Showing 33001 words to 36000 words out of 163724 words
ashata yadda tazo pls...*
Vip 1k normal 500 05
42703718 Saadatu Abdullahi gt bank shedar biya ta nan 08101626484 ko M.T.N card.
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PA
CKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
πΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈ
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*WATA KISHIYA*
πΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈπΈ
πΈπΈπΈπΈπΈπΈ
*Littafin ma'aurata ne*
SAADATU BINTU ABDULLAHI
β
π½
(writer of Kyautar Allah)
Free page 9
A bangaren gogan kuwa idanuwansa daskare
wa sukayi a guri daya wato a Bayanta, haka kawai ya tsinci zuciyarsa da chanza beating se ji yakeyi fat-fat-fat, tamkar zuciyar tasa zata tarwatse ta fashe , sbda azabar bugun datakeji, idanuwansa ya kara gwalesu sosai a bayanta ko kyaftawa bayayi, yayin d
a bugun zuciyarsa ke yawaita, saurin hanzari yayi ya kai hannu ya dafe saitin gefen zuciyarsa dake barazanar tarwatsewa, sosai ya dafe saitin zuciyar tasa yana mejin kamar zuciyar tasa zata fado kasa, wani irin bakon yanayi ya ziyarcesa wanda be saba jin
irin saba kwata-kwata, kawai ji yayi yana da bukatar ganin fuskar wannan wadda tasa mishi wannan bakon
yanayin dabe taba jin irinsa ba, idanuwansa ya dinga yawo dasu a bayan yarinyar,, hijjab din jikinta Army green ne, duk da girman hijjabin amma hakan be
hanashi ganin fadin hips dinta ba, nan take ya karajin wani yanayi me wuyar misaltuwa ya kara danno masa kai, hatta da Azzakarinsa seda ya amshi bakon yanayin jikin nasa,, be taba tsayawa ya tsurawa jikin mace ido ba se yau, tsawon shekara da shekaru mash
i be ganin mace a mace se yau a kan yarinyar. kyar ya tsayar da idanuwansa a kan bayanta daya taso ta saman hijjabin jikinta a cike fam-fam, ga fadi ga tudu, ga duwawuka ga gefe da gefe wato hips, Azzakarinsa ya kara yin wani zirr-zirr na wani yanayi dabes
an dame ze misaltasa ba,,,, a bangaren Al-muqri'ah har zuwa wannan lokacin Tsaye take kmr gunki, ko kwakwaran motsi ma ta gaza yi a karshe seta lumshe idanuwanta tana me kara shakar kamshin turarensa Daya cikata , tana shakar kamshin tanajin wata ni'ima n
a shigarsa....Seda suka kwashi 20mnt a wannan yanayin ko kwakwaran motsi ba wanda ya iyayi musammanma Al-muqri'ah wadda ta kulle idanuwanta Gam-gam tana amsar abinda bata taba jiba a jikinta se yau,. tanajin tsayuwarsa a bayanta kuma tanaji a jikinta kallo
nta yakeyi amma ta gaza juyowa gani takeyi kmr inta juyo zuciyarta fashewa zatayi sbda dukan datakeyi a ynzu haka dum-dum kamar ana buga ganga me mugun zaqi hk takeji, ta tabbatar inta juyo zuciyar tata tarwatsewa zatayi, dabadan ta hada trea din hannunta
da jikin kofar ba da tini ya zube a hannunta sbda duk wata laka ta jikinta ta mata sanyi karai Bata da katabus tako ina jijiyoyinta sun mata sanyi....ganin sun kara kwashe 20mnt bata juyo ba yasashi kokarin bude baki zeyi magana dai-dai wayarsa dake cikin
aljihunsa ta katse masa hanzari, fiddota yayi daga aljihunsa ganin sunan wanda yake kula da duk kamfanoninsa hkn ya dauke masa hankali ya juya yayi picking call din jin muryarsa ya kara narkar mata da jiki tanaji ya bar dinning room din yana waya, ita kum
a da kyar ta iya daga kafafuwanta ta fice ta nufa kiching ta dawo, zata kwashe sauran kayayyakin ta gansa tsaye ya jingina da bango ya harde hannayensa a kirjinsa ya zubo mata ido, itama idon ta zubo masa zuciya na dukan dari uku-uku, tini kyaunsa ya dok
