Showing 24001 words to 27000 words out of 144199 words
rirrikes
hi Haleema tayi tana shafamai kai kalan nishin dayake mata a kunne da fuska na kara tafiya da imaninta yana hitting wajen da kyau chan yayi karaaaa mai sauti wanda haka yake yajuye mata komi ciki, yakai almost 2min ahaka baitashiba yagama tsiyayewa ciki ko
tayi cikin shima yahuta da jaraban Mom sannan yasauka daga jikinta tareda maida wandonshi yajuya mata baya yana sauke ijiyan zuciya, dasauri tabiyoshi ta hugging nashi ta side, ko 1min baiyi da gamawa ba sai bacci jikinta yamata dadi, yakai kusan 1hr a kwa
nce sannan yajanye jikinshi yatashi yawuce bayi yasake wanka ya chanza kaya yafito sai kawai yawuce dayan sakin yaje ya kwanta awajen.
***
Wuraren 6 takai gida da kafa takoma tana shiga taga Mama tareda Uwargida Baba Liman, Baba Liman shi kadai ke mutu
nci dasu a unguwan, yana tursasa matanshi suzo su duba Mama once in a while hakkin makotaka, anytime yayi noma ko wasu yan kudade suka shigomai he always send something to Mama dudda Rashida bataso dan shima bukatan taimakon yake, but tana girmamashi kodan
mutunci da suke da Mama da yanda Mama ta daukeshi itama. Uwargidan tana shigowa once in a while tazo gaida Mama dudda ko ruwa batasha aka bata kujera ma saita share da dankwalinta take zama akai kaman irin idan ta zauna ko ta taba wani abu nasu zata kamu
da HIV itama, Rashida bata sonta sabida Mama ne ma take gaidata dan da wannan zuwa tana kyama tana kaffa kaffa gwara tayi zamanta agidansu ai babu wanda yace dole saitazo, tana ganinta ta kirne rai ganin ta shimfida dan kwalinta saman kan tabarman da aka b
ata a tsakar gida ta zauna kai tsaye bayan tai sallama ta wuce wajen Mama dake zaune kan dakalin bakin kofansu ta rungumeta tace “Mama nadawo” murmushi Mama tayi tace “sannu da zuwa ga Indo baki gaidataba” kallon Matan tayi dake kallonta tana washe baki, m
ugun kallon da Rashida tama matan yasa da sauri Indo tamike tsaye tana dauke dankwalinta tace “bari naje Maryam Allah Kara sauki” Mama tace “nagode Indo saida safe a gaida yara” takalli Rashida tace “waike mesa fitinanniya ce”? Tashi tayi tace “Mama tunda
ba dole akamata tadinga zuwa gidanmu ba ai sai tadena wannan kyama kyaman bazan dauka ba” shiru Mama tayi ta buga tagumi tana kallonta hakanma saiyasa tayi dariya tace “Mama mehaka kikai tagumi kina kallona kaman kinga hoto”? Cikeda damuwa Mama tace “tunan
i nake wakika biyo da temper nan naki Rashida? Kap dangina babu mai fada masifa, fushi, taurin kai da kafiya irin naki, to maybe sai dangin mahaifinki dan bangama saninasu ba abinki da yan Sarauta sunada yawa” tamau Rashida ta daure fuska sai kawai ta tash
i tace “Mama inaga harda kallan son da mutumin nan yaga kinmai saisa ya wulakantaki, baki magana baki kawoshi ba after how many years Mama you still remember mutanen da mutumin that hurt and destroyed life dinki” kallonta Mama tayi tace “babanki yamin kirk
i abaya dudda ya wulakantanin amman hakan bazaisa na manta kirkinshi ba” ayanda fuskan Rashida yayi da ace zata iya dukan Mama datayi akufule tace “Allah karya dauramin son wani haka Mama cus inaaa! Mama you have no idea yanda na tsani mutumin nan and duk
randa na sami opportunity wlh I will hurt him sama da yanda yayi hurting naki, bari nagama makaranta nazama wani abu saizan ya wulakantamini uwa!” Mama zata kara magana Rashida ta tashi da sauri kawai tashige ciki Mama tai murmushi kawai tareda sauke ijiya
n zuciya.
