Showing 81001 words to 84000 words out of 88589 words

Chapter 28 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

ganin mus'ab ya

ɗ

aga labule ya shigo ha

ɗ

e da sallama yasa ya

tsaya cak, kamar yarda zuc

iyar shi data uncle Abbas ma ta tsaya.

INA MATUƘAR GODIYA DA ADDU'O'IN KU GAME DA ƁATAN ƘANWATA

ALHAMDULILLAH, KUMA TA DAWO LAFIA

MASU KIRA DA MASU TURO SAƘON JAJE DA ADDU'A ALLAH YA SAKA DA ALKAIRI,

MATSAYIN KU NA DABAN NE,

ALLAH YA BAR ZUƁUNCI

ALL

AH YA TSAREMU DA TSAREWAR SA ALFARMAR ANNABI MUHAMMAD

INA MATUƘAR KAUNAR KU





ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg82

Hannun Abba ƙ na karkarwa ya nusa mus'ab da ya bar ƙasumba sosai a fuskar shi yace

"Mus'ab!"

Cike da rauni mus'ab ya ƙaraso inda Abba ƙ yake ya rungume shi

Kowa mamakin ganin mus'ab yake a wann

an lokacin duk da sun san cewa baya ƙasar(in baku

mance ba haka ya faruk ya fa

ɗ

a ma kowa)

Abba babba yace "saukar yaushe mus'ab?"

Jin abinda Abba babba yace shine ya dawo da tunanin Abba ƙarami shima ya basar

Shigowar mummy(matar uncle Abbas) kenan

ta ga uncle Abbas zaune,

Batayi tunanin komi ba ta ce "Dama kana nan nake ta faman kiran ka baka amsa min ba?"

Kallon ta kawai yayi amma ya kasa ce mata komi

Goggo safiya tace "ki zauna mana, ƙila wani abun ne ya tsare shi, tunda Allah ya taƙaita waha

la

ai da sauƙi"

Ta

ɓ

e baki mummy tayi kafin ta samu waje ta zauna.

Ta gefe kuma uncle junaid se zungurin uncle Abbas yake da ƙafa, shima yana zungurinnshi

Duk ya faruk da uncle ƙasim na lura da su.

Cikin ƙagara Abba babba yace "wai meke faruwa? wannan

gangankon namene?"

Kai tsaye ya faruk yace "Na uncle Abbas da uncle junaid ne, se kuma umma ƙarama"

Da mamaki kowa ke kallon ya faruk, har da su wa

ɗ

anda aka ambata

ɗ

in

Cikin fa

ɗ

a uncle Abbas yace "ohhh rainin da kayi wa kowa shine har ya fara gan

garowa kaina

nima?"

Murmushi ya faruk yayi sannan yace "ku gafarce ni da abinda zan fa

ɗ

a yanzu"

Tsuru kowa yayi yana sauraron ya faruk da ya shafa ma idanun shi toka ya

ɗ

ora da

"Abba ƙ ina neman alfarmar ka bar su uncle junaid da uncle Abbas gabatar mak

a da abinda ya

kawo su kafin akai ga jin komi"

Ɓ

ata rai Abba ƙ yayi yace "meye haka kakeyi ne faruk?"

Kafin ya faruk ya ce komi uncle ƙasim yace "ya kamata su fa

ɗ

i abinda ya kawosu a gaban kowa

da kowa a irin wannan lokacin"

Nan ma kallon kowa ya ko

ma gareshi.

Cike da tsantsar rashin gaskiya uncle Abbas yace "me kuke nufi da hakan, ko kuna tunanin

wani mugun abunne ya kawo mu?"

Ba wanda yace mishi komi, Abba babba dai yabi kowa da kallo yana so ya tantance abinda ke

shirin faruwa"

Cike da rashin

gaskiya ya hau bu

ɗ

e files

ɗ

in gaban shi, amma rawar da hannayen shi keyi sam

yakasa samun sukunin iya riƙesu da kyau.

Miƙewa tsaye mus'ab yayi, seda yayi ma kowa sallama kafin yace "A dena wani

ɓ

oye

ɓ

oye so

muke su uncle Abbas su fayyace mana meyasa su

ke cin dunduniyar ahalin Abba ƙarami!"

