Showing 21001 words to 24000 words out of 88589 words

Chapter 8 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

kayan

tafiyar mu"

Da "to" ta amsa, da

ɗ

ai-

ɗ

ai da

ɗ

ai-

ɗ

ai ta

ɗ

auki ledojin tayi sama da s

u

Seda ta gama ha

ɗ

a wa mama nata tukun ta wuce da nata da se a yanzu ta harha

ɗ

a kayan

tafiyar ta, duk uban shelar da mamar tayi mata kusan sati kenan amma bata ha

ɗ

an ba se

yanzu.

A daren duk suka koma gidajen su da adduar samun lafiya ga mama, wanda ha

r yanzu babu

wanda yasan sabab

ɗ

in ciwon maman.

Mumtaz na kwance wajen ƙarfe

ɗ

aya da rabi na dare ta fara jin ƙarar kunna motacin gidan

A mugun sukwane ta sakko daga kan gadon ta leƙa ta window

Su umma b, mummy, da aunty ne, se Amal, hasfa, Bilkisu

yarinyar ƙanwar umma babba ce, se

najwa itama mummy ce ke riƙe da ita, da Amir

ɗ

an gidan mummy se mahmud autan Aunty

Da sauri mumtaz ta janyo wayar ta tayi dialing no

ɗ

in Amal

Bugu biyu Amal ta

ɗ

aga tayi saurin yin ƙasa da murya dan kar hafsat dake kus

a da ita taji ta

fa

ɗ

a wa umma b

Mumtaz tace

"Ina zakuje da tsohon daren nan? nasha tafiyar se daren gobe fa?"

Murya ƙasa-ƙasa Amal tace "

ɗ

azu naji umma b na cewa an raba tafiyar ne saboda jikin mama

wai, so kune zaku tawo gobe"

Daga can mumtaz ta

ta

ɓ

e baki, murya ciki-ciki tace

"Ta daiyi munafurcin data saba yi"

Daga can Amal tace

"banji ba fa," sake ta

ɓ

e baki mumtaz tayi tukun tace

"se mun ha

ɗ

u kawai" ta tsinka wayar ta

Murmushi kawai Amal tayi, dan yanzu sam ta dena mamakin sauyin ƴar'uwar

tata kuma ƙawarta

Maida wayar tayi jaka ta juya ta shiga kusa da Bilkisu

Mota biyu sukayi zuwa airpot, wajen hu

ɗ

u saura jirgin su ya

ɗ

aga zuwa ƙasa me tsarki.

WASHE GARI

Mumtaz na ganin zuwan sakina ta bar mata sauran aikin da mama ta saka ta

Ɗ

aki ta

nufa hijabi ta

ɗ

auka se wannan abun hannun da zuciyar ta ke ta azalzalar ta akan ta

saida shi

Ta ƙofar da Abba ƙ ke shigowa tabi cikin san

ɗ

a dan kar Altine ko sakina suji motsinta take tafia

Seda ta

ɓ

ulle zuwa gate tukun ta saki jikin ta tafara tafiya no

rmal

Abunda bata sani ba shine, ya faruk ya ba me gadi lasisin kiran shi a duk lokacin da ƴammatan

gidan zasu fita, be ware sunan ta ba gudun zargi ko wani abun daban, se yace dukan su har da

wanda ake riƙon su a gidan kuwa

Yana ganin tunkarowar ta gat

e

ɗ

in ya zaro wayar shi kuwa

Tana ficewa ya danna ma ya faruk kira, murya a ƙasa yace

"yalla

ɓ

ai, yanzun nan hajiya mumtaz ta fita"

