Showing 27001 words to 30000 words out of 88589 words

Chapter 10 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

yanzu ki

ɗ

auke ni a gida, ba se kin shigo da motar ba, kawai ki kirani in

kin ƙaraso"

Tambayoyi ta fara jero mata,

cikin zaƙuwa mumtaz tace

"kedai ki zo zakiji komi pls" kit ta kashe wayar ta koma ta dunƙule waje

ɗ

aya, tana jin wani

mugun zazza

ɓ

i na kamata.

20mins drive ne ya kawota shara

ɗ

a phase2, dialing no

ɗ

inta tayi

Mumtaz na ganin call

ɗ

in sakina ta tashi

da sauri, akwatin data zo dashi shi ta sake ja ta fice,

sam ta mance bata da rufe ƙofa, seda ta kusa gate ta tuna ta dawo da gudu ta rufe

Gaf da da zata fita gate taga ya TK da wani friend

ɗ

in shi sun shigo gidan

Sama-sama ta gaishe su tayi gaba

Haka ab

okin nan ya kafeta da ido kamar wani tsohon maye, dan seda ya Tk ya zungure shi da

ƙ

afa kafin ya dawo daga lulawar da yayi

Warda akeyi domin ita bama tasan yana yi ba, tayi waje abinta.

Sakina na zaune cikin mota taga fitowar ta,

fitowa tayi ta taya su

ka saka kayan

Kafin sakina ta gama saka zakar hannun ta har mumtaz ya shiga motar

Sanna itama ta zagayo ta shiga mazaunin driver taja suka tafi.

Jin mumtaz ta mata shiru batace komi ba yasa tace

"kin tsira ma waje

ɗ

aya idanu bayan kin san jiran jin ki

nake"

Mumtaz tayi niyar suyi maganar, amma haka nan taji ranta be aminta da tayi zancen da sakina

ba,

Busashshen murmushi ta yi sannan tace

"Dan kizo ki

ɗ

auke ni fa kawai, amma bakomaai"

Murmushi sakina tayi kafin tace "in tayi wari maji, yaushe k

uka dawo?"

"Ɗazu" tace ta maida idanuwanta ta lumshe.

****

Biyu da rabi na rana umma babba ta sakko zuwa

ɗ

akin ƴammatan ta dake ta baccin gajiya tun

da suka dawo

Tura ƙofar

ɗ

akin tayi ta iskesu sunyi

ɗ

ai-

ɗ

ai, taso tashin su kome ta tuna? oho, ta juya

ta fita

zuwa kitchen inda masu aiki ke ta soye-soyen kayan flour

Nan ta gama bada umarni umarnin yarda za'a shirya komi kafin ta koma bedroom

ɗ

in ta.

Kamar yarda ake ta hada-hada a sasan umma babba haka sauran sasan aunty da mummy ma,

wasu daga cikin

su ma har sun fara kar

ɓ

an baƙin ƴan'uwansu da zasuyi sallah a nan.

***MAMA

Tun da ta tashi take neman layin mumtaz amma shiru bata

ɗ

auka, farko tayi tunanin ko baccin

gajiya take, amma har bayan la'asar data sake neman ta shima shuru ba amsa

Sauya aka

lar kiran tayi ga layin umma ƙarama, bugu biyu umma ƙ ta

ɗ

aga, cike da fara'a da

mutunta juna suka gaisa

Can mama tace "Ehn, dan Allah hajiya sumayya mumtaz nike so ki

ɗ

an ha

ɗ

ani da ita, ina ta

kiranta bata picking"

Da mamaki umma ƙ tace "Ah, wai mumtaz

ta dawo ne itama?"

Mama tace "tare suka dawo duka ai, nasha tana nan wajen ku"

Umma ƙ tace "to banƙi ta taki ba, bari na dubota ko tana wajen su Amal, riƙe wayar"

Da "to"maama ta amsa

A kunnen ta taji umma ƙ na tambayar Amal inda mumtaz take

Daga

can ta jiyo Amal tace "ban sani ba umma ƙ"

Umma ƙ tace "kamar ya baki sani ba?"

