Showing 87001 words to 90000 words out of 163724 words
a kn gadon majinyatan, farace dattijuwar matar sosai tamkar a tabata jini ya bullo, gabaki daya zubin kalarta ba irin na yan nigeria bane.
Matar dake zaune tana facing wadda ke kwance kan gadon asibitin, ta Tsureta da ido sosai fus
ka ba walwala, a kallah yau kusan watanninsu biyu kenan, anata mata aiki kusan karo na uku kenan, an mata juyan jini amma har rana me kamar ta yau bata farka ba, tana nan kwance tamkar matacciya, Kullum jiya iyau, abin de sede du'a'i. Ajiyar zuciya matar
ta sauke, zuciyarta cike da tausayi da tausayawa wannan baiwar Allah. "Allah ya tashi kafadunki dan martabar Annabi SAW..." Cewar dattijuwar matar datayi adduarh fuska dauke da dumbin damuwa. Wayarta dake kan jikinta ce tayi vibrating, dubata tayi, taga Su
nan Director ya bayyana wato me bada umarni, hanzari tayi gun daga wayar, hadi da mikewa ta nufa can cikin wani daki, saboda ba asan ayi hayaniya a kusa da ita kwata-kwata. Tana shiga ta daga wayar ta kara a kunne hadi da rage volume din wayar kasa sosai,
ta yadda ita kadai ce zata iya jin me yake cewa. "Barka da dare ranka ya dade..." Cewar dattijuyar se tayi shiru batare danaji mena cikin wayar kecewa ba, zuwa can dattijuwar matar ta karbeda "eh toh dasauki de saukin musulunci,,,doctor's de sunce zasu
shiga wani aikin a kanta, shine last and last in bata mike ba toh sede fa ayi hkri...” ta karashe maganar murya cike da sarewa hadi da fargaba,, tayi shiru tana sauraren na cikin wayar kana daga bisani ta amshe da "Amin ya rabbil izzati..." Tayi shiru aga
in tana sauraren na cikin wayar kana tace "Alhamdulillahi bama bukatar komi kayi hidima iyakar hidima ranka ya dade, Allah yasa Aljannarh tazamar maka makoma kuma, Allah ya tabbatar da Alkhairi a kan wannan babban sako dake kwance yana dabo, Allah yasa mu
ji kyakyawan result..." Daga cikin wayar akayi magana ba tare danaji ba, matar tace "Toh shikenan ranka ya dade bari in kirata yanzu ma kuwa..." Ta katse wayar,, kana
ta shiga calls dinta nan da nan ta nemo number me Alamar K, wato da dukkanin alamu suna y
awan waya dame wannan number din, dealing number din tayi bugu daya zuwa biyu aka daga, ta kara Volume din kiran a wannan karan. "Allah ya temakeki jarida..." Daga cikin wayar wannan kalaman suka fito. Wadda aka kira da jariya wato dattijuwar matar nan ta
amshe da "tare da ke Hajiya kande...to ya maganar wasika?'' Hajiya kande tayi murmushi tace "ina me tabbatar miki da wasika ta isa har an karantata karatu me kyau irin wanda muke da bukata, jaridar ta tafi yadda aka tsarata..." Dattijuwar matar tayi mu
rmushin nishadi, hadi da sauke ajiyar zuciya. Kana tace "Alhamdulillahi, Hajiya kande kina bibiyarsu kenan? Ma'ana kuna waya ko kina zuwa gidan....'' Daga cikin wayar Hajiya kande tace "Aah ko kusa, hasalima banda ta inda zanjita, inada ido ne a gidan, na
riga nasa matakin tsaro saboda jin kome ke tafiya..." Murmushin fara'ar dake kan fuskar matar ya karu ta jinjina kai hadi da cewa "Ina me miki jinjina hajiya kande da wannan namijin kokarin..." Hajiya kande ta amshe da "Ai na dole ne ranki ya dade, wadann
an makudan kudi da kuke bani ai dole in tafiyar da aiki yadda ya kamata..." Dattijuwar matar tace "Hakane wannan...ga lada ga kudi, domin kuwa wannan aiki ne na ceton rayuka da dama, da kuma fidda rayuka a cikin dumbin bakin ciki..." Hajiya kande ta jinj