Mus'ab na gama fa

ɗ

in haka aka hau kallon kallo

Nan da nan zufa ta rufe su uncle Abbas duk da sanyin aircon dake aiki a palon

Cikin

ɓ

acin rai Abba ƙarami yace "baka da hankali ne mus'ab, wa

ɗ

an nan ba iyayen ka ban

e

kake fa

ɗ

in irin wannan munanan maganganun akan su?"

Shiru mus'ab yayi yana ci gabaa da ha

ɗ

iyar zuciyar gado

Uncle ƙasim da shima fuskar nan a cukune take yace "tunda ba zasu ce komi ba, bari mu kawo

wanda zeyi ma kowa bayani"

Abu ya fara

ɓ

aci fa

, zama na neman gagarar su uncle junaid gaba

ɗ

aya

Umma ƙarama kam saita ƙofa kawai take, dan ba zata ta

ɓ

a tsayawa ta kunyata ba.

Kafin kowa ya dawo daga duniyar mamakin da suka shiga uncle ƙasim ya shigo da Altine da

idanun ta suka kumbura tsabar kukan

data sha

Wiƙi wiƙi su umma ƙarama sukayi

Kunsa mara gaskiya ko a ruwa ji

ɓ

i yake.

Tallaƙe ƙeyar ta yayi sannan yace "munafuka fa

ɗ

a ma kowa abinda kika shuka kafin na fasa

kanki"

Cikin kuka Altine ta kalli mama da gaban ta banda dukan tara-tara ba

bu abinda yake tace

"ku yafe man hajiya, Wallahi duk abinda nayi maku ba da son raina bane, a bisa tirsasawar

hajiya sumayya(umma ƙarama) ne da kuma wa

ɗ

anda ban sani ba wallahi"

Dafe ƙirji umma ƙarama tayi ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "ku ji man wani sharri da tsohon da

ren nan, ina fatan

ba dai ni sumayyar kike nufi ba??"

Ido rufe Abba babba yace "dakata hajiya sumayya!"

Tsit umma ƙarama tayi ta koma zaro idanu

Altine taci gaba "wallahi da zuciya

ɗ

aya na nemi aiki a gidan nan ba dan na cutar da kowa ba,

wata rana ina

ƙ

asa a kitchen mama tace na

ɗ

an fara

ɗ

ora mata ruwa a kan gas kafin ta sakko,

sega umma ƙarama ta shigo sasan ta iskoni har cikin kitchen tace min "kizo anjima da daddare

ki same ni, akwai maganar da nake son yi da ke"

tana gama fa

ɗ

a min haka ta juya ta fi

ce da sauri jin sakkowar mama daga sama.

Ban kawo komi a raina ba naci gaba da aikina, amma can ƙasan raina murna nake ƙila wani

abun zan samu daga wajen ta tunda ta saba min alkairi haka kurum.

Da nagama aiki na, kusan kowa ya kwanta na tashi naje na sa

mi umma ƙarama a

ɗ

akin ta

Maganar data fara min ba ƙaramin gigita ni tayi ba da naji tace aiki zan mata bakin raina

a tsorace nace "wani kalar aiki ne haka hajiya?"

Dariya tayi tace "ba wani aiki bane me yawa, hasali ma ba ze

ɗ

auke ki minti biyar ba kin

gama,

amma fa se kin sa kanki"

Kaina a ƙatsa nace "to hajiya, ina jinki"

Wani ƙulli ta

ɗ

akko a takarda ta miƙo min, murya ƙasa-ƙasa tace "so nake ki zuba shi a abincin

Abba ƙarami, shikenan kin gama aikin ki, ba abinda ya rage sedai kija bakin ki kiyi s

hiru"

A firgice na saki ƙullin a ƙasa na miƙe tsaye, jiki na yana rawa nace "bani ke girka mishi abinci

ba umma ƙ, mama da kanta ke dafa mashi"

