Showing 12001 words to 15000 words out of 88589 words

Chapter 5 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

/>
A sukwane ya faruk ya ƙarasa palon sunyi cirko-ci

rko, mummy da umma b na fa

ɗ

in ta mutu,

Aunty da umma ƙarama na fa

ɗ

in a tafi hospital dai.

Gaba

ɗ

aya ihun mumtaz yasa ba'a jin komi, seda ya faruk ya waiga ya daka mata tsawa tukun

ta lafa da iface ifacen,

Jiki a sanyaye Amal ta rungume ta itama tana ta



ɗ

igar da hawaye

Kutsawa wajen yayi gaban shi na dukan uku uku hannun shi ya saka a wuyan mama, jin da

alamun numfashi a tattare da ita yasa ya cicci

ɓ

e ta yayi waje da gudu yana fa

ɗ

in

"Fito da mota Ahmad, tana numfashi"

Ɗ

iii, haka suka biyo shi ha

rabar gidan

Kafin Ahmad ya

ɗ

akko motar har bala driver ya fito da ita

A bayan motar suka saka mama,

Fuska a

ɗ

aure umma babba tace

"Ai kwa tafi da mace ko?"

Ya faruk na ƙoƙarin shiga motar ya dakata tukun yace

"Wani ya shiga muje to"

Kafin um

ma ta gama rufe bakin ta Aunty tayi parcking kusa da motar ya faruk, tace

"Faruk kuyi gaba, zamu biyo bayan ku"

Jan murfin yayi ya rufe, bala yaja motar a sukwane suka fice.

Seda suka fice aunty tace

"Ku muje mana"

Fuska a

ɗ

aure umma babba tac

e

"Kuje, ai ba'a bar gidan ba kowa ba ko?"

Ba wanda yace mata uffan a cikin su, mummy ta bu

ɗ

e front seat ta shiga, umma ƙarama kuma

ta shiga baya suka ja suka tafi.

Zaman dirshen mumtaz tayi a compound

ɗ

in taci gaba da kukan ta, duk da ba sauti ka

mar na

ɗ

azu

Amal ce a gefen ta tana ta fama rarrashin ta, se sakina itama daci kukan har ta koma ajiyar

zuciya.

Umma B na ganin Altine ta koma part

ɗ

in mama tace

"Bari inje in saka Altine ta ha

ɗ

a abubuwan da za'a iya buƙata a hospital

ɗ

in, dan na san

dawowar ta ba yanzu ba"

Tana gama fa

ɗ

in haka ta juya da sauri ta wuce sasan maman.

Umma b na wucewa sakina ta ta

ɓ

e baki, tana binta da harara gefen ido, dan har ga Allah ta san

ranta fes ne da abinda ya faru ga mama.

Mumtaz na nan zaune, Amal tayi-

tayi da ita ta tashi amma taƙi

Can dai kamar warce aka tsikara ta miƙe zumbur tabi bayan umma b da mugun sauri

Ilai kuwa, tana shiga ta iske ta titsiye altine tana tambayar ta ainihin abinda ya faru,

Altine nata inda-inda dan itama takamai mai bata s

an me uwar

ɗ

akin nata ta gani ya gigitata ba,

Sosai Mumtaz tasha kunu, ido cikin ido ta kalli Altine tace

"Bani takardar"

Ba musu ta miƙa mata ta juya ta bar wajen kanta a ƙasa.

Sosai umma b ke kallon mumtaz da ta nuna kamar ma bata san da tsayu

war ta a wajen ba

Seda ta

ɗ

auki wayar ta tukun ta haura sama zuwa

ɗ

akin mama.