ina kai tace "tabbas hakane...amma fa jarida ina tunanin anya za a cimma manufa kuwa, ina tsoron randa asiri ze faso fili,..." Dattijuwar tace "me kika gayamin a kan maganar wasikar a yanzu?" Hajiya kande tace "Wasika fa an tabbatarmin data isa kuma karat
unta ma ya wuce yadda kuka tsara, ko ince ya wuce da sanin ku gaskiya, dan ba wanda besani ba a gidan zuwa ynzu shiyasa nake kara hango matsala..." Dattijuwar matar tayi shiru hadi da nazarurruka kwakwalwarta tashiga thinking tabbas itama tasan akwai gaga
rumar matsala na kwance tana dabo, amma sede inta gayawa me gayya me aiki se yace mata bakomi ai magana ta riga ta tafi yadda ya kamata ko ansamu matsala a halin ynzu ba damuwa, saboda an riga anyi digi me kyau.... "Karki damu da matsalar tinda akwai cigab
an ai shikenan...bari in gayawa gimbiya, in akwai wata matsala kina iya kirana ki sanar dani tin wuri, ko in an samu ci gaba kina iya kirana..." Hajiya knde ta amsa da "Angama jarida kanun zance..." Daga hk sukayi sallahma, jarida tayi dealing number din
director, a memakon tace bari ta kira gimbiyar, ina tsammanin ta kira mace se tasake kiran lambar Director, haka tsarin yake. Ta sanar dashi duk yadda sukayi da hajiya kande, bansan meyace mata ba, saboda ta kara rage volume sosai, haka tsarin yake, sabod
a tsaro. "To shikenan yallabai, Allah ya kara doramu a kan ci gaba,,dukda bansan meye tsarinka ba, da kakeda tabbacin ba matsala...." Bansan meyace ba, kawai ta amsa da amin daga haka sukayi sallama ta koma dakin da mara lafiyar take, ta zauna ta tsura ma
ta ido, zuciyarta na cike da nazariririkan kalaman me bada umarni, amma fa itama zuciyarta na ciccike da tsoro, saboda gabaki daya a hatsari wasikarnan take. "Wannan shine bada rayuwa a kan rai....gashi takaddar aiken wasikar tanada nakaso..." Jarida ta fa
di hakan a kasan
zuciyarta,, tana tsananin san sanin meye advantage din hikimar me bada umarni, dan ita lokuta da dama bata fahimtar komi a kan lamarin, a kullum zuciyarta rauni takeyi a kan lamarin. "Ya ilahi kasa kada ayi d'a kwance uwa kwance haihuwar
guzuma..." Itace kalmar data fito daga bakin jarida a wannan karan a bayyane tayi maganar hadi da sauke ajiyar zuciya tayi bending a kan kujerar datake zaune, nan take ta shiga nazarirrika kama daga bisani zuwa yanzu. "Komi sha'ani ne na mahalicci, ya rig
a ya gama tsara komi, kama daga farko zuwa karshinmu, mu duk muna namu ne, Allah na nashi, na Allah shine dai-dai...." Ta kuma fadi a bayyane da low voice, kawai seta rintse idanuwanta tana me tariyo abubuwa da dama.
Nagode masu kirana suji y
a jikina, Jikin de Alhamdulillahi nagode kwarai wadanda sukamin message a chart bn reply ba kuyi hakuri mutanen sunyi yawane. Allah yasa mugama lafiya. Hakkinku na raina, naci gaba da posting insha Allahu amma se kun danyi hakuri har yanzu ina asibiti, k
awai tunanin hakkinku ne ke raina. Ngde da So da kauna.
Vip 1k normal dari biyar (500). 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card or VTU...pls banda kira only chart kawai ko kin kirani bazan dagaba.
SAADA
TU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)
Paid Page22
Kwanci tashi asarar me rai kmr wasa watanni na tafiya tamkar ki daga ledar pure water a yayin da kikejin kishi,. Watanni biyu da kwanaki goma sha biyar suka shude, tuni Dr mus'ab ya dawo nigeria
, sede basu hadu da Abdoljalal ba.
