Showing 36001 words to 39000 words out of 163724 words

Chapter 13 - WATA_KISHIYA_COMPLETE

27 Aug 2026

89

sama, baya

n fitarta ta juya masa wadannan manyan mazaunan, be taba ganin kyaun mace ba a duniya kmr yadda yake ganin na yarinyar, be tabajin abubuwa a kan wata mace ba kmr yadda yakeji a kn wannan yarinyar daga jiya zuwa yau, tinda ya Auri saude be kara ganin kyaun

wata mace ba se wannan yarinyar..... Breakfast yayi yana ci yana nishadi yana farin ciki yaci ya koshi sosai seya karajin dadin abincin sosai har brain dinsa. Nan ya zauna yaki tashi har ta dawo kwasar kwanukan, ta tsugunna ta masa alamar gaisuwa ya amsa f

uskarsa kmr gonar audiga, yana ta kallonta harta kwashe kwanonin ta fice, kana ya tashi ya nufa upstairs da tunanin yarinyar a ransa yayi wanka ya kwanta yabi lafiyar gadonsa , yajima kafin bacci me nauyi yayi awon gaba dashi zuciyarsa cike da tsananin tun

anin yarinyar, hadi da sabon yanayi...3tyms dinta na kawo abincin dana zuwa kwashewa warmers duk seda suka hadu dan kasawa yayi ya tsare, yau ji yakeyi kamar Allah ya masa bushara da shiga Aljannarh a jinin jikinsa yakejin wata kaddara na

tunkarosa gadan

gadan, yasan wallahi be isa ya tsallakewa kaddarar ba, amma fa besan ko wacce kaddara bace haka kawai zuciyarsa ta sanar dashi wata kaddara zata samesa, amma kuma zuciyar tasa na bashi tabbacin kaddarar alkhairi ce garesa sede fa yana yawanjin faduwar gab

a wanda besan dalinsa ba.

** ** ** ** ** **

*Adamawa state (Yola)*

Misalin karfe goma shaabiyun daren ranar yau Litini. hajiya Ummusalma Zaune take a kayataccen bedroom dinta tana sanye da lallausar doguwar riga ta bacci wadda ta amshi launin f

atarta jikinta, knta sanye da huta ta bacci milk color, kyakyawa ce ita ta ajin farko, dukda age dinta sun tafi amma hakan be hana kyaunta bayyana ba, tanada matsifar kyau hadi da azabar kyau, uwa uba kuma tanada dirin jiki, sosai farace sol, fatar nan ta

ta kamar a taba jini ya fito ga kyau ga hutu ga kudi ga ni'imar musulunci. Zaune take a gefen hadadden bed dinta wanda ya hadu harya gaji da haduwa, gabaki daya furnitures din bedroom dinnata peach ne light. gadonta irin Italian bed dinnan ne ya hadu harya

gaji da haduwa se azabar kamshi da sanyin AC kawai ke aiki a bedroom din nata, hasken lamp light ne kadai ke working bedroom dinnata. Kwata-kwata ta kasa bacci tsawon 3days kenan bacci ya gagari idanuwanta, wani irin azabar tiriri takeji yana taso mata d

aga kasan zuciyarta, yayin da hakan ya haifar mata dajin zafi a jikinta dukda sanyin AC dake aiki a dakin amma ita zufa tashiga yi, tin dazu takeso tayi kuka amma ta kasa yi, ita kadai tasan irin damuwar dake dawainiya da ziciyarta tsawon shekara da sheka

ru... A hankali ya turo kofar bedroom din nata ya shigo sanye da kayan bacci ligt Blue me haske, riga da wando ne masu kyau ba karamin kyau suka masa ba, dogo neshi sosai dukda shekarunsa sunja ga shugabanci amma hakan be hana tsananin kyaunsa bayyana ba.

