Showing 84001 words to 86237 words out of 86237 words

Chapter 29 - BAKACE COMPLETE

SAJIDA   

10 Sep 2026

8

ita da wuri

Kamar da gaske ta yarda a jiya da dare, a yanzu da suka shirya har Wardugu ya zo rakiy

arsu ta kuma birkicewa,

Ayya ta ce" Wardugu kar ka yi mata da zafi mana, rabuwa da iyaye ba dadi ka lalabata na roke ka,

Wardugu ya juyo yana duban Ayya, idannuwansa sun kade sun yi jajir, a ransa kam birgeshima suke , su sun samu kukan, sun huta,

Lebensa ya dantse kawai ya girgiza kai ya dawo da wani irin taku ya dauki dan kwalinta dake kasa ya rufa mata , da idannuwansa ya yi mata nunin ta fice ko jikinta ya gaya mata,

Da sauri ta yi gaba tana waiwayen Ayya, wace ta koma saman kujerar tama fasa

rakasu dan ba zata juri yanda Agaishat ke kukan ba zata je wata kasa ba, ba zata je ba ta fasa auren!

Ko a cikin mota Mu.azam na gaba ne, Agaishat da Mariama na baya, direba na jansu, ta madubi yake duban yanda ta yi lakwas da ita, yana matukar son ya

rarasheta aman yana jin nauyin Mariama, baya so ran Mariamarma ya bace dan haka ya adanna rarashin idan sun sauka zai mata, duda har yanzu Mariama bata ce komai game da auren nasa ba, bata nuna damuwarta ki farin cikinta ba, haka shima kwata kwata baya nun

a zumudinsa ko wata shakuwa tsakaninsa da amaryar tasa,

Mita wajen biyarce ke tafe har aeroport, suna karasawa inda ake ajiye motoci du suka firfito banda taron sojojin dake tare da su,

Wardugu ya bude gefen da yake ya fara fitar da kafarsa ta dama k

afin ya fitar da ta hagu,

Yau a kakin sojoji yake, ya nanade hannayen rigar har saman damtsen hannunsa hakan ya baiwa rigar damar tamke shi, jijiyoyin hannunsa sun yi rado rado ,

Da karfinsa ya taka ya shiga inda iya su suka bi bayansa

Bakin gilas ne

rufe da idannuwansa , duda haka zaka gane fuskarsa a tamke take ba alamar fara.a

Polisan dake aiki a wajen du idan ya zo ficewa sai sun sara masa, shi kuwa sai dai ya shige yau arzikin daga hannunma basa samu

A haka har suka karaso, yauma Allah ya so

su da sun rasa jurgin domin lokaci ya tafi har an fara shiga

Tsaye ya yi a inda iyakar yan rakiya kennan, ya juyo wajen Mu.azam dake biye da shi,

Hannunsa ya kamo suka damke juna,

Murmushi Mu.azam ya sakar masa yana mai nuna masa ba komai ya kwont

ar da hankalinsa,

Bai bashi amsa ba sai kafadarsa da ya daka da hannunsa ya nuna masa sai ya zo,

Gaba Mu.azam ya yi shima yana mai jin zuciyarsa na tsintsinkewa ya nufi wajen da zai shiga jirgi dan an kirayi sunnan Khadija har ta yi gaba .

Du taku

nsa dan nufar wajen da take tsaye wanda wajen ya kasance hanyarsa ta fita, daidai da bugun zuciyarsa ne, bai so tsayawa ba, sai dai ya ji ya tsaya facing dinta

A hankali ya dora hannunsa dake dan bari kan habarta ya dago da ita inda ya tsare idannuwansa

da kallo,

A hankali ya saka hannunsa na hagu ya share mata hawayen dake mata zarya,

Wayar hannunsa ya saka cikin hannunta ya dan ja gefe ya kama hannunta ya jata a hankali har inda Mu.azam yake ya saka hannun nata cikin na Mu.azam ya dan yi tsai san

nan ya juya da wani mugun saurin da sai da ya gansa a waje shi kansa

Da sauri Mu.azam ya kama hannunta suka shiga taka matatakalar jirgi, wanda ya kasance hawanta ya farki, shigarta ta fari suka shiga

Kusa da Khadija ya zaunar da ita shi kuwa ya je

kujerar bayansu , du yana haka ne kar Khadija ta kulace ahi, wanda shirunta ke damun nutsuwarsa



