Showing 54001 words to 57000 words out of 88589 words
/>
fuskar ta"
Cike da jin da
ɗ
i khalid yace "Thank you, yanzu kuwa zan duba"
Babbar yayar mami da ke zaune kan dadduma tace "muga hotunan"
Miƙa mata wayar tayi ta ce "gama gani kafin na zo"
Aunty hajara(yaya
r mami) ta rinƙa duba pics
ɗ
in da ƴar tata ta
ɗ
auka
Tana ta scrolling taci karo da hoton da mumtaz ta miƙa hannu ta ta
ɓ
o goggo safiya
Har ta wuce ta dawo da sauri,
kafe hannun mumtaz da ido tayi tana kallon abun hannun ta, daidai nan mami ta shigo da s
auri
cike da annushuwa tace "ya hajara muje mana sun iso fa"
Yafito mami da hannu tayi, tace "zo kiga, kodai idona ne kemin bishi-bishi?"
Ɗ
an ranƙwafowa mami tayi ta amshi wayar ta kalli hoton
Dariya tayi tace "amaryar ce ai, muje ki ganta a zahiri"
Aunty hajara tace "ki kalli hannun ta, kamar abun hannun da inna ta baki ne"
Dummmm, haka mami taji gaban ta ya fa
ɗ
i yin tozali datayi da shi.
Zooming hannun tayi da kyau, tana kallo ƙirjin ta na dukan uku-uku,
Da sauri ta fice daga
ɗ
akin ta nufi nata,
itama aunty hajarar da sauri ta bita a baya tana ƙwala mata kira,
Tana shiga ta janyo laptop
ɗ
in ta ta hau binciko videon data yi mushi ajiya me kyau
Tare da aunty hajara suka kalli
ɗ
an gutun videon da fuskar mumtaz ce
ɓ
aro
ɓ
aro
Tsayar da videon tayi, a
tare suka nufi palon da aka sauke su
Fuska ba yabo ba fallasa aunty hajara tayi musu sannu da zuwa ta tsallake su ta nufi mumtaz
dake ƙudindine a hijabi
Su goggo safiya sun sha duk a cikin al'adar su ne hakan
Ido suka zuba wa aunty hajara data
ɗ
aga hij
abin mumtaz fuskarta ta bayyana ma kowa.
BA LALE KU JINI GOBE BA, SHIYASA NAYI PAGES BIYU
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
LAUJE CIKIN NAƊI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN G
A ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NAƊI
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg59-60
Aunty hajara na bu
ɗ
e fuskar mumtaz ta waiga ta kalli mami dake tsaye a bakin ƙofar palon
hannayen ta har
ɗ
e a ƙirji
Da ido tayi mata alamar itace
Gya
ɗ
a kai mami tayi ta juya ta fice
Gab
a
ɗ
aya ranta a mugun
ɓ
ace,
Fuska ba yabo ba fallasa aunty hajara tace
"kuyi sallah se ku ci abinci muna zuwa"
Goggo safiya tayi caraf tace "a'a tafiya mu kam zamuyi, anan zamu bar muku ita ko kuwa zamu
dangane ta ga
ɗ
akin ta?"
Ɗ
an ta
ɓ
e baki aunty haj
ara tayi kafin tace "ku jira ku wuce da ita muna zuwa"
Gaba
ɗ
ayan su jikin su yayi sanyi ganin yarda fara'ar su ta
ɗ
auke lokaci ƙanƙani ta koma yaƙe
Farat
ɗ
aya umma babba ta fara hasashen akwai matsala tsabar ƙwarewarta asa ido
Suna nan a zaune ba
bu wanda a cikin su yayi yunƙurin yin sallar balle har su ta
ɓ
a kayan
ciye-ciyen da aka jera musu
Mumtaz kam kanta na a cikin hijabi, gaba
ɗ
aya ta nemi nutsuwarta ta rasa, tsananin fa
ɗ
uwar
gaban datake ji ya zarce na ko wani lokaci gaba
ɗ
aya ra kasa sukuni
.
