Showing 63001 words to 66000 words out of 88589 words

Chapter 22 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

idon shi na titi rabi

kuma yana kan radio

Canza radion yayi da bluetooth sannan yayi searching waƙar Naziru "IN RABO YA TSARO DA

KAI, KUMA ABUN YA TABBATA DA KAI, RABBI NE YACE SE DA KAI EM SE DA KAI KAWAI

SEDA KAI...." har ƙarshe

Cikin shauƙi da annushu

wa yake bin waƙar duk da a hankali yake bi amma hakan be hana

mama jin shi ba

Murmushi sam yaƙi barin fuskar ta.

Suna zuwa ƙofar gida yace "mama ba zan shiga ba nan zaku sauka akwai inda nake son zuwa"

Agogon motar mama ta kalla tukun tace "its late fa

faruk"

Murnushi yayi tukun yace "Bazan jima ba ai"

Ganin mumtaz na son riga kowa fita yasa shi saurin fa

ɗ

in "Mumtaz tsaya ke ki wuce da

wannan" yayi maganar yana wani faskewa

Ranƙwashi goggo safiya ta kai mishi ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "algungumi, kaji dashi dai"

ta fice, mama ma

na dariya ta fice

Suna fita ya saka lock a motar

Idin shi na kansu mama har suka shiga gate, sannan ya waigo ya kalle ta

Daga sama har ƙasa yake kallon ta, itakam taƙi yarda ko sau

ɗ

aya ta kalle shi, ta takure a waje

ɗ

aya

Seda ya gama

kallon ta tas tukun yace "Da kin shiga gida ki tabbatar da kin cire wa

ɗ

an nan

kayan jikin naki, ki

ɗ

auki naki na gida ki saka, ko da wasa kar in sake ganin ki da kayan da

wancan guntun ya kawo"

Mancewa ma tayi da tsoron ta saki baki tana kallon yarda ya f

aruk yasha mur yake bata umarni

Hannu ya kai ya tsokale mata manyan idanunta da sauri ta rufe idon da hannu ha

ɗ

e da fa

ɗ

in

"wayyo Allah"

Murya ƙasa-ƙasa yace "nan gaba ƙwaƙulo daƙwa daƙwan idanuwan zanyi tunda baki iya amsa

ni ba sedai ki kafe ni da ida

nu kamar ansoya tasoyu"

Murza idon take, amma hakan be hanata zum

ɓ

uro mishi baki ba

Murmushi yayi ya kauda idon shi tukun yace "jeki, shine saƙon dama"

Ko ƙarasa rufe baki beba tayi wuf ta fice, ki waiwaye batayi ba, tana tafe tana fa

ɗ

in "da

ɗ

in abun

ma

ai idanun ka sun fi nawa girma"

Seda yaga ta shige tukun yaja motar yayi gaba.

Wayar shi tayi ringing ya

ɗ

aga yace "on my way" ya sauke yaci gaba da tuƙi.

A parking lot na gidan dr jamal yayi parking, direct ciki ya shiga inda ya iske mus'ab da dr jam

al

na zaune ko wanne da yana

ɗ

auke da mug me

ɗ

auke da coffee a ciki

Yana shiga toilet

ɗ

in palon ya shiga ya

ɗ

auro alwala sannan ya fito

Anan palon ya kabbara sallar shi,

Ya jima yana addu'ar neman sassauci daga wajen ubangiji akan umman shi, ha

ɗ

e da god

iyar

kyautar da ya bashi a sanda ya riga da yacire rai gaba

ɗ

aya

Seda ya gama tukun ya dawo palon ya zaune ha

ɗ

e da cire hular kanshi yana fa

ɗ

in "wash"

Cike da damuwa mus'ab yace "kun mayar da mumtaz

ɗ

in ne?"

Karka

ɗ

a kai yayi ha

ɗ

e da kallon dr jamal ya c

e "guess what?"

