Showing 60001 words to 63000 words out of 163724 words
shi sam baya tukin mota sede a tukashi. Yana ajiye motar a saitin kofar dakin ya fito cikin tashin hankali, Da knshi ya tasheta zaune ya bata takalmi tasa, ba tare d
ata masa musu ba, larai dake tsaye tana kallon munafunci da kwa-kwaf ganin gogan na niyar ya kamota yasata Saurin kamota cikin hanzari dantaji yana cewa asibiti zasuje. Laraice ta kamo masa ita har cikin motar, ta shigar da ita mazaunin gaba, duk jikinta y
ayi lagwa lagwa zazzabi ya karar mata da karfin jikinta. Abdoljalal ya shiga yaja motar suka fice a gidan. Nan larai ta tsaya bakin kofar dakin, tana mamakin wai Saraki ne yau da daukar me aiki a motarsa. "Tabbas da wata a kasa..." Larai ta fadi a bayyane
hadi da rike haba, tin a fuskar gogan ta fuskanci abubuwa dayawa a kan yarinyar ammafa sede maganar nan bazata fito fili ba, wane mutum wane aikinsa.
Se hakuri da typing error ba editing.
Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank sh
edar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card.
SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)
Page15
Tirkashi! Nan fa Ma'aikatan gidan suka rikece da gulma ammafa gulma ta zuciya domin wannan magana bazata faso fili ba, kowa sede yasawa bakinsa
linzami, laf ma'aikatan gidan na cike da alhini amma ga iya wada'da suka gani, ko labari kowa ya kasa bawa dan uwansa saboda kada kace kai nace, ammafa alhini be barsu ba, dan a tsawon shekarun aikinsu a gidan basu taba ganin saraki ya dauki me aiki ba a
motarsa, sun
kula asibiti ze kaita, domin tin bata da lafiya larai tazo ta shafa musu labarin bata da lafiyar, amma fa yanzu bataso tace dasu komi ba, sede tayi wucewarta ta koma bakin aikinta a zuciya kadai taketa juya lamarin amma harshenta baze iya t
attauna maganar da kowa ba,. "Wace ni bakina kanin kafata..." Larai ta fadi a zuciyarta tana meci gaba da aikin gabanta.
Yana driving yana kallonta cike da tausayawa, yayinda hankalinsa kwata-kwata Be jikinsa, zuciyarsa na kanta, se rawar sanyi take
yi har zuwa lokacin. Karatun alqur'ani yasa a cikin motar, saboda duk zafin ciwo inde za asa karatun alqur'ani me girma a kusa dame ciwon insha Allahi ze samu sassaucin ubangiji. Da temakon Allah kawai ya isa wani dankareren private hospital wanda yafi k
usa dashi, ko kusa be tinkari zuwa asibitin dr mus'ab ba saboda yaanada nisa.. Packing kawai yayi ya fito ,ya bude mazaunin datake, yana niyar daukanta cik ta sakko da knta, cikin dakiya ya kamo mata hannu, ta kwace hannunta, asibitinma dabadan ciwo ya ad
dabetaba da bazata zoba wallahi kawai bata da choice ne. Kaf mutane suka zubowa Al-muqri'ah ido dukda tana cikin ciwo amma se kallonta akeyi saboda tsananin kyaunta Abdoljalal se hade girar sama data kasa yakeyi, bakin ciki ya cikasa,. A jere suke tafiya
shida ita Abdoljalal se kallonta yakeyi, yanata wani kakkareta, dukda darene amma asibitin nada yalwar haske kai kace rana ce, hakan ne ya bawa masu kallonta damar kallonta. "Sannu Allah baki lafiya..." Ya fadi kmr zeyi kuka yayin da yakeji kamar ya ciro
ciwon yasa a jikinsa, jinyarta tafi masa zafi a zuciya a kan tasa jinyar, da ana cirewa daya ciro ya hada da nasa ciwon.. Ba bata lokaci sukaga dr a asibitin, Abdoljalal yace dr mace suke bukatar gani, dole kuwa dr macen al-muqri'ah tagani, ba wani lala
ta lokaci aka mata gwaje-gwaje nan ana gano maleria ce, da ulcer. Nan take aka basu gado, aka shiga bata temakon gaggawa, aka mata allurori ba jimawa bacci yayi awon gaba da ita akasa mata drib. Abdoljalal dake zaune kn kujera yana facing dinta, tausanta