Da

ɗ

an ƙosawa tace "da muka dawo a waje muka barta, nace tazo muje tayi banza dani, daga

nan ban san inda tayi ba"

Umma ƙ na tsaye a

ɗ

akin su Amal, umma b ta shigo jin mag

anar su,

Ba yabo ba fallasa tace "hajiya sumayya lafia?"

Mama na jiyo su daga can, kafin umma ƙ tabawa umma b amsa mama tace

"ko tana part

ɗ

ina ne?"

Umma ƙ tace "bari inje can to"

Ta

ɓ

e baki umma babba tayi ta juya tana fa

ɗ

in

"Gulmamammu kawai, shishs

higi babu kwarjini" ta ƙarashe ficewa.

Can ma wayam bata, nan ne fa hankalin mama ya fara tashi, farat

ɗ

aya tafiyar mus'ab ta dawo

mata kai

Cike da zullumi tace

"ko dai tana gidan Abbas ko ƙasim?"

Kafin umma ƙ tayi magana, mama taga call

ɗ

in mumtaz n

a shigowa, da sauri tace "gashi tana

kirana bari naji".

Seda taji daga wajen ta tukun hankalin ta ya kwanta, duk da tayi mata fa

ɗ

an rashin gaya mata

datayi.

Da suka gama wayar ta kira umma ƙ ta gaya mata taje gidan ya junaid ne ashe.

*****KHALID

Daga yinin jiya zuwa na yau duk yabi ya susuce rashin ji daga wajen ta, msgs kam ya tura mata

su kamar me

Bashi da aiki se duba waya akai akai,

Bayan sallar isha haka ya sake wankar ƙafa ya koma hotel

ɗ

in da suka sauka, haka yasha

zama kamar jiya amma ba

ta da dalilin ta.

Zuwan shi na jiya dana yau duk akan idon ya faruk, yasan khalid farin sani tunda a ƙarƙashin su

yake aiki,

Yasan yana da kirki, amma ba ze iya cewa ga hallayyar shi ba, a fili yace

"Zanci gaba da sa maka ido naga dame kazo".

Mumt

az na kwance a

ɗ

akin data sauka, baka jin motsin kowa alamar dai dare ya ratsa

Juyi kawai take tana farfasa maganganun da ya mus'ab yayi mata

ɗ

azu,

Gaba

ɗ

aya kanta ya kulle ta rasa wani kalar tunani zata yi akan maganar, dama tacika damun

kanta taji ya fa

ra sassara mata,

Haka ta tattara ta watsar da zancen, abu

ɗ

aya ne ta

ɗ

auka shine bazata bari kowa yaji ba har

sanda ya dace

Khalid ne ya fa

ɗ

o mata a rai lokaci

ɗ

aya, sam ta mance da babin shi daga jiya zuwa yau, se

yanzu daya fa

ɗ

o mata

Wayarta dake gefe

ta janyo, kunna data tayi ta hau whatsapp, kan kice me saƙonnin shi suka

rinƙa antayowa

Tsuru tayi ta kafe wayar da ido

Seda suka gama shigowa tas tukun ta bu

ɗ

e ta fara bin saƙonnin

ɗ

aya bayan

ɗ

aya tana dubawa

A karon farko tun jiya da tayi murmushi,

ita kanta bata san sanda hakan ta kasance ba

Se tsintar kanta tayi da replying shi, ta rubuta "whats wrong"? akan saƙon shi da ya rubuta "ina

cikin wani hali" da manyan baƙi.

Khalid na ganin saƙon ta, hannun shi har rawa yake wajen danna mata kira

Tana



ɗ

aga wayar ta kara a kunne tayi shiru tana sauraren shi

"Baki da wani excuse da zaki bani, kina ina?"