Aunty hajara da wata ƙanwar su suka iske mami a a
ɗ
aki ta ha
ɗ
a goshin ta da bango
Idon nan nata ya ka
ɗ
a yayi jajir
Kallon su kawai tayi tama kasa cewa komi
Amma kallo
ɗ
aya zakai mata ka gane tana cikin tsananin
ɓ
acin rai
Dafa kafa
ɗ
ar ta aunty hajar
a tayi tace "Meye mafita?"
Cikin karayar zuciya tace "ban sani ba aunty hajara, gaba
ɗ
aya tsanar yarinyar ta gama rufe ni,
banji ko ta zauna da khalid zanso ta ba, kuma ba zan ta
ɓ
a sakin jiki da ita a cikin zuri'ata ba"
Gya
ɗ
a kai aunty hajara tayi, t
ana ƙara jinjina wannan al"amari a cikin ranta
Can mami ta sake fa
ɗ
in "Ɗa
ɗ
aya tilo da Allah ya bani nake saka ran samun zuriya me yawa
daga tsatson shi kuma ya jarbce shi da auren
ɓ
arauniya, wasu kalar ƴaƴa zata haifa mishi
kenan ni ƴasu?"
Ta fashe da
kuka tana sake hango yarda mumtaz ta
ɗ
auki abin hannun nan
Cike da jimami aunty hajara tace "dole khalid ya san wa ya aura gaskia, kuma tun farko inda
ansan haka halin ta yake bazamu tama yarda ya aure ta ba, kuma in kika kalli yarinyar bazaki
ta
ɓ
a cewa z
ata aikata ba"
Zama mami tayi ha
ɗ
e da dialing no
ɗ
in khalid
Ringing biyu ya
ɗ
aga,
Kafin yayi magana tace "kazo yanzun nan ka same ni"
Har ya bu
ɗ
e vaki yace "lafia mami?" yaji ta tsinka
Da
ɗ
an mamaki a fuskar shi ya kalli kamal yace
"Muje, mami na ki
ra na"
Suna a mota dama, daga inda suke zuwa gidan ba wani tazara, cikin minti biyar suka ƙarasa
ƙ
ofar gidan
Gab da ze shiga gidan ya faruk yayi mishi fitila
Dawowa khalid yayi, saitin ƙofar ya tsaya,
A hankali ya faruk ya sauke glass
Cike da fara'a kh
alid ya miƙa mishi hannu suka gaisa, sannan ya faruk yace "In ka shiga kace
musu muna jira fa suyi sauri"
Still da fara'ar shi yace "yanzu kuwa, ai yakamata ace sun gama komi zuwa yanzu, ina zuwa"
ya juya zuwa cikin gidan.
Direct
ɗ
akin mami ya nufa,
yana shiga yagan su wani iri
Da fara'ar shi ya shiga, amma ganin yanayin da mamin shi ke a ciki yasa jikin shi yin sanyi
Jiki a mace ya samu waje ya zauna ha
ɗ
e da fa
ɗ
in "me ya faru mami?"
Ganin shi da mami tayi yasa idanun ta sake cikowa da ƙwalla dan b
ata so yaji kalar
ɓ
acin ran
da take ji a yanzu, kuma abu ne da bazata ta
ɓ
a iya
ɓ
oye mishi ba sam
Cikin ƙagara sa kuma tsoro da yafara kama shi yace "Dan Allah ku fa
ɗ
a min meke faruwa, na
fara jin tsoro wallahi"
Kasa magana kowa yayi, se can mami tace "In
a zuwa" ta tashi ta fice
Palon da aka aje su mumtaz ta nufa
Ciki-ciki tayi sallama, tukun tace "zaku
ɗ
an bani aron yarinyar ku pls"
Rassa, haka mumtaz taji a ƙirjin ta, bama ita ka
ɗ
ai ba har su goggo safiya seda suka ji maganar
mami wani banbaraƙwai da
ita, ba kara sam a maganar ta
Jin kowa yayi shiru ne yasa umma babba tace "Tashi mana mumtaz" ta yunƙura ra kamota
kamar da gaske
Ganin umma babban zata taso mumtaz yasa mami tace "Da kin zauna hajiya, ita ka
ɗ
ai muke
son gani"
Baki sake kowa ke bin ma
mi da kallo, gaba
ɗ
aya ta sauya ba kamar da suka shigo ba, yanzu
har wani hare-hare take da kuma maganganu na gadara
Cak mumtaz ta tsaya taƙi yarda ta bi mami, gaba
ɗ
aya tsoro ya gama rufar mata
Ba ganin fuskar ta take ba, amma ji take kamar ta san mur
yar kuma ta rasa a inda tasan
muryar.
