Showing 90001 words to 93000 words out of 163724 words
haka yake, besan meyasa ba kuma ya koma san me kiba, yade san a
kan saude ya farajin yana san me kiba, ko mafarkai yakeyi na shaawah yafi mafarkin yana cin mace mara kiba me kama da jikin Al-muqri'ah, gani yakeyima kamar itace ke zuwar masa A mafarki yana cinta, daga bayan sun hadu ya fara fahimtar hakan. "Cire hijj
abinki pls inga gyaran gashin..." Cewar
Abdoljalal. Al-muqri'ah tayi kasa da kanta daga kallan datake masa, ta makale masa kafada alamar aah. "Toh bari in cire miki hijjabin, da kaina ingani..." Ya fadi yana mika hannu hadi da kokarin cire mata hijjabi. A
l-muqri'ah ta rike masa hannaye da duk hannayenta biyu saboda shima hannu biyun ya miko ze cire mata hijjabi. "Ssssssshhhhhhhhh!!!!!'' Yaja yajin azabar shaawah saboda yadda ta rike masa hannaye, se yaji wani irin abu me dadih ya harbi mararsa, nan da nan
jikinsa ya amsa na zallar shaawah. "Wasshh ddh..." Ya fadi hadi da lumshe ido ya bude ya hadiye wani yawu na ddh ya manta when last ko hannunma ta bari ya taba, kiri kiri tazama marowaciya. Al-muqri'ah ta dago ta zuba masa ido mamaki yake bata shide yanas
an iskanci. "Toh ciremin in gani inde kinaso mu rabu lafiya,..." Ya fadi yana kara rike hannnayenta cikin nasa. Ta makale masa kafada alamar aah. Ya shiga kokarin kwace hannunsa cikin nata domin ya cire mata hijjabin jikinta, ta kara rike masa hannu gam c
ikin nata, ya sauke ajiyar zuciya yayinda laushin luntsuma'un hannunta ke ratsashi, jikinsa ya kumayin weak, da kyar ya iya cewa "Kinsan Allah, in kika bari na cire miki hijjabinnan sena taba miki duwawuka, amma in kika cire da kanki gashin kawai zan gani
in bar miki kayanki please kinga de ni bnda kowa kou?'' Yadda ya karashe maganar a wannan karan seda yayi tasiri a zuciyarta, inhar zece beda kowa se taji wani abu na ziryartarta tana bala'in san kalmar tasa ta cuta. "Ki cire da kanki inde kinasan mu rabu
lafiya, salin alin.." Ba musu ta saki hannunsa cikin nata, ta cire hijjabin jikinta ta rufe kirjinta, ta yadda iya knta kawai ze gani, tayi hakanne kawai domin tanaso su rabu Lafiya,. "Woooooooooowwww!'' Ya fadi yayinda yayi tozali da sumar knta datasha
gyara, anyi packing sumar kannata da pink ribbon, sumar ta sakko har fin gadon bayanta se sheki sumar keyi hadi da walwali, ga uwa uba zuba kamshi da sumar keyi nan da nan kamshin sumar nata ya cika motar tako ina, daman kamshin turarentane tin dazu ya
cika masa mota. Ya kai hannu ya shafa, ya kuma shafawa tako ina yabi ya shashshafo sumar tata ya kamo jelar yayi kisses ya fiddo harshensa ya lashi jekar kan bata, duk yabi ya rude da ganin wannan hadaddiyar sumar tata, se yaga gashinma ya kara tsawo, fin
sadda ya gansa a farko. "Kai kinada gashi sosai tubarikallahu masha Allah..." Ya fadi cikin gigicewa duk yabi ya rude kmr wanda yaga gindi ko nono, toshi ko kumbar yatsunta yagani tada masa shaawah yakeyi. "Kinada kyau sosai wallahi, ban taba ganin mace m
e qualities dinki ba...." ya fadi yana kara kisses sumar data kwanta luf a goshinta. "Nagode..." Al-muqri'ah ta fadi da bebanci. Yace "Kin gode kawai zakice...aah ni dole ki bada tukuici..." Ya karashe mgnrsa yana kamo bakinta duka ya tura cikin nasa, sed
a ya sauke ajiyar zuciya kafinnan ya kamo lips dinta ya fara musu wani irin mahaukacin tsotso, a wannan karan har cikin brain dinta takejin wannan shan bakin nata da yakeyi, bata tabajin abinda takeji ba yau, duk jikinta yabi ya saki, tini ta bude bakinta
