Showing 114001 words to 117000 words out of 144199 words

Chapter 39 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

81

aman hannunshi yatara awajen still just mucous ne, tashi yasakeyi yaje ya zubar yafara wanke hannun kafin yagama tafara kakarin amai d

ayasa yajuyo da sauri da gudu yatafi wajen sai kawai ya rungumeta aman na zubowa abayanshi yashiga patting bayanta yace "what is wrong with you Jewel? Baki da lafiya" kakarin amai take da dan muryanta da baya fita tana mikewa da kyar kaman zata mutu, jikin

ta ciwo yake mata, jikinta kaman wuta, wanka yamata yamata na tsarkin da kanshi yafito da ita amai kawai take ba kakkautawa gashi ba baki bamata iya magana balle tace ga abinda ke damunta, wih tsoro yaji yanda kaman ma bata gane kome yake gayamata wayanshi

yadauka da sauri yafito falo sai kallon wayan yake da kyar ya iya yayi dialing number Ammi ringing daya, biyu ana uku ta daga kafin ya gaidata tace "yaya jikin kaji sauki"? Shiru yadanyi yama rasa mezaice chan yace "Am.....mi" dan faduwa gaban Ammi yayi j

in yanda yakirata ararrabe dasauri tace "na'am Riyad, wat happen?" Dan shiru yayi saikuma yadan sosa kai kaman tana gabanshi. "Nace wat happen kamin shiru" ahankali yace "ahmmm she's sick Ammi, ahmmmm bansan mezanyi ba" strictly Ammi tace "meke damunta?"Di

b ya katse wayan Ammi tabi wayan da kallo chan tashiga kwalama Munir kira. "Munir, Munir" saukowa yayi daga sama yace "Ammi yanzun nan fa nabarki are you missing me already" dan hararanshi tayi tace "dauko key zoka kaini gidansu Riyad Rashida is sick".

Ki

tchen Riyad ya shiga yahada mata tea yadauko yahayo sama, tana kwance abakin gado daya ijiyeta tana amai har lokacin tana rawan sanyi, da sauri ya jiye tea yakoma yafita zuwa dakinta yasami mata wani gown mai shegen kyau na cotton that's soft yellow and re

d ne yadawo dakin yaga tana aman yataho yadagata yasamata rigan yasata ajikinshi like a little girl ya kankameta sosai yace "I've called a doctor you will be fine kinji, he's coming sorry my baby" ya kankameta kawai ajikinshi, jin an taba door bell na falo

yasa yayi tunanin Dr ne room nashi is so messy hakan yasa yadauketa zuwa dakinta yabude a gadon ya kwantar da ita yarufamata bargo cus she's shaking sannan yawuce yafito yakoma dakinshi yadauko wani white jallabiya yasaka yazura slippers yafito yasauka ka

sa yana zuwa kofan yabude ganin Ammi tsaye da Munir saida gabanshi ya bala in fadi baitaba tunanin Ammi zatazo ba, fuskanshi kadai Ammi tagani tasha jinin jikinta, ganin yakasa matsawa gefe yasa tace "ina Rashidan?" Dan sauke kanshi kasa yayi yace "her roo

m" ta gefenshi Ammi tabi tawuce sama shikuma Munir ganin yanayin dan uwanshi yasa sidif sidif yajya yakoma mota yana murmushi kasa kasa aranshi yace "Welldone Bro Yayana namiji ne wih, brotherhood is proud of you, yacinye lioness koba komi yanzu zamu huta,

zanga bakin Rashin kunya".Dakinta Ammi tashiga ahankali daidai tanayo wani aman dasauri Ammi tayi wajen tana yaye bargo tadagota tace "subhanallahi Rashida" zafin jikinta harya baci, idanunta kadan tabude ganin Ammi yasa takama hannun Ammi tarike gam gam

bakinta yashiga motsi dasauri Ammi takai kunnenta saitin bakinta. "Ammi karki tafi ki banni, wih Yaya Riyad zai kasheni, Ammi zan mutu, kicemai nace wih, wlh bazan karama kowa rashin kunya ba, Ammi dan Allah karki tafi ki bar.......