Girar shi biyu dr jamal ya

ɗ

aga sannan yace "kasan im not a good a guessing abu, kawai mlm

ka gaya mana"

Murmushi ya faruk yayi yace "Da gaske nima yau ango ne"

A mugun bazata suka ji maganar, sedai basu yarda ba

Dr jamal tsaki yaja

yace "karo na farko da naji kayi ƙarya kenan wallahi, Halan tsinko matar

akeyi a bishiya?"

Dariya kawai ya faruk keyi

Mus'ab da yasan waye yayan nashi yace "Sunyi galaba akan mu ko mu mukayi ya faruk?"

Tashi ya faruk yayi, ya zagaya ta side

ɗ

in m

us'ab yace " akoda yaushe Allah na bayan me

gaskiya mus'ab, a yau Allah ya mallaka min mumtaz a matsayin matar aure"

Da gudu mus'ab ya rungume ya faruk, tsabar murna da yarda yake ji ya hana shi magana,

banda "Alhamdulillah, Alhamdulillah" babu abinda yak

e fa

ɗ

a, dan ya san babban burin yayan

nashi kenan, kuma babban burin iyayen shi.

Tasowa dr jamal shima yayi baki bu

ɗ

e yace "are u for real guy?"

Gya

ɗ

a kai ya faruk yayi, shauƙin abun na da

ɗ

a tasiri a ranshi.

Ɗ

akin da Tk yake kwance suka nufa

Yana n

an a kwance kamar yarda suka aje shi

Ya faruk yace "Ina ganin ba zamu bari se da safe ba, kawai mu fitar da shi tunda abun yazo da

sauƙi"

Mus'ab yace "hakane, ina ta ganin calls

ɗ

in uncle Abbas harda na uncle junaid ma, amma ba

wanda muka

ɗ

aga daga baya m

a kashe wayar muka yi"

Murmushi ya faruk yayi yace "su ya shafa wannan, mu saka shi a mota mu maida shi"

Su ukun suka cinci

ɓ

e shi sukayi waje da shi

A bayan motar da mus'ab ke basaja da ita aka saka shi

ya faruk ya shiga tashi motar, mus'ab da dr jamal

suka shiga motar mus'ab

ɗ

in suka fice kusan

a tare.

a inda suka

ɗ

aukeshi nan suka koma, mus'ab ya ciro key

ɗ

in motar TK ya bu

ɗ

e, sannan suka

kamo shi suka saka shi a motar shi

Dr jamal yayi mishi allurar da zata dawo da shi hankalin shi cikin minti biya

r, sannan suka bar

wajen gaba

ɗ

aya.

****** Tunda su mama suka shiga gida goggo safiya ke rafka gu

ɗ

a a tsakar gida

Irin gu

ɗ

ar nan me shiga kai har ƙwaƙwalwa

Da kusan gudu mama ta shige sasan ta dan ta san jan maganane goggo safiyar ke ƙoƙarin yi

Ja

ma'ar gida jin gu

ɗ

ar taƙi ƙarewa yasa aka hau firfitowa, abinka dama da gida na a cike da ƴan

biki

Dangi su goggo safiyar ma tun kafin suji komi suka hau tayata da gu

ɗ

ar

Umma babba na

ɗ

aka tana ba su ya sabiha labarin abinda ya faru a gidan su kalid su

ka jiyo

hayaniya gidan gaba

ɗ

aya ya ƙaure da iface iface da gu

ɗ

o

ɗ

i

Su ya sabiha hankalin su a matuƙar tashe jin mummunan labari daga mahaifiyar tasu suka

mimmiƙe, dan a yarda suke jiyowa kamar ma fa

ɗ

a ne aje a wajen

Ya maryam ce ta banko

ɗ

akin da gudu, t

a ƙanƙame umma babba tace "Allah mun gode maka,

Allah ya kiyashe mu jin kunya duniya da lahira, ga goggo safiya can na fa

ɗ

in an

ɗ

aura auren ya

faruk da mumtaz yanzu"!

Wata wawiyar hanka

ɗ

a umma b tayi ma ya maryam har seda ta kusa wuntsilawa, a mugun

fir

gice tace "Na shiga uku na Nabila, waye ke shirin ganin bayana"!