Kusan a tare da su Abba ƙ suka isa hospital

ɗ

in,

Ba wani

ɓ

ata lokaci akayi emergency da mama, duk da dai ta farfa

ɗ

o, amma sambatun da take

yi ne ya ƙara rikitar da duk wa

ni masoyin ta dake wajen

Tunda Abba ƙ ya ƙaraso wajen yake tambayar me ya same ta a ru

ɗ

e

A sanyaye ya faruk yace

"Calm down Abba, kar ku zama ku biyu mana"

Sam Abba ƙ ya kasa zama, kuma kowa a wajen yace be san musabbabin ciwon ba

Suna a hakan

Abba babba da uncle Abbas(mijin mummy) da kuma uncle ƙasim(mijin aunty

suka shigo hospital

ɗ

in

Suma same tambaya da Abba ƙ yayi suka yi, amsa

ɗ

aya ce ba wanda yasan me ya faru.

A GIDA

Tunda Mumtaz ta karanta takardar nan ta sake shiga mugun tashin ha

nkali,

Kukan kam tayi shi kamar ba gobe, tausayin iyayen ta kam ba'acewa komi, da ta tuna actions

ɗ

in mama lokacin data gama karanta takardar hankalin ta ƙara tashi yake

A sanyaye tace

"Duk randa ta gane ni kuma sata na fara ƙila mutuwa zatayi"

Ta sake

rushewa da kuka me ta

ɓ

a zuciya.

HOSPITAL

Dukkan su suna zaune dr ta fito daga

ɗ

akin da mama ke a ciki, sam ba wani walwala a tattare

da ita

Cikin nuna damuwa tace

"who is her husband"

Kasa cewa komi Abba ƙ yayi, se idanu da ya fito da su waje, yana

jiran yaji me zata ce

Jin ba wanda yace mata uffan se ma idanu da suka bita da shi yasa taci gaba da maganar ta

"patient

ɗ

in ku taƙi yarda sam muyi mata allurar da zata samu bacci dan a samu ƙwaƙwalwarta

ta huta,

Jinin ta yayi mugun hawa, amma duk da

hakan taƙi bari ayi mata abunda ya dace, so zaka iya

zuwa kayi mata magana maybe ta tsaya a temaki rayuwar ta"

Da sauri Abba ƙ ya tashi ya nufi

ɗ

akin, drn kuma ta wuce office, a hankali ya faruk ya sakko

daga inda yake ya tsallake kowa ya shiga

ɗ

akin sh

ima

A rungume a ƙirjin Abba ƙ ya iske mama, ita kuka shi kuka babu wani me rarrashin wani a cikin

su

Daman abunda yayi tunani kenan shiyasa ya biyo bayan Abba ƙ

ɗ

in

Kanshi a ƙasa ya ƙarasa kusa da mama ya zauna, murya a tausashe ya ce

"Mamana me

yasame ki? nasan ke jaruma ce, kina tarban ko wani kalan ƙalubalen da ya riske

ki, kece kika koyar dani dauriya da kuma fauwala ma ubangiji komi, amma wannan kukan da

kike yasani cikin kokwanto da kuma fargaba me tarin yawa a cikin zuciya ta mamana"

Shuru

yayi yana ha

ɗ

iyar zuciya, dan shima gaf yake da rasa jarumtar shi,

Sakin Abba ƙ tayi ta juya inda ya faruk yake zaune kanshi a ƙasa

Hannuwan shi ta ƙanƙame cikin nata,

Cikin kuka tace

"Yarona, Mus'ab ya gudu ya bar gida, yace yayi nisan da bazam

u ta

ɓ

a samun shi ba

Wai ba ze iya ci gaba da zama a cikin gidan nan ba saboda muguwar azabar dake damun shi,

yace tafiyar shi itace mafi alkairi gare shi, dan kuwa wata rana ze iya aikata mugun abun da

Allah zeyi fushi da shi

yace baya ƙaunar gani na ko Ab

ban ku sam, in ya ganmu yana jin zafi me ciwo a cikin zuciyar

shi"

Kasa ƙarasa maganar tayi, kuka me tsanani yaci ƙarfin ta

Ya faruk kam, banda maimaita kalmar "innalillahi wainna ilaihirraji'un" ba abunda yake

Mamaki da kuma tsoro na neman lullu

ɓ

e sh

i, a iya sanin shi, tun yana ƙarami yasha kama

mama na kuka a

ɓ

oye, in ya dame ta da tambaya se tace mishi wani abunne ya fa

ɗ

a mata a

idanu, tun yana yarda har yazo ya fara wayo ya gane waskewa kawai take.

