Showing 39001 words to 42000 words out of 88589 words

Chapter 14 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

tunda kamar

baki gama aminta da shi khalid

ɗ

in ba"?

Kafin mumtaz tayi magana mama tace "ba se in akwai wasun ba, da bakin ta take korar su,

nasha zaunar da ita ina nuna mata illar hakan amma yarinyar nan ta maidani wata gani can dai,

to ga ranar maganata nan"

Zum

ɓ

ura baki mumtaz tayi, duk maganganun su

sun isheta,

Ga khalid ya jima da zuwa yana jiran ta, gashi su kuma sun titsiyeta a nan.

Suna tsaka da surutun su megadi ya ƙwa

ɗ

a sallama a ƙofar palon

Altine ce ta leƙa, ya fa

ɗ

i saƙon ya juya

Tana komawa ciki tace "Tun

ɗ

azu baƙon na jiran ki wai mumta

z"

Salati goggo safiya ta saki ha

ɗ

e da riƙe baki "yanzu fisabilillahi ajiye shi kikayi yana jira? to

gaskiya baki kyauta ba tashi kije"

Daman maganar su ta ishe ta,

Da sauri tayi waje ta barsu da binta da kallo.

Khalid na zaune a mota yaga fitowar

ta,

Ajiyar zuciya me sanyi ya sauke ganin ta fito fuskar ta a sake ba kamar jiya da yazo ba

Da sauri ya fito ya tako zuwa wajen ta

Fuska a washe yace "barka da fitowar sarauniyar kyawawa"

Murmushin ta me kyau ta saki tana sunkuyar da kanta ƙatsa

"muje

ciki" tace, tana gaba yana binta a baya har palon baƙi.

Da ƙyar da ji

ɓ

in goshi a ranar mumtaz ta yarje wa khalid turo manyan shi kamar yarda ya jima

da nacin tambaya"

Tsabar murnar maganar data yi yasa shi tashi ya fara juyi yana rawa yana mata waƙar

"ta kusa

zama tawa, ta kusa zama tawa"

Ganin murnar da yake yasa yasata jin nutsuwa sosai a cikin ranta

Tun tana

ɓ

oye fuska tana dariya har ta dena ta koma yin ta a fili,

Tsabar murna duk abinda aka jera mishi beci ba, time

ɗ

in tafiyar shi ma beyi b

a yayi mata

sallama ya tafi cikin zumu

ɗ

i da zakwa

ɗ

in sanar wa mami.

Tana komawa ciki kusan a tare sukace "har ya tafi?"

Mama tayi caraf tace "ko kuma ta koreshi ba"

Goggo safiya tace "Da

ɗ

ina dake wani lokacin baki fa

ɗ

in alkairi zahra'u,"

Murmushi m

ama tayi taci gaba da danna wayar hannun ta.

Mumtaz ko a jikin ta, seda ta shiga

ɗ

aki ta ciro hijabin jikin ta tukun ta dawo palon, kusa da

goggo safiya ta koma ta zauna

Ƙ

ince ma kowa komi tayi, seda ta mula ta mulmule tukun tace

"wallahi ji nake a ra

ina dama ban amsa mishi ba"

Ta gefen ido mama ke kallon ta, ba dai tace komi ba dan kar tayi tunanin ta matsu taji

Goggo safiya ce ta gyara zama tukun tace "bana son iskanci mumtaz, duk kin bi kin saka mu a

duhu, shin kin ce ya turo ne koko wani ta

ɗ

in ki

ke yi na daban?"

Tura baki tayi gaba kafin tace "ai shine nace nayi danasanin cewa na yarda ya turo

ɗ

in"

Kusan a tare umma ƙarama da goggo safiya suka saki wata narkekiyar gu

ɗ

a wanda seda yasa

Altine dake baya shigowa da sauri

Mama kam ajiye wayar h

annun ta tayi, haka kurun taji gaban ta na fa

ɗ

uwa ba gaira ba dalili.

