Showing 48001 words to 51000 words out of 88589 words

Chapter 17 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

jikin ta

Sosai ta fuskance ta tukun tac

e "Wannan ba wani abu bane mumtaz, duk amarya a ranar auren

ta takan fuskanci abubuwa makamancin wa

ɗ

an nan da kike ji, daurewa ake da zaran an

ɗ

aura

auren zakiji kin dena ji"

Mumtaz tace "Amma mama jiya a wajen walima seda na tambayi Amal ko itama tanaj

in hakan

tace min a'a"

Shiru mama tayi can tace "ai shine nace miki ya danganta, ta yuwu ita ba kalar naki take ji ba,

wani daban take ji"

Bata sake cewa komi ba,

Seda maman ta sauya kaya tukun tace

"Maza kije kiyo wanka, ga akwatin kayan ki nan, za

n turo me kwalliyar zuwa palo se ki fito tayi

maki"

Ɓ

ata fuska mumtaz tayi tace "yau ba zanyi kwalliya ba mama"

Kai tsaye maman tace "zakiyi, zance ayi maki light one" ta juya ta fice tana amsa call.

Gida ta ko'ina ba matsaka tsinke, kowa ka gani

ya cike da murna da kuma fara'a

Wasu sunyi group ana ta fira wasu kuma suna ta harkokin su

Daga can gefe sautin waƙar gwanja ne ke tashi

Duk da ba rawa ake ba amma daga gani kasan sautin na kaima kowa

Ta

ɓ

angaren amare kuwa ko wacce daga cikin su t

a gaji da ha

ɗ

uwa

Babban palo aka ware musu su da ƙawayen su,

Sakina ce keta tarbar ƙawayen mumtaz dabata fito ba haryanzu

Sauƙinta

ɗ

aya ma ƙawayen nasu

ɗ

aya ne da Amal, amma ko wacce in tazo bataga mumtaz ba

se ta tambaya

Da dai Amal ta gaji da tamba

yoyin yasa ta janyo waya tayi dialing no

ɗ

in mumtaz

Ana tsaka da mata kwalliya call

ɗ

in Amal ta shigo,

Ganin an kusa gamawa yasa bata

ɗ

aga ba dan dama tasan ƙorafi ne.

Ta

ɓ

angaren angwace ba'acewa komi, in ka kalli wannan sekace yafi sauran kyau, da k

a kalli

wani shima se kaga kamar yafi wancan kyau,

Khalid na zaune kusa da kamal yana

ɗ

aure igiyar takalmin ƙafar shi

Waya kare a kunnen shi yana sauraren mami dake ƙorafin kar ya wuce wajen

ɗ

aurin auren ba

tare da sun biyo taga wankan shi ba

Murmushi

kawai yake zubawa, sannan yace 'na san yarda mamina ke sona da kuma son nayi

aure tabbas zata so ta ganni for the last time a matsayin saurayi kafin na zama ango kokuma

ince magidanci"

Dariya da salati a tare mami ta hau yi kafin tace "naji ka dai zo i

n ganka" tana gama fa

ɗ

in haka

ta ajiye wayar taci gaba da saka

ɗ

ankunne a

ɗ

ayan kunnen.

Khalid na aje wayar mami abokan shi suka hau tsokanar shi da mummys boy

Shidai murmushi kawai ya ke ta faman yi yana jin azalzalar ayi a

ɗ

aura auren nan ko ya samu

nutsuwar zucia.

*****

A mugun fusace uncle Abbas ya sauke ma Tk mari a duka kumatukan shi

Cikin zafin rai yanuna shi da yatsa yace " Har kai ka isa ka nuna min ga yarda zanyi a al'amura

na? tun jiya nake lalla

ɓ

a ka akan ka bari ina da shiri na amma k

a ƙi ji, na fa

ɗ

a na kuma fa

ɗ

a

mumtaz bata da wani miji da ya wuce kai a yau

ɗ

in nan saboda ina da tabbaci daga majiya me

ƙ

arfi, ohhh shine zakazo kana min barazana da zaka fa

ɗ

i gaske cewa ni na saka ka danne

Abubakar(Abba ƙarami) ka kashe shi, ko kuma ka s

anar mu muka saka a tsinke wayar burkin

motar shi?"

