Showing 60001 words to 63000 words out of 86237 words

Chapter 21 - BAKACE COMPLETE

SAJIDA   

10 Sep 2026

30

son ki ce, tana yaki kan ki, ta

na yi min fada kan ki,

Karuwancin kennan! Karuwancin kennan Wardugu! Ta shiga jikinka har ka ji in ba ka kasance da ita ba , ba zaka ji nutsuwa ba!

Wardugu ya zauna saman kujerar dakin ya ce" Walyn, Alhinayett ba yar bariki bace, mutun ce mai daraja

, mutunci ne tsakanina da ita, ke kin san da soyaya ne da tuni na auri abina na kilace, jimawarta ba aure kuwa Allah ne bai kawo lokaci ba, aman an kusa saka aurenta, ki daina magangannu irin haka Walyn , ke macece, ko a kan ki ba haihuwa zaki yi watarana,

ba.a so mutun ya cika izgili,

Kai ta kawar ta ce" wardugu, gaskiya ne baka so? Alhinayett ai kowa ya san kilakin ka ce!

Wardugu ya mike a karo na uku kennan, ya karasa kusan Walyn yana mai binta da kallo, hannunta ya damko ya bude yana dubawa, ya r

iko fuskarta ya daga idannuwanta yana dubawa, ya gwale bakinta ya saka yatsunsa ya ciro harsanta yana dubawa, ya saki ya kama rigar dake jikinta ya dage sosai har biyu suka bayanna, nan ya tsura masu ido yanai masu kallon kurullah,

Cikata ya yi , ya dan

taka ya tako kafin yake nunota da yatsarsa manuniya, muryarsa ya saki baki daya ya ce" Ba karuwa bace! Aminiyata ce, du wanda ya zagar min ita zan bata ransa! Kika kuma kiranta da karuwa na rantse da girman mahalicina sai na aureta koda kuwa ta tsane ni ,

koda mutuwa zata yi dan kina na kawota na kwana da ita saman gadon ki! Ke da ba dan ina hangen kamar mai shigar ciki ba yau da na nuna maki tsagwaron rashin mutunci! Ya ina taro ki kina raina min hankali? Walyn ni in ban kara aure ba ni ba dan babana bane!

, ni ba jinin tubawa bane! Walyn dole ki zauna da kishiya in baki kona mu ba ke ba yar babanki ba ce!

Fuuuuuu ya juya ya fice yana jin kamar ya koma ya yi kwalo da ita, sai dai yana tsoron kar a je ciki ne da ita, ta ja ya yi mata lahani bayan adu.arsa

kennan shima allah ya azurta shi

da haihuwa, yar bakin ciki kawai take jan sa masifa salon ya biye mata idan cikin ne su barar su shiga uku!

Haka ya koma bangarensa ya zube a falon sa ya yi ruf da ciki ya dora hannayen sa saman kansa yana yamutsawa yan

a tunanukan rayuwa,, walyn ba wayo , haka ya ayyana a ransa kafin ya kuma fadin....ta saka sai na kara zama da wata macen? Walyn shirme shirme

🀦

‍♀,

*Timiya*

Amai take kwararawa har kamar ta shide, inda *Ba* ke tsaye ya d

an duka dan tsayinsa, da rawaninsa yana dubanta,

Gefe guda kuwa su Anna ne da yayanta yauma Gaishat ta kawo mata ziyara da dan cikinta da ya tasa kafan wanda sarki ke mugun zumudi kansa tkar shi ne dansa ma fari,

Suna kasan bishiyar gidan suna zaman su

suna yar hirar su , domin yanzu da safiya ta yi Mariama ke fitowa ta gyara wajen ta shinfida tabarmar kabar da Anna ta siyo daga garin agadez ta dauki du abinda zasu bukata su koma can su yini abinsu , nan suke sallah su ci abinci, ta dauki na baba tsofo t

a kai masa domin Gaishat na tsaye kan abinda zasu ci, sarki baya wasa da ta nuna tana da bukata ake kwasa a kai mata itama ta kwasa ta kaiwa mahaifiyarta, inda ta saka sarki ya yiwa *Ba* gargadin kar ya kuma kwashe masu abincin su,

Bakinsa yake motsawa

ya juya ya karewa Anna kallo da yarenta su uku sun zagayeta, ya juyo wajen amarya dake maida lumfashin kadangare bayan ta gama sheka amanta,

Tabar sansaninsa ce yake gumtsa a bakinsa,

Bakin ya bude ya totofar da yawu, domin du mai shan tabar sansani y

a kasance yana tofe tofen yawu, ya juyo wajen amarya ya ce" sannu *Uwar mai uba biyu*,

Kallon kasan ido ta yi masa kafin ta kada kai,

Juya kansa ya yi wajen Anna ya ce" duniya, anai min kallon ina yiwa yarana aure suna tafia birni, ke gashi kin dauk

i yar santal ki badata yawon kilaki!