A bangaren Al-muqri'ah taja baya dashi a Sosai a watannin nan, so takeyi ya janye a jikinta ko kadanne, amma ina yaki, sema ya kara zame mata kmr ciwgum, batada yadda zatayi dashi. taso taki yarda suci gaba da fita z
uwa office dinsa tare Amma yaki amincewa shi, dole sede taren suke tafiya suje su dawo, zuwa yanzu kaf ma'aikatan sun fuskanci meke wakana tsakanin me-gida da bebiya, sam shi hakan be damunsa, Ai meso ba a sanci da zama matsoraci ba. kwayoyin idanuwansa
a kullum kara bayyana abinda yakeji a kan yarinyar sukeyi, ya gaza boyewa, gabaki daya rayuwarsa ta kuma canzawa saboda zuwan yarinyar cikin rayuwarsa, ya zama wani iri duk cikakken me hankali inze kallesa seya fuskanci halin da yake ciki na SO, dabi'un
sa sun chanza rayuwarsa ta chanza gabaki daya, se yanzu yake fahintar yana cikin duniya. Fans Amma fa duk shagalin nan da akeyi ita gimbiya Drum batasan anayi ba, ko
alama maganar bata isa ga ko kofar side dinta ba, ita fa zuwa yanzu tama manta da wata Al
-muqri'ah, mijin nata ma bata takanshi, se azabar kishin banza. lamurranta sun kara tabarbarewa, kawai ta businesses dinta take, kudi kawai, ina zaki kudi me kikeso kudi, a kullum yunwarsu take, itafa ko kudaden accounts dinta ne suka fara low se tayi kam
ar zatayi hauka, tana bala'in tsoron yankewar kudadenta tamkar yadda take tsoron mutuwarta, tanasan Kudi sosai, Kwata-kwata hajiya saude batada wadatar zuci, ko miskhalazarratin. In har kaga ta dauki waya ta kira Abdoljalal to kudi take bukata, in ba dan h
akan ba ko kallan number dinsa batayi, gabaki daya ta gama sakankancewa da duniya, duk monthly boka nada kudin da take biyansa na Ayyukan da yake mata a kullum a kan Abdoljalal shiyasa ta kara sakankancewa, ta riga ta kudirtawa ranta ba wanda ya isa ya rab
ata da Abdoljalal a doron duniya. Hajiya saude batasan komi ba se sihira, se in dare yayi aljanu suyi bidiri a kan mararta, a kan jalalu babu Abinda bazata iya aikatawa ba.
Kwata-kwata Abdoljalal Ya dena fita da securities kullum shi kadai yake fita da
gashi se glashinsa (al-muqri'ah), Ubangiji ne Kawai ke tsaresa daga magauta. tin Abdoljalal yana ganin wahalar tuki da kansa harya saba zuwa yanzu, kwata-kwata bayasan abinda ze shiga tsakaninsa da yarinyar, shiyasa dayaga ta fara janye jikinta daga gar
esa hankalinsa in yayi dubu seda ya tashi, ya sanar da ita ya riga ya zamar mata karfen kafa, ko bata sanshi , shi yana santa kuma dole seta zauna dashi a cikin halarar soyayyarsa gareta. Bata wani bari yana tabata, daya fara tabata zata gudu, shi kuma
yanasan kasancewa da ita, dan haka yake dannewa ransa yabawa zuciyarsa hakuri sede yayita kallanta yanajin sanyi a ransa, amma sha'awarta na manne da jijiyoyin Azzakarinsa. A kullum Al-muqri'ah a tsorace take dashi, saboda kalaman larai gareta, ynzu bata
wani zama a side dinsa data kai masa abinci take barin side din nasa.