Tayi hanyar fita da gudu!

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN

GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg67-68

Cikin zafin nama ya sabiha ta tare umma babba da gaba

ɗ

aya idanun ta sun rufe tsabar tashin

hankali

Jiki na rawa ya sabiha tace "Dan girman Allah umma ki nutsu kar kije kiyi abinda

zaki zo kina

nadama daga baya"

Ya maryam itama tace "ga gida bamu ka

ɗ

ai ba, baka san waye ze tafi da kai a baki ba umma"

Ya fa'iza kam na ganin umman zata fice tayi wuf ta fice ta rufe main ƙofar palon da key tayi

gaba.

Cikin tsananin fushi umma b t

ace "sakeni sabiha kafin kiji mugun furuci daga bakina wallahi"

A hankali jiki a sa

ɓ

ule suka ja baya suka zuba mata ido

Yarda ta fito da zafin ta tana zuwa ƙofar palon taja tajita a garƙame

Kallon ƙofar tayi taga ta waje aka rufe

Fuuu ta koma ciki, a y

arda ta barsu a haka ta iske su, zazzare musu ido tayi ta hau nuna su da

yatsa tace "ubanwaye a cikin ku yasa aka rufe ƙofar?"

Kusan a tare sabiha da maryam suka sauke ajiyar zuciya, sanin aikin fa'iza ne

Cikin tsawa umma tace "ba magana nake muku ba wa

i"

Nan ma a tare suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

in "bamu sani ba umma"

Yaraf ta fa

ɗ

a a kan kujera, tama rasa me zatayi, can ta zabura tace "Ku miƙo man wayata"

Sanin zata nemi wayar yasa suka kasheta suka

ɓ

oye"

Kamar da gaske suka hau neman wayar

Sama

ko ƙasa ba'a ganta ba, duk suka yi tsuru-tsuru ganin kallon da umman ke musu

Seda ta gama kallon su tsaf tukun tace "na gama gane rainin hankalin ku, to ku rubuta ku ajiye

ba zan ta

ɓ

a yarda da wannan abun da akayi man ba, dama sun mallake man

ɗ

anne dan su

n

san abinda suka shirya ko?"

Da sauri ya sabiha tace "karkice haka umma, dan girman Allah ki nutsu kar ki kawo wani abu

can da be da alaƙa da wannan"

Da ƙarfi umma b tace "ku dakata man dan ubanku, na lura kallon mahaukaciya kuke man a

gidan nan, to

bari kuji na jima da sanin faruk yana son mumtaz shiyasa tun wuri nayi ma tufkar

hanci na garga

ɗ

e shi, da yake munafuki ne shima se yayi man wasa da hankali ya nuna min

bema san wacece mumtaz ba da har ze so ta

ohhh shine yanzu dan su nuna min ban isa ba

yasa aka tafi can aka gama ƙulle-ƙullen tukun

zanji, banma ji daga matushiya me ƙarfi ba se a saƙar gari"

Gefe da gefen ta sabiha da maryam suka zauna

Cike da lallami suka fara nusar da umma b da gaba

ɗ

aya ta gama ha

ɗ

a zufa tsabar bala'i

Ya sabiha ta

ce "Umma kar muyi ma ubangiji shishshigi a cikin ikon sa fa, wallahi tsanani akan

abunda akwai rabo yakan kai mutum ga kushewar sa fa"

Wannan maganar da ya sabiha tayi ta sake tunzira umma b,

Dole suka haƙura suka rabu da ita, haka tayi ta surfa bala'i a

cikin

ɗ

aki, su kuma suna gefe sun

zuba wa sarautar Allah ido

Amma fa sunyi babakere sun hanata fita ko nan da can.

****Da mamaki Tk ke kallon gari yarda yayi duhu

Da sauri ya janyo wayar shi dake yashe a kusa da shi ya danna yaga har sha biyu na dar

e ta

kusa

Da mamaki yace "Ahh gari da sauran haske fa na tsaya a wajen nan,

To bacci nayi ko me?

