Showing 18001 words to 21000 words out of 88589 words

Chapter 7 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

Allah ya kiyaye, ai gara kaje ka duba

ɗ

in tun wu

ri".

Da Abba ƙarami yaje wajen da ƙyar ya iya gane wajen, seda ya nemo me unguwar da kusan a

hannun shi dama filin yake tukun ya gane

Sosai Abba ƙarami yayi mamakin cikar wurin, gidaje ne a tsare reras manya-manya gabas da

yamma kudu da arewa,

Be

bar wajen ba seda ya tabbatar da ya daidaita abunda ya dace.

Tsayawa yayi tsayin daka aka fitar da zanen gidan cikin kwana ka

ɗ

an

flat biyar aka zana, ko wanne duplex,

Flat

ɗ

in Abba babba anyi shi dan zaman mace biyu, a ido yafi ko wanne girma, sama

ɗ

aki biyar,

ko wacce biyu se na Abba ƙarami

ɗ

aya

Ƙ

asa kuma akayi

ɗ

aki biyu, se babban kitchen da store

Flat

ɗ

in uncle Abbas da na uncle ƙasim na tsarin mace

ɗ

aya kuma iri

ɗ

aya, sama

ɗ

aki biyu ƙasa

biyu se kitchen da store

Flat

ɗ

in Abba ƙarami mama yab

a wuƙa da nama ta fa

ɗ

i yarda ta ke son ya kasance

Aikuwa tayi tsarin da yafi na kowacce kyau da ha

ɗ

uwa

Dan ita hada palo tace ayi mata a sama, Sosai tsarin

ɓ

angaren ta ya babban ta da na sauran.

Gadan gadan aka fara gini, Alhamdulillah, da yake ya t

ara shiyasa nan da nan komi ke sauri

A cikin shekara

ɗ

aya gam aka kammala gidan, dai-dai lokacin uncle ƙasim shima ya samu mata

Sanda Abba ƙarami yaje musu da maganar komawa sabon gida memakon yaga murna a

fuskokin wasu daga cin ƴan'uwan nashi, se yaga s

a

ɓ

anin haka, tun daga nan jikin shi ya sake

yin sanyi zuciyar shi ta karye dauriya kawai ya ara ya yafa ma kanshi.

Yaso yayi furnishing gidan, wata zuciyar ta hana shi,

Mama kawai ya

ɗ

auka suka je ta zabi komi da ya dace da gidan suka siya aka wuce das

u can

Sun riga kowa komawa, se uncle Abbas,

Abba babba be dawo ba har seda uncle ƙasim ya riga shi shiga da sabuwar amarya, yana can

yana fama da rikicin umma babba, ita allanbaran sedai ya barta a gidan hayan, dan ita wai

zuciyar ta bata mutu ba da za

ta kwanta ƙanin ta yayi mata komi

Ƙ

arshe dai seda abun ya

ɗ

auki zafi sosai, dan har umma ƙarama ta koma da ƴar jinjirar ta da

bata wuce watanni ba tukun umma babba ta dawo

Tun da kuma ta saka ƙafarta a gidan ta hau danasanin ƙin dawowa da wuri da bata

yi ba, a

cewar ta "wannan aljnnar duniyar"

Nan fa ƴan'uwa da abokan arziki akai ta zuwa taya su murna da saka albarka

Tunda suka tare kowa ya shiga saiti, harta da umma b da ke da matsala ta nutsu ta dena shiga

sabgar kowa, se kuma a lokacin ne take

so ta kame girman ta

Haka ta

ɓ

angaren sauran, kowa harkar gaban shi yake

Mazajen ma sun ha

ɗ

a kai, komi da ya shafi cigaban su a tare suke shawartawa, se kuma

albarkar haihuwa da aka fara samu akai akai

Gaba

ɗ

ayan su sun riga mama hauhuwa, dan har se

da matar uncle ƙasim ta haihu da kusan

shekara kafin mama ta samu cikin mus'ab, lokacin faruk na da shekara goma sha biya a duniya.

