Showing 3001 words to 6000 words out of 88589 words

Chapter 2 - Lauje-Cikin-Nadi-Book-Compeletx

/>
aure mishi kai, shi ya san kaf yaran gidan nan babu warce ta kai nutsuwar

ta, amma wannan dawowar da yayi yaga sa

ɓ

anin haka daga gare ta

Can daga ƙasan zuciyar shi tace

"Ka sani ko dama lumbu lumbu take, d

an ba'a shedar mutum"

A sanyaye ya faruƙ yace

"Haka ne, amma ya zama dole in saka mata ido, ba mamaki mugayen abokai tayi"

Da wannan tunane tunane bacci yayi awon gaba da shi.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALAL

U(MRS SULAIMAN)

WATTPAD@ZAINABFALALU8

Pg3

Babbar kasuwar seye da sayarwa na diamond da gold na garin mumtaz ta nufa kai tsaye

Seda suka isa tukun ta tuna da bata da ko sisin da zata ba me keken data

ɗ

akko

Nan fa ido ya raina fata,

Me kekenapep ya

kafe ya tsare, kai da fata besan wani zance ba in ba na ku

ɗ

in shi ba

Mumtaz na tsaye ƙwale da idanu kamar zata fasa ihu akan tereren da me keken ke mata

Murya ƙasa-ƙasa tace

"Da Allah fa nake ha

ɗ

a ka bawan Allah, wallahi ban san ba ko sisi a cikin jak

ar ba"

Cike da hargowa ya yunƙuro kamar ze make ta, da sauri ta ja da baya tana ƙara danƙe jakar ta

tamau

A fusace yace

"Wallahi tallahi in baki bani haƙƙi na ba se ba miki tsinannan duka a wajen nan, se in ga uban

da ya tsaya miki"

Fuska a

ɗ

aure

Mumtaz ta

ɗ

aga mishi hannu tace

"ah, dakata mlm, zagin ya tsaya kaina kar ya kai can, inda yanzu zaka ga wa

ɗ

an da suka tsaya

min da bakin ka ba ze ƙara furta ko da kalma

ɗ

aya a wajen nan ba, kawai ka nutsu muyi sulhu

tunda ni na kawo kaina"

Ta ƙarashe

maganar tana jujjuya manya idanun ta na gado.

Da zafin nama me keken ya sakko yayo kan Mumtaz da ke tsaye

Ƙ

iris ya hana ya sauke mata yatsun shi biyar a kumatun ta Allah ya kawo wani matashin saurayi

da tunda suka fara dramar ku

ɗ

in yake kallon su

Da sauri saurayin ya riƙe hannun me keken, fuska a sake yace

"Haba kai kuwa, ya zaka daki mace kamar ba na miji ba?"

A fusace

ɗ

an keken ya ƙwace hannun shi, cike da kumfar baki yace

"Banda tsabar wulaƙanci

ɗ

akko yarinyar nan nayi, duk da zafin ra

nar nan da kuma ƙishirwa be

sa na kwanta ba, na fito neman halali na amma dan ta raina min hankali se da na kawo ta zata

ce min bata san babu ku

ɗ

i a jakar ta ba"

Nunata yayi sannan yaci gaba

"To wallahi ko waye ya tsaya mata yau

ɗ

in nan se ta bani haƙƙ

i na, ko kuma na daki ku

ɗ

i na"

Cikin nutsuwa saurayin ya waiga inda mumtaz ke tsaye tana wani karka

ɗ

a jiki,

Murmushi yayi, sannan ya waiga yace wa me keken

"To nawa ne ku

ɗ

in naka?"

Baki a bushe yace

"Ɗari biyar ne".

A aljihun rigar shi ya saka

hannu ya ciro sabuwar dubu

ɗ

aya ya miƙa mishi

warce dubun yayi ya juya ya shiga keken shi yana mita

Da sauri Mumtaz tace

"Ɗari biyar ce haƙƙin ka malam, se ka kawo canjin na samu na komawa gida"

Duk yarda me keken nan ke

ɗ

aurewa seda maganar Mu

mtaz ta bashi dariya

Shi kuma saurayin na gefe yayi folding hannuwan shi a ƙirji yana kallon Mumtaz cike da

mamaki da kuma ban dariya

Mumtaz kam har ga Allah da zuciya

ɗ

aya tayu maganar,

Daga bayan su suka tsinkayi muryar saurayin yace

"Ki barshi

ya tafi, ke se in maida ki gida a mota ta" yayi maganar yana nuna inda yayi parcking

motar shi da hannu.