Bashi da me bashi wannan amsar,

Missed calls

ɗ

in uncle Abbas dana uncle junaid har ma dana mummyn shi da ya gani tururu a

wayar shi ƙara bashi mamaki

Da

sauri yayi dialing no

ɗ

in uncle Abbas,

Kamar jira yake, ringing

ɗ

aya tayi ya

ɗ

aga, cike da zafin rai uncle Abbas ya fara surfa mashi

banbamin bala'i, shiru Tk yayi yana sauraron shi yana wani

ɓ

ata rai

Daga can uncle Abbas yace "To gidan ubanwa kaje ka aj

iye wayar ina ta neman ka, kai duk

abinda aka ha

ɗ

a da kai suka ba mutane matsala, kazo hotel

ɗ

in da nake ka same ni yanzun

nan shashashan banza" be jira cewar shi ba ya kashe wayar shi.

A guje TK ya taka motar ya bar wajen, cikin ƙanƙanin lokaci ya isa

hotel

ɗ

in.

Ƙ

wanƙwasa ƙofar yayi, ko cire hannun shi beyi daga ƙofar ba akace "shigo"

Tura ƙofar yayi ya shiga, kanshi a ƙasa dan be san da wacce kuma uncle Abbas

ɗ

in ze tarbe shi

Still kanshi a ƙasa ya samu waje ya zauna, muryar uncle junaid da yaj

i ne ya sashi saurin

ɗ

aga

kanshi

Fuska a

ɗ

aure Tk ke kallon uncle junaid da sam shima babu alamun rahma a tattare da shi

Ɓ

ata rai Tk yayi yace "Banji me kace ba"

Miƙewa tsaye uncle junaid yayi, cike da hargowa yace "Ka sakar min ƴa nace!"

Dariyar

gefen baki Tk yayi sannan yace "shine kiran dama?"

Daga gefe uncle Abbas yace "Dole ka saketa yanzun nan kafin mu fuskanci matsalar dake

shirin tunkaro mu"

Cike da hargowa uncle junaid yace "ni kam yanzu na haƙura da komi, kawai ka saka

ɗ

anka ya

sak

ar man ƴa daga nan ku ƙarata can ku kuka sani, shekara da shekaru muna akan abu

ɗ

aya,

har yau ba nasara, da munga alamun nasara lokaci ka

ɗ

an kuma muga akasin haka,

To ni na janye na fita a ciki tunda har abun na neman ta

ɓ

a min gida"

Daga can gefe umma

ƙ

arama ta cire nose mask

ɗ

in fuskar ta, ta

ɗ

ora ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya tace

"Baka isa ba Junaid, tunda aka soma da kai to tabbas da kai za'a gama"!.

Bani kaina ba har Tk da ke zaune seda ya miƙe ganin warce beta

ɓ

a zato ba, da mamaki ya

nuna umma ƙarama yace

"umma ƙ!"

Gira

ɗ

aya ta

ɗ

aga mishi kafin ta miƙe tsaye, dariya tayi tace "kayi mamaki ko Tk?"

Murmushi ta sake yi sannan tace "anmin shigar sauri ne da tuni nice mahaifiyar ka"

Da ƙarfi uncle Abbas yace "Stop it sumayya"

Cikin salo da ƙwarewa a bariki

umma ƙarama ta juya ka

ɗ

a mishi idanu tayi kafin tace "We will

come back to that my Abbas"

Daga can inda ya faruk da mus'ab ke zaune suna sauraron su ta wayar Tk

ɗ

in,

Tsabar tashin hankali ya faruk kasa ci gaba yayi da saurare jin muryar umma ƙarama ƙuruk

uru

cikin gang

ɗ

in su uncle Abbas

Sunan Allah kawai yake ambata dan tabbas ya shiga ru

ɗ

u, anan take maganar umma babba ta

fa

ɗ

o mishi inda take cewa "Allah ka rabani da zama mutum me kan maciji"

A bayyane yace "La haula wala ƙuwata illa billah"

Murmush

i mus'ab yayi yace "Anjima ana ruwa ƙasa na shanyewa".

