Showing 138001 words to 141000 words out of 163724 words
bude,
mantawa sukayi suka bar kofar dakin bude, amma basu cika barin kofar bude ba se yau da dara taci gida. Tsananin tashin hankali mara misaltuwa Almuqri'ah tashiga, yayinda Abdoljalal be ankare dame ke faruwa ba, sh
ide kawai yaji kara amma be motsa ba, har yanzun burarsa na cikin gindi. cikin sassarfa Almuqri'ah ta zare jikinta daga jikinsa hadi da mikewa tsaye tana fadin "Shikenan ta ganmu!''' Ta fadi cikin tsantsar tsagwaron tashin hankalin daya wuce zuciyarta ya
shafi kaf gangan jikinta, hatta da d'an cikinta dena wurgawa yayi saboda tashin hankalin data shiga baki baze misaltashi ba, nan take jikinta ya hau rawa. Abdoljalal ya mike tsaye yana me tambayarta "meya faru?" Shi sam bega saude dake yashe tsakar dakin
ba. Almuqri'ah ta nuna masa inda Saude take da yatsa bakinta ya mutu se rawa kawai jikinta keyi, nonuwannan nata daya ya kalli kudu daya ya kalli arewa, kmr slifas a kasa. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Meya kawota dakinnan?" Abdoljalal ya fadi dai-
dai idanuwansa suka sauka A kan saude dake zube kasa bakinta nata kara fidda bakin ruwa me yawan gaske. "Ta mutu..." Almuqri'ah ta fadi cikin bebanci ta fashe da wani irin kuka na zallar tashin hankali ko kwallah babu a idanuwanta sbda matsifar tayi mats
ifa. Hankalin Abdoljalal ya kuma tashi ga Almuqri'ah na kuka ga saude yashe a kasa, cikin hanzari yasaka kayansa, ya karaso ya ciccibi saude yayinda jikinta ya saki kmr ta mutu hkn ya kara tadawa jalalu hankali seya shiga tunanin kode ta mutu ne. Nan Ya s
higa kokarin ficewa da saude a hannunsa ,dabadan shi din namijin gwagwarmaya bane dabe isa ya dauki saude ba, ko maza biyar aka tara da kyar su iya daukar hajiya saude. Almuqri'ah tasa hijjabi dukta haukace zata biyoshi waje yace "Ki koma daki, ki kwant
ar min da hankalinki kinji..." Nan bakin kofar dakinta taja ta tsaya tashin hanklin datake ciki baze misaltuba. Abdoljalal ya nufa packing space da saude a hannunsa, ma'aikatan gidan mata dasuke niyar juyawa daga bakin get sukaga Abdoljalal dauke da saude,
duk suka gwalo manyan idonuwansu, securities ma suka watso ido suna me tambayar kansu yau meke faruwa ne a gidan?'' Ahamad na ganin Abdoljalal ya fito da saude a hannunsa tini yaje ya dakko car kafin mashi Abdoljalal din ya karasa packing space da ita,
abdoljalal yasata a gidan baya, yana sata yaji jikinta ya kara saki bakinta nata kara fidda kumfa-kumfa na bakin ruwan daya rasa na menene daga bakinta. Abdoljalal ya shiga mazaunin me zaman bnza zuciyarsa na kan Almuqri'ah, ahamad yaja motar suka fice a g
idan,,,direct wani private hospital ahamad ya kaisu mafi kusanci da gidan. Suna isa aka kawo gadon daukar marasa lafiya aka dauketa zuwa cikin emergency room din asibitin, nan take doctors suka taru a kanta dangano meke damunta. Abdoljalal na zaune a kuj
erar wajen emergency din da saude take, ahamad na zaune kusa dashi. Abdoljalal yayi shiru yana nazarin meya kawo saude dakin Almuqri'ah? Besani ba, amma yanada tabbacin taganshi turmi da tabarya shida Almuqri'ah hakan nema yayi sanadiyar shigar saude halin
datake ciki yanzu.."Allah sarki Almuqri'ah nah..." Abdoljalal ya fadi a ransa saboda tunawa dayayi da yadda ya barota yasan tana cikin dmwa, shifa dmwar yadda ya
baro yarinyar yafi masa damuwar saude dake emergency yanzu an kasa gane kan gadanta.
