Showing 30001 words to 33000 words out of 88589 words

Chapter 11 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

/>
ɓ

in ku na wanda kuke so, ina so ki fitar da

wanda yafi rigar arziƙi a cikin su, kuma k

ar naga ba abinda nake so ba"

Sadda kai ƙatsa Amal tayi jin abinda umman ke fa

ɗ

a

Cike da zumu

ɗ

i hafsat tace

"umma wai maganar ta taso ne?"

Seda ta

ɗ

an ta

ɓ

e baki tukun tace

"Tunda me ƙumbar susa ya bada umarni ai dole a bi,"

Zaro ido Hafsat tayi ta

ɗ

a

n sake matsowa kusa tayi ƙasa da murya tace

"Umma, to harda ƴar gaban goshin nashi ko mu ka

ɗ

ai?"

Dariya umma b tayi sannan tace "hmmm, harda ita fa, da Bilkisu da Najwa ma"

Baki bu

ɗ

e hafsat tace "jakar uba, to da wa za'ayi kenan?"

Wannan karon dariyar

da umma b tayi tafi na

ɗ

azu

Seda ta dara sosai tukun tace

"Ayi dai mu gani in tusa zata hura wuta"

Da ga nan tayi gaba ta ja musu ƙofar.

Umma na fita Amal ta kalli hafsat tace

"Mugunta fitsarin faƙƙo ce dai ya hafsa, har wani murna kike saboda wani dali

lin ku mara tushe"

Kafin Amal ta rufe baki hafsat tayo kanta a mugun sukwane, dayake Amal ta san hali, dama

tayi readyn fita, aikuwa tana yunƙurowa ta kwasa tayi waje da gudu

Aikuwa hafsat kamar ta ari baki saboda masifa da take zazzagawa, seda ya fauza

da basu jima

da zuwa gidan ba ita da khairi suka shiga tsakanin su tukunna.

Ya fauza da yake tana da fa

ɗ

a sosai ta hau surfa musu bala'i, tace "kuna girma kuna cin ƙasa

shirmen banza"

A fakaice hafsat ta murgu

ɗ

a mata baki ta juya tana gunaguni.

Kama

r yarda umma b ta zaunar da yaran ta tasanar da su saƙon Abba b, haka ma mummy, duk

da Najwa ba ƴar cikin ta bace riƙonta take, hasali ma saboda son da take ma ƴa mace ne kuma

Allah be bata ba yasa yayan ta ya bata Najwa halak malak tun daga yaye

Najwa na

kwance a kan doguwar kujera mummy ta sanar mata da umarnin su Abba

jin Najwa bata ce komi yasa mummyn cewa

"ya dai? ko akwai wani abunne?"

Can ƙasan zuciyar ta na zigata ta ce ya faruk take so, amma wani sashi na zuciyar yana ƙwa

ɓ

ar

ta, murmushin dole

ta ƙwaƙulo tukun tace

"nothing mummy, kawai naji maganar ne daga sama"

Shafa kanta tayi tace "mutuncin duka ƴa mace

ɗ

akin mijin ta, tun da Allah yasa sadik na son ki

kema kuma kina son shi ba shikenan ba?"

Gya

ɗ

a kai tayi, tana ƙara cire ya faruk daga ci

kin ranta dan har ga Allah bata son tayi auren da

ita ka

ɗ

ai ke so.

******MUMTAZ

Kicin-kicin mumtaz tayi da fuska, jin me sakina ke gaya mata, bayan sun gama shirin tafia

airport tarban Abba ƙ da mama

"Gaskiya guy

ɗ

innan be iya zuwa ba, wai fisabilill

ahi baki gaya mishi fita zamuyi ba?"

Sakina da ke

ɗ

aura

ɗ

ankwali a gaban mudubi tace "shap na mance ban gaya mishi ba, ko muje

ya sauke mu ne?"

Da sauri mumtaz tace "no, bari nayi wa drivern ku magana, in kuma yana da abinda zeyi zan

hau taxi"

Sak

ina batace komi ba, looks like kamar da gangan ma tayi hakan.