babu yawaitar haske a dakin amma hakan be hanashi hango ta ba can karshen bed ta rakube kmr wata marainiya, ajiyar zuciya ya sauke ya mayar da kofar bedroom din ya rufe harya karaso inda take ya zauna gefenta batasan ya shigo dakin ba, seda ya daura hannun

sa a kan kafadarta sannan ta dawo daga rijiyar zurfin tunanin data fada, ta dago ta zuba masa ido shima idon ya zuba mata. "Yaushe ka shigo ranka ya dade?'' Ta fadi cikin muryarta da har yanzu bata rikede zuwa hausa ba, ji takeyi kmr ta fashe da kuka. ''Na

shigo a sadda kika fada duniyar tunani.." Ya fadi hkn hadi da sakar mata murmushi me kwantar da hankali, amma sam murmushin nssa beyi tasiri gareta ba saboda bataji kwanciyar hankalin ba kwata-kwata. Jawo knta yayi ya daura a kan kafad'arsa yana me buga m

ata baya cikin sigar kwantar da hankali ya fara magana. "Bazaki sawa ranki hakuri ba ko uwar gidana?'' Kmr tana jiran yayi maganar kawai ta fashe da kuka tare da shashsheka kmr zuciyarta zata tarwatse haka takeji. Kara rungumeta yayi a jikinsa sosai yasa b

akinsa a cikin kunnenta yana furta mata kalamai masu dadih, da kyar yasamu ta tsagaita da kukan amma still tana hawaye sbda batayi kukan

daya wadaceta ba, ta dago knta dake jikinsa ta zuba masa ido kana ta fara magana "Zuciyata ta gaji da hkri....dan Allah

Yallabainah yaushe saraki zezo gareni kmr yadda ko wacce uwa d'anta ke zuwa gareta? Zuciyata na cike da karaya a kan jalaluna dan Allah ka kirasa a waya kace yazo ya ganni inaso insa kansa a kirjina yaji dumin zuciyar uwa kmr yadda ko wanni d'a keji shima

yasan shi d'a ne ba maraya ba..." Yadda take mgnr tini me martaba ya fahimci kmr tana neman fita a hayyacinta ne, Cikin muryar kwantarda hankali me martaba ya fara magana ta yadda knta ze dauka yasan abinda takeji a zuciyarta tanada dauriya a matsayinta n

a uwa kuma mace me rauni. "Zezo gareki insha Allahu salma, ki kwantardamin da hankalinki dan Allah kinga shekaran jiya dr ya duba jininki yaga ya hau..dan Allah salma kiji tausayina kisawa ranku dauriya kici gaba da Adduarh kmr yadda kk saba karki sabauta

min rayuwarki dan Allah zan kirashi ince yazo ya ganki..." Ya fadi mgnr karshe ne dan hankalinta ya kwanta amma yasan koya kira dannasu da wuya ma ya daga, inma ya daga ba lallai yazo ba, gabaki daya tamkar basu suka haifesa ba haka yake rayuwarsa. Ajiyar

zuciya ta sauke tasan mgnr daya fadi kawai danya kwantar mata da hankali ne, hawaye keci gaba da zirya a idanuwanta ta fara magana. "Nasan baze zoba me martaba,,," ta fadi hkn tana jinjina kai. Daura hannunsa yayi a kn cinyarta yace "muci gaba da Adduar

h insha Allahu komi ze zama labari..." Girgiza masa kai tayi tana fadin "Kullum kullum inatayi Nagaji Wallahi, kasan zuciyata na cike da son yaronnan shi kadai Allah ya bani duk duniya wallahi me martaba ba wanda yasan me nakeji a zuciyata ko yau na fadi n

a mutu da yaronnan a zuciyata na mutu, San duniya da Allah yasamin duk ya tabbata ne a kan yaronnan, inaji a jikina kamar ba ranar da yaronnan zuciyarsa zata dawo garemu, .." Rufe mata baki me martaba yayi da hannunsa yace "karkiyi sabo knji iyalina, kark

i mnta da babu abinda yafi karfin ubangiji dan Allah kici gaba da hakurin danasanki dashi pls..." Daura kanta tayi a fuskar gadonta, ita kadai tasan wani hali zuciyarta ke ciki, gani takeyi abinda takeji ma a kan Abdoljalal koshi dayake ubansa bejin rabin