Ko tsayawa me keken ya ƙarasa jin zancen beyi ba yayi gaba abun shi.

Seda ya

ɓ

ace ma ganin mumtaz tukun ta waigo da fuskar ta inda saurayin ke

tsaye yana kallon

ta tun daga sama har ƙasa

Tana juyowa idanun ta suka sauka a cikin nashi,

Da sauri ta sauke kanta ƙasa tana wasa da hannun jakar ta dake cikin hijabi

Murmushi ya sakar mata,

Cike da ƙwarewa a magana yace

"im khalid, and u?"

Ka

nta a ƙasa kamar ba zata ce komi ba,

Har ya fitar da ran jin wani abu daga gare ta, can dai tace

"MUMTAZ"

can ƙasan numfashin shi ya maimaita "mumtaz"

Murmushi sosai ya sakar mata a wannan karon, sannan yace

"unique name"

murmushi itama tayi sann

an tace "nagode".

Tana gama fa

ɗ

in nagoden tayi gaba

Da sauri khalid ya bita a baya yace

"Ah ya zaki tafi kuma ki barni bayan bamu gama magana ba?"

Be jira cewar ta ba ya sake cewa

"ina ma zaki je tukunna?"

Yana mata wannan tambayar ta tsaya c

ak gaban na dukan uku-uku, sarai zaka ga hakan ga

fuskar ta

Kafe ta da kallon ƙurilla yayi yana jiran jin me zata ce

Ganin bata da niyar cewa komi yasa yace

"tunda ba zaki fa

ɗ

a min ba, muje to na rakaki"

Da sauri Mumtaz tace

"na fasa, gida z

an koma"

Shiru khalid ya sake yi yana kallon ta

Can yace

"Muje na sauke ki to"

Da sauri ta girgiza kanta tana yin gaba da sauri

Haka khalid yayi ta binta yana roƙonta akan ta tsaya ya sauke ta amma firr mumtaz ta ƙi yarda

Badan yaso ba ya sak

e tsaida mata

ɗ

an keke

Yana ji yana gani ta tafi, ko arzikin number wayar ta be samu ba.

****Duk a tunanin mama mumtaz sun dawo tana

ɗ

akin su,

Yau da yake a general kitchen za'ayi abincin bu

ɗ

a baki yasa tun da akayi sallar azzahar matan

gidan suk

a hallara a babban kitchen

ɗ

in dake ta can ƙarshen makeken gidan dake

ɗ

auke da

ahalin gaba

ɗ

aya

ko wacce mace da ƴan aikin ta, se

ɗ

ai

ɗ

ai ku na daga cikin ƴaƴan gidan da suke

ɗ

an ta

ɓ

a wani

abun a wajen.

Cike da ha

ɗ

in kai suke aiyukan su,

Yawanci duk

a matan suna zazzaune akan kujeru suna basu order abubuwan da za'ayi

Sun jima suna aikace-aikacen su suna ta

ɓ

a fira sama-sama

Ganin duka yaran gidan sun fito waje, mama ta kalla taga mumtaz ce kawai babu

Atine ta ƙwala ma kira daga can in da suke

Da

sauri atine ta tawo tana amsawa

Kallon ta mama tayi tace

"Je ki taso min mumtaz, bacci ya isa haka"

Da "to" atine ta amasa tukun ta wuce part

ɗ

in maman kai tsaye

Mumtaz na cire hijabi atine tayi sallama a

ɗ

akin

Da sauri mumtaz ta waiga tana ka

llon ta,

Seda ta sauke ajiyar zuciya, duk a tunanin ta mama ce, tukun tace

"ya akayi ne?"

Atine tace

"mama na kira" ta juya ta fita.

