Showing 60001 words to 63000 words out of 88589 words
yace " kaje gida ka
ɗ
akko min Hajiya zahra'u da yaya safiya ku tawo da mumtaz
ma"
Da mamaki ya faruk yace "ina zan kawo su Abba?"
Kai tsaye yace "guest house
ɗ
in Abubakar, kayi
maza karka
ɓ
ata min lokaci kaima"
Huci me zafin gaske ya fesar daga bakin shi
Number dr jamal ya kira, yana
ɗ
agawa yace "Be farka ba?"
Daga can dr jamal yayi dariya yace "ai na gaya maka se gobe kuma shi da ya bu
ɗ
e idon shi"
"good" ya faruk yace
, sannan ya
ɗ
ora da "kar ka bari ya gane kaine pls, in da hali ka barshi a
motar ya kwana da safen masan yarda zamuyi daga nan"
Dr jamal yace "no baza'a barshi a mota ba, tun
ɗ
azu nasa aka shigar da shi ciki, kawai sanda
kake da buƙatar shi kayi min mag
ana"
Daga haka sukayi sallama.
Seda ya sake
ɓ
ata time kafin ya fita ya shiga sasan mama, inda ya barsu anan ya iske su
Suna ganin shi suka zubo mai ido
Goggo safiya tace "Yace a maidata ko?"
Basar da tambayar yayi yace "Abba b yace ku shirya na ka
iku yana son ganin ku"
Tafa hannu goggo safiya ta hau yi ha
ɗ
e da fa
ɗ
in "nasan dama tunda akayi komi a gaban
uwarka bazata rufa ba se ta fesar ni safiya, nasha zamuyi rufa rufar mu a mayar da ita ba tare
da kowa yaji ba"
Murya a dishe mama tace "Ba maga
na bace da zata
ɓ
oyu ba ya safiya, muje kawai komi ze
faru da sanin ubangiji"
Ƙ
wale mumtaz tayi kamar me shirin hawa bori
Cike da tausayawa ya faruk yace "Tashi mana"
Hawayen da take maƙalewa suka sakko murya na rawa tace "tsoro nake ji ya faruk"
D
a sauri ya runtse idon shi, be yarda ta gane halin dayake a ciki ba,
Seda ya juya yace "keep on praying, nothing will happen kinji ko?"
Taji shi ne amma bata yarda ba, har ji take a ranta inama tana da layar
ɓ
ata, ta
ɓ
ace kowa ma
ya huta
Mama ce ka
ɗ
ai ta
shiga ta
ɗ
auki lullu
ɓ
i
Tukun ta fito.
Baƙi suna ta harkokin gaban su, dukda da ka kalli kowa zaka san akwai tambaya a bakin shi.
Mumtaz na gaba mama da goggo safiya baya,
Motar tayi tsit baka jin komi
Mintuna ba su fi sha biyar ba suka isa guest h
ouse
ɗ
in Abba ƙ
Mumtaz na fitowa daga motar gaban ta ya hau lugude ganin motar Abban ta data Abba b, uncle
ƙ
asim, ga kuma motar Ahmad a gefe
Se
ɗ
ayar motar da bata san ko ta waye ba
Da sauri ta koma bayan goggo safiya, murya na rawa tace "Na shiga uku, n
an ma mutanen aka
ƙ
ara tara min"
Gam goggo safiya ta riƙeta, ya faruk na gaba mama na biye da shi se su daga baya suka kutsa
har cikin palon
Dukan su ciki-ciki suka yi sallama inma bakaji da kyau ba balale ka gane sunyi ba
kusan palon a cike yake,
Abba
b, uncle Ƙasim, Amir(me bima TK) Ahmad, Fadil se kuma ALHAJI SULE(Mahaifin su)
kowa yayi zugu
ɗ
i ran kowa babu da
ɗ
i
Kan mama a ƙasa ta gaishe da sirikin nata, goggo safiya ma ta gaishe shi
Mumtaz bamata da courage
ɗ
in gaisar da kowa, tunda ta lafe kusa
da goggo safiya ko
ɗ
aga
kanta bata sake ba
Waigawa Abba b yayi gaba ba Abba ƙarami a wajen
Ya ciro waya ya danna mishi kiraz gab da zata tsinke ya
ɗ
aga
Abba babba yace "jiran ka muke"
Ko minti
ɗ
aya ba'ayi ba suka jiyo takun saukowar shi daga sama
A f
akaice mumtaz ta saci kallon Abban nata, sosai gaban ta ya fa
ɗ
i ganin yarda idanun shi suka
yi jajir, sun
ɗ
an kuma tasa alamun wanda yayi kuka dai
Yana sakkowa amma idanun shi na kan mumtaz
Yana shigowa palon yayi kan mumtaz da bugu, duka yake kaimat
a tako ina
Banda ihu da neman agaji babu abinda take
Da sauri ya faruk yayi kan Abba ƙ yana riƙe shi, shima ya samu tsarabar nashi dukan
Abba babba na daga zaune yake fa
ɗ
in "ya isa Abubakar mana"
Alhj sule fa
ɗ
i yake "Abubakar kar ka sake ta
ɓ
a ta,
baka ji ina maka magana"
Maganar mahaifin shi ce kawai ta dakatar da shi, yaso yayi mata lilis yarda bazata moru ba
sam.
