Showing 57001 words to 60000 words out of 163724 words
Bayan ya gama wanke boxes din yayi wankan tsarki yana yi yana tunani
harya mance when last yayi wankan tsarki a rayuwarsa, da yaso ya fada halakar safe service, se ubangiji ya kubutar dashi, amma da in sha'awah ta addabesa to seya kama azzakarinsa ya dinga wasa dashi harya kawo, da kyar yasamu ya denayin hakan da temakon a
dduarh. Byn ya gama wankan ya fito sanye da bathrobe, se daurewa yakeyi beso yayi tunaninta, saboda ya ya dauro alwala beso alwalarsa ta karye, yasan muddin yayi tunaninta se alwalarsa sa karye. Boxes yasa hadi da zuba Jallabiya maroon dark sosai, ya
feshe jikinsa da perfume, kana yayi sallar la'asar, yana idarwa ya mike daga kn daddumar kenan dr mus'ab ya shigo dakin bakinsa dauke da sallahma, Ahamad ne ya kawoahi har kofar dakin kana ya juya, danshi dr be taba shigowa gidan ba se yau. Abdoljalal ya
kalleshi fuska cike da mamakin wai yau dr ne a gidansa. "Waya maka kwatancen side dina da dakina?'' Itace tambayar da Abdoljalal ya jefowa dr. Mus'ab ya bashi amsa dacewa "Ahamad ne, yamin jagora, saboda sanadi nazo gidanka, da bazanzoba wallahi, ni zuwa
gidanka ko sha'awarsa banyi..." Abdoljalal yaja Guntun tsuki hadi dacewa "kaji dashi.... Dan isknci Kuma seka fado min daki, yanzu inda ace ina bisa duri fa daya zakayi..." Murmushi Dr mus'ab yayi hadi da karasowa hannunsa rike da ledoji yayinda yake san
ye da kananun kaya idanuwansa sanye da glasses, ya zauna gefen bed inda Abdoljalal ke zauna, yana fadin. "Durin ubanwa? Ai nasan ba durin dazan sameka kana ci shiyasa na sako kai kawai, ai bakada durin dazakaci..."..Abdoljalal yaja wani guntun tsuki ya d
ake yace "Sanin da kayi yanzu inada duri a gefe..." Dr mus'ab yace "Wani durin ko na bebin roba da turawa ke sayarwa, kaima ka siya ka dinga ci..." Abdoljalal ya amshe da "sede uwar na bebin roba wato Na yata..." Dr ya watsa masa kallon bnza yace "Yarka
ko yar mutane de..." Abdoljalal ya amshe da "Yata ce mana, kasan de da ace nayi aure da wuri da yanzu inada me 16yrs..." Dr mus'ab yace "Koma uwar me 16yrs ce dakai, Allah yasa me 60yrs ka haifa... wannan de bakai ka zuba ruwanta ba,, hasalima wannan ruwa
nka kakeso ka hauta ka zuba mata.." Abdoljalal ya amsa da "Insha Allahu ma kuwa, ai wallahi yadda nake cikin tashin hankalin SO se nasa kowa a Tashin hankali,..." Abdoljalal ya karashe maganar murya cike da tabbatarwa..dr yace "Uban wa zakasa a tashin hank
ali? Ai duk wanda ya debo da zafi bakinsa.." Abdoljalal yace "Ai gobarace zata tashi a tsakiyar
karmami..." Dr mus'ab ya zuba masa ido sosai yana me nazarin hausar tasa badan ya fahimta ba yace.."na fuskanci saraki baka shakkar uban komi a kan yarinyar nan
..." Abdoljalal ya tabe baki hadi da kwanciya bisa bed dinsa ya wani lafe,, kana yace "in kaji ana rakani kashi ba zawo bane...." Dr mus'ab yayi murmushi yace "nawan AAsaraki kenan..., yanzu de ya jikin naka? Kuma ya yarinyar ka? yama sunan yarinyar?'' Ab
doljalal ya sauke fara'ah yayin da yakejin knsa kamar an daukko hular diamond ansa masa a kai, saboda kawai an tambayeshi ya al-muqri'ah yace "Al-muqri'ah sunanta, lafiyarta lau.." Dr yace "wai wannan sunan sede kai , ai sunan ma babbane kmr yadda kake b