dukya rufesa, ansha gwagwarmaya da ita kafin ta tsaya aka mata allura besan matsoraciya bace se yau, da kyar ya riketa ta yadda aka mata allurorin, ance fararen mata basu da kwari, ita de kyakyau take tanada karfi danshi kansa dabadan yanada karfinfa da y
au baze iya riketaba. Sosai ya kurewa kyakyawar fuskarta da ido, yayin da santa ke yawaita a birnin zuciyarsa, se numfashi take saukewa na rashin lafiya.... Har wuraren 12:2am yana zaune yana kallonta, kana daga bisani ya mike yaje ya kira wata nurse yace
ta kular masa da ita, zeje ya dawo...." nurse Munirat tace toh sir..." se wani kwarkwasa take masa tana jujjuya rigiza rigiza din nonuwa kmr jarkoki, da uban duwawuka abin de ba tsari, kmr a kifeta da kwano, ko kallo bata isa Abdoljalal ba, shi besanma
tanayi ba, a duniya mace daya ya taba gani yaji sha'awarta ta fitar hankali itace al-muqri'ah, kuma yasan itace last...
Bayan ya fito harabar asibitin ya shiga Motarsa yaja ya fice a asibitin, yana tafe yana mamakin wai yau shine Ya fita shi kadai b
a tsaro, kuma da motarsa, shi da kansa yasan yana cikin hatsari amma fa se yanzu ya fahimci hakan, dazu be fahimta ba, saboda be cikin nutsuwa amma yanzu nutsuwa ta fara kusantoshi, adduarh yashigayi na neman kariyar ubangiji.... Direct babban kayataccen
restaurant ya nufa ya siya abinci kala hudi, da farfesu kala biyar, akasa mishi a mota,,,, yaja motar ya karasa super market ya Shiga yayi mata siye-siyen abubuwa Da dama na makulashe,, ya koma bangaren kayayyakin sawa, ya siya mata abaya kusan kaloli as
irin, se hijjabs masu kyau na kamfani, kala ashirin duma, da breziya danya kula kullum yawo takeyi ziryarta ba breziya, bata killace wadannan nonuwan shiyasa ya siyo kata bra danta dinga killacesu. Yase musu duk wani abu dazasu bukata. Bayan ya biya Aka
kwashe masa kayayyakin akasa masa a mota, yayima wadanda suka kawo masa kayan motar ihsani kana yaja motar ya bar harabar mall din ya nufa asibitin duk yabi ya kosa ya isa yasata a idanuwansa ko zeji kuma jin dadih, hatta numfashinta datake saukewa ji y
akeyi kamar a zuciyarsa take sauke numfashin, ta riga ta jima da zama jijiyoyi masu amfani a jikinsa. "Ina sanki...." Ya fadi yana driving amma ji yakeyi kmr yana gabanta, seda ya saki murmushin nishadi. Yana isa asibitin ya fito ya fara kwaso kayayyak
in motar ya fiddosu waje, a guje securities din dake gadin asibitin suka iso suka kwashe kayan daya firfito dasu , ya musu jagora zuwa dakin da aka kwantar da ita, suka shigo suka ajiye kayayyakin suma ya nusu ihsani, suka amsa suka masa godiya suka juya
abinsu, daman basu shigo ba a bakin kofar dakin suka tsaya, shi ya karaso da kayan cikin dakin. Karasowa yayi bakin gadon idanuwansa na kanta, har zuwa wannan lokacin bacci takeyi sosai se sauke numfarfashi kawai takeyi na bacci. Munirat dake zaune kn kuj
erar dake fuskartar Al-muqri'ah , se kallon al-muqri'ah takeyi tana yabawa da halittar da Allah yama yarinyar. Tana ganin Abdoljalal ya dawo ta wani fara kwarkwasa, ta zubo masa ido tin shigowarsa. "Ya jikin nata bata farka ba kou?'' Abdoljalal ya tambayi
munirat idanuwansa na kn al-muqri'ah. "A, bata farka ba sir ,,,jikin nata da sauki a hankali zata warware duka insha Allahu. ..." Munirat ta fadi tana ta wani sanabe. Abdoljalal ya mata godiya, ya sallameta ya bata kudade 30k ta amshe se godiya takeyi t
a fita zuciyarta fal farin ciki nan ta kara fadawa san guy din, dan dagani yanada danshi a hannunsa, ita danshinne ke janta.