😅😅

siga baya kiran kansa siga, sai dai wani ya fada,

😅😅

*



IDAN RANA TA FITO WRITER'S ASSO

🌤

*

____________________________________

________



*Fad'akar da al'umma tare da nishad'antar da masoya shine fatanmu*

😘🤝🏻😘

🐫🐫🐫🐫

*BAK'A CE*

🐫🐫🐫🐫

Na

*SAJIDA*

5





0





Allah ya sauke su lafia, du kuwa da irin yanda Agaishat ta jigata domin har amai ta yi a lokacin fa jirgi zai tashi da irin yar jijigar nan da yake kafin ya mike da tafia, sannan a lokacin saukarsa wannan kasan da abubuwan ciki ke yi suka saka shima ta y

i tamakar ta sume,

Mu.azam na kule da ita , tausayinta yake ji, khadija ce ke kiran yan matan nan na jirgi da ta ga zata shiga wani yannayi , su ke zuwa su bata kulawa har jirgin ya sauka,

Agaishat dai na mamakin irin halin shariyar da Mu.azam ke nuna

mata idan suna tare da Khadija, tun bata gane komai ba har ta gane sai dai bata nuna ko a fuska ba,

Ko wajen sauka shi ne gabansu su kuwa suna biye da shi a baya inda Agaishat ta zama ta karshe

Kanta ne ta ji yana juya mata lokacin da ta ganta cikin

tankamemen aeroport din *Paris*

A hankali ta sada kanta dan ta lura du idan ta daga kan ta ga irin tsaruwar garin ne hankalinta ke tashi,

Fitowa suka yi inda manyan motocin taxi ke laye, da yawa an yi kiransu je, daidaiku ne suka zo wajen dan radin

kansu

Wajen motar suka nufa , nan Mu.azam ya juyo gannin Khadija bata biyo su ba,

Budewa Agaishat ya yi ta shiga ta zauna inda Direban ya saka akwatinta bayan motar,

Wajen Khadija ya nufa yana son sai ya karanci fuskarya aman ta ki bashi dama,

Ya

na zuwa hannayenta ya kama yana dubanta ya ce" ba zaki biyo mu ba?

Murmushi ta sakar masa ta girgiza kai ta ce" ku je da matarka, nima zan dauki wata taxi din, zan leko ka, ka kular min da kanka nan da kwana hudu zaka dawo asibiti ka kwana biyu bisa ku

lawar docters kafin a shiga aiki da kai,

Murmushi ya sakar mata ya lakace hancinta ya saki hannayenta ya juya ya nufi motar inda sai a lokacin Agaishat ta kawar da fuskarta gefen madubin motar

Satar kallonta ya yi, sai a lokacin ya ji wani nauyinta,

rabonsa da ya yi wani maganar nutsuwa da ita tun da Khadija ta sauka a gidan Ayya,

Kwarai Ayya ta yi masa mutunci ta nuna komai ba komai ba ta hanyar kawar da kanta ta kuma karbi bakuwarsa duda tsanar akidar kawance tsakanin mace da namiji da ta yi kuwa,

sannan koda suka tashi tafia ta yi masa gargadi nasiha kamar yanda iyayensa zasu yi masa, sai dai kuma ta nanata ya rike amanar baiwar Allah,

Gabansa ne ya ji ya fadi, amanar Agaishat ya karbo fa, amana ya karba, anya kuwa haka amana ta ce?

A hankali

ya mika hannunsa na hagu ya dora saman cinyarta , wanda ke nuni da yana son kara kusancinsa da ita,

Agaishat ta juyo ta dora tsararun irannuwanta saman hannunsa, daga nan bata kai dubanta sama ba ko dan kar idannuwansu su shaku da juna, sai ta kawar da

kanta ta mayar bakin titi tana kallon hanya da mamakin irin tsarin garin da irin shigar mutanen garin

Bai dauke hannunsa ba, bai kuma yi mata magana ba har suka karaso kofar wani gida

Daga kofa raga ne na karfe baki, haka ya ja jakar tana biye da shi

tamkar kazar da kwai ya fashewa a ciki har ya saka cod din kofar gidan nasa suka shiga,

Fulawowi ne a gidan, ba wani tankamemen gida bane , dan madaidaici ne tsarare,

Matatakalar suka hau suka shiga ainahin falon gidan,

Plat ne, ba bene, dakuna kwaya

biyu ne sai katon bayi da kicin mai girma da tsari da wajen buga game, kujeru farare kar ne a falon sai dan table fari, tv tankamemiya jikin bango sai wajen da ake kuna wuta dan dakin ya dau zafi , sai ac biyu a iya falon

Kofar ya mayar ya rufe ya saki

akwatin nata nan,

A hankali ya juyo yana takowa inda take tsaye kanta na kallon kasa,

Yana isowa ya kama hannayenta yana yi kata kallon kurullah,

Jin ya jima bai yi magana ba ta dago a hankali ta sauke tsumamun idannuwanta cikin nasa,

Fuskarsa ya s

hagwabe ya jata zuwa saman kujera mai zaman mutun biyu ya zaunar da ita,

Kusa da ita sosai ya zauna yana so sai ta kara yi masa kallon da ta yi masa aman du yanda ya so ta kiya,

Muryarsa ya kimtsa ya ce" kin daina so na

😭

, me ya sa kika daina so na?

