Showing 78001 words to 81000 words out of 88589 words

Chapter 27 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

faruk,

Wallahi baze ta

ɓ

a sakuwa ba"!

Fuuu ta tashi ta fice daga

ɗ

akin

Bata tsaya ko ina ba se kitchen, shar

ɓ

e

ɓ

iyar wu

ƙ

a ta

ɗ

akko ta fito, direct

ɗ

akin Tk ta nufa ido

rufe

Tana shiga tayi kanshi, kwata kwata beyi aune da wuƙar dake hannun ta ba sedai jin shigarta

yayi a cikin shi

Wani wawan ihu ya fasa ha

ɗ

e da fa

ɗ

uwa wanwar.

Hmmm

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU



🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg81

Cikin ra

ɗ

a

ɗ

in sukar da tayi mishi yace "sakina wuƙa kika caka

min fa"

Ganin yarda jini ke bin jikin shi a lokaci ƙanƙani yasa ta firgice ta fice daga

ɗ

akin da gudu tayi

nata.

A hankali ya fara matsawa inda ya aje wayar shi

Amma da yayi motsi ka

ɗ

an zeji kamar wuƙar na sokar wani abu a cikin shi

Yunƙurin da ya r

inƙa yi wajen janyo wayar sa yasa jinin ƙara yawan fita

Duhu duhu ya fara mamaye idon shi, amma duk da haka besa ya fasa yunƙurin kaiwa ga inda

wayar shi ke ajiye ba

Cikin yardar Allah ya samu ya

ɗ

auki wayar amma sam baya iya kallon meke ciki saboda yard

a

duhu ya mamaye shi

Shafa wayar yayi, ganin ba iya kiran ze ba, ya saketa a wajen

a hankali

ɗ

akin ya fara juya mishi.

A inda ya yasar da wayar yaji kira ya shigo

Duk da ba gani yake ba, kuma hankalin shi na gaf da gushewa ya janyo wayar

Janyowar

da yayi ya

ɗ

auka ba tare da ya sani ba

Muryar abokin shi yaji

Cikin fitar numfashi Tk ya ce "Ta caka min wuƙa, kazo, kayi sauri kazo zan mutu"

Daga can abokin Tk ke jin shi cikin mawiyacin hali

A ki

ɗ

ime yace "Guy me kake fa

ɗ

a ne wai, ina waje fa, waye

ya caka maka wuƙa, kana ina"?

Duk a ru

ɗ

e yake zubo mishi tambayoyin ha

ɗ

e da ƙoƙarin fitowa daga motar

Daidai nan sakina ta fito a ki

ɗ

ime tayi hanyar titi bako suturar arziki a jikin ta

Juyawa yayi da niyar binta, ya fasa ya shiga gidan da ta barshi

a bu

ɗ

e da gudu ha

ɗ

e da ƙwala

kiran sunan "TK."

Ɗ

akin sakina ya fara shiga, began shi ba, sannan ya leƙa

ɗ

ayan

ɗ

akin da Tk ke kwance cikin

jini baya numfashi

A ki

ɗ

ime yayi kan TK da be san a inda kan shi yake ba

Sam be lura da jinin dake fitowaa ta c

ikin sa ba yayi kanshi ya rarime shi ha

ɗ

e da jijjiga shi yana

ambaton sunan shi

Maida shi yayi ya aje da niyar kiran uncle Abbas a waya

Se a sannan idon shi yakai ga wuƙar dake cikin shi

A tsorace yaja da baya yana bin jinin dake a ƙasa da kallo

Da ƙar

fi yace 'inaaa, wallahi bazan taka sahun

ɓ

arawo ba" yayi waje da gudu ya fa

ɗ

a motar shi

ya jaa.

