Showing 45001 words to 48000 words out of 163724 words

Chapter 16 - WATA_KISHIYA_COMPLETE

27 Aug 2026

86

chanzawa, azabar sha'awarta ta kara ninkuwa a garesa, yanzu bacci ma be iyawa, gashi daya ganta se yaji kamar yaje yabita ya matseta ga jikin bango ya taba mata duwawukannan dasuke kasheta. The mo

re yake ganinta the more yake jin bala'i a mararsa ji yakeyi kmr ya haukace a kan yarinyar, zuwa yanzu duk sanda ze daura kwayoyin idanuwansa a kan yarinyar se yayi kwallah amma a boye be bari yarinyar ta gane, kwata-kwata ya gaza fahimtar me yakeji gami d

a yarinyar. Yau gabaki daya ya kasa bacci, kawai so yakeyi yaga yarinyar kuma ya rungumeta saboda gani yakeyi inya rungumeta ze ragejin azabar dayakeji a zuciyarsa da bargon jikinsa. 1:am ya tashi ya zaune zumbur kamar an tsungulesa, ya mike tsaye sanye

da kayan bacci light golden riga da wando, fuskarsa da sumar knsa duk yabi ya hargitse, sbda shi knsa a hargitse yake, ji yakeyi kmr hauka ya kamasa yabi ti-ti sbda abinda yakeji a zuciyarsa yasan kadan ze ragema ya haukace, ga azabar sha'awar yarinyar dak

e gigita

masa Azzakari. Takalminsa yasa na bacci, kawai ya fice a dakin a hnkli yake tafiya kmr Wanda kwai ya fashe masa a ciki, a haka ya sakko down stairs, ya tsaya a falo, kmr wani zautacce, ya nufa dinning room dinsa Ya zauna kn chair, hadi da dafe mar

arsa wadda ke masa azabar radad'i na zallar sha'awah ya jure harya gaji da jurewa wallahi ya gaji da hakuri. Seda yafi 20mnt a zaunen kana ya mike zumbur kmr an tsungulesa yabi ta kofar kiching ya fice a side din nasa, idanuwansa suka sauka a kn dakin daya

keda tabbacin tana ciki. "Wallahi inaso in ganta ..in ban ganta nayi hugging dinta ba yau haukacewa zanyi..." Ya fadi a fili without control....kmr an zugashi ya nufa dakin datake gadan-gadan, ji yakeyi shi bekima yau komi ze faru ba ya faru, abinda yakeji

kawai yakeso ya samu sassaucinsa.

*shin meze faru ne yau? Biya kisha labari ,akwai sirrika na ma'aurata a ciki wadanda insha Allahu zaki karu, dadin dad'awa akwai darasi na ban mamaki a ciki, da ilmin rayuwa*

*VIP nera duba daya (1000), normal g

roup nera dari biyar (500), VIP posting kullum, normal group posting 1page duk bayan kwana daya-daya, Transfer 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank, ko katin M.T.N, da VTU ta wannan number din 08101626484, haka shedar biya ma duk ta number din danasa a sa

ma ne, dan Allah sis nayi bayanin komi pls karki tambayeni sauran karin bayani...kuma dan Allah kada a tambayeni free books dina, sede in paid books dina irin su KYAUTAR ALLAH, YAR DANDI CEH, INSO CUTA NE...su kadai za a tambayeni pls free books din a tamb

aya a grp*

Manyan mata classic ladies ku garzayo kuse kayayyakin mata, na mallaka hadi da kara dadin duri a kn farashi me sauki, ga sauki kuma ga aiki insha Allahu hajjaju, matsalolinki sunzo karshe, dan wallahi in duri ba ddh baki taba gane kn gad

on d'ana miji.. Ku tuntubi lambar nan 08101626484 ngde da soyayya.

*Note.... Ina godiya da masu Sona dan Allah, masu zagina kuma ku zage dantsi ku kara kaimi , ina d'iba kuna kwashemin, a lokacin da kikejin kiyayyata kamar ki kasheni a lokacin wasu ke

jin suna sona, kuma suke son books dina, insha Allahu bazan bawa masoyana kunya ba... Annasi kuyi hkri ita duniya ba dan mutum daya aka yita ba..nagode masu kaunar books dina dan Allah

😍

*

Ranakun hutun posting fina...friday Saturday.

