Showing 21001 words to 24000 words out of 163724 words

Chapter 8 - WATA_KISHIYA_COMPLETE

27 Aug 2026

63

ta iya karatu da rubutu? Ko karyarsu ce dasuka saba dan masu aikinnan duk makarya tane'' Kande ta ams

he da "Kwarai ma kuwa hajiya...ai tayi makaranta fa ta gwabnati irin ta bebaye tayi makaranta sosai nan har rubutu da karatun turancin dana hausa kakarta tace ta sosai, tafa gama sacandari, sannan uwa uba tayi karatun Allo saukarta biyu na alqur'ani ne gir

ma, bakin talauci nefa yasata fitowa aikinnan hajiya,..." Cewar kande data kara da fadi ba a tambayekaba. Hajiya saude tace "okay to abin zezo da sauki tinda ta iya karatu da rubutu,,, za a baki komi na abinda zaki dinga dafawa mijina a rubuce kama daga k

an abinda zeci dasafe zuwa kan abinda zeci da rana da daddare da time din da ake ajiye masa komi da komi a kn dinning, ki tabbatar da kinyi komi in time banasan abinda ze batawa mijina rai sannan becin gishiri a abinci duk de za a baki a rubuce ki tabbata

r kinyi komi a kn ka'ida kinajina kou?" Yarinyar ta daga mata kai alamar Toh.. Hajiya saude dake kallonta har zuwa lokacin kiyayyar yarinyar nata yawaita a zuciyarta, taci gaba da magana "Ka'idojina sune na farko karki kuskura wata magana ta shiga tsakani

nki da mijina bayan gaisuwa, kin ganni nan dago ki kalleni da kyau!'' Yarinyar ta dago ta kalleta hajiya saude ta nuna knta da yatsanta hadi

daci gaba da mana "Kin ganni ko banda mutumci inde a kan mijinane babu irin abinda bazan iya aikatawa ba a kan miji

na, dan wallahi har kisan kai zan iyayi a kan mijina..." Yarinyar ta kure hajiya saude da ido sosai zuciyarta cike da firgici yayin da idanuwanta suka bayyana abinda ke zuciyarta wato tsoro da firgici. Hajiya saude ta daga mata kai alamar tabbatarwa. Haji

ya kande ma seda ta firgita dajin furucin hajiya sauden batasha halin nata ya wice inda take tunani ba se yau. Saude taci gaba da magana cikin isa " banda kirki a kan mijina amma in kika kiyayemin mijina zakiyi aikinki ba ruwana dake saboda bani kikewa aik

i ba mijina kike yimawa sede a karkashina kike, amma ko haduwa ba kullum zamu dinga yiba, sede kullum a ka'ida se duk ma'aikata sunzo sun gaisheni dasafe da daddare, kinji ni da kyau kou?'' Yarinyar dake kallonta da saurarenta ta daga mata kai alamar "eh..

" Har zuwa lokacin firgici da razana basu barta ba. Hajiya saude ta kara ballar apple din dake hannunta tana masa wata iriyar tauna ta rashin mutumci a cikin bakinta kana taci gaba da magana. "Sannan Kullum ki kasance cikin tsafta, duk sanda zaki shiga k

iching yima mijina girki ki tabbatar dakinyi wanka kinga sau uku zaki dinga wanka a rana kenan kou?'' Yarinyar ta daga mata kai alamar eh. Hajiya saude ta mata wani kallon dayasa yarinyar yin kasa da knta ganin zallar rashin mutumci a cikin kwayar idonta.