dake cikin nasa ta kamo masa harshensa ta fara tsotso, nan da nan ta kara rikitashi kuma yaji dadin hakan, ba a taba masa abinda aka faranta masaba tinda uwarsa ta
kawosa duniya ba kamar yau. Wani irin mugun zuka takewa harshensa nan da nan ya kuma rikicew
a ya hau gurnani,. "Zata kasheni!.....zata kasheni!! Zata kasheni!!'' Sune kalaman dake zirya a cikin zuciyarsa, dadih yakeji kamar zeyi hauka besan yarinyarnan nada kirki ba se yau data kama masa harshe taketa zuqaa, taketa shanyeshi, be tabs ganin mutumc
intaba se yau, tini ya rintse idanuwansa yanajin kmr ze sume mata, se tsotse masa harshe takeyi itama a matukar rude take,, bata ankareba taji ya janye hijjabinta data rufe kirjinta dashi, kawai taji ya hau luguiguitar mata nonuwa ta saman rigar jikinta,
wani irin azababben dadih taji wanda ya hanata ci gaba da zukar masa harshensa kawai ta saki jiki se bankaro masa kirji takeyi tana nishin dadin taba nono,, , "innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!'' Ya fadi a zuciyarsa ya kuma kamo bakinta shi ya hau tsots
a, kawai ya riga ya sadakar yarinyar nan kasheshi takeson yi yau da dadih, tanata masa abinda bata taba masa ba, gashi se kara bankaro masa kirjinta takeyi tana me kokawa da numfashinta saboda barazanar daukewa yakeyi, bata tabajin dadih me yawa ba kamar y
adda takeji yanzu,,, kara luguiguitar mata nonuwa takeyi kara gigicewa takeyi, kawai so takeyi taji yana taba mata skin din nonuwanta, duk tabi ta rude ta gigice ta dimauce. A bangaren goganma duk yabi ya rikice mata, so yakeyi shima ya taba zallar fatan n
onuwan nata ya luguiguici kaciyar nonuwa, dan haka kokarin cusa hannunsa ya shigayi ta saman rigarta, Amma yaki shiga, saboda rigar ta kameta ram ta sama, (ta matseta),, da kanta ta kai hannu ta zame zip dn rigar ta baya, still bakinsu na cikin na juna, se
de Abdoljalal yaji tana zuge zip nan da nan hankalinsa ya kuma tashi, dadih ya rufeshi ganin yau itace ke zuge zip da kanta ya tabbatar tanajin dadinsa yau, ya koyar da ita darasi kuma ta dauka. Zame mata rigar jikinta yayi duka, kana yayi kasa da kansa
still bakinsa na cikin nata, ya kalli nonuwanta dasuketa mata azabar kaikayi kan nonuwan duk sun kumburo tin tini suke bukatar a yamutsa mata su. Be jira wata wataba, ya luma hannu kan na dama ya shafasa a hankali tamkar tafiyar tautsa, ya kuma gigita ma
ta lussafi, ta shiga nishi da karfi sosai a wannan karan, ta bankaro masa kirjin sosai garesa ya matsa mata kaciyar nonon ta zabura kamar an tsunguleta, ta saki nishi cikin tashin hankali, bata taba rikicewar datayiba yau, se kara matsosa takeyi tana niyar
ta hayo masa jiki ma gaba daya saboda tsabar rudewar datayi, tini ta manta da kanta tass, kasanta se azabar jikewa yakeyi, yana fidda ruwa me yauki yauki. Kirane ya shiga shigowa cikin wayarsa amma ina sam basuji ba, seda aka masa kira biyar ba tare daya
sani ba yana can wata dunia ta latsa nonuwa da shan baki, har harshenta ya fara zafi amma dadin latsa nono ya hanata ta fahimci hakan,, Abdoljalal kam abin nema yasamu, dayan hannunsa ya dauka yasa a dayan nonon, ya matsa a hankali, ta kara matsosa kmr wa
ta zararriya, dabadan kariyar data hanata karasowa garesa ba da tini ta haye masa jiki duk tabi ta rude se kara turo masa nonuwa takeyi, tana makalkalesa, se rungumosa takeyi...... Knocking aka shiga yi masa a glass din side dinsa wato na mazaunin dreva
,, ina ai beji ba yana
can wata duniya, al-muqri'ah ce ta iya fahimtar ana knocking, itama seda tayi da kyar ta gane knocking glass dinsa akeyi ita ga tunaninta ko dadih ne yasa taji ana kwankwasa mata abu a cikin kanta. Ta kwace bakinta a cikin nasa cik