abba, dan sarki jikan sarki..." Abdoljalal ya amshe da "bafaden al-muqri'ah kuma kou..." Dr ya saki baki, kana ya kyalkyale da dariya yana fadin. "Ashe abin ya kai haka..." Abdoljalal ya amsa da "Tini ma ya wuce haka... Kasan duk girman sarki da mulkinsa
bafade ne a gaban mace, ban yadda da hakan ba seda yarinyar nan tashigo min rayuwa,..." Dr mus-ab ya tintsire da dariya yace "100% kana san yarinyar nan jalalu... '' Abdoljalal yace "Gaba da hundred wallahi dr ,,,Allah ya kamani ram a kn yarinyar nan, duk
nabi na zama abinda bnso nazama..." Ya karashe maganar yana tunano yadda yasata gohon dole a bango ya dinga goga burarsa a jikin duwawukanta, seda ya saki murmushin nishadi a boye.. Dr yace"To Allah ya sassaura mak.." Kafin ya karasa Abdoljalal ya katsesh
i dacewa "Aah bansan adduarh nan taka, wato Allah ya sassauta min san da nake mata kake nufi, to inna dena santa in shiga ina? In rayu dawa? A halin yanzu data shigo rayuwata nafijin dadin duniyata..." Dr mus'ab ya zuba masa ido, ya dade da fahimtar kome
yake fitowa daga bakinsa direct daga zuciyarsa yake, yasan ba karamin san yarinyar yakeyi ba , dominshi saraki baya munafunci, abinda ke zuciyarsa yake fad'a. "Allah ya jibancemu saraki saboda damuwarka ai tawa ce,,Allah yasa yarinyar nan tazama Alkhair
i gareka ..." Abdoljalal yaji dadin adduarh dr garesa ya amsa da amin...'' Da dr yace Allah yasa yarinyar taxama Alkhairinsa se yaji a ransa irin kamar ya auretannan ne. Dr mus'ab ya duba Bp din nasa yaga har yanzu be sauka ba, sema hawa daya kara yi. Dr
ya kalli saraki yace, "Baka bacci kou..." Abdoljalal ya amsa da "ai ta hanani yin baccinne dr, soyayyarta a zuciyata baze barni na rintsaba..." Haushi ya kama Dr mus'ab yace "Okay karkayi baccin, ka bari jininka yayita hawa, inka mutu ta mutu kwa hadu a
can lahirar kuci gaba da soyayya..." Abdoljalal yace "Aiko a canma insha Allahu da ita zan tashi a aljannarh ta, a matsayin matata..." , dr yace "Amma ba a kashe kanka ba ko...dan wannan kashe knka kakeso kayi...haba da Allaj , ya jiya na gwada Bp ya hau
yau a memakon inga chanhi se naga ya kuma hawa, wlhi dr ka sassautawa knka, karka kamu da ciwon zuciya, wanan ai wasa ne kakeyi da rayuwarka ..." Dr ya hau masa fada, ta inda yake shiga bata nan yake fita ba..shide Abdoljalal se bin dr yakeyi da ido, dans
hi yasan ciwonsa beda magani yarinyar ce maganinsa, dr Ya nunnuna masa magungunan daya kawo masa yace "Kasha wannan magungunan nan da 7days zan dawo inga ya jikin naka, dan magungunn nan zasuyi 7days,
kade dinga shansu a kan lokaci..." Abdoljalal ya am
sa da toh, hadi da masa godiya, mamaki ya rufe dr wai yau jalalu ne ke masa godiya.6:pm dr ya bar gidan nasa, har bakin mota Abdoljalal ya rakosa. Dr mus'ab na shiga motar ya zaro wayarsa daga aljihunsa yayi dealing wata number Mara suna, bugu daya aka d
auka dr mus'ab yayi murmushi kana yace "zobennan a hadashi da mahadinsa..." Daga cikin wayar wani sautin dariya ya fito me tattare da jin dadih. "Yanzu yanzu ma kuwa...."cewar wanda suke wayar namijine. Dr ya saki dariyar nishadi, ba tare daya kara cewa
komiba suka ajiye wayar..