Cikin zafin rai ya ƙara matsawa kusa da TK dake ja da baya ya

ɗ

ora da "to da kayi babban

kuskure a rayuwar ka, kallo na kawai kake a matsayin mahaifi amma kai kanka kawar da kai ba

wani abu me wahala ban

e a waje na, sakarai shasha"

Still a cikin fushi ya juya gefen gadon

ɗ

akin hotel da ya kama saboda cinkoson mata a cikin

gida, ya janyo babbar farar leda me

ɗ

auke da farar shadda aciki

Wirga mishi ledar yayi kafin yace "kaje ka shirya, kuma karkayi wasa

da turaren da na baka ka

tabbatar da seka hango Abubakar(Abba ƙ) tukun zaka shafa a hannun ka, ka tabbatar da ko

yaya ne hannun ka ya ta

ɓ

a jikin sa kafin a

ɗ

aura auren, daga nan ka gama naka se kaja gefe

kayi kallo"

Duk da ya TK yaji marin da uban nashi

yayi mishi amma jin wannan bayanin ya wanke mishi

zuciya, ko ba komi yanzu ze nuna ma ya faruk yafi kusanci da Abba ƙ da kuma duk wani abu da

ya mallaka

Seda TK ya

ɗ

auki ledar tukun yace "sorry dad, nima ba da son raina nayi maganar ba" yana

gama fa

ɗ

in

haka ya juya ya fice ranshi fess.

KHALID

Ɗ

aya da kusan rabi ya shiga cikin gidan nasu inda shima a cike yake danƙam da mutane

Tunda ya shigo yaje gaishe gaishe

Gu

ɗ

a ta ko'ina se tashi take

Mami nadaga can ta jiyo gu

ɗ

ar mutane, da sauri ta tawo dan ta

san be wuce kalid

ɗ

in ne ya

shigo

Tana zuwa kuwa ta rungume shi ha

ɗ

e da fashewa da kukan murna da kuma tunowa da

mahaifin shi

Shi kanshi dauriyace kawai ya ara ya yafa ma kanshi, amma ƙiris da ya fashe da kukan

Mami na rungume da shi ta rinƙa jeho mish

i addu'oi mutanen kusa da ita suna amsawa

Ta jima a haka, kafin kamal ya matso kusa da ita yace "mami time ya kusa wallahi, 2pm ne

ɗ

aurin auren fa"

Da ƙyar dai ya zame kanshi daga wajen ta suka

ɗ

unguma zuwa babban masallacin dake

manne a jikin gidan amar

en.

Fotowar mumtaz kenan taji ana ta gu

ɗ

a a palon ƙasa, kamar ta fasa sakkowa take ji

Badan calls

ɗ

in da ƙawayen su keta auno mata ba da bazata sakko ba

ISMAT ƴar ƙawar mama da bata jima da isowa ba, dataga alamun juyawa mumtaz zatayi yasa

ta taro ta

, galla mata harara tayi kafin tace "Halin ki sak da na yaya mardiya wallahi, kuyi ta abu

kamar baku da gaskiya"

Mumtaz bata ce komi ba, dan tasan musu da ISMAT

ɗ

in Ummu ba riba shiyasa ta lafe a jikin ta

suka fara takowa

Tana sakkowa daidai nan taga mam

a ta rungume ya faruk da yasha galleliyar farar shaddar shi

da ta amsa sunan ta

Yarda yake sheƙi da walwali kwa rantse da Allah shine angon

Sakato Mumtaz tayi tana kallon su

Sam fara'ar fuskar mama taƙi

ɓ

oyuwa, gefen kumatun shi ta mangara tukun tace "k

a kyauta

daka dawo yarona, a jiki na naji kamar wani abu da na rasa ya dawo"

Dariya yayi yace "wallahi saboda ke na aje komi mamana nazo, daga tafiyata na gane baki so

hakan ba, shiyasa ni kuma nace dole nayi suprising ki"

