Showing 75001 words to 78000 words out of 88589 words

Chapter 26 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

ya wuntsulo ciki,

Cike da zumu

ɗ

i yace "a ƙarshe dai kin yarda an kawo min ke amaryata"

Yana ƙoƙarin kai hannu jikin ta

A fusace sakina ta jiyo ta bige hannun shi, cikin fusata tace "Kar ka kuskura ka sake kai hannun

ka jiki na malam"

Dariya

Tk ya saka ha

ɗ

e da shafa ƙeyar shi, koma da baya yayi ya zauna a gefen gado sannan

yace "Halan iyayen ki basu ce maki gidan aure suka kawo ki ba?"

Banza tayi da shi ta buga tsaki ta shige toilet

Gya

ɗ

a kai yayi ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "gama ki fito, zaki gayan wan

da kikayi ma tsaki yar gidan mugu"

Tun yana saka ido yaga fitowar sakina daga toilet har ya koma ya fara kallon agogo

Da dai yaga abin ya wuce gonabda iri ya miƙe ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "ko kashin danƙo kike yi ai yaci

ace kin gama shi"

Tura ƙofar bayin yayi,

Da mamaki yake kallon sakina da tayi zaman dirshen a ƙasa

Ranƙwafowa yayi ya ta

ɓ

ata, da sauri ta bu

ɗ

e ido ha

ɗ

e da ja baya tace "miye haka?"

Ɗ

aure fuska TK yayi yace "baki da hankali ne zaki fara bacci a cikin toilet? nan wajen bacci ne

akace maki?"

Ban

za tayi da shi ta juyar dankanta can

Gya

ɗ

a kai kawai yayi ya juya ya fice

Ɗ

ayan

ɗ

akin ya shiga ya gama duk uzirorin sa sannan ya shiga kitchen ya

ɗ

akko cups da kuma

juice ya fito

a palo ya tsaya ya saka sleeping pills a cup

ɗ

aya sannan ya tsiyaya juic

e

ɗ

in a ciki ya nufi

ɗ

akin

Daidai sakina ta gaji da zaman bayin ta fito

Kallo

ɗ

aya tayi masa ta watsar,

Gefen gadon ta zauna ha

ɗ

e da cire lullu

ɓ

in jikin ta

Kamar wani mutumin kirki Tk ya matsa kusa da sakina,

Cikin dabara ya fara magana,"ki fahimce ni

mu nema wa kanmu mafita sakina, kin san nima ba

son ki nake ba, kamar yarda akayi maki dole to nima dolen akayi mani,

Abinda nake so dake shine, ki kwantar da hankalin ki muyi musu lam

ɓ

o kamar mun haƙura,

daga nan zuwa sati

ɗ

aya nasan sun gama sakin jiki

da mun haƙura da juna, ni kuma daga

wannan lokacin se in sake ki kije ki auri wanda kike so nima na auri wacce nake so"

Kafe ta da kallo yayi yaga a wani yanayi ta tarbi maganar tasa

Murmushi sakina tayi, tana jin sanyin nutsuwa na kama ta

Cike da jin

da

ɗ

i da fara'a tace "Da gaske kake Tk?"

Gya

ɗ

a kai yayi shima murmushi

ɗ

auke da fuskar shi ganin yarda tayi saurin fa

ɗ

awa tarkon shi

Gyara zama tayi ta fuskance shi da kyau tace "To muyi ma juna alƙawari"

Kai tsaye yace "alƙawarin me?"

A ido ta kalle sh

i tace "babu wani abu da ze ta

ɓ

a shiga tsakanin mu har mu rabu"

Da sauri Tk yace "da me kike tunani?, ai ki saka a ranki yarda kike zaune a gidan ku haka zaki

zauna a nan, ba wannan maganar ma"

A take sakina ta

ɗ

auki yarda ta aza wa maganar ta da Tk,

Shiru tayi tana ta saƙe saƙen abubuwan da ya dace tayi bayan rabuwar ta da TK.

