Showing 66001 words to 69000 words out of 88589 words
HAKA NAN NA DAURE NAYI MAKU
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
LAUJE CIKIN NAÆŠI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NAÆŠI
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg69-70
Duk wata hanya da ya faruk yasan ze ha
É—
u da umma b ya kauce mata
A daren suka yi waya da Æ´an'uwan shi suka ji dahir
É—
in zancen auren a bakin shi, k
uma suka
sanar da shi jiran da umma b ke masa,
Sosai suka taya shi murna, bama kamar ya sabiha datafi kowa sanin shi.
***MAMA
Murnar data ke ciki bata musaltuwa, Æ´an'uwan ta kaf da suke gidan kowa yaji abunda ya faru na
auren mumtaz da ya faruk,
Da m
amaki da yawansu ke tambayar ya akai hakan ta kasance
Kafin mama tayi magana goggo safiya tayi caraf tace "sauyin ubangiji mana, a daren tun kafin
mu kai ga isa da ita mijin ya kira yace ya sake ta akan dalilin shi mara tushe,
Aikuwa a cikin daren jiya i
yayen ta suka
É—
aura mata da wanda yafi shi komi"
Al'ajabin maganar kowa yake,
Sedai maganar data ke fitowa daga sasan umma babba daban da warce goggo safiya ke fa
É—
a
Yawanci da magana biyu a zuciya suka bar gidan.
Tun a daren jiya da aka
É—
aura auren
ya faruk da mumtaz Abba babba ke neman umma babba a
waya amma wayar a kashe
Se kawai yayi la'akari da ƙila ta shiga ribibin mutane ne ya haƙura zuwa wayewar garin Allah
besan tana can tana tafasa ba.
Mutane na nesa nata shirye shiryen tafiya gidajen s
u ta
É“
angaren mummy da aunty, tunda su
acewar su sun gama nasu bikin.
Mama kuwa a wannan safiyar tana tashi ta bada umarni a
É—
ora manyan tukwane a wuta
Inna hassu da ta baro gidan uncle junaid tun a daren jiya tace "anya basuyi yawa ba zahra'u?"
Murmu
shi mama tayi annushuwar fuskar ta na da
É—
a yalwatuwa tace "Basu yi ba inna, so nake
akai gidan marayu sannan a raba wa almajirai "
Gya
É—
a kai inna hassu tayi, kafin tace "kice mu yanzu muka fara hidamar tamu"
Mama tace "ƙwarai kuwa, sabon ango sabuwar hid
ima"
Gaba
É—
aya wajen suka saka dariya da gu
É—
a
A hankali Altine tayi ƙasa da murya tace wa
É—
ayar me aikin da suke aikin hidimar bikin tare tace
"Rabon da naga baiwar Allah n nan a cikin farin ciki haka na mance wallahi,
Ki kalle ta da kyau ki gani, tund
a aka fara hidimar bikin nan bata a cikin walwala sam, amma
daga jiya da daddare zuwa yanzu ko aljihun ki ze sheda da tana cikin murna"
Dariya matar tayi ta dafe lalitar ta taji zam ku
É—
in ta na nan, sannan tace "kyauta me tsoka fa
mun shata, mukam gaba
ta kaimu wannan sauyin tunda ko ba komi mun sami alkairi"
Suna aiki suna hirar su, ko irin su nuna gajiyar nan, amma daka gansu zaka san cikin nisha
É—
i
da walwala suma suke aikin.
*****
Sha
É—
aya da kusan rabi na safe yaya faruk yayi parking a harabar gida
n nasu
Tunda ya tsaya be fito ba, yana ciki zaune yana ƙare wa jama'ar dake harabar gidan kallo ta
cikin baƙin gilashin motar shi
Seda ya gama kallon kowa tukun ya kwashi wayoyin shi dake ajiye a gefe sannan ya saka ƙafa
ya fito
Ma sha Allah! koni kal
lo
É—
aya nayi mashi na tabbatar da lallai ya faruk ya zama ango da gaske
Banda baza ƙanshi da sheƙi ba abinda yake
Duk da fa
É—
uwar gaban da yake ji hakan be hana shi murmushi ba
ya fauza dake ta kai kawo a harabar gidan ita ta fara hango shi
Ihu ta fas
a tace "Angooooo"
Aikuwa akayo mishi caaa
Abokan wasa kowa na yagar shi, hatta da ƙannin shi yau basu barshi ba
Ba abinda yake se aukin murmushi da sa
É“
a babbar riga
Ta window umma babba ke hango shi, ta ƙara ciki tayi fam ganin yarda yake wani zuba
m
urmushi yana amsa addu'o'in da ake mishi.
