata taba amfani da wadannan spaces din ba,

amma duk bayan wata daya za a zubar dasu asa wasu a nan gurin, se yau rana daya taga yarinyar ta dakko duka kwale banin spaces din ta bude hadi da duba rubutun kasan ko wanne, ta diba ta zuba kala biyar a girkin guda uku kuma a cikin farfesun busashen kif

in, larai na kallonta bata dakatar da ita ba, tana gani ta bude frij ta dauko wani abu a cikin ledarda ta kamfani shima duk kayan vegetables ne, amma laran bata taba ganin anyi amfani dashi ba se yau, yarinyar ta wankesa tasa a cikin farfesun kifin, azab

ar kamshi ya kara rikirkid'a larai, se hadiyar miyau takeyi kwat-kwat. Yarinyar ta gama girkin tsaf cikin kwarewa, larai jiki na rawa tazo ta diba kowanne taci nan ta kara jinjinawa yarinyar domin bata taba cin abinci me dadin wannanba. Larai ta nunnuna

ma yarinyar kulolin daza tasa farfesun da dafadukan macaroni. Yarinyar tazuba komi cikin tsari, kana ta hada masa Apple joice ta zuba a cikin hadadden jug dinsa me kama da danyan gold, larai de na tsaye tana kallon ikon Allah yarinyar ta gama komi ta h

ada a kn kayataccen trea hadi da plates da spon da de komi daza' abukata, ta hada masa, suka nufa side din nasa ta kofar baya, knocking sukayi a falon sukaji shiru dan haka suka shiga falon bakin larai dauke da sallama ba kowa a falon se azabar kamshi da s

anyin dake aiki a falon, saboda tsabar sanyin dake falon kai kace inka taka kasa ruwa ne ze bulbulo. Kamshin falon daya daki yarinyar seda ta lumshe idanuwanta tana mejin wata iriyar nutsuwa na ratsata hadi da kwanciyar hnkli seda ta sauke ajiyar zuciya t

ana me bin falon da ido tsarin kujerun falon da shape dinsu hadi da color dinsu ya bala'in burgeta ga wasu kananun throw pillows milk a kn kujerun tsarin komi na falon is perfect ita nan yafi mata kyau a kn falon hajiya saude. Dinning room suka nufa inda a

ka killacesa da wani irin glass me duhun golden color, an masa zanen mnyan flowers milk color, suna isa bakin glass din ya bude se gasu a wata duniya me tsananin kyau hadi da tsari! Dinning table dinsa and chair's sun hadu iya haduwa, kalarsu milk ne mas

u ratsin golden , ga wani hadadden golden din carpet daya mamaye gun dinning din me tsananin kyau hadi da laushi. kujerun zaman dinning din kujeru ne guda biyu, wadanda sukaji laualshi iya laushi. ta cikin nanma akwai wani dining room din shii na zaman mu

tane dayawa ne sbda in case in yayi baki. tako ina a dining room din cike yake da flowers masu launika iri daban daban se uban kamshi na Alfarma flowers din ke fitarwa, ko ina de acan-acan kmr aljannarh duniya. ajiye trea din yarinyar tayi a kn kayatacc

en glass dining table

din, larai da hannunta ke rike da trea din dake dauke da jug din Apple drink din, itama ta ajiye a kan dining daman ita shi ta riko. Basu jimaba suka fita ta wata hanya ba hanyar dasuka shigo ba wato hanyar kofar dazata kaisu ga kich

ing direct ba tare dasun shigo falon gidan ba.

