Showing 72001 words to 75000 words out of 88589 words

Chapter 25 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

su ya sabiha ne suka je akayi jeren sabbin kayan da aka

siya

Duk wanda k

a gani a gidan kasan

ɗ

an'uwa ne duk wasu bare sun jima da tafiya.

Da yamma wajen ƙarfe biyar saura ya faruk ya nufi gidan da a yanzu can mus'ab ke zama

Da keys

ɗ

in shi ya bu

ɗ

e gidan ya shiga

Seda ya ƙare wa dattijon dake

ɗ

aure a tsakiyar palon kallo s

annan ya zauna a kujerar dake

kallon shi

Da ƙyar dattijon ya

ɗ

ago kai ya kalli ya faruk sannan ya maida kanshi ƙasa

Ya faruk bece mishi komi ba, sema wayar shi da kara a kunne, shirun da be wucw seconda yayi

ba kafin yace "uncle ƙasim ka shigo layin ne

?"

Daga can yace "ina daidai gidan"

Fitowar mus'ab daga cikin bedroom kenan ya faruk yace "bari na shigo da uncle ƙasim"

zama mus'ab yayi yace "to"

Anan waje uncle ƙasim yayi parking, tukun ya biyo bayan ya faruk tambayoyi fal bakin shi.

Yana sa

ka ƙafar shi a palon ya tsaya cak yana kallon mus'ab da ya tara ƙasumba a fuska

Raba kallon shi yayi,

ya kalli mus'ab da murmushi yaƙi barin fuskar shi, sannan ya kalli dattijon da yake a

ɗ

aure a

ƙ

asa tukun maida kallon shi ga ya faruk da yasha baƙin gi

lashi fuskar nan a murtuke.

Ƙarasowa yayi a hankali idon shi a kan mus'ab yace

"Mus'ab yaushe ka dawo?"

Kai tsaye ya faruk yace "Ba inda yaje uncle, yana nan"

Da mamaki uncle ƙasim ya maimaita "yana nan fa kace?"

Be jira amsar su ba ya sake nuna mut

umin dake

ɗ

aure yace "shi kuma waye wannan kuka

ɗ

aure shi haka?"

ya faruk yace "calm down uncle ƙasim, dalilin zuwan ka nan kenan ai"

Be sake cewa komi ba se waje da ya samu ya

ɗ

osana ya zauna, dan ya faruk da mus'ab sun

fara bashi tsoro.

Gyaran mur

ya ya faruk yayi ya fara bashi labarin komi A-Z, sannan ya nuna mutumin nan yace

"shine tun shekarnjiya muka je na

ɗ

akko bokan nasu na kawo shi nan.

Duk yarda zuciyar uncle ƙasim take da dakiya se gashi zaune dirshen yana kuka da idanuwan

shi

Kuka hard

a majina jin kalar cin amanar da

ɗ

an'uwan shi da kuma matar

ɗ

an'uwan shi suka ƙulla

Cikin su babu wanda ya lallashe shi, dan abin ayi kukane ga duk wanda yaji labarin cin amanar

nan

Uncle ƙasim yafi awa

ɗ

aya kafin ya dawo normal, yayi shiru ya zabga tagu

mi yana kallon

mutumin da ya shirya dukka tuggun

Murya a dishe yace "all this while me yasa kuka bar abun a tsakanin ku baku fallasa maƙiyan

Allah ba?"

Ha

ɗ

iye miyau me

ɗ

aci ya faruk yayi sannan yace "Uncle ƙasim, in baka iya kama

ɓ

arawo ba, to

shi se y

a kamaka"

Ya faruk be gama rufe bakin shi ba wayar bokan tayi ringing a karo na ba adadi

Kallon wayar sukayi dukkan su, sannan ya faruk yace "calls

ɗ

in su ya fi

ɗ

ari uku daga shekaran

jiya zuwa yanzu"

Cike da

ɓ

acin rai uncle Ƙasim yace "ba amfanin hak

an, so nake kawai yanzu ku tashi muje

gidan ayi wacce za'ayi kawai"

Karka

ɗ

a kai ya faruk yayi sannan yace, "akwai abinda ban ƙarasa ba, kuma yanzu zan

kammala shi kafin mu dangane da gidan"

Shiru kawai uncle ƙasim yayi, dan abun yafi ƙarfin kanshi ga

ba

ɗ

aya.

