Showing 24001 words to 27000 words out of 86237 words

Chapter 9 - BAKACE COMPLETE

SAJIDA   

10 Sep 2026

16

zo wanda fuskarsa bata ga saki ko tausayi a tatare da ita ba, shi take tsoro, in dai mugaye ne ta

san shine mai yanka mutanen domin wannan da gani shine bamban mugun

Algabiit dake daka sai sintiri yake, haka zata tafi? Ba.a bashi komai na kudin tafia da ita ba? Koda ba yarsa bace ai shi yake ciyar da ita tunda aka haifeta, ya isa a yi shawara da shi

sannan a biya shi! Sai dai yana ganin yanda wardugu ya diro daga motar nan ya nufosu, tun a lokacin ya fara sakin fitsari domin shi yama yi tunanin an zo kashe shi ne, ba zai fita gaban wannan mutumin mai kwarjini ya yi wani abin ba, aman ta yarda ta bada

Bak'a haka zata gane bata da wayo!

Bak'a na ji tana ganni, tana gurzan kuka mahaifanta da rai ba babu ba, ba aure ba ba dangi ba aka fitar da ita tana waiwayen Anna da ta koma da sauri ta shige bayi ta rufe ta shiga rizgar kuka, aka shiga da ita cikin

motar da bata taba gani da idannuwanta bama bale ta shiga,

Tana ji tana ganni matar nan ta shiga ta riko hannunta tana dan murzawa Alamar rarashi

Tana kallon baba Sofo har aka sako shi motar shima kafin da kyar sai da Wardugu ya yiwa Walyn tsawa ta shi

ga motar wai karni take ji na bak'a, ya shiga suka tayar tana ji tana ganni aka bar anguwarsu gidansu yara sai bin bayan motar suke suna ihun murna sun ga mota manya sai daga hannu suke har sai ta bace da ganninsu aka je kofat baba sofo aka tsaya suka sauk

e shi

Agaishat ta kara rikicewa gannin da gaske sun bar baba Sofo wanda ya tsaya yana daga mata hannu idannuwansa sun kara kodewa alamun kuka yake na zuci sai dai ya fi farin cikin hakan da zamanta a garin

Haka suka dauki hanya ba tare da sun huta ba k

o sun sha ruwan garin ba suka dibi hanyar komawa garin Agadez

Kukan take tana fadin"" Anna, Sofo, Anna, sofo

Walyn ta ja tsaki ta ciro ecouteurs dinta ta saka a kune, Wardugu dake gaba ya rufe idannuwansa a tunaninsa zata gaji ta yi shiru ne aman ina

sai kara boda Agaishat ke yi Ayya na tausarta tana bata hakuri da tubanci bata san ta dan iya hausa ba ita kuwa bata iya buzanci ba

Juyowa ya yi, da yaren buzanci ya ce" Ke ki rufe mini baki a nan tun kafin na saukeki na yi maki dukan tsiya, shiiit bak

in nan naki ya mini shiru ko na ciro maki shi a hannunki

Wa ya ga hadiya, Agaishat hadiye kukanta ta yi, tana zaro ido tana kallonsu daya bayan daya tana sauke ajiyar zuciya,

Ayya tana magana tana yi mata nuni da ta yi hakuri ta yi shiru ta daina kuka

A hankali Agaishat ke ajiyar zuciya sannan ta damke hannun Ayya wace ke rike da nata itama, tana kallonta, a nan ita kadai ta dan hangi laushi a tare da ita

Tafiya suke suna ratsa sahara har suka baro suka debi titi,

Agasihat ko dis ba baci a tare

da ita sai kallon titin da take , tsoro fal ranta haka idannuwanta suka nuna, mamaki take dama Shukoki na gudu? Domin yanda motar ke gudu sai take gannin suma shukokin gudu suke tun karfinsu

Walyn dake takure tana sakin numfashi sama sama ta shiga yink

urin amai tana kakari

Ayya ta kai dubanta wajenta da mamaki, lale walyn bata da mutunci, yanzu du irin yanda ta fafeshe su da turare tana jan tsaki kuma ta kai amai zata yi dan warin Yarinyar da suka dauko

Ta girgiza kai kawai ko ci kanki bata ce da it

a ba

Wardugu dake zaune a ransa ya ayanna Walyn bata son zaman lafia, in dai Ayya ce ta isheki ba abinda ya dame ni!