Murmushi mumtaz tayi kafin tace "ina nan mana"

Cikin zaƙuwa yace "meyesa ban ganki a masallaci ba? har hotel

ɗ

in da kika sauka naje nasha

jira amma ba

nga ko me kama dake ba mumtaz" yaja sunan ta daga ƙarshe

Zum

ɓ

uro baki tayi kamar yana ganin ta kafin tace

"kai dai bari, Allah ne ya ha

ɗ

amu da

ɗ

an baƙin ciki yasa aka auno mu gida"

Yarda tayi maganar dole ya baka dariya, seda khalid ya dara kafin yace

"who was that person?"

Seda ta ta

ɓ

e baki again kafin tace "a dangi yake, ataiƙaice dai ina ƙasarmu ta gado"

Duk da khalid beji da

ɗ

i ba, amma ya samu relief ko yayane, nan suka raba kusan daren gaba

ɗ

aya suna fira,

Abun mamaki sosai mumtaz ta saki jik

i da shi se gashi tana neman kunci da damuwar data

shiga sam ta raaa ta, ji tayi ma kamar kar ya kashe wayar su dauwama a haka.

A ranar daga khalid har mumtaz baccin farin ciki sukayi da alƙawarin ha

ɗ

uwa a ranar sallar da

ze dawo da yamma,

Sa

ɓ

anin wasu ƴ

an tsirarai masu mugun nufi da suke kwana da yini wajen tarwatsa rayuwar

bayin Allah da yawa wanda basu jiba basu gani ba, saboda tsabar son zuciya da rashin rabo!!!!.

SHARE PLS

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALAL

U(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg 31-32

BAYAN SALLAH DA KWANA BIYU

Tun safe da umma b ta fito daga wajen Abba b ta samu su Amal a

ɗ

aki, duk da sun tashi amma

suna zazzaune

Wayace a kunnen hafsa, while Amal kuma handouts ne a gaban ta tana dubawa

Da sallama umma b ta shiga

ɗ

akin,

Stool

ɗ

in gaban mudubi taja ta zauna,

Sallama hafsa tayi da wanda suke wayar ta maido da hankalin ga um

ma b dake binsu da kallo

Amal ma juyowa tayi gaba

ɗ

aya sukai shiru suna kallon ta.

Seda ta mula da kallon su tukun tace

"Dake zan fara Amal, Amir da faisal wanne yafi gwa

ɓ

i a cikin su?"

Bin ta da kallo Amal tayi, dan har ga Allah bata fahimci kalmar

"gwa

ɓ

i" da umma tace ba

Ɗ

an shirun da Amal tayi tana nazarin kalmar, umma ta sake maimaita tambayar tana kafe ta da

idanu itama

Da gaske Amal tace "wallahi ban gane me kike nufi ba umma

Ƙ

afa

ɗ

aya kan

ɗ

aya umma ta

ɗ

ora sannan tace

"Bari nayi maki da

lla dalla, ina nufin Amir da faisal wanne yafi wani a cikin su?"

Murmushi Amal tayi kafin tace "Amir

ɗ

in dai umma"

Karaf hafsat tace "billahillazi ƙarya take, ko motar da faisal ke zuwa gidannan zata siya ta Amir

sau biyar umma"

Murtike fuska Amal

tayi, cike da tsiwa tace "ba ruwanki a cikin maganar nan wallahi"

Da sauri Umma ta

ɗ

aga masu hannu ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "Ku dakata min" duka sukayi shiru suna

kallon ta, idonta ta maida ga Amal sannan tace "na san kece zaki fi bani matsala, daga yau

zuwa jibi

n da Abban ku yace zasu tara ku suji za

ɓ

in ku na wanda kuke so, ina so ki fitar da

wanda yafi rigar arziƙi a cikin su, kuma kar naga ba abinda nake so ba"

Sadda kai ƙatsa Amal tayi jin abinda umman ke fa

ɗ

a

Cike da zumu

ɗ

i hafsat tace

"umma wai maganar ta

taso ne?"

Seda ta

ɗ

an ta

ɓ

e baki tukun tace

"Tunda me ƙumbar susa ya bada umarni ai dole a bi,"

Zaro ido Hafsat tayi ta

ɗ

an sake matsowa kusa tayi ƙasa da murya tace

"Umma, to harda ƴar gaban goshin nashi ko mu ka

ɗ

ai?"

