Showing 48001 words to 51000 words out of 144199 words
“yar wahala saisa har yau bakikai any matakiba, co
rrupt evil woman” zata kara kaimata mari dayan dan sandan yace “stop let’s go to police station tarubuta statement, let’s go” wani irin finciketa yar sandan tayi daga hannun Mama sukai gaba da ita Mama tabisu da gudu, yanda suka wurgata bayan motan kaman w
acce aka kama da bomb suka ja motan Mama na gudu tana binsu harsaida ta fadi akasa duk Rashida na kallo idanunta sunyi kamar jini ganin yanda mahaifiyarta ke wahala all because of this family gidan Sarautan nan, she hates that house da kowa naciki, duk ran
da tazama wani abu she will ruin them, they will pay for abinda sukama mahaifiyarta, this woman tazo har gidansu ta wulakanta mata mahaifiya duk all because of kishin jakin mijinta Alhaji Mujitapa Baba Ali! Give Rashida few years! I will come for dukanku!
I will ruin all of you and gabaki dayan gidan sarautan saina tarwatsashi!!!.
[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:
💫
SANYI DA ZAFI
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 2
️
⃣
0
️
⃣
BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA
💃
Pants(c
otton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc),
Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc)
Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc)
Underskirts(silk,
cotton, long, short, box, plain etc)
Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long gowns, maternity gowns e
tc)
Boxers(men, boys, women, girls etc)
Vest(men, women, boys, girls etc)
Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc)
Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs protection
CHAT THE
M UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI
💃
+2349034049623
+2348064643886
Mama na duke a tsakiyan anguwa tana kuka sosai ana kallonta an taru Hajiya Jummai tazo inda take tsugunnawa tayi takai bakinta saitin kunnen Mama tace “mission accomplished! Now watch how I
will ruin rayuwar yarki this is just the 1st step, watch and see how zanyi feeding yarki to those hungry police officers, I will make sure sunyi kacha kacha da duk wani abu daya maidata diya mace, barima kiji Amarya na aikamusu yau akwai biki” tawani kwas
he da dariya, juyo da kanta Mama tayi ta kalleta irin kallon nan na bakomi akwai Allah sannan tace “nabaki raina ki dauka Jummai, yau kidauki wuka ki sakamin aciki na mutu na yarda, kome kikeso kiyi dani kiyi amman spare yarinya na, she’s a small girl, met
a miki? Mijinki dama tun tana ciki yace ba tasa bace haryau ko fuskanta baitaba ganiba to meta miki? She’s not a threat, she’s a small child kulleta a police station will ruin her life, Hajiya Jummai banda kowa sai ita, kiyafema Rashida ni kisa a kulleni”
murmushi tayi tace “kinga I hate you with every blood na jikina saisa I want to end you using abinda kikafi komi so, wlh wlh ko kudina zasu kare yau saina tabbatar an yaga yarki a cell, wlh sainasa sun maidata nama, saina tabbatar sun halakar da rayuwanta
tass, maybe then na hakura nasa afito da ita kokuma na aikata prison she need to be taught a lesson, ke I will cook her up bazata fito daga cell anytime soon ba, this is for auren Mijina dakikayi!” Tana maganan ta tashi tawuce wajen mota ahankali Mama taju
yo da rinannun idanunta ta kalleta ga mamakin Mama saitaga yan matan sun taso fess da kafansu sun fito sun shiga mota direba sun yatada motan sun tafi, Ahankali Mama ta tashi wani kalan bubbugawa zuciyanta keyi dabai taba mata arayuwanta ba, yan layin sai
kallonta suke mata an lalleko daga gida tanaji ana kananun magana ana dama maraji makomarsa kenan anzo baku abinci mu makota mun shaida but yarki tazo tana dukan mutanen arziki ai gashinan tahadu da daidai da ita, gida Mama ta shiga ta tattaro duka kudin d
asuke dashi tasan belin mutum da kudi akeyi sunada 80k agida a account din Rashida kuma akwai 100k da aka mata salary na hotel just jiya 50k ake biyanta but sallan nan sai aka basu 100k, sakawa tayi a lalita tasa takalmi tafito ta kulle gidan ta shiga tafi
ya bama tasan wani police station aka kaita ba, tafiya take a anguwa wasu nacemata Allah kiyaye gaba wasu na Binta da kallo Adamu me chemist ne yafito hangota dayayi dan shi yana mutunci dasu yace “Mama Allah
kiyaye gaba ina zaki yanzu”? Bama ta iya magana
sai hawaye bakin hijabinta tasa tace “bansani ba duk police station dana gani zan shiga” dasauri yace “ina ganin kije head quarter dan naga babban police car suka zo dashi sabida local street police post ba’a ijiye musu manyan motoci haka, Allah kiyaye ga
ba” gyadamai kai tayi ta wuce ta tare keke ta shiga 500 aka kaita headquarters.