Tsugunnawa tayi ta

ɗ

auki ƙullin sannan tace "kin yi babban kuskure tunda har kikaji sirrin mu,

kuma dole kiyi

abinda nace ko kuma ki baƙunci lahira"

Na tsorata matuƙa da naji haka, a taƙaice dai dole tasa na kar

ɓ

i maganin nan da niyar in anjera

wa Abba ƙ abinci a dining in fakaici ido na zuba mashi" ba yarda na iya haka na kar

ɓ

a na fito

hankali na a tashe"

Shiru

Altine tayi tana share hawayen ta,

Kaf mutanen dake palon banda kallo-kallo babu abinda suke aika ma junan su,

Umma babba kanta jin maganar take kamar a mafariki, dan bata ta

ɓ

a tunanin hakan ba.

Goggo safiya tayi karaf tace "ci gaba algunguma'

Kan Alt

ine a ƙasa ta cigaba "seda maganin yayi kusan wata a hannun na ban zuba ba,

Kuma a lokacinne nayi yunƙurin barin aiki, amma ga mamaki na se ganin umma ƙ nayi ita da

wani sun zo har cikin

ɗ

akina sun min kakkausar garga

ɗ

i akan duk inda naje se sun ga baya na

Ba shiri washegari na samu sa'a na zuba mishi maganin a cikin abincin,

Tsautsayi kuma a ranar Abba ƙarami be dawo ba,

Mama da kanta tace mumtaz ta

ɗ

auki abincin ta kaiwa masu gadi,

Da naji haka shine nayi sauri na kwashe abincin na kai kitchen da niya

r zan fakaici ido in zubar

dan kar wani yaci ya cutu,

kiran da mama tayi min kafin na zubar da abincin yasa har mumtaz ta shiga ta

ɗ

iba taci

Ganin babu wani abu da ya same ta yasa hankali na kwanciya, amma duk da haka ban bari

wasu sunci ba na zubar da a

bincin.

Daga wannan ban san komi ba, seda aka jima sannan na fara ganin sauye-sauye a cikin

halayyar mumtaz da yasa na rinƙa bin diddigin ta dan nasan meke damun ta, amma bam samu

komi ba"

Tsit palon yayi baka jin motsin kowa sedai fitar numfashi na wasu

yafi na wasu.

Abba ƙarami zugu

ɗ

in yayi yana kallon umma ƙarama dabkanta ke sunkuye takasa ha

ɗ

a ido da

kowa har ƴaƴan ta da ke zaune hankalin su a mugun tashe.

Kafin kowa ya samu zarafin magana Ahmad ya taso ƙeyar bokan da ya faruk ya kamo tuntuni

Sun

a shigowa uncle Abbas ya miƙe tsaye da sauri ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "na shiga uku"

Abba babba yace "waye kuma shi wannan"?

Kafin kowa yace komi bokan nasu yace "ni malamin hajiya sumayya da Abbas da kuma junaidu

ne"

Gaba

ɗ

aya wajen suka hau fa

ɗ

in "Innalillahi

wa'inna ilaihirraji'un!!!"

Dafa ƙirji goggo safiya tayi tace "yau ko munga lukutar masifa a cikin gidan nan, kai jama'a ana

zaton wuta a maƙera yauko gata mun ganta a masaƙa"

Gya

ɗ

a kai umma babba tayi sannan tace "humm danƙari!!"

Fuska a

ɗ

aure ya f

aruk yace "maƙiyin Allah, zauna ka gaya ma kowa abinda suka saka ka kayi

wa bayin Allahn da basu jiba basu gani ba"

Shima kanshi a ƙasa yace "Hajiya summaya itace ta ha

ɗ

ani da Abbas da junaidu inda suka

kawo min aiki na suna so a dankwafar da cigaban Abba

ƙarami,

Dana buga ƙasata na gano cewa ba ta yarda za'ayi nayi kutse a lamuran shi sedai abi wata

hanyar

A take na fahimtar da su hakan, se suka ce min bari suyi shawara su dawo

Ina zaune suka fita, basu jima ba suka dawo, se

ɗ

aya daga cikin ƴan mazan y

ace "tunda har

kace hakan ba ze yiwu ba, muna so ka kawar da hankalin ƴaƴan shi maza daga kan dukiyar

shi, sannan ka saka musu rashin jituwa tsakanin su da iyayen, shi kuma Abba ƙarami a saka

mishi halin

ɓ

eraye gashi dai me arziƙi amma ya rinƙa sha'awar du

k wani abu da ya gani a

hannun abokan kasuwanci, ha

ɗ

e da muguwar azalzalar zuciya, yaji in be

ɗ

auka ba ze iya rasa

ranshi.