Tashi yayi ya nufi ƙofa sannan ya waigo yace "nan

ɗ

akin yayi maki ko can kike so?

Ta

ɓ

e baki tayi tace "it's okay nan"

Har ya fice ya dawo ya

ɗ

auki juice

ɗ

in da ya watsa ma pi

lls a ciki

Fuska ba yabo ba fallasa tace "nasha ni ka aje ma ai?"

A fakaice yayi murnushi ya yace "bari na kawo maki naki dai"

"to" kawai tace ta gyara kwanciyar ta

Tk na fitowa palo, ya nufi kitchen ya zubar da rabin wannan sannan ya sake

ɗ

aukar me sa

nyi ya

cikasa cup

ɗ

in tukun ya koma

ɗ

akin

Ko kallon shi bata yi ba ta kar

ɓ

a

Kofin ta kai baki, har wani lumshe ido take tsabar yarda sanyin juice

ɗ

in ya ratsa ta

Tk na tsaye, seda ya ga ta kusa shan rabi tukun yace "mu kwana lafia"

Ko tanka shi batayi

ba ta ci gaba da sipping juice

ɗ

in ta.

*****Ya faruk

Wasa-wasa sedai ya bar mumtaz a gidan Amal yace zuwa bayan magrib ze dawo

Sam Amal kasa

ɗ

auke ido tayi daga kallon mumtaz, saboda tsananin mamaki da kuma

al'ajabin komi da yaƙi barin ta

Faska mata

duka a cinya mumtaz tayi tace "kar ki cinye ni malama, kallon ya isa haka"

Amal na sosa cinyarta tace "wallahi ganin abun nan nake kamar a mafarki mumtaz, wai ya faruk

ya zama mijin ki har kike masa yarda kika dama"

Kai tsaye mumtaz tace "To Allah ya

kashe ya bani, ya son ranki?"

Ihu Amal ta saka tsabar ƙwaƙwalwar ta takasa riƙe jin da

ɗ

in da take a ciki

Cike da azar

ɓ

a

ɓ

i tace "wallahi kunyi mugun dacewa mumtaz, se yanzu na tabbatar da baku

wani dace da khalid ba sam,

nifa na jima da zargin dama ya fa

ruk na son ki wallahi"

Ta

ɓ

e baki mumtaz tayi tuno mata da sunan kalid da amal tayi, can tace

"Haka Allah ke abin shi, dama kana naka ne Allah na nasa, kuma na Allah shine daidai akan

namu"

Ko sallar basu tashi sun yi ba, mijin Amal ya shigo palon ha

ɗ

e

da kiran sunan Amal

Tashi Amal tayi ta fito zuwa palon, ya faruk ta gani zaune

Sam kasa

ɓ

oye murnar ta tayi, cike da

ɗ

oki tace "oyoyo ya faruk"

Murmushi ya faruk yayi yace "kuna lafia?"

Da sauri ta juya ta nufi kitchen ta ha

ɗ

o mishi abun motsa baki

sannan ta dawo

Ruwa kawai ya sha yace "kice ta fito mu tafi, akwai inda zani"

Ɗ

an

ɓ

ata rai Amal tayi sannan tace "Dan Allah yaya"

Be ma bari ta gama fa

ɗ

in me zatace ba yace "no Amal, wani lokacin dai"

Jiki a sa

ɓ

ule ta koma

ɗ

akin da mumtaz ke zaune, tac

e "ki fito zaku wuce"

Daga zaunen da take tace "ya dawo wai?"

"eh" tace sannan ta

ɗ

auki hijabin ta dake aje a gefe.

Kan mumtaz a ƙasa ta gaishe da mijin Amal, ya faruk na ta satar kallon ta a fakaice har suka

fita.