.." daidai ana bude ko

fan

dakin yanda Rashida ta firgita tarirrike Ammi tana wani irin kuka saida Ammi tadago kanta takalli kofan dakin ganin Riyad ne saikuma takalli Rashida da yanda takeyi takalli fuskan yarinyar yanda sukai ja saikuma tashafa fuskanta tace "Rashida kinga ki

nga babu inda zani, nothing will happen to you I'm here now, bari nazo, yanzu zan tafi dake zaki bini gidana"? Kallon Riyad Rashida tayi da idanunta da basa buduwa atsorace tace "sai abinda Yaya Riyad yace Ammi" mamaki kashe Ammi yayi saikuma tace "shikena

n to kwanta ina zuwa" ta kwantar da ita dasauri Rashida tajuya ta kalli bangon gado, Ammi taja bargo tarufa mata, sannan tawuce wajen kofa kawai takama hannun Riyad tace

"come with me".

Bin Ammi yashigayi dake jan hannunshi gabanshi na faduwa har kasa, k

itchen Ammi suka shiga ta maida kofan kitchen din tarufe takalli Riyad da kanshi ke kasa tace "me kama yarinyar nan?" Shiru yayi batare dayayi magana ba, adan zafafe Ammi tace

"did you slap that girl Riyad cus fuskanta shows alamun slap harda injury a gef

en bakinta, Riyad did you beat her?" Da sauri ya girgiza kai muryanshi chan kasa irin na mara gaskiya yace "I slapped hertwice Ammi" Ammi jitayi ranta yayi masifan baci tace "Riyad you slapped that poor marainiyan yarinya har sau biyu sabida kaga babu kowa

, sannan kabita kai amfani da ita!" Cus tana ganin Rashida from yanayinta da yanda gashin kanta yake ajike yasa tasan wani abu ya wakana tsakaninsu, rawa bakinshi yafara ahankali yace "Ammi is not wat you think I was ang...." "karufemin baki!" Ammi tayi ma

ganan ranta a bala'in bace, tace "you don't have to tell me anything nasan waye kai! Kome Rashida tamaka there's no excuse na dukan mace, Riyad that girl is just a child! Just a child! For Godsake she's only 23! Rayuwa made her to act matured not that she'

s actually matured har brain nata, Riyad kome Rashida tayi you need to understand yarinyar is grieving! She lost the only person data sani in her life Mahaifiyarta! She lost her Mom! Yara in grieving state tends to act irrational, I know Rashida da rashin

tsoro, rashin kunya da sauransu but you went tooo far! She's traumatized, ka tsoratata down to bone marrow, ka mareta and ka karbe hakkin ka ta karfi wayake haka? Riyad you've hurt me this morning" Ammi tafadi ahankali sounding so bitter tace "haba yarinya

r da mahaifiyarta dakai kadai ta yarda tabaka ita amana shine kama diyarta haka I'm not proud of your action" Ahankali Riyad yadago kanshi ya kalli Ammi dayaga ranta yabaci sosai da gaske tace "kuma wih wih bari ta warke yarinyar nan tace bazata zauna da k

ai ba saika saketa! I'm taking her with me ko flat dina kashigo sainaci kwal ubanka wh" Ammi tayi maganan cikin fushi tawuce

kofa tabude cikin fushi tace "Munir" Dasauri Munir yafito daga mota yace "na'am Ammi" rai abace tace

"zoka tayani daukar kanwarku

mutafi gida" tahowa yayi yabi bayan Ammi yadan saci kallon Riyad daya gani tsaye agaban dakin ya tsaya hijabi Ammi ta nema tasaka mata sannan tace "shigo" shigowa Munir yayi dashi da Ammi suka dauketa atare suka fitoda ita har waje suka sata abayan mota A

mmi tadaura kanta kan cinyanta sannan suka wuce gida.