Sauka tayi tashiga ciki ta tafi chan gaban kanta yan sanda dake wajen sukace “lafiya Hajiya” baki Mama tabude zatai magana sai kuka matar tace “Hajiya dan Allah kifita ki gam
a kukan saiki dawo” dasauri dayan dan sandan yace “mehaka Grace? Mama lafiya calm down meya faru fadamana”? Da kyar ta tsagaita kukan tace “y’ata wasu yan sanda suka kama kusan minti talatin kenan bansan inda aka kaitaba yan anguwan mu since nazo nan headq
uarter” mutumin yace “ya sunan diyar taki”? Ahankali tace “Rashida Almustapha” log book dake gabansu yaduba yaga sunanta kafin yayi magana Grace tace “banan aka kawota ba kije wani police station din” kallon Matan Mama tayi saikuma ta kalli wanda ke attend
ing to her ahankali yace “Mama je waje ki zauna ina zuwa” fita waje Mama tayi tasami waje ta zauna, kirjinta bugawa yake like never before ga azumi abakinta wlh kusan 2hrs tai spending awajen dan har 5 tayi sannan yafito yazo wajenta yace “zo gefe Mama” Da
sauri Mama tabishi ahankali yace “Mama bansanki ba amman kin bani tausayi wlh tuntuni sai bin office daban daban nake ama barki kiga diyarki sunki, wai yaran data daka suna ICU, sannan she attacked officer mu wata and abuse her” cikeda tashin hankali Mama
tace “wlh wlh karyane sherine agabana yaran suna shiga mota da kafansu basa ICU, kuma wlh Rashida bata taba police dinba” ahankali yace “to yanzu dai bani dubu goma zan taimakeki da kyau koda yarki zata kwana zansa ido akanta kar acutar da ita” fashewa da
kuka Mama tayi tana tura hannu alalita ta kirgo 10k tabashi ya karba yace “bari kiji Mama the truth is powerful mutane sukasa aka kulle miki yarinya dan haka yanzu dai idan kinada wani babba haka kije kitaho dashi ko za’a miki alfarma abaki belinta inba h
akaba wlh bazama kisan yarki na nan ba ninedai nafada miki” yanda Mama ke kuka sai yataba zuciyanka tace “wanake dashi? Banda kowa sai Allah ni” dan sandan yace “nidai nayi miki iya nawa kije ko waye kisamo, suna ganin kalan kudi ajikinsa zasu badata, bari
nakoma ciki kada anemeni” wucewa yayi yakoma ciki yabar Mama wajen tsaye shiru Mama tayi saikuma ta daga idanunta takalli sama irin kallon Ya Allah kana ganin komeke faruwa sannan tasa bakin hijabinta tashiga tafiya tawuce gate kafanta yayi butu butu da h
ijabinta ma sabida zaman kasa datayi sai tunani take ina zata shagon Mama miwa tane tunda tanada kudi but tace baruwanta da police station bata zuwa, Rashida tafada mata tace taji ance Riyad na Umara saisa batai tunaninsa ba.
