Showing 42001 words to 45000 words out of 88589 words

Chapter 15 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

ya faruk yayi wayo ma da ita da Abban suke

abinsu.

Tunda mus'ab yaji muryar mama ya kasa sukuni

Zuciyar shi kawai ke azalzala m

ishi ya fito yaji

ɗ

umin ta

Daurewa iya daurewa yayi ta, amma sam

ya kasa riƙe kanshi, ji yake kamar ana ingiza shi.

Sosai suka duƙufa da aikin shi da maman, kamar daga sama taji an rungumeta ta baya yana

fa

ɗ

in "Nayi kewar ki mama!"

Duk da ya faruk y

a firgita, amma mama tafi shi shiga mugun ru

ɗ

u, tozalin da tayi da mus'ab ba

ƙ

aramin gigitata yayi ba.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJA

NA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg47-48

Duk da daurewar da mama ke ƙoƙarin yi na kar ta yi kuka amma hakan ya gagara

Tun da mus'ab ya fara bata ka

ɗ

an daga cikin dalilan da yasa ya koma tayuwa a nan

Cikin kuka

abinda mama ta fara tambayar shi shine

Mus'ab a ina kake cin abinci to?"

ya faruk najin yambayar da mama tayi wa mus'ab seda tsiga jikin shi ta tashi

A ranshi yake fa

ɗ

in "uwa daban ce!"

Mus'ab sake shigewa jikin mama yayi sannan yace " da bakwa nan ina

cin su biskit da su

goldenmoon, amma kusan kullum dani ake girki a gidan"

Jiki a sanyaye ya faruk yace "bama wannan ba, ya akayi kasan da wajen nan?"

Da sauri mama ta gya

ɗ

a kai, dan itama tana son jin wannan amsar

Kai tsaye yace "a ranar dana fara

jin mugun ƙullin da uncle Abbas suke ƙullawa shida wa

ɗ

anda

ban san ko suwaye ba naji yana maimaita "anya akwai gidan ƙasa kuwa a cikin gidan nan

malam"

Tunda naji haka na fara dube-dube, dan nima ina mamakin wani lokacin da na san Abba na

cikin gidan nan,

amma lokaci

ɗ

aya inga ban ganshi ba yasa na yarda da hakan

kuma na ta

ɓ

a jin sanda Abba ke waya da ya faruk akan ya same shi a gidan ƙasa"

Daga maman har ya faruk

ɗ

i

da rayuwar ki data Abbanmu dakuma Ahmad da mumtaz

bbas ya kamani ina mishi la

ɓ

e shine y

N

a firgita sosai da naji abinda yn kafe shi da ido sukayi suna sauraren shi

Ya

ɗ

ora da "A ranar da uncle Aace min, ya bani kwana

ɗ

aya in

ɓ

ace a idon shi, inba haka ba ze

salwantar ace, kuma mama bazan

ɓ

oye miki ba, in har na kusance ki ko Abba ina jin wa

ni

mugun ƙunci da tsananin baƙin ciki a cikin zuciya ta

wani lokacin inajin zuciyata na tunzura ni nazo na shaƙeku ko kuma in burma muku wuƙa

Tsoron kar hakan ta kasance yasa nayi niyar nesanta kaina da ku

Amma ina tunanin kar yazo ya aiwatar da abinda ya

ce alhalin ku baku san da wace irin zuciya

yake zaune daku ba

Shine na rubuta wasiƙa na ba mumtaz ta baki, dalilina na yin haka shine uncle Abbas da ma

wanda duk suke aiwatar da mugun nufin su zasuji na bar gidan

Amma a ba

ɗ

ini shine ina nan gidan ƙasa

n."

Karka

ɗ

a kai ya faruk yayi yana mamakin hakan, can yace "a ina ka samu keys to?"

murmushi Mus'ab yayi kafin yace "inda kake aje spare keys a nan na

ɗ

auka"

Sosai mama ke kuka, ko bakomai wani nauyi da ƙirjinta yayi mata tun lokacin data ga wasiƙar

nan taji yana sauka a hankali, nutsuwa na ratsata

Kuma ko da wasa batayi mamakin jin sunan uncle Abbas a masu neman ganin bayan su ba

Tsoronta

ɗ

aya shine bata san suwaye sauran muƙarraban shi ba.