Sama Riyad yakoma ahankali dakin nasu ya gyara tsaf yasake chanza duvee na jiya yacirosu yasakasu a dryer ya maida na jiya washin machine din yafito ya gyara gadon yashimfida wani bedsheet, riganta das

u lab coat nata da atampata harda bra daya yayyaga ya kwasa sai shima yayi shiru cus he actually went far, tayaya yayi fushin nan ya manta she's just a helpless girl that lost Mom nata and Mama trusted him, ahankali yace "Mama forgive me I hurt Rashida for

the first time" saikuma yayi shiru yawuce yakai wardrobe nashi ya ijiye safe sannan yafito zai fada bayi ya dakata sabida kiran dayaji daga wayanshi yawuce Sarkin Gida yagani hakan yasa yawuce yadaga wayan yakara a kunne yayi shiru chan yace "akaisu secre

t fada gani nan zuwa" ijiye wayan yayi yawuce ciki yayi wanka yana tuna moments nasu, well as far as he knows Haleema was also virgin but she was never as tight as Rashida da kyar yake fitowa daga jikin Rashida fa, vijay nata grips him irin shakeshi dinnan

yakeyi and banda haka she's very sweet and hot to ko masifaffen mutum yanada zafin vijay ne cus yarinyar nada zafin jini? Baitaba Jin abinda yaji ajikinshi Rashida in jikin Haleema ba.

Ganin he's getting erection yasa yadaina tunanin yafito ya shirya tsa

f sak sarkinshi yafito aka tukashi zuwa fada.

Sarkin Gida na jiranshi already hakan yasa direct suka wuce secret fada tundaga nesa Bilal ke hango Riyad na tahowa cikin alkyakbba da rawani fadawa na binshi sunamai kirari yana taka kasa kaman bazai tabaka,

faduwa gabanshi kawai yake yasauke kanshi kasa sabida yanda yamai kwarjini, same with Babanshi cus basusan mesukayi ba kawai an taho dasu, shigowa yayi yasami waje ya zauna fadawa namai fifita dudda akwai AC a falon Riyad yaki

kallon Bilal wani mahaukacin

kishi dayakeji he feels idan ya kalleshi zai iya tashi ya shakeshi.

Sarkin Gida yace "Mai Girma Ranka shi dade mutanen dakace akawo maka gasunan da yaron da mahaifinsa" dasauri Baban yace "Ranka shi dade laifi nayi ne? Nayi submitting all report kuma na d

auki permission na leave saisa ma har nazo nigeria" anatse for the first time Riyad yajuyo da kanshi ya kali wanda yayi magana ma'aikacin sa ne he's the manager na hotel dinshi na Uk sai yanzu ma kanshi yayi ringing ganin name dake jikin check din saikuma

anatse ya sauke idanunshi kan Bilal da duk yayi zuru zuru dudda baisan me sukayiba but jikinshi na bashi laifi sukayi kallonshi Riyad yake daga head to toe shine yaron da ranan yakawoma Rashida 100k, baijin Bilal yakai 28yrs ba highest yabashi 26-27yrs, ya

rone danye irin yaran dake tashen samartakan nan jaye idanunshi yayi yamaida kan Baban yace "kaine kabawa danka check na 22M yakawo ma matata!?" Yanda gaban Baban yafadi hakan na Bilal yafadi dasauri Baban yakalli Bilal saikuma ya kalli Sarki Riyad saikuma

yasake juyowa yakalli Bilal yace "me kayi da check na business dana baka jiya?"

Saikuma yajuya yakalli Riyad da sauri yace "WIh wlh

Mai Martaba duka yarana not just Bilal dazaran na haifesu ina bude musu savings account wanda idan

sunyi girma zan basu

su kama sana'a dashi, ranan juma'a da daddare yatasani gaba yanason nabashi nashi zaiyi business banso bashiba amman harda kukan sa shine na bashi da daddaren ranan bansan meyayi dashi ba" dasauri yakalli Bilal yace "mekai da kudin Bilal? Talk!" Baban yama

i ihu dayasa sai jikinshi yafara rawa yadan kalli Riyad daya kasa ganeshi yama kasa tsayawa yamai cikakken kallo sabida kwarjini dayamai dan yasa rawani saikuma yace "Dad wata yar ajinmu nabamawa shima aro ne zata biyani, hauka nake zanma wata kyautan 22M

azamanin nan" ahaukace Baban yace "bakaji maganan da Mai Martaba yayi ba iyalan Mai Martaba kabawa kudi!" Faduwa sosai gaban Bilal yayi yanzu mai Martaba ne dama shine Ogan Dady fa, shine mijin Rashida, dasauri ya kali me Martaba saikuma ya sauke kanshi ak

asa yace "wlh bata gayamin tanada miji ba kuma ni bama wani sonta nake ba Dad tausayinta kawai naji naga yanda take son....

