Showing 78001 words to 81000 words out of 144199 words
ga ko president kazama zan hukunta ka sabida you’re my Son! And you’re a boy in my eyes, dagayau inhar bawani uziri bane katashi kafita kabar gidan nan wlh saina wulakanta ka saina cimaka mutunci, Haleema” dasauri Halee
ma tace “na’am Mom dina” cikin iko da isa tace “duk randa yasake batamiki rai koyatashi kuna kwance yafita ki sanar dani” ahankali Haleema tace “to Mom dina” dan huci Riyad yayi ahankali, Mom takalleshi tace “if you like kazama 90yrs you are my baby and za
n hukuntaka if you misbehave stupid boy kawai” ta tashi tawuce sama abinta dasauri Haleema tabita sama gudun kar Riyad ya huce akanta tace “Mom don’t be angry”.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 40*
Sun dade ahaka batare daya saketa ba, bude kofan dakin da a
kayi yasa yasaki Ammi da sauri, Munir ne yashigo yana kallon fuskanshi yace "meya sameka?" Ammi bata tanka ba tawuce tafita daga dakin, dan lumshe idanu Riyad yayi yace
"I'm fine don't worry Munir" sosai abin yataba Munir cus yasan aikin Mom ne amman ya k
yaleshi yace tashi muje mosque" tashi yayi Munir yabashi wani bakin glass karba yayi yasaka suka fice tare, har isha'i a mosque sukayi sannan suka fito tare suka koma side dinsu babu kowa a falo hakan yasa ya wuce sama hoping Ammi na salla adakinta.
Ahank
ali yabude dakin da Rasheeda keciki yashiga tana kwance kan dadduma ta cire hijabin ta ijiye a gefe gashin kanta abarbaje wanda har yanzu da danshi, idanunta a lumshe haryau fuskanta a kumbure suke, tundaga kan kafafunta yabi da kallo dake sanye da skirt d
in daya kama hips nata zuwa dan navel dinta daya leko sabida yanayin yanda ta kwanta yasa rigan yadan dage sama, kallo daya yama chest nata ta rigan yacire idanunshi da sauri kafin ahankali yadaura idanunshi kanta.
Bawai tayi bacci bane idanunta biyu yanz
u kawai batajin dadin rayuwanta ne, batajin dadin zuciyanta batajin dadin komi she knows she's alive but noting makes sense again, kamshin turaren shi dataji yasa ahankali tadan bude idanunta, daga inda take take kallonshi kaman yanda Riyad ya tsaya yana k
allonta daga kofa, akwai something about Riyad presence that gives mind nata peace, and that is just how she felt yanzu ma data ganshi sai kawai ta tsareshi da idanu tana kallonshi batako kyaftawa kaman yaune rana na farko data fara ganishi, ahankali yazo
wajen kafin gently yazauna yana kallonta kaman yanda take kallonshi cikin tsantsan care yace "how are you? Are you okay?" Wani abu taji ya tsayamata awuya tana kallonshi baitaba expecting zatamai magana ba sai chan cikin muryanta da idan baka natsu ba baza
ka tabaji ba tace "Mama left me l'm all alone yanzu" hannunshi yakai ahankali ya sharce hawayen daya gangaromata zuwa hanci saikuma ya tsareta da idanu murya chan kasa yace "you are not alone Rashidahh!" Lumshe idanunta tayi saikuma ta tashi ahankali tana
dafa gado tajuya zata wuce bayi karaf yarike mata hannu hakan yasa ta tsaya kaman yabude mata fanfon kuka sai kawai tafashe da kuka, ahankali yatashi yajuyo yasha gabanta ya tsaya yana kallon yanda take kuka tana kallonshi kafin ahankali yabude hannuwanshi
yace "I will always be here for you come" tadade tana kallonshi ganin taki motsi yasa gently yajawota jikinshi kankameshi tayi sosai tana kuka sun dade ahaka atsaye kafin yafara tafiya ahaka yazauna bakin gado tana jikinshi ta kankameshi shima haka, bayan
ta yake tapping ahankali yace "cry as much as you want too l will not leave you" she's just feeling maganganun shi da yanda yake lallashinta like a little girl yana patting bayanta, dago kanta tayi tana kallon idanunshi yasan abinda take kallo hakan yasa a
hankali yace "it's just a little accident Ammi tabani magani, and bayamin zafi" yayi maganan looking cute da kwai saitaji kirjinta ya buga maida kanta kirjinshi tayi back tai Kano yana patting bayanta har lokacin, sun dade ahaka tai lamo ajikinshi tana lum
lumshe idanu kafin bacci yayi nasaran awon gaba da ita.