Zaunawa yayi inda munirat ta tashi, ya kara kureta da ido, numfashinta nata fita a hankali a hankali dagani yasan tana jin jiki
,. Muaahhh!! Ya karasa ya manna mata kiss a kumatunta saboda ji yayi kawai wani abu na fusgarsa a zuciyarsa game da ita. Bata farkaba se 1:30am ,ta farka da salati a bakinta, ta bude idanuwanta a kansa, taga shima itan yake kallo, haka kawai taji wani abu
na ratsata me wuyar misaltuwa, in har taganshi se zuciyarta ta amshi wani irin sako da batasan
wanne neba. "Sannu ya jikin naki ?'' Ta amsa da "Dasauki..." Da bebanci,,, yayi mamakin yadda ta amsa wato de yaga alamar ta fara sakkowa, daga uban fushin da
akeyi dashi. Tashi yayi ya nufa toilet ya dakko wata roba sabuwa dal domin komi na asibitin tsaf yake, ya dakko ruwa a cikin kayayykin daya siyo, ya bata ta kuskure bakinta, ta zuba a robar yaje ya zubar kana ya dawo ya dakko abinci ya bata taci kadan,
danma yanata lallabata kmr kwai. ya dakko maganungunan dasuka bada sukace a bata inta farka taci abinci, ya bata maganin ta kauda kai, nan ma ya fahimci har maganin ma bataso kenan. Lallabata yayi da kyar ta amsa tasha, se binsa takeyi da ido, yanata daw
ainiya da ita, wani abu ta dingaji a game dashi a zuciyarta, saboda dawainiyar dayakeyi da ita se taji ma ya bata tausayin da batasan dalilinsaba. "Kin yafemin pls?'' Ya fadi hadi da marairaicewa yayinda yake zaune yana kallonta. Daga masa kai tayi alama
r Eh.... Ajiyar zuciya ya sauke na zallar farin cikin ya fara shawo knta tinda harta yafe masa... 2:30am ta koma bacci, shikam gogan be rintsa ba, se aikin kallonta kawai yakeyi har asubahi yayi sallah, bayan drib dinta ya kare ya cire mata. Itama tashi t
ayi tana mejin karfi a jikinta, ba kamar jiya ba, ta kalleshi yana kn dadduma ta nufa toilet, Tana shiga toilet din ta ganshi tsaf tsaf da sababbin brush. brush din tayi, taga komi sabo ne na bukatuwar toilet din, ga ruwan zafi, dan haka wanka tayi ta ma
ida kayan jikinta ta dauro alwala ta fito taga benan, a dakin, taga ya ajiye mata kaya a kn gadon asibitin ta duba taga abaya ce da hijjabi, dauka tayi tasa ba karamin amsarta kayan sukayi ba musammanma hijjabin ya matukar mata kyau, ya amsheta ainun kalar
abayar maroon ce, se hijjabin milk color ne, ita knta kayan sun mata kyau, se godiya take masa a zuciya. Ta nufa dadduma tayi sallah ta taso ta zauna gefen bed din kenan,dr da nurses suka shigo har zuwa lokacin be dawo ba yaje gida ne dan yayi wanka ya
dakko wayoyinsa, jiya rudu be barshi ya dakko wayoyin nasa ba, kuma yasan dole ne za a nemeshi a wayoyinnasa. Dr ta dubata sosai ta mayar mata da wani drib din da allurori a ciki dan tin jiya gogan yace kawai kar a sake mata allura a jiki sede a zuba
mata a drip in zeyu dr tace bakomai, suna gama mata abinda zasu mata suka fice a dakin, sunata yabawa da kyaunta hatta dr seda ta yaba da kyaun nata.