SDEEN selli

ng data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!

BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE

I'm

selling MTN data with this cheap price

MTN DATA PACKAGE*

500MB@===200

1GB@=====300

2GB@=====600

3GB@====900

5GB@====1,500

Dial *131*4# or

*460*260# to check Data balance Validity 1 month

Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*

Whatsapp OR

Call *08066268951*

SAADATU BINTU ABDULLAHI (writer of Kyautar Allah)

Page11

Yana isa b

akin kofar dakin nata, yaja ya tsaya yayin da zuciyarsa ke Beating da azabar karfi, hakan yakeji duk sanda ya ganta, ko inta shigo side dinsa, koda yana sama ne, inde har tashigo aje masa abinci a zuciyarsa yake ganewa. Hannunsa ya kai kan handle din kofar

, yaji zuciyarsa na kara yawaitar bugu, lumshe idanuwansa yayi yana me sauraron bugun da zuciyarsa keyi, yayinda take masa barazanar tarwatsewa,,,seda yafi karfin 10mnt tsaye, kana ya iya murd'a handle din dakin a hankali, nan yajishi a kulle, dai-dai loka

cin tana zaune kan dadduma tana nafilfili, bataji karar murd'a handle din ba, saboda be kara laushi ne dashi.... Jin kofar a kulle yasashi dawo da hannunsa baya, yanajin zuciyarsa kamar zata buga saboda tsabar SO, jiri yaji yana neman dibarsa, zaunawa yayi

nan kasan kofar dakin ya dafe knsa, zuciyarsa kmr ta faso kirjinsa ta fito waje, ya rasa yazeyi da duniyarsa, ji yakeyi kmr ya fashe da kuka, yanason ya ganta amma baze iya yin knocking din dakin ba, dade ya samu dakin a bude ne ya tabbatar dase ya shiga,

idanuwansa na yunwar ganinta, haka jikinsa na tsananin bukatar ta, uwa uba ga sha'awarta dake wahalar da tumbin mararsa. Seda ya kai 2:30am a zaune a kofar dakin dafe da kai, kana ya iya mikewa jiki a sukane ya juya ya koma side dinsa, a bedroom dinsa ya

yada zango, gaza kwanciya yayi bisa bed, kawai ya kwanta a kasan carpet din dakin jikinsa sanyi karai, ga sanyin waje daya kwaso, nan da zazzabi Me zafi ya rufesa, ya koma bisa bed ya kwanta ya lullube ba jimawa baccin wahala ya kwashesa, a baccima maf

arkinta ya dingayi. Da asubahi a daddafe ya tashi yayi sallar asubah a daki, abinda be taba yiba wato missing jam'i se yau. Bayan ya idar da sallarh, A daddafe ya fada bathroom ya hada ruwan dumi sosai, yayi wanka , still zazzabin dake jikinsa be sauka b

a ga azabar sha'awar yarinyar ta addabesa, dadin dad'awa ga kewarta wanda kesa zuciyarsa mummunar harbawa, a kullum cikin yunwar ganin yarinyar idanuwansa, da zuciyarsa suke. jallabiya kadai ya iya sawa bayan ya fito wankan, jikinsa se rawa yakeyi saboda

wani sabon zazzabi ne

ya rufesa komawa yayi ya kwanta ya lullube da da bargo har kansa, se rawar sanyi yakeyi,.....haka ya wuni daki da azaban zazzabi, sallolinsa na wunin ranar a zaune yayi su, gashi yanaso ya sakko kasa ya ganta amma ya gaza yin hakan, s

am beyi gaggawar shan magani ba, saboda zuciyarsa na sanar dashi ciwon bana maganin asibiti bane.