Seda Mumtaz ta adana wa

ɗ

an nan agogunan sannan ta gabatar da salla tukun ta fito zuwa

kiran maman.

A hanya k

afin ta ƙarasa kitchen

ɗ

in suka yi kici

ɓ

us da yaya faruƙ da ya kafe ta da kallo tun

fitowar ta daga part

ɗ

in su

Ita sam bata lura da shi ba seda ta kawo daf da shi

Fuska a

ɗ

aure bayan ta kawar da kai gefe tace a taƙaice

"ina wuni"

Be bi ta kan ga

isuwar ta ba yace

"After asham kizo ki same ni a

ɗ

aki"

Ko kallon ta be kuma yi ba ya wuce abun shi.

Jin kalmar ta same shi a

ɗ

aki ba ƙaramin

ɗ

aga mata hankali yayi ba, sosai tsoro da fargaba

suka kamata

Murya ƙasa-ƙasa tace

"ko dai ya duba beg

a agogunan shi bane ni mumtaz"?

Ta jima tsaye a wajen tana saƙa da warwara, can dai ta yanke hukuncin ƙin zuwa kamar yarda

ya umarce ta.

Ƙ

arasawa tayi inda su mama suke a ka ci gaba da aikin da ita.

Wajen biyar da rabi na yamma suka kammala, su M

umtaz, Najwa, Bilkisu da Hafsat ke ta

kwasan manyan kulolin suna kaiwa kan babban dinnig

ɗ

in gidan suna jejjerawa,

inda lokaci zuwa lokaci ake ha

ɗ

uwa duka iyalan aci abinci

Seda suka gama tas, tukun kowa ya koma part

ɗ

in shi domin yin wanka kafin kiran

sallah.

SHARE PLS.

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

LAUJE CIKIN NAƊI

NA

ZAINAB FALALU(MRS SULAIMAN)

MARUBUCIYAR



👹

MAKIRCI

KISHI DA ALJANA

WANI HANIN GA ALLAH

Ƙ

ADDARAR MU

LAUJE CIKIN NAƊI

WATTPAD@ZAINABFALALU8

p4

Aha

lin gidan gaba

ɗ

aya kowa da kowa ya hallara a babban

ɗ

akin cin abincin da yake

musamman sabida lokuta irin haka dama

Cikin nutsuwa kowa ke cin abinci, baka jin motsin komi sai cokula, se kuma waya da wasu daga

cikin ƴan mazan dake amsawa lokaci zuwa lok

aci.

Ba wani abincin kirki Mumtaz taci ba,

Ƙ

aramin bowl ta

ɗ

auka ta zuba pepper soup

ɗ

in cat fish

ɗ

an madedeci ta fakaici idanun kowa

tukun ta fece zuwa part

ɗ

in su, duk dan gudun kar su ƙara arangama da ya faruƙ

Bata san yana lura da duk wani motsin

ta ba, duk da a zahiri zaka ce besan da wanzuwar ta ba

a wajen, amma kar yake kallon ta.

Tana fitowa ta sauke ajiyar zuciya, a bayyane tace

"Na sha a wannan karon, sallar ma a

ɗ

aki zanyi ta tunda ba'ace dolen dolen mutum se yayi ta a

cikin jam'i ba"

Ta ƙarashe maganar ha

ɗ

e da murgu

ɗ

a baki.

Ɗ

an karkatawa Abba ƙarami yayi saitin kunnen mama yace

"Wani abun kika daka Mumtaz halan?"

Saitin ƙofa mama ta kalla sannan tace

"Ba abunda na saka ta, ƙila ta ƙoshi ne, kasan bata fiya zama taci abinci

kamar yarda kowa keyi

ba"

Abba ƙarami ba sake cewa komi ba, sema

ɗ

an yatsina fuska da yayi yana streaching wuyan shi

da kwana biyu yake

ɗ

an sagewa, kamar irin be kwanta da kyau

ɗ

in nan ba.