Murya a dishe mama tace "faruk ya kake gani zamuyi waj

en sanar da Abba ƙ, ko ba komai yayi

taka tsantsan da shi"

Murmushi ya faruk yayi, sannan yace " bazamu gaya mishi ba mama, shari'a sa

ɓ

anin hankali

ce, zuba ido kawai zamuyi akan komi, sannan kar mu bari ko Abba ƙ yasan da zaman mus'ab a

nan, in da hal

i ma shiryawa zeyi ya tafi can china ya wakilci Abban kamar yarda nace musu

yana can dama gudun magana"

kan mus'ab a ƙasa yace "Bazanje ba gaskiya ya faruk, wallahi ko kun saka ni na tafi nasan

bazan iya aiwatar da komi ba

Ni ka

ɗ

ai nasan abinda nake ji

a raina"

Dafe ƙirji mama tayi tana kallon su kafin tace "kodai akwai sihiri a lamarin nan ni zahra'u"?

Dan dai kawai ya faruk ya kwantar mata da hankali yace "haba dai, ba wani sihiri mama"

Amma deep down him yasan baza'a rasa sihirin ba,

Yana ciki

n wannan tunanin mumtaz ta fa

ɗ

o mishi a rai, haka nan yaji mummunar fa

ɗ

uwar gaban

da har seda ya dafe zuciyar shi,

Yace "In sha Allah nata ma sihirin ne"

Mama da mus'ab suka kalle shi jin me yace

Ganin kallon tambayar da mama ke masa yasa ya gane a bayy

ane yayi maganar ba'a zuci ba

Ganin sunji yasa ya waske yace "ina nufin mu dage da addu'a, sannan zuwa da safe zanje

wajen Alaramma Baffa ya bamu ayoyin karya sihiri mu gwada mu gani"

Cikin kuka mama tace "bani da bakin gode maka faruk, Allah yayi maka

albarka ya baka mace

tagari warda zata zauna dakai da zuciya

ɗ

aya"

Lumshe ido yayi ya bu

ɗ

e sannan yace "amin" a kan la

ɓɓ

an shi.

Yanzu kullum mama da kanta take fakaitan ido ta kaimishi, ba dan kowa ba se dan itama ta

saka ayar tambaya akan Altine

B

ata da tabbas dan zargi take, shiyasa ma ta kore ta ba, ta dai ci gaba da saka mata idanu.

A

ɗ

an tsukinne uncle Abbas ya tsiri tafiya duk da shirye2n biki da aka fara gadan-gadan,

duk iya bin diddigi su sun kasa kama koda hujja

ɗ

aya a tattare da shi

H

aka dai suka watsar da magana amma dai ba su rufe idanun su ba.

BAYAN SATI ƊAYA

Ya faruk ya shigo gidan kenan ya hango tawowar mumtaz ita da Amal

Jira yayi har suka ƙaraso, gaishe shi sukayi har sun gota shi yace

"mumtaz kizo ki same ni in kun dawo"

Seda ta zum

ɓ

ura baki kafin tace "to"

Duk da ya gani besa ya tanka mata ba, dan yaga kamar da bikin nan ya sake ƙaratowa wani

rawar kai ta ƙara, ƙwata kawai yayi ya wuce.

Koda su ka dawo ƙin zuwa tayi, har seda ya

ɗ

aga waya ya kira mama yace ta turo mish

i ita

Shima seda tagama nuƙu-nuƙun ta tukun taje

Kallon ta yayi yace "Ki kiyayi ranar da zan miki fya

ɗ

in ƴan ka

ɗ

anya wallahi, saboda kin raina

mutane shiyasa kike abinda kk ga dama ko?"