"nagode" ya faruk yace ya tsinka wayar, yana gab da shigowa layin gidan ne daman, tunda gate

man ya kira shi ya samu waj

e ya tsaya, be kashe motar ba yana zaune a ciki ya baza idanu

yaga ta ina zata

ɓ

ullo

Zaman kusan minti biyar yayi tukun ya hangota,

In wani ne da be san ta ba ya ganta zece a nutse take tafiyar ta

Amma shi da yayi mata farin sani kallo

ɗ

aya yayi mata

ya gane ba gaskiya tattare da ita

A

ɗ

an gaba da shi ka

ɗ

an ta samu kekenapep ta hau

Beyi ƙasa a gwiwa ba ya bi bayan su a hankali,

sosai gaban shi ke fa

ɗ

uwa dan sam be yarda da fitar ta ba

Haka zalika a dokar gidan ba'a aiken ƴaƴa mata ko nan da can

hasalima basu hawa motocin

haya balle a kai ga kekenapep,

duk rintsi ana musu wannn alfarmar na kaisu duk inda suke so

Sannu a hankali yake binsu har suka dangane da bakin babbar kasuwa

A tsorace mumtaz tace

"sauke ni a nan kawai mlm"

Waigowa m

e keken yayi yace

"bamu zo ba ai hajiya, kasuwa gold na

ɗ

an gaba wannan babbar kasuwa ce ai"

Dallaro mishi manyan idanun ta tayi tukun tace

"na sani ai

ɗ

an'iya, a nan naga damar sauka"

Ta ciro

ɗ

ari biyar ta miƙa mishi sannan ta sauka.

Ya faruk na

ganin ta sauka yayi saurin ciro wayar shi ya danna mata kira

Yana kallon sanda ta kalli wayar, memakon ta

ɗ

auka sema murgu

ɗ

a baki datayi, yana kallo tana

motsa baki alamun magana take, maganar ma yasan be wuce rashin kunya ce

Seda yayi mata kira uku

bata

ɗ

aga ba, kuma ta kasa shiga kasuwar sam

Sosai zuciyar ta ke ingiza ta, amma wani sashi na zuciyar yana dakatar da ita

Kome ta tuna oho, jikin ta har yana rawa ta tsaida wani me keken ta hau

Ya faruk na ganin haka ya juya yabi bayan ta again

Mu

gun mamaki ne ya sake kamashi ganin sun

ɗ

auki hanyar gida

A fili ya furta

"bata da gaskiya, wani abun tayi niyar shukawa"

Kafin a kai gate

ɗ

in gidan ya sauke ta taƙarasa da ƙafa.

Seda ya faruk ya bada tazara sosai kafin ya shiga gidan shima

Dir

ect side

ɗ

in mamar ya nufa, seda ya duba ta da jiki tukun ya fito

Sakina na zaune ana mata kitso yace

"ina mumtaz"

fuska a

ɗ

aure tace

"ƙila tana

ɗ

aki"

Kai tsaye

ɗ

akin ya nufa, seda ya ƙwanƙwasa kafin ya shiga

Zaune ya iske ta gaban mudubi comb

a hannun ta ga gashin nan buzu-buzu kamar mahukaciya

sabon kamu, ido shar

ɓ

e da hawaye

Jin shigowar mutum yasa ta waiga da sauri tana tashi tsaye, ita duk a tunanin ta mamar ce ta

dawo kamar yarda tace

Ganin ya faruk ne yasa ta ja baya ta

ɗ

auki hijabin

ta zata saka

Yasan sarai me take wa kuka, sam bata ƙaunar kitso tun tana ƙarama,

Ta

ɓ

e baki yayi sannan yayi ƙasa da murya yace

"wajen ubanwa kika je

ɗ

azu, me ya fitar dake?"

Firgicin jin tambayar da yayi mata ne yasa ta saki comb

ɗ

in hannun ta, ido

a waje tace

"wallahi ba inda naje fa"

Cable

ɗ

in wayar ta da ya gani a kan mudubi ya

ɗ

auka, shima zaro mata nashi manyan idanun

yayi yace

"kin iya rantuwa akan ƙarya ko?, me kika je yi a kasuwa?" ya sake maimaita tambayar yana

ɗ

aga cable

ɗ

in kamar z

e tsula mata

Bata mance da ha

ɗ

uwar su ta rannan ba, jiki na rawa tace

"wallahi abu naje siya, kuma ban shiga kasuwar ba na dawo"

Ƙ

ara matsowa kusa da ita yayi, kamar ze shaƙeta yace

"ƙarya kike, abun wani kika sata halan zaki je ki

ɓ

atar da shi?"

