Showing 9001 words to 12000 words out of 88589 words
yace
"Gida uku na kasa ku umma, ko wani kashi
ɗ
aya jirgi daban, be dace ace duka ahali
ɗ
aya su
ha
ɗ
e a jirgi
ɗ
aya ba, babban kuskure ne,
Tunda har Allah ya hore yarda za'a rarraba
ɗ
in ai gara
a rarraba, ki duba na tura miki naki a
wayar ki"
Yana ƙarashe maganar ya fice yana jin ba da
ɗ
i sam a cikin ranshi na yarda umma b ke mishi.
Yana shiga
ɗ
aki bayan ya zauna, wayar shi ya ciro ya kira mama dake zaune gefen Abba ƙ tana
yanka mishi apples
a plate wayar ta tayi ringing
Seda ta kammala tukun ta kira shi
yana
ɗ
agawa yace
"Mama yau akwai kunun gya
ɗ
ar nan kuwa?"
Murmushi mama tayi tana gyara zamanta kafin tace
"So sorry yaro na, na mance shaf ba'a kawo maka ba"
Kafin yace a ba mumtaz t
a kawo mishi, mama tayi saurin fa
ɗ
in
"Bari mumtaz ta kawo maka yanzun nan"
Godiya yayi mata suka aje wayar
Number mumtaz mama tayi dialing, bugu biyu ta
ɗ
aga tana wani shaƙe murya kamar me ciwon
gaske, a tunanin ta wani aikin mamar zata saka ta
Ilai kuwa mama tace
"Ki duba kan dinnig flask
ɗ
in yayan ku na nan ki
ɗ
auka ki kai mishi yanzu"
Da sauri mumtaz ta wuntsulo daga kan kujerar da take kwance tace
"mama kuma kince nice zan kawo mishi?"
Tsaki mama ta ja tace
"in sakko inga baki kai mis
hi ba, zan baki mamaki ke da baki son a more ki sam"
Ta tsinka wayar ta, tana ci gaba da mammatsa wa Abba ƙ ƙafar shi.
Cikin marairaicewa mumtaz ta kalli sakina dake waya da saurayin tace
"Dan Allah sakina ki kaima ya faruk kunun shi"
Mumtaz bata ga
ma rufe baki ba sakina tace
"ca
ɓ
, wallahi ba zani ba, salon inje ya rinƙa mun kallon wulaƙancin nan da ya saba"
Kamar mumtaz zatayi kuka tace
"Baki fahimce shi bane, haka yake shi, ni wlh jiwa nake gani shiyasa nace ki kai mishi"
Tsaki sakina ta
sake yi, seda ta gyara kwanciyar ta tkun tace
"Haka nan zaki daddafa ki kai malama, thank God ba'a gidan nan nake ba da za'a kwashi ƴan
kallo dani"
Ta maida wayar ta a kunne taci gaba sa firar ta.
A zuciye mumtaz ta yayimi hijabin ta tasaka tukun ta
ɗ
auki flask
ɗ
in kamar shine me laifin, ƙiris
ya hana shi su
ɓ
ucewa daga hannun ta tasamu ta taro shi
Tafi minti goma a tsaye tana jiran taga ko zata ga wani daga cikin yaran gidan ta bashi ya kai,
haka nan ta gaji da tsayuwar ta tayi shahada kawai ta nufi
ɗ
akin
Ya faruk na zaune a gaban laptop
ɗ
in shi, vedion mumtaz wanda ta
ɗ
auki agogon nan ya kafa
ma ido yana kallo,
har yanzu ya kasa yarda da abun, se yake gani kamar ba nutsatstsiyar mumtaz
ɗ
in da ya sani
bace
Knocking
ɗ
in ƙofar da tayi ne yasa yay
i maza yayi pausing vedion ya juyar da laptop
ɗ
in zuwa
ɗ
ayan
ɓ
angaren da ba lale wanda ze shigo ya gani ba
Seda ya kimtsa tukun yace
"Come in"
A hankali mumtaz ta tura ƙofar kamar warce ƙwai ya fashe ma a ciki
Tunda ta shigo ya kafe ta da manyan id
anun shi yana kallon ta,
Gaba
ɗ
aya wani mugun tausayin Abba ƙ da mama ne suka lullu
ɓ
e shi, for the first time da yaji
kamar ya fashe da kuka tun bayan ya mallaki hankalin shi.