***
Around 7 na safe yadawo daga masallaci wanda haka yakeyi daman before yayi bacci yatashi 10 ya shirya yaje fada by 11. Bacci yakoma adakin daya kwana ya kwanta, harya fara bacci yaji hayaniya sama sama da alamun kuka, dan bude idanuns
hi kadan yayi trying yaji da gaske anan side yaji kuka, knocking kofar dakin dayake ciki akayi saikuma yaji muryan Mom afadace tace “open this door Riyad nasan kana jina” tashi yayi ahankali ya kunna wutan dakin yana mamakin meya faru, yadauki jallabiya ya
zura dan dagashi sai short yayi wajen kofan ahankali yabude kofan Mami yagani ranta abace saikuma ya hango Haleema duke tsakiyan corridor tana kuka sosai kaman an mata mutu har yanzu rigan baccin jiya ne ajikinta, yadai daure yace “good morning Mom…” hann
u Mom tadagamai ranta amasifan bace tace “hold greeting naka I don’t want it Riyad” confusingly yake kallon Mom saikuma yakalli Haleema dake kuka sosai trying to ask meya sameta kawai yaga Mom ta mikamai hannunta da karamin dankunne ke kai tace “a ina kasa
mo wannan Riyad”? Kallon dan kunnen yayi harga Allah baigane dan kunnen bama hakan yasa yace
“Mom wat is this”? Cikin fushi sosai Mom tarufeshi da fada tace “nikake tambaya wat is this? Matanka ta tsinci dan kunnen mace a aljihun rigan kayan dakasa jiya ka
dawo very late kusan to 12 nadare” sai alokacin yama gane dan kunnen nan dayatake ne akasa a office nashi dasauri yawani ma Haleema dake kuka kallo kai tsaye yace “kayana kika duba kika bincika is that abinda kikeyi anytime kikazo this side?” Mami tace “l
ook at me here nine nazo nike magana dakai not Haleema” authoritatively tace “tell me, me dan kunnen mata keyi a aljihun ka wanda bana matarka ba, mata kake bi yanzu Riyad? Me ka nema wajen Haleematu karasa? Dan kunnen waye tell me now”? Tunda yake baitaba
jin Mom ta batamai rai irin na yau ba kanshi ya nuna yanama Mom wani irin kallo yace “Mom I’m your Son, kin sanni sama da kowa a duniyan nan, Mom yanzu akazo aka cemiki ina neman mata bazaki iya shedana ba? Do I look like ina neman Mata? Ni?” Harga Allah
tun Riyad na yaro bai taso dason Mata ba, ko kallonsu bayayi hasalima kunya suke bashi amman dai cikeda kafiya dason nunama Haleema she own her Son tace “how do you want me to trust me bayan matarka taga dan kunne akayan dakasa jiya and kadawo very late eh
? Look at the way the poor thing is crying” tanuna Haleematu dake wani irin mummunan kuka tace “ko kadan banso kayi hurting yarinyar nan cus she’s a good gurl, tadaukeni mahaifiyarta, Babanta yataka rawan gani sosai wajen zamanka sarki, he’s the one blocki
ng all kulle kulle da akeyi yanzu daka zama sarki” “did I ask him to do anything for me?” Riyad yayi maganan da karfi da saida Mom tabude idanunta cikeda mamaki ta kalleshi, yau Riyad ya daga mata murya haka? Agaban matarshi, cikeda mamaki tace “Nikake day
ama Murya Riyad?” Cikin fushi sosai yace “Mom abinda kikemin is totally wrong, sabida Haleema tace inabin mata saikizo ki yarda da maganan ta kinamin fada agabanta baki san danki ba? You’re not allowing me to be the man in my marriage, nagaji I can’t conti
nue with this marriage because of Babanta kikasa ya nemamin sarki dagayau…….” da sauri Haleematu ta taso tana kuka sosai afirgice kawai ta zube agabanshi tarike kafanshi tace “dan Allah kayakuri wlh nasan bakabin mata bansan menakeyi ba danaga dan kunnen s