Ba su su karasa cikin gari ba sai can wajen karfe goma na dare

Abinka da agadez ma ba wani banban gari sosai bane sai ya kasance sh

iru garin sai yan mata da samari wasu na tafe a kafa wasu a mota wasu a mashin suna dan yawansu na yau da kulun wasu sun nufi gidan rawa, wasu sun tafi gidan cin abinci, wasu suna yawatawa dan shan iskan gari kuma suna hirarsu

Idan ta juya can sai ta ju

yo nan, kallo take irin na kauyawa sosai jikinta kuwa har zuwa wannan lokacin bata saki ba, sai dai ta rakube jikin Ayya wace take kara rike hannunta dan ta saki jikinta

Direct gidan Sarki aka kai su Ayya, har ciki suka shiga da motar suka sauke su Ayya W

alyn sai sauke ajiyar zuciya take ta rabu da alkakai

Har sun juya motar Wardugu ya ce" tsaya

Sojan ya ja ya tsaya ,

Wardugu ya juyo wajen Walyn ya ce" sauka ki kwana wajen Ayya

Walyn ta dago da sauri daga kakabe kakaben jikinta ta zaro ido ta ce"

me me ka ce?

Wardugu ya tsareta da wani kallo na kar ki raina min wayo

Walyn ta ce" aman Wardugu , wani irin na sauka na kwana a wajen Ayya bayan ga mijina wajenka na sauka kayana a wajenka

komaina na tare da kai? Yama zaka raba ni da kai ka hada ni

shakar iska daya da wannan mumunar yarinyar mai siffar aljannu

Yatsina fuska ya yi, a ransa ya ce wai siffar aljannu, ko a ina ta san aljannun ita? A fili kuwa ya ce" Haka na yi ra.ayi

Walyn ta ce" Wardugu kar ka yi min haka, me na maka? Kar ka yi m

in irin horon nan!

Wardugu ya kalli sojan nan ya ce" sauka mu je

Sojan dai bai ce komai ba ya bude ta fita da bindigarsa yana kallon ikon Allah

Wardugu ma ya fito ya rufe ya tafi wajen sojan ya fara tafiya, sojan ya waiwaya ya ga a yanda suka ajiye

motar a bakin hanya, bayan wannan matarsa a ciki, sannan tsakanin fadar da hotel din sojojin akoy tazara, kuma idan mutun ya tunkaro wajen haka kai tsaye daga bakin karfe goma na dare ordre da aka baiwa sojojin shine harbi ba ji ba gani in dai ba a mota ko

wani abinda yake malakinsu ba wanda da ya tunkaro wajen akoy adadin odar da aka ce su yi dan shaida su ne wada kowace safiya ake canzawa

Shi dai biye yake da shi da sauri yana hadawa da fan gudugudu suna tafiya har suka fita daga gidan suka dauki hanya (

🤔

sisi kika ce zaki iya da wardugu ko?

🤣

)

Walyn wani ihu ta saki a daidai lokacin da ta fahimci wardugu bara mata ya yi motar gaba daya ya tafi a kafa da ya je da ita, Wardugu ita yake wulakantawa? Toh ita kuwa ba zata shiga wajen wannan uwar tasa da

wannan yarinyar mai karnin jini ba! Sai dai ta kwana a motar!

Haka ta takure a motar nan ta ki kunna hasken waya dan a gaskiya tsoro take ta kunna waya wani abin ya lura da mutun tun bama dare da ya tsala maguna suka fara kukan jarirai ba,

Kawata

, tsakaninki da Allah ke haka rayuwarki wata irin mace ce bahaguma? Yanzu yarinyar nan da kika kwaso kin san asalinta ne?

Ayya ta yi murmushi tana kallon kawarta aminiyarta matar sarki, ta ce" mamanta ta iya tubanci

Anna matar sarki ta dafe kai ta c

e" dan ta iya tubanci sai me? Dan ta iya yarenki shikennan sai ki wani kwaso yarta? Kin ce a gidansu kuka daukota

Ayya ta ce" ki gane kawata, lamarin mahaifiyar yarinyar da yarinyar ne akoy sarkakiya, wai kawai dan kalar fatarta shikenan take fuskantar

tsangwama, ita kuwa uwar sai kawai ki ji tana yare kuma wai tace itama bata san sunnan yaren ba,

kuma ni na yi haka ne dan cika alkawarin bawan Allahnan, baki ga yanda ya tsufa ba aman haka yake nisa lamarinta,

Anna matar sarki ta dafe kanta da hannunt

a dake cike da zobunnan zinari ta kalota ta ce" ai idan kin lura yanzu wannan matsakar ta zama ruwan dare, a kauye suna kin bakar fata tare da jahilci a birni suna kiyaye bakar mace dan dogon buri irin nasu sannan suna hakan ne da dabara, kina ganni daidai

ya zaki ga a yanzu mutun ya tashi ya dauko bakar mace, sai ki ji suna fadin Allah ya basu farar mace koda maya ce, banza idan ta cinye su fa?

