Showing 33001 words to 36000 words out of 88589 words
yake jira ya fasa kuka
Dukda jarumtar Abba se gashi yana kuka kashir
ɓ
an a jikin
ɗ
an
ɗ
an'uwan sa
Mama ma rashin madafar dafawa yasa ta matso, zama tayi kusa da Abban
ta kutsa kanta kusa
da inda Abba ƙ ya saka na shi a jikin ya faruk, itama ta fashe da kuka
Haka ya faruk ya rungume su kamar shi ke sama da su
Suke kukan amma yafi su jin ra
ɗ
a
ɗ
in abun a cikin zuciya
Ganin kukan nasu ya wuce ƙima yasa da
ɗ
an ƙarfi
yarda zasuji ya hau maimaita kalmar
"HAZBIYALLAHU WA NI'IMAL WAKIL!!!
LA'ILA HA'ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZZALIMIN!!"
ALLAHUMMA LA SAHLA ILLA MA JA'ALTAHU SAHLAN, WA'ANTA TAJ'ALUL HAZNA IZA
SHI'ITA SAHLAN!!!"
Haka yayi ta jero musu wa
ɗ
annan ad
du'oin, yakai ya dawo, har mama ta fara yi itama, can
Abban ya
ɗ
auka shima
Cikin hukuncin ubangijin bayi jikin su ya dena rawa, zuciyoyin su suka yi sanyi hankulan su
suka fara kwanciya
Abba ƙ ya fara sakin faruk ya koma ya kwanta, sannan mama itama ta
kifa kanta a jikin bango
Ya faruk na ganin haka ya juya ya saka key a ƙofar sannan ya bu
ɗ
e toilet ya shige ya kullo kan
shi a ciki
Yana shiga shima ya ha
ɗ
e kanshi da bango ya fashe da kuka me ta
ɓ
a zuciyar me sauraro.
Duk suna jih shi, banda mumtaz d
a har yanzu bata san inda kanta yake ba
Jin kukan ya faruk ba ƙaramin sake ta
ɓ
a su yayi ba, amma ƙarfin kiran da suke ma ubangiji ya
nasu hope da juriya
Ya faruk seda ya kusa minti talatin a cikin toilet kafin ya fito
Be yarda ya ha
ɗ
a ido dasu Abba ba
yayi hanyar fita daga
ɗ
akin
Da sauri mama tace "ina zaka ka barmu faruk?"
Be waigo ba yace "yanzu zan dawo mama"
Key
ɗ
in ƙofar ya zare ya fita tukun ya rufo su ta waje
Seda ya ƙarewa wajen da yake tsit kallo tukun ya nufi office
ɗ
in likitan
Shima y
a
ɓ
ata lokaci sosai a wajen kafin ya fito,
Ta can baya ya zagaya, wayar shi ya ciro yayi ƴan danne dannen shi tukun ya kara a kunnen,
shima ya
ɓ
ata time yana waya kafin ya juyo ya dawo
ɗ
akin
Shigar shi kenan mumtaz ta farka a firgice tana sambatun kiran
sunan Abba na mamana!
Mamace a kanta duk da irin jirin da ke
ɗ
ibar ta,
Abba kam ya kasa koda motsi daga inda yake
Da sauri ya sake kulle
ɗ
akin ya nufesu ganin mumtaz na neman dirowa daga kan gadon cikin
gushewar hankali har tana neman hanka
ɗ
e mama da
ba ƙarfi sam a jikin ta
Da azama ya tallafe ta ya
ɗ
aga ta cak ya mayar kan gadon
Tukun yace
"mama lalla
ɓ
a ki koma ki kwanta, bari na tare ta"
Ba yarda ta iya haka ta daddafa ta koma nata gadon ta kwanta.
Sosai mumtaz ke fizge-fizge tana sambatu
Gan
in tana neman fin ƙarfin shi ne yasa ya rungume ta a ƙirjin shi ya hau tofa mata ayatul
kirsiyu da falaƙi da nasi.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
SHARE PLS
LAUJE CIKIN NAƊI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NAƊI
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg39-40
Sauke hannun Abba babba kenan daga kuncin ya faruk, goggo safiya na ƙarasowa baki sake
hannu a saƙale
Da mugun mamaki goggo safiya tace
"me zan
gani haka Ali?, me yayi zafi ka sauke mishi wannn marukan kamar wanda akaiwa
turaren tsiya?"