Dariya umma b tayi sannan tace "

hmmm, harda ita fa, da Bilkisu da Najwa ma"

Baki bu

ɗ

e hafsat tace "jakar uba, to da wa za'ayi kenan?"

Wannan karon dariyar da umma b tayi tafi na

ɗ

azu

Seda ta dara sosai tukun tace

"Ayi dai mu gani in tusa zata hura wuta"

Da ga nan tayi gaba ta ja mus

u ƙofar.

Umma na fita Amal ta kalli hafsat tace

"Mugunta fitsarin faƙƙo ce dai ya hafsa, har wani murna kike saboda wani dalilin ku mara tushe"

Kafin Amal ta rufe baki hafsat tayo kanta a mugun sukwane, dayake Amal ta san hali, dama

tayi readyn fita, ai

kuwa tana yunƙurowa ta kwasa tayi waje da gudu

Aikuwa hafsat kamar ta ari baki saboda masifa da take zazzagawa, seda ya fauza da basu jima

da zuwa gidan ba ita da khairi suka shiga tsakanin su tukunna.

Ya fauza da yake tana da fa

ɗ

a sosai ta hau surfa m

usu bala'i, tace "kuna girma kuna cin ƙasa

shirmen banza"

A fakaice hafsat ta murgu

ɗ

a mata baki ta juya tana gunaguni.

Kamar yarda umma b ta zaunar da yaran ta tasanar da su saƙon Abba b, haka ma mummy, duk

da Najwa ba ƴar cikin ta bace riƙonta take, h

asali ma saboda son da take ma ƴa mace ne kuma

Allah be bata ba yasa yayan ta ya bata Najwa halak malak tun daga yaye

Najwa na kwance a kan doguwar kujera mummy ta sanar mata da umarnin su Abba

jin Najwa bata ce komi yasa mummyn cewa

"ya dai? ko akwai w

ani abunne?"

Can ƙasan zuciyar ta na zigata ta ce ya faruk take so, amma wani sashi na zuciyar yana ƙwa

ɓ

ar

ta, murmushin dole ta ƙwaƙulo tukun tace

"nothing mummy, kawai naji maganar ne daga sama"

Shafa kanta tayi tace "mutuncin duka ƴa mace

ɗ

akin mijin

ta, tun da Allah yasa sadik na son ki

kema kuma kina son shi ba shikenan ba?"

Gya

ɗ

a kai tayi, tana ƙara cire ya faruk daga cikin ranta dan har ga Allah bata son tayi auren da

ita ka

ɗ

ai ke so.

******MUMTAZ

Kicin-kicin mumtaz tayi da fuska, jin me sak

ina ke gaya mata, bayan sun gama shirin tafia

airport tarban Abba ƙ da mama

"Gaskiya guy

ɗ

innan be iya zuwa ba, wai fisabilillahi baki gaya mishi fita zamuyi ba?"

Sakina da ke

ɗ

aura

ɗ

ankwali a gaban mudubi tace "shap na mance ban gaya mishi ba, ko muje

ya sauke mu ne?"

Da sauri mumtaz tace "no, bari nayi wa drivern ku magana, in kuma yana da abinda zeyi zan

hau taxi"

Sakina batace komi ba, looks like kamar da gangan ma tayi hakan.

Mumtaz na fita ta iske an aiki drivern,

Dama ba kowa a gidan, m

ama asiya taje unguwa, daga su se masu aik.

Agogo ta kalla taga befi awa

ɗ

aya ba su sauka,

Wayarta ta

ɗ

auka ta kira bolt, minti biyar da kiran shi ya ƙaraso, "na wuce" kawai tace wa sakina

ta fice.