Tsabar haushi mumtaz barin wajen tayi

Kallon yarda mama ke binsu da ido goggo safiya tayi

Cike da murna tace "naga kamar kina wani basarwa zahra'u"

Kafin mama tace komi umma babba ta

shigo itama, duk dan saboda yaya safiyar suke yawan

shiga sasan maman, duk da umma babba bada son ranta hakan ke kasancewa ba

Waje ta samu ta zauna, fuska ba yabo ba fallasa ta gaishe da yaya safiyar, sauran ko sannun

ku tace

Jin ana kamar magana me m

uhimmanci ne yasa taƙi tashi ta tafi

Kowa yasan bata jimawa in tazo, amma yau suka ga sa

ɓ

anin hakan

Murna nata cin goggo safiya, bata so ci gaba da murnar a gaban umma b ba

Haka nan ta basar ta kalli mama data ci gaba da danna wayar ta tace "Kin dai g

ani in baki bu

ɗ

e

ido kin tsaya ma ƴarki ba to ke kika sani, yarinyar da ba ƴar fari bace balle ace zaka

ɗ

anyi

kawaicin wani abun, wasu ma da zasu aurar da na farin basuyi kawaici ba sam"

Kowa yasan da umma b take, dan tana maganar tana kallonta ta wutsiyar

ido

Dan haka ki saki zuciyar ki kinuna ma ubangiji godiyar ki.

Umma ƙarama ta amshe da "gaskiyar ki kuwa yaya safiya, Allah dai ya tabbatar mana da

alkairin sa"

Cike da shewa goggo safiya ta ta

ɓ

a umma ƙ tace "na ta

ɓ

a ki da alkairi mutuniyar kirki"

Sosai umma babba ta ƙunsa, rai a

ɓ

ace ta miƙe tayi hanyar fita

Har ta saka ƙafarta waje ta waigo tace "Duk wanda yayi zagi a kasuwa yasan da wanda yake,

kuma wallahi ya safiya ki kama girman ki tun wuri"

tana gama fa

ɗ

an haka ta fice fuuuu kamar zata tas

hi sama.

Umma babba na fita mama tace "kayya ya safiya ni kam bana son irin haka sam wlh"

Banka mata harara tayi, tukun ta waiga saitin umma ƙarama tace "Bazata ta

ɓ

a sauya ba ita,

daga fa

ɗ

in gaskiya kinga zata fara jero wa'azin nan nata "

Murmushi umm

a ƙ tayi kafin tace "zaman lafia yafi komi da

ɗ

i ai ya safiya"

Basar da su tayi taci gaba da murnar ta, harda fa

ɗ

in "tafiya kam ba yanzu ba, se baba ya gani".

******Bayan isha, duka iyayen na nan suka tarbi masu kawo kayan Amal, aka tarbe su kamar

ya

rda aka tarbi sauran, sosai aka daddara kafin suyi sallama suka tafi.

Ta

ɓ

angaren khalid kuwa yana barin wajen mumtaz gida ya nufa, duk da yasan mami bata nan,

hakan be yana shi komawa gida ba, gaba

ɗ

aya yama rasa me zeyi

Waya ya ciro ya danna mata ki

ra, amma har ta tsinke bata

ɗ

aga ba

Maida kiran yayi ga kiran ƙanwar mamin, da ya sanar mata itama tayi murna sosai, a zumu

ɗ

in

ta har ta fara mishi lissafe-lissafen abinda za'ayi.

A daidai lokacin da call

ɗ

in khalid ya shiga wayar mami tana tsaka da ka

llon videon data zaƙulo

na sanda mumtaz ta

ɗ

aukin abin hannun ta

Sosai abun ya bata mamaki, ta kalli videon yafi a ƙirga

Sosai ta lula tunanin inda tasan yarinyar, daga baya ta gane sun ta

ɓ

a kwanciya anan.

Kwana biyu da mumtaz ta bashi dama aka saka

musu ranar aure, bayan an gabata da komi na

al'ada

Zukatan mafia akasari basu so ha

ɗ

in ba, to da yake aikin gama ya gamu ba yarda wasun suka

iya dole suka haƙura da bin abun da addu'a.

