Showing 24001 words to 27000 words out of 88589 words

Chapter 9 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

ko

ƙ

yaftawa babu, fuskar nan tashi a murtuke ba wani alamar sassauci

D

a sauri ta waiga ta dena kallon side

ɗ

in da yake

A

ɗ

an tsorace, bama lale ka gane a tsoracen take ba tace

"ehnmm, tun da mun gaisa ka tafi, nima zan tafi ne yanzu"

Da kyau khalid ya kalleta, kafin yace

"ke dawa kukazo ne nake ganin ki ke ka

ɗ

ai?"

S

eda ta miƙe tsaye ta gyara hijabinta tukun tace

"muna da yawa sosai, kusan duka gidan mu"

Ganin tayi gaba da sauri ya sashi bin bayanta,

A

ɗ

an ƙage ta juyo tace

"Kar ka biyoni pls, zamuyi waya kawai"

Sototo khalid ya tsaya ganin yarda mood

ɗ

in ta ya s

auya gaba

ɗ

aya

Har ta

ɓ

ace wa ganin shi be motsa daga wajen ba.

***Ran ya faruk a

ɓ

ace ya

ɗ

aga waya ya kira guy

ɗ

in da yake sawa yana siyen mishi tickets duk

sanda tafiya haka me yawa ta taso

Sallamar shi kawai ya faruk ya amsa, ko ta kan gaisuwar

da yake mishi be bi ba ya

ɗ

ora da

"sagir dan Allah date

ɗ

in komawa gida nake so a sauya ma wasu daga cikin yaran gida"

Daga can

ɓ

angaren wanda aka kira da sagir yace "to yalla

ɓ

ai, yaushe za'a maida kuma da wa

da wa?"

Ya faruk yace "in har za'a samu ji

rgin zuwa anjima ma yayi, zan tura maka sunayen su yanzu"

"okay sir".

*****Mamace ka

ɗ

ai zaune a masaukin su tana waya da yayan ta(baban sakina) mumtaz tayi

knocking ƙofar

Still wayar na a kunnen mama ta tashi ta bu

ɗ

e mata ƙofar,

Da sallama mumtaz

ta ƙaraso ciki, tana shigowa ta cire hijabi ta ha

ɗ

a da hular kanta tacire,

agogon

ɗ

akin ta kalla taga shida saura,

ɗ

an tsaki taja ta zame a wajen ta kwanta, dai dai nan

mama ta gama wayar, kallon mumtaz tayi ganin yarda tayi

ɗ

ai-

ɗ

ai kamar wata mara lafia t

ace

"Ya dai? garin ko jikin?"

Turo baki gaba tayi kafin tace

"wallahi muguwar ƙishirwa nake ji mama, gashi yau lokacin baya gudu sam"

Kallon agogo mama tayi, tukun tace

"saura ka

ɗ

an ai"

Kamar an zunguri mumtaz ta miƙe zaune tace

"Mama Abayar dana

ƙ

wallafa rai zan saka ranar idi

ɗ

azu ina gyaran kayana ina bu

ɗ

eta naga ta

gefen ta a ƙone"

mama tace "subhanallah, ko dai wajen guga ne aka ƙona?"

Ta

ɓ

e baki mumtaz tayi tukun tace "Abba nake jira yazo ya ban ku

ɗ

i na siya wata kawai"

Cike da kulawa m

ama tace "ki duba acikin sauran mana ba zaki rasa wacce zaki saka ba ai"

Kafin Mumtaz ta sake magana wayar mama dake gefe ta fara ringing

Kallon screen

ɗ

in wayar mumtaz tayi taga waye, sunan "YARONA" ta gani

Ta

ɓ

e baki tayi ta waiga sanin ya faruk ne m

e kiran, ita duk a tunanin ta ze fa

ɗ

a wa mama ganin

ta da yayi

ɗ

azu tare da khalid

Jin mama tace "To, yau kuma?" da

ɗ

an ƙarfi yasa hankalin ta komawa ga mamar

Can ta sake jin tace "Yau da jibin ai duk

ɗ

aya ne, Allah yasa hakan shi yafi zama alkairi,

bari inyi

sauri in gaya musu kuwa"

Daga nan mama ta aje wayar, ta maida kallon ta ga mumtaz datayi saƙe tanajiran jin me mamar

zata ce

unexpected cikin ƴar dariya mamar tace

"Yau me tafiya gida ce yarinya"

Da sauri mumtaz ta sake zama da kyau, ido

a

ɗ

an waje tace

"Ban gane ba mama?"