abinda takeji, (wani abin se uwa kan uba baze dauka ba?. "Inaji a jikina da kunci zan mutu a zuciyata na Soyayyar Jalaludden...'' Ta fadi hakan yayinda zafafan hawaye ke kara wanke mata kumatuna.. Me martaba ya fuskanci zafin datakeji ne a zuciyarta yake k

okarin fitar da ita a hayyacinta maganganun datakeyi ma daji bata hayyacinta. "Dan Allah ki dena irin wadannan kalaman, bansan sake jinsu daga gareki dan Allah ki fawwalawa ubangijin sammai lamarinki, yaronnan Allah ne ya bamushi kuma ya rubuta komi na kad

darorinmu da nashi kaddarorin , dan Allah ki maida lamarin nan inda muka saba maidashi wato ga ubangijinmu banason irin wadannan kalaman na fitowa daga gareki gimbiyata, ki kwantarmin da hankalinki dan Allah na rokeki kiji tausayina hajjajuna...." Ya karas

he maganar hadi da jawota jikinsa, still se kwallah takeyi, gani takeyima kmr mijin nata be fahimtarta kwata-kwata itama bata fahimtarsa ko kadan, Son danta tilo kadai ke dawainiya da zuciyarta, a haka ma tayi kwarin zuciya dan babu jinsin balaraben daze

iya

jure abinda take jurewa, saboda a yarirrika da dama na duniya babu jinsin yaren daya kai balarabe san yara musamman ma ita da kwara daya tall Allah ya mallaka mata a duniya, ita fa bata ki koda yaushe ta dinga sashi a idanuwanta ba, amma yanzu shekara

da shekaru be zuwa inda suke ai dole tashiga damuwa iya damuwa....lallashinta me martaba ya dingayi har yasamu ta dan fara nutsuwa ya saka mata karatun alqur'ani ba jimawa taji zuciyarta ta kuma sanyi ta dawo hayyacinta nan take bacci nannauya me cike da

mafarkin Jalaludden dinta ya kwasheta.

*Akwai wata a kasa fa...*

*Vip 1k normal 500 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank. shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card duk ta wancan sim din.*

selling data to all Nigerian network

Thank you for contacting Sdeendtm!

BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE

I'm

selling MTN data with this cheap price

MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance

Validity 1 month

Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Whatsapp OR

Call *08066268951*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸



🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*WATA KISHIYA*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸



🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*Litt

afin ma'aurata ne*

SAADATU BINTU ABDULLAHI

✍

🏽

(writer of Kyautar Allah)

Last free page

😊

*DEDICATED TO HUBB, MY HAPPINESS*

Last Free page 10

Tin daga ranar daya ganta be kuma gangancin rashin ganinta ba a rayuwarsa, wato de yazamana kullum se sun h

adu, inta kawo masa abinci, kasawa yakeyi ya tsare dole seya ganta. a hankali a hankali shakuwa me karfi tashiga tsakaninsu musammanma shi gogan, wanda zuwa yanzu wallahi baccin kirki ma be iyawa sena sata. the more yake ganinta the more kwad'ayin ganinta

ke kuma taso masa a ransa, idan tazo kawo masa abincin se yaji kmr karta tafi, ji yakeyi kmr ta zauna yayita kallonta har ya kare rayuwarsa yana kallonta, akwai wani sirri a tattare da ita dashi kadai yasanshi, wato ganinta nutsuwar jikinsa yake dawo masa

dashi, tinda idanuwansa suka gauraya da yarinyar abincinta ya kara masa dadih a harshen baki, zuwa yanzu ya fahimci yarinyar bebiya ce, ranar daya matsa mata kan dole seta mishi magana ranar ta nuna masa ita bata magana, a fari yasha wasa takeyi daga bay

a ya fahimci ashe da gaske ne ita din bebiya ce, wani irin tausayinta ne yayi wankan tsarki ya cika masa zuciya, a ranar be rintsa ba, har kwallar tausayinta seda ta zubo daga kwayoyin idanuwansa, ze iya cewa ya mance when last hawayen tausayin wata halit

ta ta duniya ya fita a idanuwansa, amma se gashi a ranar shike kuka da idanuwansa, kmr wani small baby, yanayoyin dayakeji a kan yarinyar ya yawaita a zuciyarsa, be tabajin tausayin wani a duniya ba kamar yadda yakejin tausayin yarinyar a rayuwarsa. A ban

garen al-muqri'ah kuwa a tsorace take dashi, sbda tunawa datakeyi da kalaman hajiya saude a kan mijinta. "Zan iya kisan kai a kan mijina..." Itace kalmar datafi tsawa al-muqri'ah a rai, kuma take tsananin tsoron kalmar ko ince kalmar ke kara sa mata tsoron

hajiya saude a zuciyarta.....