"Banasan kiyi kwalliya ko kadan a wannan fuskar taki, kullum ki kasance cikin hijjabi dare da rana da safiya, ki dinga sa hijjabi har kasa kinadasu ko a tsiyace kikazo kema?'' Yarinyar ta dago ta kalleta zata girgiza kai hajiya kande tayi saurin cewa "Ai

a tsiyacen tazo hajjaju sede in a bata hijjaban ade temaka kmr yadda aka saba..." Saude ta taba baki tace "Okay zansa laraba ta bata, sannan za a nuna mata dakinta na kwana,..ki kara ja mata kunne a kan mijina kafin ni na mata babban jan kulle, Dan banda

mutumci hanyarma da mutumci yabi ni ban bi ba, karta kuskura ta dinga jimawa a side din mijina, inta kai masa abinci fita zatayi inya gama zuwa kmr 3h se taje ta kwashe komi ta gyara inda ya bata domin besan kazanta haka itama ta tabbatar da tana tsaftace

knta, tanasa turare kwalliya ce kadai baza tayi ba, sannan a dinga brush dan bamusan kazanta nida mijinnawa,, in bnda ma kaddara dashi abinda yakeso megidan ai wannan yafi karfin ta dafa masa abinci.. " saude ta karashe maganar tana yatsina fuska. Hajiya

kande ta amshe da "Dama mana hajiya yo Allah na tuba Ai mijinki babban mutum ne yau ko yan indian yakeso su dafa masa abinci ai ze samu, Allah na tuba kudi nefa tako ina Allah ya baku.." Saude ta yamutsa fuska tace "kundeji sharuddana kou?" Kande ta amsa

"Anji ranki ya dade kuma dole abi ko ince anbi ma tini..." Hajiya saude tace "Yafi de...ynzu ku tashi kuje side din masu aiki kice larai tazo inasan ganinta dan dole wannan dund'um din seda waya sbda ta nan za a dinga mata messages din abinda zata dingama

mijin nawa..." Kande ta karbe da "Dundum ma haka take wannan ai tafi dundum..." Saude ta yatsina fuska kana tace " nan zaki kwana ke kande ?'' Hajiya kande tace "Aah hajiya tafiya zanyi me napep ma na can yana jirana..." Saude tace "Okay ba dmwa

ku tafi k

i turomin laran de inajin yau yarinyar zata fara Aikinta mugani ya nata hannun yake..." Kande da tini suka mike tsaye ita da yarinyar ta kara amshewa da "Dama mana ta fara hajiya to meye amfaninta ai daman aikin tazoyi ba hutu ba, hutu aise ku dakukaci ku

ka tara..." Hajiya kande ta fadi zuciya cike da rashin imani. Saude ta tabe baki hadi da lalubar Aljihunta ta lalubo kudi yan dubu dubu kusan dubu talatin ta mikawa kande, kande ta tsugunna ta amshe jiki na rawa ta shiga antayo mata godiya ruwa ruwa, hajiy

a saude bata bi ta kanta ba tace "Sannan kudin aikin yarinyar nawa za a bata?'' Kande da bakinta yaki rufuwa saboda farin cikin kudin da saude ta bata tace "toh hajiya a bata abinda kikaga ya dace..." Hajiya saude tace "Okay...ya sunan yarinyar ne?" Kan

de tayi jim tace kai na mnta sunanta da wahala gaskiya. Saude ta daga kafada irin ko a jikintannan daman ita ko tasan sunanta ba amfani ze mata ba dan sunan duk ma'aikatanta daya ne a gunta Wato Ke\kai. Hjya Kande ta karama hjya saude godiya kana suka f

ice a falon, ta kai yarinyar gun sauran masu aikin nan wajen kiching sannan ta gayawa larai hajiya saude nason ganinta cikin hanzari larai ta tafi amsa kiran madam dinta. kande ta tafi cikin murnar abinda take bukata ya tafi dai-dai ko tace abinda aka sat

a,se hamdala takeyi a zuciyarta tana tafe tana waiwayon yarinyar , haka kawai kuma taji zuciyarta na cike da tausayin yarinyar, bata taba kawo me aiki taji tausayintaba kmr yadda taji tausayin wannan yarinyar har zuwa kasan zuciyarta, a hk ta fice a gidan

zuciya cike da murna data fito tasha bazataga me napep din ba se kuma akaci sa'ah taga be tafi ba ashe yana nan yana jiranta hakuri ta bashi na barinsa datayi yanata jiranta, bakomai yace yana me jiran fitowar yarinyar danshi sbda ita ya tsaya jira da baz