Da sauri Anna ta kallo shi, gabanta ya fadi,

Kura mata ido ya yi ya ce" karya na yi? Ke yanzu zaki daki kirjin yarinya na hannun kirki? To ni dai in tana aiko wani abin ake boyewa ana ci Allah ya isa! Dan ko dan

ciyar da ita da na yi ya isa a yaga mini wani abin ba a rufe ni da baibai hannu ba!

Gaba dayansu dubansa suke,

Ya tako da fararan kafafuwansa da sukai fari fat na kasar garin ya dubi Gaishat ya ce" ke kuwa fa? Haka zaki saka mini ko? Kin samu na au

ra maki sarki , ya nada ki sarauniya aman ni kika saka kafa ki ka shure ni sai wannan tsohuwar matar kike baiwa abinki ko? Ai dukan ku Allah na kallon ku! Ko hakin ciyar da ku da na yi zai bi ku,

Ya kara tofar da yawu yana duban Mariama dake bin sa da w

ani mugun kalli itama da sansanninta a bakinta kamar na sauran yan uwanta da Anna, ya ce" ke kuwa ke ce gagarara ko? Mai tarda ni wajen majalisa ki tirke ni gaban abokaina, ke mai karfi wace ta fi kowa iya rashin kunya, a gaban yan uba kika yi ikirarin zak

i ga ubanda zai maki aure ko? Ba laifi, ba laifi Mariama, in sun zo sai mu basu gidan su saya su tafi mu kuwa mu koma zaman titi ,

Mariama ta yatsina bakinta ta kawar da kanta,

Babar rigarsa ya kabe ya ce" kudinku yanzu na fara ci, ni da ku ba shar

i.a domin ni na haife ku! Dole na yi maku aure na mori kudin ku! ,

Ke kuwa, ya nuna Anna da take jan dan karamin carbinta tana shamaninta ya ce" kin ji kunya, anai maki kallon saliha sai gashi kun hada baki da tsohon can kun tura yarinya nema; ana zaton

wuta a makera su Annar yara sun kunata a masaka.

Yana gama fada ya fice a gidan yana ta tofe tofensa,

Mariama ta dantsa yatsarta a bakinta tana yiwa yayarsu kallo mai kama da harara, domin ita ta yi masu kashedin kar ta kuma gannin wani ya biye masa

, dan ta lura hakan na masa dadi

Gaishat ta yi murmushi tana dubansu ta ce" baku lura ya fara yin sanyi ba?

Mariama dake hararar Amaryar Ba ta ce" sanyi? A wannan tsohin najad.....

Bige bakinta da Anna ta yi ya saka ta kasa karasawa tana turo baki

,

Da yannayin bacin rai ta ce" in kina irin magangannun nan hankalina tashi yake, mahaifin ki ne fa, ko me ta zama adu.a ce tsakanin ki da shi, ya zaki ringa halaya irin na wace bata da tarbiya? Bana so Mariama ,

Aman Anna, kina ganni abinda yake yi

fa, ke tsoronsa kike , to ni bana tsoron sa,

Kuma bakya tsoron Allah? Gaishat ta fada tana dubanta, hakin dake tsakanin ki da shi na matsayinsa na uba Allah ba zai bar

maki ba, ki bi shi, ki yi masa biyaya, ki bar shi idan shi gobensa bata dame shi ba k

ai nasa,

Shiru ta yi tana duban fatimata dake dan zane a kasa ta ce" wacen matar ciki ne da ita fa? Kuma kum san ba cikin Ba bane,

Anna ta kwalalo ido tana dubansu, a dan harzuke ta ce" na ga mai isata yau da yaren nan, kun yi da shi ne? Bama wannan

ba sa.anku ne? Du wace ta kuma gigin muguwar magana a kan mahaifin ku a gabana zamu bata da ita! Ba ruwana ban koya maku ba, baku ga ina yi ba, kuma idan na ji tsoronsa ai ba laifi ba, shugana ne, wanda aljannata ke karkashin kafafuwansa, a haka ma ya muk

a kare da shi bare na yi masa gatsali? Ku daina bana so!

Ta karasa tana dan dafe kanta domin har ya sara mata maganar nan da ta yi,

Da dadaya suke bata hakuri suna masu lura da yannayinta.............