i room and falo din zuciyarta dabadan karfin imani ba da dakiya irin na mace, da faduwa zatayi ta dume kilama da Ambulance za a fita da ita a gidan sbda kyaun nasa na iya kashe me rai, in kuma akaci saar sassauci to mutum na iya kamuwa da mutuwar farin jik
I,, a bangaren gogan kuwa tana shigowa ya daura idonsa a kanta nan take yayi loosing memory yayin da kyaunta yayi matukar Yin rugu-rugu da lissafansa, nan take razanar fitar hayyaci ya ziyarcesa at one Time, seda ya fiddo kaf idanuwansa waje yana mejin
zuciyarsa na tsananta bugu,be tabajin yanaso yaga wata halittaba a duniya kmr ita, ashe itadin special ce shiyasa tin kafin ya ganta yakejin yanayoyi a knta, koda ya nufa falo ya amsa wayar a gaggauce ya dawo yaga ta fice yasan dole zata dawo ganin akwai
sauran kaya a kn dining din bata gama kwashewa ba, ya riga yayima knsa Alqawarin yau seya ganta ko wacece, aiko Ya ganta din kuma ganintan ya haifar masa da shiga yanayoyi na bazata kusan 99%. Ganin yadda ya kureta da ido yasata saurin
janye idanuwanta a k
ansa ammafa kyaunsa ya dimautata badan ta gaji da kallonsa bane ta dauke idanuwanta a knsa sedan zallar kwarjininsa daya mamaye mata idanuwa da gangar jikima baki daya. "Tsarkin mulki mara iyaka ya kara tabbata ga ubangijin wannan halittar!' Abdoljalal ya
fadi hakan a zuciyarsa, yayin da yaketa kara kare ma yarinyar kallo gabaki dayan yarinyar special ce itadin designer ce,, tanada bayyanannan kyau na fitar hankali, babu kasar dabeje ba a kaf duniyarnan amma wallahi be taba ganin mace me kyau da qualities
din yarinyar ba gata doguwa dan baza a kirata da gajeraba sannan baza ace mata doguwa ba can-can, be taba ganin macen data burgesa 100% kmr yarinyarnanba, ga kyau iya kyau, ga kaya iya kaya. Jiki na rawa ta zube kasa ita duk ta daburce ta mancema ana gai
da babba se yanzu ta tuna, harga Allah ganinsa ya gigita mata lissafi da hannu ta masa alama da gaisuwa kwayoyin idanuwanta na kasa, Abdoljalal ya kara kureta da ido ba tare daya amsa gaisuwar tataba dan bema jita ba, yayi nisa a duniyar kyaunta sam ma be
jin kira,... Ganin be amsa ba yasata mikewa ta kwashe sauran kayan jikinta har yana kyarma ta fice yana kallonta, haka kawai ya saki murmushi ganinma kmr tsoronsa takeyi yarinyar ko kallonsa ta gaza karayi bayn kallon data masa na farko, shi kuma ya fada
wata fadama me nisa ta kyaunta, shi da knsa yasan ya zauce. Ganinta da yayi ya gano yadda akayi ta iya ire-ire girkin ummansa sbda dagani base an fadi ba ya fahimci balarabiya ce yarinyar "To me ya kawota aiki a nigeria?'' Ya tambayi knsa da knsa, ya rasa
wanda ze basa amsa, murmushin dake kan fuskarsa ya kara fad'ad'a ya kure inda ta tsugunna gaidasa da ido, yaji de ta gaidasa amma ya gaza amsawa saboda ya shagala da kallonta a gaskiya dabeda karfin imani daze iya Narkewa daganin kyaun Yarinyar. "Alhamduli
llahi..." Ya fadi a bayyabe yayinda wani sanyi me tattare da AC din ni'ima suka mamaye zuciyarsa sbda ganin yarinyar da yayi yasashi yin hamdalar dabesanma yayi ba, ko ince besan dalilin daya sashi yin hamdalar ba, kawai yaji a jikinsa akwai wani sirri a
tattare da yarinyar nan daya gani, wani irin murmushi ya karayi me fidda sound fuskarsa ta kara fadada murmushin Annashuwar dake tattare da ita, ya mance when last yayi nishadi da farin ciki kamar na yau, haka kawai kuma ya kara tsintar kansa dasan kara ga
nin kyakyawar fuskar yarinyar, sbda ganin yarinyar kwantar masa da hankali yayi, yasan inya sake ganinta ma zuciyarsa zata kara nutsuwa, fin da...yafi karfin 1h tsaye nan yana kallon inda ta tsugunna ta gaidasa farin ciki se yawaita yakeyi a zuciyarsa,...