Mumtaz na fita ta iske an aiki drivern,

Dama ba kowa a gidan, mama asiya taje unguwa, daga su se masu aik.

Agogo ta kalla taga befi awa

ɗ

aya ba su sauka,

Wayarta ta

ɗ

auka ta kira bolt, mi

nti biyar da kiran shi ya ƙaraso, "na wuce" kawai tace wa sakina

ta fice.

Saboda traffic

ɗ

in hanyar, seda suka kai kusan minti talatin kafin suka kai

Daidai da zata shiga ciki call

ɗ

in khalid ya shigo wayar ta

Jin cewa tana airport ne yace ta jira shi

yana ta wajen ze ƙaraso, taso ta hana shi zuwa amma

ya kafe se yazo, rabuwa tayi da shi ya zo

ɗ

in.

Bata jima a tsaye ba yayi parking a gaban ta,

Ganin da sauran time

ɗ

in saukar su mama yasa ta bu

ɗ

e gaba ta shiga

Fuska cike da annuri khalid yace

"Da za

ki min buƙulun gaisar da su Abba ko?"

Murmushi kawai tayi, can tace

"yanzun ma ba ganin su zaka yi ba malam, suna sauka zan sauka kai kuma ka kama gaban ka"

Gyara parking yayi da kyau, sannan ya waigo ya fuskance ta, ƙasa da murya yayi kafin yace

"G

ani nake kamar bakya so na mumtaz"

Ɗ

ago manyan idanuwan ta tayi ta kalle shi sau

ɗ

aya ta kauda kai, sannan tace

"mene dalilin ka?"

"gashi kuwa bakya so na ga su Abba, ko gidan su sakina da ƙyar fa kika yarda naje"

Kallon agogon wayar ta tayi taga tim

e

ɗ

in ya cika,

Cike da nutsuwa tace

"gobe ina gayyatar ka gidan mu to, Amma yau kam zanji kunya Abba ya ganmu tare, in ma da

babban wanmu suka dawo wata maganar ce ta daban"

Marairaice fuska yayi, ba yarda ya iya dole ya haƙura,

Fita yayi da niyar ya

bu

ɗ

e mata ƙofa, yana fita idonta na kaiwa ga agogon shi dake ajiye, wuf

mumtaz tayi sama da shi, daidai ya bu

ɗ

e mata ƙofar

Cikin ƙwarewa a harkar ta saƙe agogon nan,

Sallama suka yi sannan tayi ciki wajen tarban matafiya,

shi kuma ya shiga motar shi ya

tafi.

Mumtaz na shiga ta ga bala driver da sani driver zaune suna jiran ƙarasowar su Abban,

Tacan gefen su ta zauna, sam basu lura da ita ba

Bata jima da zama ba su mama suka fito

Da gudu taje wajen iyayen nata, Abba ƙ se murmushi yake haka maman ma

Ɗ

aya bayan

ɗ

aya ta rungume iyayen nata tana musu sannu da zuwa

Gasu bala a gefe suna ta aika gaisuwar su suma cike da girmamawa .

Ganin mumtaz tare da su bala ne mama tayi tunanin tare suka zo.

Abba ya miƙa wa bala no

ɗ

in dake jikin tag

ɗ

insu na kay

a yace

"bala kai ka tawo mana da kayan, kai kuma sani muje"

A yarda suka zo bala ne ya

ɗ

akko motar da ze

ɗ

auki su Abba, amma jin Abban yace balan ya

tsaya ya

ɗ

akko kayan su yasa sukayi sanjen mukulin motocin

Hakan kuwa akayi, bala ya tsaya shi kuma

sani ya jasu zuwa gida

Abba da mama baya suka shiga, mumtaz ta shiga seat

ɗ

in gaba,

Gaba

ɗ

aya murnar ganin iyayen nata yaƙi

ɓ

oyuwa akan fuskar ta.

Jingina da kujera mama tayi idon ta a rufe tanajin yarda Abba ke amsa calls akai-akai na

gaisuwar sallah

Mumtaz kam shiru tayi tana sauraron wani

ɓ

angare na zuciyar ta for the first time yana ayyana

mata tayi daidai kuwa

ɗ

aukan agogon nan da tayi?