Al-muqri'ah ta koma ta kwanta tanata Allah Allah ya dawo, dan tsoro ma takeji ya tafi ya barta ita kad
ai,. Dr din da nurses basu jima da fita ba ya dawo sanye da manyan kaya na Alfarma wadanda suka amshi launinin jikinsa ga kamshi yanata zubawa tako ina,. Dagowa tayi ta kalleshi shima itan yake kallo ba karamin tsananin kyau ta masa ba, hijjabin ya amshet
a ainun,. Ita knta taga kyaunsa sosai, daman deshi me kyaune ta fahimci hakan tin ganinta dashi na farko. Karasowa yayi hannunsa rikeda ledoji ya ajiye yana fadin "Me kyauna knyi kyau sosai...." Murmushi ta sakar masa, hadi da masa godiya tace shima yay
i kyau da bebanci... Abdoljalal ya karaso ya zauna cikin nishadi da farin ciki,, shima ya mata godiyar kyaun datace yayi.. Ya kalli hannunta yaga an maida mata wani drib
din se yanzu ma ya lura saboda hankalinsa na kanta be kula ba sam "dr ya shigo ne?''Ab
doljalal ya tambayeta. Al-muqri'ah ta amsa da "A..." Yace "Okay ya kikejin jikin dasauki!'' Ta daga masa kai alamar eh , yace "Allah ya kara sauki..." Ta amsa da amin, duk suka sakarwa junansu murmushi a lokaci guda. ...
Wata iriyar kulawa yake bat
a ta musamman a zamansu a asibitin, hadi da tattali, da zallar kimar mutumcin SO, yabi ya maidata wata narkakkiya se narke masa takeyi,. satinsu daya aka sallamesu suka koma gida, ma'aikatan gidan duk suka zuba ido, gulma ajali in ba ayi ba a mutu, amma
fa wannan gulmar sede gani kawai. seda duk suka gwale ido sukaga komi.... Har dakinta ya rakata ya kwashi kayayyakin daya siyo mata danya mata sabon shopping. ya kai kayayyakin dakinta da kanshi ya hanata daukar komi ma'aikatan gidan na kallo a kan idan
su akayi komi, tantiri kam ai baki da jiki tini duk suka mutu, amma shifa yasawa ranshi kawai tausayintane yasa oga keyi mata hakan, danshi yanada tausayi shiyasa yake bata kulawar nan, amma fa dukda haka kulawar tayi yawa,... " tantiri ya fadi a zuciyars
a, amma fa har yanzu yana cikin kwad'ayin yarinyar, kuma shi inde miyaunsa ya tsinke tabbas seya maida yawu.
Al-muqri'ah ta masa godiya, bayan ya gama kwaso kayayyakin suna zaune gefen bed shida ita, amma sunada dan tazara da juna, duk yadda ya kaiga
jin sha'awarta har suka gama zaman asibitin ko tabata beyi ba, dukda yana azabtuwa amma haka nan yake jurewa da matsewa yake maida kwad'ayinsa, amma fa duwawu nashan kallo. Abdoljalal ya kureta da ido sam be gajiya da kallonta, har wata kiba tayi na kula
war daya dinga bata a asibitin tayi fresh wahalalhalun rayuwar dake tattare da ita suka fara gushewa tini zallar kyaunta harya fara bayyana, kasannan nata ya kara cika fam wato duwawukanta, sun kara bayyana, ta kara yin kyau da ita, takai mace ta riga ta
kama kasa. Godiya ta masa na hidimar daya dingayi da ita a asibitin kanta na kasa. "Banasan kinamin godiya ai rance na baki zaki biyani nan bada jimawa ba....." Abdoljalal ya fadi yana wani karewa jikinta kallo kasa-kasa. Al-muqri'ah ta dago ta tsuresa da
ido, jin yace wai zata biyashi... "Ni ai banda abinda zan biyaka..." Ta fadi hakan da bebanci. Abdoljalal yayi murmushi yace "Kinadashi mana ..." Al-muqri'ah tayi jim kana tace "ina yake?'' Da bebanci. Abdoljalal yace "in kika kara samun sauki zan nuna mik
