Showing 57001 words to 60000 words out of 88589 words
ya faruk baya a guje shima.
Sauran matan da suka zo tare
ɗ
aya daga cikin su ta kalli
ɗ
aya tace "anya lafia kuwa, akwai dai
wani abun a ƙasa nake ji, wannan baza'a ce kukan rabuwa da gida bane gaskiya.
Da ƙyar ya faruk ya dafe mu
mtaz da saura ƙiris mota tabi ta kanta
Da wani irin speed ya damƙo ta gam ya fincikota baya
Allah yasa me motar ya ankare da yarda ta shiga titin ya taka birki da sauri
Ganin fizge-fizgen da take ne yasa ya ha
ɗ
eta da jikin shi,
Shi kanshi jikin shi rawa
yake dan ya sadaƙar da me motar nan ya take ta
Da
ɗ
an fushi-fushi ya fara mata fa
ɗ
a yace "Da hankalin ki da komi zaki je ki kashe kanki, inace
ke kika kawo mijin kika ce kina so ba dole akayi maki ba? to shine dan ankawo ki kuma bazaki
zauna ba se kiyi
ta wa mutane hauka?"
Ƙ
anƙame shi tayi ta fashe da wani irin kuka me ta
ɓ
a zuciya
Shuru ya faruk yayi, shi be tafi ba shi kuma be sake ta ba
Yarda ta
ɓ
oye kanta a jikin shi yake jin yarda hawayen ta ke ta
ɓ
a jikin shi yasa jikin shi sake yin
sanyi ga ma
tsanaiciyar fa
ɗ
uwar gaban dake damun shi
Tunda kamal ya hango ya faruk rungume da ita ya tsaya,
Wayar shi ya ciro ya danna wa kalid kira
Wayar tayi ta ringing be
ɗ
aga ba,
Shima jikin shi yayi la'asar be ma yarda ya ƙarasa wajen ba ya juya.
Hangowa d
a ya faruk yayi
Ganin kowa jiran su yake yasa ya cireta daga jikin shi ya kama hannun ta ya fara janta
Tirjewa ta hau yi, taƙi yarda ta sake koda taku
ɗ
aya ne
Da mmaki ya faruk ke kallon ta, beyi niyar cewa komi ba jin yarda kanshi ke mugun sara mishi,
d
uk saboda firgicin daya shiga
Amma ganin tirjiyar da take yasa ya tsaya yace "Talk to me menene mumtaz?"
Cikin kuka tace" na shiga uku ya faruk, wallahi ba da son raina nake sata ba, nima bana so,
kuma wallahi bana bin maza"
Kalmar farko ta sata data
ce ba ƙaramin dukan zuciyar shi tayi ba
Ya tsorata ainun, duk da besan me ya faru ba
Dan ya kawar da kokwanton shi yace
"Nasan ba da son ranki bane ai, nutsu kiyi min bayani yarda zan fahimce ki"
Kasa cewa komi tayi taci gaba da kuka kamar ranta ze fita
Jin taci gaba da kukan kuma taƙi cewa komi yasa ya jata zuwa inda su goggo safiya da kuma
sauran mutanen suke
Amma deep down him yasan akwai matsala, ko daga ganin yanayin fitowar umman shi da
kuma goggo safiya da kukan ta yayi kala dana mumtaz.
Yana
ƙarasawa inda ya aje motar shi yace "nan gidan za'a barta ko kuma gidanta zamu?"
Murya a dishe goggo safiya tace "ba wannan maganar ai, muje gida kawai kafin mu tara wa
kanmu jama'a"
Baki sake yace "kamar ya goggo, ban gane ba, kina nufin mu koma da i
ta gida wai?"