." "Sarkin Gida!" Riyad yakirashi azafafe da saida dakin ya amsa,

dasauri Sarkin gida ya zube agabanshi hakan yasa Riyad yace "men

ene hukuncin wanda yaje yake neman iyalin Sarki?" Dasauri Sarkin gida yace

"bulala dari bakwai! Kullum anamai dari dari har tsawon kwana bakwai a baya tare aiki amatsayin bawa, banda haka ai duk garin kano babu wanda ya isa ya nemi iyalin sarki koda sarki

yarabu da iyalansa ne, bata isa tasake aure acikin kano ba saidai tafita taje chan wata kasar tai aure! Wannan shine sharadin auren sarakuna".

Babu mutunci ko kawaici Riyad yace "a hukuntasa" dasauri Bilal yarike Babansa ganin fadawa sunyo kansa yace "Da

d please save me wih, wih bansan wa take aure ba, Dad I just wanted to help the poor innocent girl tunda bata sonshi nasan nima da wuya nasan zaka banni na aureta, please kayakuri wh banasonta, waye ni dazan nemi iyalan Sarki ban isaba" kawai kallonshi Riy

ad yake he's not even Man enough yayi admitting yana sonta in trouble, how could Rashida be this gullible, this is a boy not a Man! Dagashi akayi yana mikama Babanshi hannu yafashe da kuka akai waje dashi.

Daga Riyad sai Baban Bilal yarage da mutanen dake

fifita shi, da hannu yama masumai fifita alamu sufita daga dakin, dasauri Baban Bilal yace "Mai Martaba temper justice with mercy dan Allah, wih Bilal yaro ne baida wayau he's 26yrs and last month ma yayi 26din, dan Allah amai afuwa ni wih zan cire shi da

ga school dinma wh, dama daga Sudan yadawo nan sabida yakin dasukeyi but namaka alkawari zan karbi transfer zan maidashi Egypt yaje yakarasa awajen dan Allah kayakuri he's just a child, dan Allah me Martaba dan Allah, namaka alkawari shi da Iyalinka ko han

ya bazasu kara hadawa ba, Bilal yayi kuskure ina rokonmishi afuwa" kallonshi Riyad yayi saikawai yatashi yafice daga fadan yafito yanajin

yanda ake ma Bilal bulala a bombom yana ihu ya kalli Sarkin gida yace "after 100 bulalan kabawa babanshi shi su tafi n

o need for the remaining 6days cane" yana maganan yawuce yafito daga bangaren Waziri yagani tsaye tareda amininsa suka kalleshi tareda dukawa atare sukace an gaida mai Martaba munzo wajenka ne" wucewa yayi yazauna wajen yar shakatawa sa yasa aka musu iso s

uka taho zama duk sukayi ya zuba musu idanu baice uffan ba, anatse Waziri yace "ahhhm Mai Martaba nasan an maka laifi" yadanyi shiru yace "dudda nai kokarin maka magana hakan be yu ba, still yauma bazan gajiba, burin kowani mahaifi yasa diyarsa agida mai k

yau hakika nasan Haleema tai kuskure shirmene kuma da yarinta wanda har zata dauki wata ta maidata kaman ita take aure ga mijin nata bazata girmama shi ba" yasake shiru sannan chan yace "Haleema tagane kuskurenta Allah taimaki me Martaba, da ni da amini na

nan Muntari munzo mu nema mata afuwa ne tadawo dakinta duk ku taru da amaryan taka ayi zaman Ipy" baiyi wani mamaki ba yasan by now maganan ya auro Rashida yazagaye fada dakuma wacece Rashidan.

Anatse Muntari aminin Waziri yace "abata second chance dan A

llah" shifa to be honest bayason Haleema he can't lie about it ne, forget about abubuwan datamai basune agabansa but wannan soyayyan baya jinsa game da ita, but then baitaso yaga Babanshi yarabu da kowace matarsa ba duk dadi duk runtsi ana tare banda haka

he knows Haleema loves him kawai she prioritized Mom over him ne, he saw calls nata, messeges nata telling him sorry so he will give her second chance, idan she fails yarabu da ita gabaki daya, kallonsu yayi yace "tadawo dakinta!" Wani dadi sukaji sukahau

mai godiya gaisawa yayi dasu yawuce Allah Allah yake yagama da mutane yaje yaduba Rashida fada yawuce.