Tinda ta bar side din bata dawoshi ba a ranar, har dare duk larai ce ta kawo mishi abinci amma sede al-muqri'ah ce ta dafa abincin. yanaso ya tambaya larai meyasa ita al-muqri'ah bata kawo masa abincin ba,, amma se ya bari ka
wai saboda yasan masu aiki da tsegumin tsiya, kuma shi be magana dako wacce me aiki a gidan, inde suka gaidasa ya amsa shikenan a kam al-muqri'ah ya fara magana da mace a duniya. Duk se yabi ya shiga damuwa saboda be ganta ba, yasan de yau ya tafka mata ba
bban lefi, taba duwawukannan dayayi yaja masa matsifa ba kadan ba, ammafa dukda haka beyi nadamar taba duwawun da yayi ba, dan har yanzu dadin na nan yana masa yawo a mara,.. 12:am yasan kafafuwan ma'aikata sun fara daukewa a gidan dan haka ya fito sanye
da jallabiya light ash, kafafuwansa sanye da takalman yan hutu, lokutan daya dauka be ganta ba duk se yabi ya rikice, ga missing din duwawuka ya addabesa. Karasawa yayi dakin nata, yana ganin securities nata zagaye a gidan amma hakan be hanashi karasawa
dakin nata ba direct duk ma'aikatan gidan suka zubo masa ido, daman last time dinnan ma dayaxo side din duk suna kallonshi sede fa ba bakin magana, ko gulma bata yuwwa ayita, saboda kowa yasanshi shi mutumin kirki ne, inma da wanda ya zargeshi to fa sede a
zuciya, , dukkaninsu ko za a kashesu wannan magana bazata fadu ba sede gani da ido.
Taba kofar dakinnata yayi yajita a kulle, tana kwance se kuka takeyi saboda bakin cikin tattaba mata duwawu da yayi, ta fahimci ma ba wani jinnu kawai isknci ne, ku
ka kawai take tayi kmr zata haukace, yayinda zazzafi me zafi ya lullubeta. Dayaji kofar a kulle sam beyi kokarin knocking ba, tunaninsa ko tana bacci ne. , zagayawa yayi ta window din dakin, yadda ze samu ganinta, se yaci sa'ah labulen window din a bude
yake ga hasken kwan lantarki, zuciyarsa tayi fari, ya hangota kwance a kn bed still da hijjabi a jikinta, dukda bega fuskarta ba amma sedaya samu nutsuwa, baya ta bashi, dan haka ya samu yaga duwawuknsa dayake kauna,...yafi karfin 1h a tsaye yana kallon
ta, kana ya juya ya koma side dinsa badan yaso hakan ba, sedan ganin securities nata zagaye yasashi barin gurin.
Da kyar Yau yasamu yayi bacci, shima saboda temakon magungunan dayasha wanda dr ya kawo masa,,, se asubahi ya tashi yayi sallar, yana idar
wa ya sakko kasan, yayin daya
tadda usman nata gyaran gidan,gaidasa yayi ya amsa fuska sake hadi da tambayarsa "ka gama gyaran dinning room?'' Cikin ladabi usman ya amsa da "A..." Abdoljalal ya nufa dinning din ya zauna, yana jiran tazo kawo masa Breakfast
yasan insha Allahu yau kila tazo...yana zaunen yana kallon time Duk yabi ya kosa, ko wanka beyi ba kawai so yakeyi ya ganta yasamu ni'imar jikinsa ji yakeyi kmr ya shekara dubu be ganta ba, so yakeyi yaga face dinta, ta riga ta bari yayi sabo da ita, zuci
yarsa ma ta saba da ita, yanzu baze iya rayuwa bata ba. 9;am larai ta shigo hannunta rike da trea ta tsugunna ta gaidasa ya amsa a takaice, ta karaso ta ajiye trea din a kan dinning din, ta juya ta fice yana kallanta, dukse yaji kunci ya rufe masa zuciya