Ahankali ya kwantar da ita agadon yana kallon fuskanta daurewa yayi kawai be nuna komiba but the way ta kankameshi yana feeling every bit na boobs nata da yaji ba bra ajikinsu yakusan loosing control
lips nata ya tsare da idanu sannan yatashi ahankali yaja bargo yarufa mata yawuce kofa ya kashe mata wuta yafito yana tafita ahankali yanda baiga kowa a falon ba ba bakarakin dadi yajiba yawuce yafita.Rabon dayaje flat na Haleema da kansa harya manta but
yau kawai yawuce wajen, kai tsaye ya shiga gidan, jakadiya da wasu bayi yagani a compound nata suna bawa shuka ruwan dare suna gainshi kowa yazube. "An gaida mai Martaba sarkinmu mai adalci...." kofa yabude yashiga ciki Haleema yagani a falo tana zaune ta
daura kafa daya kan wasu bayi na matsa mata kafada suna ganinshi suka zube.
"An gaida sar....." sama yayi yace "meet me upstairs" faduwa gabanta yayi takalli bayin tace "kutafi bangaren ku" sannan tamike ahankali gabanta na faduwa saikuma ta dauki wayanta
ta shiga kitchen dasauri tai dialing number Mom tana dagawa tace "Mom ga Riyad yazo flat dina yawuce sama yace na sameshi achan, Mom idan ya rama marin dakikamai akaina fa"? Dan murmushin keta Mom tayi tace
"shi ya isa! Yasanni ai! Jeki sameshi kiji dame
yazo kome yace ki kirani ki sanar dani" ahankali aleema tace "tom Mom dina" ta katse wayan tafito tawuce sama, dayake yanada still dakinshi asama hakan yasa tawuce wajen tareda bude kofa ahankali ta shiga yana zaune kan couch dake dakin yaciro waya yana d
annawa hakan yasa tawuce bakin gado
tazauna gabanta na faduwa still, tabude wayanta dake hannunta da sauri ta danne recording sannan ta kifa wayan akan cinyanta murya kasa kasa tace "gani Mai Martaba" kusan one minute yabata sannan yadago tareda ijiye waya
n nashi a gefensa yazubamata wani irin matsiyacin kalio da saida gabanta yafadi tasauke kanta kasa da sauri strictly yace "are you married to me to married to my Mother?" Kallonshi tayi dasauri cikin muryan nan kaman na munafukai tace "haba Baby wat are yo
u implying......"Answer the question!" Riyad yayi maganan azafafe babu wasa kodaya a harshen sa dayasa Haleema taji kirjinta na bugawa dim dim dim ahankali tace "kai nake aure!" Yana kallonta yace "do you think is okay kidinga fadama Mom every bit of detai
ls na auren mu?" Kanta akasa dan tasan takalleshi bazata iya bashi amsaba tace "ai Maman ka ce, ba wata naje na samu na fadimawa ba, and Mom is a strong Mom strong enough to bend you ko kanaso ko bakaso, idan tace kayi dole kayi Mai Martaba!" Sosai Riyad y
ake kallonta yace "in that case" yamike tsaye yace "forget cewa ni mijinki ne continue serving Mom" yajuya dasauri kirjinta nawani irin bugawa tayi sauri tasha gabanshi ta jingina da kofan tana kallon fuskanshi tace "me kake nufi da nacigaba da serving Mom
na manta da kai mijina ne? Ban gane ba, sakina kayi"?