Bata ce komi ba, ta dai tsaya a saitin ƙofa, inta baci tayi waje.

Ƴ

ar ƙaramar farar roba ya miƙa mata,

Kar

ɓ

a tayi tana jujjuyata,

Ko kallon ta beyi ba yace "gashi nan, kishi kafin ki kwanta, da safe ma kisha, sannan da daddre

ki sha, sha uku zaki mishi"

Ɗ

an kallon shi tayi tukun tace "to shi wannan

ɗ

in mene?"

Bal

la mata harara yayi kafin yace "maganin mutuwa ne"

Ta san sarai baƙar magana yayi mata,

Juyawa tayi da niyar tafiya taji ya ce "In kin sha domin kanki ne, dan ina jiye maki tsoron ranar

da wancan wawan ze gane kina

ɗ

auke-

ɗ

auke, duk da dai bani da tabbaci

n baki ta

ɓ

a yi mishi

ba"

Acikin zuciyar ta taji dirar kalaman ya faruk, duk da gaskiya ya fa

ɗ

a amma se taji tayi mugun

muzanta, da kuma ta tuna agogon khalid data

ɗ

auka taji gaba

ɗ

aya wani tsoro da farga sun

lullu

ɓ

e ta

Ganin ta tsaya tayi shiru ya faru

k yace "fita kija min ƙofa ta malama"

Seda ta harari gefe tukun taja ta fita rai a

ɓ

ace.

Tana fita ya sauke ajiyar zuciya, a bayyane yace "Allah ka bata ikon sha".

Mumtaz na shiga

ɗ

aki ta aje robar akan mudubi taci gaba da harkokin gaban ta.

Tunda

bikin ya rage saura sati hu

ɗ

u, kusa ko wani sasa basa zaune, aunty ce kawai take free,

kuma ta

ɗ

an fi shiri da mama akan sauran matan gidan

Gaba

ɗ

aya angwayen sun ha

ɗ

e waje

ɗ

aya sun san juna

Wanda hafsa zata aura ya kawo shawarar su ha

ɗ

e duka events

ɗ

i

n waje

ɗ

aya

Yarda baza'a ha

ɗ

a ma family gajiya ba

Duk da hafsat taaso ta kawo gardama, amma ganin an rinjayeta yasa ta haƙura shima ba da

son ranta ba

Haka akayi ta shirye-shirye, wanda kaf komi da komi na amaren a hannu Abba ƙarami yake, ya

ɗ

ora ya faru

k a kan komi da ya dace ayi

WATA RANA DA DADDARE BAYAN ISHA

Umma babba ta kira ya faruk yazo ya same ta a

ɗ

aki

Yana zuwa ya iske ƙannen shi duk sunzo, duk akan maganar bikin

Zama yayi bayan ya gama amsa gaisuwar su, harda ha

ɗ

awa da ƴar tsokanar shi "

mata sarakan

son biki".

Ba yabo ba fallasa mama ta kalle shi tace "Faruk banji kace min komi ba game da hidimar nan"

Cike da kulawa yace "kamar me umma?"

"Kamar ka

ɗ

ebo ku

ɗ

i masu kauri ka bani tunda ragamar komi a hannun ka take"

Shiru yayi, ya

ma rasa amsar da ze bata

ta sake cewa "magana nayi fa bakace komi ba"

Tallafe gefen fuskar shi yayi sannan yace "ai maganar ce naga tafi ƙarfi na umma, amanace fa a

hannun na kin fi kowa sani, kuma ni a halalin da nake samu daidai gwargwado na baki kusan

4m ki yi wani abun, ni kam ban gane ba gaskiya"

Ɓ

ata rai umma tayi tace "nasan ka bani 4m, amma babu wani abu da zasuyi min game da

hidimar nan wallahi, ka mance bayan hafsa da Amal harda bilkisu a ciki?

Ya faruk da maganar ta fara isarsa yace "na

sani umma, duk abunda ya dace ayi wa yaran nan

Abba ƙ yayi, ko cokali be barku kun siya ba to me kuma ya rage?"