A hankali ta juyo da dubanta wajensa, kurawa fuskarsa ido ta yi, a ranta ta ayyana, ai bamu kai ga gane menene so din ba aka daura auren mu, a fili kuwa sai ta kifta idannuwanta da suka fara cika da kwallah,

Murmushi ya yi ya ce" ki yi hakuri Agaishana

, kar ki yi fushi da ni, na san kina da tarin tambayoyi aman ki yi hakuri ki bar su a wajenki har sai lokacin yin su ya yi , ki sani ina son ki ba zan daina son ki ba, ina gannin girmanki ina daraja ki a rayuwana, ban aure ki dan cutarwa ba,

Wani sanyi

ta fara ji a ranta , nan da nan ta ji ta fara manta shaku da rudannin da ta shiga dalilin nesanta kansa da ya yi da ita kwanakin nan, (kar ku ga laifinta, baki daya a duhu take),

Dan murmushi ta sakar masa aman batai magana ba,

Mikar da ita ya yi ya

ja hannunta suka nufi daki............

🙄

*Timiya*

Wasa wasa sai da Anna ta wuni ta kai tsakiyar dare wajen karfe biyun dare ta wani irin kwala karan da ya firgita yayanta dake zagaye da ita ta aniya amsa kira tamkar ana kira

nta , fadi take" *Na.am, Na.am, Na.am?*,

Kuftaya ta shiga yi da dukan mai kokarin riketa, idannuwanta rufe suke ruf tana ihun amsa kiran da basu san mai kiranta ba,

Digarin da Sarki ya bari ya kula da lafiar Gaishata dake ta faman nakuda tare da Jakad

iya har zuwa lokacin bata haihu ba gashi da ta dora masa kuka sai da aka sakata cikin kurakura aka kawota gidan Annar, haka suka wuni har gashi rabin kwana zar suna fama ne ya shigo da sauri jin hayaniya,

Fitikar kwan da ya kunna ce ya kara masu haske a

dakin da ta wajensu , subahanallah shine abinda yake ambata gannin irin yanda suka kasa tareta ga kuma Gaishata sai murkashi take tana kuka gashi kusa da ita suke jakadiya sai tarewa take kar a fado mata,

Gannin ana iya fado mata a samu matsala ya saka s

hi saurin shiga dakin ya je suka hadu su uku suka kai Anna kasa inda Jakadiya ta shiga fadin ya taho ya taho,

Da sauri Dogari ya mike ya kama Anna da ta fara dan yi lakwas ya cicibeta su kai waje domin ya gane Gimbiyar sarkinsa zata haihu ne,

Nishin Ga

ishata da nishin Anna du tare ne, cikin ikon Allah Gashata ta haihu lafia ta sako yaronta har Jakadiya ta yanke cibi ta dauke uwar da ta fado ta nade a zanin Gaishata bayan ta dora mata yaron saman cikinta ta aniya kimtsata tana ta murna,

A galabaice Ga

ishata dake lumshe ido tana budewa na ni.imar nakuda

🤣

ta kallo jakadiya, murya a disashe ta ce" Annata?

Jakadiya ta ce" Allah ya ja da zamaninki kar ki damu in sha Allah da sauki, ai dogarin nan dan gidan cheik Ne, baban almajiri ne gayacan sunai mata

adu.a,

Sosai suka dukufa suna yiwa Anna du adu.o.in da suka iya inda shi kuwa dogari ya dauro Alwallah ya zo shima da ruwa a kwanon kwano ya zauna ya shiga karanto mata manyan adu.o.in karya sihiri, na rukuya kai harma da na tsari duka yana tofeta da

shi kuma yana tofawa a cikin ruwan,

Mikawa Mariama ya yi ta shafa mata gaba daya jikinta suka ci gaba da adu.o.in ,

Wasa wasa sai da garin Allah ya waye domin kuwa sai da aka kirayi salar asuba Anna ta ja wata irin ajiyar zuciya ta yi wata irin mika

kafin take zabura ta ce" *Ayya, Ayyana, wani abu zai rufe min ido, wani abu Ayya* (kar ku manta tubawa ke kiran Mama da Ayya, wace Ayya xce haka? Shin Anna ta dawo hayacinta?))))

Kadan ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login