in hanzari ganin me knocking din glass din, ta zaro ido nan da nan jikinta ya dau rawa shi kam gogan ina ai besanma meke wakana ba kokarin kamo mata baki yakeyi yana cigaba da matsa nonuwa da 2hands...ai batasan sadda ta bige hannunsa a kan nonuwantaba ta
maida rigarta jikinta, hadi da kara bude ido taga me knocking din glass din hajiya saude ce, "innalillahi!'' Ta fadi tana kwace bakinta dayaketa kokarin seya kamo yasha shi duk besan ma meke faruwaba, tashin hankalin data shiga baze misaltuba, iyakar tash
in hankali seda ta shiga, zuciyarta ta hau bugu kamar zata fito fili daman ance rana daya ta barawo rana daya tame kaya. "Please bari na kawo..." Ya fadi da muryarsa me kama data yan maye, nan ko duk mayen shaawah ne ya riga ya bugu iya buguwa. Saurin bu
gar cinyoyinsa tayi da hannayenta duka biyu ba tarema datasan ta buga ba, ta kara kai masa duka a cinyoyin nasa, hankalinta duk yabi ya kuma tashi, buga glass din da takeyi ji takeyi kmr zuciyarta hajiya saude ke bugawa, ganima takeyi kmr tana ganinsu sabo
da ganin yadda taketa kara knocking glass din motar kmr zata tarwatsashi. Ta dinga bugun cinyoyinsa kana ya dawo hayyacinsa, cikin tsananin tashin hankali ta juya kansa ta nuna masa glass din gefensa da taketa bugawa, nan yadawo hayyacinsa ganin hajiya s
aude tsaye tana knocking glass dinsa kamar an aikota, tambayar kansa ya shigayi meya kawota?'' (Tin sadda ya shigo da motarsa tana kallansa ta window din side dinta, shine tayi hanzarin zuwa saboda tanada bukatu garesa, danma da kyar tasamu ta sakko daga
upstairs dinta, shiyasa tayi delay) hankalin al-muqri'ah ya kara tashi, dukda tana cikin tashin hankali amma seda ta fahimci shima ya shiga tashin hankalin, ganima tadingayi kamar yafita shiga tashin hankali, se yanzu ta kara tabbatar da yana jin tsoron
matarsa da gaske ashe. Ganin yadda takeyin knocking din glass din yayi yawa yasashi juyawa ya kalli al-muqri'ah shifa abinda ya tada masa hankali befi na kada taga al-muqri'ah ba saboda yasan kome ze faru se nata yafi zafi. Rasa yazeyi yayi, gabaki daya d
abarunsa sun kare, ga al-muqri'ah zaune cikin motarsa, again ga hajiya zaune a waje tana knocking glass dinsa, ajiyar zuciya ya sauke na zallar tashin hankali, al-muqri'ah dake kallansa haushi da bakin cikinsa ya rufeta, dukda tana cikin tashin hankali ha
kan be hanata jin mugun haushinsaba. "Ina zuwa karki fito..." Ya fadi , haushinsa ya kara ninkuwa a ranta. Saita kansa yayi, kawai yayi shahada ya fito hadi da wani dakewa yayi hanzarin maida murfin motar ya rufe gabansa na dukan uku uku,, hajiya saude ta
zuba masa ido daga sama zuwa kasa sanye yakeda danyan yadi maroon dark ya bala'in amsheshi ainun, shima din kallanta yayi sama da kasa, sanye takeda riga da wando peach color masu tsananin kyau na bacci, kanta sanyeda hula mint green, dukda baya cikin cik
akken hankalinsa amma kallo daya ya mata ya fahimci ta kara shirga wata iriyar matsiyaciyar kiba, ta kuma zama rusheshiya, ta kara kibar
asara akan tada datake dashi, tayi him dun-durunsun da ita yadda kukan dunkulallen gajeren turmi. "Lafiya meya s
ameka haka?" Hajiya saude ta fadi tana me kara kuresa da ido, kallo daya biyu ta masa ta fahimci yana cikin halin bukatuwa da mace, ta riga ta haddace yanayinsa in yanajin jaraba. "Me kika gani?'' Ya fadi yana me saita kansa, hadi da kara kare mata kallo h