Daga inda yake ringeshe yake biya bagara

a fili hannunsa a kan zuciyarsa,

Sai da ya kai karshe ya samu ya dan daga ya jingina yana duban hanya dan ya san yanzu Mariama ta zo,

Yana jin dadin lamarin mariama sai dai ita ba.a hira da ita, kimkim take masa har yanzu haushinsa take ji, bata san

irin yanda shima hankalinsa ke kan Agaishat ba, adu.arsa a gareta ne, da fatan saduwar fuskokinsu kafin ya koma ga mahalicinsa,

Jama.a Wardugu na neman karin aure

🀣

, du mai son karya kafa ta shigo layi

🀦

‍♀

🀦

‍♀

🀦

‍♀................... da

n Allah aunty Alhinayett kar ki tura masa wannan page din wollah lalla batai kwari ba kar ya karya min kafar nima

😟😟😟

🐫🐫🐫

*BAK'A CE*

🐫🐫🐫

Na *SAJIDA*

*Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*

____________________________________

*

🌈

KAINUWA WRITERS

✍

🏼

ASSOCIATION*

🀝🏻

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

____________________________________



3

️

⃣

7

️

⃣

Yana nan zaunen kuwa sai gata ta shigo da salamarta ciki ciki,

Ajiye masa robar abincin ta yi bayan ta dan jefa masa wani kallo ,

Wajen ruwa ta je ta dibo masa ta zo ta tsuguna ya wanke hannunsa ta kuma cikowa ta ajiye ,

Dak

in ta tatare kamar kulun shi kuwa yana cin abincin yana duban yannayinta, Mariama akoy shiru shiru sai dai yannayinta na yau kamar ranta a bace ne,

A hankali ya ce" me ke damun Mariama?

Tana gurza goron hannunta ta dan dago ta dube shi, ta ci gaba da

gurzar abinta,

Can ta ce" idan ta zo hankalinta a tashe, ranta a bace, idan ta fada maka ka taba yi mata maganin damuwarta ne sofo?

Baba tsofo da ya gane Agaishat take nufi sai ya girgiza kansa a hankali , kafin ya ce" ban taba magance mata damuwart

a ba Mariama, sai dai nakan saurare ta, na ji damuwarta, na yi mata nasiha a musulunce da girma, nakan ji ciwon damuwarta a raina na nuna mata ba dadi, aman kuma sai na nuna mata girman hakuri,

Shiru ta yi tana jinsa, can ta ce" wai dan na kire shi da m

umunan sunna Anna ta dake min baki bayan bata taba koda shakunana ba, kana da labarin irin manya manyan munana halayansa, aman sai ta wani tare mashi?

Baba tsoho dai kallonta yake , har ta dasa aya tana hucin bacin rai, a nitse ya ce" su iyaye, sune mas

u madaukakiyar

daraja in kika cire Allah da mazon sa a wajen dan adam, su iyaye Allah ya ce a bi su a yi masu biyaya banda hanyar sabonsa,

Shi abinda yake ba sobon Allahn bane yake?, ta fada tana duban Baba tsofo,

Baba ya gyada kansa yana dubanta ya

ce" ya taba daukan y'a ya bayar ba.a daura aure ba?

Mariama ta girgiza kai,

Ya ci gaba da fadin" yana yin aurwn yayansa dan dukiya, adini bai jaramta hakan ba sai dai ta yannayin da yake yi ne,

Yana yi ne tamkar yana siyar da yayan,

Wa ke tafe d

a duniya da abinda ke cikinta Mariama?

Ya kuma watso mata tambaya,

Mariama ta ce" Allah,

Shin baki da labarin ya fi gannin abinda kike aikatawa? Ya fi ki jin abinda ke wakana a tare da ke?

Na sani , ta fada tana kawar da kanta,

Baba tsofo

ya ce" shi zai kare ku!

Yana fadin hakan ya yi shiru tamkar ba shi ba,

Da mamaki take dubansa, bata san lokacin da ta dawo facing dinsa ba ta riko hannunsa tana dubansa ta ce" shikenan? Hukuncinsa kennan?

Baba ya yi mata murmushi ya ce " ke kika

halice shi da zaki hukunta shi?

A hankali ta sada kanta, muryarta ne ya yi rauni ta ce" ya cika cin zalinmu, bai san darajar matarsa ba wace take mahaifiya a wajen mu, mu yayansa yakan dauke mu ne ya yi kudin mu, yanzu ya tare da matar da wani ke ziyara

a kan idannuwansa, shin yaya ake so dole dole sai na daraja wannan mutun?

Baba tsofo yana dubanta ya sada kansa shima, ya dago ya ce" muna tursasa ki yi masa biyaya ne dan goben ki, kar ki ga duban laifukan da kike hange nasa, idan kika taka hakinsa a

kanki na matsayinsa uba a gare ki, Allah ba zai bar ki ba, ki yi masa biyaya, sai ki ga Allah ya jibanci lamuran ki Mariama,

A hankali ta cika hannun Baba tsofo ta juya ta hado goronsa ta kule sauran ta kula a harshen zannin ta,

Miko masa ta yi wan

da ta gurzan ta duka gabansa tana dubansa ta ce"ya aka yi mutun mai mutunci irinka ya rayu shi kadai?