Sanin yarda Mumtaz ke ƙaunar yin sallah a garin makka yasa mama ke danne dariyar ta, dan ta

san sarai za'a kwasota da ita

Ɗ

an ta

ɓ

e baki mama tayi tukun tace

"Tashi zakiyi ki samu su Amal da sauran ki fa

ɗ

a musu ya

u zaku wuce gida, ku ha

ɗ

a yanaku

yanaku"

Wani shegen ihu mumtaz ta buga wanda seda mama ta toshe kunnen ta da sauri

Duka hannaye mumtaz ta aza ga ƙirjin ta, ido waje tace

"Na shiga uku mama, waye yayi mana wannan muguwar muguntar dan Allah?"

Bata gam

a rufe baki ba hawaye suka wanke mata fuska

Kankace me mumtaz ta rushe da kuka me ƙarfi tun daga ƙasan zuciyar ta.

Galala mama tayi tana kallon ta, gaba

ɗ

aya dariyace ta kamata ganin yarda haiƙan take rusa

kuka dan ance zasu tafi gida

Jin kukan na n

eman wuce gona da iri gashi ba'a gaya ma sauran ba yasa mama fa

ɗ

in

"ke bana son shashanci, dama zama ne ya kawo ku ƙasar, ai dama dole ku koma"

Cikin kuka mumtaz tace

"Ai ba yau ne ranar tafiyar mu ba mama, kawai dan a ƙuntata mana ne wlh"

Cin seriou

s mama tayi tace "faruk yace mistake aka samu, amma yaune ainihin tafiyar ku ba

washegarin sallah ba, ki tashi ki je ki gaya ma sauran"

Banza mumtaZ tayi da mama taci gaba da rera kukan takaici

Ganin time na tafiya yasa mama tashi da kanta ta saka hi

jabi ta nufi

ɗ

akunan su Amal da su

hafsa

Dukan su zaka ga rashin jin da

ɗ

in maganar a fuskokin su, amma ba yarda suka iya, haka suka

hau shiri a take

Mama da kanta ta tsaya ta ha

ɗ

a wa mumtaz nata kayan tukun ta koma nata

ɗ

akin

A nan zaune ta iske t

a, idanuwan nan sunyi ƙulu-ƙulu sunyi ja

Maman bata ce mata komi ba ta wuce toilet ta

ɗ

auro alwala tukun ta fito

Murya a dishe hawaye na

ɗ

iga mumtaz tace

"yanzu in na koma a wajen wa zan zauna mama?"

Shiru mama tayi tana nazarin maganar

Can tace "ki

sauka wajen hajia sumayya(umma ƙarama), muma da anyi sallah in sha Allah da

kwana biyu zamu dawo".

Duk yunwar da mumtaz keji shayi kawai tasha da aka kira sallah,

Sallar ma da ƙyar ta tashi tayi ta, naci kam tayi shi har ta haƙura tayi shiru.

*****g

oma saura kwata ya faruk ya kira mama yace

"Su fito ga motar da zata fita dasu nan tazo"

Sanda mama ta je

ɗ

akunan su duk sun shirya sunyi wanka sun sauya kaya, mumtaz ce ka

ɗ

ai

ke ta nunkufurci, tsabar nunkufurcin ko wankan batayi ba ita

Haka mama ta

ha

ɗ

o kawunan su duka, suka fito

Suna fitowa mama taga Ahmad zaune a gaban motar kanshi a ƙasa yana danna wayar shi

Baki sake take kallon shi, rabon data saka shi a idanun ta tun ranar da zasuzo ƙasar nan,

Da mamaki sosai tace

"Wai Ahmad na ƙasar na

n dama faruk?"