10;pm tafe suke a mota, kwana biyunnan ayyuka sun masa yawa sosai, se wuraren 7:pm ya fito a office dinsa, ya kaita wani kayataccen babban saloon shiyasa suka kai 10:pm. Yana driv
ing yana juyowa yana kallon kyakyawar fuskarta wadda ta fito rass da ita ta kara kyau kwarai da Aniya, musammanma da akayi mata saloon din se fuskarta ta kara fitowa sharr da ita, sanye takeda hijjabi black ya matukar amsheta abinka da farar fata, kuma tas
amu creams me kyau tanata using duk goganne yasiyo nata.."baki nunamin saloon din ba , kin dawo kin wani hakimce kmr cikakkiyar mace wadda aka ci mata gindi, hamshakiyya..." Cewar Abdoljalal dake driving din yana kallanta yana maganar. Al-muqri'ah ta dago
ta kalleshi ta maida kanta kasa zuwa yanzu tadena jin kunyar kalaman dake fitowa daga bakinsa saboda babu kalar da bataji ba, batsa a bakinsa tamkar a nan aka ginata. Murmushi Abdoljalal yayi Yana me kara kureta da ido, data dago ta kalleshi yaji kamar ya
suma saboda tsabar santa dake yawaita a garesa, yana dawainiya da ruhinsa. "Ina sanki sosai hamshakiyata...." Ya
fadi da maraitacciyar murya. Dagowa tayi tasake kallansa, suka hada ido tayi hanzarin dauke nata idanuwan tana mejin zuciyarta na narkewa game
dashi da kslmarsa, tayi shiru yayinda heart beat dinta ya chanza tinda yace yana santa zuciyarta tashiga bugu kamar zata fashe. "Kina sona pls?'' Abdoljalal ya jefo mata tambayar, batasan sadda ta daga mishi kaiba alamar eh ita de kawai taga ta daga masa
kai, bata iya shariya garesa, tana cikin yunwar sanshi Ainun. Wani irin dadih ya rufeshi, tin a kwayoyin idanuwan yarinyar yake hango soyayyarsa tin tini, ya fahimci tana sanshi itama, again batasan abinda ze taba shi, ko ciwon kai yace yanayi, se ta f
ishi damuwa dari bisa dari. "To tinda kina sona please zaki bani abinda yafi komi tsada a jikinki?'' Ya fadi yana kare mata kallo me cike da sha'awah. Al-muqri'ah ta kalleshi ita bata fahimci me yake nufi ba, dan haka ta masa alama da hannu da meneneshi..
Murmushi ya sakar mata kana yace "Gindinki mana, zaki bani please, kinga de ni banda kowa kou seke?" Ya karashe maganar hadi da marairai cewa. Al-muqri'ah ta kalleshi, ta gama ganoshi shi inde zeyi cuta toh seya hada da kalmar beda kowa, kasa da kanta ta
yi, tana tsananin san taji yace beda kowa. "Nabaka kayi me dashi..." Ta fadi a zuciyarta. Abdoljalal dake kallanta ya kara cewa "Zaki bani dan Allah?'' Al-muqri'ah ta girgiza masa kai alamar ah'ah. Abdoljalal yayi murmushin daya bayyana wushiryarsa. "Aiko
bakiso sena ciki yarinya ...." Ya fadi a ransa, a fili yace "Okay shikenan kici gaba da adana kayanki banga lefinki ba Ai tattala mutumci da dadih..." Al-muqri'ah ta karayin kasa da knta. Abdoljalal ya kuma yin wani murmushin da bansan na meye ba kana yace
"Gobe ki shirya da wuri zamu fita 7:am kinji..." Al-muqri'ah ta daga masa kai alamar toh. "Muje musha ice cream ko, kisha a bakinki ki bani na bakinki kou?'' Abdoljalal ya fadi yana karya kan motarsa zuwa wata kwana. Al-muqri'ah tayi hanzarin dagowa had
i da girgiza masa kai alamar aah, duk tabi ta kosa su koma gida, a kwanaki biyunnan a tsorace take sosai dashi, gani takeyi kmr larai ta gama gayawa saude tin a kan data gane tayi 2days bata nan. "Wallahi se munje, ai yau ko bakinki ne sekin bani nasha yar
inya, nagaji da kallanki kinata wani fresh kamar macen dake bada kayan dadih, se bakar rowar tsiya baki bada komi, musammanma a yan kwanakinnan da kikabi kika tsaneni..." Cewar Abdoljalal dayaki saurarenta kawai ya nufa wani kayataccen guri da aka tanada d
