Showing 27001 words to 30000 words out of 163724 words
d'ana miji meji da ruwan Maniyyi a mararsa, hadi da girman Azzakari, Shi din full option ne tako ina a cike yake taf-taf, hatta da mararsa cike take taf-taf da maniyy
i ze iya cewa tinda yake be taba zazzage abinda ke mararsa ba son ransa,... Duk wannan dadin da Allah ya wadacesa na duniya ga lafiya ga kudi! Ga kyau! Ga cikar zati! Ga azzakari! Ga uwa uba wadatar zuci amma sede kash ya rasa abu daya wanda seda shi rayuw
a ke tafiya, dashi ne ake iya fahimtar ana cikin ni'ima a duniya, shine dadin duniyar ma baki daya, wannan abin ba komi bane illah FARIN CIKI! ya rasa FARIN CIKI! Wanda yake ganin kamar baze taba samu ba har abadan, shi de Allah ya tsara masa rayuwarsa a c
ikin kalubalen rashin FARIN CIKI, babu abinda ke kara dagula masa lissafi kamar inya duba dama da hagu yaga beda d'a ko y'a, inyaga yara a hanya koda a mota yake seyasa an dakata da tukin motar ya tsaya yayita kallon wadannan yaran yana mejin daman nasa n
e, shi fa da ana siyan d'a da kudi ko da duk kudadensa daya mallaka ze bada kawai danya samu D'A ko Y'A,...be ankare ba yaji wadansu hawaye masu azabar zafi hadi hadi da tiririn dake tasowa daga zuciyarsa suna yawo a gefe da gefen idanuwansa, wani irin tu
kiki me azabar zafi yazo ya tokare masa zuciya na zallar bakin cikin daya jima yana kunsa a zuciyar tasa, lumshe idanuwansa yayi hadi da kai hannunsa saitin zuciyarsa ya rige gam, yana me ambato sunan ubangiji mafi girma a garesa "YA ZALJALALU WAL-IKRAM!"
(Wannan shine sunan ubangiji wanda ubangjin kejin dadih in aka kirasa dashi) yafi karfin 1h a kwancen yana ambaton sunayen ubangijin kana yafarajin sassaucin abinda ya tazo masa a zuciya. Wuraren 11:30am ya iya yunkurawa hadi da mikewa kawai seyaji jiri
na neman kwasheshi sbda dalilin musababbin yunwar dake zuqulqular yayan hancin marainan cikinsa, dadin dadawa kuma ga zuciya ba dadih danma da karfin Zuciyar irin ta musulunci, da tini ya jima da kamuwa da heart attacking. Komawa yayi ya zauna hadi da lum
she idanuwansa ya rike hansa da hannayensa duka biyu na kusan mintuna ashirin kana ya iya mikewa a daddafe yake takowa da kafafuwansa harya fice a dakin ya sakko down stairs, yar karamar system din dake saman kofar shiga dinning room dinsace yaga tana hask
e alamar de an ajiye masa abinci room din. hkn ne alamar dayake ganewa in an ajiye masa abincinsa. Ba bata lokaci ya nufa
kofar ta bude ya shiga cikin takunsa na manyan maza masuji da cikakkiyar lafiya da izza, idanuwansa suka sauka a kn dinning table yaga
food warmers hadi da jug haka kawai ya tsinci zuciyarsa da nishadin dabe taba shiga irin saba kamar yau, ya mnta when last yayi nishadi ma a rayuwarsa wallahi. Cikin sassarfa ya karasa yaja kujera daya ya zauna daman shi be saba da lalaci ba shike serving
knsa da kansa, be saba da mutuwar jiki ba, shi din namijine na gaske beda sassanyar laka a jikinsa. Jug din Apple juice din ya bude kamshinsa ya dokesa ya dauko cup ya tsiyaya yasha wani dadih hadi da sanyi kadan ya rashashi, ya mnta when last yasha juice
aka hada a gida sede na kwali kawai yaketasha kuma besansu kawai yana shane bisa larura. hannu ya kai ya Bude warmer ta farko nan da nan wani irin kamshi me bala'in dadih ya dakesa nan take kamshin ya haifar masa da faduwar gaba hadi da tunawa da mahaif