Ayya ta dora kafarta daya saman daya tana ajiye tufar da ta gutsura ta ce" ba ko.ina ba, ban ki maganarki ba a

man nima nace maki ba ko.ina ba,

Du macen da kika ga ana yi mata duban marar kyau ko anai mata wani gani gani ina mai tabatar maki ita ta saki kanta,

Mace du muninta idan ta iya wanka ta iya kula da jikinta ta iya kwaliya daidai da yannayinta sai ta ka

ra da adu.a kawai

Sannan ita bakar mace da kike ganni baiwa ne da ita, bakar mace tana da kwarjini, bakar mace nada juriya a kowani fani, bakar mace na da kyau mai fuzga, idan bakar mace ta sakar maki tsararen murmushi zaki hangi haske ne a tatare da ita,

ke kawata zaki sha mamakin yar amanata in sha Allah

Anna matar sarki ta yi murmushi tana jujuya kanta ta ce" oho dai, kina kare bakar fata dan kina da ita bayan taki mai kyau ce, na rantse maki ko ni na samu taki ina so domin bakinki mai kyau ne, ba ga

shi ba Wardugu ya samu dan bakinki da farin mahaifinsa sai ya samu kalar fatar nan ta yan ethiopia baki ga yanda fatarsu take ba? To aman wannan yarinyar kina ganni da akace wanka ta saka kuka aman kika biye mata wai kika rakata ta yi baci a haka? Anya kuw

a zaki iya wani gyarata?

Ayya ta ce " ki saka ido kawai.....

Sojan nan tafiya dai yake aman ba karamin gajiya ke tatare da shi ba, sai ya ga Wardugu daga kafa kawai yake yana jefawa yana kara kutsawa cikin duhun garin suna ta sauki su karasa hotel

din

Ba su su karasa ba sai kusan sha biyu na dare,

Suna karasawa Wardugu ya saka kai kai tsaye ya nufi shiga wajen da idan ka shigo harbi ne zai salamo maka ....................

Kadan ne ku yi maneji

😍😍😍😍

🐫🐫🐫

*BAK'A CE*

🐫

🐫

🐫

Na *SAJIDA*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

____________________________________

*

🌈

KAINUWA WRITERS



🏼

ASSOCIATION*

🤝🏻

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://ww

w.Facebook.com/kainuwawritersassociation

____________________________________

1



8





*Godiya ta tabata ga Allah sarkin sarauta ubangijin talikai, godiya mai dumbin yawa gareku da adu.a Allah ya saka da alkhairi ya

biya ....*

*Khadijat tawa ta grup BAK'A CE* wannan page din naki ne

Ja sojan ya yi ya tsaya bai san lokacin da ya ce " Oga, zone interdite ce fa

Wardugu ya juyo yana kallonsa, ya yi murmushi ya ce " tsoro kake ka mutu sergent?

Kansa ya dan

shafa yana kallo Wardugu,

wardugu ya kara cewa" mutuwa fa ko kana kan gadonka sai ta daukeka sergent ba gwara mu tunkareta ba?

Kara kwalalo idannuwansa ya yi yana kallon wardugu

Wardugu ya matso ya dafa kafadarsa ya yi murmushi ya ce" mu je ......

Haka suka kutsa gaban Sergen din nan tamkar ya bale ya fado dan tsoro,

Sai dai ga mamakinsa sai ya ga sun kama wata yar raga a nan Wardugu ya bude ya shige

Shima shiga ya yi yana ta waige waige yana biye da wardugu nan ya hango ashe har sun shiga ba

lbalin hotel din sun fice hatsarin

Wara wawar ajiyar zuciya ya sauke yana biye da wardugu

Wardugu ya rage sauri ya dan rage sautin muryarsa ya ce" nima bana so na yi mutuwar bindiga fa Sergen, ina so na mutu cikin nutsuwa kai da zabi gareni in mutu ina

sallah kuma ranar juma.a,

Aman kawai yau ranar asabar gatsai gatsai sai mu tarbi mutuwa? Da juma.a ne ma,

Ya dan yi murmushi ya yi gaba ya barshi nan tsaye yana murmushin shima, kai ogansa idan ya yi wani abin tamkar ba shi ba, wai shifa a nan wasa y

a yi masa da rai

🤔

Tun fa wuri ta farka daga bacin da ya saceta, sai dai ta ki motsawa tun a jiya da aka sauketa saman gado ta yi baci ta kasa ta sauko kasa ta kwonta saman farin tls din ta rufa da mayafinta na turkudi tana kallon yanda pankar sama ke

juyawa har baci ya dauke, a yanzuma ta farka tun da wuri tana son tashi sai dai tsoro take hakan ya sa ta yi kuri da abin mamaki a fuskarta tana kallon pankar nan, mamaki take menene? Ya aka yi bai daina gudu haka ba? A gaban idannuwanta aka kunna , tunda

ya dauki gudu bata ga ya tsaya ba, ita tsoroma take ya yo kasa kasa ya kasheta

Ayya ce ta bude dakin ta shigo da salama a bakinta

Firgigit Bak'a ta tashi ta zauna jikinta jikin garu tana bin Ayya da kallo

Ayya ta yi tsam itama tana karantarta, a

kasa ta kwana du sanyin nan na kasa, sannan da alama bata yi sallah ba

Dukawa ta yi kusa da ita tana kallon yanda take jan mayafinta tana lulubawa a jikinta,

Murya a sake ta ce" kin yi sallah?

