Showing 6001 words to 9000 words out of 88589 words

Chapter 3 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

SAMUN UPDATE AKAI-AKAI

😎

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

W

ANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg5

Seda yaji mama na sauke ajiyar zuciya akai-akai tukun ya bu

ɗ

e baki a hankali kuma cike da

rarrashi yace

"Kiyi haƙuri ina a kan umarnin hajiya ne, abu

ɗ

aya na sani shine komi yana

da lokaci"

Kasa cewa komi mama tayi, sema

ɗ

an zamewa data yi anan kan kujerar ta kwanta ha

ɗ

e da

lumshe idanun ta.

shayin da Abba ƙ be ƙarashe sha ba kenan, shiru yayi yana ci gaba da tunane tunanen da suka

aure shi tun shekarun baya.

WASHE GARI

A

bba ƙ na zaune a

ɗ

an madedecin palon shi na sama inda ba kowa ke shigar shi ba

Hankalin shi da na mama ya tafi ga tafsirin da akeyi a sunnah tv,

Baka jin motsin komi sena tv, se kuma air con da take aiki

Kusan 1hr suna sauraron tafsirin kafin a gama

Sama-sama suke

ɗ

an ta

ɓ

a hira, can Abba ƙ yace

"Miƙo min warcan yawar"

Tashi mama tayi ta

ɗ

akko mishi duka wayoyin a inda ya aje ta kawo mishi

Yana kar

ɓ

a kai tsaye dialing no

ɗ

in ya faruk yayi.

Fitowar ya faruk daga wanka kenan yaji ringing



ɗ

in wayar shi

Ganin sunan Abba ƙ a kan screen

ɗ

in wayar yana yawo yasa yayi saurin

ɗ

agawa ya kara a

kunne ha

ɗ

e da sallama

Abba ƙ najin ya

ɗ

aga yace

"In baka komi kazo ka same ni a palona"

Cike da girmamawa ya faruk yace

"To Abba"

Yanayin zafin d

a ake tsugawa yasa ko mai be shafa ba,

roll on kawai ya shafa se body spray, tukun ya saka kayan shi ya fice zuwa kiran da Abba ƙ yayi

mishi

Tunda ya fito daga

ɓ

angaren su na samarin gidan Hafsata ta hangoshi ta windown

ɗ

akin mama

Kamar zata kifa w

ajen saurin juya tace

"Umma, zo ki gani"

Fuska a

ɗ

aure Umma babba tace

"me zan gani?"

Da sauri hafsat ta sake cewa "ze shige wallahi"

Da

ɗ

an sauri umma babba ta ƙaraso jikin windown itama, akan idon ta ya faruk ya ƙarashe

shigewa part

ɗ

in Abba ƙ

Ƙ

wata tayi ta koma ta zauna, fuskar ta ba yabo ba fallasa tace

"Bani waya ta hafsat"

Juyawa hafsat tayi ta

ɗ

akko mata wayar, har ta miƙa mata ta tsaya tace

"karki kira shi umma"

Kallon ta umma Babba tayi tukun tace

"wa kenan?

Dariya Hafsat t

ayi, wani lokacin halin umma babba mamaki yake bata, wani lokacin kuma dariya

Kafe tan da ido da umma b tayi yasa tace

"na sha ya faruk zaki kira ai"

Tsaki umma b tayi taci gaba da danna wayar hannun ta.

Mumtaz na kwance taƙi tashi tayi komi w

ai azumin yau na bata wahala taji sallamar ya faruk

A guje Mumtaz ta miƙe tayi hanyar

ɗ

akin su, sam ta mance da yunwar data ce tana ji

Tana shiga ta banko ƙofar da ƙarfi ta mur

ɗ

a key tana maida numfashi da ƙyar

Gaba

ɗ

aya seda hankalin su sakina ya

dawo kanta, har altine dake kitchen seda ta leƙo jin

ƙ

arar ƙofar da aka buga

Karka

ɗ

a kai ya faruk yayi, can ƙasan zuciyar shi yace

"Zanyi maganin ki, da gangan kenan kika ƙi zuwa kiran da nayi miki"

Sama-sama ya amsa gaisuwar su sakina, tukun ya n

ufi stairs

ɗ

in da ze sada shi da palon Abba

ƙ

.