i inda yake..." Al-muqri'ah tayi shiru hadi da shiga nazari tace " aah ya gaya mata yanzu..." Abdoljalal yaki yace "Me kikeci na bakinki na zuba,, in kika kara samun sauki zan nuna miki ai zaki biyani kou? Tinda kinada kayayyakin biya sama da kasa...,
gana tsakiyama duk kinadashi. ....'' Al-muqri'ah da bata fahimci me yake nufi ba tace masa ehh zata biyashi..... Tashi Abdoljalal yayi da niyar barin dakin yace ta huta kuma karta ci gaba da dafa masa abinci ta bari se ta kara samun sauki..... Yace kum
a ta dinga fesa maganin sauro na fesawar daya siyo... Al-muqri'ah tace toh ta kuma masa godiya, Abdoljalal yace "Zaki biya ai...." Al-muqri'ah ta daga masa
kai alamar toh... Abdoljalal ya fice a dakin zuwa side dinsa samshi ko abinci beci dukya rame inyana
ganinta sam bejin yunwa. A zamansu a asibitin al-muqri'ah ta fahimci Abdoljalal mutumin kirki ne kuma shakuwa ta kara shiga tsakaninsu me tsanani , ta faraji a zuciyarta zuwa yanzu ba abinda bazata iya ma Abban nata ba, danta faranta masa, kome ma zatay
i masa tasan bazata biyashi ba, dawainiyar daya dingayi da ita a asibitin har kayanta ya dinga wanke mata abinda be tabayi ba, ko kayansa be taba wankewa ba tinda yazo dunita sede boxes kadai yake wankewa kansa, amma ita kullum data cire kaya ze wanke a za
mansu a asibitin.. Al-muqri'ah ta kuma fadawa kogin soyayyar Abdoljalal ba tare data sani ba, amma ita knta ta afka kogin da yake ciki tsundum ya koyar da ita sanshi kuma tini ta dauka.
8:am da talatainin safiya saude zaune a falonta, Yayinda larai ke
tsugunne a kasa, fuska dauke da tsoro, hajiya saude ta zuba mata ido se faman girgiza kafafuwa takeyi, sanye take da wata buhun rigar atamfa abuja bubu, a kalla yanzu turmin atamfa biyu hajiya saude keci, ta kara tafka wata uwar rusheshiyar kiba, ta kuma
dunkulewa rigijiji, ga uwar uban dukiyar kumatunan nan nata sun kara subutu subutu kamar fanje yaji yis, bakinnan nata ya kara zungurere dashi, kamar na biri gashi baki kirin kmr na yan shaye shaye,, hankalin hajiya saude kwance se kara rushewa takeyi tan
a tarwatsewa kamar chin-chin yaji kayan hadi. "Ina shi usman din danace ki kirawoshi ku taho tare..." Cewar gimbiya madam Hajiya saude, tana magana kumatunan nata na motsi, yayin da nonuwannan nata suka kara uban tsawo har sun wuce cikinta sun kai cibiyart
a, kmr de sideden silifan, tumbinnan nata ya kuma kara uban fadi da tsawo, data zauna tumbin ze zauna shima a kn cinyoyinta rigijib. Jikin laure ya kara daukar rawa daman ita tinda akace mata wai hajiya na kira yau da sanyin safiyarnan ita da bata tashi da
wuri amma yau ta tashi da sanyin safiya. larai ta gama yadda da yau akwai tashin hankali ta riga ta sadakarma kwan baya gurbi ne ze fashe, in ko ya fashe seya addabi uban kowa da wari har wadda ta fasashi. "Eh yacemin ynzu zezo saboda oga yasashi wani
aiki ne shine yake dan karisawa..." Cewar larai, Hajiya saude ta bude baki zatayi magana usman ya iso yayi sallama ta masa iso ya shigo shi knsa gabansa faduwa yakeyi saboda kiran saude ba Alkhairi bane. Zubewa usman yayi ya fara koro mata gaisuwa ba tare
data amsaba ta gyara xama, hadi da gyara zaman dankwalin dake knta ta turo shege gaba,