aisa nakira Mom” fizge kafanshi yayi yakalli Mom yace “dagayau tell her bata babu this side I forbid her from coming to my side, duk sanda nake bukatanta zan nemeta!” Rushewa da kuka sosai Haleematou tayi takama kafan Mom tace “Mom do something, dan Allah
kimai magana ya yakuri, bazan karaba”
Yakalli yanda Haleema ke rokon Mom ya cije baki ya kalli Mom din dake kallonshi mamaki yagama kasheta yace “and for your question Mom” sai kawai yadaga mata kafanshi yanuna mata tafin kafan inda dan kunnen ya shiga ya
ce “nataka dan kunnen nan akasa ya shigan min kafa, na cire zan yarda ganin ina cikin premises kar wani yaje yataka yasa nasa a pocket with the hope nafito i will trash it but I forgot” ya maida kafanshi ya ijiye yace “I don’t want the sarauta ki nemo wani
kibashi, I need a break” yana maganan yabi ta gefensu yawuce dagashi sai jallabiyan jikinshi yanda ranshi yabaci ko waya bai daukaba Mom tajuya tabiyoshi dasauri ganin ahaka zai fita tace “Riyad, Riyad” hannu yasa yabude kofa azuciye yafito key motar comp
ound nashi na wajen Munir hakan yasa yayi gate yafice fadawa zasumai kirari ya buga musu tsawa “leave me alone!” Kawai yawuce fuuuuuuuu shi kadai yana tafiya a bala’in zuciye kawai yawuce side din su Munir bude kofa yayi azuciye key daya hango akan table y
awuce kaman zaki yadauka daidai Ammi na lekowa daga kitchen ganin shi yadau key dinta ranshi abace yasa tai shiru daidai yabude kofa yafice parking space nasu yaje yana danna key wani jeep yayi kara motar Ammi ce direct yawuce yabude ya shiga yanda ya dann
a horn zakasan ba lafiya aka budemai key yawuce yafita.
Kusan yaune rana na farko da Mom take ganin serious fushin Riyad haka, and for him to provoke like this that means abinda yafadi gaskiya ne babu matan dayake nema,
hankalinta yatashi sosai, wayan
ta dake hannunta ta daga zata kirashi saitaga wayanshi akan gado kawai cike da takaici takalli Haleema dake kuka tace “you are not sure of something akan wani dalili da rashin hankali zaki tafka shirmen nan eh Halimatu? Jibi abinda kika jawo yanzu? Bakisan
idan mai hakuri yayi fushi yafi zama worst ba? Jibi yanda yafita ko wanka baiyiba bai dauki wayanshi ba tsabagen bacinrai, sabida kinga dan kunne in this pocket mesa zaki assuming mata yakebi”? Cikin kuka Halimatu tace “Mami kishi ne yarufeni I can’t shar
e mijina with anybody wlh, kiyakuri Mom kiyafemin dan Allah” dan tsukin takaici Mom tayi tace “naji is not your fault nima daban biyemiki ba nasan waye Riyad, yana tashen samartaka ma beyi neman mata ba sai yanzu, tashi kitafi side naki zansa azo agyara da
kinshi lemme handle the situation” Kama hannun Mom Haleema tayi tace “Mom kinsan baya tsallake maganan ki, please kice yayi hakuri karyayi fushi dani koya chanzamin fuska” “naji tafi” Alkyabban tadauko tasaka tawuce tafita daga side din, Mom itama tafito t
a tafi sauro da idanu takira babban bafaden gate din yataho da sauri ya zube yace “an gaida Mai Babban daki matan da darajanta yakai…..” Mom bata bari ya karasa maganan ba cikin whispering yace “inada aiki for you Sarki baida lafiya bazai iya fitowa ba shi
ne abinda zaka sanar kaida yaranka bansan kowa yasan Sarki bayanan, zakaga babban sakon tukuici kai haka” Gyadamata Kai yayi yace “angama me Babban daki” juyawa Mom tayi takoma ciki takira Dr su kaman da gaske, kazo gida by 10 duba Riyad”.
