Showing 45001 words to 48000 words out of 86237 words

Chapter 16 - BAKACE COMPLETE

SAJIDA   

10 Sep 2026

19

/>
ASSOCIATION*

🤝🏻

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate

the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

____________________________________

2





8





Bani da bakin da zan yi godiya a irin tarin kulawar da kuka nuna, da tashin hankalin da kuka nuna

na wannan abin da ya faru, kunya ta kama ni, na ji kunyarku sosai na irin hada ni da Allah da kuka yi, wacece ni? Ni ba kowa bace da zan ki yin hakuri dan haka nake shaida maku ga *BAK'A* . Daga taku yar mutan niger

Kun yi sake , kuna gani tana zu

wa ta shige dan ta samu ganninsa aman mu tun da yama muke zaune, a matsayin mu na iyayen matarsa yace ya gaji ba zai fito ba, kina ganni da takama bayan ta fada mana magana ta shige abinta,

Auntyn Walyn ke fada ranta na kara baci,

Mahaifiyar Walyn ta

ja tsaki , ta ce" koma me take takama da shi ai mijin ya nuna mata iyakarta, yanzu ba da kishiyarta bace yaronta ke fada? Banza ita har ta isa ta nuna ita wata ce? Bayan an ci mata mutunci kowa ya sani?

Walyn dake zaune, gaba daya zuciyarta ke wani irin

tashi, ta rasa me ke damunta kwanakin nan takan tsinci kanta a irin yannayin rashin jin dadin jiki, bata iya kara furta masu komai ba ta mike ta je dan ta saka a kara tsaftace masu wajen da zasu kwana, domin ba zata lamunci a rufe iyayenta ba, za.a samu m

atsala sosai,

Sai da aka sha rigima da Wardugu ya shiga wankan hantitin da Ayya ta jika a butarsa ta karfe,

Yana yin wankan ya fito yana jin yanda yake warin magannin, sai dai yana fitowa ta kuma tare shi da hayakin Hantitin nan yana ta bade shi ,

Jajayen idannuwansa kawai yake binta da su, in ba Ayya ba, wannan uwar gajiyar da ya kwaso ta zo ta tirke shi da wannan abubuwan? ,

Tana gamawa ta fita fallo da hayakin bayan ta debo turaren wutar dake jere saman coiffeuse din dakin tana tafe tana dan

sakawa yana tashi a hankali,

Kansa kawai ya girgiza, ya cire jalabiyarsa ya saka rigarsa mai karamin hannun wace ta baiwa jikinsa damar bayanna ya saka wandonsa dogo fari na jalabiya saman gajeran ya fito,

Ayya dake kallon Tv, Mu.azam kuwa sai wani k

ara shigewa Agaishat yake yanai mata labari kasa kasa, wanin ta zaro dara daran idannuwanta, wanin ta dan yi murmushi, wanin kuwa sai dai ta rufe fuskarta da hannayenta wai kunya take ji,

Galala ya yi yana kallon kusancinsu da kuma yannayin su,

Ayy

a ce ta juyo wajensa , sai dai ranta ne ya baci gannin irin rigar da ya fito da ita, ita kam ya zatai da wannan sakarar dabi.a ta wardugu ta saka kannanun kaya? Sam ba al.adar batuben mutun bace, Batuben mutun yanda mace zata ji kunyar bayannar da jikinta

haka shima namijin, sun fi saka manyan kaya sukan yi rawani ko su aza hula saman kansu, suna saka kananun kaya irin na zama aman dogon wando har kasa, riga mai mutunci su yi zanzaro abinsu, aman fa siri batube sai mata nai, shi ya saka take mamakin Wardugu

, gatsai gatsai sai ya bi gari da wando daidai gwuiwa, riga mai yankeken hannu har yana wata takama,