**** Uku da rabi saura na dare T

k ya turo

ɗ

akin da sakina ke ciki,

wata muguwar dariya Tk ya saka

Matsawa yayi ya

ɗ

aga hannuwan ta

Ya

ɗ

anyi mata cakulkuli yaga ko motsawa batayi ba

Sake

ɓ

a

ɓɓ

aka wata dariyar yayi sannan yace "an gaya maki kowa sakarai ne irin ki, ai ko zan

sake ki baza

n bari ki tafi hakanan ba ya mori sadaki na ba"

Hmmmm!! daga nana labari ya sauya,

Tk dai ya sa

ɓ

a alƙawarin da suka yi shi da sakina

A daren ranar ya hakke ma sakina da sam bata cikin hankalin ta.

Abun da Tk yayi ya wuce hankali sam,

Kusan zamu kira

abun da fya

ɗ

e kai tsaye

Tunda ya gama hankalin shi ya dawo jikin shi yabar

ɗ

akin ya koma nashi

ɗ

akin yayi kwanciyar

shi nan da nan bacci yayi awon gaba da shi.

Asubar fari sakina ta farka daga mugun baccin datayi,

Jan ƙafarta na farko datayi ya tabba

tar mata da ba haka ta kwanta ba

Da ƙyar da dabara ta tashi zaune, alamomin data gani da kuma tsantsar azabar da take ji ya

tabbatar mata da abinda Tk yayi mata

Hankali a tashe ta samu ta lalla

ɓ

a ta sakko daga kan gadon, sam tsayuwa na neman gagarar ta

Tana tsaye dafe da bango Tk ya bu

ɗ

e

ɗ

akin ya shigo

Ido cikin ido sakina ke kallon shi

Tsabar yarda take jin bushewar zuciya yasa idanuwan ta bushewa ƙamas

Da

ɗ

an sauri TK ya matsa kusa da ita

Cike da duniyanci yace "ashe kin tashi amarsusu"

Maganar

shi ji tayi kamar ya da

ɓ

a mata wuƙa a ƙirji

Yarda take jin zuciyar ta kamar ta shaƙe shi har se ya dena motsi

Matsowa yayi daf da fuskar ta yace "kin

ɗ

auka kowa ma wawa ne irin ke da ubanki?,

Be jira cewar ta ba ya

ɗ

ora da "in ma zakiyi

ɗ

ammarar zama da

ni to kiyi, in ba haka ba ke zaki

wahalar da kanki a banza a wofi?" Yana gama fa

ɗ

in haka ya juya yayi ficewar shi ko duba da

yanayin datake a ciki beyi ba ya balle ya temaka mata.

Tk na fita sakina ta durƙushe a wajen ta fashe da kukan baƙin ciki

Karkuc

e kuka na hankali, kuka take na fitar hankali da kuma tsanar duk wani wanda ya shafi Tk

Cikin hargowar kuka tace "wallahi, tallahi sekayi mugun danasani na wannan aika aikar da kayi

min".

A ranar seda sakina tasha baƙar wahala kafin ta samu kanta.

T

a can

ɓ

angaren su mama kuwa ana ta shirye shiryen miƙa mumtaz gidan nata mijin

A hankali kamar kuma da wasa gida ya fara cika kamar ba last week akayi biki ba

Duk da gidan be kai ko tabin cikar wancan taron ba, amma ba laifi ƴan'uwa nata halartowa

domin

shedawa da idanuwan su

Abun har yaso ba kowa mamaki

Da safe wajajen sha

ɗ

aya saura warce zata yi wa mumtaz kitson amarci ta iso

Kun san dai gwanar taku basa shiri sam da kitso

Seda mama tayi kamar zata maketa kafin a gama kitson

Ana gamawa me ƙunshi t

azo, ta yarfa mata shi a farar fatar nan,

Masha Allah, ba'acewa komi.

Ya faruk kam ya bar mus'ab da uncle ƙasim wajen tsare bokan su uncle Abbas, shi yana can shi

da su ya sabiha da ya maryam wajen ha

ɗ

o wa mumtaz kayan da zatayi fitar bu

ɗ

ar kai da umma

babba da kanta ta shirya hakan a gobe kafin ango ya

ɗ

auki amaryar sa su tafi.

