Showing 36001 words to 39000 words out of 88589 words
/>
Murmushi kalid yayi kafin yace "nagode ma Allah da ya takaita abin nan a iya haka mumtaz,
yanzu kam zan iya bacci me da
ɗ
i tunda na ganki na kuma
ga yanayin jikin ki"
"hmmm" kawai take cewa
Cike da damuwa yace "ina wayar ki?"
Se a sannan tayi magana tace "kamar an sace fa"
Yace "toh bakomai, gobe in zanzo zan tawo miki da wata, amma yanzu ba wani nonba da zan
same ki kafin safe?"
Girgi
ɗ
a kai k
awai tayi,
Daidai nan goggo safiya ta dawo
Basu sake wani jimawa ba sukayi mata sallama, bayan sun aje ma goggo safiya 20k agaban
ta.
Sun fita kenan ya faruk ya shigo hannun shi
ɗ
auke da takarda, kusa da Abba ya zauna, miƙa
mishi takardar yayi kafin ya
ce "dan dai ka matsa ne Abba, amma da kun zauna kun sake
warwarewa tukun"
Cike da kulawa Abba yace "gara mu tafi gida tunda Allah yasa ba wani matsala, kuma na gaji
da tambaye tambayen da ake min akan wa
ɗ
an nan ƴan sandan da ka zuba, kuma hankalina
baze t
a
ɓ
a kwanciya ba a nan"
"Hakane Abba, amma waze zauna da mumtaz?"
Se a sannan mama tace "Ya safiya zata zauna da ita mun gama wannan maganar, gwara muje
gida a sauƙaƙa ma jama'a dake ta sintirin zuwa"
Ba yarda ya iya, haka suka tattara suka koma gida a
ka bar mumtaz da goggo safia a asibitin.
****gaskiya ya kamata kije ki gaishe ta mami, wallahi taji jiki sosai
Cike da zolaya mami tace "ohh khalid bako kunya?, in na dawo daga tafiyar da zanyi gobe
zanje in gaishe ta,
Amma dai zuwa gobe ka samu binta
da azima suje su dubata(binta da azima ƙannen mamin
ne)
Se su sake tabbatarwa da gaske kake
Cike da jin da
ɗ
i khalid yace "yauwa mami na, kin kawo shawara me kyau wlh"
Haka suka yi ta firar su irin na uwa da
ɗ
a, sun jima suna fira kafin mami ta sako
maganar abun
hannun ta data nema ta rasa "Wai khalid har yanzu shiru ba wani labari game da abun hannun
nan?"
"Mami, tunda kikaji har yanzu ba wanda ya kirani to wlh ba satar shi akayi ba, maybe ya fa
ɗ
a
wani wajen ne, ki sake dubawa dai"
Ta
ɓ
e baki mami
n ta kafin tace "ko
ɗ
azu seda na sake dubawa wallahi,
ɓ
atan shi yayi min ciwo
sosai"
Da sauri khalid yace "mami ba akwai CCTV a office
ɗ
in ba?"
Mami tace "akwai mana"
yace "ki duba to, ƙila kiga inda ya fa
ɗ
a"
Da
ɗ
an murna mami tace "aikuwa danaji da
ɗ
i,
sam na mance da wata CCTV a office
ɗ
in'
ya
ɗ
an jima a wajen mamin kafin yayi mata sallama ya wuce
ɗ
akin shi.
*****wajajen ƙarfe biyu da rabi na dare, ya faruk na kwance sam bacci yaƙi zuwar mishi ya rasa
mafita ga wannan matsalar da ke neman fin ƙarf
in su
Yaji ana ƙwanƙwasa ƙofar shi ka
ɗ
an ka
ɗ
an
Nutsuwa yayi yaji da gaske nan bugawar ake
Seda ya tabbatar da bugawan ake, da sauri ya zira riga ha
ɗ
e da kallon agogon wayar shi
lokacin da ya gani ne yasa shi jin fa
ɗ
uwar gaba, haka ya dake ya matsa jikin
ƙofar, a dake yace
"waye?"