Ta

ɓ

angaren mus'ab kam ya samu kwanciyar hankali jin har an tsaida ma

gana da khalid ba da

TK ba, sosai ya saamu nutsuwa.

TK tunda aka saka ranar mumtaz aka ha

ɗ

e da sauran hankalin shi yayi mugun tashi

Takanas ya je ya sami uncle Abbas a guess hause

ɗ

in shi ya tayar mishi da hankali

Da ƙyar da lallami uncle Abbas y

a lalla

ɓ

a TK ha

ɗ

e da alƙwari me ƙarfin gaske na mallaka mishi

mumtaz a cikin ƙanƙanin lokaci.

Ƙ

ILA KU JINI ANJIMA

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI

DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg45-46

Yinin ranar umma b a sama take gaba

ɗ

aya sam Abba babba baya shawara da ita a kan

hidimar nan

Alhalin nata yaran sunfi yawa a ciki wa

ɗ

an da za'a auras

Tunda ta

baro

ɗ

akin shi take ya

ɓ

a maganganu marasa da

ɗ

i wanda sam bema dace ace tayi su

ba

Amal da shigowar ta kenan daga school ta iske umma b a haka, cike da damuwa tace

"Haba umma, dan Allah kicire wannan abun a ranki, wallahi in kika ga ramar da kikayi se a

ce

ma jinya kika kwanta"

Wata mahaukaciyar harara ta ballo mata

Aikuwa gumm tayi da bakin ta dan tasan sauran zancen in taci gaba da magana.

Shigowar ya faruk kenan daga tafiyar da yayi ta sati, jakar shi kawai ya aje ya shiga sasan nasu

Nan shima

ya taras da banbamin da umma b ke yi

Tana ganin ya faruk tayi shiru ta bishi da kallo

Sama-sama ya gaishe da umma ƙarama dake ta harkan gaban ta, tukun ya shige uwar

ɗ

akan

umma babba

Tsam ta miƙe tabi bayan

ɗ

an nata

Ko gaisuwar shi bata amsa ba ta ha

u tambayar "ciwo kayi ne acan faruk?"

Tashi zaune yayi tukun yace "aikuwa, zazza

ɓ

in dare nayi"

Zama a gefen gado tayi sannan tace "Allah yasa kaje an duba ka, yanzu haka maleria ce"

Gya

ɗ

a kai kawai yayi,

Shiru

ɗ

akin ya

ɗ

auka, an

ɗ

an jima ka

ɗ

an tuk

un ya faruk yace

"Umma dan Allah ki rage yawan fa

ɗ

an nan naki, wallahi bana jin da

ɗ

i ace sam ba'ajin sautin

muryar kowa a gidan se taki, kuma in anji takin fa

ɗ

a ne a koda yaushe umma"

Ta

ɓ

e baki tayi tana kallon shi sama da ƙasa sannan tace

"Ai zanyi mug

un mamaki innaji baka tanka ba, ayi tajin muryar tawa mana, shikenan akan

gaskiya ta baza'a barni nayi magana ba?, to wallahi bazata sa

ɓ

u ba, dole in naga abinda beyi

min ba in tanka"

Dafe gefen kanshi yayi tukunyace "ni ba haka nake nufi ba umma, akwai

abunuwan da suna

son a kawar musu da kai, ba komai bane ake tankawa, wallahi mu ƴaƴan ki bama jin da

ɗ

i sam,

Baki ganin yarda umma ƙarama ke shanye abubuwa bama kamar akan Abba b, duk zuciya da

fuahin Abba tasan yarda take mishi"

Bata bari ya ƙarasa ba

ta miƙe tsaye, idon ta a rufe ta nuna mishi ƙofa tace "Fita kafin zuciya ta

ɗ

ibeni nayi maka muguwar magana"

Jiki a sanyaye ya miƙe, murya cike da damuwa yace "ban fa

ɗ

i dan na

ɓ

ata maki rai ba umma, ki

gafarceni, Allah ya huci zuciyar ki"

Da ƙarfi ta

ce "naji kullum haka kake fa

ɗ

a, fitar min a

ɗ

aki, kuma Allah ya kiyashe ni zama

micijiya me kan mutum!!"

cak ya tsaya ya kafe umman nashi da kallo jin maganar ƙarshe datayi

Ganin ya kafe ta da ido tace

"bari na maimaita kaji da kyau, cewa nayi Allah y

a kiyashe ni zama micijiya me kan mutum!"