iyarsa, sak kamshin abincinnan irin kamshin abincin ummansa ne wanda take dafa masa, da kyar ya iya cin wani abinci a rayuwarsa sbda sabo da yayi da abincin Ummihnsa, koda scul yaje inya dawo hutu burinsa kawai yaci abincin ummihnsa. ''Ummih!'' Ya ambata a
fili hadi da zubawa dafadukan macaroni din ido wadda taji kayan lambu masu bada vitamin din kuzari a jiki, ganin launin abincinma seda ya fadar masa da gaba sak kalan abincin kalan na ummihnsa sannan kamshin launikan spaces din duk irin na ummansa ne,.. a
jiyar zuciya yaja hadi da saukewa a lokaci guda mamaki da alhini suka rufesa "Wacece me irin abincin ummih na?'' Ya tambayi knsa da knsa fuska fal mamaki, be kara karaya ba seda ya bude warmer ta biyu me dauke da farfesun kifin dayakeso, kamshin kifin ya
dukesa, tini wani miyau ya tarun masa kafin yayi aune tsinkakken miyaun bakinsa ya cika masa bakin nasa taf ganin yawun na kokarin zubowa yasashi saurin hadiyesa ya wuce a makogaronsa ji kake kut! Sak farfesunma irin na ummihnsa ne, tafi kowa iya dafa ma
sa abinci a duk duniyarnan ita tasamishi soyayyar busashen kifi saboda itama akwai SO me karfi tsakaninta da farfesun busashen kifin. Zuciya cike da zallar mamaki ya zuba macaroni din a plate wanda har lokacin se kamshi takeyi tana turirin zafi, shi din be
cin abinci me sanyi shiyasa duk wani abu daza a dafa masa a warmer akesa masa, shi abinci ko fara hucewa yayi be cinsa, inma ya huce seya dumamasa a na'urar dumama abinci to be cika son cin abinda aka dumamasa a na'ura ba. Seda ya cika plate da dafadukan m
acaroni din wadda rabinta duk hanta ce, jikinsa har yana rawa ya dauki spon ya fara debo abincin ya xubawa dan karamin bakinsa, Ya rasulillahi! Seda ya lumshe idanuwansa saboda dadih da gardi da zunmar ni'imar abincin, nan da nan ya hadiye ba tare daya tsa
ya taunawa ba kmr wani mayunwaci, wallahi ze iya rantsewa da ubangijin sammai da kassai be taba cin abinci me dadin wannan ba , sena ummihnsa. Kmr mayunwaci haka ya dingacin macaroni din yana korawa da Apple drink din, seda ya cinye plate din macaroni din
tass ya kara rabin plate nanma ya cinye ba tare da abincin ya isheshi ba a baki ya hkra don dalilin cikinsa ya cika amma bakinsa na bukata dadin be isheshi ba. Dukda ya koshi amma ya zuba farfesun kifin a plate din da aka tanada dancin farfesun
kifi shap
e din plate din shape din kifi ne, kalanshi golden kai kace gold ne. Tashi yayi ya wanke hannunsa a inda aka tanada dan wanke hannu sbda da hannu zeci farfesun kifin ya dawo ya zauna ya faracin farfesun kifin wanda ya zubasa dayawa a plate burinsa kawai
ya cinyesa dan dadinsa ya riga ya gama dashi. yana ci yana lumsar idanuwa farfesun kifin yafi masa macaroni din dadih, ya tabbatar koda cikinsa ze fashe baze koshi ba sbda dadin abincin, nan da nan ya fara fuskantar duniya ni'imomi da albarkatun jikinsa
suka fara kokarin dawowa garesa yayinda rabin hayyacinsa ya dawo jikinsa sbda dadihn abincin ya mantar dashi kusan kaso chasa'in na damuwarsa. Yana cikin cin kifin hajiya saude ta shigo dining room din bako sallama ta kiching ta shigo bata cikin falon ba.