Daga can akace "MUS'AB".
NAGODE DA CALLS ALLAH YA BAR ZUMUNCI
❤
️
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
SHARE PLS.
LAUJE CIKIN NAƊI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KI
SHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NAƊI
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg 41-42
Babu inda jikin ya faruk baya rawa jin mugayen maganganun da mus'ab ke bashi labari,
Cikin kuka mus'ab yace "shiyasa na yanke shawarar nisantar su gaba
ɗ
aya,
dan muddin ina
kusa da su komi ze iya lalacewa".
Sam ya faruk ya kasa magana, ajiyar zuciya kawai yake saukewa yana tuna yarda uncle Abbas
ke gaggaya mishi magana akan sauya ma su Abba hospital da yayi
Da ƙyar maganar ya faruk ke fita yace yace
"Mus
'ab zaka iya tunawa, bayan shi se wa?, baze ta
ɓ
a zama cewa shi ka
ɗ
ai ne ke wannan
aika-aikar ba"
Kan mus'ab a ƙasa, yaƙi yarda sam ya
ɗ
ago kanshi, ga alamar yana son cewa wani abu, amma
sam yaƙi ya furta
A zuciye ya faruk ya finciko shi, murya a mur
mur
ɗ
e yace "ka gaya min mus'ab, kar kaji
shakkata, se kuma wa ka gani?"
Ƙ
in cewa komi mus'ab yayi banda ha
ɗ
iyar zuciya da yake ta faman yi
Sun jima a haka, har wajen asuba tukun mus'ab yace
"Zan tafi, tsayawa ta babbar matsala ce anan ya faruk"
Ya
faruk be hana shi ba, sema dafa kafa
ɗ
ar shi da yayi yace
"Ko shine silar zama ƙarshen numfashi na zan kare ahalin Abba ƙarami in sha Allah"
Mus'ab be seke minti
ɗ
aya a wajen shi ba ya fice.
BAYAN SATI ƊAYA
Sosai jikin mumtaz yayi sauƙi dan suna sa
ka ran sallama a yau ko gobe
A
ɗ
an zaman asibitin da tayi wata soyayya suke zubawa ita da khalid da tuni yayi watsi da
maganar sakina
Ɗ
ari bisa
ɗ
ari goggo safiya na goyon bayan hakan, itama ba ƙaramin son ha
ɗ
in nasu take ba
Zuwan aunties
ɗ
in shi biyu ha
ɗ
e da shatara na arziki suna zuwa dubata
Wasa wasa, wani lokacin kafin khalid ya wuce asibitin se ya fara zuwa gaishe da mama har
gida tukun yake wucewa can
Mama tayi murna, ko ba komi ta yaba da hankalin shi, balle ma maganar da sukayi da Abba ƙ
akan
aurar da su na nan maƙale a ranta, dan ma wannan tsautsayin da ya faru ne akayi shiru
da maganar, yanzu kam ta fara samun kwanciyar hankali.
Tafiyar khalid kenan ya faruk ya tura ƙofar
ɗ
akin ya shiga
Da fara'a sosai goggo safiya ta tarbe shi, ha
ɗ
e da f
a
ɗ
in
"Oh kana nan faruk? tunda aka sallami iyayen ka mu kuma ka
ɗ
auke mana ƙafa"
Ɗ
an murmushi ya saki kafin yace "nima banji da
ɗ
i bane goggo, amma Alhamdulillah"
Ta gefen ido mumtaz ke kallon shi, tabbas ko be ce baya jin da
ɗ
i ba zaka hango hakan, r
amar
da yayi ta nuna ƙarara a fuskar shi
Jajanta mishi goggo safiya tayi kafin tace "To ga kayan marmari a miƙo maka?"
Kallon tulin ledojin gaban su yayi yace "wannan shirgin fa"?