Sosai bala ya shararo motar ganin yarda titin ba cinkoso, unexpected wani me keke napep ya

gifta musu

Da ha

nzari ya kai ƙafarshi kan burki, amma inaaa sam burki ya saki ya shafe gaba

ɗ

aya

A firgice suka ha

ɗ

a baki shi da mumtaz wajen fa

ɗ

in "INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN"

Wajen ƙoƙarin kauce wa me keken, motar ta ƙwace tayi kan shagunan mutane dake gefen

h

anyar gadan gadan

A firgice Abba ke fa

ɗ

in " ka taka burki mana,"

Shima sanin a firgice yake kokawa da sitiyari ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "wallahi ba burki yalla

ɓ

ai"

mama kam salati kawai take, mumtaz tana ihu tana ha

ɗ

awa da salati,

Abba kam bakin shi ya ƙi den

a fa

ɗ

in "Kamar ya ba burki, kamar ya ba burki" can kuma se ya

hau salati, ha

ɗ

e da rungume mama ƙam a jikin shi ganin tsananin tashin hankalin da ta shiga

Mutane dake waje suna kallon mugun tashin hankalin nan wasu na salati wasu na ihu, wanda

motar ke t

unkarar su kuma suna ta neman ceton kawunan su.

ALLAH YA TSARKAKE MANA ZUCIYAR MU, YA RABAMU DA HASSADA DA KUMA AIKATA

AIKIN DANASANI.

KUYI HAƘURI DA WANNAN PLS, JIKI DA JINI.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

SHARE PLS.

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg 35-36

Ya faruk suna tafiya Abba b yace

"Wasu a cikin ku su ragu aje wajen jana'izar sani,

wasu se su tsaya"

Uncle ƙasim yace "Tunda Drn yace suna buƙatar hutu sosai kamata yayi ace matan duka su

koma gida, mu kuma har munje mu dawo basu farka ba nake tunani"

Ta gefen ido Abba b ya saci kallon kusan kowa kafin yace

"Hakan yayi" dukan su mat

an Abba ya ce su tashi su tafi,

Cike da nutsuwa da sanin yakamata umma ƙarama ta matsa kusa da Abba b, seda tayi ƙasa da

murya tukun tace

"Ya kamata ace ko ni ko hajiya nabila(umma babba) wani ya tsaya a cikin mu fa"

Kallon ta shima yayi kafin yace

"ba'a buƙatar kowa inji likitan, gara ma kuje gida a shirya abinci

dan nasan zuwa anjima hospital

ɗ

in nan ze cika da jama'a,"

Umma babba nadaga gefe tana cika tana batsewa ganin yarda umma ƙ ke wani shishahigewa

kamar itace babba.

Ya maryam dake kusa d

a umma b tace "kalli mutuniyar umma, ita ala dole so take ta ƙwaci

matsayin ki a idon kowa fa"

Ta

ɓ

e baki umma b tayi kafin tace "ai bata birgeni ba, kamata yayi ace itama ta kwanta se asan

taji ciwon nasu sosai, amma wannan kwa

ɗ

ifirin ba birgeni yake ba

, shishshigi ba kwarjini"

Amal dake tsaye a gefe tana jin abinda mahaifiyar su da kuma ƴan'uwan ta keyi, sosai takaici ya

tokareta a wiya, ba'abin tayi magana ba su hayayyaƙo mata,

Rai a

ɓ

ace tace "Ya sabrina tafiyar ko kuma zaman?"

Dukan su suka kalle

ta, cike da takaici umma b tace "ai fa, sabrina kin ta

ɓ

o waƴanda tafi gani da

mutunci akan mu, bari muyi kaffa-kaffa kar muji duka daga sama"

Gefe Amal ta sake yi, bata ce komi ba sema ƙara ƙyamar irin halayar su datayi.

Dukan ahalin sun mimmiƙe da

niyar tafiya, wasu zasuyi gida wasu kuma zasu wuce janaizar

sani kenan khalid ya iso wajen shi da wani abokin shi kamal

Ganin manyan shi na wajen aiki tsaye a ta gefen emergency yasa shi fasa wucewa ciki ya nufi

wajen su

Cike da girmamawa ya mimmiƙa mu

su hannu

Duk cikin su ba wanda ya sheda fuskar khalid se uncle Abbas

Khalid yace "Halan kun kawo wani ne sir?"