Bari taje ta gwada yima man
ager magana kozata taimaketa gashi Baba Liman yaje kauyensu shima duba gona, adaidaita tasake shiga ta tafi hotel din hanyar shiga taje yauma wasu security daban ne dana ranan suna ganinta sukace “ina zaki”? Arude Mama tace “manager zan gani” wani kallo su
ka mata daga sama har kasa sannan sukace jira anan daya yashiga ciki yama manager magana tafito daga office nata hango Mama tayi daga glass door tace “I don’t know her, please send her away yau banda lokacin all this beggars I’m very busy” takoma office se
curity yafita yaje inda Mama take tsaye yace “batanan” tsayawa Mama tayi tana kallonshi yanda taji kaman jiri na neman dibanta batasan sanda ta duka ba saitahau kiran sunan Allah. “Allahumma ajirni fi musibati……Innalillahi wa innailaihi raji’un, Ya Allah k
adubi yarinyana dake cikin cell kar awani abu yasameta please karsu cimma burinsu” tashi tayi tana taba bango kawai kaman kanta ya kwance takeji cus batada hope kuma yanzu sai magana take ita kadai. “Rashida na is scared, yarinyana bata taba zuwa police st
ation bama, yanzu tanachan locked up a cell an ciremata slippers, an karbe komi nata, hala ana azabtar da itama, idan suka batama mata rayuwa fa, wat if they rape her? My poor baby must be so scared yanzu, yarinyana
batada kowa aduniya sai ni, wat are they
doing to my child right now……….” Diiiiiiiiiiiiii! Taji karan ana daddanna mata car horn dayasa kawai ta birkice hannunuwanta tadaura saman kunne ta kulle idanunta kawai tahau juwajuwa akan titi go slow kawai yahadu bama tasan meke faruwa ba, “Mamaa!” Taj
i an kira sunanta da karfi dasauri tabude idanunta dasukai jazur, Riyad tagani tsaye agabanta yana sanye da farin shadda datasha aiki kanshi da kula ganinshi kawai saita fashe da kuka sosai ahankali yasa hannunshi yasauke hannayenta daga saman kunne ganin
she’s not herself yakama hannuwanta duka biyun sukabar tsakiyan titi zuwa motanshi yabude baya yasata shima yashiga bayan wani bodyguard dake tukanshi yaja motan suka gangara gefen hanya yayi parking, Riyad dake kallonta yace “Mama menene? Why are you in t
he middle of road”? Bakinta rawa yake ta birkice kawai tace “Riyad…….Riyad…….Riyad” hannunta yakama ahankali yace “get me water” fita direban yayi anatse Riyad yace “Mama calm down I’m here now, calm down everything will be fine, calm down Mama kinji” baki
nta is still calling name nashi, ahankali yace kice “Innalillahi Wa Innailaihi Raji’un” ahankali Mama tace “Innalillahi wa innailaihi raji’un” dan natsuwa tasamu kadan daidai lokacin an kawo ruwan budewa yayi yabata tasha kadan sannan yace “wat happen Mama
”? Fashewa da kuka tayi tace “tasa an kamamin yarinya an kulle a police station” anatse yace “wace”? “Kishiyata wacce mukai zaman aure tare kafin mijinmu ya koreni”? “Wat happened Mama”? Labari Mama tabashi tundaga time datazo gidan da time da Rashida ta s
higo, da all abinda yafaru da duka abinda tagayama Mama na zatai feeding Rashida to yan sanda” jiyayi ranshi yayi tsananin baci, “drive” yafadi ahankali yama Munir text dan daga gidansu zuwa head quarter is even closer than daga nan hotel zuwa wajen.