Randa mama ta haihun kuwa haka ya kafa ya tsare akan babyn,

Sosai yake nuna mishi so da kulawa, kullum da safe kafin ya ta

fi school se ya leƙa ya gan shi,

haka zalika in ya dawo se ya leƙa

Gaba

ɗ

aya ma kusan tarewa ne kawai beyi a sasan mama ba, umma b tayi fa

ɗ

an tayi dukan

har ta gaji ta haƙura.

Shekarar mus'ab

ɗ

aya da watannin mama ta sake haifo Ahmad, hmmmm ga arziki y

aci uban na

da ga kuma ƙaruwar ƴaƴa maza da ake ta samu ta

ɓ

angaren su da Allah yafi rufa wa asiri

Tun daga kan Ahmad shiru mama bata sake haihuwa ba, haka akai ta tafiya, yau da

ɗ

i gobe

akasin hakan

Umma b seda ta haifi yara shida cif sannn haihuwar ta

tsaya

Ya faruk, ya sabiha, ya maryam, ya fa'iza, se hafsa da auta Amal.

Umma ƙarama tana da yara uku, ya fauza, ya khairi da auta fadil.

Mummy na da biyu

Ya Tk, da Aliyu(amir)

Aunty na da uku, Abdul, muhammad da mahmud.

Mama na da uku, mus'ab,

Ahmad da auta mumtaz.

WANNAN KENAN, IN DA WANI ABU KUMA KWAJI A GABA.

CIGABAN LABARI.

Ledojin da ya shigo da su

ɗ

azu ya janyo ya bubbu

ɗ

e su yana ware kayan, sosai

ɗ

inkunan suka

yi kyau

Seda ya gama tas ya matsar da su tukun ya janyo ledar

ɗ

azu d

a ya gani a inda mumtaz ta

zauna, yana bu

ɗ

ewa yaga agogunan shi guda biyu data

ɗ

auka ne a ciki

Shiru yayi ya kafe su da idanu kamar me nazarin wasu abubuwa, a hankali ya saka hannu ya

ciro ƴar ƙaramar takardar da ke ciki ya bu

ɗ

e idon shi suka kai ga

ɗ

a

n gajeran rubutun dake ciki

"Kayi haƙuri dan Allah kar ka fa

ɗ

a wa mama ko Abba na"

Iska me huci ya fesar bayan ya ajiye takardar a gefen shi, dunƙule hannun daman shi yayi da

ƙ

arfi, dan zaka ga jijiyoyin hannun sun yi ri

ɗ

u ri

ɗ

u

Cike da tsananin

ɓ

acin ra

i yace

"Who is behind this?"(waye me hannu a ciki?) Tabbas AKWAI LAUJE CIKIN NAƊI"

INA ME BADA HAƘURI NA JINA SHIRU DA KUKA YI NA KWANA BIYU, ABUBUWAN NE

KASHI DA KASHI







INA MIƘO SAƘON GODIYATA GARE

KU "LAUJE CIKIN NAƊI FANS" ADDU'O'IN KU MEANS

ALOTS TO ME, ALLAH YA SAKA DA KHAIRAN

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

SHARE PLS.

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HAN

IN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg17-18

A daren bayan sallar isha'i Abba ƙ da aminin shi yayan mamar suka turo ƙofar

ɗ

akin suka shigo,

a lokacin an maida wa mama drip tana ta bacci mumtaz kuma na kwance ita ba baccin tak

e ba

kuma ba wani abun take ba, kwance take tana saƙa da warwara

Jiki a mace kamar ko da yaushe ta tashi zaune ha

ɗ

e da amsa sallamar Abban nata da kuma

aminin shi kuma kawun ta.