ar kwakwalwar knta yana gani, se ganinta yakeyi kamar a kife gabansa, be taba ganin gajartartaba se yau. "Ashe haka take?'' Ya fadi a ransa, a fili kuma ya tamke fuska danya fahimci tsaf ta ganoshi. Daga kafad'ar hajiya saude tayi alamar ko a jikinta kana
tace " bakomai..." Tace bakomai ne saboda batasan zurfafa bincike gudun kada ya gane ta fahimci yana cikin sha'awah ne Yace tabashi jikinta yaci , tasan shi da jarabar san gindi, yanzu Kuma yacita ai ta shiga uku, bakaken kahiran aljanun dake tare da ita
basu bada izinin hakan ba. "Ina bukatar kudadene masu nauyi sosai da Allah..." Cewar hajiya saude. Abdoljalal daman yasan tasuniyar gizo bata wuce ta koki. "Ta katsemin jin dadih na a banza..." Abdoljalal ya fadi a ransa a fili yace "Kamar nawa?'' Hajiya
saude tayi murmushi yayinda fanken kumatunanta suka motsa. "Masu yawa de sosai, saboda Next week nakeso na leka dubai da de sauran kasashe kusan goma nakeson zuwa, na jima ban fita wajeba, sannan jarina yayi low sosai..." Abdoljalal ya tsureta da ido, y
asan kawai rashin wadatar zucine ke dawainiya da ita amma tanada kudaden daze isheta duk hidimominnan, duk wata seya sa mata kudade masu dama account dinta, besan kuma me takeso ya mataba. Ya bude baki zeyi magana se kuma yayi shiru, yace "Cash kikeso ko t
ransfer?''. Da kyar yake magana kawai daurewa yakeyi amma hankalinsa na kan yarinyarsa dake cikin mota. "Kamin transfer kawai..." Cewar hajiya saude daketa murmushi. "Okay zansa miki anjima kadan..." Hajiya saude ta kara fadada murmushinta "Okay yayi ka
sa masu dama sosai de dan dayawa nake bukatarsu..." Ta fadi cikeda bada umarni, Abdoljalal yace "Toh..." Kamar wani wawa, ko ya yunkura ze tabuka wani abu a kanta be iyawa. Tace masa seda safe ta juya zata bar inda yake se kuma ta dawo hadi dacewa "Bakaga
kiran dana dinga maka babe a waya?'' Abdoljalal yace "Banganiba sorry wayarna silent ne, ina mota ne ina duba wasu documents bansan kin kiraba. ..." Hajiya saude ta jinjina kai hadi dacewa "Okay duk duba documents dinne yasa na jima ina maka knocking mot
arka baka jiba..." Ta tambayesa cikeda tuhuma, a fari ta mance nema bata masa tambayoyinnan ba, saboda hankalinta na kan abinda takeso ta gaya masa kawai, kudi. "Bacci ne ya dan so kwasheni ina duba documents din bnsani bama,, saboda nagaji dayawa a office
..."cewar Abdoljalal, daya shimfido mata karya, duk dan ya kare Al-muqri'ah ne. Hajiya saude ta kalleshi kawai zuciyarta bata amintaba 100% nan da nan azabar kishinta ya motsa. "Ya naji kamshin turaren daba naka ba a jikinka?'' Ta tambayesa tana wani dakew
a ta matsa sosai jikinsa tana shinshino kamshin jikinsa. Abdoljalal ya dake kamar me gaskiya yace "Shikenan banda daman chanza perfume dan Allah?'' Hajiya saude tayi murmushi tace "Kanadashi mana mijin saude, nide na riga na
yadda dakai 100% nasan bazak
aci amanataba, bani kumatunka in maka kisses darling dina..." Abdoljalal ya zubo mata ido, yasan hadda murnar ze bata kudade ke dawainia da ita yasa tace zata masa kisses, sunkuyowa yayi saboda dukya kagu ta bar gurin. kawai seji yayi ta masa wasu irin z
afafan kisses guda gudu a lokaci daya, sam beji komi ba akasin da, da in ta masa kisses seya manne mata yayita binta yana so yaci gindi. Wannan kisses fa datayi masa duk a kan idon Al-muqri'ah ne, sumar zaune tayi, zallar bakin ciki da bakin kishi ya rufet
a, nan da nan kawai se hawaye sharrr ya wanke mata kumatuna batasan hawayen na menene ba, itade kawai ta tsinci kanta dayin hawaye ne, in batayi hawayenta se ta mutu nan daga zaune, zuciyarta ta chanza bugu, kmr zata fito fili..