Juyawa saitin bokan ya faruk yayi, rufe ido yayi ya tsinka mashi mari me shiga jiki kafin yace "ka

haddace abinda nace ka gaya musu ko na sake maimaita maka maƙiyin Allah?"

Cikin rawar murya ta irin wanda yasha wiyar nan yace "wallahi na hadda

ce ranka shi da

ɗ

e"

Da kanshi ya janyo wayar bokan yayi dialing no

ɗ

in uncle Abbas

Tsit polon yayi, ringing

ɗ

aya kamar dama suna a kan wayar uncle Abbas ya

ɗ

aga,

Daga jin muryar sa zaka san a ki

ɗ

ime yake, "Haba malam, haba malam, ina ka shiga tsawon

kwan

akin nan muna neman ka amma baka amsa wayar mu?"

Cikin ƙarfin hali bokan yace "Ina wani aiki ne, ba gashi na kira da kaina ba"

Kamar me ƙinƙina uncle Abbas yace "dukan mu gamu a waje

ɗ

aya, rikici na neman

ɓ

arkewa a

tsakanin mu, in hakan ta kasance asirin

mu ya gama tonuwa malam"

Bu

ɗ

e mishi manyan idanuwan shi yayi, yayi mashi alama da ido

Bokan yace "Kuna jina dukan ku?" a tare su ukun suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

in "eh malam"

ya

ɗ

ora da "abinda nake so da ku shine, ku tabbatar da ankai yarinyar nan komi

n dare

ɗ

akin ta,

rufe bakin kowa da kukace nayi, to nayi,

kaita

ɗ

akin ta shine rufar bakin kowa, daga nan ku bar min komi babu wanda ya isa yaga

bayan ku, kuma takardun campanonin da nayi muku alƙawarin cewa da kanshi ze tabbatar da

cewa ba mallakin sa b

ane shi ka

ɗ

ai, akwai saka hannun jarin ku a ciki ze tabbata shima a daren

gobe, amma shara

ɗ

in shine ku kai yarinyar nan kafin goben"

Yana gama fa

ɗ

in haka ya faruk ya gintse wayar ha

ɗ

e da tallaƙe ƙeyar maƙiyin Allah.

Da ƙarfi uncle ƙasim yace "HAZBINAL

LAHU WANI'IMAL WAKIL"!

Ya sake ka

ɗ

a kai yace "Mutum da dukiyar sa halalin sa gumin sa amma suke son ganin bayan

shi".

Tsuru tsuru sukayi gaba

ɗ

ayan su, maganar tarewar sakina sam uncle junaid beso ba, amma

jin kalaman bokan nasu na ƙarshe yasa yaji ran

shi yayi fari

Uncle Abbas da umma ƙarama daman uncle junaid ne matsalar su

Suna jin yace "Na yarda ta tare

ɗ

in" umma ƙarama ta daka wani uban tsalle kamar ƙaramar

yarinya ta rungume uncle Abbas da shima dariyar cin nasara da suke tunanin sun samu yake

(WA

'IYAZUBILLAH)

A take umma ƙarama ta bar wajen ta nufi gida.

Uncle junaid ma ya nufi nashi gidan da yazama kamar gidan mutuwa a ƴan kwana biyun nan.

A yarda suka rabu dama uncle junaid ze kira Abba babba da kanshi ya sanar dashi tarewar

sakinar a yau

Aikuwa hakan ta kasance, ko gidan be kai ga shiga ba ya kira Abban

A mutunce suka gaisa, yayi masa bayanin komi

Abban yaso yaja maganar amma uncle junaid ya fahimtar da shi amfanin yin hakan tuntuni

A take Abba babba ya yarda, sukayi sallama san

nan ya kira Abba ƙarami ya sanar da shi,

tukun ya kira uncle Abbas da dama call

ɗ

in yake jira,

Sannan ya kira uncle ƙasim suma da suke zaune suna jiran kiran

Sanda uncle ƙasim ya yaga kiran Abba babba kuma yaji akan maganar da ya kira, abun ya

sake bash

i mamaki ainun.