Kaf
ma'aikatan gidan suka hau cece kuce domin sunga inda Abdoljalal ya fito da saude wato bangaren dakin Almuqri'ah sunada tabbacinma daga dakin Almuqri'ah ya fito da saude a hannu kmr matacciya, kowa ya kasa daurewa abinda ke cikinsa kaf ma'aikatan suka shig
a maganganu kan meya kai saude dakin Almuqri'ah kuma meya samu sauden ne da har ta suma?" Kowa yashiga furta albarkacin bakinsa, suka karaso kofar get suka ci gaba da maganganun gulmar da securities,kowa zuciyarsa tarr, se adduarh sukeyi a ransu Allah de y
asa sauden ta mutu .
Jimmalo sam bata bi ta kn maganganun da ma'aikata keta yi ba, hankalinta na kan Almuqri'ah dan haka ta silale batare da sanin kowa ba, ta nufa dakin Almuqri'ah zuciyarta na harbawa da karfi da karfi, tasan akwai babbar matsala yau d
innan. A kofar daki taci karo da Almuqri'ah, kallo daya jimmalo ta mata ta fahimci tana cikin tsananin tashin hankalin da bata taba ganinta a makamancinsaba. Almuqri'ah ta zubowa jimmalo idanuwanta na zallar tashin hankali, jimmalo ta shigo dakin ta kama h
annun Almuqri'ah ta zaunar da ita a gefen bed kana ta koma ta rufe kofar dakin tana me bin dakin da kallo, ta dawo gefen bed din ta zauna hadi dacewa "Ki kwantar da hankalinki kinji, dukda bansan meke faruwa ba amma ki kwantarda hankalinki dan Allah, kodan
cikine dake jikinki knji..." Jimmalo tayi mgnr cikin muryar kwantar da hankali. Almuqri'ah ta sauke ajiyar zuciyar dake cike da tsananin damuwa taji dadin klmn jimmalo dukda sam bata shiga kwanciyar hnklin datace ba saboda tana hango tashin hankalin d
ake gaba wanda tasan kanta sam baze dauka ba. Jimmalo ta dinga mata ma Almuqri'ah kalamn kwantar da hnkli,,, seda taga ta dan natsa kana ta tambayi meke faruwa..Almuqri'ah bata rage mata komi ba, seda ta sheda mata komi yadda ya wakana, harta da sex din d
asukeyi da Abdoljalal bata boye mataba, da yadda sukaji ihu sukaga mutum kawai yashe a tsakiyar daki, dukda Almuqri'ah bata sani ba amma tasan saude ta gansu ne real Aini hakan ne yasata sumewa. Jimmalo ta sauke ajiyar zuciyar zallar tashin hankalinta daya
so ya zarce na Almuqri'ah. "Ya Allah..." Jimmalo ta fadi, zuciyarta kmr ta fito waje dan tsabar bugun tashin hankali, tasan akwai babbar matsala gaba,. Sam bata nunawa Almuqri'ah akwai matsala ba nan ta kara kwantar mata da hankali, Sam hankalin Almuqri'ah
ya kasa kwanciya tasan saude ba mutuwa tayi ba, to tabbas in har saude bata mutu ba tasan seta kasheta ita, wannan magana tasan dole ce, abu daya take gudu d'an cikinta da acema ita kadaice seta zauna kawai ayi yadda zatayi, tanasan d'an cikinta sam batas
on wani abu ya sameshi, Tana alfahari da cikin jikinta ta kwammace da wani abu yasamu d'an cikinta kwara ita ya sameta. Suna nan zaune har 1:am jimmalo na kwantarma da Almuqri'ah hankli da kalamai, amma ina sam Almuqri'ah bataji kwanciyar hankalin ba a cik
in zuciyarta. Mikewa tayi ta nufa bandaki tayi wankan tsarki ta dauro