juyawa yayi ya bar dinning room din se nishad'i yakeyi, ya nufa upstairs dinsa, yana tunano yadda yarinyar ta kwashe sauran kayan dinning din ta fice a falon dagani de tsoronsa ma takeji, wani murmushi ne ya subuce masa, tuna yadda ta gansa tayi hanzarin f
icewa kmr taga dodo....
Bayan ta fice a side din nasa, seda ta samu guri ta zauna a waje ta maida ajiyar zuciya hadi da sauke numfarfashi, gabaki daya ganinsa chanza mata lissafi yayi, seda ta kwashi 30mnt tana maida numfarfashi hadi da tunano kyakyaw
ar fuskarsa a kallon data masa duk tagano kyaunsa kuma tagane shidin dogo
ne (wato mijin manyan mata), murmushi ne ya subuce mata a bayyane,, da kyar ta iya daddafawa ta nufa kiching din ta kimtsa komi a kiching din, da tunanin sa a manne da kasan a ranta
, ta hada abubuwan datake bukata na breakfast dinsa gobe, kana ta nufa dakinta, ta kwanta da carbi a hannunta tana lazimi tana tunanosa, so takeyi tayi bacci amma ta kasa baccin dan hk mikewa tayi ta nufa toilet ta dauro alwala ta dawo ta hau kn dadduma t
a fara nafilfili sallar dare. Sallarh takeyi amma rabin tunaninta na kan mutuminnan data gani yabi ya tsaya mata a rai ta rasa dalilin hakan, kuma yaki fita daga ran nata. A bangaren goganma hakan take koma ince tafi hakan, a dadduma shima ya kwana yana na
filfili amma zuciyarsa na kn yarinyar time to time se kaga kawai yasaki murmushi, be taba ganin halittar databi ta zauna masa a kahon zuciya ba kamar yarinyar nan , ya rasa yazeyi ganinta ya kara sa masa kwad'ayin sake ganinta again, be saba da yanayin da
yake ciki ba, dan haka zuciyarsa kmr ta fito fili Allah Allah ya dingayi gari ya waye ya sake ganinta ko ze kara samun sassaucin gobarar dake nemsn tashi a birnin gonar zuciyarsa..bayan yayi sallar asubah ya kasa komawa bacci ya dawo falon ya zauna sanye
da kayan bacci riga da wando butter milk masu tsantsi hadi da tafshi, ba karamin amsarshi kayan baccin sukayi ba face dinnan tasa tayi wani fayau da ita tayi haske irin hasken musulunci...Zaunawa yayi a falon yana kallon time 8:30am ya koma dinning room
din ya zauna kawai so yakeyi yaga yarinyar daga jiya zuwa yau kansa ya juye gabaki daya ma rayuwarsa neman chanzawa takeyi, shi sam be saba da wannan mood din ba, shiyasa baze iya controlling ba, kwata-kwata yanzu ji yakeyi kawai a duniyar nan yarinyar ka
dai yakeso yayita gani ma a rayuwarsa yunwar cikinsa ma yadena jinta, yarinyar ce ta hanasa yin baccin yau, yasan wallahi in be ganta bama baccin baze ziyarcesa ba kwata-kwata shi kadai yasan tukikin da ransa keyi. Daura kansa yayi a kan dinning table din
ya kwanta yana kallon kofa, se yaga kmr itan yake gani a jiyan, kawai se shape din bayanta ya fado masa rai ji yayi tsigar jikinsa ta tashi yarrr, a kallo daya ya gane yarinyar nada baya da cikar kirji, yana ganin mata dayawa amma be taba ganin mace kamar
yarinyar ba ta zauna masa a kahon zuciya gashi dagani karama ce sosai....yana cikin tunani tunanin yarinyar bacci yayi awon gaba dashi me matukar nauyi. 9:43am ta shigo side din cikin sanda kmr munafuka zuciyarta se azabar bugu takeyi, idanuwanta suka sauk