Kanta a ƙasa ta gaishe su bayan ta sakko daga gadon zuwa gefen mama

Har

mumtaz ta zauna ta tuno da dattijuwar likitar tace ta kirata in Abba ƙ

ɗ

in yazo

Murya a sanyaye tace

"Abbana, dr tace in kirata in kazo wai"

Jin yarda take magana a sanyaye yasa Abba ƙ kafe ta da ido yana son ya gano mene matsalar

ɗ

iyar tashi

Ji

n ta sake maimaita tambayar a tunanin ta beji bane,

Still idon shi a kanta yace

"Je ki kirata"

Gyara dogon hijabin ta tayi tukun ta fice zuwa office

ɗ

in likitar.

Tun sallamar farko da Abba ƙ sukayi mama ta farka, idon ta ne kawai bata bu

ɗ

e ba jin y

arda

sukayi mata nauyi

Ganin tana marmar da idanun yasa Abban matsowa kusa da ita ya zauna

Bayan hannun shi ya

ɗ

ora a kan goshin ta jim ka

ɗ

an ya cire

Murya ƙasa-ƙasa mama tace

"temaka min in tashi zaune"

Kara mata pillow yayi a bayan ta tukun ya j

ingina ta da bango

A hankali ta bu

ɗ

e idon ta a kan yayan nata da yayi shiru yana kallon yarda ƴar'uwar tashi ta

koma

Murmushin ƙarfin hali tayi tace

"sannu da zuwa ya junaid"

Shima matsowa yayi tukun ya amsa da "ya kika ƙara ji?"

Kanta a ƙasa tace

"Alhamdulillah" nan da nan idanun ta ya kawo ƙwalla, Abba ƙ na lura da

ƙ

wallar ya fara tapping bayan hannun ta a hankali, ita tasan me yake nufi, cike da dauriya ta

maida hawayen.

Tayi knocking a bakin office

ɗ

in yafi a ƙirga, jin shirun da yawa yasa

ta mur

ɗ

a handle

ɗ

in duk a

tunanin ta ba ze bu

ɗ

e ba

Aikuwa tana mur

ɗ

awa ya bu

ɗ

e,

Leƙawa tayi ciki, ganin babu kowa yasa ta jayo ƙofar da niyar kullewa, amma sam zuciyar ta

taƙi barin azalzalar da lokaci zuwa lokaci takan ji hakan

Sam mumtaz kasa daurew

a tayi seda ta biye wa azalzalar zuciyar ta taƙara shiga office

ɗ

in

Memakon data shiga ta yi abinda aka aiketa,

Ina ta mance tunda ta

ɗ

ora idanun ta akan abin hannun data gani ajiye akan teburin likitar ta

nufe shi kanta tsaye, jikin ta babu inda baya r

awa tsabar luguden data ke ji a cikin zuciyar ta

Tana kaiwa teburin ta dafe abun hannun nan dake ta walwali da

ɗ

aukar idanu daga ganin shi

kasan dutse ne me mugun daraja

Tana

ɗ

auka ta zira shi a aljihun doguwar rigar ta

Seda ta tabbatar da taji shi a ji

kin ta tukun ta sauke ajiyar zuciya me nauyin gaske, bata sake

kallon komi a wajen ba ta juya tafice da mugun sauri har tana har

ɗ

ewa da ƙafafuwan ta.

Mumtaz na fitowa daga office

ɗ

in dattijuwar likitar na shawo kwana,

Juyawar da mumtaz tayi yasa liki

tar bataga fuskar ta ba

Kafin ta ƙaraso mumtaz ta yi gaba,

Gaba ka

ɗ

an ta ƙara se ga Abba ƙ

Fuska a

ɗ

aure yace

"daga kiran dr se kije ki shantake?"

Da sauri ta sadda kanta a ƙasa, duk a tunanin ta ze gane abinda tayi a cikin ƙwayar idon ta,

tace

"B

ata cikin office

ɗ

in, shine na tsaya jiran ta, da naga bata dawo ba shine na tawo"

"okay" kawai Abba ƙ yace ya juya suka koma

ɗ

akin.