Saboda traffic

ɗ

in hanyar, seda suka kai kusan minti

talatin kafin suka kai

Daidai da zata shiga ciki call

ɗ

in khalid ya shigo wayar ta

Jin cewa tana airport ne yace ta jira shi yana ta wajen ze ƙaraso, taso ta hana shi zuwa amma

ya kafe se yazo, rabuwa tayi da shi ya zo

ɗ

in.

Bata jima a tsaye ba yayi

parking a gaban ta,

Ganin da sauran time

ɗ

in saukar su mama yasa ta bu

ɗ

e gaba ta shiga

Fuska cike da annuri khalid yace

"Da za ki min buƙulun gaisar da su Abba ko?"

Murmushi kawai tayi, can tace

"yanzun ma ba ganin su zaka yi ba malam, suna sauka zan

sauka kai kuma ka kama gaban ka"

Gyara parking yayi da kyau, sannan ya waigo ya fuskance ta, ƙasa da murya yayi kafin yace

"Gani nake kamar bakya so na mumtaz"

Ɗ

ago manyan idanuwan ta tayi ta kalle shi sau

ɗ

aya ta kauda kai, sannan tace

"mene dalilin

ka?"

"gashi kuwa bakya so na ga su Abba, ko gidan su sakina da ƙyar fa kika yarda naje"

Kallon agogon wayar ta tayi taga time

ɗ

in ya cika,

Cike da nutsuwa tace

"gobe ina gayyatar ka gidan mu to, Amma yau kam zanji kunya a Abba ya ganmu tare, in ma da

babban wanmu suka dawo wata maganar ce daban"

Marairaice fuska yayi, ba yarda ya iya dole ya haƙura,

Fita yayi da niyar ya bu

ɗ

e mata ƙofa, yana fita idonta na kaiwa ga agogon shi dake ajiye, wuf

mumtaz tayi sama da shi, daidai ya bu

ɗ

e mata ƙofar

Ciki

n ƙwarewa ta saƙe agogon nan tayi ciki wajen tarban matafiya, shi kuma ya shiga motar shi

ya tafi.

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NA

Ɗ

I

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg 31-32

BAYAN SALLAH DA KWANA BIYU

Tun safe da umma b ta fito daga wajen Abba b ta samu su Amal a

ɗ

aki, duk da sun tashi amma

suna zazzaune

Wayace a kunnen hafsa, while Amal kuma handouts ne a gaban ta tana dubawa

Da sa

llama umma b ta shiga

ɗ

akin,

Stool

ɗ

in gaban mudubi taja ta zauna,

Sallama hafsa tayi da wanda suke wayar ta maido da hankalin ga umma b dake binsu da kallo

Amal ma juyowa tayi gaba

ɗ

aya sukai shiru suna kallon ta.

Seda ta mula da kallon su tukun tace

"Dake zan fara Amal, Amir da faisal wanne yafi gwa

ɓ

i a cikin su?"

Bin ta da kallo Amal tayi, dan har ga Allah bata fahimci kalmar "gwa

ɓ

i" da umma tace ba

Ɗan shirun da Amal tayi tana nazarin kalmar, umma ta sake maimaita tambayar tana kafe ta da

idanu

itama

Da gaske Amal tace "wallahi ban gane me kike nufi ba umma

Ƙ

afa

ɗ

aya kan

ɗ

aya umma ta

ɗ

ora sannan tace

"Bari nayi maki dalla dalla, ina nufin Amir da faisal wanne yafi wani a cikin su?"

Murmushi Amal tayi kafin tace "Amir

ɗ

in dai umma"

Kara

f hafsat tace "billahillazi ƙarya take, ko motar da faisal ke zuwa gidannan zata siya ta Amir

sau biyar umma"

Murtike fuska Amal tayi, cike da tsiwa tace "ba ruwanki a cikin maganar nan wallahi"

Da sauri Umma ta

ɗ

aga masu hannu ha

ɗ

e da fa

ɗ

in "Ku daka

ta min" duka sukayi shiru suna

kallon ta, idonta ta maida ga Amal sannan tace "na san kece zaki fi bani matsala, daga yau

zuwa jibin da Abban ku yace zasu tara ku suji za

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login