"Thanks seda safe..."
Cewar Abdoljalal hajiya saude ta kashe masa ido daya hadi dacewa toh "okay kada de ka manta kasamin kudaden da wuri..." Abdoljalal ya amsa da "toh..." Ta juya ta bar inda yake tana murmushin farin ciki. "Seni mace daya a gidan AAsaraki, wadda ke mulkinsa
na har abadan, wallahi ba gaba da gaba ba , kota baya se an shirya, wane mutum jikan mutuwa.." Ta fadi tana tafe tana takama harta ita side dinta, se fankama takeyi. (Hajiya saude na mancewa da Abu daya kuma shi ze sakata a ukuba.... Wato Kaddara, ta m
ance da inde kaddara zata gifta ita bata isa ta hana ba, dukda karfin sihirinta)
Seda Abdoljalal yaga be hangota kana ya koma cikin motar jikinsa na rawa. "Matsoraciya..." Ya fadi yana zubo mata ido, nan da nan yaga ta hade rai kamar an aiko mata da sa
kon mutuwa be taba ganin wannan yanayin a kan fuskarta ba se yau. "Meya faru?'' Ya fadi a gigice. Al-muqri'ah tasa hijjabinta tana mejin haushinsa da bata taba jiba se yau, Ta bude motar zata fita, ya jawo hannunta yana fadin "Ina zakije dan Allah banfa
kawo bafa?'' Ta kwace hannunta daga cikin nasa, ta fice a motar zuciya kamar zata fashe, ko bi ta kan ice creams din daya siyo mata batayiba. Abdoljalal ya fito ya bita har kofar dakinta yana tambayarta meya mata takibi ta kansa, ta rufe dakinta ruf da ke
y, dole ya juya zuwa side dinsa hankalinsa tashe, zuciyarsa kmr zata tarwatse,, ranar gaza bacci yayi yana me nazari a kan meya mata ya hangi wannan chanjin yanayin a gareta,, ranar seda saude ta dinga kiransa kana yasa mata kudaden wuraren biyu na dare, d
uk yabi ya fice a hayyacinsa, uwa uba kuma gashi be kawo ba, be tabajin haushin saude ba kamar na yau, saboda yasan da batazo ba daze kawo kuma dazasu rabu lafiya, duk iya tunaninsa ya rasa gane meye ma Al-muqri'ah ya zama lefin gareta har ta chanza masa
yanayi.
Washe gari ya kamata yayi tafiya zuwa abuja, amma be samu damar hakan ba, saboda be cikin yanayin jin dadih, yasan koya tafima baze iya zamaba. A kwanaki biyu ta chanza kmr me aljanu, Kwata kwata ta fita a lamarinsa, iyakarta dashi ta dafa mas
a abinci se gaisuwa itama gaisuwar sama-sama take masa, se hade rai takeyi ko kallan fuskarta yayi da niyar ze
mata magana se gabansa ya fadi, tsoronta dukya cikasa, saboda yadda take kame jiki ko kallanta yayi se yaji tsoronta ya kuma ninkuwa a garesa. (W
ato base da Sihiri ba namiji zeji tsoron mace , Karfin SO yafi Karfin sihiri tasiri a jikin dan adam,musammanma in muna hadawa da sallar dare a kan mazajenmu, mazan yanzu wallahi seda ibadar dare, da sadaka, sun zama innalillahi