Muryar ta bata fita sosai tace "eh muje" kafin ma ta gama rufe baki mumtaz tayi wuf ta shige
mota
Ƙ
in shiga mota ya faruk yayi, kusa da umma da ke ƙokarin bude front seat ta zauna ya matsa,
da dan tsoro a fuskar shi yace "umma wai menene ke
faruwa dan Allah"
Ta
ɓ
e baki umma b tayi sannan tace "ai yau kunya da ƙasƙanci babu kalar wanda bamu gani ba,
ni wallahi ko maƙiyi na ba zanso ace an mishi kalar tozartar da ƴarnan tasa akayi mana ba"
Tsabar fa
ɗ
uwar gaban da yake ji sam ta hana shi mag
ana,
Kamar wanda beda lakka ya zagaya ya shiga motar
A cikin zuciyar shi yake jin sautin kukan ta, be waiga ba, murya na rawa yace "Seda kika bari
asirin ki ya tonu ko mumtaz"?
Daga umma b har goggo safiya sakin baki sukayi suna raba kallon su a tsaka
nin su.
Ba wanda ya sake cewa komi ya tayar sa mota yaja suka yi gaba
Baki a sake kamal yabi motar da kallo, ganin sun tafi da mumtaz,
Daga baya ya tuna ƙila gidan ta zasu kai ta kafin su wuce.
***UNCLE ABBAS
Tun baccin daya kwashe shi bayan
ɗ
aur
in auren sakina, se da akayi sallar magariba ya farka
Ganin shi kwance a gida yasa ya sauke ajiyar zuciya ha
ɗ
e da hamdala, shi duk a tunanin shi
mafarki yake
Be kai ƙarshen tunanin da yake ba yaji muryar maman sakina bisa kanshi tace
"Tunda har ka farka
se kazo muji da sakina, gata can jikin ta ya
ɗ
ume da zazza
ɓ
i"
Da ƙyar ya miƙe zaune, dafe kanshi yayi kafin yace "Zazza
ɓ
i kuma? ko daga gidan bikin ne ta
kwaso shi?"
Galla mishi harara haj Asiya tayi, ta cika kamar ta fashe dan takaici, tace "Hmm ka
gama
kewaya-kewayar ka, kana nuna kamar babu abinda ya faru alhalin kasan silar zazza
ɓ
in nata"
A ƙasan ranshi yace "da gaske ne kenan ba mafarki nake ba"
Hular shi ya
ɗ
auka, se waya sannan makullin mota ya miƙe
Kai tsaye hanyar fita yayi, yana tafe
yace "Ku jira ni, zanje na samu Abbas yanzun nan"
Ƙ
wata hajiya Asiya tayi ta koma ta zauna ta zabga uban tagumi
Fitowar inna hassu kenan daga sallar magrib, itama ta samu gefe ta zauna sannan tace "Fita
yayi?"
Haj Asiya tace "yaje warware abinda suka
ha
ɗ
a ne, ai kowa yaga abunnan yasan akwai wata a
ƙ
asa, anyi auren so da ƙauna ma ya aka ƙare ballantana auren ha
ɗ
i"
Tana gama fa
ɗ
in haka ta tashi tayi shigewar ta
ɗ
aki.
****MAMA
Tunda aka saka ƙafa aka tafi da mumtaz t shige
ɗ
aki ta kulle kanta, hak
a nan take son tayi kuka
ƙ
ila Allah ya temake ta abinda ya tokare mata maƙogwaro ya wuce.
Mama bata fito
ɗ
akin ba seda tayi sallar isha sannan ta sakko
akwai ƴan'uwan ta sosai a palon, ana ta fira da yaba
ɗ
akuna
Nan mama take ji har suka baro gidan
mumtaz ba'akaita ba
Ɗ
aya daga cikin ƴan'uwan maman tace "ƙila mijin ne ze kaita, dan da muka fito naga an rufe
gidan ma"
Kamar daga sama suka ga fa
ɗ
owar mumtaz a firgice
Dan har tsoro taso basu
Ganin yarda kowa ya watso mata idanu, ga kuma palon da
yayi tsit kamar ruwa ya cinye su
yasa ta haura sama da gudu ta shige
ɗ
akin mama ta danna key
Shigowar goggo safiya a hautsine itama ya sake ka
ɗ
a hantar cikin mama, nan da nan cikin ta
ya ƙulle taji kamar zata zagaya toilet
A tsorace mama ta miƙe tsay
e tace "Lafia yaya safiya?"