e ma jirataba a wannan uban dadewar datayi, ganin hajiya kande ta shiga bega yarinyar ta fito ba. yasashi tambayar ina dayar dasuke tare. Hajiya kande tace " daman ai aiki na kawo ta tana cikin gidannan..." "Allah sarki..." Cewar me napep din, a zahirin

gaskiya Sam me napep din ba haka yaso ba, yaso ya sake ganin yarinyar haka kawai yakejin san yarinyar na ratsashi. Wayarta dake cikin jaka ta dauko tayi dealing wata number wadda bata da suna se J kawai aka rubuta a kn sunan, hajiya kande tayi dealing n

umber din bugu daya aka dauki wayar, hajiya kande tace "wasikarnan a gayawa me aikenta ta isa inda akeso ta isa fa akwai yar matsala ..." Daga cikin wayar akayi murmushi muryar wata dattijuya wadda a kalla zata girmema hajiya kandenta fara magana. "Alhamd

ulillahi karki damu da matsalar tinda tasamu mazauni kawai shikenan... muna fatan wasikarnan ta isa inda akeso ta isa domin aji dadin karatunta..." Hajiya kande murmushi tayi tace "Insha Allahu damo ze isa ga harawa...ai matsalar dama ba babba bace, tinda

mun kaiga ci, a fari kin amsar wasikar akayi..." Daga cikin wayar dattijuwar tace "Alhamdulillahi kice ansha gwagwarmaya?'' Kande ta amsa da "Ai kadan ya rage wasikarnan ta yage ba tare da an karan tata ba....ammafa insha Allahu zama daram, wai me nakud

a tasamu katifa..." Dattijuwar dake cikin wayar ta kara sautin murmushinta hadi dacewa "Bi izinillahi...yanzu zan idda sakon

zuwa inda akayi aikensa , kema kuma taki wasikar na nan tana jiranki, domin kuwa zakisha tukuicin hidima..." Hajiya kande ta washe

baki zuciyarta cike da zallar farin ciki tace "Godiya nake kuma a mikamin godiya bisa godiya...fatanmu de yanzu muji iska ta dauki farar takaddar nan ta isar da ita inda mukeso..." Daga cikin wayar dattijuwar matar tace "Inde kere na yawo zabo na yawo a

i dole ne wata rana a hadu mujede zuwa..." Hajiya kande tayi yar dariyar nasara kana sukayi sallama da niyar kome ake ciki in an idda sako ga wadda tayi aiken takaddar kande zataji komi.

Nafa gaya muku akwai kulalliya a kasa amma baza ku fahimta ba s

e nan gaba.

*Vip 1k posting kullum normal Group 500 posting bayan kwana daya-daya 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card ta nan 08101626484.*

*LITATTAFAN MARUBUCIYAR*

KYAUTAR ALLAH

INSO CUTA NE

DA BAN S

ANTA BA

BOYEYYEN AL'AMARI

YAR DANDI CEH

ABD NOW WATA KISHI

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!

BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE

I'm

selling MTN data with this cheap price

MTN DATA PACKAGE*

500MB@==

=200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month

Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Whatsapp OR

Call *080662689

51*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸



🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*WATA KISHIYA*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸



🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*Littafin ma'aurata ne*

SAADATU BINTU ABDULLAHI

✍

🏽

(writer of Kyautar Allah)