Ya jima sosai a wajen Abba ƙ kafin ya sakko, da ka ganshi kasan ranshi a mugun

ɓ

ace yake,

amma in bakai mishi farin saniba ba lale ka fahimci hakan ba.

yana shiga

ɗ

aki ko zama beyi ba, wayar shi ya

ɗ

auk

a da niyar kiran Ahmad

Missed calls

ɗ

in Umma b ya gani kusan biyar,

Saka wayar yayi a aljihu ya juya ya sake fita zuwa part

ɗ

in Umma b.

Har bedroom

ɗ

inta ya same ta, tana zaune riƙe da carbi a hannun ta tana ja yayi sallama ya

shiga

Zama yayi kan k

ujerar dake kallon gadon ta, Hafsat na zaune akan 1 seater dake kusa da

window tana duba handout

ɗ

inta, kai kace gaba

ɗ

aya hankalin ta na ga handout

ɗ

in, da yake ya

faruk yasan halinta sarai, kuma yasan umma b babu ruwan ta duk maganar data ga damar fa

ɗ

a

z

ata fa

ɗ

eta koda kuwa a gaban ƙannen shi ne

Fuska a

ɗ

aure yace

"Tashi kiba mutane waje"

Tasan sarai da ita yake,

Da sauri ta hau tattare takardun ta tanayi tana zum

ɓ

ure-zum

ɓ

ure ta fice a

ɗ

akin

Seda yaga ta fita tukun yace

"Umma gani"

Juyawa t

ayi ta ajiye carbin hannunta ta fuskance shi da kyau,

Seda tayi gyaran murya tukun tace

"Tun last week nake jiran naga saƙon da kace amma shiru, banji daga gare ka ba"

Murmushi ya faruk yayi, a ranshi yana fa

ɗ

in

"Taga shiga ta part

ɗ

in Abba ƙ kenan"

Kafin yayi magana ta

ɗ

ora da

"Ni ba shiru na kira ka kayi min ba faruk, ko manzon Allah (SAW) yace uwa tana gaba da kowa"

Cike da kulawa ya faruk yace

"Haka maganar ki take umma, ban mnta da saƙon ba, zuwa anjima nake sa ran za'a kawo se a

fitar

ma da kowa na shi dana mutanen shi"

Ta

ɓ

e baki umma b tayi, kamar ba zata ce ƙara cewa komi ba, can dai tace

"In dai kana son ganin farin ciki na, to tabbas a fara girmama ni kafin wa

ɗ

an da ke wahalar da

kai da sunan nuna kulawa"

Shiru ya faruk ya

yi ya sunkuyar da kan shi ƙasa, yana jin maganar da umma b keyi wani iri

Seda ta kai ƙarshen maganar ta tukun yace

"Toh, mu kasance masu yawan kyautata zato umma"

Da mamaki umma b tace

"Fassara abinda kk nufi faruk"

Murmushi ya sake yi, sannan yac

e

"Umma kenan, bari inje kar in rasa jam'i"

Kafin ta sake magana ya fice daga

ɗ

akin ranshi a jagule.

Aljihun shi ya laluba yaji ko da key

ɗ

in motar shi a jiki

Tsaki yaja jin be jishi

ɗ

in ba, part

ɗ

in su ya koma domin ya

ɗ

akko, yana shiga su mus'ab

na

ƙ

oƙarin fita,

Kauda kai gefe mus'ab yayi yace

"barka da rana ya faruk"

Ko kallon shi beyi ba, har ya tura ƙofar

ɗ

akin shi ze shiga ya waiwayo yace

"Ku kawo min passport

ɗ

inku kai da Ahmad yanzun nan".