Kallon mama yayi yace "nima se jiya na ganshi, nasha ma ni ka

ɗ

ai ne ban ganshi ba"

Hmm, kawai tace ta kawar da kanta daga kallon shi

A dabatance ya faruk ya fakaici idon mama yayi wa Ahmad magana

Abinda be sani ba shine ta ganshi s

arai, basarwa kawai tayi

A ciccije Ahmad ya fito ya gaishe da mama

Tunda tace "lafia" bata

ɗ

ora ko kallama

ɗ

aya a agaba ba ta juya tana ma su Amal da sauran

magana.

Kallo

ɗ

aya ya fatur yayi wa mumtaz ya

ɗ

auke kai, a ranshi yake cewa

"Tafiyar ce bata

so kenan?"

Ta

ɓ

e baki yayi, seda ya tabbatat da komi ya kammala tukun yace shiga motar

Ƙ

am ƙam mumtaz ta riƙe mama tana kuka, Hafsa, Amal, bilkisu duk sun shiga mota,

Mumtaz na manne da mama tana mata magana ƙasa-ƙasa cikin kuka, Najwa kuma ta tsaya se

fama iyayi yake wa ya faruk da mamaki ya gama kashewa

Cike da iyayi da sanabe najwa tace

"ya fatur ka dai yanke mana jin da

ɗ

i ba shiri" ta gefen ido ya kalle ta bece komi ba

Jin bece komi

ɗ

in ba yasa najwa bu

ɗ

e baki da shirin fa

ɗ

o wata maganar, kafin t

a kai ga furtawa

ya faruk yace

"Ke shiga mota, bana son rashin kunya"

dai dai mumtaz ta baro jikin mama ta nufo motar akai abun akan idon ta, duk da yarda ranta ke

a mugun

ɓ

ace hakan be hanata darawa ba

Sum-sum kamar munafuka najwa ta shige mota tana

wani ha

ɗ

a rai kamar zata kai duka.

Gaf da mumtaz zata shiga motar, ya faruk yayi ƙasa da murya yace

"kici gaba da ballagazancin a can in kin koma, kuma ki jirayi ƙarasowa ta shasha".

A ido mumtaz ke kallon ya faruk da bazaka ta

ɓ

a cewa ya fa

ɗ

i wani a

bun ba

Ganin ta tsaya yasa balaraben direban motar ya ce

"Time na tafiya fa" tukun ta shiga tana jin wani mugun nauyi na da

ɗ

a danne zuciyar ta,

musamman akan kalaman da ya faruk ya furta mata a yanzu.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

SHARE PLS.

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg 28-29

Har suka shiga jirgi mumtaz nai wa maganar ya faruk fashin

baƙi

Da kanta ta tambayi kanta "wai bayan kallon

ɓ

arauniya da yake min harda na ballagazanci ma

ashe?"

dafa goshin ta tayi ta hau furta "LA'ILAHA ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU

MINAZZALIMIN"

Idonta a lumashe, la

ɓɓ

anta ne kawai ke motsi, Alhamdulillah, k

o ba komai ta fara jin sauƙin

nauyin kirjin ta.

Seda jirgin su ya lula sararin samaniya, komi ya daidaita dan har hasken ciki an kashe Hafsat ta

dafa kafa

ɗ

ar najwa dake kujerar kusa da ita tace

"me na gaya miki?, in har baki fita sabgar ya faruk ba to

tabbas abinda yayi miki

ɗ

azu ka

ɗ

an ne,

ko baki fa

ɗ

a ba nasan kinji haushi dan gashi nan ya nuna ƙuru-ƙuru a fuskar ki"

Yaƙe najwa tayi sam bakin ta ya mutu murus, dan bata ta

ɓ

a zaton hakan ba.

Haka hafsa ta gama ban bakin ta har ta gaji tayi shiru.