**
1 dot
tagama da hospital wanda a outpatient department group nasu yake tareda wani consultant na pediatrics, she’s happy sosai yanda itada Bilal da crew dinsa na yanmata basa group daya, salla tawuce tafarayi a masallaci sannan ta linke lab coat nata tasa a bag
pack tawuce tafito daga mosque din tagoya jakan abaya tasa takalmi tafito Keke napep ta tare zuwa hotel, sauka tayi tabiyashi ta shiga ciki ko kallon receptionist wajen batayiba as usual changing room tawuce tashiga cire kayan jikinta tayi ta saka dark blu
e dogon wandon da light blue shirt mai botur tundaga kasan rigan har sama wajajen wuya, farin fatan jikinta ya haska kayan sosai kaman dan ita akai uniform din, clean baby hijab nata farı ta dauka ta saka wanda yarufe mata kirji sannan tasa takalminta, fit
owa tayi zuwa office din Madam tai knocking akace mata ta shigo, shiga tayi tace “good afternoon” “Afternoon Rashida oya ga card din jeki goge office din maza maza, ki dauko kayan gyaran office din a store” karban katin tayi tace “okay” fitowa tayi tawuce
store tahada duka abubuwan dazatai amfani dashi sannan tawuce elevator zuwa 5th floor tayi corridor office din, manna katin tayi kofan yayi kara sannan ta tura kofan ahankali hakanan kawai taji gabanta yafadi ga office din yayi mahaukacin sanyi kaman kank
ara AC a kunne, ahankali ta shiga tareda maida kofan tarufe cikin yar muryanta tace “wayyoo sanyi” dasauri tawuce wajen kashe AC ta kashe tanabin office din da kallo alamun an shigo dama jiya ance Oga yazo lokacin da zata tafi saisa ya shigo office dinshi
kenan, a aljihunta tasa hannu ta zaro yar wayanta ta makala earpiece din a kunnenta ta danna wakan Araina Grande mai suna Into You, sannan takoma wajen kofa tadauko kayan ayyukanta tawuce bayi ta tara ruwa tafara bin wakan tafito tadauki handglove black na
aiki tazura a hannu tadauki brush din share kura tafara aikinta tana waka……
Ko manager shi batasan yana nan ba babu wanda yasani sabida yanda yazo da jallabiya he looks like normal guest yawuce direct elevator, tunda yazo yake kwance dazun nan
ne ma ya iya tashi yayi zuhur yakoma ya kwanta though ba bacci yakeba but ya lumshe idanu kawai having moment of peace, tunda aka bude kofan office din aka shigo yaji, sai chan kuma yaji murya mai bala’in zaki tace wayyoo sanyi, saikuma ga same muryan tafa
ra waka tana aikace aikace dake making sound, shi kadai yace “is she some sort of DJ ko wata Artist?” Cus muryanta dadi bata missing ko harafi daya, kaman tana performing a stage, chan kuma kawai saiya tashi zaune sabida ta kunna vacuum cleaner bayajin mur
yan nata da kyau kaman da, karan vacuum cleaner yafi muryanta kara, ahankali yataso yataka zuwa wajen kofan hannunshi yakai ahankali zai kama handle na kofan yabude kofan sai kawai yaji yafasa cus baimason aganshi amman kuma saiya tsaya chak awajen yanajin
the way she’s singing din cus takashe machine din yanzu tana bin wakan Into your arms na Witty Lowry, God! Her voice is captivating kawai yaji yakasa matsawa.
