Showing 18001 words to 21000 words out of 163724 words
bata da nakasa me babban mutum kmr AAsaraki zeyi da wannan yarinyar, afa matsayin bayi suke a gunmu masu mana aiki..." Saude ta shiga nazari iya nazari a kan maganar Abulle kawai kuma seta karajin hnklinta be kwanta ba tace "dear hanka
lina be kwanta ba...." Abulle tace "to ki batta kawai kmr ma ba nigerian bace kou?'' "Eh wai yan sudan ne...bari in sallamesu mayi waya back..." Saude ta fadi hkn hadi da katse wayar. Kande da yarinyar dasuke jinta suka bita da ido Ta nufa saman benen
ta isa dakinta ta dauko kudi 10k ta dawo kasan ta mikawa hajiya kande tare dacewa "kawai inkin samu wata kya kawomin, cikin lokaci karki bata lokaci ko zuwa gobe ma ki kawomin in an samu bnda me kyau.." Hajiya kande data amshi kudin jiki na rawa tace "Tou
toh hajiya Angode Allah de ya saka da Alkhairi Allah ya kara Sanki a zuciyar yallabai dadin dadawa Allah de ya karo miki lafiya da ni'imar can kasa kasan..." Jin tace ni'imar can kasa-kasan yasa hajiya saude data nufa hanyar komawa saman ta juyo ta kalle
ta ta girgiza kai dan tasan halin kande se A hankali, idanuwan saude na kan Yarinyar harta gama hayewa daga benen. Hajiya kande ta cusa kudaden da saude ta bata a cikin jakarta se uban murmushi takeyi, koda de taso tasamu abinda yafi hakan, tasa keyar Yar
inyar tayi suka fice a gidan ta inda suka biyo ta nan suka fita suka tadda ma'aikatan wasu a cikin kiching wasu a waje, nanma kande ta kara musu tass-tass kana ta wuce yarinyar na biye da ita a baya, ma'aikatan gidan suka shiga yima yarinyar murnar gan
in sun tafi ita da kanden, hkn na nuna musu ba dauketaba.
Dai-dai hajjaju saude ta zauna gefen bed dinta kenan tunanin yarinyar ya kasa barin ranta, tana shirin kwanciya bisa gadon ringing din wayarta dake side bed dinta ta dakatar da ita daga kwanciyar
, dubawa tayi taga gogan nata ne, tasan duk a kan mgnr me dafa masa abinci ne. matsawa tayi da hannunta side bed din ta dauki wayar hadi dayin picking call din ganin yana neman tsinkewa ta kara wayar a kunnenta na hagu. "Kince yau za a kawo maid din na
duba dining room dina kusan 2tyms banga an ajiye komi ba...." Shine abinda ya fito daga bakinsa cikin dadd'ar muryarsa ya daki dodon kunnuwanta. Dajin yadda yayi maganar ta fahimci ya gaji da zama da yunwa , se taji tausansa ya ratsata saboda ai akwai du
mbin sansa a zuciyarta. "Daman nasan abinda zaka tambaya kenan...Uhm An kawo maid din ni kuma naga batamin ba kawai an koma da ita...." Itace mgnr data fito daga bakinta zuwa kyawawan kunnuwan gogan. A dan hasale ya fara magana "duk wannan yunwar da nakeji
har kinada choice a kn zabar me dafamin abinci? saboda ba cikinki bane kou? So kikeyi in mutu ne pls?'' Saude tayi shiru sbda yadda takejin muryarsa be taba
mata magana da irin muryarba tinda ta kashe kadarinsa cikin sanyi yake mata mgna amma yau tajishi
a zafafe hakan ya kara tabbatar mata daya gaji kwarai.... "Kinga inde ta iya girkin abinda nakeso kawai ki kira a dawo da ita yau yau dinnan..." Ya fadi mgnr cikin isa da zallar mulki hadi da bada umarni, be jira kome zatace ba ya katse wayar be tabaji
n haushin Saude a zahiri ba kmr yau, kwata-kwata ma yau gani yakeyi kamar bata da cikakken lissafi, abinda tayi ya tabbatar masa da bata damu da yunwar cikinsa ba, kanta kadai tasani.
Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya
ta nan 08101626484 ko M.T.N card.
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====6
00
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
Sharing fisabilillahi.
πΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈ
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*WATA KISHIYA*
πΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈ
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*Littafin ma'aurata ne pls*
SAADATU BINTU ABDULLAHI
β
π½
(writer of Kyautar Allah)
*DEDICATED TO OLIVIE ZAITOUN*
Free page6
Hajiya saude ta sauke wa
yar a kunnenta byn ya katse kiran...rike wayar tayi sakeke a hannunta tana nazarin maganganun gogan nata, gaskiya yau ta tabbatar data kuresa dan Wallahi tana iya rantsewa da Allah be taba mata magana me cike da bada umarni ba tsawon 10yrs suna tare a zam
an aurensu se yau...tunani tashigayi na yazata samu mafita, kuma ita gaskiya batason yarinyar nan da kande ta kawo mata,,
kwata-kwata ranta be kwanta da ita ba, inta kalleta wasu abubuwa takeji a jikinta me tattare da firgici hadi da rrazana ta rasa dalil
in hakan, maganganun hajiya Abulle suka shiga dawowa cikin knta na wayar dasukayi dazu,, idanuwanta na kan wayar dake hannunta amma zuciyarta na can kan tunani-tunani, hadi da nazarurruka, haka kawai ta tsinci kanta da dealing number din hajiya kande wada
nda zuwa lokacin tini sun kai get na biyu, zuciyar hajiya kande se nazarirrika takeyi ita sam ba haka taso ba, bata sanma ta ina zata bullowa wani sirri dake kwance nasu ba a kasa yana bacci daga dukkanin alamu dole a tada wannan sirri dan tini an yanka ta
tashi.
securities din duk bakin ciki ya rufesu ganin an fito da yarinyar wato de ba a dauke ta ba, aiko sunyi bakin ciki ganin ga dadih iya dadih kuma ze wuce ya barsu musammanma salisu tantiri shifa yariga dayasa ran har room and falo din gindin yar
inyar nan seya kutsa ya shiga tako ina kmr de yadda ake brushing teeth musammanma in yayi datti, haka yaso yayi da burarsa a cikin gindin yarinyar nan duk yafi kowa sa rai, aiko yafi kowa bakin cikin ganin hajiya kande da yarinyar sun fito,Allah yasani a
lokacin dasukazo ficewa a get na farko ji yadingayi kamar ya jawo yarinyar jikinsa dan wallahi seda bindinsa dake cikin wando ya mike zumbur ya fara ambaliyo da ruwan zallar sha'awar yarinyar.