kasa magana tayi, se girgiza kai kawai tana sake ja da baya, murya na rawa tace wallahi ban

ɗ

auki abun kowa ba"

Jin muryar mama na kwala kiran sunan ta yasa ya shige toilet

ɗ

in

ɗ

akin da sauri, yana shiga

tana turo ƙofar

Tsaye tayi tana ƙare mata

kallo ganin yarda take sharar hawaye wani na korar wani

A mugun fusace tayi kanta da fa

ɗ

a

"Kitson kike ma wannan kukan mumtaz, saboda baki san darajar mutum be shine kika shanyata

tun

ɗ

azu tana jiran ki?

To wallahi ko kukan jini zakiyi bazamu tafi dake a

haka ba kai kamar na mahaukata, ni wlh

dama gashin ze kakka

ɓ

e uban kowa ma ya huta ni kaina na huta da ciwon kan da kike sakani

duk sanda za'ayi miki kitso"

Tsaye mumtaz tayi bata ko motsa ba, ganin mamar tayo kanta ta fice da gudu hada

ɗ

an

ha

ɗ

awa da

ihu

Haka mama tayi ta sababi kamar zata ari maki saboda takaici.

Ya faruk najin fitar su ya fito, ba komai ya sakashi

ɓ

oyewa ba se sanin halin mama da yayi

Tsab zata zargi da wani a bu a ƙasa, shi kuma be shiryawa tambayoyin ta ba

Wayar mumtaz da

ya gani akan mirrow ya

ɗ

auka

tas ya bincike wayar ko da zega wani abun, amma bega komi ba, haka ya maida ya ajiye

Can ta ƙofar baya yabi ya fice ba tare da kowa ya lura da shi ba.

Seda mumtaz tasha faska a wajen mama kafin me kitson nan ta gama.

Y

a faruk tunda ya shiga

ɗ

aki yake saƙa da warwara,

tun lokacin da ya kama mumtaz da fara

ɗ

auke-

ɗ

auke yake shawara da zuciyar shi, se yau yaji

kwarin zuciya inda yayi alƙawarin zuwa bayan sallah in sun dawo daga umara ze fa

ɗ

a ma

iyayen nashi dan a tunanin s

hi shine babban mafita, gwara duk a aurar da su kowa ma ya huta.

SHARE PLS

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

IN SHA ALLAH SE ZUWA BAYAN SALLAH ZAMU ƘARASA

ALLAH YASA MU FARA AZUMIN MU GAMA A SA'A, UBANGIJI YASA MUNA DAGA CIKIN

Ƴ

ANTATTUN BAYIN DA

ZA'A ƳANTA

YA RABBI YA ZAƁA MAMU SHUWAGABANNI NA ƘWARAI

ALLAH YASA MU CIKA DA KYAU DA IMANI.

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NA

Ɗ

I

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg-26-27

Ko second goma beyi ba ya

ɗ

auke kanshi yaci gaba da wayar shi kamar be ganta ba.

Mumtaz kam tunda ta ja ta tsaya bata sake motsi ba seda taji maganar khalid daf da ita tukun ta

dawo hayyacin ta

Da mamaki khalid yake

tambayar ta

"Are u okay?"

Ko kallon khalid bata tsaya yi ba ta

ɗ

iba tayi ciki, ƙiris ya hana ta kwasa da gudu, tana kaiwa

ƙ

ofar

ɗ

akin su jikin ta na

ɗ

an rawa ta ciro katin

ɗ

akin ta kara a jiki, yana bu

ɗ

ewa tayi wuf ta

shige dan har seda ta ba Amal dak

e zaune tsoro

Ido a waje Amal tace "Mumtaz ina kika je?"