Murmushi ya faruk yayi jin komi na zuwan masu da sauƙi.

***TK

Sanda uncle Abbas ya kira shi ya sanar da shi tarewa sakina a yau

ɗ

in nan, haka yayi ta

birgima yana murna kamar wani ƙaramin yaro

A take uncle ƙasim yace "Yanzun nan zan

sa azo ayi shara da goge goge tunda gidan sabo ne

babu abinda yayi"

Cike da zumu

ɗ

i Tk yace "To daddy"

Kankace me maganar tarewar sakina ta ba

ɗ

e sasan gidan gaba

ɗ

aya

Abba ƙarami da kanshi ya kira mama ya sanar da ita, har da fa

ɗ

in "ki shirya ki tafi

can gidan

junaid

ɗ

in"

Jiki a sanyaye mama tace "to, Allah yasa hakan shi yafi zama alkairi"

Mumtaz da inna hassu na gefe, har rige-rigen tambayar ta suke

Nan tace musu "yau ne sakina zata tare wai"

Riƙe baki inna hassu tayi sannan tace "shine ko junaid

u ya kirani yasan da ina nan ban koma

ba"

Mama tace "ai bata

ɓ

aci ba, yanzun ma shiryawa zakiyi mu tafi tare"

Mumtaz tayi karaf tace "mama nima zani dan Allah"

Ɗ

aga hannu sama mama tayu tace "ba ruwana, ki tambayi faruk"

Ta

ɓ

e baki mumtaz tayi kamar g

aske tace "to ara min wayar ki na kira shi"

Da hannu ta nuna mata inda wayar take ha

ɗ

e da miƙewa zuwa ta shirya

Mumtaz na ganin mama ta shige ta maida wayar ta ajiye, ha

ɗ

e da turo baki tace "wallahi ba zan

kira ba kuma se naje, kullum in zakayi abu se ac

e se ka kira wani can"

ALLAH KASA ANNABI YA CECE

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg77-78

Da

gudu ta shige

ɗ

akin ta,

Bata jima da watsa ruwa ba dama,

Rasa kayan da zata saka tayi, can idon ta ya kai ga baƙar Abaya

Da sauri ta cirota ha

ɗ

e da mayafin ta

Roll on se

ɗ

an body spray me da

ɗ

in ƙamshi ta fesa

Sannan ta saka rigar

Gashin ta da ke a war

gaje ta ha

ɗ

e shi ta saka ribbom ta

ɗ

aure sannan tayi rolling da mayafin

mudubi ta kalla, ganin yarda ta fito ras a kayan yasa ta wani kashe ma kanta ido

ɗ

aya

Har ta juya zata fita ta dawo da saurin ta zizara kwalli a idon ta, dan tasan sarai mama se tayi

magana in taga idon ta fari ƙwal.

Fitowar su kenan suka ga sisters

ɗ

in mummy kusan su takwas sun shigo

Cike da mutuntawa aka gaisa suka wuce.

Miƙawa mumtaz key

ɗ

in motar tayi sannan ta zagaya ta shiga gaba

Inna hassu kuma ta shiga baya, mumtaz na ma

zaunin driver.

Suna hawa titi mama ta kalle ta tace "Ba sauri muke ba mu kam, jamu a hankali wallahi"

Dariya mumtaz tayi, tace "Hajiya mama"

Daga can baya inna hassu tace "ah da gaskiyar ta wallahi, koni yarda naga kin fizgi motar seda

na zabura"

Haka

sukayi ta wasa da dariya har suka kai gidan uncle junaid.