Cike da jin da
ɗ
i goggo safiya tace
"Hmm kaima dai ka fa
ɗ
a, yarone
mara ƙyashi wallahi, kullum in zezo baya zuwa hannu bibbiyu
se kaga ya riƙo wani abun yazo da shi, Allah dai yasa hat cikin gida ba maƙeƙe bane ba"
Idon ya faruk na kan wayar shi yace "wa kenan goggo?"
Baki bu
ɗ
e, tace "khalid sunan shi, kuma wallahi
baka ga yarda yake kula da mumtaz ba, abin
har birgeni yake"
A hankali ya faruk ke furta sunan khalid, be sake cewa komi ba yaci gaba da danne dannen shi
jin yayi shiru yasa goggo safiya tashi ta
ɗ
auki komi bibbiyu ta aza akan plate ta tafi wanko mishi
Tana fita ya kalli mumtaz data juya baya yace
"Tunda har kin samu damar yin soyayya kina jinya kin warke kenan?, duk da na lura bayan
halayyar ki har rashin gaisuwa ma kin iya"
Bata ce komi ba, bakuma ta gaishe shin ba
Suna a haka goggo safiya ta da
wo, kusa da shi ta aje plate
ɗ
in sannan ta kabbara sallar isha'i
Ko kallon plate
ɗ
in beyi ba ya fice daga
ɗ
akin
Direct office
ɗ
in dr jamal ya nufa, ba wani
ɓ
ata lokaci ya kar
ɓ
i takardar sallamar da yasa akayi
ta dole.
Ya jima a cikin mota yana amsa
wayar mus'ab kafin ya koma
ɗ
akin
Goggo safiya na ganin shi tace "au nasha ka wuce ne ba ko sallama"
Kujera ya ja ya zauna tukun yace "a'a, nayi waya ne, ku ha
ɗ
a kaya ku same ni a mota an
sallame ku"
Sakato goggo safiya tayi tana kallon shi bako ƙift
awa, can tace "yo haka ake sallama da dare
tsaka mutum ya gama sadaƙarwa kwana zeyi?"
Murmushi ya faruk yayi kafin yace "To mene abun
ɓ
ata rai goggo, ai komin da
ɗ
in asibiti gida yafi
shi ko? tunda naga kamar da
ɗ
in zama kuke ji" ya ƙarashe maganar yana kal
lon mumtaz ta
gefen ido
Be jira amsarta ba ya juya ya fice
Aikuwa suna ha
ɗ
a kaya goggo safiya na mita, wai khalid zezo yaga basa nan
Mumtaz da se yanzu tayi magana tace "Rabu da shi goggo, zan kira shi a waya yanzu ma"
Saboda yawan kayan su seda go
ggo safiya ta kira masu goge goge suka taya su
ɗ
auka
Suna zuwa wajen da yayi parking ya fito,
ɗ
aya bayan
ɗ
aya yake kallon kayan da suka jido
Beyi wata-wata ba yace wa warda ta tayasu
ɗ
akko kayan "kwashi wannan da wannan ki tafi
dasu"
Nan tayi ta zabga g
odiya, goggo safiya na gefe tana zuba ƙorafi.
ƙ
ofar baya ya bu
ɗ
e mata ta shiga, sannan ya zagaya shima ya shiga
Mumtaz na tsaye ita bata shiga ba, sanin waye ya faruk yasa ya zagaya ta shiga gaba
Suna tafe yana ayyana abubuwa da yawa a ranshi, bin did
digin uncle Abbas da yake har yanzu
ya kasa gane komi, gani yake kamar ma incle Abbas
ɗ
in ya gane yana bin diddigin shi
Dai dai wajen shagon da ake seda fura ya tsaya, sanin goggo safiya ta shaƙa da yawa yasa
yace "Bari na kar
ɓ
o miki fura goggo"
be jir
a cewar ta ba ya fice a motar ya barsu a cikin ra
ɓ
a.