*****waje yayi waje fa,

Fuskar kowa ka kalla kasan yana cikin annushuwa da farin ciki

Da

ɗ

an damuwa mummy ke kallon kowa, taga kowa da kowa harda amaren w

ancan satin da

mazajen su amma bata ga TK da iyalin shi ba

Waya ta ciro tayi dialing no

ɗ

in shi, amma har ta katse be

ɗ

aga ba

A ranta tace "maybe suna hanya, ko wani abun ne ta tsaida su"

Anyi bajinta a wannan taron ba ƙarya, duk da ba'awani shirya mi

shi ba,

amma kai da ka gani zaka ce an jima ana shirin taron tsabar yarda komi ke tafiya akan tsari da

tsaruwa.

Bayan an gwangwaje, anci an sha, sannan akazo akayi cinikin fuskar amarya a tsakanin dangin

mama da dangin umma babba

Ƙ

warai da gaske abun

ya ƙawatar, dan an ta zabga ciniki cike da barkwanci har aka daidaita a

ku

ɗ

i adadi masu nauyin gaske kafin aka bu

ɗ

e fuskar amarya kowa ya ganta

Tunda ya sabiha ta

ɗ

aga net

ɗ

in fuskar mumtaz bakin kowa be huta ba wajen fa

ɗ

in "ma sha

Allah, tubarakallah", s

hi kan shi ya faruk seda ya furta "Tsarki ya tabbata ga ubangijina me

kashewa da kuma rayawa, tabbas wannan shi ake kira da sakin wawa"!

Hakanan ya tsinci kanshi da murmusawa game da maganar da yayi ta "sakin wawa"

Waigawa ya faruk yayi ta inda su ya s

abiha ke zaune, yafito ta yayi da hannu

Da sauri ta taso taje

ya faruk yace "na gaji da hayaniyar nan fa, akwai kuma abinda zanyi kisa ya taƙaita abin pls"

Gya

ɗ

a kai tayi tukun ta sauka zuwa wajen MC dake ta

ɓ

a

ɓ

atu yana kwasar nera.

Biyar da kusan kwat

a abokan shi suka fara mishi sallama suna tafiya ha

ɗ

e da mishi fatan alkairi

da zama lafia.



😂

A taƙaice aka rufe komi duk da can na hango fuskokin LAUJE FANS ba haka suka so ba, dan

basu gaji da gwangwa

jewa ba aka katse su LOL

Su o'o da o'o kam kamar su fashe saboda haushi.

Lalubo hannu mumtaz ya faruk yayi ya miƙar da ita tsaye tukun ya ja ta suka fice ta can bata

hanyar da kowa ke fita ba

Seda ya dangane ta da sasan mama tukun yace "zanje na dawo, k

i shirya komin dare in sha

Allah yau zamu wuce gidan mu"

Sunkuyar da kai ƙasa tayi tana wasa da stones

ɗ

in jikin kayan ta

Murmushi ya faruk yayi, yatsar shi ƴar manuniya ya saka ya tallafo gemun ta ya

ɗ

ago da fuskar

ta sama

Ɗ

ayan hannun yasa ya zunguri

hancin ta sannan yace "ko baki shirya hakan ba?"

Da sauri ta ƙwace fuskar ta ta sake yin ƙasa da kai, kunya duk tabi ta cika ta

Daga can ta hango Amal nata nunosu tana kwasar dariya, tana nuna mata irin meye haka take

yi

Murgu

ɗ

a mata baki mumtaz tayi, s

hi kuma ya faruk se yayi tunanin da shi take

Folding hannayen shi yayi, still murmushi a fuskar shi yace "eyee harda murgu

ɗ

a min baki ma

kike?"

Da sauri mumtaz ta dafe baki ha

ɗ

e da zaro ido tace "Amal ce fa" ta nuna wajen da Amal ke

tsaye

Waigawa yayi d

aidainan Amal ta juya kamar ba ita ba

Murmushi kawai yayi ya ka

ɗ

a kai, sannan yace "Ki taya ni addu'a akwai abinda zan aiwatar a

cikin daren nan in sha Allah"

Kafe shi da ido tayi can tace "me zakayi ya faruk?"