Su Abba na shiga

ɗ

akin likitar ta turo ƙofa itama

Da fara'a sosai a fuskar ta suka gaisa da su Abba, sannan ta ƙa

rasa kusa da mama dake zaune

Mumtaz kam ƙasa tayi da kanta tana ƙara jin fa

ɗ

uwar gaban ta na da

ɗ

a tsananta, a hankali ta

saka hannun ta cikin aljihu ta lalubo abin hannu taji yana nan

Ajiyar zuciya ta sauke wanda yasa daga mama har likitar kallon ta.

Murmushi likitar tayi, sannan tace

"wannan ajiyar zuciyar fa ƴammata"

Itama ƙaƙalo murmushin tayi, bata ce komi ba ta tashi ta shige toilet.

Kallon ta Abba ƙ yayi yace

"Yanzu mumtaz ke cemin kina son gani na"

Gyara zaman glass

ɗ

in fuakar ta tayi

tukun tace

"Eh, matar ka na son in sallame ta, ni kuma saboda yanayin jikin ta da na gani yasa nace ba

yanzu ba, ta zauna ta ƙara jin sauƙi, da dai naga ta nace yasa nace in kazo ayi min magana"

Kafin Abba ƙ yayi magana ya junaid yace

"Kiji wata

magana se kace ƙaramar yarinya fa"

Murya a sanyaye mama tace

"Ni fa saboda tafiya ta umara nace a sallame ni, a can ne zan kai ma ubangiji kuka na yarda ya

kamata, kuma ko ba haka ba ai ina ganin dr Sanaa kuma ta san problems

ɗ

ina sosai"

Kallon ta

Abba ƙ yayi yace

"Yaushe ne tafiyar to?"

A gajerce mama tace "next tomorrow"

Numfashi ya sauke a hankali tukun yace

"Ki yi discharging ta kawai, na manta sam da zuwan namu can ma"

Cike da fara'a likitan tace "yarda kuka ce ai, fatan mu a samu lafi

a ai"

Kafin goma na dare Abba ƙ ya gama da bills

ɗ

in tas

Ankai komi mota, da kanshi ya kama matar shi ya riƙeta mumtaz na biye da su a baya

Ya junaid ya musu sallama ya tafi.

Seda Abba ya zaunar da mama a seat

ɗ

in gaba kafin ya zagaya ya shiga

Mumtaz

kuma na baya, yaja motar suka fice

Daidai gate mumtaz tayi ido biyu da khalid da suka ta

ɓ

a ha

ɗ

uwa a kasuwar seda gold

Tsaf sun gane junan su, da sauri khalid ya sauke glass da niyar yima mumtaz magana, kafin ma

ya gama saukewa ta kawar da kanta gefe,

gaban ta naci gaba da bugawa haka kurin

Ganin ta kauda kanta yasa da sauri ya gangara gefe yayi parcking, kafin ya ƙaraso motar su

Abba yaja sunyi gaba

Mumtaz na ganin sun wuce ta waigo da kanta tana kallon shi ido cikin ido, shima yayi tsaye ya

kafe

ta da nashi idanun har motar ta

ɓ

ace ma ganin shi.

SHARE PLS

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIK

IN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg19-20

Jiki a mace yace

"Tunda har Allah ya sake nuna min ke to tabbas zamu sake ha

ɗ

uwa dake!"

Still jiki a mace ya juya zuwa inda yayi parking ya shiga ya ƙarasa shiga ciki

Office

ɗ

in da mumtaz ta fito

ɗ

azu naga ya s

anya kai ciki, yana shiga ya iske dattijuwar nan

tsaye tana dube dube ranta a mugun

ɓ

ace

Sallama ya sake yi a karo na biyu tukun taji, bata waigo ba ta amsa

Da mamaki khalid ya ƙarasa kusa da ita ha

ɗ

e da fa

ɗ

in

"Lafia kuwa mami?"