Tunda mumtaz ta shiga motar idon ta ya sauka ga zoben azurfar da ya faruk ya aje domin ya
gwadata ya gani se kuma bandir
ɗ
in ƴan dubu dubu guda uku dake gefen zoben
Ba wani dogon tunani mumtaz ta s
aka hannu ta
ɗ
auke zoben nan, sannan duk a bandir
ɗ
aya ta
zari goma goma a ciki ta saƙe a hijabin ta
Be da
ɗ
e ba ya dawo, kallo
ɗ
aya yayi ma wajen ya ga babu, abunda bata sani ba saboda ya
gwada yaga ko ta dena halin ne yasa ya ajiye
Bece komi ba yashig
a yaja suka tafi.
Goggo safiya na sauka ya waiga side
ɗ
in mumtaz dake saurin sauka itama, fuska a
ɗ
aure yace
"bani abinda kika
ɗ
auka a nan"!
Duru duru tayi tana wani kauce-kauce, kunya da tsananin nadama na baibayeta
Gani kawai yayi ta sauke kai ƙas
a ta fashe da kuka ha
ɗ
e da ciro zoben da kuma ku
ɗ
in
Duk da yarda ranshi ke tafasa ganin yarda tayi yayi mugun
ɗ
aga mishi hankali da kuma
mamaki,
Kasa ce mata komi yyi, da yaga bata da shirin sauka a motar yace "you can go, Allah ya shirye
ki ya kuma rufa
miki asiri"
Jin yarda yayi maganar cikin sanyin rai da batayi zato ba yasa ta
ɗ
ago fuska da sauri tana
kallon shi
Kashe motar yayi, ya fice ya barta.
Seda ya
ɓ
ace wa ganin ta tukun ta fito bayan ta share hawayen ta tas, tayi cikin sasan su inda
take
jin hayaniyar mutane sosai.
****Da asuba bayan sun dawo daga massallaci duk suna tsaye a harabar gidan Abba babba
yace
"Inajin zuwa gobe duka yaran su aiko da samarin nasu se asan abun yi ko?"
Amsawa sukayi da "hakane" Tukun suka
ɗ
ora da firarrakin su
na ƴan'uwa
Sun
ɗ
an jima sosai kafin kowa ya nufi sasan shi.
Uncle Abbas na shiga nashi part
ɗ
in ya iske duka nashi ahalin a dinning suna breakfast
Amir ne ya fara gaishe shi kafin Najwa da Tk
Shima kujera ya ja ya zauna,
Mummy da kanta ta tashi ta
fara ha
ɗ
a mishi tea, tana ha
ɗ
awa take fa
ɗ
in
"Yaudai firar nan ta jima"
Seda ya kai mug
ɗ
in bakin shi kafin yace
"Aikam" yana tsaka da cin abincin ya kirayi sunan najwa da ke gaf da barin dining
ɗ
in
Kanta a ƙasa tace "na'am daddy"
Kai tsaye yace "ki sa
nar ma wanda ke zuwa wajen ki yazo gobe muna son ganin shi"
Duk da tasan da zancen amma hakan be hanata jin fa
ɗ
uwar gaba ba, jiki a mace tace "to
daddy" ha
ɗ
e da barin wajen.
Cike da jin da
ɗ
i mummy tace
"abun ya taso kenan"
Yace "ya taso fa, in sunyi d
aidai da ra'ayin mu ba za''a
ɗ
auki wani dogon lokaci ba, kin san
bama saka biki da nisa"
Cike da jin da
ɗ
i mummy tace "hakane, Allah ya tabbatar mana da alkairi"
Uncle Abbas na gama cin abinci ya tashi ya nufi palon shi, kasancewar asabar ce ba ranar ai
ki
bace
Tsum ya Tk ya miƙe shima yabi bayan sa
Uncle Abbas na zama Tk ya shigo ya zauna kusa da uban nashi
Fuska ba alamun rahma Ya Tk yace "Daddy, na kasa gane me kake nufi gaskiya, na gaya maka
nifa ina son yarinyar nan, nace zanyi magana ka hanani
da niyar kai zaka nemar min auren ta,
kuma ga ƙishin-ƙishin
ɗ
in da nake ji na daban, nifa gaskiya an saka ni a duhu"
Murmushi uncle Abbas yayi tukun yace "Da
ɗ
i na da kai gajen haƙuri, akwai damar da nake jira
ne TK, kuma nafika sanin muhimmancin mumtaz
a gareka, just trust ur dad, haƙƙata ta kusan
cimma ruwa soon!!!