Kallon ta kawai yake yama kasa ce mata kom

i

Ta sake fa

ɗ

in "gaba na yana fa

ɗ

uwa tun

ɗ

azu, bana son yarda nake ji

ɗ

in nan"

Kafe ta da kallo yayi, can ya basar yayi murmushi yace "kazar amarci zan je siyowa fa, wasa

nake maki"

Yana fa

ɗ

in haka ta rufe fuska ta juya da gudu tayi ciki

Murmushi kawai

ya sake yi sannan yace "i have to do this for Abba ƙarami's sake, barin bara

gurbi a cikin zuri'a shi kesa wasu ta

ɓ

uwa" ya juya ya fice.

Duk sha'anin nan da akayi umma ƙarama bata cikin gidan nan sam,

Har abun ya ba ƴaƴan ta haushi, ganin kowa na nan

amma ita bata nan, kuma bata ce ma kowa

ga inda taje ba

A wannan lokacin su suna can suna jiran lokacin da bokan su ya basu ya cika yarda zasu sami

Abba ƙarami su titsiye shi akan maganar hannun jarin da suke da shi a cikin dukiyar sa.

***Tunda abokin

Tk ya fice daga gidan saboda firgita da yayi ganin halin da Tkn ke ciki

Beyi nisa ba ya dawo, ya sake komawa ciki

Da ƙyar ya iya saka shi cikin mota yayi rushing zuwa asibiti

Ganin halin da yake a ciki ne yasa suka ce ba zasu kar

ɓ

e shi ba seda ƴansanda

Hankalin abokin Tk a tashe ya hau kiran uncle Abbas a waya

Haka wayar nan tayi ta ringing amma shiru be

ɗ

aga ba

A ru

ɗ

e ya maida akalar kiran ga ya faruk

Ya faruk na zaune a cikin mota yana waya da mus'ab kiran abokin Tk ya shigo

Seda ya faruk ya gama

wayar shi, sannan ya amsa kiran

A ki

ɗ

ime yace "na kawo TK hospital sun ƙi kar

ɓ

ar shi"

Hankali kwance ya faruk yace "nutsu kayi min magana mana, me ya samu TKn? sannan

meyasa basu kar

ɓ

e shi ba?"

A ru

ɗ

e yake mishi bayani

Ido waje ya faruk yace "

ɗ

auke

shi maza bari na tura maka address na hospital

ɗ

in dr jamal, zan

kira shi a waya yanzu"

Seda ya faruk ya tura mishi sannan ya kira dr jamal,

Daga nan shiru yayi da bakin shi be gaya ma kowa ba yaja motar shi ya fice.

Sanda sakina ta fice daga gidan

bayan aika-aikar da tayi

Gida ta wuce direct

A firgice ta afka ciki, babu kowa a palon se me aiki da ke kitchen

Sakina bata tsaya ko ina ba ta ware

ɗ

akin ta ha

ɗ

e da rufo ƙofa harda mur

ɗ

a key

Jin motsin ƙofa da me aikin ta jiyo yasa ta leƙo, ganin bata

ga kowa ba ta koma taci gaba da

aikin ta.

Se can wajen magrib mom

ɗ

in sakina ta fito dan taga ko me aikin ta kammala tana son aikenta

Da mamaki tabi palon da kallo ganin jini a ƙasa

Da ƙarfi mom

ɗ

in sakina ta ƙwala wa me aikin kira

Jiki na rawa ta fi

to, rissinawa

Idon ta akan jinin tace tace "meye wannan daga ina?"

Matswa me aikin tayi, seda ta kalla da kyau sannan tace "jini ne hajiya"

Kafin ta sake magana me aikin tace

"kamar da ƙafa aka tako shi, naga har ta can wajen ma gashi can" ta nuna hanya

r da tabi zuwa

ɗ

akin sakina"

Da mamaki mom

ɗ

in sakina tabi takun jinin, har seda ya dangane ta ga

ɗ

akin sakina

Da sauri ta ta

ɓ

a ƙofar

Jin ƙofar a kulle kuma ta san bata rufe

ɗ

akin ba yasa tace "waye a ciki?"