Suna shigowa gidan sama Ammi suka wuce da ita sharp sharp takira Jakadiyanta wasu itatuwa da ganyayyaki aka samo aka girka a murhu aka kawoma Ammi sama,

ijiye kunya Ammi tayi a gefe tunda ba Mama Rashida ke dashi da zata mata ba itace Maman yanzu, tagasa Rashida da kyau ita kanta saida ta tausaya mata ta wahalu fa, sannan ta matsa mata jiki gabaki daya da towel dake mata ciwo, suka fito daidai Dr Ammi na

zuwa dubata tayi tacema Ammi basai anyi dinki ba but taji ciwo sosai tacema Ammi please kar abari yasake mata wanitacema Ammi please kar abari yasake mata wani abu harsai ta warke sannan tamata allurai tabata magani harda na tsayar da aman duk tasha Ammi d

a kanta Ammi tasauka kasa tamata kunu takawo mata sha tayi kadan sabida yanda ta matsu sai bacci Ammi sai shafamata kai take dayake ajike tayi shiru tana kallonta on her hand, she's happy Riyad yayi consummating aurensu wih har ranta she's, azamaninsu da s

una yara idan yarinya ta taso da tsaurin ido bata tsoron kowa ga rashin kunya akance amata aure zata natsu, murmushi Ammi tayi tabude balm tana shafa mata a gefen baki wat she's certainly not happy about is marin daya mata!

Da kuma forcing nata dayayi no

ba'a haka dudda tasan waye Riyad wih bakaramin abune aisa yadaga hannu ya mari Rashida ba ayanda yakesonta it must be big abu dudda taki bashi listening ear but tasan abu tamai dayakaishi ga marinta haka, ijiye balm din tayi har zuciyanta takeso Rashida ta

so Riyad itama suyi zaman su lafiya cus she knows and sees yanda Riyad ke sonta, ahankali tace "I pray Allah ya sanya miki son d'ana aranki Rashida, please love Riyad kinji he's a good boy" Ammi tayi maganan ahankali daga sama tanajin kamshin tsumin da Jak

adiya ke hadawa, ahankali ta maida kanta filo ta kwantar sannan taja bargo taruta mata tafito tasauka kasa magunguna na gargajiya suka shiga dafamata harda gyaran jiki Ammi zata mata takuma gyarata da turare dan wih bazata bashi itaba saiyaga chanji zaici

kaniyansa.

Shigowa Jakadiya tayi dawani leda a hannu na magunguna dataje tasayo takawoma Ammi a kitchen tace "Uwardakina Sarauniya Haleema tadawo" dan kallonta Ammi tayi saikuma tace

"Masha Allah, bani ledan kigani kin sami sassaken danace" karba tayi su

ka cigaba da aiki batare dadanace" karba tayi suka cigaba da aiki batare da

Ammi tace wani abuba.

After magrib Riyad yashigo gidan tareda Munir Ammi na zauna akan dadduma a falon tanajan charbi waje suka samu suka zauna har Ammi ta shafe ta kalleshi da s

auri ya sauke kanshi kasa Ammi tace "banace karka sake ka shigomin flat dina ba" kanshi akasa yace "Ammi kiyakuri" shiru tayi sai chan tace "Haleema tadawo ko"? Aahankali kanshi na kasa still yace "yes" shiru tasakeyi sai chan tace "an ina kakeso Rashida t

a zauna anan masarauta ko chan GRA"? Shiru yayi baiso ya ijiye Rashida a masarautan nan cus baiso wani ya cutarda ita, yarinyar has been through alot already he don't want any more drama a life nata, peace kawai yakeso yabata ahankali yace "GRA is her hous

e Ammi" anatse Ammi tace "good! Sai magana ta biyu dazan maka karaba musu kwanaki?" Girgixama Ammi kai yayi, anatse Ammi tace "don't think sabida Mahaifiyar Rashida tarasu batada me tsayamata Riyad wih she has me! Mata biyu gareka even though she's here wi

th me pending

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login