a a knsa kasancewar fuskarsa na fuskantar bakin kofar shigowa, ido ta zubawa kyakyawar fuskarsa daganin yadda yake sauke numfashi tasan bacci yakeyi uwa uba kuma idanuwansa a kulle suke, karasowa tayi ta iso daf dashi ta tsura masa ido tana mejin zuciyarta
na tsananta bugu, haka kawai taga ya mata kyau Ainun fin jiya data gansa...nan take ta tuna da klmn Hajiya saude a gareta a kn mijinta, saurin ajiye trea din hannunta tayi a kn dinning din kasancewar dinning din nada tsawo, ta juya zata fita ya dago yace
"Ina zaki..." Daman tana shigowa yaji shigowar tata a kahon zuciyarsa kawai se yayi kamar beji ba yaji gaba da baccin karya. Duk yanajin sadda ta matso ta tsura masa ido , kasancewar ya dan bude idanuwansa kadan yana
kallonta ta kasan ido, amma bata fahimt
a ba. Jin yace mata ina zaki yasata saurin juyowa ta zubo masa ido, itama idon taga ya zubo mata, amma ba fuskarta yake kallo ba, dan haka tabi inda yake kallo da nata narkakkun idanuwan wadanda suka fi nasa narkewa, nan take ta fahimci wato yatsun kafafuw
anta yaketa kallo, sosai ya tsurawa yatsun kafafuwan nata ido, duk a harhade suke suna manne da juna yatsun kafafuwan nata sun matukar yi masa kyau, sun dauki hankalinsa, ganin yanata kallon yatsun kafafuwannata yasata dauke kafafuwan nata cikin hanzari ta
yi baya dasu, ya sauke ajiyar zuciya hadi da dawo da dubansa kn fuskarta suka hada ido, yayinda zuciyarsa tayi wani irin mummunar harbawa, a lokaci guda yaji wani sanyi na ratsashi daga kasa zuwa saman kwakwalwar kansa, be tabajin wannan yanayinba a rayuwa
rsa se a kn yarinyar nan...Al-muqri'ah kuwa tini ta dauke kwayoyin idanuwanta a kansa, sbda kwayoyin idanuwanta bazasu jure kallonsa eyes to eyes ba, shi kuma fuskarta ya tsurawa ido, dukse tabi ta rirrike jiknta sbda kallon da yake mata wani iri takeji a
jikinta ta dinga wasa da hannunta a cikin hijjabin dake jikinta zumbulele sbda kada ya samu damar ganin kirjinta dan kunya takeji a dinga ganin nonuwanta, duk tafi tsanarsu a jikinta sbda mutane da dama nan sukafi kallo a jikinta kama daga jinsin mace dana
miji. amma sede shi taga bema kai idanuwansa nan ba, a tunaninta batasan shidin nan din yake kallo, batare daya bari ta fahimci hakan ba, ganin tanata wasa da hannayenta a blue din hijjabin jikinta ya bashi yar dariya amma ya shanye yasan kirjinta ne ba
taso yagani shiyasa taketa tutture hijjabin daga kwanciya a jikinta, dariya ce taso subce masa amma ya daure, ya komar da idanuwansa kan hips dinta masu azabar kyau, nan take mood dinsa ya kara chanzawa jikinsa ya wani bi ya narke, , dago idanuwanta daza t
ayi taga yana kallon hips dinta, sauri tayi ta ture hijjabin daga kwanciyar da yakeyi a hips dinta, abinda ke bata haushi komin yaya tayi se anga hips dinnan nata daya zamar mata kaddara, lumshe idanuwansa yayi, ya dago ya kalli fuskarta duk tabi tayi wani
tsuru tsuru kmr wadda tayi karya. Wani irin shu'umin murmushi Ya saki ciki ciki ta yadda bame fahimta se shi, ya rasa dalilin dayasa daga jiya zuwa yanzu zuciyarsa ke cike da nishadi. "Yasunanki?'' Tambayar ta fito daga bakinsa ba tare dayasanma yayi taba