, wato de har yanzu fushi takeyi dashi,. Kasa cin abincin yayi, kawai ya tashi ya haye upstairs zuciya ba ddh, yayi wanka, yana ta tunani tunani,. Ya dawo kasan a nan yayi azahar , yayi la'asar, duk dan ko ze ganta amma ina taki zuwa, sede larai kawai yake
ta gani, wadda tazo ta kwashe komi data ajiye yadda ta ajiyesu yaki cin komi to ko yunwa ma beji, yunwar ganinta kawai yake. Da daddare da larai tazo kwashe abincin daren data kawo ta ganshi a zaune ya dake ya tambayeta ina ita yarinyar?'' Larai datake t
sugunne tace "batajin dadih ne zazzabi takeyi, girkinma a daddafe take yinsa..." Hankalinsa yayi matukar tashi jin tace wai zazzabi yarinyar keyi, "to ya jikin nata?'' Ya fadi cikin tashin hankalin daya gaza boyuwa a kn fuskarsa. Larai ta amsa da "Dasau
ki ranka ya dade...amma har fadawa ta danyi , ai danma yarinyar nada dauriya wallahi, ciwon kwana daya dukta zabge, inajin zazzabin cizon sauro ne, dan wannan dakin nata baze rasa sauraye ba..."cewar larai fadi ba a tambayeka ba. Ai nan hankalin Abdoljalal
ya kuma tashi, kawai dannewa yayi yace "Allah ya kara sauki..." Abdoljalal ya fadi murya cikin tashin hankali. Larai ta kwashe kayan ta fice. Ya furzar da wata iska ta tashin hankali, daga bakinsa, kana ya mike ya fice, fitowa harabar gidan yayi, yana k
allon larai ta gama gyara kiching din ta mayar ta kulle kiching din Ta nufa nasu bangaren. Abdoljalal bega yarinyar ba se hankalinsa ya kuma tashi, haka kawai yaji a jikinsa ciwon nata ba kadan bane. Seda ya tabbatar da larai ta kai side dinsu na masu aik
i. kana ya nufa dakin nata, zuciyarsa nata tsananta bugu kmr zata fashe, ya isa kofar dakin ya taba handle yajishi a kulle jikinsa har yana rawa, ya shiga aikin knocking din dakin, al-muqri'ah dake kwance zazzabi ya Kuma lullubeta se rawar sanyi kawai t
akeyi, ta lulluba da bargo,, taji ana knocking, Mikewa tayi da kyar tasha ko larai ce ke buga dakin, ta karaso ta bude dakin ta koma ta zauna gefen bed din tana ganin jiri, tasan sanadin ganin jirin nata dan bata cin abinci ne, saboda kwata-kwata batajin d
adin komi a duniya tasan saboda rashin ganinsa ne duk yasata a rashin jin dadin duniyarta ma baki daya,,, ga ciwo ga damuwarsa da batasanma tanayi ba..
Turo kofar dakin yayi ya shigo jikinsa har yana rawa ya kagara yasata a idanuwansa, ko ze samu kwan
ciyar hankali,. Kamshin turarensa ya doki hancinta yayinda tayi saurin dago
idanuwansa ta zuba masa su, ji taji zuciyarta tayi mummunar harbawa, taga shi ma itan ya zubowa ido, daga jiya zuwa yau har ta rame, amma fa yafita rama,. Ganinta yasashi nan da n
an yaji tausanta ya kuma lullubesa,, a bangaren al-muqri'ah kuwa ganinsa seya tunasar da ita abinda ya faru tsakaninsu na duwawuknta da yayita matsa mata su, gashinan har yanzu ciwo ma suke ta mata, saurin kauda fuskarta tayi gefe, tanajin kmr yanzu abind
a ya faru tsakaninsu ya faru. "Yarinyata..." Abdoljalal ya fadi ba kunya ba tsoron Allahn duwawuknta daya gama mammatsawa amma wai yanzu yake cewa wani yarinyata. Ta dago ta sake kallonsa , seta dauke idanuwanta, Abdoljalal ya bita da kallon kewarta da yay
i, yayin da the more yake kallonta the more zuciyarsa ke tsananta bugu a knta.