Mami har ta kai ƙofa ta waigo jin mumtaz bata biyo ta ba
Ganin haka yasa ta dawo da baya tace "wanda suka fi kusanci da ita mutum biyu suzo muje
A fili umma babba tace "yau ko mun kawo kanmu gidan iko"
Goggo safi
ya da itama zuciyar ta na gaf, kawai tana basarwa ne ta miƙe tace "muje to"
Umma babba tayi tsalan tace "ai ba kyaje ke ka
ɗ
ai ba yaya safiya, muje na rakaku nima"
Suka saka mumtaz a tsakiya suka bi bayan mami da tayi gaba
Har cikin bedroom
ɗ
inta taja
su
Khalid na ganin mumtaz a tsakiyar su goggo safia ya miƙe tsaye, da fara'a yace " sannun ku
gaggo, bisimillah ga waje"
Ya tashi daga kujerar da yake umma b da goggo safiya suka zauna
Ganin an bar mumtaz a tsaye yasa ya janyo mata kujerar gaban mudubi
Ganin taƙi zaman, kuma a cikin iyayen nashi ba wanda yayi yunƙurin cewa ta zauna yasa ya
rufe idon shi ya kama hannunta ya zaunar da ita,
Sannan ya tsaya ta
ɗ
an saitin ta, da gangan ya rinƙa taka mata ƙafa yana mata waiwayi.
Jin shuru kowa ya kasa mag
ana yasa goggo safiya fa
ɗ
in "To mu kin ƙira mu bakuce komi ba ga
lokaci na tafiya dare na da
ɗ
a yi"
juyawa mami tayi ta kalli aunty hajara tayi mata signal da ido ta fara magana
Gyaran murya aunty hajara tayi kafin tace " faruk da kai zan fara"
Gyara t
sayuwa yayi ya fuskance ta da kyau, dan wannan abun sabo ne a idon shi shikam
Shiru ta
ɗ
anyi sannan tace "ku gafarce ni akan abinda zan fa
ɗ
i hajiya, amma gaskiya an ha'inci
ɗ
anmu da ba'a sanar da shi cikekken halin ƴarku ba!"
Duuuuuum, haka ƙirjin mumt
az dana khalid da goggo safiya kai harma dana umma babba ya
bada wannan sautin a kusan tare
Da sauri khalid ya kalli yayar baban nashi yace "Wannan wace irin magana ce aunty"?
Goggo safiya ta ƙanƙance idanun ra tace "Me kike nufi da an ha'inci
ɗ
anku?
?"
Gyara zama sosai ta sake yi sannan tace "eh hakan dai nake nufi, an ha'inci
ɗ
anmu, kun san
sarai ƴarku na
ɗ
an hali,baku fa
ɗ
a mana ba, da akazo neman auren ta ai se ku fa
ɗ
i ba wai ku
ɓ
oye ba, daga baya se anyi abu ta yi halin a inda ze tonu azo ana ka
i ruwa rana, ana wallahi
tallahi"
Bama ta kai ƙarshe ba mumtaz ta bu
ɗ
e fuskar ta tana bin kowa dake palon da kallo har idonta
ya sauka akan mami da se a yanzu ta tuna da inda ta santa
Goggo safiya da umma babba kuwa a kusan tare suka miƙe tsaye,
salati
suka hauyi ha
ɗ
e da kallon aunty hajara da mugun mamaki da al'ajabi
Rai a
ɓ
ace goggo safiya tace "wannan wani kalar sharri ne daga kawo yarinya?