Ya faruƙ ne ya fara tashi,

Sannan

ɗ

aya bayan

ɗ

aya ƴan samari

n suka fara watsewa daga teburin cin abincin suna ficewa,

Cike da isa Umma babba tace

"Hafsa, ku tashi ku kwashe plates

ɗ

in nan, uwayen son jiki" Ta ƙarashe maganar tana miƙewa

ha

ɗ

e da kara wayar ta dake ringing ga kunne

Tas su Najwa suka gyara waj

en kamar yarda suka shirya shi a

ɗ

azu, kowa da abinda ya

ɗ

auka

yake yi, banda Hafsa dake ƙorafin bata ga Mumtaz ba, ai ba su ka

ɗ

ai ya dace su rinƙa aikin ba

Da yake ƙasa-ƙasa take ƙorafin ta yasa Umma babba bata jiyo ta ba, dan ita ta mammake

mutum ba w

ahala yake mata ba

Macece me son iyawa da kuma kamewa, bata

ɗ

aukar raini balle shashanci, kuma bata fiya

shiga sabgar mutane ba, in abu be shafe ta ba da wahala kuga ta saka baki, amma tana da

mugun kishin zamantakewa, se ka zauna da ita sosai zaka fahi

mci hakan.

Mama, aunty, umma ƙarama da mummy suma suka kama gaban su, kafin lokacin sallar isha

yayi, ko wacce tayi part

ɗ

in ta suka bar iyayen maza kawai a babban palon da tun bayan gama

cin abincin suka koma cikin palon.

Cike da kulawa Abba babba ya

kalli Abba ƙarami yace

"Ina lura da yanayin ka se streaching baya kake, badai ciwon bayan bane ya dawo?"

Murmushi Abba ƙarami yayi, yana lumshe idanun shi dake nuna tsabar gajiya tukun yace

"Ɗazun nan na fara jin alamun shi dai, amma ina tunanin

gajiya ce, in nayi bacci zan warware in

sha Allah"

Da "Amin suka amsa dukan su

Seda suka gabatar da sallar isha'i suka

ɗ

ora da asham kafin kowa ya kama gaban shi.

Tunda ya faruƙ ya shiga

ɗ

aki yaƙi cire riga saboda yana jiran Mumtaz

Ɗ

abi'ar shi c

e sam baya son zama da riga, komin sanyi kuwa

Haka ya zauna tun yana kallon agogo har ya gaji da jiran ta

Se a lokacin ya fara recalling befa ganta a wajen salla ba

Ƙ

wata yaja tukun ya tashi ya cire rigar shi,

List

ɗ

in da Abba ƙarami ya bashi

ɗ

azu

ya janyo ya hau duddubawa yana fitar da wanda ya

dace ya fitar ya bar wanda ya dace ya bari,

Ba shine ya gama ba, se wajen sha biyu saura, tukun ya kishingi

ɗ

a.

Tun da mama ta koma part

ɗ

inta ta hau Mumtaz da fa

ɗ

an rashin fitar ta salla da kuma tashi

d

ata yi bata tsaya an gyara wajen cin abincin da ita ba

Marairaice murya Mumtaz tayi sannan tace

"kaina ne ke fa ciwo shiyasa ban fita ba mama"

Ta

ɓ

e baki mama tayi, tace

"Da dai ban san halin ki ba, in bakiyi sharar masallaci ba ai kya yi ta kasu

wa" ta juya tayi

ficewar zuwa palon Abbah ƙarami da shima shigowar shi kenan.

Direct kitchen

ɗ

in palon ta nufa, butar shayi ta

ɗ

ora akan gas bayan ta zuba kayan ƙamshi da

ruwa

Seda ya dahu tukun ta juye a ƙaramin flask golden colour tukun ta

ɗ

ora a tr

ay

ɗ

an madedeci

bayan ta

ɗ

ora ƙananun cups biyu da kuma glass

ɗ

in sugar akai, tukun ta fice zuwa palon Abba

ƙ

arami

Zaune yake ya kafa kai da gwiwa mama ta shiga, tana ganin a yanayin da yake seda gaban ta

ya fa

ɗ

i

Jiki a sanyaye ta ƙarasa ciki, ajiye tr

ay

ɗ

in hannun ta tayi sannan ta zauna a kusa da shi

Jiki a sanyaye ta

ɗ

ora hannun ta a kafa

ɗ

ar shi, bata ce komi ba se

ɗ

an shafa bayan shi data ke

alamar rarrashi.