Tana sunkuyawa zata ajiye flask
ɗ
in ya faruk yayi saurin tashi ya rufe
ɗ
akin
da key
Tana ganin haka ta juyo a tsorace tana niyar kware baki ta kurma ihu
Kamar yasan me take da shirin yi kuwa, manyan idanun shi ya zazzaro waje ya
ɗ
ora yatsar shi
ɗ
aya a kan la
ɓɓ
an shi yace
"shiii, kina fasa ihun nan zan sauya miki kamanni wlh
"
Ƙ
ut mumtaz ta ha
ɗ
iye ihun ta, taci gaba da rarraba nata manyan idanun
Belt
ɗ
in jikin shi ya zaro, tana ganin haka ta tsugunna ta dunƙule waje
ɗ
aya tana
ɓ
arin jiki
Rufe ida ya faruk yayi ya zamba
ɗ
a mata
ɗ
aya a jikin ta
Kuma ya hana ta ihu
Sosa
i mumtaz ta tsorata da yarda taga ya faruk
ɗ
in, a iya tsawon rayuwar ta bata ya
ɓ
a gani ya
ɗ
aga hannu ya daki wani a cikin gidan nan ba se yanzu, yanzun kuma a kanta
Cikin tsananin tsoro mumtaz tace
"Dan Allah ya faruk kayi haƙuri, wallahi mantawa nayi
ranar da kace inzo in same ka ba da
gangan naƙi zuwa ba"
Bayan hannun shi yasa ya make bakin ta da ƙarfi, cikin fushi yace
"Rufe min baki maƙaryaciya, bayan sata har ƙarya kika koya kenan?"
Ƙ
walalo manya idanun ta tayi waje, a lokaci
ɗ
aya kuma ku
kan da take ya
ɗ
auke
ɗ
if
Jiki a sanyaye ta sauke kanta ƙasa tana sauraron yarda gaban ta ke dukan uku-uku
Sosai ya faruk ke kallo da nazartar yanayin ta,
Farko yaso yazo mata da mugun zafi, amma haka nan yaji zuciyar shi bata aminta da hakan ba
Unexpected muntaz taji murya ya faruk a kanta cikin nutsuwa yace
"Bayan ni akwai wanda ya ta
ɓ
a kamaki?"
Shiru tayi bata ce komi ba, seda ya bu
ɗ
e murya yayi kamar ze sake shau
ɗ
a mata belt
ɗ
in tukun
ta girgiza mishi kai da sauri
Rai a
ɓ
ace yace "bu
ɗ
e bakin ki kiyi min magana kamar yarda kika ji inayi"
Kanta a ƙasa tace "a'a"
Kallon ta kawai ya faruk yake, sam ya rasa ta ina ma ze fara, sosai yake jin
ɗ
acin abun a ranshi
Can dai ya daure yace
"Me kika rasa da kika saka rayuwar ki a cikin w
annan ƙazamar
ɗ
abi'ar?"
Bata ce komi ba se sheshshekar kuka da take
Shima be buƙaci da yajin ba ya
ɗ
ora da
"Yanzu kina ganin kinyi wa Abba ƙ da mama adalci kenan? kina ganin suka san wannan abun
ba ze zama musu mugun tashin hankali ba?
Ashe baki d
a tausayi? imanin ki ragagge ne?
Baki jin kunyar Allah balle ace kunyar da zaki shiga duk ranar da aka kama ki?"
Kuka kawai mumtaz take, maganganun ya faruk nayi mata raga raga da zuciya
A tsawace yace
"ki min shiru, wannn kukan munafurci ne ai, gay
a min tun yauahe kika fara satar"?
Kasa cewa komi tayi, banda aukin share hawaye
Wata tambayar ya faruk ya sake wurgo mata
"In kin saci kayan me kike da su?"