Umma babba tayi caraf tace "bayan sharri harda cin fuska ma wannan ai"
Khalid kam jin mugun kalamin bakin
auntyn nashi yasa shi ƙamewa a wajen, ido jajir yake
kallon mamin shi da sauran, sam ya kasa cewa komi banda rawar le
ɓ
e dayake faman yi
Jiki a mace mami ta kalli mumtaz da gaba
ɗ
aya bata san a wani kalar yanayi take a ciki ba tace
"Ya kike da suna, mug
a abun hannun ki"
Gaba
ɗ
aya kallo ya koma kan mumtaz datake ta muƙumuƙu da hannuwa a cikin hijabi
Da sauri
ɗ
ayar ƙanwar mamin tace "zata cire ne fa"
Tsabar zuciya yasa goggo safiya matsowa gaba mumtaz ta yaye hihabin ta,
Aikuwa se gashi tana ƙoƙarin ci
re abun hannun
Khalid na tozali dashi yayi baya baya kamar ze fa
ɗ
i, Allah ya temakeshi bango yayi mishi waigi
da ya sha ƙasa
Finciko abin hannun goggo safiya tayi kafin tace "wannan abun kike nufi ko me?"
Gya
ɗ
a kai mami tayi, hannu ta miƙa da niyar
kar
ɓ
a ta fasa, can tace
"Kaf ƙasar nan ciki da kewayen ta wannan abun hannun ne kawai, ba zaki ta
ɓ
a samun kalar shi
ba,
kai ko irin shi banjin zaki samu ba
Ga
ɗ
on shi naci daga wajen mahaifiya ta, itama daga wajen tata mahaifiyar ta gajeshi,
Bama wannan
ba,
har sanda ƴarku ta saci abin nan ina da videon ta,
maganar gaskiya inda na san wannan ce yarinyar da
ɗ
ana ze aura bazan ta
ɓ
a bari ba,
ba wai dan yana da muhimmanci a waje na ba,
se dan ba zan ta
ɓ
a bari na ha
ɗ
a jini da jinin sata ba"
Dafe ƙirji u
mma babba tayi
A yayin da goggo safiya kuma ta saki abin hannun a ƙasa tana wa mami kallon tuhuma da
kuma tsantsar rashin mutunci
Idon mumtaz kam ya gama soyewa, bakin nan ya bushe tsabar rashin isheshshen miyau a
bakinta
Khalid kam gaba
ɗ
aya ya lul
a tunanin maganar da sakina ta fa
ɗ
a mishi akan mumtaz kwanakin
baya.
Ido jajiri goggo safiya ke kallon videon da mami ke nuna mata
Umma babba ta gama yarda da sadaƙarwa, tunda har ga Allah bata yarda ba daga farko seda
taga videon tukun
Mumtaz na na
n zaune idon ta a ƙasa tana kallon abun hannun da goggo safiya ta wurgar
Jiki a sanyaye ta duƙa ta
ɗ
auki abin hannun ta matsa har gaban mami ta tsugunna
Se a sannan idanun ta suka kawo ruwa, murya na rawa tace "ki gafarce ni mami, kuma ki yafe
min, sanna
n dan Allah ku bani dama ta biyu karki yanke hukunci cikin
ɓ
acin rai, wallahi sata ba
halina bane, haka nan na tsinci kaina da kwa
ɗ
aituwa da abun mutum in na gani"
Wani mari me ra
ɗ
a
ɗ
i goggo safiya ta yarfa mata da ya hanata ƙarasa maganar data faro
Cik
in tsananin fushi tace "Da gaske bayan wannan ma kin ta
ɓ
a
ɗ
aukar abun wasu mumtaz?"