Karasowa yayi hadi da sosa keya danya fuskamci har yanzu fushi takeyi dashi. Ya zauna kusa da ita gefen bed din yana zama tayi zumbur ta mike, ta koma can bedside ta zauna, se
kumbura fuska takeyi.. Abdoljalal de ya bita da ido. "Ya jikinki yarinyata..." Ya tambaya fuska cike da damuwa. Tajisa amma ta masa banza, ya kureta da ido kmr maye duk tabi ta zurma kmr tayi 100days tana ciwo., dawo da idanuwa sa yayi yabi dakin da ka
llo, har zuwa kan bed dinta, idanuwansa suka sauka a kan wayarta da hajiya saude ta bata sanda aka kawota.. Hannunsa har yana rawa ya kai ya dauki wayar, direct contact ya shiga yaga number guda biyu ne kawai, da number dinsa dana hajiya saude, ya shiga m
iss call yaga ba a taba kiran wayar bama, ya sauke ajiyar zuciya da har kishi ya motsa masa, yasha ko waya take tayi da maza, se Allah ya rufa mata asiri. Cewarsa. Dealing number dinsa daya gani a wayar yayi yaji akwai card, kiran na shiga ya kashe way
ar yayi message ta yadda ze gane lambarta ce, kana ya ajiye wayar inda ya dauketa duk tana kallonsa, yana ajiye wayar ya dago ya zubo mata ido, tayi hanzarin dauke idonta a knsa, ya karasa ya taba jikinta, yaji wani irin zafi rau, jin ya taba mata jiki ta
yi hanzarin mikewa ta nufa toilet ta kulle yabi duwawuknta da kallo, mikewa yayi ya nufo toilet din danya fahimci ma kamar duk ta tsaneshi ne ne ynzu. Tsayawa yayi a kofar toilet din yayi juyin duniya ta fito suje asibiti amma taki fitowa, har wuraren 2:
am yana nan yana dakin amma taki fitowa dole ya fice ya bar mata dakin, tanajin ya fice ta fito ta kulle dakin ta koma ta kwanta tanajin kanta na mata azabar ciwo, dukda tanajin haushinsa amma ganinsa ya haifar mata dajin sanyi a ranta....
Haka ya jer
a 1week yana ziryar dakin, wani lokaci ya sameshi a bude wani lokaci a kulle, tinda ta gane ma, yana zuwa take rufe dakinta, inyazo yayita juyin duniya ta bude amma taki budewa har yanzu fushi takeyi dashi ga zazzabi tana fama dashi, duk tabi tasashi a us
umar rayuwa, sati daya be gantaba ji yakeyi kmr ze haukace, kansa ya dauki zafi yana tafiya yana layi, kmr mahaukaci haka yake jinsa a kwanakinnan, ko abincima ya dena ci. Ya shiga damuwa harya gaji da damuwa... Ko abincinma ta dena fitowa dafa masa, yasan
duk sanadin matsa duwawune da yayi, gashi ansashi ababbar bala'i kwata-kwata ko bacci beyi, kwana yakeyi yana
kwallar tashin hankali, be taba tabbatar da meye matsifar duniya ba se akan yarinyar nan, sam shi besanma tashin hankali ba se a knta. 10;pm ya
zo ya tsaya a bakin kofar dakin nata, yaci saarh yana taba handle din dakin nan take dakin ya bude, seda ya sauke ajiyar zuciya ya sako kai cikin daki da sauri kmr an jefosa, idanuwansa suka sauka a kan larai dake zaune gefen bed din ita kuma al-muqri'ah t
ana kwance ta lullube rub, har kanta da bargo, ganinsa a dakin yasa larai a mamaki, ta tsugunna ta gaidasa ya amsa, amma hankalinsa na kan al-muqri'ah, karasowa yayi, ya yaye mata bargon data lullube dashi, wani irin zafi da tiririn dake jikinta ya dokes
hi,. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!'' Ya hau salallami cikin tsananin tashin hankalin dabe taba shiga kwatan kwacinsa ba se yau,, ya zuba ma kyakyawar fuskarta ido, duk tabi ta karayin haske amma ta rame sosai, idanuwanta a kulle suke amma taji sh
igowarsa har zuwansa kanta duk tanaji bata bude idontaba. Jikinsa har yana rawa ya fice a dakin ya nufa side dinsa cikin gudu gudu, ya dakko car key dinsa, ya isa packing space da knsa ya dakko mota zuwa kofar dakin yarinyar, duk ma'aikatan gidan sun shiga
mamakin ganin saraki da kansa yau yake driving, abinda wasu basu taba gani ba se yau,