A bangaren al-muqri'ah ta kawo masa abincin safe, ta dawo taga be ci ba, har wuraren 12:am ta kwashe ta kara kawo na rana , suma beci ba, ta kawo na dare

, ta dawo 11;am taga shima beci ba, seta fara tunanin ko be gidanne, amma kuma taji a jikinta yana cikin gidan, har 12:am tana nan a side dinsa tana tsaye tanata tunani tunani, ta kwashe kayan abincin jiki ba laka, ta kai kiching ta gyara komi ta nufa daki

nta ta kwanta, nan ta gaza bacci se uban tunani-tunanin dake dawainiya da ranta a kn Abdoljalal. Ganin ta gaza baccin ta tashi ta fara sallolinta na dare kmr yadda ta saba, amma zuciyata na kn tunanin gogan, yawancin addu'ur'inta ma duk a knsa ne. Haka w

ashe garima takai abincin safe taje ta samesa yadda ta kaisa, zuwa lokacin seta fara jin zuciyarta na mata wani iri, ta kwashe kayayyakin, tana ajesu a kiching kawai ta nufa side din su larai , a hanya ta hadu da laran itama zatazo gunta ne ta fara aikint

a tin yanzu dan acewarta da zafi zafi ake bugun dutse 50k ba wasa ba. Cikin bebanci al-muqri'ah ta tambayi larai ko megidan ya sake tafiya ne?'' Larai bata fahimci me take nufi ba, ganin bata fahimta ba yasa al-muqri'ah jawo hannunta suka nufa kiching ta

mata gwari gwari,...larai ta fahimci me take nufi tace "Kina nufin jiya kin masa abinci be ci ba kwata-kwata?'' Al-muqri'ah ta daga mata kai alamar Eh. Larai tace "Aah gaskiya beyi tafiya ba, yana nan dannaga motocinsa kaf a jere be fita ba gaskiya, sede k

o in yana sama ne knsan manyannan, kila beson hayaniya ne, kici gaba da dafa masa abincin, dan kar ki bari ya zama lefi,..." Al-muqri'ah ta daga mata kai alamar toh, amma zuciyarta ba ddh, sam bata maji gamsuwa da kalaman laran ba. Larai tayi murmushin sh

u'umanci kana ta fara magana cikin makirci "Yarnan kede Allah yasa kinzo da farin jini gidannan...har Wani ya ganki yace yana sanki, yasameni yace in gaya miki, a cikin masu gadin canne na kofar get yaje, baki gansa ba kamilalle salihin bawa..." Al-muqri'

ah dake jinta, ta hade rai dan ita batason maganar maza, sam bata sakewa da d'ana miji, se Abdoljalal ne kadai take sakewa dashi har take masa murmushi, amma ita maza basa ganin fuska a gunta, komi takeyi tana taka tsantsan da d'ana miji, saboda kakarta t

a taba gaya mata in mace ta sake da saurayi namiji in har yasan farjinta, to tabbas duk namijin daze aureta a banza ze dinga ganinta, kuma kakarta ta gaya mata duk maza mayaudara ne, basa sanka seda wata manufa, duk mesanka na Allah baze tunkareka ba, sed

e ya tunkari magabatanka musammanma ita al-muqri'ah datakeda karancin shekaru. Sannan kafin tazo gidan ma seda hajiya knde ta mata warning kn ba ruwanta da mazan gidan saboda yan iska ne, to ta rike hakan a knta gam, kunsan bebe da rike abu, dan haka ta g

irgizawa larai kai alamar aah ita bataso. Larai ta fahimci me take

nufi da girgiza kan tace "kisoshi ze baki kudi masu yawa seki tafi gida ki dena bautar nan ta wahala..." Al-muqri'ah ta kara fahimtar wato san bana gaskiya bane, dan haka ta girgiza mata

kai alamar aah, larai ta fuskanceta, nan take ta gano yarinyar nada wayau , ba irin wawayennan bane, kuma zatayi wuyar kai, balle ma bebaye nada wahalar sha'ani, kuma larai tayi alwashin insha Allahu seta shawo knta dan 50k ba wasa bace a gareta. Yarinyar

ta juya ta fara aikinta, taki kara sauraren larai tanaji tana mata mgna duk a kan taso wanda ke sonta dinne, amma taki bi ta kn laran, da larai taga hakan ta fice a kiching din tana fadin "Ko uban waye ke sekin amince da salisu tantiri, in knsan wata bak

i san wata ba, dubu hansin dinnan bazata wuceni ba a banza a hofi duk bakin cikinta se tantiri yaciki ni kuma se naci 50k..." Tini larai ta gama lissafa abinda zatayi da 50k din da tantiri ze bata in bukatarsa ta biya a kn bebiya.