Uncle Abbas yace "megida da iyalan shi ne suka samu accident"

Cike da jimami yayi Allah kyauta, suna nan tsaye ya hango sakina dake nufo in

da suke

Tana zuwa tace" sannun ku, ba'a bari a shiga wajen su fa"

Da mamaki khalid yace " its seems kamar yalla

ɓ

ai Abbas na da alaƙa da su mumtaz ko?"

Murmushi sakina tayi kafin tace

"Halan bata gaya maka ƙanin ubanta bane uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya?"

Rungum

e hannun shi yaya a ƙirjin shi, idon shi a kanta yace "waye mahaifin ta a cikin su?"

Jin kamar ana kallon ta yasa ta juya, ido hu

ɗ

u suka ha

ɗ

a da Amal dake musu kallon ƙurilla,

Ta

ɓ

e baki tayi tukun ta jiyo tace "Abubakar sule ƙaraye, shine mahaifin ta"

Shiru khalid yayi yana tuna ha

ɗ

uwar su a makka da kuma sanda yake gabatar mata da kanshi,

Da kuma kallon data mishi da yace a ASK TXTL COMP, yake aiki

Murmushi me ƙayatarwa ya saki kafin a ranshi yace "shine taƙi sanar dani".

Ya

ɗ

ora da "Allah ya tashi

kafa

ɗ

un su gaba

ɗ

aya"

Da "Amin sakina da kamal suka amsa"

Sun

ɗ

an jima, dan suna a nan kowa da kowa ya tafi, ya rage daga sakina se mama Asiya ne

kawai zaune a wajen

Suma basu ƙara da

ɗ

ewa ba suka yi musu sallama da niyar zasu dawo zuwa jimawa.

**

**YA FARUK

leda

ɗ

aya kawai aka

ɗ

iba bayan gwaje-gwajen da ya dace ayi ma wanda ze bada jini

Cike da kulawa nurse

ɗ

in tace "zaka iya kwanciya ka huta sir"

"Thanks" kawai yace

rufe idon shi yayi yama rasa wani kalar tunani zeyi a wannan marrar.

Gad

o uku ne a

ɗ

akin, amma ko wanne

ɓ

angaren gado akwai labulen da ya sakaya gadon

Gadon farko Abba ƙ ne akai, na tsakiya mumtaz, na can lungu kuma mama

Dukan su bacci suke, a fuskokin su zaka ga tabbacin baccin ba na da

ɗ

i bane

Abba ƙ an na

ɗ

e hannun shi na

dama da bandeji, sannan ga drip an saka mishi

While mama drip kawai aka saka mata

Se mumtaz da ake wa ƙarin jini, saboda jinin data zubar,

Zamu iyacewa tafi kowa jigata tunda ta side

ɗ

inta komi ya faru

Ga tsananin firgice da dukkan su suka shiga, in mu

kayi duba ga sani da ya riga mu gidan

gaskiya, shi bako ƙwarzane a jikin shi, zuciyar shi ce ta buga farat

ɗ

aya, ya zama sanadi da

kuma lokaci.

Bayan nurse

ɗ

in ta gama saka wa mumtaz jinin ta fice ha

ɗ

e da sakayo musu ƙofar.

Ya faruk seda ya huta na

kusan minti talatin kafin ya taso ya fito, sanda ya dawo bakin

emergencyn ya iske ba kowa da ya sani

Ciki ya shiga, cikin sa'a sega nurse

ɗ

in data kaishi aka

ɗ

iba jinin shi, da azama yace

"excuse me"

Waigowa tayi, fuskar ta da fara'a tace

"laa, anya ka

huta

ɗ

in kuwa?"

Shima fuskar shi ba yabo ba fallasa yace

"Zan iya ganin su kuwa?"

Da sauri tace "why not, duk da dai an sauya musu

ɗ

aki, kuma bacci suke, amma zaka iya

shiga"

Gya

ɗ

a kai yayi tukun yace "room number?"