Sosai umma babba ta sanar da taron bu

ɗ

ar kan babban

ɗ

anta a gobe

Duk wata ƙawar ta da tai tasan da zaman taron a gobe

Haka mama ba'a barta a baya ba, itama ta gayyaci ƙaway

en ta sosai

Wasa wasa, gida ya kacame da sabuwar hidima.

Su umma ƙarama da sauran sun samu kwanciyar hankali tunda sukaji abinda bokan nasu ya

sanar da su

Haka itama umma ƙarama ta saki jiki sosai a ka shiga hidima da ita harda ƴaƴan ta ba'a barsu a

b

aya ba.

*****Khalid

A fusace mami ta tura ƙofar

ɗ

akin shi ta shiga

Kamar koda yaushe yana kwance idon shi a rufe duk da ba bacci yake ba

Bakar shi tayi a ƙafa ya bu

ɗ

e idanun shi da suka ka

ɗ

a sukayi jajir

Jiki a sanyaye ya tashi zaune yace "lafia mam

i?"

Galla mishi harara mamin tayi tace "wallahi khalid na gaji da wannan halin da ka tsirar ma

kanka,

Tunda kaji labarin an aura ma yarinyar nan

ɗ

an'uwan ta ka wanu susuce ka fita hayyacin ka,

Ina kai ka sake ta da kanka ba wanda ya saka ka?"

Shiru kal

id bece komi ba kanshi a ƙasa

Mamin ta

ɗ

ora da "wallahi na gaji to, ka dena fita sam, aikin ma ka dena zuwa, abinci se nayi da

gaske kafin kaci saboda ka

ɗ

ora ma kanka wahalar banza data wofi

Shiyasa tun farko nace karka sake ta, kawai dai zaka nemi warc

e zata haifa maka ƴaƴa na gari

amma bance ka sake su ba,

Dole ko ka ƙi, ko ka so kacire ta a ranka tunda har Allah yasa ta zama mallakin wani, kuma mu

gode wa Allah ma ba seda aka fara tara ƴaƴa ba tukun muka san halin ta

Gwara da aka sani tun wuri"

Can

kuma ta sausauta murya ta koma rarrashi.

Tun ranar da mumtaz ta

ɗ

auki wayar goggo safiya tayi mishi msg khalid ya rasa sukunin kanshi

bayan ya karanta saƙon ya biyo da kira, a lokacin wayar na hannun ya faruk, nan kuwa ya karta

mishi warning me zafin gas

ke da fayyace mishi abubuwa da yawan gaske a game da satar da

mumtaz keyi

Da yake yayi nisa bejin kira yasa yace "ai da bayani za'aimin tun farko na fahimta ba wai kaje ka

aure min mata ba"

Ya faruk be wani tsaya ya saurare shi ba ya kashe kiran ha

ɗ

e da

blocking number shi daga

wayar goggo safiya.

*****RANA BATA ƘARYA..

Tunda garin Allah ya waye masu decoration suka iso

Gidan yana da girman gaske kamar yarda na fa

ɗ

a a baya

Shiyasa zeyi wahala in ana biki kuga sun fita wani waje da sunan kama hall.

Ma sha Allah su ya sabiha sun tsaya tsayin daka wajen ganin komi ya kammalu

Ba ƙarya an shirya wajen yayi kyau matuƙa

Baloons

ɗ

in da akayi kwalliyar wajen da su su kansu abun kallo ne

Kala uku sukayi using, sky blue, baƙi se fari

Haka kujerun wajen

gaba

ɗ

aya farare ne, se

ɗ

an kwalliyar baƙi da sky blue a saman teburin

Ko wani teburi da sunan wanda ya dace ya zauna a wajen

Side

ɗ

in abokan ya faruk daban abokanan umma babba daban sanan na mama daban

Se wajen da ango da amarya zasu zauna shi kanshi w

ajen abun kallo ne,

Sannan wajen da ƴan'uwa da abokan arziki da zasu zauna daga can gefe.

Mumtaz kam bata gayyaci ko mutum

ɗ

aya ba acewar ta ai biki

ɗ

aya ne.