Suna shirin isa ga get na uku wayar hajiya kande ta shiga
vibrating din neman agaji, tsuki hajiya kande taja ga dare sunyi yanzu tasan ko fita daga anguwar ma aiki ne ja, kafin su isa bakin ti-ti se sunsha tafiya, duk haushi ya rufe kande na kiran da aketa mata a wayar, ba tare data duba ba, suka fice a bakin g
et na ukun securities din suka bisu da Allah ya tsare kande ta amsa da Amin kai kace abin fada ne, sbda a hasale take zuciyarta dugume take. Cikin sassarfa suka fara tafiya a kn layin yayin da haske ya haska ko ina bakace dare bane sede ba motsin rai ko da
ya a layin ba jama'ah, kasancewar GRA ne kuma ga dare ya farayi dan 8:50pm ake nema, kusan tafiyar 20mnt sukayi kafin suka fito titi Allah yaso sukayi sa'ah suna tsayuwa a bakin titin sega yar kurkura wato (napep) hajiya kande ta taresa hadi da gaya masa '
'hayin rigasa zaka kaimu..." Jin ta ambato anguwa me nisan tsiya yasashi wucewa ba tare dayace komi ba. Hajiya kande tabishi da tsinuwa sbda wucewar da yayi be daukesu ba. Ba jimawa wani me napep din yazo kande tasake gaya masa hayi ze kaisu me napep din
yayi jim sannan yace "gaskiya hayi tayi nisa.." kande tashiga hadasa da Allah da manzansa kanya ya temaka mata saboda dare ne ke karayi. Me napep din yaji tausayinsu kunsan namiji da mace, shi saboda ganin kyakyawar yarinyarnan yasashima ya tsaya amma ya t
ashi a aiki, amma daya ganta se yaji tamkar mashi akasa a baka aka harbo masa a kirjinsa. Dan matashin me napep din wanda a kalla baze wuce 30yrs ba Yace "Toh mama ku shigo..." Kande tace "toh dannan nawa za a baka?" Ta karashe maganar hadi da marairaicewa
Me napep din da idanuwansa ke kan yarinyar nan dake tsaye kusa da kande ita ma shidin take kallo a zahiri amma hankalinta na can ga wani tunanin da batasan ma meyeba. "Bakomai ku shigo mama ai
baze gagara ba..." Cewar me napep din. Kande ta washe baki dan
ta kula tin tsayuwarsa yaketa kallon yarinyar. "Wallahi yarnan da babu kullalliya a kasa dani na ajeta a gidana na dinga hadata da manyan masu kudi mazannan kawai ana service da ita ana mikomin kudade abina...amma wane mutum wane kayansa!" Hajiya kande t
a fadi hakan a ranta yayin da tasa kai cikin napep din kana yarinyar ma tashigo ta zauna still yar jakar ghana most go dinta na jikinta ta kankameta gam kai kace za a kwaceta a hannunta. Me napep yaja suka fara tafiya hajiya kande ta ciro wayarta daga bag
dinta taga uban miss calls shiga tayi gun miss calls din tana fadin "yauni kande na shiga uku har miss call 80, ohh ni jikar mas'udu me yalo, uwar dan kande! wannan jarabar kira ya isheni...." Kande ke surukatanta ita kadai, yarinyar de se binta takeyi da
ido. Idanuwan hajiya kande suka sauka a kan miss call din hajiya saude wadda ta mata kusan kira uku,, jikin kande har rawa yakeyi tayi dealing number din hajiya saude ttana me tunanin ko meyasa ta kirata kuma oho, a zuciyarta de tana adduarh Allah yasa h
akarta ta cimma ruwa. hajiya saude dake zaune har lokacin bakin bed dinta tanata tunani tunani bayan ta kira hajiya kande har kira uku bata dauka ba kawai seta rike wayar a hannunta tanata nazarirrika gabaki daya ganin yarinyar nan ya gama dagula mata gun
tun lissafinta, ta rasama wani tunani zatayi,, tana cikin nazarirrikan ne kiran Hjya kanden ya shigo wayar ta, hannu takai ta katse kiran seta kirata back, bugu daya kande ta dauka yayinda hajiya saude ta fara magana "Ina kika ajiye wayar ne ana kira ba
ki dagawa..." Kande tace " Wallahi Hajiya bansan kinata kira ba, wayar ce take cikin jaka kuma na cire karar shiyasa banji ba ranki ya dade tuba nake..." Saude tace "Okay kunyi nisa ne?" Kande tace "Aah ranki ya dade, amma de harmun hau abin hawa .." Sa
