Showing 30001 words to 33000 words out of 86237 words
robar nan kuma
kar ki zuba mai iya shi din sai mandan ya isa kin ji?
Fatimata ta amsata da kai, Ayya dake mata susa kuwa a ranta take tambayar kanta Mariama ko ta daina cin yaji ne? Kai ina Mariama da yaji ai akoy amana.
Fatimata na gama warewa, Maryama ta mike ta
dauki dankwalinta ta daura, ta dauki robar ta nufi wajen tulun Anna kwaya biyu dake cike da ruwa ta dauki guda ta dora saman kanta ta kama hanyar fita,
Kallonta suke da mamaki, Fatimata ta ce" Mariama ina zaki tafi kuma? Ki bari mu ci mana.
Mariama ta
juyo ta ce" ki ware min nawa, zan je wajen Sofon nan na Agaishat na dubo shi ne,
Murmushin da Anna ta jima bata yi ba ta saki, sanyi ta ji a ranta daman tana ta tunaninsa halin da yake ciki mutumen kirki
Mariama oga kennan, Mariama ba daukan raina,
Bata zame ko.ina ba sai majalisar mahaifinta,
Tana zuwa ta mika masa hannu ba alamar wasa ta ce" kudi nake so Aba,
Bakinsa ya yatsina, Mariama fa ta fara isarsa da wannan ya bata ya batan, tunda ya karbi kudin aurenta take tatikarsa, idan ya nuna ba za
i bada ba kuwa a ji su,
Rai bace ya saka hannunsa a aljihun rigarsa ya ciro dala dari ya mika mata a ransa yana adu.ar Allah ya sa ta karba kar ta ce ta yi mata kadan!
Karba ta yi ta maida tulunta da robar saman kanta ta juya ta nufi gidan mai goro..
..
Nan ta sayi goro har na dala Ashirin, ta sayi man zafi na ciwon jiki ta sayi yar tsintsiya, dauka ta yi ta nufi runfar baba Sofo.
Tana zuwa ta yi salama har sau biyu kafin take jiyo muryarsa can kasa yana amsawa;
Shiga ta yi tana wara idannuwanta d
an ganni da kyau domin ta biyo rana idannuwan nata duhu suke ganni.
Yana kwonce fuskarsa na dubinta, ya takure ya kara yamutsewa da cazbaharsa yana ja kuwa,
Bata yi masa magana ba ta karasa inda ta ga tulun ta jawo ta fitar da shi ta wanke shi tas ta
juye ruwan nan na cikin tulun Anna,
Ledojin da suka shihigo da kararuwa ta tatare ta fitar kafin take juyowa ta shiga share bukar inda baba sofo ya samu ya zauna yana binta da kallo da mamaki a kasan zuciyarsa; wannan ai yayar Agaishat ce, mai fadan n
an, ikon Allah kawai yake fadi a kasan zuciyarsa.
Tana gamawa ta dauko robar abincin ta debo ruwa ta dawo ta darwaye hannunta ta zauna, ruwan nan ta kara yayafawa garin dan ya kara yin laushi sosai, tana yi bata ko kallonsa dan ta yi imanin ya tsareta d
a ido ne,............
Sai da ta kai bakinta ta ji idan mutun yace tsotsama zai yi tsaf zai tsotse abinsa ta dago da dubanta a hankali ta kai wajen baba Sofon dake kallonta ta ce"""
🐫🐫🐫
*BAK'A CE*
🐫🐫🐫
Na *SAJIDA*
*بسم الله ا
لرحمن الرحيم*
____________________________________
*
🌈
KAINUWA WRITERS
✍
🏼
ASSOCIATION*
🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
_________
___________________________
2
️
⃣
1
⃣
Ta ce" ga abinci, ina magurjinka?
Hannunsa dake dan rawa ya saka ya fitar da magurjin ya mika mata yana kallonta dai,
Mikewa ta yi ta wanko magurjin da goron, sannan ta da
uko wata yar roba mai marfi da ta amso wajen mai siyar da goro ta kara darwayeta itama, ta dawo ta zauna ta saka yar farar leda a kasan abin gurzawar ta shiga gurza goron nan manya har uku;
Robar ya saka hannunsa ya janyo, bismillah ya yi har zai fara
ci maganar Bak'a ta dawo masa inda take cewa < ka ringa wanke hannunka Sofo, ka ga jiki na iya daukan dati mai yawa banda ciki ka ji sofona? >
Dubansa ya kai wajen Mariama, a hankali ya ce" Mariama?
Dagowa ta yi tana dubansa bata amsa ba,
Baba tso
ho ya ce" ina kwana,
Mariama ta kifta idannuwanta ba wani dar ta ce" Lafia, still tana kallonsa
Murmushi ya yi ya yi mata nuni da kofin ruwan dake hannunta sannan ya nuna mata hannayensa.