Yana kallonta right in the eyes yace "saura kiris!" Jitayi zuciyabta yahau bugawa tace "wih wih baka isa kasakeni ba
Mom bazata taba barinka ba, bama ka isa bane" wani irin mugun kallo yamata yace "t
ashi ajikin kofa nafita" wih ayanda yayi magana saida ta tsorata ganin yanda taga tsantsan tsanarta akan fuskanshi saita fashe da kuka kuma sabida bala'in sonshi take tace "nika tsana haka kakema kallon tsana" yana kallonta yace "i hate any woman dabatasan
values na aure ba, and you happen to be one, I wish ban aureki ba ballema nahada jiki da kalan ki, but yanzu you can do whatever you want, it's obvious kinsan wakike aure cus as far as i know I was never the husband" yana maganan yasa hannunshi yajata ya
matsar daga jikin kofa yawuce yabude kofa yafice fashewa da kuka sosai Haleema tayi ta tashi da gudu taje gado tadauki wayanta ta turama Mom voice record din.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 41*
Tsaf Mom ta saurari voice record din sannan takirata back fas
hewa da kuka sosai Haleema tayi tace "Mom idan Riyad yasakeni ina zansa kaina? Ta ina zan taba samin miji irin sa daya hada komi Mom? Mom please talk to him wih Mom ina mutuan son mijina bazan iya rayuwa bashi, wih Mom Riyad ba lusari bane, Mom baitaba bar
inaba saiya ga bana iya motsi, Mom Riyad is the best husband ever, he's soft, kind and sweet, please Mom do something" katse wayan kawai Mom tayi jin yanda Haleema ke kuka tai dialing wayan Riyad harya katse Riyad bai dagaba kuma yana kallo akaro na biyu y
adaga strictly Mom tace "kazo ina nemanka" shiru yayi kusan na 1 min itama Mom haka tana jiran taji mezaice chan adake yace "I can't Mom! Nariga nai shirin bacci I will see you tommorow" mutuwan zaune Mom tayi jin maganan da Riyad yamata jin batai magana b
a yasa Riyad ya katse wayan ya ijiye yatashi yafada bayi dan wanka, wanka yayi yafito daure da towel a waist yaji wayan nashi na ringing karasawa wajen yayi yakalli screen din ganin Mam yasa yadanyi jim sannan yakai hannunshi yadauki wayan yakai kunne Mom
da kaman zata kama da wuta tace "Riyad ni kake gayama bazaka amsa kiran dana maka bangarena ba sai gobe" shiru yayi baice kala ba Mom tace "naji every single thing daka fadanma matarka I heard everything ka kirata yanzu kabata hakuri kona saba maka" withou
t any fear yace "Mom I'm not doing that!" Dasauri Mom tace "me kace Riyad!"? Calmly cus baiso yamata raising voice yace "Mom enougl with the whole bossing me around kina controlling dina, allow me to be the man in my life, as for Haleema I don't care ko ke
ko mamanta ku koya
mata darasi akan menene aure before I take her back again! Inhar bata chanza dabian ta ba l will not do this marriage with her again, godd night Moml" Yazare wayan daga kunnenshi ya kashe wayan gabaki daya ya ijiye baiso abin yama batam
ai rai hakan yasa yawuce closet dinshi yashiga shiryawa yasa kayan bacci.
