Showing 84001 words to 87000 words out of 88589 words

Chapter 29 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

min ƴa a cikin masifa, wallahi tallahi ba

zan yarda ba,

sedai koma meye ya ƙare a kanshi shi ka

ɗ

ai"

Inna hassu kam ba baka se kunne, dan abin ya wuce da tunanin ta sam.

Tuburewa mama tayi tace "se ta tafi hospital

ɗ

in itama"

Umma babba tace "ai dole ko mu hankalin mu ai ba kwanciya zeyi ba m

una a nan".

Goggo safiya, mama, umma babba, aunty(matar uncle ƙasim), inna hassu, su biyar umma

babba ta kwashe su a mota bayan ya faruk ya gaya mata asibitin dr jamal aka kaishi

Su umma babba na fita ya waiga inda su ya maryam sukayi cirko-cirko kowa

hankalin shi a

tashe yace "ku kula da gidan, bari na bi bayan su"

Mumtaz na a jikin shi, seda ya zagaya ya saka ta a seat

ɗ

in gaba sannan ya zagaya shima ya

shiga yaja suka tafi

Suna tafe tana ci gaba da kukan,

Da ƙarfi ya taka burki yace "wallahi zan f

asa zuwa dake in bakiyi shiru ba, haka zamu shiga

cikin hospital

ɗ

in kina rusa kuka?"

Da sauri ta ka

ɗ

a kai dan taji tsoro da birkin da ya taka

"To share hawayen ki, babu abinda ya same shi, shock ne kawai"

Da bayan hannu ta shiga share hawayen ta, ta ha

u sauke ajiyar zuciya.

Sanda su Abba suka isa har an tanaji streacher a wajen parking lot

Suna isa ba awani

ɓ

ata time ba aka shiga da shi ciki.

Nan suka tsaya cirko-cirko, basu kai minti talatin da isa ba motar umma babba ta iso

Ita da kanta ta riƙe

mama har suka ƙarasa wajen da su Abban ke tsaye duk sun kasa zama

Cikin kuka mama tace "ya mutu ko?"

Cike da tausayawa Abba babba yace "be mutu ba zahra'u, addu'a zamuyi masa Allah ya tashi

kafa

ɗ

un sa"

Kamata umma babba tayi tace "zauna a nan karki fa

ɗ

i

"

Ba musu mama ta zauna ha

ɗ

e da aza kanta a kafa

ɗ

ar umma babba.

Su ya faruk na isowa mumtaz ta ƙwace hannun ta daga cikin nashi ta nufi inda mama ke zaune,

kusa da ita ta zauna itama ta

ɗ

ora kanta a jikin maman

Daga can gefe ya faruk na tsaye yana kal

lon su

Kan maman shi a kafa

ɗ

ar umman shi, sannan kan mafi soyuwar matar shi a kafa

ɗ

ar maman shi

Besan lokacin da ya hau furta "Alhamdulillah" ba, ha

ɗ

e da sake jin ƙaunar ta na ratsa jini da

jijiyoyin jikin shi.

Suna a nan zaune har wajen hu

ɗ

u saura na

asuba dr jamal ya fito,

Cike da girmamawa ya gaishe da iyayen aminin nashi sannan yace "zaku iya tafia gida Abba,

zuwa da safe se ku dawo, mun samu numfashin shi Alhamdulillah ya samu bacci kuma"

Kai tsaye mama tace "zan tsaya ni kam, bazan iya komawa b

a gaskiya"

Jinjina kai Abba babba yayi sannn yace "ku muje gidan, ita seta tsaya"

Hakan akayi kuwa kowa ya tafi, umma babba har ta miƙe ta dawo saitin mama tace "Me za'a

tawo maki da shi da safen?"

Murya a dishe tace "kaya marasa nauyi kawai"

Umma babb

a ta sake cewa "abinci fa?"

Shiru mama tayi can tace "anything"

Snnan umma b ta miƙe ha

ɗ

e da fa

ɗ

in Allah ya bamu alkairi yasa kuma muji shi, tabi sahun

sauran.