Rai bace da yaren tubanci ta ce" Wardugu ! Nigey medi nubazzu ? Ay kubu nukoy ? Anna gnuduro indi hadin ? ( Wardu! damme bakajin magana , wannan wane

irin rigane ? Idan mutane suka ganka me zakace?),

Wardugu ya kalli rigar jikin nasa, kansa ya shafa wanda haka kamar ya zame masa jiki, ya juya ya sako wata riga a saman wannan duda haka bai bala boturanta ba,

Yana dawowa ya zauna yana kallon Ayya,

Ayya ta girgirza kai ta ce" a gaskiya wannan abin sam bai yi ba, kai ba wani karamar kira ba , ka wani saka kananun kaya, yanzu haka a haka sirikanka suka ganka wardugu? Salon a fita da kai a baki ko?

Wardugu ya lumshe idannuwansa ya bude ya ce" basu

ganni ba,

Me kake nufi da basu ganka ba?,

Wardugu ya daga kafada ya ce" ai na gaji ne, sai idan na huta Ayya,

Da kallo take binsa, a sanninta yana matukar jin kunyar iyayen matarsa yana darajasu, ko dan irin yanda sirikan namiji keda matukar daraj

a wajen mijin yarsu a al.adun tubawa, domin kuwa suna da dama sosai a kan mijin yarsu, aman yau yace wai ya gaji bai je ya gaisar da su ba? Ta so ta

tsawatar sai kawai ta kyale, domin dai Walyn da Wardugu auren so suka yi, shi bai taba kawo mata karar mata

rsa ba, itama bata taba kawo masa karar rashin girmamata da Walyn bata yi ba, ai ido ba ma.auni bane abin duba ne, yana gani kuma yana sane, dan haka ta watsar ta mike tana duban Agaishat ta ce" ku tashi mu tafi kar mu kwana a gidan nan kun ji?

Wardugu

ya kaleta yana talabe habarsa, ya ce" Ayya, ai yau sai dai ki yi hakuri da gorin wai kin zo gidana, yau kwana ma zaki yi Ayyar wardugu,

Ayya ta zaro ido tana kallonsa, ta ce" kai, ka rufamini asiri, ni na kwana a gidanka wardugu? Aa aa, ka tashi ka may

ar da mu da kanka man,

Wardugu ya dubi Mu.azam ya ce" kai, zaka bado hankalinka nan ne? Bakin karfe dayan dare dokar ba wani karbar uzuri, motocin yan tafiya kawai za.a bari su je masaukinsu, suma sai dai su waye a can, ba zai yiwu ni na karta dokarnan

ba Mu.azam zaka saka baki ko sai na ...

Mu.azam ya taso yana dariya ya ce" Ayya, karfe daya saura kadan, ki yi hakuri, mutuncinki, girmanki ya fi karfin ki je cel Ayyarmu, kuma ke ke fadin ya yi aikinsa tsakani da Allah a rayuwa, ki yi hakuri Ayya,

A

yya ta yi shiru tana kallonsu,

Dubanta ta kai wajen Agaishat, ta maido wajen Wardugu,

Kanta ta girgiza ta mike ta karaso wajen Agaishat ta kama hannunta ta ce" tashi mu je bangaren mata,

Agaishat ta mike tana biye da Ayya,

Mu.azam ya dan yi taku

dan raka su Wardugu ya riko hannunsa,

Mu.azam ya dawo da baya ya ce" namiji, bangaren Walyn fa zasu je?

Wardugu ya ce" eh na gani,

Mu.azam ya ce" anya kuwa za.a kwashe lafia?

Wardugu ya yi murmushi, ya maida dubansa wajen Mu.azam da kyau, kall

onsa yake yana karantarsa,

A nitse ya ce" me ke damunka da ita? Batai maka kankanta ba? Me ke jan ra.ayinka wajenta? Ko bakin nata?

Mu.azan ya dago da sauri yana kallonsa, Wardugu, yanzu mutun yanzu ba mutun ba,

Mu.azam ya ce" ban gane maganarka ba,

.......