Yana huci ya koma ya zauna.
Gyaran murya Alhj sule yayi kafin ya bu
ɗ
e taron da addu'a
Nasiha ya fara yiwa mama da Abba ƙ akan m
uhimmancin haƙuri da kuma
ɗ
aukar ƙaddara,
seda ya tabbatar da nasihar ta shigesu kafin yace
"Ba wani sauran dawo da maganar data wuce tunda munji komi, Faruku" ya nuno ya faruk da
hannu "kace min ka kira shi mijin mumtaz
ɗ
in ko?"
Jinjina kai ya faruk yay
i ya ciro wayar shi daga aljihu
Kunna maganar da sukayi da khalid yayi,
Tsit wajen ya sakeyi kowa najin abinda yake fa
ɗ
a
A ƙarshe da ya ce NA SAKETA, har sau uku
Alhj sule yace, "Sake kiran shi ya tantance mana, saki nawa yake nufi"
Da sauri uncle A
bbas yace "Baba ai bama buƙatar ƙarin bayani, sau uku ya furta"
Alhj sule yace "a kira shi dai, ta iya yuwuwa
ɗ
aya yayi"
Badan ya faruk yaso ba ya sake dialing no
ɗ
in khalid
Duk ringing
ɗ
in data yi tana yi ne da fa
ɗ
uwar gaban shi, bama shi ka
ɗ
ai ba ha
r uncle Abbas
dake ganin ta leƙo ta koma mishi
Gab da zata tsinke khalid ya
ɗ
aga
Murya ƙasa-ƙasa yace "ehen, inaji?"
Seda ya faruk yayi gyaran murya kafin yace "na kira ne naji tabbacin saki nawa kayi wa
mumtaz?"
Shiru khalid yayi kamar baya kan layi
, seda ya faruk yace "kana jina kuwa?"
Kai tsaye khalid yace "uku gaba
ɗ
aya"
ɗ
if ya tsinka wayar.
Seda wajen ya
ɗ
au shirun mintoci kafin Abba ƙ yace "Good tunda haka kika za
ɓ
ar ma kanki,
Allah shine shedata ban rageki da komi ba amma kika tashi kika sa
ka kanki a abu mafi ƙasƙanci
da har wanda be isa ba yake tozarta mana ahali, to wallahi ba zan zauna inuwa
ɗ
aya dake ba,"
Da sauri mama ta
ɗ
ago kanta ta kalli Abba ƙ da mmaki da kuma tsoro, tasan mutum ne me
haƙuri amma in yyi fushi a abu yakan kafe akai.