Ya faruk da mumtaz suka saka mama a tsakiya

Ahmad da mus'ab na tsaye suma

Ya faruk yace "

ki kwantar da hankalin ki mama, ki dena kukan in sha Allah komi yazo ƙarshe"

Sake fashewa da kukan tayi tace "ya junaid fa faruk?

ɗ

an'uwana ne fa in kowa zemin haka ban

ta

ɓ

a tsammanin hakan daga wajen shi ba, wai harda hajiya sumayya da nafi kusanci da it

a

akan kowa a cikin gidan nan"

Ta

ɗ

ora da "kai innalillahi wainna ilaihirraji'un, Allah ya sani sub cutar dani da alhalina, sub cutar

da zukatan da basu san komi ba se alkairi" kuka yaci ƙarfin ta takasa cigaba da maganar

Nan dai suka ha

ɗ

a baki dukan su

suka rarrashe ta

Kafin su rakata har ƙifar

ɗ

akin da Abba ƙarami ke ciki

Kallon ya faruk mus'ab yayi yace "ka

ɗ

auke ta kawai kuje, ni da Ahmad muna nan"

Murmushi ya faruk yayi, dafa kafa

ɗ

ar su yayi yace "I trust u guys, nasan ba wani shege"

Dariya Ahmad

da mus'ab sukayi gane me ya faruk ke nufi da ba wani shege.

daga nan ya wuce wajen dr jamal sukayi magana, kafin ya dawo yaja hannu mumtaz suka

wuce.

Titi tsit babu kowa saboda dare, haka ya faruk ya saki mota hankali kwance

Memakon mumtaz taga sunyi

hanyar gida se taga sun

ɗ

auke wata hanyar daban

har taso tayi magana ta fasa ta dai ci gaba da kallon hanya

Nasarawa taga sun nufa, a take gaban ta ya fa

ɗ

i tunowa anan ne gidan ya faruk

ɗ

in yake

Ta gefen ido yake kallon actions

ɗ

inta, ganin ta dake ita

ma ta basar yasa shima basarwa har kai

makeken gate

ɗ

in gidan nashi sannan ya danna horn

Seda ya danna kusan sau uku tukun gate man

ɗ

in yaji

Leƙowa yayi, ya faruk ya sauke glass ya leƙo da kanshi ya ganshi, sannan ya koma da sauri ya

tura gate

ɗ

in ya sh

iga.

Ba can wajen da aka tana da domin parking ya nufa ba, gaban ƙofar da ze sada ka da cikin

gidan ya tsaya sannan ya kashe motar

kwashe wayoyin shi yayi, sannan ya fito, da kanshi ya bu

ɗ

e mata ƙofar itama ta fito ya riƙe

hannun ta suka haura har ƙofar

palon sannn ya saketa ya bu

ɗ

e ƙofar tukun yace "bisimillah"

Da ƙafar dama ta shiga ha

ɗ

e da sallama duk da tasan babu kowa a ciki

Ko wutar palon be kunna ba yaja ta zuwa bedroom

A gaban mirrow ya aje wayoyin shi da mukulin mota sannan ya kunna heater

Wa

igowa yayi ya ganta tsaye bata zauna ba

A hankali yace "baki gaji ba kenan?"

Zum

ɓ

ura baki tayi ta zauna a gefen gadon da tunda ta shigo idon ta ke a kanshi

A ranta tace "choice

ɗ

ina"

Aircon

ɗ

in

ɗ

akin ya kunna, ya daidaita temperature

ɗ

in ta sannan yace

"ke zaki fara shiga ko in

shiga?"

Kallon shi tayi tace "ina?"