ude tayi jim harga zuciyarta bataso tace su dawo amma ta yanke hukuncin kawai ta amshi yarinyar ko nan da 1month ne kafin kanden ta kawo mata wata... Jin tayi shiru kuma tana kan wayar yasa kande tunanin ko wani abinne dan haka tace "Ranki ya dade ko wan
i abinne ya faru?'' Saude ta dawo daga duniyar tunanin data afka hadi da sauke ajiyar zuciya tace "kande kawai ki dawomin da yarinyar..." Jin abinda tace yasa kande farin ciki a tsakiyar zuciyarta har seda ya bayyana a kan fuskarta. "To shikenan ranki ya
dade gamunan dawowa..." Saude tace "Okay .." Ta katse wayar. Kande ta cusa wayar a bag dinta hadi dacema me napep din " d'ana dan albarka maidamu inda ka dakkomu dan Allah..." Me napep din daketa aikin tukinsa yace "toh hajiya kin fasa zuwa hayinne?'' Kan
de tace "aah ba fasawa nayi ba, inka kaini can inda ka dakkomu zanshiga wani gida in fito seka dawo ka kaini hayin, uzurine ze maidani..." Me napep din yace toh hajiya..." Ya juya kn napep din daman basuyi wani nisa ba, yana tuki yana kallon yarinyar ta ci
kin madubinsa, har suka isa inda ya daukesu hajiya kande tace ya shiga dasu cikin layin..ba musu me napep din ya shiga layin ammafa dabadan yarinyarnanba wallahi da bazeyi wannan tafiyar ba saboda shi a ka'idarsa 8:pm yake tashi a aiki...hajiya kande keta
ma me napep din kwatance har suka isa bakin get din gidan yayi packing. Kanden ta sakko
yarinyar ma sakkowa tayi duk tanajin me sukacewa ta waya kande da sauden, dan hatta da Maganar saudenma tanaji ta cikin wayar saboda wayar bata da sirri. Hajiya kande
tace dame napep din tana zuwa yanzu zata fito insha Allahu me napep din da idonsa ke kan yarinyar yace "Toh bakomai hajiya..." Kande ta masa godiya kana suka nufa get din gidan, Securities din na ganin sun doso ba bata lokaci suka barsu suka shige get na d
aya, zuwa na biyunma har zuwa get na ukun salisu tantiri na ganinsu ya washe baki ya taso ya iso inda suke idonsa na kn yarinyar se tande harshe yakeyi yace yana fuskantar kande "Hajiya segaku kun dawo kuma..." Hajiya kande data gimtse fuska tace "Ehh wal
lahi hajiya ce tace mu dawo..." Salisu tantiri ya washe baki, red teeth dinsa suka bayyana, kana yace "Madallah hajjaju kice de nan zaki bar mana wannan kyakyawar..." Kande ta dago ta kallesa taga irin kallon dayakewa yarinyar daman tin sadda sukazo gida
n. Hjya kande ta kara hade rai tace "Eh nace ehh a nan za a barta sede wannan ba hurumin dazaka lasa bace,... dan wallahi karkaga kaci yar ficikar me Aikinnan ladiyo dana kawo kwanaki na rufa maka asiri wallahi wannan rufin asirinka karka koyi magana da i
ta dan ba sa'arka bace, ruwa fa ba sa'an kwando bane, ka kiyayi duniya salisu tantiri.." Salisu tantiri yayi mamakin yadda ta ganeshi yashafa ta mantasa ne, sbda an dade dayinnabin. kwanaki hajiya kanden ta taba kawo me aiki wata yar mitsila wadda bazata f
i 14yrs ba, tantirin salisunnan ya dinga lallabata yana cin yar mutane har yayi mata ciki ciki yakai 3month sannan tantiri yagane danya saba harkar cin matan mutane, shine yasamu kande sukayi settling ya bata 10k yace tazo ta dauke yarinyar a gidan da
kyar kande ta dauketa bayan sunyi cikini na tsadar tsiya duk wata ya dinga bata 20k a albashinsa harya bata kudade 140k da kyar shima dan tace zata gayawa hajiya saude ne, yasan maganar taje gun saude to tamkar me gida ne yaji maganar kuma yasan in har me
gida yaji mgnr ze amshi hukunci shiyasa yasamu asirin ya rufu ruf, aka zubda cikin daya dirkawa yar mutanen, sannan suka rabu lafiya shida kanden. "Haba hajiya kande kefa tawa ce kn mance ne..." Cewar salisu tantiri dake mana yana kashe ido se shafar tumb
insa yakeyi da wayau da wayau yana shafo gabansa. kande ta daka masa tsawa cikin matseefa tace "Kai dallah rufemin baki bakin shege kawai gantalalle, maye, kaide damuwarka daya ce kasa bura a gindi, gindinma bana halak malak ba sena zina, dan iska kawai!..