Ta juya tayi shigewar ta ciki.

Umma ƙarama na tsaye a wajen dining tana shirya kulolin abincin dare a kai

Kunya sosai ta rufe ya faruk ganin ko kallon inda suke umman bata yi ba

Jiki a sanyaya ya taka zuwa

inda take

Murya ƙasa-ƙasa yace "Dan Allah umma ƙ kiyi haƙuri, har yanzu na kasa gane kan umma sam"

Murmushi tayi kafin tace "bakomai faruk, watarana zata gane ni ba mace me zafi bace, kowa da

kalar nashi kishin zaka ga na wani yafi na wani zafi ne kawai"

A ranshi yake fa

ɗ

in "inama ace haka umman tashi ke da sauƙi hali kamar na umma ƙarama"

Har umma ƙarama ta wuce be dawo daga

ɗ

an guntun tunanin da ya tafi ba.

Beyi niyar shiga part

ɗ

in mama na a yanayin da yake a ciki, amma ganin motar khalid a gidan

yasashi nufar sasan kai tsaye

Mama ce zaune a palon tasha lullu

ɓ

i yayi sallama ya shiga

Fuska cike da fara'a mama tace "oyoyo yarona"

Murmushi yayi ya ƙarasa kusa da ita ya zauna, cike da zolaya yace

"Fita zakiyi ne naga kin sha lullu

ɓ

i? daga gani m

a sabon mayafi ne wannan"

Dariya mama tayi tana kai mishi ranƙwashi, tace "Yaushe ka fara saka wa mutane ido ban sani

ba?"

daidai nan goggo safiya ta fito itama da nata lullu

ɓ

in ta samu waje ta zauna

Kallon shi ya maida ga goggo safiya

Be san sanda

ya kwashe da dariya ba

Ya hau raba kallon shi a tsakanin su

Be kai ga sake maimaita tambayar shi ma khalid da kamal suka yi sallama duk sun sha

shaddaji suna ta zuma ƙamshi

Kansu a ƙasa suka ƙaraso ciki, fuska a sake goggo safiya ke musu maraba ha

ɗ

e da

nuna musu

waje su zauna

Shigowar su khalid yasa ya faruk gane lullu

ɓ

in me suka sha

Yi yayi kamar ze bar palon ya dake ya basar

Ɗ

aya bayan

ɗ

aya ya miƙa musu hannu suka gaisa, tukun ya koma ya zauna

Cike da girmamawa kai a ƙasa khalid da abokin shi k

amal suka gaishe su

Mama dai tunda tace 'lafia lau, ya mutan gidan" bata sake magana ba, haka zalika ya faruk

wayar shi ma ya ciro yaci gaba da danne danne

Goggo safiya ce kawai ke jansu da surutu

Daga gefe kuma Altine tana ta ukin kai kawo tana jera mu

su abubuwan motsa baki.

Cike da kulawa mama tace "Bisimillan ku fa, ya safiya muje ciki su samu suci"

Da sauri khalid yace "a'a mama mun ƙoshi daga gida muke, zamu koma ne ma yanzu"

Goggo safiya tace "ai ko

ɗ

an lemon kwasha ko?"

Murmushi dukan su s

ukayi

Ɗ

an

ɗ

aga murya mama tayi tace "Altine, zoki parckaging musu su tafi da shi"

Hakan kuwa akayi, Altine ta na

ɗ

e komi da komi da suka tashi tafiya suka tafi da shi.