Kafin mama ta sake magana t

a hango mumtaz, da sauri ta kamo hannun ta

Tsakiyar ita da ya faruk ta shiga sannan tace wa me hoto ya

ɗ

auke su

Haka camera man

ɗ

in nan yayi ta kashe su da hotuna

ISMAT kam wayar ta kunna itama tayi ta kashe su

Tajuddeen(me hoton) yace "Hajiya

ɗ

an fi

ta a yi musu au biyu"

Fita mama tayi, nan kuma tsakanin ya faruk da mumtaz aka tsaya kallon kallo

Ko a jikin Tajuddeen ya matasa kusa da su sannan yace

"yallabai matso kayi haka" ya nuna mishi ya dafa ta

Ganin zasu

ɓ

ata mishi time yasa ya

ɗ

auki hannun

ya faruk da kanshi ya

ɗ

ora a kafa

ɗ

ar mumtaz

data

ɗ

an sunkuyar da kanta

Ganin da sauran space a tsakanin su yasa ISMAT matsowa da sauri ta tura mumtaz jikin ya

faruk

Da yake Tajuddeen mayen hoto ne tuni ya samu ya hashaska su, kai kace shine mijin

Bay

an ya gama

ɗ

aukan su, ya faruk ya juya ya fice da sauri dan gaf ake da fara

ɗ

aura auren

Ɗ

ago kan da Tajuddeen zeyi yace "Kai ban ta

ɓ

a ganin angon da sukayi mugun dace da

amaryar sa ba irin wannan"

Daga mama har mumtaz seda suka ji wata fa

ɗ

uwar gaba dajin

furucin Tajuddeen me hoto

Ganin ba wanda ya bashi amsa yace "next, se suwa za'a

ɗ

auka"

ISMAT na dariya tace "muje ta can" sannan taja mumtaz suka ƙarasa ficewa zuwa babban

palon da amaren da kuma ƙawayen su suke.

Tunda ya Tk ya iso wajen yake kutsa

wa ya samu ya dangane da cikin masallacin

Duk inda ya saƙa be yarda Abba ƙ ya

ɓ

ace wa idanun shi ba

Cunkoso ne sosai a wajen, amma haka ya kurkur

ɗ

a har ya dangane da gaba gaba inda wakila

duka angwayen ke zaune

Can ta gefe ya hango Abba babba da Abba ƙa

rami se kuma uncle junaid yayan mama

Ta

ɗ

ayan

ɓ

angaren uncle Abbas da uncle ƙasim se ya faruk a gefen su da kuma dr jamal a

kusa da ya faruk

Kusa da Abba ƙ ya matsa mutum

ɗ

aya ne a tsakanin su, daga can uncle Abbas na kallon shi

ganin ya dangane da Abban

yasa shi lumshe idanun yana sauke ajiyar zuciya

Cike da kula ya Tk ya sunkuyar da kanshi tukun ya zaro kwalbar turaren daga cikin aljihun shi,

da ƙyar ya kwance ledar duk dai yana bi a hankali kar ya tama kayan shi

Yana samu ya kwance ledar ya bu

ɗ

e murf

in shima da ƙyar tukun ya tsiyaya turaren a tafun

hannun shi, ya riƙe kwalbar da ledar da kuma murfin a hannu

ɗ

aya

Tsabar mugunta seda ya wani runtse idanu tukun ya matsa a inda yake tunanin Abba ƙ

ɗ

in na

zaune, a wayance ya shafe wannan turare da ya zuba

kaf a jikin uncle junaid, wanda a tunanin

Tk a jikin Abba ƙ ya saka

Bu

ɗ

e idon da zeyi ya hango Abba ƙ ya matsa can wajen da liman ke sallah yana amsa waya

A mugun tsorace ya ja baya, tsautsayi da baya wuce lokacin shi, aikuwa sauran turaren ya kife

a ji

kin ya Tk

Tsaf akan idon uncle Abbas da hankalin shi yafi na Tk tashi

A mugun tsorace uncle Abbas ya miƙe tsaye, har uncle ƙasim na tambayar sha da "lafia?"