Cikin fushi Abba babba yace
"ya safiya yaron nan yayi mana
ɗ
iban albarka, banda bamu isa da shi ba ya za'ayi ace yaje ya
aiwatar da abu ba tare da masaniyar mu
ba? banda ya raina ma mutane hankali"
Itama a
ɗ
an fusace gaggo safiya tace "
ɗ
iban albarkar me yayi?, ko me yayi be kamata ace da
girman sa mutum ya zama magidanci ace kayi mishi haka ba sam ga yara ta ko'ina"
Shiru Abba babba yayi yana maida numfashi,
mutum ne shi me zuciyar tsiya, be raina abun
fushi sam
Uncle Abbas yayi saurin fa
ɗ
in "Tunda haihuwar shi akayi ai befi ƙarfin hukunci ba"
Tunda Abba ya sauke ma ya faruk marin be yarda ya
ɗ
aga kanshi ba se yanzu da uncle Abbas
yayi magana,
Da jajay
en idanuwa ya faruk ke kallon uncle Abbas wanda daga ganin yarda yake magana
kasan harda zigar shi Abba b ya
ɗ
auka
Be yarda yace komi ba ya juya da niyar barin wajen,
Taku
ɗ
aya yayi ya jiyo muryar Abban ya sake fa
ɗ
in
"Au tafiya zakayi baka sanar wa mu
tane inda ka kaisu ba?"
Murya a cunkushe ya faruk yace "Na kira wayoyin ku dukan ku a kashe, uncle Abbas kawai na
samu kuma be
ɗ
aga ba, shine nayi dropping muku hospital
ɗ
in da na sauya musu"
Be jira cewar su ba ya juya ya nufii
ɗ
akin shi.
Tunda aka
i marin hafsat ta kwasa da gudu tayi ciki, cike da kwaratsi hafsat ke ƙwala wa umma
babba kira, fa
ɗ
i take "umma, umma, fito kiji!"
Cike da tsoro umma b ta fito daga
ɗ
aki jin yarda take ƙwala mata kira
Ido a waje umma b tace "lafia hafsa?"
Cike da gulm
a hasfat tace "yanzun nan Abba ya wanke ya faruk da zafafan maruka yasin"
Duk da taji kalmar marin banbaraƙwai, amma ga tunanin ta tasha
ɗ
aya daga cikin wan
ɗ
a ke
hospital ne ya margaya
Fuska a
ɗ
aure umma babba tace "mari fa kika ce, se kace faruk
ɗ
in w
ani ƙaramin yaro ne?"
Ta
ɓ
e baki hafsat tayi kafin tace "aikuwa yasha su da zafin su kam, dama yarda naga Abba ya
shigo gidan nan kamar da fushin kowa ya shigo".
Juyawa cikin
ɗ
aki umma b tayi, wayar ta da ke kan mudubi ta
ɗ
auka tayi dialing nombar ya
f
aruk
Wayar nata ringing be
ɗ
aga ba,
Seda tayi mishi kira uku be
ɗ
auka ba tukun ta aje wayar ha
ɗ
e da fa
ɗ
in "zuciyar gadon ta motsa
kenan".
Ta
ɓ
angaren ya faruk kuwa yana shiga
ɗ
akin shi ya shige wanka, yana wankan ne yaji kira nata
shigowa, sauri-sauri
yayi ya gama wanka duk a tunanin shi calls
ɗ
in daga asibiti ne
Yana fitowa yaga missed calls
ɗ
in ummar har uku
Be kira ta ba seda ya gama shiryawa tsaf tukun ya maida mata da kiran
Umma b kamar daman jiran kiran nashi take ta
ɗ
aga, kafin yace wani ab
u ta riga shi fa
ɗ
in
"meke faruwa ne faruk?"
Cike da basarwa yace, "a ina umma?"