Nan da nan uncle Abbas ya sauya fuska zuwa ta tausayi yace "Hannun ka ba ze ta
ɓ
a ru
ɓ
ewa
ka yanke ka yar ba, dole babu yarda zamuyi haka zamu ha
ɗ
u mu rufa ma junan mu asiri
Abubakar, tunda dai babu wata idda akanta ni ina nemar wa TK auren mumtaz"
A
firgice mama ta
ɗ
ago kanta, tana kallon uncle Abbas
Haka zalika ya faruk da beyi expecting jin maganar a yanzu ba
Karaf uncle ƙasim yace "Gaskiya be kamata ayi hakan ba Baba, karfa ku manta Tk na auren
sakina ƴar gidan yayan zahra'u(mama kenan)
Be kamata
a ha
ɗ
a mishi mata biyu ba a lokaci
ɗ
aya kuma da
ɗ
in da
ɗ
awa ƴan'uwan juna, kunga
anyi ba'ayi ba kenan, nan mun gyara zumuncin mu can kuma mun ha
ɗ
a tsiya"
Cikin hargowa uncle Abbas yace "to ai ba haramun bane ko malam"
Ɗ
aga musu hannu alhj sule yayi ya
ce "Duk ya isa akira min Tukur
ɗ
in muji ta bakin shi
Se asannan ya faruk ya sauke ajiyar zuciya, dan yasan ba yarda za'ayi a samu no
ɗ
in Tk kuwa
Kafin ma ayi dialing no
ɗ
in mama tace
"Baba ayi mun afuwa abani dama nayi magana"
Tacan uncle Abbas na ta a
iko mata da harara ta
ɓ
angare
ɗ
aya kuma yana ta danna wa Tk kira
amma shiru bata shiga
Alhj sule yace "ina jin ki zahra'u"
Seda ta kalli Abba ƙ da ya zabga tagumi kanshi a ƙasa kafin tace
"ina neman alfarmar ta farko kar ayi mana wannan ha
ɗ
in ko dan sa
boda girman zumunci, duk
da nasan ba haramun bane,
Sannan alfarma ta biyu kuma, INA NEMAN WA YARONA FARUK AUREN MUMTAZ ƊIYAR
ALHJ ABUBAKAR BISA WAKILCIN UNCLE ƊIN SA ƘASIM"
Da sauri Abba ƙ ya
ɗ
aga kanshi ya kalli mama, idanun shi na ciccikowa da hawaye
Alhaj sule kam dariya yanayin yada mama tasa maganar ya bashi, banda ka
ɗ
a kai babu abinda
yake
Uncle ƙasim ma murnar shi na gaf da bayyana, a ranshi yake jinjinawa jarumta irin ta mama
Mumtaz kam daskarewa tayi a wajen gaban ta na dukan tara-tara
Ya
yin da goggo safiya ta kasa riƙe kukan ta sam
Oga ya faruk kam lumshe ido yayi yana sauraren amsar da Alhj sule ze ba mama
Haka Abba babba ma jira yake yaji me baban nasu zece
Jin shurun da yayi yasa Abba babba fa
ɗ
in
"Ni ALIYU SULE NA BAMA ƊANKI FARUK
AUREN ƳATA MUMTAZ
Dariya me ha
ɗ
e da kuka mama ta saka
Da sauri ta janyo wayar ta tace "zan biya sadakin
ɗ
ana yanzu"
Sosai taba wasu
ɗ
ariya
Uncle ƙasim yace "zaki iya bayarwa"
A take ta saka dubu
ɗ
ari biyu cif a asusun bankin uncle ƙasim
Uncle ƙas
im na fa
ɗ
in "ku
ɗ
i sun shiga" uncle Abbas yayi fuuuu yafice daga palon
Alhaji sule dake kallon iyalan nashi cike da jin da
ɗ
i yace
"Tun da akwai shedu har sama da mutum shida a
ɗ
aura shi a yanzu kawai"
Abu kamar wasa ya zama gaske a take!!!