Yau ya tashi da shirin barin garin zuwa garin abuja saboda yanada wani emergency meeting jiya ya dace ayi meeting din amma saboda rashinsa a gun meeting din ya Hana ayi shi jiya, aka barshi zuwa jibi wato inya iso garin y

au se ayi meeting din gobe. 10:am ya shirya tsaf cikin danyar shadda royal blue, se zallar uban sheki da kwalkyali shaddar keyi, ba karamin amsarshi shaddar tayi ba ta amshi launin fatarsa ainun kansa sanye da hular zalla bukhar wadda ta dace da kalar shad

dar jikinsa, fuskarnan tasa ta fito tayi fayau da ita har wata yar kiba ya kara na zallar kwanciyar hankali A bayyane amma inside shi kadai yasan gashin dayake karba . Feshe jikinsa yayi da perfume dinsa, ya daura dankareren watch dinsa ya daura a hannuns

a, ya zira takalminsa ya fito hannunsa rike da bag dinnan da wayoyinsa, se azabar kamshi yake zubawa hannunsa rike da yar karamar jaka Baka wadda ke dauke da takaddunsa daze bukata a abujar sam ko kaya be dauka inzeje abujar kasancewar canma yanada komi

na bukatuwarsa a can. Allah-Allah ya dinga yi ya sakko kasan, sbda so yakeyi yaga yarinyar, da zallar tunaninta ya kwana a ransa ko bacci beyi ba kwana yayi a kan dadduma yana ibada. Yana sakkowa downstairs din ya daga kai ya kalli kofar dinning room din

sa, nan take yaga ta nuna farin wuta, wato harta ajiye masa breakfast dinsa, kallon dankareren watch din

hannunsa yayi yaga har goma ma ta wuce, karasawa dinning room din yayi jiki a sanyaye saboda so yakeyi kawai ya ganta, kuma yasan da wuya ya ganta yan

zu. Zaunawa yayi ya danyi breakfast din a gaggauce saboda sauri yakeyi, yana gamawa kenan daya daga cikin wayoyinsa tayi ringing dubawa yayi yaga sunan dr mus'ab karara ya bayyana, haushi ne ya kamasa, shi yama manta da mus'ab din zasu tafi abujar, saboda

dashi za ayi meeting din, meeting din na siyasa ne, kin dagawa yayi danyasan mus'ab da wutar ciki, shi kuma yayi alkawarin yau seyaga yarinyar dan yasan in be gantaba wallahi dawuya inyaje abujar yaji dadinta. Yana gani mus'ab din yayi masa miss call har u

ku amma yaki dagawa, sema ya gyara zama a kan kujerar dinning din ya tsurawa kofar dayasan tabbas ta nan zata shigo ido, yanaji kiran dr-mus'ab ya kara shigowa wayarsa, amma yaki dagawa har seda ya kara masa miss call har uku amma yaki dagawa yana nan zaun

e amma zuciyarsa na knta. Har wuraren 11:20am amma bata shigo ba, zuwa lokacin dr mus'ab ya masa kira yafi goma, dan haka ya gaji ya daka, wayar ya kara a kunne, cikin tsananin bacin rai dr mus'ab ya fara magana. "Amma kasan yau zamuyi tafiya ka kwanta kan

a bacci bayan fly din daza mubi ma 11:am ze tashi kaga kasamu yin missing din fly din munyi asarar kudi kuma..." "Kai kudin fly ya dama ni abinda ke damuna yafi yawan duniya da abinda ke cikinta..." Abdoljalal ya Fadi hakan a zuciyarsa ba tare dayasan m