Kanta a ƙasa tace
"Ban ta
ɓ
a
ɗ
aukar ma kowa ba ai"
Bayan hannun shi ya saka ya make mata
baki tukun ya waigo mata da screen
ɗ
in laptop
ɗ
in shi
yace
"Wannan wacece?"
Baki sake mumtaz ke kallon vedion kanta da kanta, da dai ta san ta kamu kawai se ta fashe da
kuka me ta
ɓ
a zuciya
Cikin muryar kuka tace,
"wallahi wannan shine karo na far
ko da na fara
ɗ
auka, nasha ganin abubuwa zan
ɗ
auka amma
bana samun dama, kuma kaima yanzu zanje in
ɗ
akko maka kayan ka"
Da mamaki ya faruk ke kallon ta,jin tace "tasha gani abu amma bata samun
ɗ
auka"
"Da kika
ɗ
auki wannan me zakiyi da shi da?"
"bako
mai" tace cikin kuka
Da sauri ya faruk yace
"Ƙarya kike, kodai kina da saurayin dake saka ki
ɗ
auke-
ɗ
auke?"
Da sauri ta karka
ɗ
a kanta, tana ci gaba da share hawayen ta da bayan hannun ta
Shiru ya faruk yayi, can dai yace "tashi kije"
Sosai tayi m
amakin furucin shi
Tsaye tayi taƙi fita,
Da ƙarfi yace
"I said get out!!"
Da gudu ta fice tana ƙumshe kukan da ya tawo mata da mugun ƙarfi.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
LAUJE CIKIN NAƊI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NAƊI
WATTPAD@ZAINABFALALU8
pg8
Memakon ta wuce side
ɗ
in su kai tsaye se ta wuce can back yard
ɗ
in side
ɗ
in su
Suna ajiye kujeru haka a wajen dan hutawa wan
i lokacin
Zama tayi dirshen a ƙasa ta ha
ɗ
e kai da gwiwa
Tunda ta shigo wajen mus'ab yaga shigowar ta,
Ya jima yana kallon ta bece komi ba, sema fa
ɗ
uwa da gaban shi ke yi tunda yaji sautin kukan ta
A hankali ya taso daga inda yake ya matso kusa da ita
Dafatan da yayi ne yayi matuƙar razana ta, ƙiris ya hana ta kurma ihu, Allah yasa yayi saurin yin
magana
Ajiyar zuciya me nauyi ta sauke ta saka hannun tana share hawayen fuskar ta
Sam taƙi yarda ta kalli mus'ab da ta san shima kallon ta yake
Abubuw
a take na irin wanda suke a tsarge
ɗ
in nan
Murya ƙasa-ƙasa mus'ab yace
"me ke damun ki? waye ya saka ki kuka?"
Muryar ta na rawa tace
'Bakowa ya mus'ab, kawai bana jin da
ɗ
in komi ne"
A hankali, yarda ba lale tajishi ba ya ce
"innalillahi wa'i
nna ilaihirraji'un!
Jin bece komi ba yasa tace
"Kai me kake yi a ban ya mus'ab?"
Ƙ
irƙirar murmushi yayi tukun yace
"Zafi ne ya fito dani"
Da sauri mumtaz ta ware manyan idanun ta da mamaki tace
"Zafi fa kace? Air con
ɗ
in
ɗ
akin ka fa?"
Shiru
mus'ab yayi ya dafe kanshi, shi sam ya manta da wata aba wai air con,
Sam baya jin da
ɗ
i ji yake kamar ana iza mishi wuta a zuciyar shi, azalzala kawai yake ji, sam ya
rasa nutsuwa ko ka
ɗ
an
Bugu da ƙari ga abunda ya faru
ɗ
azu, wanda shi kanshi seda ya bar w
ajen tukun yake tuna
rashin
ɗ
a'ar da yayi"
Still bece komi
ɗ
in ba,
Miƙewa yayi sannan yace
"Ki rinƙa addu'a ne, kuma kar in sake ganin dan abu ya dameki ki rinƙa fitowa wajen nan da
daddare, tashi ki wuce ciki"
Tashi tayi ta wuce jiki a sanyaye,
Seda mus'ab yadena hangen ta tukun ya koma ya zauna a wajen memakon
ɗ
aki da yayi niyar
tafiya
Zabga tagumi yayi hannu bibbiyu yana maganar zuci da be san ta fito fili ba
"Allah na roƙeka kasa ba abinda nake ji bane yake damun mumtaz, Allah ka tsayar a
iyakacin
kaina kar ka
ɗ
ora musu ya rabb, nima ka yaye min ya Allah".