Tasowa ta yi ta karasa, dukawa ta yi ta kamo hannun nasa ta
wanke masa da kanta sannan ta kuma ciko kofin ta ajiye masa ta koma ta ci gaba da gurza goron ba tare da ta furta masa kalma daya ba.
A hankali baba ya fara cin garin nan, yana ci yana dan kallon yannayin Mariama, Mariama ikon Allah, Mariama mai albark
a,
A hankali ya ce" nima ina jin rashinta sosai,
Mariama ta dago kanta ta zuba masa ido, murya a cinkushe ta ce" dan me ka rabata da danginta?
Sai da baba Tsoho ya hadiye wanda yake dan tsotsa a hankali ya dan kurbi ruwa ya ce" dan ta rayu cikin n
utsuwa, ta samu inci kafin ta yi kaura zuwa lahira
Mariama ta ce" a wajen danginta, a kusa da mahaifiyarta ta fi samun inci Sofo!
Idannuwansa ya dan lumshe kafin yake budewa ya ce" ta yaya? Ta hanyar ta kare rayuwarta a bakin titi? Ita ko arzikin ma
zan zamanin ta kasa samu idan sun shigo gari da gari dan jar fatar yayanmu ne da gashi da kyau! Ba ruwansu da tarbiya, usuli , da halaya! Burinsu shine au samu iri mai kyau ....bayan su kansu idan suka kalli kansu a madubi zasu gane cewa a da ba haka Allah
ya halice su ba, kwonci tashi kuma fatarsu sai ta dawo irin tawa idan Allah ya nufa masu tsayin rai ne,
Su da ka hadata da su din kana da tabacin a inda zasu kaita ba.a kyamar bakar fata? Mariama ta maido masa da amsa du a hargitse da yannayin bacin r
ai tamkar a lokacin ne za.a tafi da Bak'a,
Baba tsofo ya ce" birni da kike ji ana fadi, wata duniya ce a cikib duniyarmu mai cike da abubuwan al.ajabi,
A birni mutane basu da lokacin dan kina da fata baka ko dan kina da muni ya kasance du idan kin zo
waje za.ana kwagirar ki ko a hantare ki! Sannan birnu cike take da mutanen da kwakwaluwarki ba zata iya hasaso maki ba, idan wani ya tsana wani zai so.......Mariama, ku yi hakuri.
Kanta ta mayar ta ci gaba da aikinta, tana gamawa ta ware masa wanda zai
ci a lokacin sannan ta zuba masa sauran ta kai kusa da dardumarsa ta ajiye masa ta ajiye tsintsiyar a gefe, ta fitar da sauran canjin kudin ta ajiye saman dardumar ta dauki robar Anna da tulunta ta juya,
Har ta fita ta dawo ta duka kusa da shi kanta a kas
a da yaren buzancinta ta ce" ta kasance abokiyar fadana, wace idan na tashi itace kanwata ita nake cin zali, takan kwaso kayana ta wanke min, idan dare ya yi can tsakiyar dare in na je juyawa sai in jita nanake da jikina, sai in rungumeta sosai a jikina it
a da marigayiya, sai gashi lokaci guda a cikin kwana goma na rasa su! su duka biyu, ita wace ta rasu ina binta da adu.a baba wace kuwa take raye inai mata adu.a sannan zan yi iya yina dan gannin na kyautatawa wa.inda take so take kyautatawa, haushinku nak
e ji ku duka har Annar!
Tana gama fada ta mike ta yi gaba abinta .
Baba sofo ya yi murmushi har cikin ransa ya ji dadin haka, ashe dai Mariama na tare da ikon allah, Mariama kennan Allah ya sa ranar da zaki hadu da yar uwarki ki bini da adu.a koda n
a mutu.
NIAMEY
Doguwar riga fara kar ce a jikinta mai siririn hannu aman tsayinta har kasa, irin mai laushin nan ce bata da kwaliya ko das ta tafi ne ta bi tsarin halitar jikinta,
Kamshi take bazawa du inda
ta gota sai fai fuskarta ta cabe da hawaye tana biye da shi,
Murya a raunane ta ce" WARDUGU, nice ya dace na yi fushi irin yanda ka wulakantani, ka banzatar da ni a cikin duhu a garin da ba nawa ba , a garin da na je dominka, ka fice ka barni, sannan da
safe da ka dawo ko ka kali motar da ka bar ni a ciki, ka yi tafiarka wajen mamanka ni kuwa ko oho! Shine dan na tafi zaka dauki zafi da ni haka?