Goggo safiya na zama tace "Se alkairi"
Gulma kecin kowa dake palon, tambayiyi fal baki, amma sun kasa tambayar ta
Zaman goggo safiya kenan ta miƙe tace "muje sama zahra'u"
Kasa miƙewa mama tayi, karkarwar da jikin ta keyi
kawai ze nuna maka ba ƙaramin tashin
hankali take a ciki ba
Cike da ƙarfin hali goggo safiya ta temaka mata suka haura saman.
***UMMA B
Wallahi ka fitar da kanka acikin lamarin nan,
Kuma ba zan zaman babbar banza ba tunda har a gaba na komi ya faru
to wallahi babu abinda
zan rage se na fa
ɗ
a wa Abban ku, ai in har nayi shiru da maganar nan na ha'inci kowa.
Kan faruk a ƙasa ya ce "naji ki sanarwa da Abban amma dan girman ubangiji bayan shi kar ki
bari wani yaji maganar nan daga bakin ki umma"
Ta
ɓ
e baki tayi kafin tace "saboda ga munafuka ko?"
Da sauri ya faruk ya
ɗ
aga kanshi yace "subhanallah, Allah ya tsare ni da furta mugayen kalami
a gareki umma, kawai dai alfarman hakan nake nema, duk wanda ka rufa ma asiri kaima Allah
ze rufa maka a ranar
da kaima kake da buƙata"
Banza dashi tayi, can tace "bu
ɗ
eni na fita"
Jiki a mace ya saka hannun ya danna lock
ɗ
in motar
Har umma b ta saka ƙafarta waje ta waiga ta nuna shi da yatsa tace "wallahi kar naji kar kuma
na gani, ko uffan bana so ka tofa"
Gya
ɗ
a kai kawai yayi, yana jin tsananin zafi da kuma suya da ƙirjin shi ke mishi.
*****MAMA
Kuka take me sauti, kuka irin na yaya zanyi, daga wannan se wannan
Ta maimaita kalmar sata yafi a ƙirga
Tayi kuka tayi kuka har muryarta na neman dishewa
Goggo
safiya na gefe, bata hanata kukan ba sam,
Da barin shi a zuciya babbar matsala ce
Mumtaz na daga gefe, itakam idanun ta a bushe suke
Da rarrafe ta matso kusa da mama dake zaune dirshen ta mimmiƙar da ƙafafuwan ta a ƙasa
Dafa ƙafar ta tayi tace "Mama d
an girman Allah ki yafe min, bansan me ke damuna ba nima,
tsoro nake ji mama wallahi tsoro nake ji!"
Tana maganar jikin ta na rawa kamar mazari
Cikin kuka mama ta janyo ƴarta ta rungume ƙam a ƙirjin ta
Bata ce komi ba, amma rungumar data yi mata shine k
e nuna komin
Sunfi minti talatin a haka kafin mama tace "Baki kyauta min ba mumtaz, ni mahaifiyar ki ce, in
baki sanar dani halinnda kike a ciki ba wa zaki fa
ɗ
a ma? inda na sani ba zan ta
ɓ
a bari ki tozarta
ba mumtaz ba zan bari a kai ga haka ba" ta sake
fashewa da kuka tace "Allah kana kallo kana
gani kana ji ya Allah, bana nufar
ɗ
an kowa da sharri ya ubangiji amma ga
ɗ
iyata a daren
amarcin ta an koro min ita saboda wani dalili na bayin ka masu son zuciya da son ganin bayana
Ya Allah wannan tozarci ne a
gareni da
ɗ
iyata dama ahalina gaba
ɗ
aya, Allah na kawo ƙarar
kowa gareka, bani da sani sedaga abinda ka sanar dani ya ubangiji, ka shiga cikin lamarin nan
da gaggawa, kabi mani haƙƙin tozarcin nan me muni da aka yi min ya ubangiji,
Allah ƙarfi na ya ƙare
haka zalika dabara ta taƙare"
Kuka yaci ƙarfin ta, seda ta koka sosai kafin tace "Alhamdulillah ya rabbi, kayi mani kuma
nagode da ni'imarka"
Tunda mama ta fara addu'ar nan ya faruk ke tsaye, bata ganshi ba, amma mumtaz da goggo
safiya sunga tsayuwar
shi
Shi kanshi neman ma
ɓ
uya yake ya samu ya sauke nauyin da zuciyar shi ta
ɗ
auka
A hankali ya ƙaraahe shigowa ciki
Kusa da mama ya zauna, se a sannan ta ganshi, da sauri ta saki mumtaz ta kama ya faruk tace
"kaji ko? ita kuma sata takeyi, faruk ko iya
haka aka barni ai na gama tozarta ko?"