Sanda mumtaz ta shiga side
ɗ
in su kowa ya kama gaban shi dan har an kashe wutar ko'ina
Ɗ
aki ta wuce itama kai tsaye tunani kala-kala a cikin ranta
Abunda ya bata mamaki shine, tits
iyen da ya faruk yayi mata ya sa taji tsanar kayan kowa,
amma tunda ta saka ƙafarta a side
ɗ
in su taji damuwar ta ragun mata, tana ƙara jin kwa
ɗ
aituwar
sake tattara duk wani abu da yazo gaban ta koda kuwa na Abba ne ko mama
Murmushi tayi bayan ta sake yin
ido biyu da agogunan ya faruk da sam ta gama ƙudirtar
salwantar da su ta ko wani irin hali a goben nan
A hankali ta saka hannu ta shafi la
ɓɓ
an ta inda tasha masga
ɗ
azu
Jin sun
ɗ
an tasa ka
ɗ
an yasa ta murgu
ɗ
a baki tace
"Allah ya isa na".
2am
Karo
na kusan biyar kenan yana fitowa daga wanka,
In ka kalli idon shi kamar an zazzago su tsabar azabar ra
ɗ
a
ɗ
in da yake ji a cikin zuviyar shi
A daddafe ya samu yayi sallar isha da se yanzu ya samu zarafin yin ta
Tunda ya idar ya janyo biro da takardar da
ya ajiye tun
ɗ
azu
Hannun shi na rawa idanun shu na zubar da rywa ya fara rubutu .....
Seda ya gama, ya ninke takardar tukun ya ajiye a gefe
Jeans da riga ne a jikin shi, se baƙar jacket da ya
ɗ
ora akai
Ya jima a tsaye kanshi jingine da bango ka
fin ya
ɗ
auki takardar nan
Seda ya kalli agogo yaga hu
ɗ
u saura, lokacin da yawa wasu sun tashi sahur
Fitowa yayi daga
ɗ
akin ya wuce part
ɗ
in su kai tsaye
Knocking biyu yayi Altine ta bu
ɗ
e mishi ya shiga
Kallon stairs yayi yaga alamun mama bata sakko
ba, dan ko hasken corridor
ɗ
in ba'a kunna ba
Ɗ
akin mumtaz ya
ɗ
an ƙonƙosa, tashin ta kenan dama taji knocking
ɗ
in, ta aza mama ce ma,
shiyasa tayi saurin sakkowa ta bu
ɗ
e
ɗ
akin
Tana bu
ɗ
ewa taga mus'ab tsaye a bakin ƙofar
"lafia ya mus'ab?"
Murya
r shi a dishe yace
"mama bata sakko bane?"
Gya
ɗ
a kai kawai tayi tana ci gaba da kallon shi
Be sake cewa komi ba ya saka hannun shi a aljihun jacket
ɗ
in shi ya ciro takardar
ɗ
azu ya miƙa
mata
Hannu tasa ta kar
ɓ
a
Kafin ma ta nemi ƙarin bayani ya
ce
"Ki ba mama in ta fito, ni ba zan samu damar shigowa ba anjima, kice mata list
ɗ
in data ce
akawo mata ne"
Yana gama fa
ɗ
ar haka ya juya ze fice
Da sauri mumtaz tace
"ya mus'ab"
Waigowa yayi yana ya kalle ta da jajayen idanuwan shi
Jiki a sany
aye tace
"Baka da lafia ne?"