Shiru ba amsa

Juyawa tayi da sauri ta kom

a palon tace "waye ya shigo gidan nan?"

"ina ciki ina aiki banji shigowar kowa ba hajiya"

Fita mom

ɗ

in sakina tayi waje har wajen gate ta ƙwala wa megadi kira ta tambaye shi, nan yake

gaya mata yaga shigowar sakina a firgice ƙafarta duk jini.

Da gudu

ta koma ciki,

Ƙ

ofar

ɗ

akin sakina ta tsaya a tsorace take ƙwanƙwasa ƙofar ha

ɗ

e da kira sunan sakina

Sakina najin ta amma tayi banza da ita

Seda ta gaji da bugawa tukun sakinar tazo ta bu

ɗ

e

A ki

ɗ

ime tace "me yasame ki?" ta hau dudduba jikin ta

Ba wan

i wata wata ko

ɓ

ata lokaci sakina tace "Druging

ɗ

ina yayi sannan yayi amfani da ni ba a

cikin hayyaci na ba" ta tsaya a nan

Ido waje mom

ɗ

inta tace "se akayi yaya?"

"tsautsayi ya

ɗ

ebe ni na caka masa wuƙa"

Da mugun ƙarfi uwar ta aza hannu bisa kai tace

"na shiga uku na lalace ni asiya!!! wuƙa fa kika

ce sakina?

A guje ta fita ta koma

ɗ

akin ta, jikin ta na rawa hannun na karkarwa ta janyo wayar ta, uncle

junaid ta danna ma kira daidai lokacin suna tare dukkan su a inda suka saba ha

ɗ

uwa

Har wayar ta gam

a ringing be

ɗ

auka ba

Ta kira ya kai sau uku amma ba amsa, da gudu ta sake komawa

ɗ

akin sakina da har yanzu

tana a tsaye abin duniya ya ishe ta "

ɗ

akko gyalen ki mu je"

Daƙilewa tayi a tsorace tace "ina zamuje mom?"

Falla mata mari tayi tace "dan ubank

i har kina da bakin tambaya ta, to bari kiji wallahi in har kika

bari akazo aka ritsaki anan to kashin ki ya bushe"

Ba sake cewa komi ba banda fizgar ta datayi suka fice

A guje mom Asiya taja mota suka bar gidan.

*****Ya faruk na zaune a gaban Abba

ƙ

arami call

ɗ

in dr jamal ya shigo wayar shi,

Ɗ

agawa yayi, daga can dr jamal yace "sun iso fa, case

ɗ

in babba ne wallahi, wuƙar ta shiga

cikin sosai fa"

Murya can ƙasa ya faruk yace "ban fa sanar ma kowa ba a gidan, amma bari na gaya wa su

Abba yanzu"

Da

haka suka yi sallama.

******Har aka fito da Tk daga theater ba uncle Abbas ba dalilin shi

Hankali ya tashi ƙwarai da kowa yaji labarin abinda ya samu Tk, dama zargin da ake na sakina

ce tayi hakan, dan labarin bata gidan ya ba

ɗ

e ko ina,

Ga mom

ɗ

inta

a gefe da take ta pretending kamar itama bata san inda sakinar take ba, alhalin

ita ta kaita ta

ɓ

oye ta.

Wajen goma saura su Abba babba da ƙarami dama su goggo safiya, harda su mama da su

mummyn Tk suka koma gida, aka bar Amir ya kwana da shi.

Ta

ɓ

ang

aren su uncle Abbas kuwa sun ƙagara lokacin ya cika,

miƙewa tsaye umma ƙ tayi, gyara lullu

ɓ

in ta tayi sannan tace "zanyi gaba se kun iso, zuwa

yanzu na san sun gama taron shirmen su"

Gya

ɗ

a kai sukayo duka, duk sun bi sun ƙagara

Uncle junaid yace "nan d

a 30mins muna hanya muma"

Da haka sukayi sallama.