Zuciya ba dadih ta shi

rya masa abincin rana ta kai dinning din ta fito daga side din jiki ba kwari, tana fitowa taci karo da usman me gyaran side di Abdoljalal. gaidasa tayi, usman ya washe baki hadi da amsawa tini shima ya fahimci bebiya ce sbda suna yawan haduwa shida ita,

inta fito side din nasa, usman shine me kula da bangaren gogan duka. Da bebanci ta kuma tambayarshi megidannan ko yayi tafiya ne..." (Dan bata gamsu da abinda larai ta gaya mata ba Kwata-kwata, zuwa yanzu ta kara jin tsoron larai) usman yanada kani bebe

, dan haka ya fahimci me take nufi. "Oga na nan a bedroom dinsa me kyau, amma sede beda lafiya jiya da daddare ya kirani na dakko masa drink a frij yasha paracetamol,..." Cewar usman. Al-muqri'ah data zuba masa ido tana saurarensa , daman tanaji a jikinta

tabbas ba lafiya Ba, har zuciyarta, taji rashin lafiyar tasa. Allah ya sawake tace da bebanci, kana ta juya ta nufa kiching tana jiran usman ya wuce taje ta dubo gagon dan wallahi zuciyata bazata jure ba, kawai ji tayi so takeyi ta gansa, dan taga a wani

hali yake ciki. Zaunawa tayi a kiching din tayi tagumi, kai kace mutuwa aka mata, se hadiyar miyaun damuwa takeyi da tashin hankali, lokaci zuwa lokaci seta tashi ta leka taga usman ya bar kofar side din nasa, amma se taga ma ya shige side din nasa, ta k

oma ta zauna tana jiran ya fito dan ita ma ta shiga taje ta gansa da jikin nasa, ko zuciyarta zata nutsu ta dena hadiyar yawunnan na zallar damuwa. Tinda usman ya shiga be Fito ba seda akayi magriba duk al-muqri'ah na nan zaune tana jiransa ya fito ko sall

ar la'asar da magriba a nan kiching din tayita, gani takeyi kamar in zata shiga side dinma usman ze hanata ne,dan kunya takeji ta shigo kuma ta nufa dakin Abban nata alhalin usman na nan, wallahi daba dan haka ba da tini taje ta gansa, dan zuciyarta se aza

bar zirya takeyi taki zama guri daya. Usman na fitowa daga side din ya nufo kiching din datake, ya sameta tsaye, ya kalleta ya sakar mata murmushi domin shima wai santa yakeyi tin randa ya fara ganinta ya kamu da zallar madarar zumar santa. "Oga yace ki k

awo masa abinci dakinsa na sama..." Cewar usman. Seda ta sauke ajiyar zuciya saboda wani irin dadih daya ratsa mata zuciya, Kmr tana jira ya fadi

hakan, ta fice a kiching din zuwa side din cikin sauri sauri, usman ya tsaya ya zuba mata ido seda ta shige ya

dena ganinta, kana ya wuce hidimar gabansa se murmushi yakeyi a zuciyarsa yace. "Nasamu matar aure..." Danshi bada isknci yake sonta ba da aure yake sonta.

Jiki na rawa, ta dauki abincin data kawo masa na rana a kn dinning, dan Tashin hankaki be bat

ta ta dafa wani ba, ta nufa falonsa, direct ta nufa upstairs bata taba hayowa upstairs din nasa ba se yau, bin ko ina takeyi da ido, yayi kyau iya kyau amma tashin hankalin dake zuciyarta be bari ta fahimci kyaunba, tinda usman yace mata beda lafiya bat

a kara fahimtar jikinta ba har zuwa yanzu. Tsayawa tayi bayan ta gama hayowa saman, taga dakuma kusan hudu biyu na kallon biyu, daki na farko ta nufa nan zuciyarta ta sanar da ita yana ciki sbda a nan tafi jiyo kamshin turarensa. Knocking tayi a hnkli a b