Wa
jajen magrib sukakai police headquarter ya kalli Mama yace “Mama ki zauna anan zan fito da ita kinji” gyadamai kai Mama tayi ya kalli security yace “make sure she stays in the car she’s not feeling well” “yes sir” ya amsa yana fita yaga Munir yafito daga t
ashi motar ga sauran bodyguard nashi yayi gaba kawai Munir da guards nashi na binshi abaya, all eyes yadawo on them ko kallon yan sandan wajen baiyiba yawuce sama direct zuwa office na inspector cus yasanshi sosai yana kawo gaisuwa fada dudda bai sanshi b
abu rawani ba, kai tsaye yabude kofan ba knocking babu komi Inspector na zaune yana dube duba, da zafi sosai an anger kan muryan Riyad yace “I will sue you and I will sue the entire police headquarters for rashin adalci for tauye hakkin talaka, for rashin
yin investigation, I will make sure anyi sacking all of you anyi replacing naku with better and eloquent officers dasuka shirya yin aikinsu yanda yakamata” from yanda yake magana kadai yasa gaban Inspector yashiga faduwa yama kasa magana, Munir yace “you m
ust be confuse kana magana da Mai Martaba SARKI RIYAD! Sarki mai adalci, sarkin talakawa” wani kalan tashi inspector yace “an gaida Mai Martaba Allah huci zuciya ka, tub……” hannu Riyad yadagamai yace “release Miss Rashida Almustapha, and nabaka 24hrs kuyi
realeasing evidence cewa yaran data daka suna ICU with Doctors report and everything, and again inaso kuyi proving cewa she’s really a killer, banda haka I want to know wat right that officer takedashi to slap and hit Miss Rashida, and again wanda aka bish
i har gida shine akaje neman tsokana, prove all this ba set up bane inba hakaba” Munir yace “zaku hadu da bacin ran Mai Martaba” baki Inspector yabude zaiyi magana Riyad yadagamai hannu for the second time yadakamai tsawa sabida yanda ranshi yake abace yac
e “release her now!!!!” Shi kanshi Munir saida ya kalli Riyad rabon dayaga dan uwanshi yayi fushi haka harya manta, da wuya Riyad yayi fushi, jikinshi har rawa Inspector yake yafita dasauri shi baimasan case din ba duk suka bishi yawuce kasa Riyad na biyed
ashi yadauki key na kofan da ake budewa a shiga bangaren cell nasu yabude kofan da sauri ya shiga saikuma ya juyo yace “Allah taimaki ranka shi dade ban santa ba ita yarinyar” wuceshi Riyad yayi kawai yashiga ciki mutumin ya bishi abaya cell cell ne daban
daban, na mata daban na maza
daban but duka ajere suke, ga mutane kukkule amman baiga Rashida ba in any of cell na mata dasuka wuce ba, zagawa dashi Inspector yayi zuwa cell masu kama dana kaji ana kiran dakunan NO SS CELL wato no sitting no standing cell
, wanda shi na punishment ne bazaka iya tsayuwa ba bazaka iya zama ba kana duke kawai idan anaso a azabtar dakai ake kaika wajen, hangota Riyad yayi ita kadai an rufeta a cell dayakenan kaman cell din dan buri alalo alalo gwanin ban tausayi she looks very
very miserable and terrible ko kadan bata kallo inda suke ba danta dauka matarce tadawo, ahankali Inspector da gabanshi ke faduwa ganin ita kadai ce abarayin NO SS yace “itace naga kana kallonta”? Juyo da kanta Rasheeda tayi jin datayi anyi magana tunda ta
shigo wajen sai yanzu taga haske hasken Riyad dake tsaye yana kallonta idanunshi sun chanza launi kallo yake mata dabazaka iya tantance na menene ba, ahankali yake kallonta even though she’s not crying but kasan she’s very very scared, she’s terrified, sh