Dagowa yayi ya kalleta zuciya cike da mamakin ganinta a side dinsa yau, yasan akwai babban dalilin zuwan nata side dinsa, dan ze iya kirga sau nawa ta taba zuwa side dinsa a zamanshi da ita kusan 10yrs. Ganintan da yayi tini yaji duk ni'imomin dasuka zo
jikinsa sun gujesa zuciyarsa ta cunkushe da wani irin kunci na bugawa a mujallah,, kallo daya ya mata ya dauke idanuwansa a knta. Tin kafin ta karaso idanuwanta ke kan dining din sbda kamshin daya cikata na abincin itama bata tabajin irin kamshin ba se yau
, tini nata yawun ya tsinke amma ta hadiye tunawa datayi da kiyayyar datakewa wadda ta dafa abincin. Karasowa tayi ta zauna a dayar kujerar dining din tana facing dinsa a yadda taga yanacin kifin da kuma yadda taga dayan plate empty ya tabbatar mata da ya
rinyar ta iya abinci domin in abinci ba dadih be iya ci duk yunwar dayakeji tariga tasan hkn a tattare dashi.....
*Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card ko VTU ta waccan lambar.*
'
m selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131
*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
πΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈ
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*WATA KISHIYA*
πΈ
πΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈ
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*Littafin ma'aurata ne*
SAADATU BINTU ABDULLAHI
β
π½
(writer of Kyautar Allah)
*DEDICATED TO MALAMA ALARAMMIYA AUNTY AYSHA (MAMAN RUKAYYA)*
Free page8
"Abdoljalal Kaga me Aikin?'' Saude ta jefo masa tambayar ba t
are data gaishesa ba. Dagowa yayi ya sake kallonta a karo na biyu yace "Banganta ba nadega abinci a dinning..." Saude ta lumshe idanuwanta ta budesu a Kansa Sbda yadda ya mata maganar ya haifar mata da mutuwar jiki,muryarsa kawai tada mata hankali takeyi."
Okay yayi, daman ai banso ka ganta,,abinci kakeso shi zata dafa maka ni de kasanni da kishi kwata-kwata hankalina ya kasa kwanciya a kan yarinyar shiyasa nace bari in sameka nide ba ruwanka da ita, me aiki ce ta maka abinci kawai kaci shikenan, pls nide ka
kula da kanka a kan kowacce mace..." Dagowa yayi ya sake kallonta daganin yadda take maganar yasan kishin nata ne na azabar ya motsa, dan ita bata da lissafi a kan kishi. Ba tare dayace komi ba ya mike byn ya gama cin Farfesun kifin ya isa ga inda aka ta
nada dan wanke hannu ya wanke hannayensa duka biyu da sinadarai. duk tana zaune tana kallonsa ya gama ya kwashe komi na kn dinning din ya kai kiching ya dawo ya kara wanke hannayensa duk tana zaune inda take, ya nufa hanyar dazata sadashi da falo ta taso
ta biyoshi tana fadin "Bakaji abinda nace bane?'' A takaice yace "Naji..." A gaggauce ya bar falon ya nufa upstairs ta bishi da ido zuciyarsa na bata tabbacin zafin kansa baze taba bari ma ya kalli yarinyar ba, ita fa duk tunaninta kar yaci gindin wata sa
boda ita ba bashi gindin takeyi ba, hkn ke kara sata a halarar kishinsa, amma tasan gaskiya da wuya mijinta ya iya kunsantar gindin wata. wani irin murmushi ne ya subuce mata a kan fuskarta, ganin zuciyarta ta bata tabbacin mijinta baze taba neman wata ba
da sigar ci ko ta sigar soyayya ma tasan da wuya danshi mutum ne dabesan reni, kuma babban mutum neshi dabazeso mutumcinsa ya bare a idon mutane ba,, juyawa tayi ta fice a side din nasa tana mejin kwanciyar hankali na ziyartarta tako ina, amma fa kishi
nsa na nan a zuciyarta ta tabbatar duk randa mijinta ya kusanci koda hannun wata ne ranar seta haukace, ko tacema faduwa zatayi ta mutu sbda tsabar azabar kishi.