Dawowa kiching din sukayi suka tsaftace komi na kiching din larai ta bata takaddar abincinan dame gidan keso ta rike ta shiga duddubawa, abubuwa ne dayawa wadansu ma ba a taba dafa ma gogan ba, a cikin

abincinan dake jikin takaddar taga harda abincikan larabawa daman a hotonsa data gani a falon hjya saude, taga yana kama da larabawa dan haka ta kara tabbatarwa yanzu shi din balarabe ne. Seda ta gama dubawa kana suka fito zuwa side dinsu na masu aiki k

afin zuwa nan da awanni su dawo su kwashe komi dasuka kai falon nasa. yarinyar taja ta tsaya larai ta juyo ta kalleta, ta mata alama da hannu da tanaso tayi sallah kasancewar ana binta la'asar magriba, isha'i tinda tayi wankan ta dauro alwala taso tayi sal

larta amma setaga laran tazo ta tsaya mata hkn ya bata tabbacin sauri akeso tayi, bata taba jera salloli a knta ba kmr yau, ita kwata-kwata bata wasa da fannin ibadarta. Larai ta fahimci me take nufi dan hk suka juya zuwa dakin yarinyar ta bata daddumar da

ke dakin, ta nufa toilet ta kara dauro alwala ta fito ta tada ramakon sallolinta.



Kwance yake a dakinsa tinda sukayi wayar nan da hajiya saude zuciyarsa ke cike da kunci, se uban juyi kawai yakeyi a kan kayataccen gadon nasa yana sanye da riga da w

ando kananu masu tsantsi irin na zaman gidan yan hutu kalolin kayan blue ne sun matukar kara fito da zallar kima da mutumcin kyaunsa , sumar nan ta knsa ta kwanta luf-luf kmr gonar Audiga tayi albarka, se uban silki da shinning kawai sumar kn nasa ketayi

tana dibar albarkar idanuwan me kallo, kwance yake sambal ya mikar da tsawon da Ubangiji ya hore masa, a hankali yake ta motsa zara-zaran yatsun kafarsa masu azabar kyau, farcinan kafafuwansa sun dai-daitu da yatsun kafarsa farare karr-karr dasu, kafafuwa

nnan nasa sunyi wani irin luf-lubus-lubus Kai bakace yana taka kasa da kafafuwannasa ba, domin kuwa in akace ka lashe kafafuwan nasa tsaf ma zaka tsugunna ka tandesu tass, macen ko dakeda saurin tashi a sha'awah kafarsa kadai ta isa ta tada sha'awar diya

mace, me saurin kawowa ma tana iya kawowa batare datasan ta kawo din ba inta kalli kafafuwan nasa, ga shape dinsu madai-daita shoe size dinsa 40 ne, zakasha mamakin ganinsa sambal amma beda kafa halitta ce ta Allah kawai ya tsarasa yadda yakeso cikin cikar

zati...juyawa yayi daga kwanciyar dayake yana kallon saman P.O.P din dakin wanda yasha Design me matukar kyau da daukar hankalin me kallo, ya kwanta a gefensa na dama hadi da daura hannunsa na hagu a gefen hakarkarinsa na hagu, ya tsurawa tamfatsetsen TV

din dake manne a bangon dakin ta yammah ido a kashe TV din yake,amma kai kace wata uwar yake kallo a TV din ganin yadda ya tsuresa da ido, lumshe idanuwansa yayi ya bude yana me gyara kwanciyarsa a kn faffadan gadon nasa,

wanda ke dauke da lubus din katif

a...."Alhamdulillahi..." Ya fadi a bayya ne , zuciya cike da godiya ga ubangijinsa na kaddarar daya jarabcesa dashi, yanada komi na morewa duniya, yanada kudade dabesan adadinsu ba, yanada kamfanoni wasuma ya mance dasu, yanada gidajen mai, a duk seconds

din duniya kudaden account dinsa karuwa sukeyi yanada arzikin dako yau ya bar nema ze rayu cikin jin dadih haka duk wani tsatso nasa ma bazeyi talaushi ba, Uwa uba kuma ubangiji ya azurtasa da cikakkiyar lafiya sam shi bame yawan ciwace-ciwace bane sede y

akanyi time zuwa time, a yanzu haka abokinsa Mus'ab nada Sugar amma shi ubangiji ya tsaresa sam ko alamar sugar babu a jikinsa, ciwonsa daya ne zuwa biyu, ciwon kai se Uban gayyar wato ciwon ciki, Wanda yake addabarsa lokuta da dama shi ma ciwon cikin yasa

n matsalar rashin marar daze zazzage abinda ke mararsa ne, gashi Allah yayishi a cikakken

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login