Mom da ranta inyayi dubu yabaci tana tama kiran Riyad cataji ya kashe wayansa tana kokarin sake kiranshi wani kira ya shigo wayanta gain Jummai yasa tai shiru tana kallo kaman bazat
a dauka ba wayan na gab da katsewa tasa hannu ta dauka takara wayan a kunne batace komi ba daga ta dayan bangaren Jummai tace "uhnn kaman ba tare aka jefe mushe ba, anata jamana aji ana jiji dakai ana papa ana kuma tunkaho sabida danki ya zama sarki bayan
kinsan cewa inda Muji na son sarautan nan da wih saiya karbe babu wanda ya isa yaja dashi amman bayaso ba itace agabanshi, saikuma uwa uba jininshi ya mugun hadu da Riyad" dan ijiyan zuciya ta sauke tace "I called you because of something very important da
I think you need to know" ahankali Mom tace "me kenan?" Jummai tace "tsakanina dake ba boye boye sabida duk kanwan ja ce like I said munsha jehe mushe tare, tom naje normal business dina dana saba na wanchan matan na shirya komi tsaf da yan sandana na kam
a yarinyar nasa aka kulle a cell muna cikin cooking lafiyayyen abinda zaisa akaita prison for life guess what happened?" Ahankali Mom tace "wat happened kinsan dai I'm not good at guessing" ijiyan zuciya Jummai ta sauke da mugun mamaki tace "danki Mai Mart
aba Riyad da kansa yaje yaciro yar daga police station" komawa Mom dake tsaye tayi ta zauna tana gyara wayan a kunne face "are you telling me matar nan da aka kora ni ya ma sunanta me HIV nan dai kishiyarki to diyar cikin data haifa kin kulle a cell sannan
Riyad dina yace yayi bailing dinta?" Cikeda gasgata magana Jummai tace "kwarai! Kinini tsaf da kyau, yanda mamaki ya kasheki haka ya kasheni" dasauri Mom tace
"Riyad dai da kanshi yaje police station yayi bailing ta bama yatura representative ba? Cus nas
an as sarki alot of cases comes to him kinsanshi da tausayi he try as much as possible ya taimaki kowa wat I don't get is yanda zaije da kanshi, baisan this people ba fa lokacin da aka koreta i remember correctly Riyad was 13yrs old kuma yana Abuja boardin
g school achan turkish school" Jummai tace
"nimadai abinda nasani kenan but here comes the most interesting part of my story abinda yahani sukuni naga is better I called you" gyara zama da sauri Mom tayi tace "ina jinki Jummai" Jummai tace "I have lot of
informant a anguwansu dake bani daily and steady info, Riyad has been in there life for quite some time now!" Dasauri Mom tace
"wat!" Jummai tace "wih da gaske ai in the first place yadade arayuwan su ne saisa har shine yacirota daga cell, she works in hi
s hotel banda haka Mamanta tamutu about 3days ago da Riyad dawani yaro which 100% nasan Munir ake magana sune sukai handling komi guess wat ance yau da safe anga Riyad yafito da ita daga gidan yasata a mota sun tafi God knows where, I'm telling you this sa
bida ni yanzu my biggest threat is gone" tai wani murmushin keta me sauti tace "as for the girl she's just a tiny abu dazan iya kaudawa at any moment but danki ki bincika shi i just hope ba affair yake having da yarinyar ba tunda a hotel nashi take aiki ko
kuma sonta yake ba duba da yanda yaje da kanshi yacirata a ceil sannan yau yatati da ita cus ance an saida gidan sa ina yakenal Mom mutuwan zaone tayi dummai tace I just hage dank is net aboat ta create a mesai ba gidan nan zai kevia yannyar nan ba, yay au
re dari is not my business but yarinyar nan is my so damn business sabida jinin Zainabu ce data kwacemin miji ashekarun baya which ke kika bani idea the whole HIV stuff na kawar da ita so think of something ki raba danki da ita! Fast good night!" Jummai ta
katse wayan mutuwan zaune Mom tayi tana kokarin linking abun to wat has been happening with Riyad gabaki dayan yaron lost focus tundaga kan issue na dankunne so Halima was not wrong da suspicion nata da gaske ne akwai wata mace arayuwan Riyad, kwanan nan
dayazo tundaga salla zuwa yau bayanan wajenta yaketa zuwa to ina yadauki
yarinyar yakai? Noo! Bazataba taba bari yayi wani aure ba sannan the last thing she will allow him do shine ya auri diyar Zainab inaaaa!