A sanyaye ya faruk yace

"Mamana ke kika koyar

dani kalmar "innalillahi wainna ilaihirraji'un, kikace in har na tsinci kaina

a cikin matsin zuciya in yawaita karanta "LA 'ILA HAILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU

MINAZZALIMIN da kalmar HAZBINALLAHU WANI'IMAL WAKIL"

Bema gama maganar ba mama ta hau maimaita

la'ilahailla anta subhanaka inni kuntu

minazzalimin da sauransu

Gefe Abba ƙ yaja yana kallon

ɗ

an

ɗ

an'uwan nashi da kuma matar tashi

Kafin wani lokaci mama ta hau sauke ajiyar zuciya tana lumshe idanu alamun bacci nason

ɗ

auke ta.

SHARE PLS

ALL

AH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg11-12

Seda suka tabbatar da ba

cci ya

ɗ

auke ta tukun suka fito daga

ɗ

akin da niyar kirawo dr

Suna fitowa Abba babba yayi saurin tarbar su da tambayar ya mamar take

Ya faruk bece ma kowa komi ba,

Abba ƙ ke basu amsa da "Ta saamu bacci"

Direct office

ɗ

in dr ya faruk ya nufa,

Be

jima da shiga ba suka fito a tare zuwa

ɗ

akin da mama take, seda ya tsaya komi da yake da

buƙata ya kammala kafin ya fito daga

ɗ

akin, a lokacin su umma ƙ da mummy se aunty ne kawai

a wajen, mazan sun fice massalaci sallar la'asar

Fuska ba yabo ba fallasa

yace

"Tace zaku iyw shiga ai Umma ƙ"

Da "to suka amsa duk fuska babu walwala.

Allah-Allah ya faruk yake ya isa massalacin kafin liman yayi sallama, in be kai ga isa ba aka

sallame tabbas shirin shi ba ze tafi a yarda ya tsara ba

Jin ana zaman t

ahiyar ƙarshe yasa ya

ɗ

an ha

ɗ

a da

ɗ

an gudu-gudu har ya samu ya ƙarasa,

Daidai kuwa an sallame mutane an fara futowa

Gefe ya tsaya daga can yana hango iyayen na shi suna tawowa inda yake

Ganin Uncle Abbas ya tsaida Abba ƙ alamun magana zeyi yasa ya far

uk ƙarasawa wajen da

sauri

Kanshi a ƙasa yayi musu sallama, sannan yace

"Ina son magana da ku tun

ɗ

azu, to abun nan da ya faru yasa kawai na yanke hukunci daga

baya in komi ya lafa na sanar muku"

Dukkan su kallon shi suke, suna jiran jin me zece

Uncle Ƙasim yayi saurin cewa

"Mu koma daga cikin mota mana, akwai jama'a a nan, bakuma musan me sauraron mu ba"

Sunyi na'am da abinda uncle ƙasim

ɗ

in yace, dukan su suka nufi parking lots inda ba hayaniyar

mutane

Abba babba yace "ihum, muna jin k

a"

Kan ya faruk a ƙasa hannuwan shi duka biyun ya maida su bayan shi yace

"Akan tafiyar nan tawa ta zuwa china, to abun ya ha

ɗ

e min biyu ne, su daga can aka samu

clashing

ɗ

in time, alhalin na gama budget

ɗ

in se na dawo daga Turkey akan maganar kayan,

har in huta kafin time

ɗ

in tafiyar tawa china, to se jiya da daddare na samu email

ɗ

in su akan

dawo da date

ɗ

in da suka yi a jibi, to ganin kar ayi asarar kayan yasa nayi replacing sunan

mus'ab memakon sunan tunda shi yana da visar ƙasar,

A taƙaice dai na

kaishe airport wajen 2:30pm, itace maganar dama"