e’s lonely, she’s afraid, dauke kanta tayi daga kallonshi da sauri tashiga wasa da fingers nata, bude kofan Inspector yayi yace “fito” kokarin motsi tayi da kafa amman takasa sabida yanda kafafunta suka sankare suka rike sai kawai Riyad yaji zuciyanshi ta
tsinke awani irin hankali yafara tafiya dudda bata kallonshi but every step nashi tana jinshi har a bangon zuciyanta, ahankali azo gaban cell din ya tsaya chak still taki dago da kanta, yakai wajen 10secs yana kallonta kafin awani irin hankali yaciro hannu
nshi daga aljihu yamika mata cikin wani irin murya mai masifan taushi yace “Rasheedah!” Har kasan zuciyanta taji yanda yakirata hakan yasa tadago kanta takalleshi sannan takalli hannunshi dayake mika mata batare data karbi hannunba, ahankali yace “come Mam
a is waiting” dasauri ta kalli fuskanshi kafin awani irin hankali takai hannunta tadaura gently kaman mai tsoro cikin nashi, atare dukansu sukaji shock amman yadaure yakamata sannan ya fizgota tashi daya tafado kirjinshi making deep sound mara kara sosai d
azai nuna how hurt she’s, kafafun na mata ciwo sosai amman sabida dauriya da taurin rai taki nunawa but takasa motsi tana kirjinshi, dan sauke kai Inspector yayi aranshi yace “budurwan mai martaba muka kulle dama? Suwaye keson sani a bala’i” takai one minu
te a kirjinshi batare daya taba bayanta ba banda hannunta daya rike but ita takasa motsa kafan tafita daga kirjinshi, in a very caring tone dabama tasan yanada shi ba yace “can you walk now”? Duk yanda taso karta kalleshi kasawa tayi tana kirjinshi tadaga
fuskanta takalleshi hada idanu sukayi cikeda tsananin kulawa yace “can you walk yanzu?” Very soft itama ta gyadamai kai tana yunkurin fita daga kirjinshi, saitai baya zata fadi dasauri yakai hannunshi daya yakama waist nata sai kawai adake yakama hannunta
daya yakai ta bayan kanshi ya ijiye yayi supporting nata dakyau kafin yace “let’s go” she’s scared internally, she’s shaking bamata da karfin wani abu so she just followed him tana dan dingishi suka fito ahaka.
Hannu yasa yabude kofa mutanen data gani a
wajan da yawa gasu police gawasu kaman bodyguard ga Munir datake gani a hotel nasu ga yan sanda maza biyu na dazu bataga macen ba yasa tadan yunkura cikeda karfin hali zata fita daga jikinshi kaman daga sama taji saukan hannunshi akan waist nata yamaidata
side nashi da kyau dawani irin sauri tadan juyo da kanta ta kalleshi but fuskanshi is looking straight bayako kallonta yacigaba da tafiya da ita hakan yasa ahankali ta maida kanta kasa daidai sunzo kofan fita saiga yar sandan dazu tana shigowa itama suka h
ada ido wani abu Rashida taji yazo mata wuya ya tsaya duk kalan ciwon da kafanta ke mata amman saida taji tasami karfin daga kafan kawai takai ta kwasheta within a blink of an eye jikake tippptipp! Officer tai wani mummunan faduwa danko ita bata lura da ka
fan da Rashida tasamata ba dan fuskan Rashidan take kallo dana Riyad datagani tareda ita, da all the people dake wajen, yan sandan sukai kanta ganin kalan faduwan datayi ana “lafiya kika fadi haka sannu me kike kallo haka” dan babu wanda ya lura da abinda
Rashida tayi dagowa officer tayi hancinta na jini ta kallo kofan hada ido tayi da Rashida dake mata kallon munyi settling score dake,
tsayawa shima Riyad yayi yana kallon Rashidan cus he saw wat she did saikuma kawai yacigaba da tafiya da ita suka fice ha
r wajen motan shi su Munir suka biyosu baya yabude baya Mama idanunta harsun kumbura na zaune taganshi da Rashida dataga har yar rama tayi, sai kawai Mama