Ta ƙofar da Abba ƙ ke shigowa mumtaz tabi ta fita jin sun bar palon

Basu wani jim

a sosai ba suka ƙara gaba ita kuma ta dawo

A tunanin ta ya faruk ya fita shine ta shigo ta palo

Ido hu

ɗ

u sukayi da shi

Da sauri ta

ɗ

auke kanta, ko gaishe shi bata yi ba ta shige ciki

Yana ganin shigowar ta ya tashi ya fita

Har mama na fa

ɗ

in "ka fasa s

han kunun ne faruk?"

Yana tafiya yace "Zan sha, anjima zanyi wani aiki a palon Abba ƙ, a saka a flask"

Goggo safiya tace "uban ƴan'iyayi"

Dariya mama tayi tace "ai kuwa yarona bashi da wannan iyayin".

Wajen goma saura na dare ya faruk ya gama tas

abinda yake

Farar jallabiya ya saka se gajeren wando a ciki

Laptop da wayoyin shi ya

ɗ

auka tukun ya kulle

ɗ

akin ya wulla keys

ɗ

in cikin aljihun jallabiyar

A kan idon uncle Abbas ya faruk ya fito daga sasan mazan gidan

Ƙ

ara lafewa yayi yaga ina zeyi

, dan yau a babban company yaji sanda Abba ƙarami ke waya

yana fa

ɗ

in wasu mahaukatan daloli da babban companyn ya kawo a iya watan kawai

Shine yake ta bin diddigin yarda za'a fitar dasu ko shigo da su

Ga mamakin shi yaga ya faruk ya shige part

ɗ

in Abba ƙ

memakon ya shiga mota ya fita

Kuma a iya sanin shi yasan Abba ƙ

ɗ

in baya cikin gidan

So abin yayi confusing shi ƙwarai

Haka ya gama tsayuwar shi bega shigowar Abba ƙ ba be kuma ga fitowar ya faruk ba

Wayar shi dake ta vibrating tun

ɗ

azu ya

ɗ

aga ya kar

a a kunne tukun ya juya yayi ciki.

Ya faruk na shiga sasan mama, sama yayi inda a nan suke komi da ya shifi dukiyar Abban

Wani sirrin da ba kowa ne ya sani ba tunda aka gidan gidan shine a sasan Abban akwai gidan

ƙ

asa a ciki

Daga shi se mama se kuma y

a faruk suka san da zaman gidan ƙasan nan

In zaku tuna sanda Abba ƙarami ya fara gini be kawo kowa ba har seda aka kammala komi, so

ba wanda yasan da zaman wannan wajen.

Yana shiga palon ya matsar da ƙatuwar kantar dake manne a jikin bango, inda akayi

decorating

palon da ita

To ta bayan kantar ne akwai ƙofar da zata sada ka da gidan ƙasan

Ya shige ya aje kayan hannun shi tukun ya fito ya zauna a palon yana jiran akawo mishi kunun

shi ya sha kafin ya koma ciki

Be jima da zama ba mumtaz ta kawo mishi

kunun, tana ajiye wa ta juya da sauri ta fita, ƙaramin

tsaki yaja kafin yaja flask

ɗ

in ya zuba, yana sha yana kallo har ya gama tukun ya sake komawa

gidan ƙasan.

shabiyu ta gota gidan yayi tsit baka jin motsin komi da kowa

Mama na kwance ta rasa me k

e mata da

ɗ

i sam ga bacci yaƙi zuwa ga kuma rashin da

ɗ

in

zuciya

Hijabi ta

ɗ

ora akan kayan baccin ta tafito ta nufi palon Abba ƙ

Tana shiga ta juya kantar palon ta shige ƙasa

Ya faruk na tsaka da aiki yaji takun tafiya, duk a tunanin shi Abba ne

Sallamar

data yi ne ya kawar mishi da shakku

Kuerar kusa da shi taja ta zauna, bata ce komi ba

Matsar da tarin takardun gaban shi yayi ya maida hankalin shi gare ta

Yace "mama lafia? bakiyi bacci ba?

"Na ƙasa bacci faruk, kawai bana jin da

ɗ

in jikina, nasan ku

ma kana nan kana aiki ga Abban ku

be dawo ba,

Me zan taya ka da shi?"

Da yake ba sirrin lissafin su da bata sani ba, kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login