Shine na basu magani nace a saka mashi a binci, daga nan shikenan.

Daga baya suka dawo min da zancen basuga yana komi ba, dan har g

wada shi sunyi amma

basu ga komi ba

Dana bincika se na gano beci maganin ba,

ɗ

aya daga cikin iyalan shine suka ci

Danayi musu bayani se suka sauya wata shawarar na cewa a kawar da shi.

nayi-nayi, amma Allah be ban sa'a ba, amma anci nasara da raba shi d

a ƴaƴan shi,

Se kuma in zasuyi abu nakan duba musu na fa

ɗ

a musu lokacin da yafi dacewa su aiwatar da

abinda suke so, amma daga wannan wallahi babu wani abu da nayi, se wanda hajiya

sumayya(umma ƙarama) ta dawo ita ka

ɗ

ai ta nemi alfarmar in mallake mata Al

hj junaid da kuna

shi Alhj Abbas, akan duk wani abu datace mu suyi, to zasuyi shi kai tsaye ba tare da sun mata

musu ba"

Salati me ƙarfin gaske umma babba da goggo dafiya suka

ɗ

auka

Sunayi suna tafa hannuwa

Mazan kam gaba

ɗ

aya kansu na a ƙasa, bama kama

r Abba ƙarami da gaba

ɗ

aya rufe idon shi

yayi ƙam yana jin ƙirjin shi na mishi nauyi.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALL

AH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg83

A tsananin firgice mama ke kallon uncle junaid da kanshi ke ƙatsa, zufa tayi mishi sharkaf

Kukan mummy ne ya dawo da kowa daga

ɗ

imuwar da ya tafi

Cikin kuka ta cukumi kwalar uncle Abbas tace "

butulu maƙiyin Allah, dama zaman haƙuri nake

da kai saboda baƙin mugun halin ka, wallahi ko ka sakeni ko ka tsammani sammaci daga kotu

inda zanje in tona maka asiri wallahi"

Duk zafin uncle Abbas kasa cewa komi yayi, jikin shi har wani rawa-rawa yake

Tashi uncle ƙasim yayi ya shiga tsakanin su

Da ƙyar aka

ɓ

an

ɓ

are mummy daga jikin shi, ƙin zama tayi ta fice cikin kuka da nauyin zuciya.

Haka mama, kukan da take ta dannewa ta kasa seda ta sake shi, still idon ta na kan uncle

junaid da ya kasa kallon ta

sam.

Abba babba shima ya kasa cewa komi tsabar yarda abun ya dake shi har cikin ƙwaƙwalwa

Gaba

ɗ

aya wajen ma hautsinewa yayi, kukan ƴaƴan umma ƙarama gunin ban tausayi, Ya fa'iza

fa

ɗ

i take "umma ƙarama kin cucemu innalillahi wainna ilaihirraji'un".

Kai tsaye ya faruk yace "Ku gafarce ni Abba, ni kam na riga da na gama ha

ɗ

a komi da za'a

maka su a kotu, suje can su girbi abinda suka shuka"

Anan ya faruk ya sake fayyace musu kashe Abba ƙarami da suka sha kwatanta yi Allah baya

basu nasara

Da kuma iri

n ƙulle-ƙullen da suke shiryawa, har ma da auren Tk da sakina tayi, da shirin su na

warwarewa a maida auren mumtaz kan Tkn, kaf har accident da Abba ƙ sukayi duk shirin su

uncle Abbas ne.