Sakatoo umma b tayi da baki tana sauraron rainin hankalin
ɗ
annata, cikin ko in kula ta maida
mishi da "ohhh, hakane fa ba kai nayi niyar kira ba fa"
Murmushi ya faruk ya
yi jin yarda ta ƙule nan da nan, kafin ta aje wayar ta sake fa
ɗ
in "ayi jinyar
kumatu lafia"
Wannan karon he can't hold it seda ya dara, duk da ra
ɗ
a
ɗ
in da zuciyar shi ke mishi kuwa
Sosai ya faruk yayi nutsu cikin tunanin shi, gaba
ɗ
aya ya rasa inda ze k
ama, ya kuma rasa da
wa ze tattauna akan wannan matsalar
Saƙon da'aka tura mishi a jiya ya bu
ɗ
e ya sake karantawa "ya faruk kar ka bar su mama su
ka
ɗ
ai"
A bayyane yace "waye wannan?"
Can kuma ƙwaƙwalwar shi ta koma ga likitan
ɗ
azu da ya danne Abba da pi
lo
Gaba
ɗ
aya kanshine ya hau hautsinawa yana juya mishi, alamar in mutum ya cika tunani.
Zumbur ya faruk ya miƙe, still a bayyane yace "wallahi AKWAI LAUJE CIKIN NAƊI, dole ma"
Sanda ya fito harabar gidan ba mutane kamar
ɗ
azu, dan har su Abba b da unc
les
ɗ
in shi duk
basa wajen
Ahmad ua hango can wani lungu zaune shi ka
ɗ
ai ya ha
ɗ
a kai da gwiwa
Tsayawa sosai ya faruk yayi yana kallon shi, duk a tunanin shi wayace a hannun shi
Ya kai kusan min biyu yana kallon shi kafin ya ƙarasa kusa da shi
Sam Ahmad
beji zuwan shi ba har seda ya faruk ya dafa kafa
ɗ
ar shi tukun ya
ɗ
ago da sauri
Zazzaro ido ya faruk yayi ganin yarda fuskar Ahmad tayi ru
ɗ
u-tu
ɗ
u tsabar kukan da ya sha
Cike da fargaba ya faruk yace "me ya same ka Ahmad?"
Murya na rawa Ahmad yace "ina
son zuwa inga su Abba, amma sam na kasa ya faruk, zuciya
ta na min ƙuna da zafi duk sanda na kusance su"
sunkuyar da kai ya faruk yayi yana fa
ɗ
in "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un" yana tunowa da abinda
mus'ab ya rubuta sak da da abinda Ahmad yace a ta
kardar shi lokacin da ze bar gida
Gaba
ɗ
aya jikin shi yayi mugun sanyi,
Bayan kalmar innalillahi da ya furta be sake cewa komi ba,
Miƙewa yayi tukun ya kamo hannun shi ya miƙar da shi shima
Janshi ya hau yi har bakin motar shi, se a sannan yace "shig
a ka jirani"
Ya juya yana amsa call
ɗ
in dr jamal
Yana cikin amsa call
ɗ
in dr jamal ya fauza(babbar ƴar umma ƙarama) ta fito
ɗ
auke da manyan
kuloli
Yana a inda yake tsaye ya bu
ɗ
e mata booth ta saka na hannun ta, sannan fadil ma ya saka
nashi.
Kaf a gida
n babu warda suke zama suyi magana ta fahimta kamar fauza, tasu tazo
ɗ
aya tun
suna yara
Ya faruk na gama wayar ya dawo jikin motar inda ya fauza ke tsaye tana jiran shi
Da
ɗ
an damuwa a fuskar ta tace "ya faruk me yayi zafi wai
ɗ
azu har Abba b ya mareka"?
Hannu ya saka ya shafi kumatun shi kafin yace
"nima dai nayi mamaki, daga na sauya ma su Abba ƙ hospital shikenan fa" har yayi niyar sanar
da ita abinda ya faru,
ɓ
angaren zuciyar shi ya garga
ɗ
e shi, waskewa yayi da maganar yace
"bari in dawo dai mayi m
agana"
Da "to" ta amsa, ta shige ciki, shi kuma ya shige mota.