Daukan bucket na mop din tayi a hannu tarike vacuum cleaner shima a dayan hannun ta tako
zuwa gaban dakin sabida tagama da office sai uwardakan before wanke bayuka, juyar da fusknata tayi tana ijiye vacuum cleaner akasa still holding on to the bucket na mop takai free hand din tabude kofan ahankali fuskanta na kallon side din tana rera waka ta
dawo da hannun tana kokarin daukan vacuum cleaner back danta shigo tunda tabude kofan…
Tunda tabude kofan yayi setting eyes nashi chak akanta yana kallonta tundaga kan pink crocs din dake kafanta dayay finding nasu so funny, dogon dark blue wandonta
dabai kamata ba at all kusan ma yaso yamata yawa ya kalla, zuwa navy blue rigan dashi ma bai kamata ba zuwa farin hijab din jikinta that looks extremely neat da side na face nata da he could see sajenta da dan gashinta baki sidik daya leko, daidai tadaga
vacuum cleaner ta juyo da kanta kawai taga dogon farin mutum da farin jallabiya ajikinshi ya tsaya chak kaman gunki yazuba hannu a aljihun jallabiyan yana kallonta batada tsoro but saida ta tsorata tayi baya da sauri ganin namiji hakan yasa cord (wayan) va
cuum cleaner ya kwasheta jikake timmm tafadi akasa ruwa mopping din hannunta ya kware mata daga ciki zuwa wando, zaro ido tayi atsorace tace “wayyoo Allah na” tai maza maza ta tashi tama rasa mezatayi arude tace “I am sorry” ganin kaman ba ghost bane maybe
shine me hotel din takai hannu tana kakkabe jikinta da cinyanta da sauri chan ta lura da aljihuta ajike dasauri tace “Innalillahi wayana” hannu tasa a aljihun taciro wayanta ta cisge earpiece din tashiga tattaba wayan baya haske tace “innalillahi Innalill
ahi” bude wayan tayi da sauri taciro battery ta huhure wayan sannan tawuce table dagudu ta ijiye wayan awajen danya bushe sannan tajuyo tama kasa kallonshi taduka tana daukan mop tace “sorry i will clean everything yanzu” chak yake kallonta dan yana ganin
full fuskanta ya ganeta the girl from the airport! The feisty gurl! Yarinyar daya dade yana nema to reward her for saving his life….
GOGAN NAMU BATA GANESHI BA? KODAI IDONANE
💃🤨
[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:
💫
SANYI DA ZAFI
💫
✍
🏻
M S
HAKUR
EPISODE 1
️
⃣
2
️
⃣
Bucket na moping din tadauka da gudu tawuce bathroom na office din ta tara wani ruwa ta taho da sauri jikinta duk rawa yake zata fara mopping ruwan kunfan kasan jikinta duk yana tsiyaya kaman daga sama taji sassanyar muryanshi y
ace “stop!” Dasauri tadago manyan fararen idanunta ta kalleshi, hada ido tasakeyi dashi for the second time da sauri ta dauke kai aranta tace “sai shegen kallon mata mtsww” fitowa daga dakin yayi ahankali, cikeda tsantsan kulawa yace “step aside” dasauri t
a matsa gefe ga mamakinta sai kawai taga ya tsugunna yadauki bucket na mop din ya matsar gefe da vacuum cleaner, yashiga nannade carpet din na tsakiyan office din yadaga yadauka yawuce wajen kofa yabude yafitar dashi ya ijiye bakin kofan nan yashigo yasame
ta tana kokari fara mopping wajen cikin kwantacciyan murya yace “go and change” dan kallon daga kasan riganta har zuwa crocs na kafanta tayi dake tsiyaya tace “karka damu I can do it banda wani uniform, zai bushe ai” yanda take kallon jikinta tana maganan
yake kallo with her voice dake piercing kunnuwa sabida dadinsu, calmly yace “go take them off kisa kayan gida” kawai dan tasan office din mai hotel dinnan ne, sannan shita gani cikin offive din so dole tai assuming shine mai hotel din banda haka data gaya
mai me ruwanshi da yanda zatai aikinta yabarta tayi abinta tagama mana ha’a, sai gwadamata yanda zatayi yake, sai kawai tawuce kofa batare datace komiba tana zare handglove din, tabude kofa tafita yabita da kallo kafin kawai yazaga yazauna kan kujeranshi n
a office yayi shiru.
Changing room dinsu tawuce ta chanza kayan tasaka doguwan rigan atampanta brown ne da milk just straight gown babu wani ado ajiki, dan kwalin kayan ta daura aka sannan ta zari gyalenta brown