alwala ta fito ta tadda jimmalo batanan. Almuqri'ah ta chanza kaya, tasa hijjabinta, tada sallar nafila tayi,domin tafiso ta gayawa ubangiji damuwarta a halinnan datake ciki Allah ne ze
iya kwantar mata da hankali, a zaune takeyin sallarh damn tin cikinta na 7month ta kasa tsayuwar sallarh. A haka jimmalo tadawo dakin tasameta tanata nafilfili, jimmalo ta zauna gefen bed din da waya a hannunta daman data fice a dakin, dakinta taje ta da
uki waya dan kiran kande ta sheda mata meke faruwa, ta mata kiran duniyar nan amma wayarta a kashe, se tashin hankalin jimmalo ya karu saboda batasan yaza ayi ba yanzu tasan de zaman Almuqri'ah a gidan bazeci gaba da yuwwa ba in ba hk ba kuwa lamarin ze ha
ifar da d'a mara ido. Jimmalo ta dinga kiran hajiya kande taji shiru har zuwa 3:am , gashi ita jimmalo bata iya message ba balle ta turawa hajiya kande ta yadda zata gani inta kunna wayarta ta kirata. "Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un!” jimmalo ta fadi
ita kadai tasan irin mugun tashin hankalin datake ciki itama, ta ajiye wayar ta mike ta nufa toilet din Almuqri'ah ta dauro alwala itama ta dawo ta tada sallar nafila itama nan kusa da Almuqri'ah. sallar jimmalo keyi amma sam hankalinta baya jikinta....h
ar asubahi suna kan dadduma, se yanzu Almuqri'ah ta farajin kwanciyar hankali a zuciyarta saboda ta gana da mahalucci. "Kije ki kwanta kiyi bacci..." Cewar jummai datayi mgnr byn sun idar da Asubahi. Almuqri'ah tace toh domin tana bukatar baccin ta tashi
ta haye kan gadonta tana me sauke numfashi, hankalinta Almuqri'ah ya d'an kwanta ba kamar dazu ba, ta rufe idanuwanta kmr tana bacci amma ta kasa baccin so takeyi tayi baccin amma sam ta gaza yinsa,, da jimmalo taga idanuwanta a kulle setasha ko bacci tayi
dan haka ta mike ta fice a dakin hannunta rikeda wayarta se kara dealing number din hajiya kande takeyi amma shiru, har jimmalo ta isa dakinta tana kiran lmbar kande amma shiru, ta rasa yazatayi, kota kwanta tasan de bazata iya bacci ba, dan hk seta fita
danyin aikin daya zama nata, taga kaf ma'aikatan gidan mata basu fito sun fara aikinsu ba, ta nufa nata aikin zata fara kenan wata zilai me aiki tazo ta ganta tace "karkiyi aiki ki wahalar da kanki yau ai rnr hutu ce saude ta rasu..." Jimmalo ta zaro ido
tace "Dan Allah ta rasu ne?” zilai tace "Insha Allahu muna fatan hakan..." "Nafiku bukatar hakan..." Cewar jimmalo datayi mgnr a zuciyarta ita da zilai tace mata saude ta rasu tasha ko ta rasun ne yanzu suka samu labari. "Wuce ki koma daki abinki ki huta..
." Cewar zilai, jimmalo ta koma dakinta zilaima ta koma dakinta se shewa takeyi tana tafe tana rawa kmr karamar yarinya kuma babbar mace ce ta girmema jimmalo nesa ba kusa ba. Koda jimmalo ta dawo daki kasa bacci tayi tadinga kiran Kande amma shiru, Sam k
iran baya shiga, jimmalo ta kasa dena kira dukda tanajin wayar rufe amma se aikin kira takeyi..