........................

🐫🐫🐫

*BAK'A CE*

🐫🐫🐫

Na *SAJIDA*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

____________________________________

*

🌈

KAINUWA WRITERS



🏼

ASSOCIATION*

🤝🏻

```{United we stand and succeed;Our ambition is to

entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

____________________________________

2





9





Wardugu ya shiga dan shafa sajensa, ya gyada kai ya mike yana dan nuna al

amun zan kamaka ne ya yi ciki abinsa

Mu.azam ya bishi da kallo, ya maida kansa yana duban wajen kananun fitilu fararen dake kara kawata dakin,

Murmushi ya yi shima ya lunshe ido a ransa yake ayanna zan so na rayu da ita koda na yini daya ne

Ayya na

zuwa bangaren Walyn ta yi salama , ba wani hayaniya ko nuna isa ta ita mahaifiyar mai gidan ta samu waje ta zauna tana duban Walyn ta ce" Walyn muna son daki ni da y'ata , muma kwanan gidanki yau ya kama mu,

Walyn ta mike ta nufi wani dakin ba tare da t

a ce komai ba, inda mahaifiyarta kuwa sai ta fara hura hanci ance gidan yarta,

Bata jima ba ta dawo ta ce" ga dakin an gyara Ayya,

Ayya ta mike Agaishatma ta mike suka nufi dakin da aka nuna masu

Suna zuwa Agaishat bayi ta nufa ta dauro alwallah,

Da nadin nan nata ta shinfida darduma ta tayar da sallar nafila domin dare ya yi sosai ya raba, ita kuwa yanzun ta zame mata jiki sai ta yita take iya rintsawa komai dare,

Kuri dai suke zaune suna kallon juna kowa da kudirinsa a kan dan uwansa, ita aun

tyn walyn mamaki take ashe wardugu har

mahaifiyarsa, yo har mahaifiyarsa mana gashi itama dole ta kwana a gidan?

Dare ya raba , karfe biyu da rabi yayi aman wardugu ya kasa rintsawa,

A hankali yake sando ya sauka daga bed din domin nan Mu.azam ya z

o ya kwonta bayan sun sha rigimar ba zai kwanar masa a gado ba yace shi kuwa nan zai kwonta,

Yana kokarin fita ya ji muryar mu.azam ya ce" ina zaka je?

Wardugu ya juyo da sauri, ganninsa zaune dare dare saman bed din ya saka shi zabga masa harara ya

ja tsaki ya ce" matarka ce ni da zaka wani motsa dan na motsa? Wajen Walyn zan tafi

Mu.azam ya zaro ido ya ce" aman Wardugu baka da mutunci, wajen Walyn fa kace, bayan ka garza rashin mutuncin nan idan walyn ta kaleka komai jarabarka lale lale bata da z

uciya!

Wardugu ya kama haba irin mamakin nan, ya ce" kai aman baka da mutunci, ohk dare ya raba kowa ya samu nutsuwa yana shara baci ni ina nan juye juye sai ta ki kulani dan na bata mata? Da a yau da asuba zan kara aure walahi talahi a masalaci!

M

u.azam ya zaro ido yana kallo Wardugu ya fice a dakin yana wata irin tafiya na ya kumsa masa haushi,

Kai ya girgiza ya koma kwonciyarsa

Wardugu na shiga bangaren ya tarar da su still nan saman kujeru, Walyn sai gyangyadi take, mahaifiyarta ta fara ba

cin itama , auntyn kuwa sai dan kada kafa take ,

Dakewa ya yi abinsa ya dan yi gyaran murya irin bai ahigo din nan ba, kafin yake yin salama ciki ciki ya shigo gaba dayansa

Su duka farkawa suka yi, yanzunma ya cire rigar ta sama sai mai karamin hannu

n hakan ya sa iyayen Walyn din saurin kawar da kansu,