Da ƙarfi ya
Ahmad yace "Allahu akbar"
Mama da ya faruk kusan a tare suka yi sujudushshukur, banada mumtaz data kasa
ɗ
auke
idonta ga kowa dake palon.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
LAUJE CIKIN NAƊI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NAƊI
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg65-66
Sa
ɗ
af-sa
ɗ
af Abba ƙarami ya tashi daga palon yayi sama,
Tsabar sauri bema san a bibbiyu yake taka matakalar benen ba
Yana shiga
ɗ
aki ya
kalli gabas ya kabbara sallah
Nafila yayi ta godiya ga Allah,
Acikin addu'o'in da yayi yake fa
ɗ
in
"ya Allah ban ta
ɓ
a tsammanin wannan abu ba, ada munso hakan amma ganin wa
ɗ
anda
mukeyin dan su basu da ra'ayi, haka muka danne zuciyoyin mu muka haƙura, ash
e akwai shirin
da kayi mana Allah, Allah na gode maka, kacika mana burin mu nida nagartacciyar matata
alokacin da muke tunanin an mana tozarci mafi muni a rayuwar mu,
Allah ikon ka ne kuma yardar kane ya rabbi, kai kayi mana kuma mun gani, Allah ka ƙara t
sira
da aminci ga shugabanmu kuma masoyin ka annabi Muhammad"
Haka Abba ƙ yayi ta wa ubangiji godiya da wannan sauyi da yayi musu a lokaci ƙanƙani.
Mama na
ɗ
agowa daga sujjadar datayi ta rungume ya faruk da shima
ɗ
agowar shi kenan
Jin yarda jikin shi
ke rawa yasa tayi ƙasa da murya tace
"Bi a hankali yarona, kar ka kunna kanka fa"
Dariya yayi, a karo na farko da kunyar mama ta kamashi a kaf rayuwar shi
Ƙ
eyar shi ta mangara sannan ta yunƙura ta tashi, har gaban Alhj sule taje ta tsugunna
Gwiwowinta
a ƙasa haka zalika kanta a ƙasa tace "Nagode Baba, Allah ya ƙara girma, arziki da
wadata"
Murmushi yayi yace "Amin, Allah kuma yasa ace gara da akayi, ya ka
ɓ
e sharri da fitina"
Da "amin" ta amsa, sannan ta tashi.
Uncle Abbas na fita dama uncle ƙasim y
abi bayan shi da sauri ganin abinda yayi be kyauta ba,
dan kamar raini ne ace mahaifin su na zaune dan ba'ai mishi abunda yake so ba se ya tashi ya
fice
Yana fita ya iske shi zaune a mota yana waya cike da tashin hankali a fuskar shi
Uncle ƙasim na ƙaras
awa wajen yayi saurin datse wayar yaci gaba da muzurai yana wani
ɓ
ata
rai
Jinjina kai kawai uncle ƙasim yayi sannan yace "Yanzu ka kyauta abinda kayi Abbas?,
Ai ko baka
ɗ
aga ma kowa ƙafa ba ka
ɗ
aga wa Baba da shine silar zuwan ka duniya"
Cikin hargow
a uncle Abbas ya fara magana daidai kuma Abba babba da ya faruk sun sako Alhj
sule a tsakiya zasu maida shi masaukin shi suka ji yana fa
ɗ
in
"Ai
ɗ
aya bayan
ɗ
aya zan same ku, banda toshewar basira irin taku ai wani kusancin yafi wani,
kuma komin lalacewa ku
sanci na da Abubakar yafi kusanci shi da Aliyu"
Cak Alhj sule ya tsaya jin wannan furuci da uncle Abbas yayi
Kafin Alhj sule ya magantu, Abba ƙarami dake bayan su yace "ka tafka babban kuskure Abbas,
akan abinda be taka kara ya karya ba kake wani tada ji
jiyoyin wuya haka?
To bari kaji abinda baka sani ba, wanda kake cewa kafi kusanci dani akan shi, shi ya fara shan
nonon mahaifiyar mu kafin mu musha, haihuwar shi ce kawai inna batayi ba, amma tundaga
shayarwa zuwa raino, cin kashi da fitsarin shi duk ita
ce
Sannan kuma abinda yayi mahaifiyar Aliyu shi yayi inna in baka sani ba na sanar da kai
Kuma wallahi inda inna zataji wannan furucin daga bakin ka tabbas da zaka ga mummunan
fushin ta"
Waigowa Alhj sule yayi yace "wannan bayanin ma ya ishe shi haka
Abubakar, kuma har gobe
ina alfahari da jinin Bilkisu da Zainab(Bilkisu itace mahaifiyar Abba babba, zainab kuma
mahaifiyar su Abba ƙarami)"
Shiru uncle Abbas yayi yana muzurai har su Abba suka bar wajen shi yana nan tsaye.