*DEDICATED TO SAYYADA SIDIYA KANO*

Free page7

Larai na isa Fal

on hajiya Saude byn an mata iso ta shigo ta taddata hajiya sauden inda su Kande suka batta zaune tana karkada kafa cikin izzar mulki, se cin kayan marmarin dake gabanta takeyi, ita daman inkaxo gidanta ko ruwa bata cewa a bata, shiyasa kande tayi dabar

ar zuqe lemu kwali daya dan tasan ba bata ko ruwa za ayi ba, itama ta lashi arziki. Jiki na rawa Larai ta iso ta zube kasa ta koro ma uwar gijiyar tata gaisuwa... ko amsa gaisuwar hajiya saude batayi ba ta tsaya tana karewa laran kallo baka ce ita tanada k

yau dai-dai misali a kalla zata haura 35yrs, yawancin masu aikin gidan du zawwarawa ne, sbda acewar hajiya sauden sunfi juriyar zama da ita, dan kananan yarannan bala"in musu yawa yakeyi, ga uban aiki ga matsalolinta dan hatta da bangon gidan duk se anbish

i an gogesa da sinadarai kullum da kullum koda kuwa beyi datti ba Tin 5:30am ma'aimatan gidan ke fara aiki a cikin gidan side dinta kadai sbda girmanda da uban falunan data tara se a kai 12:pm ana gyaransa, dan a kallah falunanta sunkai falo shida uku a k

asa uku a sama, bedrooms dinta kuwa sun kai goma bakwai a sama uku a kasa, wasu bedrooms dinma bata Taba shigarsuba, amma dolen dole a gyarasu koda bata shiga ba, ga gida ba karamin gida ba, shiyasa takeda yawaitar ma'aikata, da ace tana sassauci da aik

in yazo musu da sauki amma sam bata da sauki a duniyarta ko misqala zarratin, ba rahama a lamarinta. Hade rai hajiya saude tayi still tana karewa laran kallo kai kace yau ta fara ganinta, larai ko tini tayi kasa da knta tasan dalilin dayasa hjya saude tak

e binta da kallon tako ina. "Ke baki da hijjabine kike yawo haka kasake-kasake dake koso kikeyi mijina ya shinshinokine dan yarannan ba haline daku ba shegu kunzo aiki kuna karewa mazan mutane kallo, mayun maza yan iska kawai..." Larai tayi shiru inda sab

o ta saba da rashin mutuncin saude wanda yafi haka ma, dan haka ta toshe kunnenta kawai, sam ma batasan ba hijjabi a jikinta ba ta iso falon nata, jin ance tana kiranta yasata gigicewa batasanma ba hijjabi jikinta seda ta fara binta da kallon ta fahimci ha

kan.

"Bari ki sake in kara ganinki haka nan ba hijjabi zaki ci durun uwar uban kakan ubanki!, bake ba duk sauranma ki kara jadda da musu , yan iskan banza kawai shegu yayan karuwai mayun maza mabukatan maza kawai!'' Larai ta kara kasa da knta bata d

a katafus cikin kasa da murya tace "Ayi hakuri mommy..." Hajiya saude ta watsa wata uwar harara hadi dacewa a hasale "hakurin kanin ubanki ne daza kice inyishi shegiya da ido kmr na agolar nufawa..." Larai taja baki tayi gum hajiya saude tayi kwafa hadi da

mikewa da kyar ragadadan cikinnan nata se up and down yakeyi, ga uban nonuwa rigija-rigija dasuka iso ga tumbin nata, sunbi sun kara kwanciya, kwara slifas din zuwa toilet a kansu, duk sun lakume kwata kwata nonuwan nata basu da lasisi. Cikin takunta me f

irgita muminai ta fara tafiya a falon ta nufa hanyar upstairs tana

fadin "ke taso ki biyoni ...." Larai ta tashi jiki na rawa ta biyota a baya har suka haye upstairs din, suka isa bakin bedroom din hajiya sauden ta shige ita kuma larai ta tsaya a wajen

ta tsugunna a kasa, domin ba a shigar ma hajiya saude daki mutum daya ke shigar mata daki shine me gyara mata dakin wato Samuel me dafa mata abinci Igalah ne shima daga can garinsu ta taho dashi. Bata fi 10mnt data shiga dakin ba ta fito hannunta rike da