Tunda ya faruk ya fara maganar Abba ƙ ke kallon shi da mugun mamaki, amma can ƙasan

zuciyar shi yana jin wani sanyi na ratsa shi duk da dai yasan ha

ɗ

a maganar yayi

Kicin-kicin da fuska Abba babba yayi,

ta inda yake shiga bata nan yake fita ba, yace

"Ba haka ya dace kayi ba ai, ga Tk ai yana gaba da mus'ab kuma nasan shima yana da visa

ƙ

asar, shi ya kamata ka tura ba mus'ab ba"

Kan ya faruk a ƙasa yace

"Ayi min afuwa, nayi kuskure"

Shafa kanshi

uncle Abbas(Baban Tk) yayi yace

"An maka afuwa, kaje abinka, Allah yayi muku albarka ya ƙara muku ƙaunar junan ku"

Da "amin" suka amsa dukan su, dai-dai ze wuce ta saitin Abba ƙarami ya faruk yace a hankali

yarda ba wanda zeji se shi

"Ka duba inbox

ɗ

in ka Abba".

A wayance Abba ƙ ke karanta saƙon ya faruk inda yace

"Abba, mu bar maganar a haka saboda mama, kasan mata ba sa raina abun gulma ko habaici"

Murmushi Abba ƙ yayi ya maida wayar a gaban aljihun shi.

Sanda ya faruk ya koma ciki har s

u umma ƙarama sun fito da niyar komawa gida saboda shirin

bu

ɗ

a baki, duk da dai ba wacce bata da me aiki a cikin su, bayan masu aiki ga kuma yara.

Mummy ce ta amsa mishi da

"Bata farka ba, zuwa bayan magrib mun dawo yamma tayi"

Da "to" ya amsa musu, s

uka fice shi kuma ya koma ciki.

Kallo

ɗ

aya yayi wa mama ya gane sarai ba bacci take ba,

Murya a sanyaye yace

"Mamana"

Seda ya maimaita so biyu tukun ta bu

ɗ

e idon ta da yayi ja kamar gauta,

Kujera ya ja ya zauna a gaban gadon,

Hawayen da suka taru

a idon ta suka gangaro ta gefen idon

Shiru ya faruk yayi ya barta tayi me isarta, tkun yace

"Mama, kinji kinji......."

Tas ya kwashe maganar da ya fa

ɗ

a ma iyayen shi maza

ɗ

azu itama ya fa

ɗ

a mata

Sannn ya

ɗ

ora da

"A bar maganar a haka mama, se muci

gaba da addu'ar Allah ya karkato da hankalin shi gida,

sannan kuma zan ci gaba da duba shi lungu da saƙo na cikin garin nan dama kewaye, ni dai

babban buri na shine ki kwantar da hankalin ki mu samu jinin ki ya sauka, kar ki bari maƙiyan ki

su yi nasara a

kanki mamana"

Shiru mama tayi, can ƙasan zuciyar ta tana maimaita kalmar "maƙiya" da ya faruk yace

Can dai tayi murmushi, ta kai hannu ta shafa kanshi tace

"Allah yayi maka albarka faruk, Allah ya baka mace tagari warce zata kular min da kai"

Murmu

shi kawai yayi, bayan ya amsa a can ƙasan zuciyar shi

Shiru

ɗ

akin ya

ɗ

auka, can mama tace

"Ahmad fa?"

Se a lokacin ya faruk ya tuna da wani Ahmad, in be mance ba tun da aka shigo da mama

hospital

ɗ

in be tsaya ba, kama gaban shi yayi, irin ko a jikin n

an nashi.

Da sauri ya faruk yace,

"Na aike shi ne".

Shigowar Abba ƙ ciki ne yasa ya faruk tashi yace

"Bari inje gida in tawo da Mumtaz se ta zauna dake"

Gya

ɗ

a kai mama tayi, har ya kai ƙofa ya waigo yace

"Da me da me zance ta

ɗ

akko?"