Kafin tace komi khalid shima cikin tsananin
ɓ
acin rai yace
"Munafuka halinta ne wallahi, ni kaina tamin sata amma na kasa yarda cewa itace saboda
yardar dana mata, sannan
banyi mamakin satar da kike ba tunda dama duk me bin maza
bazaka ta
ɓ
a rasa shi da ƴan
ɗ
auke -
ɗ
auke ba"
Ido a waje kowa ke kallon khalid jin abinda yace
Ita kanta mumtaz jin maganar khalid ba ƙaramin ƙaraa saka ta wani mawuyacin halin yayi ba
Amma k
almar bin maza da yace yasata saurin fa
ɗ
in "Kar kayi min sharri khalid, eh tabbas
nasan ni na
ɗ
auki agogon ka a airport, amma kar ka ƙara da abinda baka da tabbas akai"
Kamar ze maketa ya matso, da sauri mami ta riƙe shi, yace "Tunda baki da kunya ai zaki
fa
ɗ
i
hakan, kuma in kowa yayi maki ƙarya ina jin jinin ki SAKINA bazata munafurce ki ba"!
Mumtaz tace "SAKINA"!
Fashewa da kuka khalid yayi ya rungume mami da itama gata nan dai
Cikin kuka yace "wallahi mami bayan sata har maza take bi, ƴa'uwar ta mu
samman takirani ta
sanar dani amma ban yarda ba se yanzu, wallahi mami ba zan yarda da rufa-rufar da akayi min
ba se na bi kadi na"
Goggo safiya da umma babba kam basu da bakin magana tunda har mumtaz ta amsa da bakin
ta
Kunya kam ta gama saka su a cik
in ta, dan ji suke ina ƙasa take su shige
Jiki a mace umma babba tayi hanyar ƙofa ta fice, goggo safiya bata da wata mafita itama tabi
bayan ta
Suka bar mumtaz a
ɗ
akin a tsugunne riƙe da ƙirji.
Waigowar da khalid zeyi ya ganta durkushe, a mugun fusa
ce yace
"Ki tashi ki bisu kafin su bar gidan nan, dan wallahi bazaki kwana a gidan nan ba"
Da sauri mami tace "kull kalid, bana son ka sake furta komi"
Da ƙyar mumtaz ta lalla
ɓ
a ta miƙe itama ta fice
Umma babba cikin ƙarfin hali tace ma sauran mutane
n da suka zo tare su taso su tafi
Goggo safiya kan waje tayi tana kuka kashir
ɓ
an.
Ya faruk na hangota ya sakko ganin yarda ta fito a firgice ga kuma kuka
Gaban mota ya bu
ɗ
e mata ta shiga, kafin yace "Halan haka kika barota itama tana ta kukan
ko?"
Ba
wan Allah besan abinda ke faruwa ba
🥹
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
LAUJE CIKIN NAƊI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NAƊI
WATTPAD@ZAINAB
FALALU8
Pg61-62
Kukan goggo safiya yaso ba ya faruk dariya,
Yarda ta aza hannuwan ta duka biyu a kanta ka rantse da Allah wata gagarumar mutuwa akayi
mata
Ganin bata da niyar magana ga kukan dake ƙara yawa yasa shi ficewa a motar, ha
ɗ
i da hango
su umm
a babba da fitowar su kenan.
Ganin jikin umma b a sanyaye itama kamar warce ta yi kuka yace "lafiya dai ko umma"
Murmushin takaici tayi tace "da sauki dai"
Bata gama rufe baki ba suka ga fitowar mumtaz da gudu tayi hanyar titi
Daga cikin mota g
oggo safiya ta hangota, a guje ta fito itama
A ru
ɗ
e goggo safiya ke fa
ɗ
in
" ku bita kar tayi wani wajen, faruk ku bita, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! ku bita bata cikin
hayyacin ta"
Shima a ki
ɗ
ime yace "wacece me akayi mata"
Kwata kwata beyi t
unanin mumtaz bace tayi wannan fecewar
Umma babba ma a
ɗ
an ru
ɗ
e tace "mun shiga uku, muntaz ce fa"
Umma b bata kai ga rufe baki ba ya faruk ya kwasa da gudu yabi bayan ta.
Kamal abokin khalid dake jiran shi a mota, jin ana a bita mumtaz ce, yayi sau
rin fitowa ya mara
ma