Har wuraren 10:am Duk yadda ta kaiga san tayi bacci sam kasawa tayi, ta daura hannunta a kan cikinta taji sam yadena harbawa ya koma gefe daya ya dunkule, t
a tashi zaune a hankali hadi da dafe gurin da babyn ya koma ya zauna, tayi addu'ur'i ta tofa a gurin saboda dr Mus'ab ya gaya mata in
har baby ya dena motsi akwai matsala, nan take hankalinta ya tashi abin ya zamar mata goma da ashirin, ta kai 30mnt zaune
tana addu'ur'i tana tofawa cikin nata kana taji ya fara motsa mata ta sauke ajiyar zuciyar nutsuwa kadan, ta koma ta kwanta, ta rintse ido Hadi da addu'ur'i ba jimawa bacci me nauyi yayi awan gaba da ita... Ko awa daya batayi dayin baccin ba tashiga wasu m
ugayen mafarke-mafarke a baccin nata, saude take gani tana binta zata kasheta, har tazo zata caka mata wuka kenan a ciki, ta farka a matukar gigice kadan ya rage ta fado daga bed din datake kai, wata murya nata ce mata ki gudu a gidan! A mafarkin..... Data
tashi zumbur ta mike zaune,ta jike sharkar da zufa, nishi kawai takeyi da addu'ur'i, hankalinta ya kuma tashi kan tashin hankalin datake ciki, sound din muryar mece mata ki gudu!shike yawo a cikin brain dinta,. A zabure ta mike ta dakko rigarta doguwa tas
aka hankalinta a makutar tashe, tasaka takalmin slifas ta fito compound din gidan sanye take da hijjani Army green, a matukar gigice ko karfi babu a jikinta, ta nufa bakin get,.. Securities suka zubo mata ido, tana isowa inda suke duka hau miko mata gaisuw
a, sbda tashin hankali ko kallansu batayi ba, ji takeyi kmr ana zuba mata wuta a jikinta, Allah-Allah kawai takeyi ta fice a gidan dukda batasan ina zataje ba. Securities na kallanta ta fice a get na daya ba halin su hanata, sede suka bita da ido, ta fice
a get na biyu ma babu wanda ya hanata sede suka bita da gaisuwa, get na ukuma ta fice a cikinsa babu wanda ya iya dktr da ita ba sam, saboda basu da damar hakan,.... Tafiya tashigayi a kan line din tana tunanin ina zataje, haka kawai seta tsinci kanta da
raguwa a tsananin damuwar datake ciki data fito a gidan.. Tafiya tashigayi da kafafuwanta cikin sauri kai bakace akwai tsohon ciki a jikintaba, har ta fito kan ti-ti, taga motoci na wucewa a kan babban titin unguwar sarki wanda ze kaika kawo. Kawai ta mi
ki hanya dukda batasan ina zataje ba, ta hau tafiya a ti-ti manya manyan motocin masu kudi nata tsayawa suna mata magana sun ga jar fata, sam ko cikin jikinta basu gani, ko saurarensu Almuqri'ah batayi ba se zuba sauri takeyi sam ma ta mance da ciki a j
ikinta, kmr wasa ta isa kawo pack,, tana isowa cikin pack din ta samu guri ta zauna nan kasa tanata nishin uban wahalar datasha na tafiya, mararta ta kulle gu daya, se nishi takeyi, ko miyaun bakinta da kyar take hadiyeshi, tinda ta taho bata huta ba sed
a ta iso pack din batasan ma ina take ba. Nan yan union sukayi mata caaa da tambayar "ina zakije yarinya! Kano ne ko Zariya ce, ko adamawa yola, yar fara matar manya..." Almuqri'ah ta dago tana me bin ko wannensu da ido. "Ai wannan dagani garin fulani zata
je, domin kuwa bafullatana ce sak wannan ma tafi fulani kyau..." Cewar daya daga yan union din dasuka rufeta a kallah sun kai mutum goma. "Kwarai kuwa..." Sauran yan union din suka hada bakin fadar hakan,. "Taso ga motar garinku nan zata tashi daman harta
cika, mutum daya ya rage...." Dayan dan union din ya fadi hakan kai kace yasan inda zataje, ba musu Almuqri'ah ta tashi da kyar tabi dan union din dayace mata ga motar garinsu can,. da kyar ma take tafiya cikin jikinta yayi lakur ko motsin kirki ya denayi
sede kadan-
kadan, kafafuwanta sun kukkumbura sosai duk ta fice a hayyacinta. Dan union din ta mata jagora ta shiga mota ta zauna daman mutum daya ya rage motar ta tashi, wadda take ta yamma ce domin tini ta safe ta tashi yanzu ana neman 4:30pm ne. Almuqr