Banza da ita tayi, cire hijabin jikin ta tayi ta wuce toilet

Gaf da zata shige toilet

ɗ

in Amal ta sake cewa

"Tunda bani da matsayin da zan tambaya ki bani amsa se ki tanaji amsar da zaki ba y

a faruk da

su Abba ƙ"

Tana gama fa

ɗ

in haka ta juya tayi kwanciyar ta mamakin mugayen halin mumtaz na da

ɗ

a cin ta

a ciki

Duk da mumtaz ta

ɗ

anji tsoro da Amal ta ambaci su Abba, amma ji tayi zuciyar ta dake sam

tsoron babu shi,

Ƙ

aramin tsaki taja bayan

ta watsar da komi hankalin ta gaba

ɗ

aya ya

ɗ

ugunzuma ga agogon

hannun khalid, tunani take na yarda zata raba shi da shi har ta shiga toilet tana saƙe-saƙen ta.

Cikin farin ciki da zumu

ɗ

i khalid ya koma masauki, sedai murnar shi ta koma ciki, inda yayi t

a

kiran layin Mumtaz amma shiru bata shiga

Ta

ɓ

angaren mumtaz kuwa kashe wayar tayi, dan kar Abba ƙ ko ya faruk su nemeta.

Sam kasa rintsawa ya faruk yayi a cikin wannan dare, da ya tuno fuskar khalid se gaban shi

yayi mummunar fa

ɗ

uwa

Sam kwanciyar m

a gagarar shi tayi ya tashi zaune, duk da sanyi air con dake

ɗ

akin hakan be

hanashi zufa ba

Zazzafan huci ya fesar, cike da kokwanto ya furta

"Allah yasa yarinyar nan bayan

ɗ

auke

ɗ

auke bata bin maza!"

Shi kanshi seda ya runtse ido da ya fa

ɗ

i kalmar "n

eman maza" da yace

da sauri kuma ya koma fa

ɗ

in "a'uzubillahi minashshai

ɗ

anirrajim"

A haka har dare ya raba yana saƙe saƙen abubuwa a ranshi.

******

Hafsa ce

ɗ

aure da towel zaune a gefen gado tana shafa mai, kunnuwan ta gaba

ɗ

aya ta miƙa

wa najwa dake

ta fama fallasa mata sirrin dake cikin zuciyar ta akan ya faruk

Seda hafsa tagama jin komi daga bakin najwa tukun tace

"Danƙari, lallai najwa zuciyar ki batai miki adalci ba wallahi, tunda muke dake kin ta

ɓ

a ji ance ga

budurwar ya faruk?"

Bata jira cew

ar hafsa ba ta

ɗ

ora da

"To wallahi na ta

ɓ

a jin ance aljanar dare ta aure shi da da

ɗ

ewa, dan haka ki shafa ma kanki lafia

ki lalla

ɓ

a da

ɗ

an sadik

ɗ

in ki, in kuma baki ji ba kyaji da wulaƙancin shi ba ruwana"

Murmushi Najwa tayi ta matso kusa da hafsa da

har a fuskar ta zaga gane batayi na'am da

maganar ba tace

"Haba hafsa, ke da zaki bani shawarar yarda zan fara tunkarar shi amma ke ce ma sage ni,

koma dai menene zaki fini sanin abinda yafi so tunda ciki

ɗ

aya kuka fito dashi"

Ta

ɓ

e baki hafsa tayi kaf

in tace

"To ko umma data haife shi ba zata iya tantance abinda ya faruk ya fi so ba wallahi, dama dai

mamace ko kuma warcan data

ɗ

akko ma kanta dala ba gammo(tana nufin mumtaz) ƙila ki samu

wani abu da ze amfane ki"

Shiru Najwa tayi tana sauraran hafsa

, can Najwa tace

"zan san yarda zanyi dai"

Sake ta

ɓ

e baki hafsa tayi, taci gaba da shafe+shafen ta

Seda ta gama shiryawa tsaf tukun ta sake cewa

"Yanzu ya zakiyi da sadik da ya mutu a kanki najwa?"

Kai tsaye Najwa tace "haƙuri zeyi"

Bilhaƙƙi da

gaskiya hafsat ta fuskanci najwa tace

"Ki bi a hankali najwa, karki fara da bawa sadik haƙuri baki damƙi dahir ba, wallahi tallahi zakizo

kiyi danasani nan gaba"

Tana gama fa

ɗ

in haka ta

ɗ

auki wayar ta da ƙaramar jakar hannun tace "mu wuce kar mu

makara

sallah".