"hmmm" tace, sannan ta

ɗ

ora da "Duk baƙar wahalar da yake saka ka ai baka gani kullum cikin

goyan bayan shi dana matar shi kake, inda bani na

haifeka ba banjin ko kallo na ishe ka a cikin

gidan nan ba"

Ya maryam tayi karaf tace "haba umma, dan Allah kidena kawo ma zuciyar ki irin wannan

abubuwan, be dace ba gaskiya"

Tana gama fa

ɗ

in haka ta bar

ɗ

akin ita sam bata ƙaunar abinda umman keyi, ab

un na mugun

ɓ

ata mata rai

Sakin baki tayi tana binta da kallo

Ya sabiha da ita ce ke bin ya faruk itama tace "gaskiya ne umma, dan Allah ki rinƙa hanga

abubuwa mana, in baki fahimci ya faruk ba waye ze fahimce shi, wallahi yana a tsaka ne, kuma

abun al

faharin ki ne ace

ɗ

anki nada amanar da har aka yarda dashi akan maƙuden ku

ɗ

a

ɗ

e har

yake kula da su bako wani shakka, wallahi bama jin da

ɗ

in yarda har ita maman kike nuna mata

abubuwa marasa da

ɗ

i" itama miƙewa tayi kafin ta fice tace "Amma in maganar mu ta

ɓ

ata maki

rai ki yafe mana" ta fice.

ya sabiha na fita, ya faruk ya miƙe shima, cikin ladabi yace "kiyi haƙuri, zan ƙaro miki 2m yanzu

in sha Allah" shima ya fice

Ɗ

akin su hafsat ya nufa dan yasan basu wuce can

Yana shiga ya iske ya maryam na kuka y

a sabiha na bata baki

Shima zama yayi sannan yace "uwa uwace dole muyi haƙuri da ita a duk yarda take, sannan

muriƙa tausasa kalaman mu a garesu domin dacewa gobe alƙiyama

Nasan yarda kuke ji a ranku, to duk mu ha

ɗ

u muyi haƙuri, muna haƙuri muna nusar da

ita a

hankula se muga ta sauya" yana gama fa

ɗ

in haka ya miƙe ya fice.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg49-50

A haka zaka ga kamar umma b tayi laushi

Hakance ke kasancewa duk sanda yaran suka mata gyara akan halin ta.

Ya faruk be jima da fita ba yayi mata transfer sannan ya shirya ya bar gidan.

Sati

ɗ

aya ka

wai Ahmad da mus'ab sukayi suna sha addu'a nan suka fara jin canji sosai a jikin

su

Babbar alama kuwa itace yarda yanzu har Ahmad na iya kusan yini a palon mama in har bashi

da wajen zuwa

Ita da kanta taga canji sosai, wani lokacin ma har surutun shi ya

dameta

Ta

ɓ

angaren mus'ab ma haka, da bakin shi yace "mama, kwana biyun nan ina jin zuciya ta na

sauka, wani nauyi datayi min shima se sauka yakeyi"

Murmushi mama tayi tukun tace "ai duk wanda ya riƙe Allah bashi ba ta

ɓ

ewa, shike yi shike

sakawa kuma

shi ke hanawa, Allah ya warware mana komi cikin sauƙi da salama"

"Amin" yace ya ci gaba da aikin shigar da takardun da ya faruk ya bashi yayi tun shekaranjiya".

Ta

ɓ

angaren mumtaz kuwa tun da ya faruk ya bata nata maganin ƙin sha tayi, anan kan mudub

i

ta ajiye shi, Altine kuma data tashi shara ta ha

ɗ

a da shi ta share

Da ya faruk ya tambaye ta tasha maganin? eh kawai tace ta barshi a hakan.