Ya ƙarashe shigewa

ɗ

akin.

Ya faruk na

shigewa suka kalli juna shi da Ahmad

Murya ƙasa-ƙasa mus'ab yace

"mu gudu wallahi"

Tsaki Ahmad yayi yace

"Ba inda zamu, mu kai mishi ya gani, nasan in yaga yaune tafiyar ze bamu kayan mu"

Shiga

ɗ

akunan su suka yi suka

ɗ

akko passport

ɗ

in su,

Mus

'ab na fitowa ya miƙa wa Ahmad na shi yace

"ka kai ni bazan shiga ba"

Ansa yayi ya ha

ɗ

a da nashi, knocking ƙofar

ɗ

akin yayi

Seda ya bashi izini tukun ya shiga

Tsaye yayi bayan ya miƙa mishi passport

ɗ

in yana jira ya gama dubawa ya bashi

Duk da ya

faruk yasan me Ahmad ke jira hakan be hana shi fa

ɗ

in

"Tsayuwar me kake yi kuma?"

Ido waje Ahmad yace

"ya faruk baka date

ɗ

in bane?"

Kan gado ya wurga passports

ɗ

in ya miƙe tsaye bayan ya

ɗ

auki keys

ɗ

in shi, da ido ya faruk ya

nuna ma Ahmad ƙofar

fita

Ba musu ya juya sum-sum ya fice, ran shi baƙiƙƙirin

Akan idon su ya faruk ya rufe ƙofar shi ya wurga keys

ɗ

in shi a aljihun wandon shi yayi gaba

abinshi ya barsu da ƙamshin shi me da

ɗ

in gaske.

SHARE PLS

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg6

Rai a

ɓ

ace mus'ab yace

"wannan ai mulkin kama karya ne wallahi,

na gaji ƙarar shi zan kai wajen umma b wlh" yayi

gaba a fusace ze fita

Da sauri Ahmad ya damƙo shi, murya ƙasa-ƙasa yace

"Baka da hankali mus'ab ya faruk

ɗ

in ne zaka kai ƙarar shi?

Malam ka dawo hankali ka"

Banda huci babu abinda mus'ab keyi

H

annun shi Ahmad ya kamo suka fito harabar gidan

Suna fitowa suka yi kici

ɓ

us da ya faruk zaune a kan boot

ɗ

in motar shi waya kare a kunnen shi

Kallo

ɗ

aya yayi musu ya kauda kanshi gefe yaci gaba da wayar shi

Har sun gota shi Ahmad ya sake yin ƙasa da m

urya yace

"Ko dai muje mu bashi haƙuri ne?"

Tsaki Mus'ab yaja yace

"wallahi ba zanje ba, sedai kai kaje"

Yana gama maganar yayi gaba fuuu kamar wanda ze tashi sama.

Murmushi kawai ya faruk yayi, dan sarai yaji me mus'ab yace.

Mus'ab ne ya fara

shiga part

ɗ

in su fuska a

ɗ

aure yana wani ciccin magani

Sakkowar mama da Abba ƙ kenan suka gan su a tsaye cirko-cirko kamar wasu zakaru

Rai a

ɓ

ace mama tace

"Lafia kukai mani tsaye a palo?"

A fusace mus'ab yace

"Gaskiya mama an fara saka mana id

o a cikin gidan nan, kuma gaskiya ba zamu

ɗ

auka ba"

Ba mama ka

ɗ

ai ba, hatta Abba ƙ dake tsaye seda yaji wata mummunar fa

ɗ

uwar gaba ta

ziyarce shi jin furucin rashin

ɗ

a'a a karo na farko daga bakin

ɗ

an nasu me kunya da tsananin

biyayya gare su"

Kafin

Abba ƙ ya bu

ɗ

e baki yayi magana mama ta rigashi fa

ɗ

in

"Mus'ab me kake nufi da an fara saka muku idanu?