*****KHALID

Tunda aka kira sallar magariba yake neman mumtaz be samu ba

Duk ya bi ya damu ya susuce na rashin ji daga gareta

A hankali ya taka har zuwa wajen da yake tunanin ganin ta, amma wajen wayam bata ba

alamar ta

Jiki a mace yayi typing mata "

Call me as soon as u see this pls"

Ƙura wa saƙon ido yayi kamar zega ta bu

ɗ

e, haka nan ya ƙaraci tsayuwar shi ya haƙura, bayan

ya bar masallaci seda ya jima sosai a bakin hotel

ɗ

in da suka sauka, nan ma ya ƙaraci tsayuwar

shi har ya gaji ya tafi.

****

Ƙ

arfe hu

ɗ

u da rabi na asuba jirgin su ya sauka, tun kafin su taso dama ya faruk ya sanar wa da

bala driver yaje ya

ɗ

akko su.

Sanda suka shiga gida har an fito daga sallar asuba a masallatai, Allah ta temake su sunyi

sahur a cikin jirgi

Kowa na fitowa d

aga cikin motar ya nufi part

ɗ

in su,

Amal ce kawai bata kai ga tafiya ba tace wa mumtaz da tayi tsaye

"muje part

ɗ

in mu mana"

Murya a dishe mumtaz tace

"no, kije kawai"

Da yake akwai gajiya sosai yasa Amal ko jan maganar batayi ba ta juya ta shige ta b

arta nan a

tsaye

jiki a mace ta waiga ta kalli ko ina na gidan, a hankali ta furta "tabbas mahaifa babban garkuwa

ne ga ƴaƴan su"

Tana nan a tsaye kusan minti sha biyar bata ga tsuntsu bata ga tarko taji muryar Abbah babba

yace

"waye nan a tsaye?"

Kai tsaye tace "nice Abba b"

Da mamaki yace

"me kike jira baki shigo ciki ba?"

Still jiki a mace ta waiga inda akwatinta yake ta janyo shi tukun tace "yanzu nake shirin

shigowa"

"to" kawai yace ya juya ciki.

Tana

ɗ

aga kai taga ya bar balcony ta j

uya ta fasa shiga can ta wuce part

ɗ

in su kai tsaye

Duk da bata da tabbacin ganin keyn ƙofar, haka ta ƙarasa wajen data san suna ajiye spare

incase ko wani abun ze kama

Da ƙyar ta

ɗ

aga tukunyar flower dake aje ta gefen part

ɗ

in, luckey enouhg kuwa taga m

akullin,

ɗ

auka tayi ta nufi ƙofar palon kai tsaye ta bu

ɗ

e

Seda ta bu

ɗ

e tukun ta koma ta janyo jakar kayanta sannan ta shige

Da mamaki tabi palon da kallo ganin ba'a kashe wutar gidan ba, motsin data ji daga wajen

ɗ

akin

mama yasa ta ƙarashe firgicewa,

Duk da tsoron data ke ji hakan besa ta fasa kur

ɗ

awa ciki ba

Sa

ɗ

af-sa

ɗ

af, haka yake tafiya har ta ƙarasa inda tafi jin motsin

Ga mamakin ta mutum ne a kwance kan doguwar kujerar

ɗ

akin, ya kifa cikin shi kan kujerar,

Idanun shi a rufe yana bacci

Mumtaz na

tozali da wanda ta gani ta ja da baya ta kurma uban ihu, hannun ta na karkawa

bakin ta na rawa take nuna shi

Jin ihun ta da mutumin yayi ne ya farkar da shi shima da sauri ya nufeta a mugun sukwane.

HMMMMMMM!

RASHIN SHARHI KE HANANI TYPING ME YAWA



🙄

AYI MANAGE DA WANGA

👆

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

SHARE PLS.