Kai tsaye yace "wanka mana, ko haka kike kwanciya bakya wanka" yayi maganar da alamun

tsokana

A fakaice ta murgu

ɗ

a baki, duk da ya ganta basarwa yayi ya shige toilet

Be wuce minto sha biyar

ba ya fito

ɗ

aure da towel,

ɗ

aya a jikin shi

ɗ

aya a hannun shi yana

goge sumar kanshi

Da sauri mumtaz ta kauda kai ha

ɗ

e da jin bugawar zuciya da ƙarfi

Firt time da ta ta

ɓ

a ganin ya faruk a haka, tun daga wannan kallo

ɗ

ayan bata yarda ta sake na

biyu ba

Yana a gaban mirriow tsaye yace "kije ki watsa kema mu samu mu kwanta kafin asuba tayi"

Gajiyar dake jikin ta yasa ba wani musu ta nufi bayin itama

Sosai tayi wanka da ruwan

ɗ

umi, duk

ɗ

a

ɗɗ

aurewar da jikin ta keyi taji ya fara sakewa a hankali

Babban to

wel ta

ɗ

auka ta

ɗ

aura sannan ta mayar da hijabin ta tukun ta fito

Sanda ta fito shi har ya hau gado ya kashe hasken

ɗ

akin

Hasken dake jikin aircon ke hasko mata shi

Matsowa tayi gaban gadon, a hankali tace "ya faruk babu kayan sawa ne"

Janyota kawai ya

yi, batayi aune ba taji ta fa

ɗ

a gadon

A gajiye ya faruk yace "nima haka na kwanta, babu kaya anan"

Shiru tayi ta hau muzurai, can tace "bari na

ɗ

akko wanda na cire na maida to"

Banza yayi da ita, sema ƙokarin cire mata hijabi da yayi ya rufa musu bargo.

Lamo mumtaz tayi tana jin yarda bugun zuciyoyin su suka ƙara sauri akan yarda suke bugawa

Shi kanshi ya faruk da niyar baccin gajiya ya kwanta, amma tunda ya riƙe mumtaz a jikin shi yaji

ya nemi baccin ya rasa.

A hankali yake shafa kanta har bacci-bacc

i ya fara

ɗ

aukan ta,

Daga ƙarshe dai sabon al'amari ya kankama a wannan dare me

ɗ

inbin tarihi da tsayawa a rai.

ASUBAH TA GARI YA FARUK DA AMARYA MUMTAZ

😎

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULA

IMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg84

Tunda ya samu tayi bacci bayan doguwar rigimar da yasha

Ya tashi yayi wanka ya fuskanci alƙibila yana me nun

a godiyar shi a wajen ubangiji.

Har aka kira sallar asuba yana nan zaune, bini bini ya leƙa mumtaz da ke baccin gajiya da

rashin sabo

Haka har aka kira sallar asubah ya canza kaya ya fita zuwa masallaci.

Ya faruk na dawowa sallah ya tashi mumtaz itama

Haka yayi ta fama da ita har ta samu ta kintsa ta gabatar da sallah

A dudduƙe ta haye gado, ba wani

ɓ

ata lokaci bacci ya sake awon gaba da ita.

Ya faruk yaso ya

ɗ

an rintsa shima, amma tunowa da yayi akwai sauran ƙura a ƙasa yasa ya

fasa,

Wanka ya sake

yi ya shirya, be tashi mumtaz ba ganin yarda baccin ya ke mata da

ɗ

i kawai ya

fice.

Kafin yaje asibitin seda ya je gida,

Direct sasan umma babba ya nufa

Kowa yana nan jigum jigum kamar anyi mutuwa a gidan

Ɗ

akin umma b ya shiga a nan ya iske ƙannen sh

i, jiki a sanyaye suka hau gaishe shi

Kiran ya maryam yayi gefe,

Yace "umma fa?"

"Tana wajen Abba b"

"okay" kawai yace sannan ya ya ce "Ki shiga part

ɗ

in mama ki duba

ɗ

akin mumtaz ki

ɗ

ibo mata

kayan da zata

ɗ

an iya amfani da su" yana maganar yana wani b

asarwa ganin kallon da ya

maryam ke masa

murmushi tayi tace "to ai mun kai mata kaya tun shekaran jiya da mukayi jere, suna nan mun

jere mata"

A ranshi yace "kash, me yasa ban duba ba"

Basarwa yayi yace "okay tanx"

ya juya ya fice

Yana fita suka saka

ihu hale da shewa gaba

ɗ

ayan su

yana jin su, murmushi yayi ya gya

ɗ

a kai kawai yayi gaba.