waya kirar infinix sabuwa dal hot8, a ka ida duk me aikin daxa a kawo gidan daman akwai saffin wayoyi android duk after 6months se an kawosu dayawa saboda bawa masu aiki amma ita saude bata bayarwa sam, yauma abinda yasa ta bada saboda ganin yarinyar bebi

ya ce bata san komi ba dole seda waya, kuma a ka'idar gogan duk me dafa masa abinci dole a bata waya. Mikawa larai tayi kwalin wayar, jiki na rawa laran ta amsa, hajiya saude tace "Wayar nan ki kaiwa yarinyar nan da aka kawo yau nasa sim a wayar.." Lara

i tace toh ranki ya dade..." Hajiya saude taci gaba da magana "Ki dauki key din dakinnan na waje ki dakko hijjabai guda goma zumbula zumbula ki bawa yarinyar sannan ki kara da gaya mata sharud'ana, ki kaita dakin daya zamana mallakinta ne n kwana...'' Lara

i ta amsa da Toh....saude taci gaba da magana " ki nuna mata kiching din da ake dafawa Saraki abinci itace zata dinga dafa masa abinci ke knyi aiki dame dafa masa abinci tada, ki nuna mata komi da komi sannan ki bata takaddar abubuwan dayakeso dasafe da

daddare da rana a jere, ki gaya mata komi de dayake bukata, sannan ki dauko komi komi da ake bawa me aiki na bukatuwa ki bata, ta farayin wanka kafin ki fara nuna mata komi knji ni kou?'' Cikin hanzari larai ta amsa da "Eh naji ranki ya dade..." Hajiya

saude taci gaba da magana "Yau nakeso ta fara aikinta ta masa abinci mara nauyi macaroni dinsa da farfesun kifinsa, ai akwai komi nasa a store dinsa kou?'' Cikin ladabi Larai dake durkushe a gaban hajiya saude tace "Akwai naga jiya ma an sauke komi nasa n

a amfanin abincinsa..." ( Dayake duk ending month se an kawo komi na bukatuwa gidan kama daga kn abincin hajiya saude har abincin masu aiki zuwa kan abincin shi gogan danshi ba komi yakeci ba na nigeria hatta da ashanar kiching din da ake dafa masa abinci

duk daga waje ake kawosu saboda ya riga ya saba da abincin can tin scul da yayi a kasar fararen fata) Hajiya saude taci gaba da magana "toh ta fara komi yau a dafa masa macaroni da farfesun busashen kifin dayakeso da Allah ayi sauri, tashi kiyi hanzari ke!

...." Ta karashe maganar hadi da daka mata tsawa cikin hanzari larai dake rike da wayar ta tashi a guje ta sauko daga benen. Hajiya saude ta tsaya bakin kofar tata nan tayi tsaye tana wasu tunanunnuka tayi kuri da idanuwanta a guri daya, tafi karfin 20mnt

a tsaye a bakin kofar tata kana ta juya ta shige dakin nata zuciyarta duk a dagule ta rasa dalilin dayasa ganin yarinyar nan ya daga mata hankulanta hadi da dagula mata lissafe-lissafenta.

Larai ta samu Yarinyar inda ta batta nan cikin sauran masu a

ikin tajawo mata hannu tana rike da jakarta, yarinyar tabi

larai da ido itama laran ita take kallo a zuciyar ta tace "Kai Allah yayi halitta a nan...kwankwatsi!" Direct larai dakin daze zama na kwananta ta fara kaita, yarinyar ta tsaya se bin dakin takeyi

da kallo dakine me kyau wanda ke dauke da madaidaicin gado na kwanan mutum daya da bedside dinsa guda biyu, se Waldrop me murfi biyu, akwai dan karamin TV amma dagani ba a kunna sa ko ada can dan hk da wuya ma in yanayi, komi na furniture din dakin dark p

urple ne haka labukayen dakin ma light purple ne. Larai ta gyara mata dakin shap-shap sbda kurar da yayi. kana laran tasa mata yar ghana most go dinta a cikin Waldrop din, yarinyar ta zauna gefen bed din tana me karema dakin kallo akwai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login