Daga shi har Ahmad ba mece ma wani komi har suka isa asibitin
Har yayi parking ya fito bega Ahmad nada niyar fitowa ba
Kallon shi ya faruk yayi yace "fito"
Jimm ya
ɗ
anyi tukun ya fito ji
ki sam ba ƙwari
Booth ya bu
ɗ
e ya
ɗ
auki kulolin da ya fauza ta saka
Yana gaba Ahmad na binshi a baya
Jiyake kamar yayi ta zunduma ihu tsabar zugin da ranshi ke mishi
Amir dake zaune a
ɗ
an harabar wajen ya hango su, da sauri ya taso yazo ya kar
ɓ
i kul
ar hannun
shi yayi ciki da su
Amir na shigewa Ahmad yayi saurin fa
ɗ
in "ya faruk
ɗ
an riƙe min, fitsari nake ji"
Kar
ɓ
a yayi tukun yaci gaba da tafiya zuwa ciki.
Ba wani fitsari da Ahmad keji, kawai yakasa riƙe kanshi ne sam shiyasa yayi haka
Ya faruk n
a shigewa, Ahmad ya zagaya ta bayan windows
ɗ
in
ɗ
akin,
La
ɓ
ewa yayi ya rinƙa leƙen iyayen nashi dake zaune bama zaka ta
ɓ
a cewa sunyi accident
ɗ
azu
ba, bama kamar mama ita ko ƙwarzane babu a jikin ta, Abban ma ƴar buguwace kawai a kafa
ɗ
a
Cike da so da ƙaun
a yake kallon iyayen nashi,
Abinda be sani ba tun da ya leƙo na farko mama taji ajikin ta ana kallon ta
A wayence ta kalli windon, ganin Ahmad ne ke leƙen su hakan ba ƙaramin karyar mata da
zuciya yayi ba.
Kusa da mama ya faruk ya zauna, cike da kulawa
yace "mamana ya jikin?"
Murmushi mama tayi kafin tace "naji ƙarfi sosai yanzu, mumtaz ce har yanzu tun baccin daka
tafi ka barta tanayi bata farka ba, Allah yasa dai kan yarinyar nan be ta
ɓ
u ba"
Da sauri goggo safiya tace "ah tuf da baƙin yawu, in sha Al
lah garas zata miƙe kamar yarda
kuka miƙe kuma"
Kowa seda ya murmusa wa yarda tayi maganar
Tsam ta taso daga inda take ta matso kusa da ya faruk, ƙasa tayi da murya tace
"wa
ɗ
an nan masu kakin fa faruk?"
Kai tsaye yace "saboda tsaron lafiyar su na aje s
u goggo"
Ta
ɓ
e baki tayi kafin tace "kamin daidai faruk, ni kaina ban gane ma wasu abunuwan ba wallahi,
tunda na iso garin nan na fara gane-gane masu ban tsoro wallahi"
Tsit wajen yayi jin abinda goggo safiya ke fa
ɗ
i
Cike da son jin me tagani ya faruk ya
ce "me kika gani ne goggo?"
Shiru tayi bata sake tanka kowa ba, daga baya ma miƙewa tsam tayi ta nufi gadon mumtaz
dake mutsu mutsu.
Se asannan mama tace ma faruk "In yasan ba ze shigo ba mene na zuwa yana leƙen mu?"
Da sauri ya faruk ya kalli window
ido biyu suka yi da Ahmad dake la
ɓ
e
Da Ahmad yaga sun ganshi yayi saurin barin wajen yana jin azalzala acikin ranshi
Murya ƙasa-ƙasa ya faruk yace "mama akwai matsala babba wallahi, ban san daga ina take ba,
amma kowa ya kalli yarda abubuwan nan ke tafi
ya zaka san akwai wani abu a ƙasa,"
Murmushi me cin rai tayi sannan tace "Tabbas AKWAI LAUJE CIKIN NAƊI FARUK, Amma mubi
komi a hankali mu dage da addu'a Allah ze warware mana komi"
Kafin ya faruk ya sake magana goggo safiya ta dawo tace "faruk zo ka
kamamin mumtaz in
saka ta fitsari kar ta jiƙe shimfi
ɗ
ar"
Dururu yayi, cikin ƙinƙina yace "ni kuma?, ah bari a kira nurse tazo ta tayaki dai"
Goggo safiya tace "kai bana son shashanci, yo kafin nas
ɗ
in tazo ai ta gama fitsare wajen"
Murmushi mama
tayi tace "muje na kama miki ita yaya safiya"
suna shiga yayi wuf ya bar wajen ya nufi office
ɗ
in dr jamal.