Bayan ta gama sallolin nata suka nufa side din sauran masu aikin larai ta bata abincinsu n
a masu aiki shinkafa ce da miya da nama yanka daya, yarinyar taci sosai kasancewar tanajin yunwa, bayan ta gama ne suka nufa side din gogan suka tadda warmers din a kiching larai ta bubbude taga yaci dayawa nan take tayima yarinyar jinjina, kana suka kwash
e komi suka
nufa kiching suka wanke hadi da kara kimtsa komi a kiching din, larai ta rakota har dakinta kana sukayi sallahma ta gaya mata time din tashinta 8:am zata dinga tashi kullum saboda shi gogan 10:am yake breakfast. Yarinyar ta daga ma larai kai
alamar toh, Sukayi sallahma tashige dakin ita kuma larai ta nufa nasu side din. Tana shiga dakin amemakon ta kwanta kawai ta fada bathroom ba jimawa ta fito daure da Alwala, ta isa ga Waldrop ta bude hadi da zuge ghana most go dinta a sama sama ta dauk
o wata yar bag blue ta zugeta ta fito da Alur'ani me girma hadi da askar da carbi, ta nufa daddumar hannunta rike da Alqur'anin da askar din da carbin ta ajiyesu a gefen daddumar ta tada sallar dare dan zuwa lokacin ana neman After 1:am ne, tinda ta tada
sallar nafilar bata tsagaita ba se 3:30am kana ta tsaya ta dauko carbi tayi istigfari hadi da hailala da salatin Annabi SAW, ta kara da Ya zaljalalu wal-ikram, bayan ta gama tasbihin ta ajiye carbin ta bude Alqur'ani me girma ta fara karantawa a zuciya, d
aga Ankabut ta fara bata tsagaitaba seda tayi izu daya, kana ta ajiye alqur'anin ta dauko askar tashiga karanto Addu'ur'in dake cikin askar din, har seda aka fara kiran asubahi kana ta ajiye askar din tayi addu'ur'inta ta shafa, ta mike ta nufa toilet ta k
ara dauro alwala kasancewar zuwa lokacin anata kiraye kirayen sallar asubahi ne, masallacin dake gidan tabi jam'i suka idar ta zauna tayi lazimi hadi da kara krnta arzkar har alfijir ya fara bayyana, kana ta mike ta ajiye alqu'anin da askar da carbin a kan
bedside drower ta isa kn bed din da hijjabi a jikinta ta kwanta, baccin awa daya da rabi tayi, ta tashi 7:30am a gaggauce tayi wanka ta fito ta shirya cikin riga da zanin atamfa, suma duk sun kode yawancin kayayyakinta duk kodaddune, tasa kayan data cire
a kwandon da aka tanada dan zuba kayan dattin. Ta zumbula hijjabi maroon ko mai bata tsaya shafawa ba, sede ta fesa perfume, ta fito ta nufa kiching din nasa, ta dauko yar takaddar da larai ta bata jiya, ta dudduba abubuwan dayakeso da safe na bangaren abi
ncin larabawa, duba tayi taga akwai komi tashiga hada masa zallar abincin larabawa har kala hudu, 9;30am ta gama komi ta dauka ta nufa side din nasa dashi ta kofar dazata kaita direct dining room ba tare data shigo falon gidan ba tashigo, tana shigowa ta
ga ko ina tsaf tsaf se azabar kamshi kawai ke tashi tin 6:am aka gama gyaran side din nasa. Ajiye trea din hannunta tayi a kan dinning table din ta fice ta koma ta kwaso sauran kayan ta dawo ta ajiyesu a kn dinning din tana tuna warning din hajiya saude ga
reta cikin hanzari ta fice a side din ta dawo kiching din wanda beda nisa da side din ta wanke komi data bata, ta gama gyara kiching din kenan larai tazo taga ta gama komi mamaki ya rufeta, ita da tazo nunnuna mata ne se kuma taga ta gama,. "Sannu da aiki.