Da ƙyar ya kufce musu ya shige ciki wajen umma b
Zaune a palo ya iske umma ƙarama da wasu daga cikin baƙi
Be nuna komi a fuska ba yace "barka da safiya umma ƙarama"
ya gaishe da sauran sannan ya shige
É—
akin um
ma babba
Tana tsaye jikin window dake kallon harabar gidan
A
É—
an
É—
arare yayi sallama ya shigo
É—
akin
Ciki-ciki ta amsa, bata waigo ba bata kuma nuna tasan ya shigo ba
Gefen kujera ya
É—
osana ya zauna, kanshi a ƙasa yace
"Ki yafe min umma na, wallahi tal
lahi ba'a tambayi ra'ayi na ba nima akan maganar"
Jin rainin da yake ƙoƙarin kawo mata yasa ta waigo a fusace tace "Dakata faruk, yanzu na sake
tabbatar wa da bani da wani matsayi me girma a wajen ka kai da mahaifin ka,
Na sha komin lalacewa ta tunda har
ni na tsugunna na haife ka za'a nemi shawarata koda kuwa
ba zan yarda ba, nasan an fita haƙƙina an gaya min
Amma abun haushin sedai naji a gari, har wasu su sami damar yi min gori da habaici"
Tana fa
É—
in haka ta hau share hawaye tana tuno da kalar habaic
in da umma ƙarama ta yayya
É“
a
mata
É—
azu da safe
Gya
É—
a kai ya faruk yayi, a ranshi yace "Tabbas sun gama sanin laggon ki umma na"
Jin bece komi ba yasa taci gaba da fa
É—
in "wai kamar ni ace
É—
an da shi ka
É—
ai ne
É—
a namiji dana
haifa ya
É“
ige da auren
É“
arau
niya, kai abin da ciwo wallahi"
Jin ta
É—
an fara
É—
aga murya, ga kuma mutane dake ta kai kawo yasa ya miƙe a hankali ya
sakaya ƙofar sannan ya dawo kusa da umman da ke ta sharar ƙwalla ya zauna
Kama hannayen ta yayi sannan yayi ƙasa da murya cike da lada
bi da kuma sanin haƙƙin
mahaifiya yace
"Ki yafe min kuma ki yafe wa Abba na umma, wallahi tallahi muna sonki kuma kina da daraja a
waje na fiye da kowa a duniyar nan umma, kece kawai kika kasa fahimtar hakan"
Muryar ta na rawa tace "Yanzu kai kaji ka a
mince da auren yarinyar nan? wallahi faruk karka so
kaga wulaƙanci da cin kashin da mutanen can sukai mana saboda halin yarinyar nan
Ganin bazasu
É—
aukar wa kansu jidali bane yasa ya sauwaƙe mata amma kai se ka kwaso mana
ita?"
Nutsuwa sosai faruk yayi y
ace "umma ke da akace maki mumtaz na
É—
auke-
É—
auke ya kika ji
zancen?"
Ya kafe ta da ido yana jiran jin amsar ta.
Shiru tayi can tace "gaskiya daga farko ban yarda ba"
"good" ya faruk yace sannan ya sake cewa "Tsakanin ki da Allah kuma baki
É—
arsa komi a
cikin
ranki ba, duba da ynayin yarda kuka bamu tarbiya daidai gwargwadon iyawar ku?"
Gya
É—
a kai tayi tukun tace "Da wannan dan wannan kuma"
Murmushin gefen baki yayi ganin tun ba'aje ko ina ba matsalar shi ta kusa warwarewa.
Gyara zama sosai yayi sanna
n yace
"Umma in kika duba gatan da iyayen ta ke mata,
dan ban manta ba har maganar kin ta
É“
a yimin cewa gatan da suke mata yayi yawa, kar su saka
mata girman kai a abubuwa, har kike cewa hakan yana da nasaba da ƙin kula samari da takeyi
saboda tana ganin
ta wadatu da komi ta fi ƙarfin su"
Gya
É—
a kai tayi tace "anyi haka"
Sannan yace "To umma kina ganin wanda ya wadatu da wannan gatan shine har wani abu na
wasu ze birgeta ta
É—
auka?"
Ajiyar zuciya ta sauke a wannan karon, taci gaba da sauraron shi
Jin bat
a ce komi ba ya
É—
ora da " Tabbas in hakan da gaske ne to AKWAI LAUJE CIKIN NAÆŠI
umma"
Shiru umma babba tayi tana nazarin maganar
É—
an nata
a karo na farko da taji wani abu me kama da tausayi tausayi na son kamata game da ahalin
mama.
Cikin ido ya faruk y
a kalli mama yace "Kiyi nazarin maganata umma, in har baki gano komi ba
to ina me tabbatar miki da a gaban ki zan saki mumtaz!."
Yana gama fa
É—
in haka ya miƙe yace "na barki lafiya umma" ya fice.