Wasa wasa biki nata matsowa, rayukan wasu fes wasu kuma gasunan dai

Tun biki na saura wata

ɗ

aya Ya sabi

ha ta kira umma babba a waya tace "umma su hafsat zasu

iya tawowa zuwa jibi, me gyaran jikin na hanya itama"

Cike da fara'a umma b tace "aikuwa anjima zan kira Bilkisu ta dawo"

Ya sabiha tace "bata nan ne?"

"eh, taje wajen mahaifin ta tun shekaranji

ya"

Cike da

ɗ

an shakku ya sabiha tace "ehnn dama ina ta son in sanar da ke nayi wa mama da

mummy magana subar Mumtaz da Najwa su biyo su hafsan suzo tare se ayi musu gyaran

duka"

Umma nadaga kishingi

ɗ

e dama suke wayar, jin abinda ya sabihan tace yasa t

a miƙewa zaune

Ƙ

anƙance ido tayi kamar tana ganin ta tace

"ohh, seda kika aiwatar tukun kike sanar dan saboda ban isa dake ba?"

Cikin rashin jin da

ɗ

i sabiha tace "ba haka bane umma, a matsayina na babba a cikin su be dace

ace na kira ƴan

ɗ

akin mu ba ka

wai na bar sauran alhalin dukan su rana

ɗ

aya za'a aurar da su,

kuma.."

Bata bari ta

ɗ

ora ba ta dakatar da ita da sauri tace "Su da kike kumfar baki akansu kika san me

iyayen su ke musu ba tare da sun ha

ɗ

a da su Amal

ɗ

in ba?"

Shiru sabiha tayi tana dana

sanin sanar mata data yi, data sani tayi shiru sedai daga baya taji

labarin dasu suka tafi

Cikin fushi umma tace "ba magana nake miki ba kikayi banza dani?"

Kasa cewa komi tayi sedai tace "kiyi haƙuri ban san bazakiji da

ɗ

in hakan ba"

Tu zaburar fark

o da umma b tayi ta fara sababin ta mumtaz ke tsaye jikin ƙofa,

Hannun ta riƙe da leda me

ɗ

auke da sauyoyi na maganin sanyi da goggo safiya ta bata ta kai

mata ita da mummy

Tas ta gama jin me suke fa

ɗ

a ita da ya sabihar kafin ta ƙwanƙwasa ƙofar

A sama u

mma tace "waye? shigo" a tare

Seda mumtaz ta ta

ɓ

e baki kafin ta tura ƙofar bakin ta

ɗ

auke da sallama ta shiga

Umma na kallonta ta sake ha

ɗ

a fuska

Ɗ

an rissinawa tayi ta gaishe ta,

Ta amsa ba yabo ba fallasa

Mumtaz bata jira komi ba ta miƙa mata babbar

ledar tace "gashi inji goggo safiya, wai ki tafasa

da jar kanwa ki ba su Amal su rinƙa sha"

A yatsine ta kar

ɓ

i ledar ta leƙa sannan ta

ɗ

ago kai

Har mumtaz ta kai ƙofa taji tace "Kuma tace maganin mene?"

Ko waigowa mumtaz batayi ba tace "na sanyi" a taƙa

ice ta fice ta nufi sasan mummy(matar

uncle Abbas)

Seda tayi knocking me aiki tazo ta bu

ɗ

e mata

Tayi niyar taba me aikin saƙon, jin muryar mummyn tana tamvayar waye yasa ta ƙarasa shiga

cikin palon

Cike da fara'a mummy ke fa

ɗ

in "Ah lallai

ɓ

atan han

ya kika ne ko?"

Murmushi mumtaz tayi ta

ɗ

an

ɗ

osana mazaunan ta a bakin kujera tace "ina wuni mummy"

Tace "lafia lau mumtaz"

Bayan gaisuwan bata sake cewa komi ba ta miƙa mata ledar hannun ta tace "goggo safiya tace

na kawo, a dafa Najwa ta rinƙa s

ha"

Allah Allah take ta bar sasan saboda wani mayen kallo da Tk ke binta da shi

Mummyn na ankare da rashin nutsuwar ta, a wayance ta kalli Tk da ido tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login