aganar ta fito ba har Dr-mus'ab yaji, murya cike da mamakin daya doke ma Dr-mus'ab bacin ransa ya jefo masa tambaya "Mekace?" Zuciya cike da mamaki ya masa tambayar danshi be tabajin irin wadannan kalaman daga bakin Aminin nasa ba. Firgigit Abdoljalal ya

yi jin xancen zuciya ya fito fili saurin dakewa yayi yace "Am sorry wani tunani nakeyi daban bansan ma mena ceba..." Dr mus'ab yace "ba haka bane wallahi dole akwai abinda ke damunka, ka fadamin pls...." Abdoljalal yace "Malam ni ba abinda ke damuna...kaw

ai ka kara siya mana wani Private jet din bari in shirya dole se kmr 12:pm zamu tafi gaskiya..." Mamaki ya kuma rufe dr mus'ab jin wai yau abokinsa ne ke African time, mutumin da dawuya a jirasa amma yau shine ke maganar wai se 12:am zasu tafi a memakon

11:am . "tabbas akwai abinda ke damunka...tafiyar daya dace muyita 11:am saboda zamuyi meeting 12:pm yau, gana gobe 10:am za a shigesa, amma shine zakace se 12:pm zamu bar kaduna zuwa Abuja..." Cewar dr mus'ab. "Au ni na mnta ma xamuyi meeting yau , kaw

ai ka kirasu kace a bar meeting din yau a bari se gobe duka ayi biyun a goben insha Allah...." Haushi ya Kara rufe dr mus'ab dan haka yace "Amma de baka da lafiya ne ko jalalu? Yaza ayi ace jiya baka jeba, kace a bari daya ayi yau yanzu kace a bari duka

biyun ayi gobe dayake an gaya maka suma basu da uzuri ne, se kai keda uzuri... '' Abdoljalal ya ci gaba da magana cikin isa da zallar mulki yace "toh a hakura da meeting din ni de wallahi se 12;pm zan bar kd kila wa kala ma..." Yana gama fadar hakan ya aj

iye wayar, ba tare daya jira me dr mus'ab zece masa ba. Har 12:30pm bata shigo ba, zuwa lokacin dr mus'ab ya kara kiransa harya gaji, amma yaki dauka sede ya tura masa da message din kawai inya siya jet din ya kara siyan wani na

1:pm, haushi daya kama dr-

mus'ab be masa reply din sakon ba. 12:35pm ta shigo side din idanuwanta suka sauka a kansa, yayi matukar mata kyau Ainun, shima din itan yake kallo, murmushi ta sakar masa domin itama data kawo masa breakfast din bata gansa ba bata ji dadih ba, dashi ta k

wana a ranta knr yadda shima ya kwana da ita a ransa. "Al-muqri'ah...'' Ya ambaci sunanta da dadd'ar muryarsa wadda ke ratsa mata dodon kunnuwa. Wani murmushin ta kara sakar masa wannan karan seda kaf dimples dinta suka lotsa, shima murmushin ya sakar ma

ta yana mejin tausayin yarinyar na ratsashi, ganin tanada komi na duniya amma bata da bakin magana. Tsugunnawa tayi ta masa alama da hannu na gaisuwa, amsawa yayi a bayyane, yana gane kome tace masa da bebanci, yana mamakin yadda akayi yake gane maganarta

dukda be taba ganin bebayeba a rayuwarsa se ita, haka itama tana mamakin yadda akayi yake gane kwatancen da duk me take nufi. Sosai ya kureta da ido tana tsugunnan yana mejin wani irin mashi na kwanciyar hankali na sukarshi tako ina, tinda ya tashi a yau

din beji natsuwa ba se yanzu daya sata a kwayoyin ruwan idanuwansa, babu abinda yake daga masa hankali kamar tafiyar dazeyi yayi kwanaki be ganta ba yasan duk se ya shiga damuwa da tashin hankali mara misaltuwa. "Karaso mu gaisa sosai..." Ya fadi ba tare

ma dayasan ya fadi ba, shi fa a kan yarinyar nan ya fuskanci kamar tongue dinsa beda control. Mikewa tayi ta karaso duk idanuwansa na kanta, se yanzu ya kula da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login