A han

kali mama tace

"Ta kawo min dogayen riguna marasa nauyi, se phone

ɗ

ina"

"Okay" yace ya ja musu ƙofar ya fice".

Altine kawai ya samu a tana kaikawo a ƙasan

Gaisawa sukayi tana tambayar jikin maman,

Sama-sama ya amsa mata, tukun yace

"Mumtaz fa

?"

Kanta a ƙasa tace

"Tana sama tun

ɗ

azu"

Ko rufe baki batayi ba ya haura saman

A bu

ɗ

e ya iske ƙofar, duk da a bu

ɗ

e take be shiga ba seda yayi sallama tukun

Tana kwance idanun nan nata a kumbure, jin muryar ya faruk yasa ta miƙe da sauri, duk a

tunani

n ta agogon shi ya biyo

Sarai yaga tsoron haka a tattare da ita, fuska a

ɗ

aure kamar be ta

ɓ

a dariya ba yace

"tashi ki ha

ɗ

a wa mama kaya marasa nauyi, sannan kema ki

ɗ

auki naki, five minutes na baki

zan je in dawo"

Har ya kai ƙofa ya waigo yace

"I

na takardar da mus'ab ya baki?"

Jiki a mace ta

ɗ

aga pillow ta

ɗ

akko takardar ta miƙa mishi.

Seda ya karanta tas ya ninke ya saka a aljihu, tukun ya kalle ta ido cikin ido yace

"wallahi, wallahi ko da wasa naji maganar nan a bakin wani se na baki mug

un mamaki, nasan

ko na tambaya ko ban tambaya ba kin karanta abinda yake a ciki"

Yana gama fa

ɗ

a ya juya ya fice.

Kamar warda ta sa ana gadin shige da ficen shi

Yana fitowa Amal tayi saurin isko shi tace

"Ya faruk Umma babba na kira"

Badan ransh

i ya so ba ya juya zuwa sasan ummah b

Fuska a sake tace

"Wai me ya same ta ne faruk?

Kanshi a ƙasa yace

"Hawan jini ne wai"

Riƙe baki tayi ta hau salati,

"itako me yayi mata zafi haka?"

Can dai ta ta

ɓ

e baki tace

"Mugun nunkufurci ne ze halaka t

a wlh, mace sam baza ka ta

ɓ

a jin cikin ta ba, sedai tayi ta

barin abu yana damun ta a cikin rai, to Allah ya tsayar a kanta"

Ya faruk bece uffan ba, seda ta ƙaraci ƙorafin ta dan kanta tayi shiru tukun ya sallame ta ya

wuce.

Mumtaz ta jima tana jira

n shi a wajen motar shi, duk da ba wani fira suke da Amal ba, amma taji

da

ɗ

in tsayawar ta a kusa da ita ko ba komai tsayuwar ba zata dame ta ba

Suna tsaye a haka ya faruk ya iso, tun kafin ya iso ya danna remote boot ya bu

ɗ

e,

Jakar hannun kayan ta saka

a ciki, Amal kuma ta saka basket

ɗ

in abincin hannun ta

Murya ƙasa-ƙasa Amal tace

"Ya faruk dan Allah nima zani"

"muje" kawai yace

Front seat ta shiga, mumtaz ta shiga baya ya ja suka tafi.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NA

Ɗ

I

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg13-14

Sanda suka shiga

ɗ

akin mama na zaune dattijuwar likitar na cire mata drip

ɗ

in da aka saka

mata

Mumtaz da Amal suka gaishe ta a ladabce ta amsa musu da fara'a

Can gefen da fridge yake suka ajiye kayan hannun su, kujera Amal taja ta zauna, Mumtaz

kuma ta koma gefen mama

Drn na gama cire mata ta juya ta fice, tukun ya faruk

ya ƙaraso ciki

Be wani jima ba yace wa Amal

"ke muje"

Sosai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login