yatsun hannun shi ya saka ya goge mata hawayen fuskarta sannan yace "Allah baze ta
ɓ
a barin
iyalan Abba ƙ su tozarta ba mama, haka zalika Allah ba zeyi watsi da wannan roƙa da kika yi
mashi ba, an zalunce ku kuma k
in kai ƙara wajen wanda shi ya halicci
ɓ
oyo, dan haka ki
kwantar da hankalin ki mama, ƙaddara ce kuma ina da yaƙini zamu cinye ta nan kusa"
Ajiyar zuciya take saukewa babu abinda take fa
ɗ
a se "nagode faruk, naji sanyi a raina da na
ganka"
Waigawa wajen
goggo safiya yayi da gaba
ɗ
aya ta wani susuce a lokaci ƙanƙani yace "dole su
Abba su san dawowar mumtaz, abinda nake son sani shine sakin ta yayi kokuwa cewa yayi ta
dawo gida, dan mu san ya za'a tunkari su Abban da maganar"
Murya a dishe tace "ban san
i ba wallahi faruk"
Mumtaz na lafe a jikin mama idonta a rufe, ya faruk yace "me mijin naki yace, saki ko ki koma
gida?"
Bata ko kalle shi ba tace "Bansani ba nima"
Miƙewa tsaye yayi yace "bani number shi"
Mumtaz tace "ban san inda wayar take ba"
Da sauri goggo safiya ta bu
ɗ
e jakar hannun ta ta
ɗ
auko nokiar ta tace "nemo shi a nan, da
kanshi ya saka ta"
Amsa ya faruk yayi, direct sunan kalid ya nemo, kwashe no
ɗ
in yayi a wayar shi sannan ya miƙa
mata ya fice
Yana fita mota ya fa
ɗ
a, har yayi niy
ar kunna motar ya hango uncle Abbas na tahowa
Cike da fara'a yaji yana fa
ɗ
in " Kin kawo babban albishir wallahi, bari na koma gefe nayi gum
muji ta ina maganar zata fasu
Ina me tabbatar miki da in har Abubakar(Abba ƙarami) yaji wannan batu se zuciyar shi
ta buga,
daga nan kuma ai kin san sauran, shi kuma wancan shashashan a daren nan zan sa yazo ya
sakar ma junaidu ƴarsa, in huta da tashi barazanar tunda ga babban kamu nan, yarda maganar
zata fasu kowa yaji banjin akwai wanda ze sake zuwa neman auren ta b
a, zanyi amfani da
wannan damar ni in tausasa kaina se in nema wa Tk auren ta ba tare da anzargi komi ba"
Lafewa ya faruk ya sake yi, duk dan ya jiyo wacece wannan ke magana da shi
Kai tsaye zuciyar shi ta bashi da "umman kace, yo inba ita ba waye yasan
da maganar" kan
kace me zufa ta lullu
ɓ
e faruk da ya fara tsoron abinda ranshi ke gaya mishi.
Kasa tada motar yayi yaja seat
ɗ
in baya ya kwanta, yana ta farfasa maganar uncle Abbas dalla
dalla.