Yana fitowa yaga juyawar umma ƙarama da gudu
Karka
É—
a kai
kawai yayi a ranshi yana fa
É—
in "Baƙar macijya me kan mutum".
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
LAUJE CIKIN NAÆŠI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE C
IKIN NAÆŠI
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg71-72
Yaso ya shiga sasan mama amma ya kasa, dan yau sasan nata yafi na kowa cika, a yarda yake
gani ma kamar sake yin wasu baƙin akai
Mota ya koma ya zauna, so yake yaga mama ya shawarce ta kafin ya aiwatar da ƙudirin
shi
Wayar shi ya ciro yace "bari nagwada kira ƙila na same ta yanzu"
Mumtaz na kwance taji wayar maman na ringing
Calls ne ke ta shigowa na mutane daban daban
Jin wayar ta sake ringing yasa taja tsaki a gajiye ta kara wayar a kunne ko saurarawa bata
yi ba
tace "Mamar fa na ƙasa tabar wayar a
É—
aki"
Tsit faruk yayi da yaji muryar ta,
Can daga baya yace "Kuma bazaki iya kai mata ba?"
Durumm haka taji saukar fa
É—
uwar gaba
Da sauri ta cire wayar a kunne ta kalli sunan dake kan screen
É—
in
Daga can ya f
aruk yace "kar ki kashe man waya, ki sauka ki kai mata ina jin ki"
Zum
É“
ura baki tayi kafin tace "wallahi akwai mutane da yawa, ni kuma kunyar sauka nake ji"
Murmushin da iyakar shi kan la
ɓɓ
a yayi tukun yace "saboda an miki auren dole da wanda bakya
s
o ko?"
Dafe baki tayi da sauri tana baza idanu,
Jin tayi banza da shi yace "Tunda baki da amsa ze ki kai mata"
Badan taso ba ta sauko,
Ta wayar ya faruk najin yarda abokan wasa ke warfarta suna tsokana, gummm yaji bakin ta dan
beji taba ko mutum
É—
a
ya amsa ba.
Mama na cikin mutane mumtaz ta miƙa mata wayar
Ansar wayar tayi ha
É—
e da tambayar ta "waye"
Zum
É“
uro baki tayi tace "yaron ki wai"
Dariya ya faruk yayi jin abinda mumtaz tace.
Tsinkayar muryar mama yayi tana fa
É—
in "faruk ya akayi?"
Barin
wajen hayaniyar tayi tana sauraron shi, da mamaki mama tace "Banjin ta sha ba gaskiya,
me yasa baka bani a hannu na ba? Riƙe wayar ina zuwa"
Da sauri mama ta haura sama zuwa
É—
akin ta inda mumtaz ke zaune
Ya faruk naji tana tambayar ta "mumtaz ina maganin
da faruk ya baki tun last month?"
Kai tsaye tace "akan mirrow na ajiye shi, da nazo zan sha kuma bangan shi ba"
Ajiyar zuciya mama ta sauke, jiki a sanyaye tace "bata sha ba faruk"
Daga can ya faruk yace "ba abin damuwa bane mama, yanzu zan koma waje
n Alaramman
dama nayi waya da shi tun last week akan ya sake yin wani, nasan ƙila ya gama zuwa yanzu"
Mama tace "rubutu ne ko me?"
"Ba rubutu bane, ayoyin karya sihiri ne wanda ake yin shi da ganyen magarya, daga bayanin da
nayi mashi ne ya gane abun akw
ai sihiri a ciki"
Jiki a sanyaye mama tace "Allah yayi maka albarka faruk yasa ka gama da iyayen ka lafia, ya
albarkaci auren ku da zuri'a managarciya me albarka"
A hankali ya amsa da "amin" kafin ya
É—
ora da "ki kira Abba ƙaramin akan maganar kayan nas
u,
dan be dace ace su sake kwana anan ba"
Murmushi mama tayi, tace "baka da matsala yaro na"
Da haka su kayi sallama ta aje wayar.
Kafin ya faruk ya tafi seda ya kira ya maryam ya sabiha da ya fa'iza yace "Ku lalla
É“
a ku sa
É“
ar
wa umma babba ku tafi can g
idana dake nasarawa,
Ku cire komi da komi ayo waje dasu, nasa azo a kwashe su, za'ayi ma gidan sabon penti"
ÆŠ
an baya ta maryam taja ta ranga
É—
a guda ha
É—
e da tafa hannaye
Ganin zata jawo masu hankular jama'a yasa yayi saurin miƙa wa sabiha keys yaja motar
ya fice.
Yana a hanya call
É—
in Abba babba ya shigo masa, da sauri ya
É—
aga ha
É—
e da sallama
Abba babba yace "kasa an fara aikin ko kuwa shiririta kasa?"
Seda ya
É—
an rissinar da kai yace "yanzun nan muka gama waya da su har sun iso masu
gyaran"
Abban y
ace "yauwa to, ka kyauta" ya aje wayar.