Sasan Abban ya nufa kai tsaye

Yana shiga ya iske umma ƙarama zaune a ƙasa dirshen, idon nan nata ya ka

ɗ

a yai jajir

Daga can ciki kuma yana jiyo muryar Abban nasa

na tashi sama-sama

Ko kallon umma ƙ beyi ba ya ƙarasa ƙofar ha

ɗ

e da yin sallama

be wani jima a tsaye ba Abban ya fito da shirin fita a jikin shi, umma babba na biye da shi a

baya

Kanshi a ƙasa ya gaishe da iyayen nashi, sannan yace "umma b me za'a kai

hospital

ɗ

in?"

Cike da annushuwa tace "tun wajen 8 aka kai musu komi, nima da na kammala abinda nake

zamu je"

Tunda yaji haka yayi musu sallama ya fice.

Abba babba na fitowa ya iske umma ƙarama zaune

Cikin fushi yace "ohhh bakiji me nace maki ba ko?"

Murya a dishe umma ƙarama tace "dan girman Allah ka tsaya ka saurare ni, wallahi sharrin

zuciya ne da kuma makircin Abbas da junaid"

Abba babba be bari ta ƙarasa ba yasa ƙafa ya tokareta da ƙarfi, zaro mata manyan idanun shi

na gado yayi, ya nuna ta da

yatsa yace "fita, ba zan ta

ɓ

a sauraron ki ba wallahi, kuma ba zan

ta

ɓ

a hana hukuma aiki a kanki ba mara imani"

Da rarrafe umma ƙarama ta bar sasan riƙe da gefen kafa

ɗ

ar ta inda Abba ya tokareta.

Ya faruk na fita be tsaya ko ina ba se wani resturant

dake gaf da unguwar su

chips and liver sauce ya siya sannan ya ƙarasa gidan

Har lokacin mumtaz bata tashi ba,

Motsin shi ne ma ya farkar da ita, se kuma yunwar dake ƙwaƙular ta

Wanke baki kawai tayi ta hau kan abincin

Seda tayi nak tukun ta ture.

C

ike da tsokana ya faruk yace "yau ma babu gaisuwa amaryar faruk?"

Banza tayi da shi ta kauda kanta gefe

Bugun duniyar nan yayi dan ta tanka mashi, amma mumtaz tayi banza, banda aikin

zum

ɓ

ure-zum

ɓ

ure babu abinda take.

Wajen sha

ɗ

aya saura yace "tunda k

inƙi kula ni bari nazo na fita"

Da sauri mumtaz tace "indai hospital zaka koma zanje"

Shima da sauri yace "a hakan kina ciccin maganin zaki bini?"

Ƙ

ara

ɓ

ata rai tayi, badai tace komi ba

Murmushi ya faruk yayi yace "bama inda zaki bini yarinya, nan zaki

zaman ki har sena dawo"

Kafin mumtaz tayi magana kira ya shigo wayar ya faruk

Ganin mus'ab ne me kiran yasa ya

ɗ

aga da sauri ha

ɗ

e da cewa "hope ba wata matsala?"

Daga can ya mus'ab yace "to Abba ƙarami ne ke son bamu matsala, yanzu haka ma shine yasa

na kira ka"

Gyara zama ya faruk yayi ha

ɗ

e da janyo mumtaz ta dawo jikin shi, sannan yace "Abban ya

farka ne?"

Seda mus'ab ya aje numfashin takaici kafin yace "tun cikin dare ya farka, kuma muke ta fama fa

shi ba"

Gya

ɗ

a kai ya faruk yayi yace "ina hanya

yanzu kawai"

Ya aje wayar, gaba

ɗ

aya mood

ɗ

in shi na sauyawa, yasan sarai dama zasu sha fama da Abba

ƙ

arami akan case

ɗ

in nan

A sanyaye mumtaz tace "Abba ya farka ne?"