Suna shiga gidan suka iske ana buga danbarwa da sakina akan shiryawa

Kallo

ɗ

aya mumtaz tayi ma sakina taji mugun tausayin ta ya kama ta

gaba

ɗ

aya a ƴan kwanakin nan da akayi ta wani ko

ɗ

e ta ram

e kamar warda ta shekara tana

jinya

Jiki a sanyaye tace "ina kayan nata?"

Ƙ

anwar mum

ɗ

in sakinar ta miƙa wa mumtaz kayan, suka juya suka bar musu

ɗ

akin.

Sakaya ƙofar mumtaz tayi tukun ta matsa kusa da sakina da ko ƙarfin kirki bata da shi tsabar

rashi

n cin abinci da ba tayi,

Kusa da ita ta zauna, dafa ta tayi tace "Haba sakina kina cutar kanki da yawa, jifa yarda kika

koma daga last week zuwa yau,

Ki

ɗ

auki ƙaddara ki fawwala ma Allah komi, ko wannen mu yana da tashi jarabawar"

Cikin fushi sakina ta

katse mumtaz tace "Kin fa

ɗ

i haka ai bayan ke kin samu muradin ranki"

Murmushi mumtaz tayi sannan tace "nasan baki san khalid ya sakeni ba a ranar da aka kaini

gidan su"

Duk da rashin ƙarfin jikin da bata ji hakan be hanata waigowa da sauri ba ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "Haba

dai?"

Gya

ɗ

a kai mumtaz tayi

Can ƙasan zuciya sakina tace "Ka

ɗ

an kenan kika gani"

A bayyane kuma tace "To garin yaya hakan ta kasance, me kikayi mishi to?"

Ta

ɓ

e baki mumtaz tayi sannan tace "shi ya san ma kanshi sakina"

mamaki mumtaz keyi gani

n yarda sakina kamar fara'a take da jin labarin sakin da akai mata

Basarwa tayi taci gaba da bata baki akan muhimmancin bin iyaye,

Haka kurum ta tsinci kanta da kasa gaya mata an maida auren ta kan yaya faruk.

Biyar da rabi na yamma aka fito da sakin

a da, sam ba zaka iya tantance a wani yanayi take ciki

ba

Fuskar ta ba yabo ba fallasa, har cikin bedroom wajen maman ta aka kaita

Saboda yarda kuka yaciyo ta kasa cewa komi tayi, su mama suka taso ta suka fito

Motoci ne reras ba laifi, kusan guda shida

, haka aka saka sakina idon nan nata ƙur tana bin

kowa da kallo har motocin suka

ɗ

aga

Mumtaz ma na daga motar mama tana binsu a baya, wannan karon ita ka

ɗ

aice a motar.

Masha Allah, gida se ƙamshi yake zubawa kamar gaske, haka aka wuce da sakina har cik

in

ɗ

aki aka zaunar da ita

Su mama suka sakata a gaba da nasiha da rarrashi tukun sukai mata sallama suka fito.

Ba su wani jima a gidan ba suka fito kowa ya kama gaban sa

Suna tafe a hanya mama tayi shiru tana ta kallon titi

Can ta nisa tace "wallahi

sakina ta bani tausayi, Allah yasa dai ta sa ma kanta haƙuri da salama

ta zauna har su samu su fahimci juna"

"hmm" kawai mumtaz tace, taci gaba da tuƙin ta har suka je gida

Suna shiga gida taga motar ya faruk a pake

Duk a tunanin ta baya cikin motar, ta

je tayi parking a kusa da tashi

Yana zaune yana waya da mus'ab amma hankalin shi gaba

ɗ

aya yana gareta

Mumtaz na parking mama ta fice tayi sasan mummy yi mata Allah sanya alkairin Tk

Ya faruk na ganin mama ta fice ya sallami mus'ab yayi wuf ya fito

Mum

taz bata ankare ba taji shi tsulum ya fa

ɗ

o mata cikin mota, har seda ta

ɗ

an firgita taja da

baya

Dalalo mata ido yayi yace "wa kika tambaya da zaki fita?"