Kamar wasu sa'anni haka suka tafa suna kwashewa da dariya.
Mus'ab na gama recording maganar yayi saving, har yayi niyar tura ma ya faruk ya fasa, ya
koma yayi kwanciyar shi ha
ɗ
e da rufe fus
kar shi.
😊
Sorry for the late update, kunsan jiki da jini
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
SHARE PLS.
LAUJE CIKIN NAƊI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NAƊI
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg43-44
Da yamma lis, yau baƙi masu zuwa gaisuwar sallah da kuma dubiya duk sun
ɗ
auke ƙafa
Gidan an samu sauki mutane sosai
Mama da goggo safiya na zaune a palon ƙ
asa suna firar kayan sha tara na arziki da aka kawo
na saka ranar hafsa da bilkisu da kuma najwa
Goggo safiya tace "naji Ƙassim yace yau da daddare za'a kawo na Amal itama"
Mama tace "hakan Abban su ke gaya min kafin ya fita"
Can goggo safiya ta sak
e cewa "mumtaz fa? ko har yanzu ta kasa tsaida zuciyar ta akan yaron
kirki nan"
Gyara zama mama tayi kafin tace "a dai gaban ki jiya muka titsiyeta ya safiya, na kasa gane
kan yarinyar nan sam,
ɗ
azu da safe da na sake mata magana ma fashe min da kuka ta
yi,
Na rasa yarda zanyi ni kam"
Da mamaki goggo safiya ta sake cewa "kuma fa naga kamar tana son yaron, nikam wallahi na
yaba da hankalin shi sosai, duk yafi min samarin sauran kamala da nutsuwa"
Ta waiga wajen da mumtaz
ɗ
in ke zaune
ɗ
azu taga bata nan
Altine ta yafito tace "shiga kira min mumtaz"
Altine na shiga
ɗ
akin ta iske mumtaz tsaye gaban mudubi tana saka kwalli
Ta cikin mudubin take kallon ta, fuska a
ɗ
aure tace "lafia?"
"ana kira" kawai tace ta juya
A fili mumtaz tace "munafuka kwanan
ki sun kusa ƙarewa a cikin gidan nan, ki gama ra
ɓ
e-ra
ɓ
en
ki"
Seda ta gama tas abunda take tukun ta fito
Wannan karon harda umma ƙarama a palon
Kusa da mama ta zauna ha
ɗ
e da fa
ɗ
in "gani hajiya mama"
Yarda tayi maganar ya basu dariya, a da mumtaz akwai i
ya shege sosai, amma tunda
ɗ
abi'ar
sarface-sarface ta kamata ta sauya gaba
ɗ
aya.
Dundu mama ta sakar mata kafin tace "seda kika gama shanya mutane tukun zaki fito?
Ya safiya ke kiran ki bani ba" ta juya sukaci gaba da magana da umma ƙarama
Goggo safi
ya tace "shiru mumtaz banji kince komi ba, bana so kizo kina danasani daga baya"
Shiru tayi bata ce komi ba, umma ƙarama tayi tsulum tace "Ya safayi shifa yaro ba'a mishi dole,
in bata son wancan ta kawo wanda yafi kwanta mata mana"
Ta
ɓ
e baki mama tayi
, badai ta saka musu baki ba
Goggo safiya tace "haka maganar ki take sumayya, ni nagartar yaron kawai nake hangowa
wallahi"
Umma ƙ ta kalli mumtaz cike da kulawa tace " a cikin samarin naki wanne kk so