Da ido kawai Agaishat ke bin Ayya domin bata san me tak

e fada da yaren tubanci ba

Ayya ta yi dabara ta kamo hannun Agaishat ta mikar da ita ta jata suka nufi bayi

Suna shiga Ayya ta dauki butar karfen dake wajen ta kunna ruwa mai dumi dumi ta cika mata ta nuna mata wajen da zata iya dukawa domin ta san b

a wani gane lamarin wc zarai ba tukunnan dai, ta yi mata nuni da ta yi dagara ta yi alwallah ta yi sallah , ta yi mata nuni da har rana ta fito

Da kai Agaishat ta amsata tana kallo sai da ta fita ta duka ta yi fitsari nan inda aka nuna mata ta wanke jik

inta ta mike ta yi alwallah tana jin dadin yanda ruwan keda dumidumi

Tana gamawa ta fito ta ga salaya aman ba kowa a wajen dan haka ta hau ta tayar da sallah ta yi abinta cikin nutsuwa kamar yanda Baba tsofo ya koya mata

Tana gamawa ta zauna ta hade

kanta da gwuiwarta tana zubar da hawaye, tunani take ya Anna ta tashi? Ya yan uwanta? Ya baba sofo? Wa zai kai masa ruwa? Wa zai gurza masa goro? . .....

Buda kofar aka yi aka kuma shigowa ,

Wannan karon matar sarki ce da wata baiwa buzuwa da kuma A

yya

Ayya ta kali matar sarkin ta ce" so nake a fada mata ina so ta yi wanka ta shirya mu tafi garinmu domin Wardugu yace jirgin karfe daya zamu bi

Matar sarki ta yi murmushi har yanzu tana mamakin daukarwa kai irin na aminiyarta, ita da ko hausar j

una basu iya ba

Ta kali baiwar nan cikin isa da dakewa ta fada mata abinda zata fadawa Agaishat wace tunda matar sarkin ta fara fadi take kallonta daga zaunen da take tana fahimtar yarenta

Kafin ma baiwar ta fadi Agaishat ta kallo Ayya, a hargitse ta c

e" ina zamu tafi kuma? Kar ki kaini wani wajen kin ji? Ki barni a nan ma

Tana fada ne tana dan nufo su Ayya dake tsaye

Baiwar ta yi saurin tareta , da yaren buzanci ta ce" ki tsaya nan, kin san ina ne kike a nan? Kina garin agadez, a garin agadezma

kina masautar agadez, a masarautar agadez ma gaki gaban matar sarki uwar gida sarautar mata,

Ki koma baya ki cika umarninta

Rakubewa Agaishat ta yi tana kallonsu, ta shiga ukunta, ya zata yi? Matar sarki kuma? Ko sarkin garinsu talaka bai isa ya yiwa

matarsa ko yayansa wargi ba bale na garin Agadez

Kanta a sade ta ce" zan yi wankan

Ayya dake tsaye ta karaso kisanta tana kamo kafadunta ta kallo aminiyarta ta ce" me ta ce mata? Sai nake gannin kamar ta tsorata? Kar ta tsorata min yarinya fa kar t

a rikitata

Anna dariya ma kawai yannayin Bak'a ke bata, ta fadawa Ayya abinda aka yi

Ayya ta dafe kanta ta zabgawa matar nan harara ta ce" ku tafi abinku tunda dai ba zaku tausasa ba, idan ita sarauniyarta ce ke ni ai aminiyata ce, bana son irin yand

a kike nunawa kan yarinyar nan, kina manta mutun ce itama ?

Anna ta yatsina fuskarta ta ce" kin ga bara na je na ga in an kawo kayan da kika ce kina so, gaskiya ki yi hakuri ba zan iya wannan faman ba

Ayya na kallo Anna ta juya baiwarta ta bi bayant

a suka tafi

Zaunar da Bak'a ta yi gefen gado wace ta takure waje guda, ta juya ta fauko wayarta ta zauna ta danna kira

Ana dagawa ta ce" kana ina?

Amsawa ya yi da" gani gefen aghali muna ratauna wata magana

To ka bari ka zo yanzu yanzu nan bang

aren da aka saukeni ina ciki ina jiranka

Da toh ya amsa ya mike yana cewa Aghali ina zuwa

🐫🐫🐫

*BAK'A CE*

🐫🐫🐫

Na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login