Wardugu da ya gama saka mabalin rigarsa ya juyo ya kare mata kallo, a ransa ya ayyana '''''rainin hankali k
ennan, ta dawo daga tafiarta wace ta isa da kanta , shine aka sha karamar riga aka sha wankan turare aka zo ni ga maye ga mai jira aka kawo min na karbe ko?
Murmushi ya sakar mata kafin yake binta da wani mugun kallo irin na rainin nan, ya dauki yar ka
ramar wayarsa ya bar ta chating din nan ya dauki ky din mota domin garin da hadari
hadari baya son ruwa ya foke shi yau, ya fice ba tare da ya furta mata ci kanki ba;
Da kallo ta bi shi kafin take zama bakin bed din tana shafe idannuwanta, bakinta ta
zumburo a fili ta furta" zaka sauko ne, haka kawai ka wani hada ni shakar numfashin wannan uwar taka harda wata karin malatin? Naki din wardugu! Na ki na shirya da mamanka duda baka tambaye ni ba na san hakan kake so sai dai ni a gaskiya ba zan iya jure mu
lkinta ba sai kaceatar wani sarki dan tana uwar General! ........hum
Wardugu bai zame ko.ina ba sai aeroport, yana zuwa ya ajiye motarsa ya shige ta wajen sojojin dake tsaron kofar bayan sun sara masa ya shige ciki ya haye wajen tarban baki
Bai kai g
a karasawa ba ya ji muryarsa ya ce" mek (men),
Juyowa ya yi, arba ya yi da amininsa, abokinsa, Mu.azam zaune saman kujera, gilas a idannuwansa ya saka costume kafarsa sanye da takalmi sau ciki baki sai sheki take.....sai dai abinda bai masa ba irin yan
da ya rame
Yana kallonsa har ya karaso inda Mu.azam ya mike tsaye yana murmushi ya bude hannayensa irin ya zo ya rungume shi ,
Ido Wardugu ya zaro ya nuno shi da yatsa ya ce" kai ko?
Mu.azam ya saki dariya yana kara kure Wardugu da kallon yaushe rab
o ya mika masa hannu ya ce" Asalamu alaika amini
Wardugu ya karbi musabaharsa yana mai furta" amen wa.alaika salam amini,
Murmushi suka yi kafin suke gaisuwar larabawa,
Wardugu ya yatsina fuska ya ce" kai dai ka cika naci, gaisuwar nan ta wani rung
uma ba wani sonta nake ba aman sai ka wani damki mutun kato da kai!
Mu.azam ya bushe da dariya yana biye da shi inda soja guda ya karbi jakar Mu.azam dake hannun wardugu ya shiga ja har wajen mota ya bude ya saka masu ya juya bakin aikinsa,
Wardugu k
e jan motar yana dan kallon Mu.azam jifa jifa, a kasan zuciyarsa yana tare da damuwa na abubuwan da ya gani a tatare da Mu.azam wannan zuwan, ya rage magana, ya rage fara.a, ga dan cazbi a hannunsa yana dan dadanawa, ga rama da ya tafka ta mamaki sai dai f
atarsa ta gyaru ta yi fresh aman ba alamun yana jin dadin rayuwa.....
Haka har suka karasa gidan Ayya wada rabonsa da gidan kwana hudu kennan tunda ya kawo su bai samu aiki ya barshi ya zo ba , aman ita Ayyar ta ue har wajen aikin ta amshi carte dinsa
ta banki wai zasu je shopping ita da sabuwar yarta, ya yi
murmushi da ya tuna irin kudin da suka kaso, Ayyarsa uwarsa Ayya manya.......
Zaune Ayya take saman kujera tana kallon yanda Agaishat ke dan turo baki tana kallon Ayyar da yannayin abin tausayi
,
Daga ita dai gajeran wando da yar rigar da Ayya ta yi mata jan ido kafin ta yarda ta zauna da su dan ta shafa mata gomage a jikinta da fuskarta tamkar amarya, gefe hijab dinta ne baki dan kar kalar abin madarar ya bata hijab din Ayya ta dauko ko dan id
an an yi baki, wani irin kulawa Ayya take baiwa Agaishat (Bak'a), kudi ta kashe na mamaki wajen siyen mayuka masu gyara fata ba canza kalar fata ba, sannan ta shiga kasuwa da kanta tare da Agaishat tana nununa mata abubuwa nasu na tubawa na gyaran jiki ta
kwaso itacen magarya ta kwaso kayan gyaran jiki suka dawo gida, wata irin shakuwa ce ta shiga tsakannin Ayya da Agaishat, domin Ayya wayayiyar mace ce ta yo anfani da irin yanda ta waye ta ja Agaishat a jiki tun tana tsoro tana baya baya har ya zamana sun
shaku tana dora kanta saman cinyar Ayya ta yi baci ba tare da wani dar ba.