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg30

A mugun sukwane ya nufi mumtaz ganin tana neman fita daga hayyacin ta

Ƙ

am ya riƙeta a jikin shi, muryar shi ta irin wanda ya jima da fara bacci yace

"Relax mumtaz, kar kisa a san da zamana a cikin gidan nan mana"

Sam ta

kasa riƙe kukan dake cinta, cikin kukan tace

"Dama ya mus'ab kana nan?, ina kaje ina ka shige dan Allah, mama har kwanciya a asibiti tayi

saboda tafiyar ka, hankalin duk wani masoyin ka ya tashi"

Nan da nan idanun shi suka ka

ɗ

a sukayi jaajir tsabar fus

hi da yarda yake jin ra

ɗ

a

ɗ

i a cikin

ziciyar shi

Kasa furta ko kalma

ɗ

aya yayi, sema janta da yayi zuwa kan kujera ya zaunar da ita

Ya kai kusan minti biyar yana ha

ɗ

iyar zuciya kafin yace

"Na sani mumtaz, ina tare da ku a koda yaushe, zamana a cikin ku b

abbar illace a gareki,

Ahmad, mama da kuma Abba, na gano abinda be kamata na gano ba sam, naji abinda ya

hanani zama a cikin jini na mumtaz, banso kika ganni ba a halin yanzu gudun kar kema kishiga

matsala makamanciyar tawa"

Shiru yayi yana sadda kanshi ƙ

asa

Cike da mamaki da kuma kokwanto mumtaz ke kallon shi, ji take kamar bata gane yaren da

yake, duk da yaren hausa ne

Cike da tsoro tace

"Ya mus'ab me kake nufi ne wai, nifa sam ban fahimce ka ba"

Murya ƙasa-ƙasa yace

"Bana so ki fahimta ne ai, a

bu

ɗ

aya nake so dake shine, ki zama very vigilant a gidan nan, karki

yarda da kowa sannan karki yarda da kowa a kusa da mama,

Sannan ban san ko yaushe ne za'a tattara ku ba a kan maganar fitar da mazan aure, amma ko

yaushe ne ki tabbatar da kin tsaya a kan

ra'ayin ki, kada ki kuskura ki yarda da ra'ayin kowa,

kuma duk yarda za'ayi kisa mama ta kori Altine daga gidan nan koda kuwa ta hanyar ƙulla mata

sharri ne"

Da sauri mus'ab yayi shiru yayi kasaƙe da kunnen shi, ko second goma beyi ba ya miƙe zumbur

Mum

taz na ta binshi da kallon tsoro da tuhuma

Har ya kai ƙofar kitchen ya dawo, be yarda yaci gaba da magana kamar

ɗ

azu ba, saitin kunnen

ta ya ranƙwafo yace

"zan tafi badan naso ba, kar ki kuskura ki nuna ma koda mama ne in sun dawo cewa mun ha

ɗ

u,

amma kis

a a ranki ina nan a tare da ku ako wani irin hali"

Har ta bu

ɗ

e baki zatayi magana yayi saurin rufe mata baki da hannun shi, sannn ya sake ƙasa

da muryar shi yace

"Kome kika furta a yanzu ze iya zama ajalina ko naki ko kuma na iyayen mu da sukai saura

b

asu dawo ba, ki adana maganar ki har sanda muka sake ha

ɗ

uwa, shima se Allah ya nufa"

Kitchen ya nufa da saurin gaske,

Shiru-shiru mumtaz na zaune tana jiran taga ya fito, tun tana kallon agogo har ta gaji ta yunƙura

da ƙyar ta shiga kitchen

ɗ

in, amma ga

mamakin ta ba mus'ab ba dalilin shi, bakuma taga wata

ƙ

waƙƙwarar hanya da za'a ce mutum ya wuce ba

Nan ma tsananin tsoro ya kamata, jikin ta har karkarwa yake wajen kunna wayar ta

Allah-Allah take ta gama booting, tana gamawa tayi dialing numbar sakina(

ɗ

iyar yayan mama)

seda ta kusa tsinkewa tukun sakina ta amsa da

"Barka da sauka mumtaz"

Bata tsaya jin komi ba tace

"Sakina dan Allah kizo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login