Dasauri tasake dialing number Jummai yana rin
ging tadaga dasauri Mom tace "what's the plan for cooking the girl?" Dan murmushin keta Jummai tayi tace "kin ijiye girman kan
Maman Sarki kinhau kan layi" Dasauri Mom tace "you don't understand Riyad nata acting wired narasa dalili all labaran nan naki n
ayi linking nasu up da yarinyar i believe you dari bisa dira, how do we cook the girl? Kinada plan ne" dasauri Jummai tace "cooking that girl is as simple as ABCD dan mahaukaciya ce tanada temper na bala'i, so yara irinsu easily suke stepping on trap but p
roblem din shine ina danki yakaita? That I don't know" dasauri Mom tace "I.will find out gobe I promise saida safe" takarse wayan ta tashitana taiya ita kadai ta warware ta kulle ta.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 42*
Bacci yadade bai mata dadi kaman na j
iyaba ahankali tabude idanunta ta kalli saman dakin dudda wuta akashe tana iya ganin komi shiru tayi shikenan Mama tarasu? ljiyan zuciya tasauke mai huci ta tashi zaune ahankali tadaura hannunta kan kumatu she can't even explain yanda takeji in words idan
ta tuna da Mama tarasu all this while she has not been praying for Maman ta kuka kawai take tashi tayi ahankali gabaki dayan jikinta smells like Riyad kaman har yanzu tana jikinshi gently ta tashi tawuce bayi ta shiga maida kofan tayi tarufe saikuma ta tsu
gunna zuciyanta namata ciwo Mutuwan Mamanta is hurting her is even killing her slowly takasa yarda Mama tarasu shikenan bazata kara ganin Mama har abada ba? Taya zata cigaba da rayuwa batare data kara ganin Mamanta ba brush tadauka tasa toothpaste tahau wa
nke bakin tafashe da kuka sosai taba brush tana kuka mutuwan Mama is just too much for her to handle da kyar tagama tayi abinda zatayi tayo alwala tafito hijabin dake kan dadduman ta dauka tasaka tai sallan asuba Qur'ani daya gani a drawer ta mike hannu ta
dauka tana kallo rabon datai karatun Al Qur'ani harta manta kullum saidai taita jin waka batada yawan bautan Allah wani zubin harda how busy her life is da ayyuka da sauransu but that is not an excuse maybe sabida ma hakane yasa Allah ya karbi ran Mama she
promised dagayau saita karanta Al Qur'ani everyday of her life.Bayan hannu tasa ta goge hawayen sannan tabude Khafi tafara karantawa Ya ilahi! Ashe muryanta dakeda dadin waka was trash tana rera kirala kaman balarabiya and yawanoi kuka take tana karatun A
mmi tadade tsaye jikin kofan tana juyota she's happy yanda ta mike dakanta yau hartai salla tana karatu May Allah comfort her and ease her pain Ammi tafadi sannan tawuce tasauka kasa.
Wuraren 8 ya shirya yasauko kasa hannu yasa yadanna wani boturi cikin s
ec wani bafade yashigo falon yawani zube gaban Riyad din dake zaune yadaura kafa daya kan daya yace "na gaida Sarkina Mai darajoji daban daban, kwana lafiya Sarki na...." "Sarkin Gida!" Riyad yakirashi kai tsaye hakan yasa yatashi yana zaune akasa agabansh
i yace "Allah taimaki me Martaba" agogo Riyad yadauka yashiga daurawa a writs nashi yana kallon wayanshi dake vibrating akan kujera Mom ne ke kiranshi yace "bayan nahau kujeran mulki akwai abubuwa da dama dana nuna banaso" da sauri Sarkin Gida yace "kwarai
! Irinsu shiryaka, masu aiki awajenka, Mai soro, shamaka baya muna maka