Da idonsa ya yi mata magana, da idonsa ya isar mata da sakonsa kafin yake juyawa ya koma bangarensa,

Yana fita kasa kasa maman Walyn tace" Walyn, mijinki abubuwan da ya tara suna da yawa fa, shi n

e rashin mutunci, shine fada, shine rashin kunya!

Walyn ta lumshe idannuwanta ta mike ta nufi kofa bata ce da ita komai ba

Auntyn walyn da ta kume da haushi itama bata furta su ci kansu ba ta kawar da kanta tana dan kada kafa , niya ne ta yi yau ba

zata yi baci a gidan Walyn ba!

Walyn na zuwa ta yi niyar nufa dakinsa sai dai ji ta yi ya riko hannunta ba tare da ya yi mata magana ba sun nufi dakinsa,

Suna shiga ya shiga kokarin janye zip din doguwar rigarta ta atampa,

Tana tsaye tana kallons

a ya janye ya cire mata tana kallo yake kokarin janta bayi domin mafi yawancin lokuta haka ne ida zai sadu da ita sai sun je sun salo wanka kafin yake baje kolinsa,

Ja ta yi ta tsaya tana dubansa, kwarai ta so ta kiye masa sai dai ba zata manta wani lo

kaci da ta ki karbarsa ba irin yanda suka kwashi tsayin lokaci yana daure mata ba shi ba ita a harkar har sai da ta yi ta fama kafin ya sauko,

Rai a dan dagule ta nuna ai ita ba sai ta yi wanka ba,

Wardugu ya yi kalar tausayi ya ce" walyn wardugu,

me yasa ba sai kin yi wanka ba? Kinga jiki da danshi danshi ya fi dadi tabawa

😌

,

Kanta ta juyar ta shiga kokarin hana kanta garza masa rashin mutunci, a sama take kwarai take tausar kanta kar ta saki hanya ta hanyar karta masa rashin mutunci,

Binsa t

a yi suka yo wankan,

Suna fitowa ya jata saman bed domin shima yana so ya yi ya jishi ya saku,

Da sauri sauri ya shiga romancing dinta, sai dai ya lura bata bashi hadin kai domin sai dan zile masa take, hakan ya saka shima ya zo mata kawai kai tsaye wa

nda hakan na wahalar da ita ainun, idan a dadi suke yakan bita a slow da dabaru ne aman yanzun shima sai ya je ya darza son ransa,

Yana samun nutsuwa ta shiga tura shi,

A hankali ya dagata yana duban yannayinta

Rai bace ta ce" sai yanzu ka san da anf

anina ko? Bayan ka gama wulakantar da ni da iyayena? Wardugu yaushe zan yi daraja a idannuwanka? Yaushe zaka daina wulakantani kai tsaye ? Dan ana fadin kai rigimame ne ai na yi tunanin kana iya zubawa kowa rigimarka banda ni!

Walyn,

Ya fada a hankal

i, kafin yake cin gaba" ki yi hakuri kin ji? Dare ne ki daina daga muryarki, sannan ko ba dare ba na fada maki ki daina magana tun karfi har tana fice tawa amo, mace kike, yar kwalisa ba wai wata kara zube ba, sai da na yarda

da class dinki kafin na dauko

ki, ki yi aiki da iliminki mana? Nifa ba ni na yi kamen nan ba! Aiki ne , doka ce ta hau du wani mai laifi,

To kawai dan nine sarkin son kai sai na ware mijin auntyn matata?,

Wardugu, kana da ikon warewar, in ka ware ba wanda zai daga maganar , kana da

ikon zuwa ka fitar da shi a yanzuma ba wanda ya isa ya ja da maganar,

Wardugu ya tashi zaune, tuni hankalinsa ya fara tashi ya ce" kina nufin in na je na fido shi shikenan nine general Wardugu ba wanda ya isa ya ja da ni?

Walyn ta kale shi ta ce" ka