Mu iyayen ku ne ke saka muku idanu ko kuwa me kk nufi?"

Ta ƙarashe maganar tana zaro mishi idanun ta da suka ka

ɗ

a suka yi jajir.

Watsa hannayen s

hi yayi alamun oho

ɗ

in nan, sannan yace

"Ai ba se na ambaci suna ba mama, kawai dai ku dena

ɗ

aure ma ya faruk ƙarƙashi yana mana

abunda yaga dama bayan mun kauce mun bar mishi komi da ya dace ace mune akai"

Cikin zafin nama mama ta sauke wa mus'ab wasu m

ahaukatan maruka a kumatun shi

Mumtaz dake zaune itama mamaki ya gama kashe ta na jin abunda mus'ab ke fa

ɗ

a,

kamar ƙiftawar ido taga tafiyar marin nan, muguwar zabura tayi taja baya tana dafe kuncin ta

kamar ita aka zabga wa marin,

Ahmad kuya ja da

baya yayi ganin yarda mus'ab ya samu tsarabar tagwayen maruka

Ido jajir mus'ab ke kallon mama, har wani huci yake

Abba ƙ kam dafe kanshi yayi ya samu gefen kujera ya zauna.

Ganin kallon da mus'ab ke mata yasa ta matso kusa da shi,

Cikin ƙaraji da

kuma fushi tace

"Kallon nan ba ze gamshe ni ba har se naji yatsun ka guda goma a fuskata tukun dan ubanka"

Dunƙule hannu mus'ab yayi, kamar ze kai wa mama duka, ya fasa ya fice daga palon a fusace,

a mugun firgice Ahmad yabi bayan shi

Mumtaz kuwa

ganin yarda komi ya birkice yasa tuni ta fara kuka tana wa mama

ɗ

an kira

Su mus'ab na fita mama ta juya da gudu ta koma sama

Tana shiga palon Abba ƙ ta fashe da kuka tana dafe kanta da take ji yana juya mata

Sunan Allah kawai take ambata jin yarda

numfashin ta ke neman gagarar ta gaba

ɗ

aya.

A daddafe Abba ƙ ya bi bayan ta, shima riƙe da kanshi.

A hankali altine ta koma da baya bayan ta sakayo ƙofar kitchen

ɗ

in tana sauke ajiyar zuciya.

Se wajen bayan la'asar mama ta sakko, da ka kalle ta kas

an bata cikin nutsuwa, ƙarfin imaani

ne kawai ke riƙe da ita

Tsabar yarda ta sha kuka yasa muryar ta bata wani fita can sosai,

Ɗ

akin su Mumtaz ta nufa, tana shiga ta iske ta kwance akan darduma bacci ya

ɗ

auke ta

Seda mama ta gama ƙare ma

ɗ

akin kallo t

ukun ta ta

ɓ

a mumtaz tana kiran sunan ta

Seda tayi da gaske kafin mumtaz ta haƙura da baccin ta tashi zaune

A muryar bacci tace

"Wallahi ina jin azumin yau mama"

Juyawa mama tayi zata fita tace

"sannu uwar raki, ki taso ki taya Altine aiki bana jin

da

ɗ

i"

Ta ƙarashe ficewa.

Seda Mumtaz ta sake

ɓ

ata lokaci kafin ta fito zuwa kitchen inda Altine ta fara aikin abincin bu

ɗ

a

baki.