"ya farka, sannan yace "shirya ki same ni a mota"

Gaba

ɗ

aya bata wani jin ƙarfi, ha

ka dai ta daure ta shiga ta watsa ruwa.

Har ya faruk ya sauka ƙasa ya tuna da be gaya mata akwai kayan sawa ba ya dawo

Daidai ta fito daga wankan,

walldrop ya bu

ɗ

e, se ga kayan ta jere

Kallon shi tayi bata san sanda tace "kai yaushe ka

ɗ

akko kayan"?

M

urmushi yayi yace "dama suna nan"

Temaka mata yayi ta za

ɓ

i wanda zata saka sannan yace "ina mota kiyi dauri ko in tafi in barki".

Tunda suka doso wajen goggo safiya ke kallon yarda mumtaz ke tafiya tana yatsina fuska

kamar warce ake ma dolen tafiya.

M

urmushi kawai tayi ha

ɗ

e da kauda kai, can ƙasan ranta tace "kamar dan junan su akayi su".

Umma babba, Goggo safiya da aunty ne kawai a wajen, se mama da zuwan su yasa ta fito

palon ta bar wa ƴan mazan ciki.

Cike da ladabi mumtaz ta rissina ta gaishe da u

mma babba da bakin ta yaƙi rufuwa saboda

fara'a

Cike da kulawa tace "tashi zo ki zauna a nan"

Ba musu ta zauna a inda ta nuna matan sannan ta gaishe da aunty da goggo safiya, tukun ta

gaishe da mama

A

ɗ

an kunyace ya faruk ya gaishe su, sannan yayi ciki

shima.

Yana shiga Abba ƙarami yace "yauwa zo nan faruk" ko gaisuwar da ya faruk ke masa be amsa

ba yace "Bana so a sake tada maganar su Abbas, yanzu ƙasim da su mus'ab ke min maganar

zaku shigar da ƙara a kan su,

To ni ban yarda ba, munyi magana da zahr

a'u(mama) itama tace abar magana, fitar maganar

ba mafita bace a garemu"

Rai

ɓ

ace ya faruk yace "Haba Abba ƙ, laifin su ya kai a hukunta su, hukunci me tsananin gaske

ma kuwa, be kamata a

ɗ

aga masu ƙafa ba sam"

Cike da ƙarfin hali Abba ƙarami yace"ku b

arsu da haƙƙi ma, ko shi ka

ɗ

ai ya ishe su, amma bana

son attention

ɗ

in ƴan media sam"

Mus'ab da Ahmad na gefe suna ha

ɗ

iyar zuciya tsabar takaici da baƙin ciki.

Tun jiya Abba babba shikam ya rasa tofa komi,

Tsabar takaicin da yake a cikin zuciyar shi k

asa haƙuri yayi seda ya sanarwa da mahaifin su

maganar

Jijjigar da maganar tayi masa ne yasa ya kasa haƙuri shima ya bugo sammako yazo asibitin

Kafin kowa ya ƙaraso har ya gama ganawa da Abba ƙarami da mama ya koma.

Gyara zama Abba babba yayi sannan yac

e "Kaine ya kulle, ban san me zan ce ba, zalinci dai

an riga da anzalince ka, sannan kuma haƙuri abune me kyau, Allah ya ƙara mana haƙuri da

tsoron sa, Allah kuma ya hanamu cutar da kowa saboda son abun duniya"

Uncle ƙasim cikin

ɗ

acin rai yace "Ai shike

nan, bala'in dake a tsakanin su kawai ya ishe su"

Ya faruk kam kasa cewa komi yayi, duk da daman yasan zesha fama da Abba ƙ kafin ya amince

da maka su a kotu

A cikin ranshi yace "in an san wata ai ba'a san wata ba wallahi"

Ficewa yayi daga

ɗ

akin rai

ɓ

ace

Mama na hango shi ta yafito shi da hannu

Duk da ya sassauta fuskar shi hakan besa

ɓ

acin ranshi

ɓ

acewa ba

Mumtaz kanta kallon shi take tana so su ha

ɗ

a ido taji meke damun sa.

Kusa da mama ya zauna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login