Tun kafin azzahar me makeup

ɗ

in da zata yi wa mumtaz ta iso, wannan karon babu wani cewa

b

anaso, da kanta tace "ki tsatso ni infi kowa fita fa"

Yarda tayi maganar seda taba kowa dariya a wajen

Ita kanta seda ga baya taji kunyar abinda tace.

Abun mamaki umma babba itama musaman ta sa aka kira mata me kwalliya har gida.

Ta can

ɓ

angaren yaya

faruk shi zamu iyacewa taron shi ya fi na kowa,

Tunda ba

ɗ

aurin aure, shiyasa ya yi gayya sosai wannan karon

Gaba

ɗ

aya abokab shi wankan blue shadda sukayi se baƙin takalmi da baƙar hula

Shikuma yayi wankan farar shadda ƙal da baƙar hula.

Ma sha Allah

, ku hango tsarin da kanku ku gani

😊

Biyar saura wajen ya

ɗ

inke sosai da mutane,

shigowar iyayen amarya da ango ake jira sannan shigowar amarya da angon.

Mamace ta fara isowa bayan MC ya sanar da shigowar ta, tana a tsakiyar ƙawayen ta da ko

wacce

ka kalla zaka san nera ta zauna ba ƙarya

Gaba

ɗ

aya maman wankan blue black lace tayi ta amsa sunan shi.

Seda suka sami waje suka zauna, sannan MC ya sanar da shigowar hajiya umma babba da

nata tawagar

Ba ƙarya itama itama a tsakiya suka sako ta, bakin n

an nata kamar gonar audiga saboda fara'a

Wankan ta itama yayi kyau ba ƙarya, inda ta saka farin lace me ratsin baƙi a jiki

Itama ta samu waje ta zauna.

Seda kowa da kowa ya nutsu ya zauna sannan MC yayi sanarwan shigowar ya faruk da

mumtaz da har yanzu

ya faruk ya kasa yarda cewa ita ce saboda yarda shigar fari da baƙi yayi

mata masifar kyau

Da gudu ya sabiha ta ƙaraso da sky blue

ɗ

in net sharara ta rufa wa mumtaz akan goggoron ta,

sannan tace "yes, zaku iya shiga

Tunda suka fara takowa, wajen ya ru

ɗ

e

da tafi, wasu na gu

ɗ

a wasu suna sowa

Mama kam ta kasa

ɗ

auke idanun ta akan su, banda murmushi da hamdala babu abinda take

Umma babba kam miƙewa tayi ta tarbosu har seda ta dangane dasu da gujerar su

Tajuddeen me hoto na gaba gaba yana haske su ta ko wac

e kusurwa.

(ƘANI NA YANA PICS ƊIN BIKI, SUNA, BIRTHDAY, DA KOMI MA, KUMA A KO WANI GARI



👉



😊

KUKE, A CIKIN FARASHI ME SAUKI DA RAHUSA, ZAKU IYA TUNTUƁAR SHI TA WANNAN

NUMBER 09078408747, K

U GWADA BABU DANASANI A CIKI )

***TK

Tun da rana da ya leƙa sakina ya aje mata abincin da yayi musu order yace mata "ki shirya

anjima zamu je bu

ɗ

ar kan ya faruk da mumtaz"

A mugun firgice da kuma mamaki ta

ɗ

ago, murya a dishe tace "wacce mumtaz

ɗ

in kak

e nufi?"

Har ya saka kanshi ze fice ya dawo yace "Mumtaz nawa kuke da su a dangin ku?"

Ganin kamar bata fahimce shi ba ya tsaya yayi mata bayanin auren mumtaz da ya faruk dalla

dallah sannan ya fice ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "kar kuma ki

ɓ

atan lokaci"

yana ficewa s

akina tayi jifa da ledar abincin ha

ɗ

e da gwara kanta da jikin gado

Cikin kuka take fa

ɗ

in "ya za'ayi ma na ƙare akan TK mumtaz na auren

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login