Yauma sun tashi da niyar yin gyaran jikin ne, Ayya ta dadaure mata gashinta da abin nan na saloon wanda idan an wanke kai ake sakawa a dadaure gashi da shi dan ya nanade ya bus
he, ta kwaba abin gyaran jikin nan ta samu ta shafa mata ta yi mata hayakin mai mugun zafi wanda fuska kawai ake fitarwa, tana gamawa ta sakata ta yi wanka ta shafa mata na madarar nan suka zauna a fali sunna kallo aman ta hanata magana dan kar na fuskar
ya saka fuskar ta yakune........
Mai gadi ne ya fara shigowa da jaka, Wardugu na biye da shi sai Mu.azam wa.inda shigowarsu ne ya ankarar da Ayya ta warci hijab din Agaishat ta ......
🐫🐫🐫
*BAK'A CE*
🐫🐫🐫
Na *SAJIDA*
*بسم ا
لله الرحمن الرحيم*
____________________________________
*
🌈
KAINUWA WRITERS
✍
🏼
ASSOCIATION*
🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
____
________________________________
2
️
⃣
2
️
⃣
Da sauri Ayya ta samu ta rufa mata hijab din inda Bak'a ta yi mutuwar zaune a ranta tana ayana Ayya wayo daman sai da na fada maki Ayya ...........
Karasowa suka yi,
Mu.azan na kallon inda aka rufe da hijab yana son sannin ko waye,
Wardugu kuwa kallo daya ya yiwa wajen ya kawar da kai a ransa fadi yake" me Ayya ke son yiwa fatar nan da ta rine?
Da murna Ayya take kwalawa mai aikinta kira da ta zo ta dauke akwatin
Mu.azam sannan ta kawo masa tarba,
Ayya ta tarbo shi tana murna ta kamo shi ta zaunar da shi sai murmushi take tana kallonsa ta ce" yarona, yaushe gamo?
Mu.azam dake jin wata nutsuwa na saukar masa ya dube duba irin na mahaifiya, a hankali ya duka kas
a ya ce" Ayyana ina yini
Ayya ta kuma kamo shi ta tayar da shi tana kallonsa, yannayinta ya fara canzawa ta kai hannunta wajen wuyansa ta ce" me ke damunka? Ya haka ka rame har haka? Ko dai ka je ka sakawa kanka ayuka ba hutu ne??
Dariya ya saki yan
a kallon Ayya , kafin yake maida dubansa wajen Wardugu ya ce" freind Ayyana har yanzu akoy yannayin nan?
Wardugu ya yi dan murmushi yana kallon su,
Ayya ta yatsina fuska ta ce" ba wani nan, yanzu tashi ka je ka yi wanka ka fito zan fara yi maka dura
ne tunda abin haka ne!
Yana dariya ya mike ya kalli Wardugu ya ce" mu je ko?
Wardugu ya gala masa harara ya ce" a matsayin matarka ko dan jagorarka?
Mu.azam ya yi murmusho yana ji a cikin ransa ya yi missing din abokinsa da mahaifiyar abokin na
sa,
Juyawa ya yi ya nufi dakin da ake sauke shi wanda yake a matsayin nasa,
Ayya ce ta dubi wardugu, da idannuwanta ta yi masa nuni da ya tashi mana shima baya gannin mutun?
Wardugu ya daga kafadu ya ki tashin yama mayar da dubansa wajen tv inda ya
dauki commande ya canza tasha ya kai Canal plus sport ya shiga kallon ball.
Ji take ta fara gumi , ga kuma ta kage a yannayin zaman nata, ba.a jima ba Mu.azam ya dawo daga wankan da ya tafi ya zu suka kara kasancewa mutun biyu maza kennan,
Ayya ta ta
shi da yannayin jin haushi ta dunguri kan Wardugu ta ce" ta yi maka kyau!
Wajen Agaishat ta karaso ta kamata ta mike kafarta ta yi mata tsami sosai, ta samu ta saka mata hijab din ta ce" je ki yi wanka Agaishat ki sauko mu ci abinci .
Da toh ta ams
a ta bi ta bayan kujerun ba tare da ta gaisar da su Wardugu ba,
Mu.azam da ayar tambaya ya kallo Ayya, bai yi nauyin baki ba ya ce" Ayya ina kika samo wannan?
Ayya ta karasa kusa da su sosai ta zuba jus ta mika masa shima kamar yanda ta mikawa Wardug
u ta ce" Me ke damunka tukunnan yarona??
Mu.azam ya shiga dan sosa bayan keyarsa, ya kallo wajen Wardugu, ya kuma kalli Ayya.
Haka kawai wardugu ya ji gabansa ya fadi, shima kure shi da kallon yake kafin ya ajiye yar wayar dake hannun nasa ya zuba ma
sa ido,
Murmushin