*******KHALID
Yinin ranar yayi shine cikin rashin sukunin maganar da sakina ta gaya mishi game da mumtaz
wani
ɓ
angaren na zuciyar shi yaso y
a yarda, amma wani sashin ya garga
ɗ
e shi da kar ya
kuskura yayi sake na dafe da mumtaz
Da ya zauna yayi tunani me kyau, yayi la'akari da irin yanayin rayuwar da akeyi a yanzu,
hassada, baƙin ciki, da zallar zagon ƙasa da yayi ma al'ummma katutu yasa ya da
wo daga
rakiyar maganar sakina
Dan tabbas a rayuwar nan wanda kafi kusanci da shi se ya cuceka, ko kuma ya nemi ganin
bayan ka, kuma haka kurum siddan ragadan baka tare mishi komi ba, zallar hassada da
tsananin baƙin ciki ya ginu a tsakani.
Bayan wanna
n dogon tunanin da yayi ne yasamu sukuni a cikin ranshi
Beyi fushi ko zuciya ba ya sake kiran sakina, da ƙyar da
ɗ
an wulaƙanci ya samu ta gaya mishi
asibitin da aka maida su
Aikuwa beyi ƙasa a gwiwa ba yaja abokin shi kamal suka nufi hospital
ɗ
in
Sand
a isa an shiga sallar isha, seda suka tsaya a masallaci sukayi kafin suka fito
Suna fitowa suka sake ha
ɗ
uwa da uncle Abbas shima da fitowar shi kenan, cike da girmamawa
su khalid suka sake gaishe shi da tambayar masu jiki
Uncle Abbas da kan shi yayi mus
u jagora zuwa ciki
Inda Allah ya temakesu kenan, dan jami'an tsaron wajen bazasu ta
ɓ
a barin su shiga ba saboda
tsaro
Direct ya wuce da su ciki
Abba ƙ kam be sheda shi ba, duk da yayi mishi bayanin a cmpnyn shi yake aiki
Ganin basu ga mumtaz a wajen ba
yasa shi tambayar uncle Abbas "an sallami mumtaz ne sir?"
Uncle Abbas yace "ohh, gadon ta na ciki, ai tafisu jin jiki kam, ku shiga"
Suna shiga suka isketa zaune goggo safiya ta tasata a gaba tana cin abinci
Kalid na yin sallama mumtaz ta
ɗ
ago kanta
da sauri, a take agogon data
ɗ
auka a cikin motar shi
ya fa
ɗ
o mata, da sauri ta sunkuyar da kai ganin yarda ya kafe ta da kallo
Murya ciki-ciki mumtaz tace "goggo bani hijabina pls"
Baki sake goggo safiya tace "Ah lallai kin fara dawowa hayyacin ki ƴanna
n da har kike neman
hijabi"
Ganin ba bata hijabin zatayi ba yasa taja
ɗ
ankwalin goggo safiyan dake ajiye a gefe ta yafa a
jikin ta
Hannu bibbiyu goggo safiya ta kar
ɓ
i su kalid jin bayanin da kamal yayi mata
Nan suka zauna suna ta fira kamar irin sun s
aba
ɗ
innan
Ita kam komawa tayi ma tayi kwanciyar ta, sedai kaf firar da suke tana jin su.
Kiran da uncle ƙasim yayi mata ne yasa ta tashi a wajen
kamar dama jira kalid yake ta fita, matsawa yayi kusa da mumtaz data juya baya yace
"ya jikin naki?"
Ƙi
n amsawa tayi, in da ta waiga fuskar ta ya koma, ido hu
ɗ
u suka yi
Da sauri ta rufe nata tana jum
ɓ
uro baki gaba