Murmushi yayi mata tukun yace
"lafia lau nake, kawai ban samu enough bacci bane"
Yana gama fa
ɗ
in haka ya ƙarasa ficewa.
Anan kan mirrow ta ajiye takardar ta shige toilet.
Wajen sha
ɗ
aya da rabi na safe, Mama na z
aune tana nuna ma Altine kayayyakin sallah da
za'a kai gidan marayu tana ha
ɗ
e su a babban kwali
Dogon list ne a hannun ta na sunayen jama'a, sannu a hankali sukai ta fitar da na kowa, hatta
altine an cire mata nata rabon
Rabon yazo ya ca
ɓ
e mata, ga s
hirin tafiya umara da zasuyi jibi shiyasa take so ta sallami kowa
da kowa dan ta tafi cikin kwanciyar rai
Mumtaz na zaune a gefe tana auna sarkar wuyan mama da tun fitowar ta take tsole mata idanu,
ta tuna da takardar da mus'ab ya bata
ɗ
azu da asubah,
kamar ba zata tashi ba can dai tace
"Akwai fa sauran ki mama,
ɗ
azu ya mus'ab ya kawo wani list
ɗ
in fa"
Bata jira cewar mama ba tayi
ɗ
aki.
Hankalin ta na kab wayar da take daddanawa ta miƙa wa mama takardar har tana ƙoƙarin tsole
mata idanu
Daga
mama har Altine sakato sukayi suna kallon Mumtaz da bata ma san me takeyi ba
Rai a
ɓ
ace mama tace
"Ki cire min idon se ki huta"
Ɗ
ago kanta tayi, memakon ta gane abinda tayi sema dariya datayi tace
"Da abun yayi mana yawa ai mama, ga makanta ga kuma
fa
ɗ
a"
Da sauri Altine ta sauke kanta ƙasa tana ƙunshe dariyar dake cinta
Mumtaz kam ganin kallon da mama ke mata yasa tace
"Allah baki haƙuri, ni wasa nake miki" ta aje mata takardar a table
ɗ
in gaban ta.
Seda mama ta gama da gaba
ɗ
aya na han
nun ta tukun ta
ɗ
auki warda mumtaz ta ajiye mata
Haka kurin taji gaban ta na dukan uku-uku
A hankali ta warware, memakon taga sunaye ko gidauniyoyi se kawai taga an fara da
"Dear mamana da kuma Abba na"
Dummmm, haka gaban ta ya bata wani mugun sa
uti, ji tayi miyan bakin ta ya
ɗ
auke, numfashin
ta na ƙoƙarin fin ƙarfin ta
Ido a waje take karanta takardar, gaba
ɗ
aya hannun ta rawa yake
Tana kaiwa ƙarshe ta hau nanata kalmar "innalillahi wa'inna ilaihirrahi'un! da ikacin ƙarfin ta
Mumtaz da A
ltine sukayi kanta da gudu suna auna ma sunan ta kira
Dai-dai shigowar Ahmad kenan ya iske su a haka
Shima da sauri ya ƙarasa inda suke ƙoƙarin ganin sun tare mama bata kai ƙasa ba
Amma inaa jikin ta ya riga da ya gama saki ba wani alamun numfashi a ta
ttare da ita.
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
LAUJE CIKIN NAƊI
NA
ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
👹
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
LAUJE CIKIN NAƊI
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg 9-10
Gan
in yarda Ahmad ke girgiza ta da ƙarfi yana kiran sunan ta yasa Mumtaz ficewa da gudu
tana fa
ɗ
in
"Innalillahi mama bata numfashi, bala ka fito da mota".
Cikin bacci ya faruk ke jiwo kururuwar ta, kasaƙe yayi dan yaji me take fa
ɗ
i
Jin muryoyi daban daba
n ciki harda na Umma ƙarama(kishiyar umma b)
Yasa shi saurin miƙewa yana lalubar jallabiyar shi
Da sauri ya fito, jin furucin Umma babba da tace
"Wannan gawa ce ai, ba wani alamun rai a tattare da ita"