******

Kamar kullum yauma mumtaz wajen ta daban ta zauna, gaba

ɗ

aya ta rasa sukuni ta rasa me ke

mata da

ɗ

i a cikin zuciya

Hand bag

ɗ

inta ta bu

ɗ

e ta zaro wayar ta da tun jiya take a kashe ta kunna

Few seconds ta gama booting, seda ta kalli

wayar taga ashe data a kunne ne ma ta kashe

wayar jiya

Kamar jira khalid yake ta kunna wayar, nan calls

ɗ

in shi sukai ta sintiri, mumtaz na kallon kiran

tana ignoring

Sam ta kasa samun courage

ɗ

in amsa shi

Sauka tayi da niyar kashe data, kafin ta kas

he message

ɗ

in shi ya fito a saman notification,

"Dan Allah ki amsa mumtaz"

Hakanan ta samu kanta da replying shi "muyi chat, i cn't answer ur call now"

Cikin damuwa khalid ya ce

"kina ina yanzu, ina so in ganki pls".

Da ƙyar da ji

ɓ

in goshi mumtaz

ta tura mishi live location

ɗ

inta, ko minti shabiyar beyi ba ya

ƙ

araso,

Abu na farko da mumtaz ta fara kai idonta kai shine hannun shi,

Ganin babu agogon data ƙwallafa rai akai taji ranta ya

ɓ

aci,

ɗ

an sakin data yi wa fuskar ta ma ta

koma ta

ɗ

aure tamau

Da ƙyar mumtaz ta

ɗ

an fara sakin jiki da shi, suka fara fira sama-sama

Cike da ƙwarewa khalid ya fara kafa gwamnatin soyayyar shi a zuciyar ta.

Sosai khalid ya saki jiki ya fara bata labarin shi

"Ni haifaffen

ɗ

an kano ne,

ɗ

a

ɗ

aya tilo a wajen iy

ayen shi, babana tun ina secondry aji biyu ya

rasu, ya barmu daga ni se mamina taci gaba da kula dani

a yanzu haka ina aiki da A.S.K textile company"

Da sauri Mumtaz tace "A S.K company fa kace"?

Gya

ɗ

a kanshi yayi kafin yace

"kin san wani a wajen n

e?"

Murmushi kawai tayi, bata ce komi ba

A.S.K, textile company na Abba ƙ ne, shine kampani na farko kuma mafi girma a dukkan sauran

kampanonin shi guda takwas, shiyasa tayi mamaki jin a can yake aiki

Jin bata ce komi ba shi ya

ɗ

ora da

"Saura ke rank

i shi da

ɗ

e" ya ƙarashe maganar yana murmshi

kan mumtaz a ƙasa tace

"nima ƴar kano ce, a shara

ɗ

a phase 2, ina a 200lv a jami'ar bayaro ina karantar mass com"

Daga nan tayi shiru taci gaba da wasa da yatsun ta.

Girar shi biyu ya

ɗ

aga ha

ɗ

e da kallon y

atsun ta datake wasa da su yace

"ma sha Allah, sauran abu

ɗ

aya ne banji na"

Ɗ

an

ɗ

agowa tayi ka

ɗ

an, tana sauraren shi

yace "Ni na gaya miki nine tilo, nine

ɗ

an fari nine kuma auta"

The way ya ƙarashe maganar se ya baka dariya

Ilai kuwa seda mumtaz ta

ɗ

an dara, tukun tace

"muna da yawa sosai a gidan mu, but a wajen Abba da mama nice ta uku, ina da yayu maza

guda biyu, se ƙanwa mace

ɗ

aya, mama tace bata wuce 6month ba ta rasu"

Dariya khalid yayi yace 'kawai malama kice min kema autace"

Murmushi kawai

mumtaz tayi, tana

ɗ

an waigawa gefe, akwai wani feeling datake ji a jikin ta in

har ana kallon ta

Ɗ

ayan gefen ta sake waigawa caraf suka sake yin ido hu

ɗ

u da ya faruk dake kallon ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login