Seda mama ta je kiran da ake mata kafin ta dawo
É—
akin ita da goggo safiya
Zaunar da ita mama tayi ta mata tace "kayan da can suka kawo ya kamata a maida masu kar
su sake kwana, nima a kwaso man furnitures
É—
ina"
Goggo safiya tace "hnn na ta
É“
aki da alkairi, ai ni tsabar farin ciki yasa na mance da wasu kayan
su, gaskiya gara a maida musu, kira man ƙasim a wayar ki muji ya za'ayi"
Ba
É“
ata lokaci mama ta danno wa uncle ƙasim kira
Yana
É—
auka ta miƙa mata.
A take suk
a gama arranging mayar da komi dan acewar su babu abinda zasuyi da kayan su.
Gaf da la'asar goggo safiya da matar uncle ƙasim se inna hassu da wata ƴar'uwar mamar suka
kwashi akwatunan aka loda su a mota
É—
aya, su kuma suka shiga mota
É—
aya suka nufi gida
n su
khalid da su.
Babu kowa a gidan se Æ´an tsirarun mutane, ba zaka ta
É“
a cewa anyi biki jiya a gidan ba
Goggo safiya ce kan gaba, kwa
É—
a sallama tayi, sauran kuma suna ta shigo da akwatunan
Aunty hajara ce ta amsa musu ha
É—
e da fitowa, cak ta tsaya t
ana binsu da kallo
É—
aya bayan
É—
aya
Da sauri ta juya ta koma ciki, se gasu sun fito da
É—
ayar sister mamin
Suna tsaye har aka gama shigo da akwatunan sannan goggo safiya tace "sannun ku bayin
Allah, uwar kalid
É—
in na ciki ne?"
Sister mamin tayi saurin f
a
É—
in "ku ƙaraso daga ciki mana kuka tsaya a nan"
Palon da aka tarbesu jiya a nan aka sake saukar su
Sun kai kusan minti goma a zaune kafin mamin ta shigo fuskar nan tata a
É—
aure
Waje ta samu ta zauna, sama sama aka gaisa kafin goggo safiya tace "To bayi
n Allah, ga kaya
nan dai mun dawo dasu, tunda aure beje ko ina ba akayi saki, shine muka yanke shawarar
dawo muku da su
Kunga an
É—
an rage mashi asara ko yaya ne"
Wani wawan kallo mami ta jefi goggo safiya da shi, bata yi magana ba har goggo safiya takai
aya tukun aunty hajara tace
"ai da kun bar mata kayan tunda har kun riga da kunyi jere, mu dama a al'adar mu in akayi
sakin aure kayan
É—
aki ya zama na miji, kuma kunga yarda wannan auren ya kasance, se ku
koma da kayan kunga an raba asarar duka"
Matar un
cle ƙasim tace "tohh, wannan wace irin al'ada ce ta son banza da yawa haka?"
Sister mami tayi wuf tace "kalar warce kuka ji yanzu"
Da sauri inna hassu tace "ku tashi muje, naga kamar abin ze zama da cin mutunci"
Miƙewar su kenan khalid ya shigo palo
n, kallo
É—
aya zakayi mashi ka san ya zabge daga jiya
zuwa yau
É—
in nan
Kanshi a sama yace "mami bani mukullin gidan, babu abinda zanyi da kayan nan, gara abari su
kwashe"
Sudai basu tsaya ba, ficewa sukayi gaba
É—
ayan su bama su tsaya jin amsar da mamin ke
bashi
ba.
Aunty hajara da sistern mamin suka hau shi da fa
É—
a, "sakarai in ba haka akayi musu ba kaike
da aasara, duk uban ku
É—
in da aka kashe wajen hidimar bikin, ba se ka fanshe da kayan ba"
Juyawa yayi ya fice ha
É—
e da fa
É—
in "nidai bana so".
Ganin
sun bar akwatunan yasa suka shigar da su palo suka hau bubbu
É—
ewa
Mami na daga gefe ta zabga uban tagumi tana kallon kayan
a cikin ranta tace "basu ta
É“
a komi ba ma ashe".
Bayan sun koma gida mama taji abinda gidan su kalid
É—
in suka ce, murmushi tayi ta
ce "ku rabu
da su, Allah ya rufa mana asiri kawai".
***Umma babba tunda ya faruk ya barmata assignment take tufka da warwara, har ma bata san
time ya tafi haka ba
Duk in ta ƙulla se taga warwarar daga ƙarshe ba aibu bace ba kuma abar ƙyama bace sanna
n
kuma alamar tambaya ce me girman gaske.
Da dai tayi tayi ta gaji, haƙura tayi ta miƙe ha
É—
e da fa
É—
in "Allah ka warware mana komi cikin
sauƙi da salama, ka