Ni tunda aka haife ni kai kadai nake gani sai almajiranka wa.inda da sun fara tasawa suke tafiarsu birni neman kudi, ya aka yi baka da mata da yara?

Du

banta yake da mamakin ashe dai ta iya magana, sai dai tambaya ne da Mariama tamkar me, komai so take ta gane ya aka yi ? Ta ina aka bi aka yi? Wa ya yi? Su waye shaida?

πŸ˜…

,

Iyayena yaki ya tafi da su,

Na tashi ni daya sai Allahna,

Na yi aure sau biyu

a rayuwana, sai dai rashin haihuwa ya saka matan na guduna,

Me ke birge ka a rayuwar wannan daji kai daya kwal da ranka?

Tsareta ya yi da ido kafin ya ce" nan ne muhalin da Allah ya ara min,

Kalonsa take da wani yannayi na tsoro, a hankali ta m

ike tana dan duban yannayin dakin baba tsofo,

Fitowa ta yi ta hangi anguwar ba wani mutun mai gitawa bukar baba tsofo a tsakiyar rana take sannan nesa da jama.a,

A hankali ta waiwaya bayanta ta tsurawa kofar bukar ido, a ranta ta ayanna " *Wannan mu

tun ne ko aljan?*

(

πŸ₯Ί

🚢🏻

‍♀

️

😳😳😳😳🚢🏻

‍♀

️

🚢🏻

‍♀

️

🚢🏻

‍♀

️

🚢🏻

‍♀

️

🚢🏻

‍♀

️

)

Rakiyar Aghali aeroport tamkar za.a raka shi tafiar da ba zai dawo ba,

Idan ma ya yi salama da iyayensa kuma yin salama suke ,

Har aka fara harama kiraye kirayen suna wanda

hakan ya saka shi komawa wajen mahaifiyarsa ya dan duka kansa ya ce" Allah ya ja zamanin sarauniyar garin Agadez, sai Allah ya dawo da ni.

Dago da habarsa ta yi tana dubansa ta ce" Allah ya kai ka lafia yarimana, ka gaisar min da aminiyata domin ban lam

unci ka sauka hotel ba bayan gata a gari,

Murmushi ya yi mata yana daga mata kansa , kafin ya juya wajen matarsa ya sakarwa yarinyarsa kiss a goshi da kunci, itama matar ya yi mata kiss a goshinta a hankali ya ce" *Tarhanine* (masoyiya)

Dago da kanta

ta yi ta dube shi, da dara daran idannuwanta ta yi masa salama kafin take juyawa ta nufi dankareroyar rangrover din su

Sauka lafia Yarima Aghali .

Yai tunda ta farka a barci ta ahige bayi ta yo wankanta ta fito ta kimtsa jikinta domin t

a farka da al.adarta wace ta zo mata tsakiyar dare,

Bayan ta gama ta kuma rufa ta turara turaren wutar da ya zame mata jiki karfi da yaji Ayya ta koyar da ita saka turaran wuta a jikinta da kowani lokaci, barema idan ta fito a wanka sai ta turaru kafin

ta bushe,

Sai da ta gama turaruwa ta dawo ta ciro doguwar rigar atampa , jar atampa ce mai adon baki baki a jikinta, An yi mata dinkin mai turmi , saman ya dan rike daidai kirjinta ya yi mata das sai ya bude kasan , ,

A hankali ta zauna saman yar kujer

ar gaban madubin ta caje gashinta wanda Ayya tace yau za.a kitsa shi, domin ana kitsawa yana warwarewa ne Ayya kuwa tace sai an yi kitso mace ce dole ta yi kitso,

A ranta ta ayanna , ina yake? Ya ya kwana? Har yanzu yana kan bakansa? (Domin rabonta da M

u.azam tun guduwar da ta yi jiya,) yanzu har karfe goma ya gita na safe, tana jin lokacin da Ayya ta shigo take fadin zasu je su dauko Aghali dan aminiyarta , sannan ta ji lokacin da mai aiki ta shigo tana fadin Wardugu ya zo Ayya bata nan, aman ina ita ba

rci ya ci kargfinta domin idan tana al.ada takan yi wani barci mai nauyi ne,

A hankali ta saki murmushi ta kuma furta "Mu.azam nawa ,

Ji ta yi an turo kofarta dan haka ta mike tana duban kofar,

Shigowa ya yi da salama a bakinsa, da sauri ta kai duba

nta saman bed dinta, Allah ya so ta abin shinfidar ya rufe pant dinta da ta ciro ta zabi wanda zai riketa da kyau ta saka, bata rigaya ta mayar da sauran ba,

A hankali ta mayar da dubanta wajensa, kafin murya a sanyaye ta ce" i....i.ina kwana ,

Yau

ma bai amsata ba, sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login