Sosa kai ta hau yi, tana inda inda tace "ai ban same ka bane, kuma naga da su mama zamu fita

ai"

Ɗ

age duka girar shi yayi, sanna yace "Shiyasa kika ƙi tambaya kenan?"

Shiru tayi ta sunkuyar da kai ƙasa

a hanakali tace "to kayi haƙuri"

Murmushi yayi ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "Ah lallai asalin mumtaz

ɗ

in da na sani ta fara dawowa tunda har

ana iya fa

ɗ

in nayi haƙ

uri"

Murmushi kawai tayi

Ya sake cewa "muje ki raka ni wani waje"

Taso yin gaddama, amma bata ga wannan fuskar ba.

Motar shi suka koma daidai fitowar mama daga sasan mummy ta hango fitar su, murmushi tayi

kawai ta wuce nata sasan.

Suna tafe yana mat

a hira, tun tana basarwa har ta dawo tana bashi amsa

Daidai ƙofar wani

ɗ

an madedecin guda me kyau yayi parking

Kallon shi tayi sannan tace "gidan wa ne nan?"

Ta

ɓ

e baki yayi yace "cewa akayi na kawo ki dan Allah, ki shiga minti goma na baki ki fito"

Ƙ

in

fita tayi dan bata san ina ne ba,

Shima basarwa yayi yaja seat

ɗ

in kujera baya yayi kwanciyar shi

Can ya waigo yaga itama idonta a rufe, zungurin ta yayi da hannu

Sannn yace "yarinya duk a cikin mintocin ki ne, ba ruwa na"

Yana gama fa

ɗ

in haka ya jany

o wayar shi yayi dialing no

ɗ

in Amal, bugu biyu ta

ɗ

aga, cewa

kawai yayi "Leƙo" ya aje wayar

Mumtaz na zaune taga fitowar Amal da gudu tayo kan motar

Da mugun mamaki mumtaz ta kalli ya faruk da ya basar tace "Innalillahi, wallahi ban yarda ai

fa

ɗ

a min

ya kamata kayi"

Bama ta jira me zece ba ta bu

ɗ

e motar

Wani ihu suka saka seda ya faruk yayi saurin toshe kunnuwan shi

Cike da farin ciki suka rungume juna, ko ta kan ya faruk basu sake biba sukayi ciki rungume da

juna.

Karka

ɗ

a kai kawai yayi yace "Baza

su ta

ɓ

a girma ba yaran nan".

****Ango TK

Ana idar da sallar isha'i ya nufi gidan amarya sakina

Tana nan zaune inda aka barta, ba sallah ba salati, banda saƙa da warwarar mugun abu babu

abinda take tun tafiyar wa

ɗ

anda suka kawo ta

A hankali ta tashi

ta ƙarasa gaban mudubi ta tsaya,

ƙ

are ma kanta kallo tayi daga sama har ƙasa, a fili tace

"wallahi ba ajin ka bace ni Tk, ko ta halin ƙaƙa se na bar gidan nan ba tare da igiyar ka a kaina

ba wannan alƙawari ne na

ɗ

aukar ma kaina! ta dafa ƙirjin ta ha

ɗ

e d

a gya

ɗ

a kanta.

KUYI HAƘURI NA JINA SHIRU, JIKI DA JINI

😊

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

WANNAN PAGE ƊIN SADAUKAR WANE GA DUK WANI MAKARANCIN "LAUJE CIKIN NAƊI"

Ƙ

AUNAR KU TA DABAN CE A CIKIN RAINA





LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAIN

AB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg79-80

Tana nan a tsaye taji shigowar shi cikin gidan,

Rufe ko ina yayi sannan ya ƙaraso cikin



ɗ

akin da take

Tk na tura ƙofar ya tsaya cak yana bin sakina dake tsaye a gaban mudubi da ido

Kamar maye haka ya hau lashe baki yana wani marmar da idanu.

Ta cikin mudubin take hango shi, wani tsana da ƙyamar shi kawai ke taso mata bilhaƙƙi

Ba sallama

ba komi haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login