BAYAN AN SHA RUWA

Wajajen tara da rabi na dare, ya faruk na kwance yana ƙara nazarin maganar da suka yi da

mama da k

uma Abba ƙ, abun na ƙara

ɗ

aure mishi kai matuƙa

Waigawa yayi inda ya watsa passport

ɗ

in su Ahmad yayi yaga suna nan

Daga can ƙasan ranshi yace

"Ƙila sunyi trying

ɗ

aukar abun su fa"

A hankali ya sauka daga kan gadon shi ya nufi inda laptop

ɗ

in shi ke

ajiye

Seda ya koma gefen gadon ya zauna tukun ya bu

ɗ

e

A hankali ya rinƙa kallon yarda mus'ab ke wani muzurai yana magana

Shiru yayi ya kafa wa screen

ɗ

in idanu yana tuna irin kunya da kuma biyayya na yaran,

Seda ya gama kallo tas, kamar ance ya duba w

asu vedios

ɗ

in da CCTV CAMERAr shi ta

ɗ

auka

A hankali ya rinƙa scrolling yana kallo,

Wata muguwar fa

ɗ

uwar gaba ce ta same shi a take

Hannun shi har rawa yake wajen maida vedion baya, me idanun shi zasu gani?

Mumtaz ce a lokacin da ta shigo

ɗ

akin shi

ta

ɗ

auki agogunan shi na diamond masu mugun

tsada

Tsayar da vedion yayi ya tashi da sauri ya nufi wajen safe

ɗ

in shi

Sanin ba me shigo mishi

ɗ

aki ne yasa be wani damu da rufe shi ba

Ilai kuwa, yana dubawa yaga babu wa

ɗ

an nan agoguna da ya gani a hannun

ta

Da baya da baya ya koma ya zauna ha

ɗ

e da maimaita sunan ubangiji

A hankali ƙwaƙwalwar shi ke tuno mishi ganin ta da yayi tana abubuwa irin na marasa gaskiya

Da ƙarfi ya runtse idanun shi yana hasasho kirkin Abba ƙ da kuma maman kanta, kusan kow

a

inuwar arzikin su yake sha a cikin gidan nan.

A bayyane yace

"Nata yafi muni akan nasu Mus'ab

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!! ya Abba ƙ da mama zasu ji in suka ji wannan mummunan

abun?" astagafirullah!"

A wannan dare ya faruk ya jima be rintsa

ba, gani yake kamar wasa kamar kuma a mafarki

abunda ya gani

Alwashi kala-kala ya

ɗ

auka a wannan dare, har barci mara da

ɗ

i yayi awon gaba da shi.

ALLAH YA ZAƁA MANA SHUWAGABANNI NA GARI.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

YAWAN COMMENTS, UPD

ATE AKAI-AKAI

😎

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg7

Kusan kwana biyu kenan ya faruk ke fakon

mumtaz da duk wasu motsin ta

So yake ko ta wani hali ya ritsata amma be samu zarafin yin hakan ba

Mumtaz kam kamar ta so ta

ɗ

ago ya faruk, sam taƙi yarda ta fita balle har ya ritsata, ko da

yaushe tana

ɗ

aki kwance

Da mama ta matsa akan zaman

ɗ

akin data

tsira, shine tayi ƙaryar ciwon kai ne ke damun ta

Shiyasa mamar ta rabu da ita ba dan ta yarda ba.

Zaune ya faruk yake a palon umma b yana dudduba tickets yana siya ma kowa

Fitowar Umma b kenan daga side

ɗ

in Abba b, da yake ita ke da girki shiyasa

bata yi ma ya

faruk titsiyan da ta saba mishi ba

Tana fitowa yana gamawa, cikin nutsuwa ya

ɗ

aga kanshi ya kalleta tukun yace

"Barka da fitowa umma"

Seda ta zauna tukun ta amsa da

"yauwa, kana nan ashe, su hafsa sun kawo maka kayan bu

ɗ

a baki ko?"

Idon shi akan screen

ɗ

in wayar shi ya amsa da "Nace a kai min

ɗ

aki na"

Ta

ɓ

e baki umma b tayi, so take tayi magana amma tana

ɗ

an jin shakkar yi

Can dai ta daure tace

"Halan kayi banbancin da ka saba yi?

Da mamaki ya faruk ke kallon mahaifiyar shi

, bece komi ba seda ya miƙe har ya kai ƙofar fita ya

ɗ

an dakata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login