Ƙ

aramin tsaki taja,

tana aje book

ɗ

in ƙarshe data

ɗ

aga tace

"Hmm, bracelet

ɗ

ina na aje anan

ɗ

azu da zanyi alwala, emergency call da na samu ne na

mance ban

ɗ

auka ba na fita, amma abun mamaki na duba sama ko ƙasa ban gani ba"

Sanin muhimmancin abun a wajen Mami ne yasa

shima ya zage yana taya ta nema,

Aikuwa abun hannu yace

ɗ

auke ni inda kk aje

Abu kamar wasa seda mami ta koma har inda taje

ɗ

azu amma babu shi ba alamun shi

In ranta yayi dubu to ya

ɓ

aci, sosai ta

ɗ

auki abun hannun nan da muhimmaci ba wai dan

tsananin

tsadar shi ba, se dan daga hannun wacce ya fitone yasa tayi mugun

ɗ

aukar shi da

muhimmanci a rayuwar ta

Kankace me idanun mami yayi jajir tsabar

ɓ

acin rai, macece me sauƙin hali amma tana da

mugun fushi in abu ya kaita maƙura

Tsabar gajiyar da ta yi ne

yasa ta zauna a

ɗ

aya daga cikin kujerun dake jere a office

ɗ

in nata

Hannun daman ta tasaka ta tallafe kuncin ta na dama,

Shiru tayi tana sake nazari ko zata tuna ƙila ba anan ta ajiye shi ba

Amma tsaf iya tunanin ta me hasasho mata komi ba

Jiki a

mace ta tashi bayan khalid ya ha

ɗ

a mata hand bag

ɗ

in ta da duk wani abu da ya san tana

tafiya gida dashi

Murya a tausashe khalid yace

"Kiyi haƙuri mami, tunda kaf garin nan bracelet

ɗ

in irin shi ne ka

ɗ

ai baze yi wahalar ba, in ma

ɗ

aukan shi akayi to

ba ze wuce sedawa za'ayi ba,

Se mu bada sanarwar kama duk wanda aka gani ya kaishi kasuwa"

Ajiyar zuciya mami ta sauke, bayan ta gyara zaman ta a cikin motar tace

"har na

ɗ

anji sauƙi a raina, Allah ya dubeni yasa a ganshi da gaggawa, kafi kowa sanin ya

rda

nasa shi a raina, infact ma a gaban ka goggo ta damƙa min shi gaf da Allah ze kar

ɓ

i rayuwar

ta"

Sosai khalid ya kwantar mata da hankali, basu kai gida ba yayi ta making calls yana bada

sanarwa akan abun hannun.

Tunda Mumtaz ta shiga

ɗ

aki take ka

llon abun hannun, sosai idanun ta suka cika da ƙwallar

rashin sanin ta mecece

Jiki a sanyaye tace

"Kodai inje in maida?"

Jitayi zuciyar ta na ra

ɗ

a mata "banda abunki mumtaz in kika kaishi kasuwa ba ƙaramin ku

ɗ

i zaki

samu ba, se kiyi ta hidimar ki ba se

kin takura mama ko Abba da tambayar bani bani ba"

Knocking ƙofar

ɗ

akin da akayi ne ya katse mata tunani, da sauri ta mayar da shi cikin aljihun ta

tukun taje ta bu

ɗ

e

ɗ

akin

Altine ce tsaye a ƙofar, mumtaz na bu

ɗ

ewa tace

"mama na kiran ki"

Bayan ta

tabi, ita tayi kitchen, mumtaz tayi can ƙaramin palon maman inda matar uncle

junaid(yayan mama) tazo se wasu daga cikin ƴan'uwan su

Gaishe su tayi kanta a ƙasa ta wuce inda mama ke kishingi

ɗ

e, manya manyan ledoji jube a

gaban ta

Seda ta zauna tukun ta

ce

"gani mama"

Idon maman a rufe ta nuna wa mumtaz ledojin gaban ta tace

"hijabai ne, ki ware naki, nima ki ha

ɗ

a min nawa a cikin babbar akwatin nan da na ha

ɗ

a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login