akin kofar dakin, cikin sanyin murya yace "Waye? Da bebanci tace masa "Ni ce..." Yayinda duk ta kosa tasata a ido. Jin maganarta tasashi saurin tashi zaune hadi da mata iso, yanajin wani kwari na ziyartarsa daga jiya zuwa yau duk yabi ya rame ainun kmr ya

yi ciwon 1week, ga ciwo nacinsa kuma yakishan maganin arziki se jiya dayaji wuta iya wuta shine usman ya kira usman ya bashi drink a frij yasha paracetamol. . Turo kofar dakin tayi ta shigo idanuwanta da nasa suka sarke da juna, nan take tausayinsa ya lull

ube zuciyarta, ta zubo masa ido kmr yadda shima ya zubo mata nasa sexy eyes din, yana mejin wani sanyi daya ganta, nan take 50% din ciwonsa tini duk ya ragu. Ganin yadda ya rame daga jiya zuwa yau yasata jin hawaye sun cika mata ido duk yabi ya chanza d

agani yasha wahala,, cikin hanzari ta karaso ta ajiyr trea din a bedside, ta tsugunna ta gaidasa hadi da tambayarsa ya jiki..." Da sauki ya amsa...' idonsa na knta, tini ya hango taruwan kwallah a cikin idanuwan nata. "Tashi ki zauna gefen bed ki zuba mi

n abinci inci.." Ya fadi da muryarsa a ta masu ciwo. Ba musu ta zauna Kn bed din , amma sede taki yadda ta kara kallonsa danta tabbatar inta matsa a kallonsa tana iya fashewa da kuka. Serving dinsa tayi da abinci mara nauyi (dafa dukan taliya wadda taji k

ayan lambu) da perper fishi din data dafa masa, ya amsa, ya ajiye a kan cinyoyinsa idanuwansa na knta, wallahi ganinta ba kamaramin haifar masa da karfi yayi a jikinsa ba, amma ya narke yace ''ki bani a baki...'' Dagowa tayi ta kallesa ta zaro ido,, dan

ita seya koma mata kmr wani baby. ya kara marairaicewa dan gudun kada tace aah yace "Kinga fa banda lafiya tin jiya ban iya komi dan Allah knji yarinyata..." Se tausansa ya kara ratsata, sannan sunan daya kirata dashi na Yarinyata yayi tasiri a ranta. ta

sowa tayi ta matso kusa dashi ta zauna ta fara basa abinci a bakin, ya amshe, se bin fararen yatsunta yakeyi da ido, yanaji kmr ya kamosu ya hau tsotso, seda yaci abincin ya koshi duk tana bashi a baki yaci sosai, sbda rabonsa da abinci tin shekaran jiya,

nan ya danji karfi ya fara zuwan masa, Dan tini yayi rabin warkewa da ganinta, sede fa akwai babbar jinya a zuciyarsa, wadda besan da ita ba. ta miko masa drink a hannunsa, yaki amsa yace shima sede ta

bashi a baki, bashi tayi yasha ya koshi, ya koma y

a jingina bayansa da fuskar gadon yana kallonta, jinsa yakeyi kmr wani baby yau,. Tashi tayi ta dauki trea din ta masa Allah ya kara sauki, sam beso ta tafi ba amma beda yadda zeyi dan haka yace "Ki kawomin furar rufaida a frij anjima zuwa 10:pm ..." Al-mu

qri'ah tace toh hadi da ficewa a dakin yabi bayanta da ido, dabadan dauriya ba wallahi da babu abinda ze hanashi rungumarta a dakinnan yau, dan wani abu ke jansa a kn yarinyar., tashi yayi ya dauro alwala domin zuwa lokacin anyi isha'i yayi sallar isha'in

ya idar ya koma ya kwanta se kallon agogon dakin yakeyi, duk yabi ya kosa 10:pm tayi ya sake ganinta. 10:pm dai-dai ta iso kofar dakin tayi knocking yace ta shigo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login