, wato fitar bazata tambayar tayi masa. Dagowa tayi ta kalleshi yayinda dadin muryarsa ya doki har kasan karkashin bishiyar zuciyarta, da hannu ta shiga nuna masa Alphabet din sunanta. Yabita da ido ta zana masa A da hannun duk yana kallonta kuma yana f
ahimtar yadda take masa kwatancen sbda kaf hankalinsa ita ya bamawa a lokacin, har takai karshe, kana ya hada farko da karshen a bayyane yace "Almuqri'ah?" Yadda ya kira sunan yasata zuba masa ido fuska cike da mamaki, duk duniya bata taba jin wanda ya iy
a kiran sunanta ba kmr shi, mamaki ya mamayeta na yadda ya gane me take rubi dukda kwatance ta masa ba a rubuce ta basa ba, sunanta nada tsananin wahala ga mutane ko a rubuce ta badashi ba kowa ke iya fadi dai-dai ba amma shi dai-dai ya fadi bako gargada,
abin ya burgeta ainun kuma yasata A halwar nishadin daya mamaye kaf jikinta. "Me karatu sunanki?'' Ya kara fadi
idanuwansa na knta, ya rasa dalilin dayasa yakejin dadin kasancewarsa da yarinyar, dadin dabe tabajin irinsa ba a duniya. Daga masa kai tayi ala
mar Eh "yasan fassarar sunana..." Ta fadi a zuciyarta yayinda mamaki ya kasheta tako ina. A bayyane ya lumshe ido ya bude hadi da maimaita sunan a zuciyarsa nan take zuciyarsa ta haddace sunan nata tsaf bako gargada. "Nice name,..." Ya fadi a bayyane ya
na me sake kureta da ido, kyaunta na kwantar da hankalin mumini tako ina ita din kyakyawa ce,. Jin yace "nace name..." yasata yin murmushin da batasan tayishi ba. Kara tsureta da ido yayi ganin tana murmushi seta kara kyau sbda dimples dinta uku dasuka lo
tsa a lokaci daya, na gefe da gefen kumatu dana kuma a kasan gemunta yake,. "Kinada Dimple's har uku?wow! You are very very beautiful...'' Ya fadi a bayyane ba tare daya sanma ya fadi ba cikin zazzakar muryarsa yayinda muryar tasama ta kara dadih a loka
cin da yayi maganar sbda nishadin dayake ciki. Mgnr tasa ta doketa kuma taji dadin jinta daga garesa, dukda bashi kadai ya fara cewa tanada kyau ba amma kalmar a bakinsa setayi matukar yi masa dadin saurare a zuciyarta direct taji kalmomin sun afka kokin z
uciyarta. "How old are you?''yayi mata tambayar ba control. Da hannu ta kara nuna masa 1 ta dawo ta nuna masa 6, ya fahimci me take nufi yace "16yrs?'' Ta daga mishi kai alamar Eh. A zatonsa ko hajiya saude ce ta hanata magana dashi danyasan zata iya han h
aka be matsa mata kn seta masa magana ba, ya tsura mata ido yana mamakin ashe karamar yarinya ce amma ta tare kaya haka uwa uba kuma ga iya girki tayi sosai tafi ma wata babbar macen me 60yrs. "Nagode da Abincin da kike dafamin me dadih..." Ya fadi idanu
wansa na knta be taba maganganu haka ba, ba control kmr yau da yarinyar ta tsaya a gabansa, ji yakeyi gabaki daya kamar bashi ba. ta dago ta kalleshi Tana mamakin babban mutum kamar wannan yake mata godiya, a lokaci kankani ta fahinci shi mutumin kirki ne,
murmushi ta sakar masa hadi da tsugunnawama ta masa godiya itama kana ta juya ta fice yana kallonta se murmushi yakeyi ji yakeyi daman karta fita ta zauna ya dawwama yana kallonta. "Yarinyar nada kyau...." Ya fadi yana ciza gefen lips dinsa na