A jejjere Abba ƙarami ke sauke ajiyar zuciya, sun

ɗ

an jima a haka kafin ya

ɗ

ago idanun

shi da

suka yi jajir

Kafin yace komi mama ta rigashi fa

ɗ

in

"Dukkan tsanani yana tare da sauƙi yalla

ɓ

ai, tunda har warcan shawarar da na baka ba zatayi

aiki ba, dole mu rungumi haƙuri sannan mu ƙara ƙaimi wajen kaima Allah kukan mu, shine

yasan abund

a muka sani da wanda bamu sani ba"

Murya a sanyaye Abbah ƙarami yace

"Maganar ki haka take, amma can ƙasan raina ina jin wani mugun yanayin da ke ƙoƙarin ta

ɓ

a

min zuciya, fa

ɗ

uwar gaban da nake ji sam bata barina na aiwatar da komi cikin salama, amma

ba komi ƙila dalilin hawan jinin nan ne yasa nake jin hakan" ya ƙarasa maganar yana ƙirƙirar

murmushi.

A hankali mama tace

"shima ze iya sawa"

Flask

ɗ

in shayin ta janyo ta zuba mishi.

Suna a haka Ahmad da mus'ab suka shigo a tare bakin su

ɗ

auke

da sallama

Akan la

ɓɓ

a Abba ƙarami ya amsa musu yana jiran yaji me kuma suka zo da shi.

"Mus'ab ne ya fara magana cikin inda inda

"Abbah, dama akan maganar tafiya umarar ne, mun gama shiryawa ni da Ahmad gobe da

yamma zamu wuce"

Mama na gefe ta

zuba musu idanu da mamaki sosai a fuskar ta

Abba kuwa murmushin da yafi kuka ciwo yayi, yasan ze iya jin abunda yafi wannan ba daga

bakin su, wannan zuwan ma da suka yi yasan ba da son ransu suka zo ba

Duk da haka a matsayin shi na uba be kamata yayi m

usu shiru ba akan muguwar

ɗ

abi'ar rashin

shawarar da sam basayi da shi ko da mahaifiyar su ba

Gyaran murya Abba ƙarami yayi yana ajiye mug

ɗ

in hannun shi a kan table

ɗ

in gaban shi

Ɗ

aya bayan

ɗ

aya yake kallon Ahmad da mus'ab da ke zaune kansu a ƙasa

Ɓ

acin ranshi keson fitowa fili, amma ya danne ya kalle su ya ce

"Yanzu kun kyauta akan wannn halin naku?" be jira cewar su ba ya

ɗ

ora da

"A matsayina na mahaifin ku ai naci arizikin a sanar dani kafin ku aiwatar da komi zakuyi,

dukkan ku ina lura da

sabbin halayen da kuka tsiro da su,

So har kunyi arzikin da zaku iya biyan ummara, kuma har kk biya se zaku tafi muke da arzikin ji

ko?"

Kansu a ƙasa suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

in

"a'a Abbah"

Murmushi ya sake yi sannan yace

"Yanzu nayi asarar ku

ɗ

in da

na biya harda ku kenan?"

caraf mus'ab yace

"zaka iya sawa ayi refunding maka ai Abbah, mu mun riga da mun gama shiri"

Shiru yayi ganin mama na gaf da fashewa da kuka a gaban su yasa Abbah ƙarami saurin fa

ɗ

in

"ku tashi kuje, Allah ya kaiku lafia"

Kamar wa

ɗ

anda suke kan ƙaya haka suka tashi har suna gwaren fita.

Aikuwa suna fita hawayen mama suka

ɓ

alle, sam ta kasa riƙe su tsabar yarda zuciyar ta ke

mata zafi

Abba bece komi ba, ya kamota ya rungume ta tsam a jikin shi yana shafa bayan ta ala

mar

rarrashi.

SHARE PLS

ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU

🤲

WALLAHI YAWAN SHARHIN KU YAWAN

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login