Nan ma waje ya sake ki

ɗ

emewa

Basu ankare ba sedai ganin Abba ƙaram

i suka yi yana sassan ƙamewa idanun shi na

kakkafewa

gaba

ɗ

aya kowa yayo kanshi banda umma ƙarama data fece, uncle junaid ma na ganin haka ya

fece, uncle Abbas na zaune ba um ba un un se idanu

A ru

ɗ

e uncle ƙasim yace Ahmad

ɗ

akko mota bari mu sakko da s

hi

Mama kam fa

ɗ

i take "shikenan sun ƙarasa min shi, sun kashe min shi, innalillahi wa'inna

ilaihirraji'un"

Ihun da mumtaz take ne ya raba hankalin ya faruk biyu, daga ƙarshe dai barin su Abba babba

yayi da

ɗ

aukar Abba ƙarami, shi kuma ya rungume mumtaz d

a itama ke neman fita daga

hayyacin ta

Hankali a tashe umma babba ke fa

ɗ

in "riƙeta da kyau faruk kar ta illata kanta ayi biyu"

Da ƙarfi ita da goggo safiya suka kama mama itama suka riƙe

Cike da tausayi umma babba ke fa

ɗ

in "Sannu hajiya zahra'u(mama)

nutsu kar kema kiji wa

kanki ciwo,

Akwai baƙin ciki amma kar ki bari hankalin ki ya gushe ya bar jikin ki"

Tana magana tana maimaita kalamar "hazbinallahu wani'imal wakil" da kusan kowa ke ambata

a palon.

Da mus'ab da uncle ƙasim ne suka

ɗ

auki Abba ƙa

rami da gaba

ɗ

aya baya numfashi

Abba babba da kanshi ya kar

ɓ

i key

ɗ

in motar daga hannun Ahmad ganin yarda jikin shi shima

yake rawa

Seat

ɗ

in baya aka bu

ɗ

e, uncle ƙasim ya fara shiga se aka saka abba ƙarami aka miƙar da shi,

kanshi na kan cinyar uncle ƙas

im,

Mus'ab da Ahmad suka shiga gidan gaba a matse, Abba babba ya figi motar da gudu suka fice.

Cikin kuka mama ke fa

ɗ

in "wannn wani iirin cin amana ne da yankar ƙauna, ƴan'uwan ka na jini

su rinƙa maka maƙarƙashiya saboda abin duniya da duk barin shi zam

uyi a nan mu tafi"

Tana rungume jikin umma babba take wannan maganganun,

Umma b fa

ɗ

i take " ya isa haka, kiyi addu'a ne, surutun kar ya jawo miki wata matsala"

Zabura mama tayi ta miƙe, gaban Tv stand taje ta

ɗ

auki wayar ta,

Sam bata yi la'akari da cew

a dare ne ba ta danna wa inna hassu kira dake gidan uncle junaid

Bugu biyu ta

ɗ

aga, fashewa da kuka tayi tace "kizo inna hassu su ya junaid sub kasaarani sun

kashe man miji bayan mugayen manufofin su da basuyi tasiri ba se a yau"

Hankali a tashe inna has

su ta miƙe zaune tace "me kike nufi? Abubakar

ɗ

inne ya mutu?"

Sam hankalin mama baya jikin ta, "eh" kawai tace kafin ta aje wayar

A ki

ɗ

ime inna hassu ta fito palo ta nufi

ɗ

akin mum Asiya da shigar ta kenan

A firgice tace "yanzu aka kirani Abubakar(Abb

a ƙarami) ya rasu

Salati mum asiya ta buga ha

ɗ

e da dafa ƙirji

Hankali a tashe tace "mun shiga uku, wannan wani irin masifa ne daga wannan se wancan"

Da sauri ta rarumi hijabi ta

ɗ

ora akan kayan baccin ta tace "muje inna hassu, ai bamu ga ta

zama ba"

A

tsohon daren nan suka nufi gidan Abba ƙarami.

Da suka zo kuma suka ji sa

ɓ

anin abinda mama tace, nan hankali yafi na

ɗ

azu tashi

Banda kuka babu abinda mum asiya keyi,

Cikin tashin hankali take fa

ɗ

in "shine yasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login