Ko amsa be bashi ba, yafara ƙoƙarin cinma Tk dayayi mutuwar tsaye anan inda yake

Kafin uncle

Abbas ya ƙarasa wajen Tk ya fara jin juyawar kai da kuma

ɗ

arsuwar abu a zuciya

Ko tunani na biyu beyi ba ya matsa can kusa da Abba babba

Abba Abba na ganin shi yace "ya akayi ne Tk?"

Kanshi a ƙasa yace "Inaso ka nemar min auren sakina a hannun mahaifin

ta uncle junaid Abba

b"

Da mamaki Abba b ke kallon shi, bama shi ka

ɗ

ai ba har sauran dake gewaye a wajen ma sunyi

mamaki

Uncle junaid na gefe idon shi sun ka

ɗ

a sunyi jajir, ga wata muguwar azalzala da yake ji a cikin

ranshi

Uncle Abbas na ganin an t

saya saurarar Tk ya koma kawai ya zauna, dan yasan tunda

tsautsayi yasa har turaren ya ta

ɓ

a shi to ba makawa se an

ɗ

aura auren

Amma inda zaku duba kuga a wani irin yanayi zuciyar shi ke a ciki se kun firgita da mugun

baƙin da zaku gani.

Wasa-wasa magan

a ta zama babba,

Uncle junaid da kanshi ya amsa da ya ba Tk auren sakina

Ya faruk da gayya ya cire sadaki ya biya ma Tk

Har aka

ɗ

aura auren Tk da sakina mamaki be bar zukatan kusan kowa dake wajen ba

Da gangan ya faruk yace a fara

ɗ

aura na Tk dan ba'a

san abinda ubangiji ya

ɓ

oye a ciki ba

Aikuwa nasun aka fara

ɗ

aurawa, sannan aka

ɗ

aura na hafsa se Bilkisu sannan Amal se najwa

Kafin a

ɗ

aura auren mumtaz ya faruk ya sa

ɓ

ar ya bar wajen cike da ƙunar zuciya da rashin

sanin abun yi kuma.

ALHAMDULILLAH au

re ya

ɗ

auru tsakanin khalid safwan da amaryar sa mumtaZ Abubakar

Haka maroƙi yayi ta kururuwar fa

ɗ

ar sunayen angwayen da kuma amaren

Khalid da suke tsaye ta can ya lumshe ido ha

ɗ

e da godiya ga ubangiji jin an

ɗ

aura

Jikin shi har rawa yake wajen ciro waya

r shi yayi dialing no

ɗ

in mumtaz.

HMMMMM, AKAWAI FA LUKUTAR MASIFA JAMA'A!!!!!!

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg55-56

Mummy na cikin jama'a taga uncle Abbas ya shigo fuuuu kamar ze tashi sama

gaisuwa da mutane ke masa ko kallo basu ishe shi ba yayi ciki

Da mamaki mummy tabi bayan shi, sanda ta je har ya kul

le ƙofar bedroom

ɗ

in shi

Tsaye tayi a bakin ƙofar tana so ta gano abunda ya

ɓ

ata wa mijin nata rai har haka

A hankali ta fara kiran sunan shi tana ƙwanƙwasa ƙofar ya bu

ɗ

e

Cikin tsananin fushi da hargowa uncle Abbas yace

"Wallahi da zaran kin ƙara ta

ɓ

a ƙofar nan a bakin auren ki!!!"

A mugun bazata mummy taji furucin

Sakato tayi tana jin yarda bugun zuciyarta ya ƙaru daga jin furucin sa

Da yake tasan halinn zuciyar shi, a ranta tace "yanzu haka abinda akayi mishi be taka kara ya

karya ba yake wannan

ɓ

acin ran," dawayewa tayi ta ja ƙafafuwanta ta bar wajen ta koma wajen

mutanen ta.

Tunda uncle Abbas ya kulle kanshi a

ɗ

akin yake buga number malamin nasu,

Busy kawai ake ce mishi, amma ya ƙi haƙura ya manne wuta, da ta tsinke ya maida wani, daga

ƙ

arsh

e ma akace wayar akashe take.