i'ah na zama me Mota yace miko kudin motarki..." Almuqri'ah ta rasa yazatayi ita de bata da kudi, ta zubawa me motan ido, ta fiddo hannayenta biyu tana kallansu ta rasama yazatayi. "Ki kawo kudi akace so mukeyi mu tashi mu samu mu fita a kaduna dawuri sa
boda a nan garin matsalar hanyoyi take da barayi da masu garkuwa da mutane..." Cewar dreva din dayake gajere kmr a kife. "Banda kudi ..." Ta fadi da bebanci, nan take kaf mutanen dake cikin motar suka jiyo suka kalleta, maza sunyi yawa a motar mace daya
ce tal wadda Almuqri'ah ta zauna kusa da ita a kalla zata kai 36yrs. Haka kawai dreva din yaji tausanta ya rufesa saboda ganinta nakasashiya, amma beda yadda zeyi saboda motar shima ba tashi bace. "Ba a tafiya ba kudi malama,sakko to bakima shiryawa tafiya
rba ashe..." Cewar daya daga dan union din, Almuqri'ah ta sakko dreva din se kallanta yakeyi da yan motar, ta zubawa motar ido matar dake cikin motar ta zubo mata ido, tin sadda ta ganta dazata shigo motar taji tausan yarinyar ya kamata domin dagani tana c
ikin tashin hankali, again ga ciki a jikinta. Bude jakarta tayi ta kirgo kudade yan dubu dubu ta mikawa dreva din motar tace, dreva ya kalleta yace "Kudinnan na menene?'' Matar tace "Na biyawa yarinyarnan kudin motar tashigo muyita tafiya Allah ya kaimu l
afiya, d'a na kowa ne Ai..." Matar tayi maganar zuciyarta na kara cika da tausan Almuqri'ah. Dreva yace "Haka ne kam..." Ya kalli Almuqri'ah yace "Shigo yarinya wannan baiwar Allahn ta biya miki kudin motar,..." Almuqri'ah ta kalli motar dame motar ya nun
a mata, ta masa godiya da bebanci, matar tace "Bakomai yarinya D'a na kowa ne,..." Almuqri'ah tashiga motar matar ta matsa mata sosai hadi dacewa "Zauna a hankali saboda larurar jikinki......." Almuqri'ah tace toh hadi da gyara zamanta. Dreva ya shiga maz
auninsa ya tada motar suka fice a pack din, Almuqri'ah nata kallan bakin window ita kadai tasan me takeji a zuciyarta, Abdoljalal ne ya fado mata rai ta lumshe idanuwanta, tana mejin bugun zuciyarta na yawaita, tasan har abadan bazata kara ganinsaba a rayu
warta. "Ina zanje?'' Ta tambayi kanta a zuciyarta, motarma data shiga batasan ina zata kaisu ba, ita de kawai tashiga mota, kuma tanajin sassauci a zuciyarta data shiga motar, tasan barinta gidan shine mafi alkhairi kwara ko ina ma zataje taje kawai inhar
zata tsira da d'an dake cikinta,,,,zuciyarta ta cunkushe da dumbin damuwa,. Ammah dinta kawai takeso tagani ita kadai zata gayawa dmwarta , tasanma ko ganinta tayi zuciyarta zata nutsu,, ita da knta tasan tana kan jarabawar ubangiji,,, ''Alhamdulillahi ya
ilahil alameen..." ta fadi idanuwanta na cikowa da kwallar dasuka wanke fuskarta shaaaaaaa.
Paid book ne.
36
jimmalo ta dan samu bacci kadan amma sam mara nutsuwa, se azahar ta tashi tayi wanka tayi sallah tunaninta na kan Almuqri'ah da ha
lin da take ciki,, tana idar da sallarh ta fito ta nufo dakin Almuqri'ah, tana shigowa dakin taganshi a bude, tasa kai hadi da kiran sunan Almuqri'ah cikin sanyin murya. Amma taji shiru tashigo dakin taga bata nan , kuma taga toilet a bude, jimmalo ta lek
a taga bata nan, ta fito waje hadin da kwalo mata kira taji shiru, ta duba duk inda zata ganta bata ganta ba, a nan nefa hankalin jimmalo ya matukar tashi gashi tayima kande kiran duniyarnan amma waya bata shiga tini d'an kande ya dauki wayar ya siyar yaj
e yayi shaye-shayensa shida Abokanayensa da kudaden. Bakin get jimmalo ta isa ta tambayi securities ko sunga inda yarinyar tayi? Nan suka tabbatar mata data fita tin dazu, fuskokinsu cike da nadamar barintan dasukayi ta fitan ,sbda sunga ta jima taki daw
owa. Hankalin jimmalo ya matukar tashi hantar cikinta ta kad'a nan take zazzabi ya rufeta. A matukae gigice ta tambayesu ko tagaya musu inda taje. Alnustapha Yace "bata gaya mana ba..." "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!'' Jimmalo ta fadi yayinda kanta y