.." Cewar larai. Yarinyar ta amsa mata da kai, larai tace "to tinda kin gama komi kije ki kwanta abinki zuwa 12;am seki tazo ki daura masa abincin rana..." Yarinyar ta amsa mata da kai da toh, ta juya ta kulle kiching din ta nufa dakinta larai kuma ta koma
bakin aikinta, daman idanuwanta cike suke da bacci tana isa dakin ta kwanta ba jimawa bacci me azabar nauyi ya dauketa.
9:40am ya tashi yau yasamu baccin daya jima beyi irinsa ba, yasan saboda abincin dayacine ya koshi, Allah-Allah yadingayi yayi wa
nka shap-shap ya fito ya shirya se sauri yakeyi saboda kawai so yakeyi ya isa ga Dinning room yaci wannan daddad'an abincin, wanda da dadinsa ya kwana a ransa har mafarkin dadin abincin yadingayi. Bayan ya gama shiryawa cikin manyan kaya danyan boil dins
a light brown yasaka, se zuba mahaukacin sheki boil din keyi, ya tashi yau dajin kwanciyar hankalin dayakejin ze iya zuwa office. Ya dauko dankareren watch dinsa na zallar diamond ya mannawa tsintsiyar hannunsa, ya feshe jikinsa da turarruknsa dansh
i din ma'abocin kamshi ne. Ya zira hadadden bakin takalminsa wanda ya amshe lallausar kafarsa, takalmin ba karamin fito da martabar kyaun kafarsa yayiba. Ya fito dass dashi se taku kawai yakeyi cike da izza tamkar rikakken gawurtaccen namijin dawisu, tak
o ina ya shiga gashi dogo Sambal ba karkace. Down stairs ya sakko hannunsa rike da wayoyinsa yana tafe kamshinsa na bayyana a duk inda ya taka, daga kai yayi ya kalli saman kofar dining room dinsa yaga ta kyallaro farar wuta alamar an ajiye masa breakfast
dinsa. Haka kawai ya tsinci kansa dasakin murmushin daya bayyana siririyar wushiryarsa sama da kasa, direct daga zuciyarsa murmushin ya fito, be taba murmushi a kn komi na duniya ba se yau. BA bata lokaci ya isa dinning room din batare daya ko zauna ba
yashiga bubbude warmers din, kamshi abincin ya dokesa yayinda mutuwar tsaye ta sameshi, ganin abincin larabawa wanda Ummihnsa ke dafa masa. A bayyane yace "Again irin abincin ummih..." Ya bude dayar Warmer din zuciya fal mamaki nanma yaga duk abincin larab
awa ne, duka warmers din seda ya budesu yaga duk irin abincin da ummih ke dafa musu ne, zaunawa yayi hadi dayin serving din kansa ya fara ci dadih ya kara kashesa nan take yaji zuciyarsa na bukatar ganin wacece wannan me irin girkin Ummih kuma har yafi na
Ummihn tasama dadih. Seda ya cika tumbinsa taf kana ya tashi ya dauki warmer daya, wadda be taba komi dake ciki ba, ya isa kiching ya hada warmers din a basket da plate ya dawo dasu falon, kana ya koma ya kwashe komi na kan dinning din ya kai kiching ya
zauna a falon hadi da kiran driva dinsa a waya ya sanar,dashi a shirya mota zeje office yanzu...." Ba bata lokaci aka shirya motarsa kirar Benz se motar security daya, ya hau suka fice a gidan zuwa office dinsa,...ranar wuni yayi zuciyarsa cike da tunani
tunanin dadin abincin daya fara ci