Wurgi yayi da wayar sannan ya dafe kanshi da hannu bibbiyu ya kifa goshin shi a jikin bango ya

runtse idanu

Da ƙarfi ya ce "no! bazeyuwu ba billahillazi, ba zan

ɗ

auki asara ba ban kuma santa ba" the way

yake magana da ƙarfi

badan hayaniyar ƴan biki ba da babu abinda ze hana a ji shi.

Ganin yana neman zarewa a

ɗ

an ƙanƙanin lokaci yasa ya janyo drower gefen gado ya zaro

kwalin sigari ya bu

ɗ

e ya hau kunna musu wuta yana zuƙewa

A ƙanƙanin lokaci ya zuƙe kwalin tas sannan ya far

a samun

ɗ

an sukuni a ranshi.

Amare da ƙawayen su suna a nan anata shewa

Amal ta shigo palon da gudu tana haki

Kusan kowa kallon ta yake da mamaki

Hafsat ce tayi tsalan tace "oh Allah ya kyauta miki kedai, kar ki manta kin dai zama matar aure

tun

ɗ

az

u"

Dariya da shewa sauran suka saka, banda mumtaz data kafe ta da ido

Seda Amal ta zauna ta mayar da numfashin gudun data kwasa tace "Gulma da

ɗ

umi

ɗ

umin ta

na kwaso yasin"

Bata jira amsar su ba ta

ɗ

ora da "Ya TK shima ya angonce"

Ido a waje Najwa

tace "Amma ba ya Tkn da na sani ba ko?"

Dariya sosai Amal keyi bayan ta kalli sakina dake ta wani ta

ɓ

e baki irin ko'ajikin nan nata

Cike da son tabbatar da gaskiyar zancen mumtaz tace "a ina aka bashi auren tunda dai naga

alama kin koyo gulma kema"

Dariyar ta kawai take kwasa, lukutar masifar data hango a fuskokin mutanen gidan kawai ya

isheka sanin cewa AKWAI LAUJE A CIKIN NAƊI!

Ganin Amal taƙi basu amsar tambayoyin su ne yasa suka shareta dan maganar dama batayi

kama da warce za'a yarda da ita

ba.

A waje kuwa, ana gama

ɗ

aurin aure uncle junaid ya bar wajen saboda yarda yake jin kan shi na

jujjuyawa.

TK kam ya shiga sahun angwaye bakin nan nashi har kunne yake gaisawa da mutane ana

masa murna da sam barka.

Wurin a hautsine yake bama ka

iya gane inda kowa yake

Ɗ

aurin aure ne ba na mutum

ɗ

aya ko biyu ba

Shiyasa cinciridon jama'ar yayi yawa.

A haka dai aka rinƙa ragewa ana watsewa

Duka angwayen ko wanne tawagar shi sun bishi zuwa reception da suka shirya

Sam khalid beso tafiya ba, y

aso se yaga fuskar amaryar tashi, bata samu amsa wayar shi ba,

ga gidan kuma ba ze shigu ba a yanzu, haka nan ya shige mota kamal yaja suka nufi wajen

reception.

Ba abinda mama ke maimaitawa se kalmar "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"

Da damuwa a f

uskar tace "An dena irin wannan auren fa Abban mus'ab, ni a iya zuwa gidan

nan da sakina keyi ban ta

ɓ

a ganin wani abu ya ha

ɗ

a ta da TK ba in ba gaisuwa ba, amma rana

tsaka ace an

ɗ

aura aure"

Abba ƙ da shima haryanzu be fita daga mamakin al'amarin ba yac

e "To tunda mahaifin yarinya

yaji ya gani ai mu bamu data cewa zahra'u, in kika ga yarda junaid ya amsa ma Tkn ma zaki

sha mamaki wallahi, nasha Abbas zeyi magana shima naga yayi shiru daga baya ma ya bar

masallacin gaba

ɗ

aya

Shi kuma junaid kafin na gama

gaigaisawa da mutane na nemesa na rasa, kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login