Gya
ɗ
a kai yayi kafin yayi dialing no
ɗ
in khalid, haka tayi
ta ringing be
ɗ
aga ba har ta katse
Ya faruk be gaji ba ya sake danna mishi kira a karo na biyu
Khalid na kwance a
ɗ
akin mamin shi, abun duniya yayi mishi cak ya rasa meke damun shi
Cike da tausayi mami tace "dole zaka je gobe ka
ɗ
akko ta, amma tabbas za
ka auri macen kirki
wanda zata haifa mata nagartattun ƴaƴa
Tana gama fa
ɗ
in haka kiran ya faruk ya sake shigowa
Mamin tace "ka daure ka amsa khalid, ko wani bawa fa da kalar tashi jarabawar"
Idon shi a rufen yana daga kwance ya janyo wayar, ko number be
duba ba ya
ɗ
auka ya bu
ɗ
e
speaker,
Daga can ya faruk yayi mishi sallama
Da ƙyar kalid ya amsa jin muryar waye
Ya faruk beyi fushi ba yace "Naji duk abinda ya faruk khalid, amma yanke hukunci a cikin fushi
ba halin mumini na ƙwarai bane, komi yana buƙat
ar bincike kafin hukunci"
Tsaki da ƙarfi khalid yaja sannan yace "malam ka fa
ɗ
i abinda kayi niya ina da abunyi"
Shiru faruk yayi, yana danne zuciyar shi sannan yace "okay, abinda yasa na kira ina so inji shin
da wata manufa mumtaz ke zaune a gida? in ba
wata manufa to zan dawo maka da ita yanzu
dan munfi buƙatar sulhu akan wani abu daban"
Da sauri khalid ya miƙe zaune yace "Dalla malam dakata, karma ka kuskura ka dawo da ita ku
rubuta ku ajiye se Allah yayi mani sakayya akan ha'intata da akayi, kuma h
ar abada bazan ta
ɓ
a
iya zama da mumtaz ba, NA SAKE TA, NA SAKE TA, NA SAKE TA!!!!!"
Salati me ƙarfi mami ta saki ha
ɗ
e da fa
ɗ
in "Baka da hankali ne dan ubanka!
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
LAUJE CIKIN NAƊI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
M
ARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NAƊI
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg63-64
Cikin zafin nama ta kashe wayar, ta hau zazzaga mishi bala'i, cikin fushi tace "Maza-maza ka
janye sakin nan nace m
aka"
Ido jajir yace "mami wallahi ko na zauna da ita cutar ta zanyi, kuma bana so Allah ya kamani da
laifin cutar da wani"
Cikin kuka mami tace "su Baffan ka in suka ji abin zeyi muni, dama suna cewa na sangarta ka
kalid, yanzu kuma suji labarin ko tar
ewa da yarinyar baka yi ba kayi mata sakin wulaƙanci, babu
wanda zeyi la'akari da
ɗ
an halinta"
Da ƙayar yake iya bu
ɗ
e idon shi tsabar nauyin da kanshi yayi mishi, ya fice a
ɗ
akin
Dafata aunty hajara tayi tace "Karki tilasta mishi, addu'ar ki yafi buƙat
a a yanzu, kuma tunda
yace ko sub zauna ze iya cutar da ƴar mutane kinga ba zamu sa ya kai kanshi ga halaka ba,
Da kaina zan kira su Baffan nayi musu bayani, gara
ɓ
acin ran lokaci
ɗ
aya akan na har abada"
Da kalar wannan kalaman aunty hajara ta kwantar wa
da mami hankali
Gidan biki kam basu san me ke faruwa ba banda ƴan tsirari.
YA FARUK
Tunda khalid ya
ɗ
aga wayar shi ya danna record saboda sheda
Har ga Allah da ya faruk yaji kalmar kalid ta ƙarshe baze iya fasalta yarda yaji ba
Daga sama kawai yaji
kalmar beta tunanin hakan cikin sauƙi ba
Ta wani
ɓ
angaren kuma beji da
ɗ
i ba sam ko dan saboda bakin duniya
Ya faruk na tsaka da wannan tunanin kiran Abba babba ya shigo mishi
Ba
ɓ
ata lokaci ya
ɗ
aga
Kan yace komi Abba b yace " Kana ina?"
Har yayi niyar
cewa yana cikin gida ya fasa,yace "ina wajen dr jamal Abba"
Jim ka
ɗ
an yayi