rya na yi ne?

Wardugu ya girgiza kai ya ce" a niger, a duniya ba wanda ya isa ya zo ya titsiye ni walyn aman in fa a hanyata ta dawowa daga fido shi na mutu na tarda general din baki daya? Ya zata kare min? Shikennan dan ina tsoron bacin ranki da na iy

ayenki sai in bata tsakanina da mahalicina? Walyn wasa kike da lamarina, kina aurena aman baki san waye ni ba! Kema kin kwana a cel bare wani tsohon dan kacare! Kin san yana me na kama shi? Tare da wa? Ku kiyaye fitina sai ku zauna lafia walyn tashi ki bar

min dakina!

Rai bace ta diro daga saman bed din ta saka rigarta ta bar pant din a nan, sai da ta kai kofa ta ce" inma me yake yi shi a bayanne yake yi wa ya san me wani ke aikatawa da Alhinayettt!

Tana gama fada ta yi waje da sauri abinta,

Da

mamaki ya rakata da kallo,

Ya so abin ya bata masa rai sai kawai ya yi watsi da shi ya mike yana murmushi ya shiga ya tsaftato jikinta ya dawo falo ya kwonta

Tun karfe bakwai aka farka a gidan Wardugu,

Ayya ta fito da yarta su sai gida,

Mahaifiya

r walyn ta fito da kanwarta su mijinsu,

Mu.azam ya fito cikin dakakiyar shadar wardugu sai kanshi yake bazawa,

Walyn na daki tana ramuwar bacin da suka kwana zaune suna masifa da iyayenta,

Agaishat dake zaune jikin Ayya, domin yanda ka san mage haka

take, ta lafe jikin Ayya kanta a konce kan cinyar Ayya take hangen yanda Mu.azam ke aika mata da murmushi, ya aske gashin kansa ya yi irin askin nan na samari ya yi kyau abinsa sai daukan ido yake, a baza abubuwan kari a falon na wardugu hakama na walyn,

Takunsa ya shaida fitowarsa,

Tafiya ce yake cikin isa da takama,

Yana fitowa du suka kai dubansu wajensa,

Wani irin faduwar gaba ne ya samu Agaishat, a ranta ta ayana ya salam,

Wardugu ya karasa direct wajen Ayya,

Yana tafe ne yana kallon y

arinyar dake kwonce saman cinyar Ayyarsa, wace irin gaisuwa zai yiwa mamansa ne?

Yana karasowa ya ja ya tsaya, kaki ne jikinsa tun daga hular kansa har takalmansu na sojoji, sababi ne bugagu ne na manya da galolinsa a jiki na shaidar shi din waye,

G

ilashin idonsa ya cire ya saka idannuwansa cikin nata,

Wani irin tsam ta ji a gaba daya jikinta hakan ya saka ta kankame hannun Ayya,

Da ido yake nuna mata ta matsa ya yi hugin din mamarsa , aman Agaishat bata gane ba domin ba.a taba haka da ita ba,

Idannuwansa ya lumshe, a hankali ya duka ya kai hannunsa ba wani dar ko tsaye tsaye ya kama hannunta ya aniya dagata daga cinyar Ayya,

Agaishat da ta yi mutuwar kwonce

🤣

ta zazaro ido tana kallonsa tartar

A hankali ya bude bakinsa ya busa mata isk

a wajen idannuwanta ya karasa mikar da ita kafin yake yatsina fuska,

Ayya dake kallon ikon allah ta ce" kai daina taba min hannun yarinya ita ba irin wannan kawar taka bace! Meye haka zaka hanata hutawa?

Wardugu ya turo baki sai kace wani shagwababe

ya duko ya dan yi huging din Ayya, a hankali ya ce" ni ni ne na wajenki kar ki manta Ayyana, ina kwana,

Ayya ta rungume shi itama tana murmushi ta ce" sannu da tashi Wardugu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login