." Kande ta masa tass-tass. Ganin hajiya kande tana neman ta tara masa mutane yasa salisu tantiri rufawa knsa asiri ya kyaleta dan inya biye mata se uban kowa yasan sirrinsa dake boye tin tini, dan hk ya koma ya zauna hadi da basarwa danma Allah yasoshi ba
su san kn zancen ba yan uwan aikin nasa sundeji kande na masa tsawa. Kande tayi kwafa kawai taci gaba da tafiya yarinyar na biye da ita a baya, har suka isa kiching din ma'aikatan na nan inda ta barsu sukayi mamakin ganin dawowarta, ta kara binsu ta wanke
su da zagi tass-tass, kana suka nufa cikin falon hajiya saude, a falon suka tadda hajiya sauden zaune ta daura kafa daya kan daya table din gabanta cike da kayan marmari na motsa baki. "Barka da hutawa ranki ya dade..." Hajiya kande
ta fadi murya cike d
a maula. A takaice saude ta amsa da "yawwah...ku karaso..." Ta musu iso zuwa gabanta. Suka karaso suka zazzauna a kasan carpet din, kallo daya yarinyar tama hajiya saude tayi kasa da knta haka kawai taji kiyayyar matar a zuciyarta tin sadda ta daura idan
uwanta a kan picture din matar. Hajiya saude ido tabi yarinyar dashi still se take tajin bugun zuciya amma ta dage tunawa datayi da maganganun hajiya Abulle itama da knta tasan ko tsirara mijinta zega mace baze taba ko kallontaba, dan tasan kishi ne kesata
jin bugun zuciya a kn yarinyar. "Toh hajjaju gamunan mun dawo..." Cewar kande ganin saude ta tasasu a gaba ba tare datace komi ba. Hajiya saude takai apple bakinta ta gutsira ta jijjiga kafarta dake kan daya cikin isa kana ta fara magana. "Zan dauki yari
nyarnan kafin de zuwa ki samar min wata, nan bada jimawa ba..." Kande tace "toh hajjaju..." Hajiya saude taci gaba da magana "Amma sede akwai sharruddan dazan kafa mata ai kince tana jin magana kou?'' Kande tahi wankan tsarki tayi carab ta amshe da "Eh tan
ajinki hajjaju gimbiyar mata..." Hajiya saude ta kara gyara zama tana fuskantar yarinyar cikin kallon tsana hadi da bakin cikin kyaun da Allah ya tara ma yarinyar. tace "Ke kina jina Kou?'' Yarinyar ta dago ta kalli hajiya Saude hadi da daga mata kai alam
ar ehh. Hajiya sauden taci gaba da magana "Zaki dinga dafawa mijina abinci ai kn iya girki sosai kin iya farfesun busashen kifi hkou?'' Yarinyar ta daga mata kai alamar eh. Saude tayi jimm idanuwanta na kn yarinyar tunani takeyi ta ina za ayi aiki da bebiy
a wadda bata magana sekace de duk duniya an rasa masu aiki, ita da gogan ze Amince dame aikin kamfani ma aka daukar masa wadda ta iya girki sosai ba wadannan locals din ba, amma ina shi locals din yakeso. dan guntun tsuki taja kana taci gaba da magana ida
nuwanta na kan yarinyar "Kin iya karatu da rubutu na hausa?" Yarinyar ta daga mata kai alamar ehh hajiya saude ta dawo da dubanta kan kande tace "Wai haka