*****

Sanda suka shigo gida daga asibiti ba kowa a baƙi,

duk wanda ka gani

ɗ

an gida ne, kowa sasan shi ya nufa, ga gajiyar hidima ga kuma gajiyar

tsayuwar hospital da sukayi

Abba ƙarami na zaune a

palon shi bayan yayi wanka ya kimtsa mama ta kawo mashi tea,

Tana zaune a gefen shi suna firar abunda ya faru da Tk wayar shi tayi ringing

Mama tafi kusa da wayar, yunƙurawa tayi ta

ɗ

akko, sunan Abbas ta gani a rubuce

Da sauri ta miƙa mishi ha

ɗ

e da fa

ɗ

i

n "ƙila se yanzu yaga calls

ɗ

in da akayiyyi masa"

Gya

ɗ

a kai Abba ƙ yayi ha

ɗ

e da kara wayar a kunne

Duk a tunanin shi maganar Tk ze mishi, se yaji sa

ɓ

anin haka

Da mamaki Abba ƙ ke sauraron shi, can dai yace "ba matsala ku ƙaraso ina palo na"

aje wayar

yayi ya kalli mama yace "ki

ɗ

auki mayafi su Abbas na shigowa"

Babban hijabi ta

ɗ

ora akan kaya jikin ta sannan ta koma ta zauna.

Kamar wasu mutanen kirki, uncle junaid da uncle Abbas sukayi sallama suka shigo,

ɗ

auke da

wasu files a hannun su

Amsa sall

amar sukayi

Da fara'a Abba ƙarami yace "bisimillah ku zauna mana"

Zama sukayi a kujerar dake kallon tasu

Kafin suce komi ya faruk yayi sallama ya shigo

Da sauri uncle Abbas ya kalli uncle junaid sannan suka kalli ya faruk dake murmushi kanshi

tsaye ya

ƙ

araso ciki

Basu gama mamakin ganin ya faruk ba se ga uncle ƙasim shima ya shigo goggo safiya biye da

shi a baya

Daga mama har Abba ƙ tsoro ne ya fara kamasu, ganin basu jima da rabuwa ba ai

Baki sake su uncle Abbas ke kallon su

Can suka jiyo ya faru

k na fa

ɗ

in "muna palon saman shi Abba babba"

Miƙewa Abba ƙarami yayi yace "wai lafia?"

Daidai shigowar Abba babba kenan shima ya

ɗ

ora da tashi tambayar "me ya faru kuma?"

Uncle ƙasim yayi karaf yace "Ku zauna mana, tunda kuka ga haka ai da magana ne"

A take uncle junaid ya fara jin tsintsinkewar zuciya

se wani mutsu mutsu yake kamar me basir.

Ɗ

aya bayan

ɗ

aya sauran matan gidan ke shigowa harda manyan ƴaƴan

Kowa ya shigo se yayi turus yabi kowa da kallo kafin ya zauna

Ashe ya faruk ne yabi kowa da k

owa ya tura mishi saƙon yana son magana da shi ta sirrin a

palon Abba ƙarami misalin ƙarfe goma da rabi.

Babu wanda yasan da an turawa

ɗ

an'uwan shi saƙon, shiyasa duk wanda ya shigo se yayi

mamaki

Umma ƙarama ce kawai be turama ba, saboda itama yasan zat

a zo kodan shirin su.

Kowa ya nutsu ya zauna, cikin fa

ɗ

a Abba babba ya kalli ya faruk yace "kai bana son shashanci,

meye haka ka wani tara mu anan kamar wasu sa'o'in ka?"

Kafin ya faruk yace komi, uncle junaid ya miƙe ha

ɗ

e da fa

ɗ

in, "ina jin abun na f

amily ne, nikam

bari naje gobe na dawo muyi maganar data kawoni"

Karaf uncle ƙasim yace "ta shafe ka mana, aikama

ɗ

an gidane, zaka iya zama"

Musu yaso yayi, amma amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login