Kai tsaye tace "muje na kaika

sir" ta ƙarashe maganar tana wani far-far da idanu

A cikin zuciuyar shi yace "sakarya!"

Tana gaba yana biye da ita a baya har suka kai bakin ƙofar tukun ta tsaya, tace "shine

ɗ

akin sir"

"nagode" ya sake cewa,

Ganin bashi da niyar ƙyasata yasa ta juya g

wiwa a sace tayi gaba.

Ya faruk ya jima a bakin ƙofar tsaye, ya kasa samun ƙwarin gwiwar bu

ɗ

ewa ya shiga

Tsananin tausayin ahalin ya gama mishi rugu-rugu a zuciya

Fargabar shi

ɗ

aya shine besan a wani yanayi ze shiga ya iske su ba

Yana nan a tsayen, h

annu

ɗ

aya a jikin handle

ɗ

in ƙofar hannu

ɗ

aya kuma a aljihin rigar shaddar

jikin shi

Ƙ

asa-ƙasa ya fara jin kakarin Abba ƙ na tashi, har yayi kamar ya juya ya kira likitan ya fasa, da

sauri ya mur

ɗ

a ƙofar ya shiga a ki

ɗ

ime

Ga mamakin ya faruk, Mutum ne ts

aye da rigar likitoci a jikin shi, gaba

ɗ

aya ya aza nauyin shi a

kan pilon da ya

ɗ

ora akan fuskar Abba ƙ

Ga karaya a hannu

ɗ

aya, ga rashin ƙarfi gaba

ɗ

aya, duk da haka Abba ƙ na neman ƙwatar

rayuwar shi a hannun wannan mutumin.

Lukutar masifar da ya fa

ruk yayi tozali da ita ba ƙaramin gigitashi tayi ba

A firgice hankali a tashe ya faruk yayi kan wannan mutumi da gaba

ɗ

aya fuskar shi da kuma

hannayen shi dik a rufe suke

Wata muguwar shaƙa da wawura ya kaimishi, duk da shaƙar da ya faruk yayi ma wannan

mutumin besa ya

ɗ

aga Abba ƙ ba

Seda yaji azaba kamar ya faruk ze ƙwaƙule mishi maƙogoro tukun ya

ɗ

aga Abba ya fara neman

ceton kanshi

Sosai tari ya sarƙe Abba ƙ bayan mugun ya sake shi

Akan idon shi ya faruk ke kokawa da mutumin yana son ya cire mishi

mask

ɗ

in fuskar shi,

Duk ƙwaƙwar shi na son ganin waye wannan mutumi haka ya haƙura, saboda mugun tokarin da

ya kai mishi ta gefen cikin shi

Akan idon Abba ƙ da mama da ƙarar kokawar su ya farkar da ita mutumin ya fece a guje

Ya faruk na duƙe riƙe da g

efen cikin shi na dama.

Karkarwa kawai jikin Abba keyi, a ru

ɗ

e cikin tsananin tashin hankali yake furta "innalillahi

wa'inna ilaihirraji'un, menayi musu ni Abubakar meyasa suke farautar rayuwata dana ahalina,

suwaye wa

ɗ

an nan, inna lillahi wa'inna ilai

hirraji'un"

Yarda Abba ƙ ke magana ze tabbatar maka da ba a hankalin shi yake ba sam

Yarda jikin shi ke rawa haka jikin mama ke rawa, ko motsin kirki ta kasa yi

Ya faruk da zafin bugun da mutumin yayi mishi ya sauka ya miƙe, gaba

ɗ

aya shima ru

ɗ

ewa

yay

i, ya rasa kan wa zashi, kan mama ko kan Abba fa ya gama girgicewa da tsananin azabar

da aka gana mishi

Ganin mamar ta sakko da ƙyar tayo kansu yasa shima ya faruk

ɗ

in ya nufi Abba fa ke neman

cizge ruwan da aka sa mishi

Da sauri ya faruk ya dafe Abba ƙ,

kasa cewa komi yayi

Abba ƙ kamar ƙaramin yaro haka ya ƙwaƙume ya faruk da shima ƙiris

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login