Tk be gama fita a mamakin da ya shiga ba uncle junaid yace " Kai nake jira Tk, bani takardar

ƴ

ata kafin ran kowa ya

ɓ

aci a wajen nan"

Dariya Tk yayi ya hau tafa hannaye yana nuna su

ɗ

aya bayan

ɗ

aya, kafin yace "wallahi ba zan

sake ta ba, babban kuskuren da kuka yi shine bari a

ɗ

aura auren, oh kuna nufin in sake ta

shikenan nayi biyu babu?"

Kanne musu ido uncle Abbas yayi, sannan ya matsa kusa da Tk ya dafa kafa

ɗ

ar shi yace

"Baka yarda da baba

n ka ba kenan?"

Shiru yayi ya hau hura hanci

Cikin dabara uncle Abbas ya

ɗ

ora da "mu gata muke maka baka sani ba, taya za'ayi a baka

auren mumtaz bayan kana auren ƴar

ɗ

an'uwan mahaifiyar ta?

Kai sakarai ne, kayi tunani akai"

Shiru Tk yayi yana nazari

n maganar uncle Abbas, can yace "Kasan faruk ba ze ta

ɓ

a sakin

yarinyar nan ba tunda ya samu ya dafe ta, balle na aure ta, kuma kowa yasan sarai yana sonta

dama"

Tsaki umma ƙarama tayi tace "Lallai da gaske sakaran ne kai, yanzu kai kana tunanin

mahaifiy

ar faruk zata yarda ya zauna da yarinyar da aka saketa a ranar da aka kaita gidan miji

ɗ

anta ya aura?

Har yau kenan baka gama fahimtar wacece hajiya Nabila ba, macece da bata son wani aibu ko

ka

ɗ

an ya shafi ƴaƴan ta, kuma kar ka mance a dalilin sata ne a

ka sako mumtaz har aka maye

gurbi da

ɗ

anta, da

ɗ

in da

ɗ

awa ma a gaban ta akayi case

ɗ

in komi"

Shiru Tk yayi, tabbas ya yarda da abinda umma ƙ kefa

ɗ

a,

Ajiyar zuciya ya sauke sannan yace "na yarda in har faruk ya saki mumtaz to nima zan saki

sakina" yana g

ama fa

ɗ

in haka ya fice

Zama suka yi gaba

ɗ

aya kowa da saƙe-saƙen da yake a rai

Umma ƙarama ta katse shirun da "mu sake haƙuri mugani, muka yi haƙurin shekaru ma balle

yanzu na

ɗ

an taƙin lokaci"

Tsaki uncle junaid yayi yace "Baki san taurin kai da tsau

rin ido irin na faruk ba wallahi,

Shiyasa nayi mugun tsanar yaron nan"

Murmushi uncle Abbas yayi yace "Dole daman sedai a

ɓ

ullo mashi ta bayan gida"

Umma ƙarama tace "to ta yaya kenan"?

Uncle Abbas yace "habaici zaki koma ki rinƙa saƙa mata a fakaic

e, tunda har mun san inda

weakness

ɗ

in ta yake, dole zata hasala tace zata yi mishi baki in be sake ta ba, shi kuma in ba

wawa bane ai ba ze yarda ya

ɓ

al

ɓ

ance a banza a wofi ba, daga nan ze sake ta, kuma at the

same time mun karya ƙwarin gwiwar iyayen da k

uma ita kanta ƴar"

Dariya suka kwashe da ita duka, umma ƙarama harda kwanciya a kafa

ɗ

ar uncle Abbas tana

wanu jinjina mashi.

Tas plans

ɗ

in da suka shirya a kunnen ya faruk da mus'ab, seda suka gama na

ɗ

ar komi kafin

suyi saving

Dialing no

ɗ

in dr jamal ya

faruk yayi, yana

ɗ

agawa yace "na gama ji aboki, saura abu na gaba

kuma".

KUN SAN YAU INA HUTU, AMMA

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login