an saida ice cream da kayan makulashi. Al-muqri'ah bata kara ko kallansa ba tasan tinda yace se sunje tofa se sunje din dole. Suka isa ya fita ya siyo, ba jimawa ya dawo hannunsa rike da manyan ledoji guda hudu, saboda ita ne duk yayi siyayyarnan, shi sam
bayacin kayayyakin zaki. Ya mika mata ledojin taki amsa hadi da hade rai irin na fushi, saboda ta nuna bataso suje amma seda sukaje. Murmushi yayi ta dago ta kalleshi, a kwanakinnan se tadinga ganin yanata yawan murmushi.."ko a fushinma kyau kikeyi..." Y
a fadi still yana murmusawa. Al-muqri'ah ta kara kimtse fuska. Abdoljalal ya kara fadada murmushinsa hadi dacewa "ina sanki knji please..." Seda ta dago ta masa wani irin kallo na zallar So da kauna. "Ina sanki kinji
please...ina sanki dan Allah...kina son
a nima dan Allah?" Duk tanasan kalamannan suna bugun mata kahon zuciya. Murmushi ya saki me sauti saboda kallan data masa, ba karamin tasiri yayi a zuciyarsaba. "Please ki amsa ledojinnan na hannuna..." Cewar Abdoljalal da yayi maganar yana me kara miko m
ata ledojin hannunsa. Al-muqri'ah ta makale masa kafada alamar aah. "Kinsan Allah ki amsa ko baki amsa ba yau sena sha miki baki na latsa miki duwawu, inma hakan kike tsoro..." Ya fadi da wata iriyar narkakkiyar murya me cike da zallar shaawarta. Al-muq
ri'ah taki amsa again, ya daura mata a cinyoyinta, ya kula tanada taurin kai, in tace batayin abu to batayinsa. Sanyi taji a cinyoyinta saboda ice din creams dake cikin ledar, ta sauke ledojin kasan kafafuwanta, Abdoljalal ya karasa ya bata wani irin wawa
n kisses me fidda sound a gefen kumatunanta, dai-dai dimples dinta wanda ko hade rai tayi seya bala'in lotsa. Ta juyo ta kalleshi saboda kisses din ya shigeta, shima itan yake kallo a kwayoyin idanuwanta ya fahimci kisses din ya ratsata. "Da dadih kou?''
Daga masa kai tayi ba tare datasan ta daga ba, nan da nan tayi kasa da kanta. Wani irin murmushi ya saki cikeda nishadi shifa wallahi ganinta yakeyi a matsayin matarsa. "Nasan daman zeyi dadih....kece ai bakya yadda dani kwata-kwata yanzu, dazaki yadda ai
da a gindinki zan miki kisses dinnan, insa miki tongue in tsotse miki raminki...” yadda yace raminta nan da nan se taji tsigar jikinta ta tashi, tasan me yake nufi da rami, nan da nan kuwa ramin nata ya kawo wani ruwa sede ji taji jirr, duk sanda yayi m
aganar batsa se taji wani iri a jikinta kawai de tana daurewa ne da kuma alkunya na y'a mace dake dawainiya da ita. "Zaki bani ramin naki dan Allah?'' Ya kuma fadi, yayinda yakara kasheta kawai tayi kasa da knta sosai, tana me sauke ajiyar zuciya batare
data bari ya ankareba, ita da kanta a yan kwanakinnan daurewa kawai takeyi amma tanajin wani iri a jikinta a kansa, shekaran jiya ma kasa bacci tayi kawai so takeyi ya taba mata nonuwa sun mata sakesake, dukda ba wani dadih takeji ba a taba nonuwan amma
batasan meyasa ba takejin tanaso a yan kwanakinnan ya tattaba mata su, sun kara cika tamkar zasu fashe. Tada motar yayi ba tare daya fahimci halin data shiga ba, yaja motar suka bar gurin se murmushi kawai yakeyi , in har ze kasance da ita a kusa dashi sa
m bakinsa baya taba rufuwa...
bayan sun isa yayi packing a inda ya saba packing wato ta gurin kofar shiga kiching din side dinsa. Bayan yayi packing ya kulle motar ta yadda ko ta bude bazata buduba, aiko seda tayi kokarin budewa taji taki buduwa kana ta
hakura ta juyo ta kuresa da ido, daman shi gogan idanuwansa na knta, a kullum kara masa kyau takeyi yanayin yadda take haka yakeson mace kwata-kwata besan mace me kiba shi sam, daman tin can