Cike da fargaba mumtaz tace
"mama haka ake
ɗ
aurin auren wai?"
Daga mama har goggo safiya kwashewa da dariya sukayi
Goggo safiya tace "Kinga yardar ubangiji ko?"
Gya
ɗ
a kai mumtaz tayi hawaye na sakko mata tace "wallahi kashi na ya bushe in dai da gaske
an
ɗ
aura min aure da ya faruk
"
Sakin baki suka yi suna kallon ta, goggo safiya tayi ƙarfin halin cewa "Kamar ya mumtaz, mudai
kiyi shiru kar ki janyo mana wata lukutar masifar bamu jima da fita a wata ba"
Mama kan kafe mumtaz tayi da ido tana nazartar ta.
Tsaki Ahmad yaja kafin yac
e "yo ya faruk befi wancan sakaran ba so ba adadi?"
Cikin kuka mumtaz tace "To wallahi baku san halin ya faruk ba, ku rubuta ku aje kullum se ya
narkeni tunda ba dena
ɗ
auke-
ɗ
auken nayi ba"
Gaba
ɗ
aya jikin kowa yayi sanyi, harda shi kanshi ya faruk
ɗ
in da
dawowar shi kenan daga kai
Alhj sule masauki yaji ma kunnen shi.
Jiki a sa
ɓ
ule goggo safiya tace "Allah ze rabaki da ita in sha Allah, kema ki daure ki rinƙa kai
zuciyar ki nesa dan Allah mumtaz"
Shiru mumtaz tayi tana share hawayen fuskar ta,
Amma ts
oro na nan danƙare a zuciyar ta, bayan tsoro ga tsananin mamakin wai an
ɗ
aura mata
aure da ya faruk.
Murya ƙasa-ƙasa goggo safia tace "Ni ba kowa nake ji ba se tijararriyar uwar faruk wallahi"
Tagumi mama tayi kafin tace "babban damuwa ta da kikace a g
aban ta akayi komi a can gidan"
can ta nisa tace "mu bar ma Allah kawai, kuma ina fatan zuciyarta tayi sanyi ta kar
ɓ
i abun da
hannu bibbiyu".
Ɗ
an komawa da baya ya faruk yayi, kamar zuwan shi kenan yayi sallama
Da sauri mumtaz ta juya baya tana dafe ƙi
rji jin yarda gaban ta ya yanke ya fa
ɗ
i
Yana lura da actuons
ɗ
inta, basarwa yayi yace "mama ku taso na maida ku gida"
Kallon shi mama tayi cike da fara'a tace "su Abban naku fa?"
Yace "Alhj ya tsaida su duka"
Tashi tayi tace "ku muje to"
Ita ta fa
ra fita sannan goggo safiya, se Ahmad dasu fadil
Mumtaz kuma ta tsaya neman warin takalimin ta da ya shige ƙarƙashin kujera
Duk tabi ta ru
ɗ
e jin kowa ya fita se ya faruk da ya rage
Daga inda yake tsaye yana hango takalmin, Daburcewar datayi ne ya bashi
mamaki
Dan ya sake tabbatar da ta ru
ɗ
en ne ya matso kusa da ita ya tsaya ta bayanta
Da hannu ya zungureta, aikuwa a firgice ta juyo jikin ta na
ɗ
an rawa
Da baki ya nuna mata inda takalmin ya shige
Da sauri ta janyo shi tayi hanyar fita har tana cin tun
tu
ɓ
e da ƙafarshi
Karka
ɗ
a kai kawai yayi tukun ya bi ya kashe wutar gidan sannan yaja ƙofar ya rufe ya ƙarasa
motar
Ganin mama zaune a gaba yasa ya
ɗ
ab waiwaya baya, can ya hango mumtaz maƙure a gefe
Be san sanda murmushi ya su
ɓ
uce mishi ba,
Duk abinda
yake ta gefen ido mama ke kallon shi,
Farin cikin da take ji be misaltuwa dan rabon dataji irin haka ta mance.
Motar tayi tsit baka jin motsin kowa, dukansu da saƙe-saƙen da suke
Sun
ɗ
anyi nisa ka
ɗ
an, jin shirun yayi yawa ya faruk ya kunna radio, rabi