Showing 45001 words to 48000 words out of 144199 words

Chapter 16 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

80

da kanshi yayi but bai kalleta ba yace “take days off when you feel better you can resume” yasa kafa yafita saikuma ya tsaya yace “someone wi

ll clean the place you don’t have to, kifito akaiki gida!” Yana maganan yawuce yafita takai almost 2min aduke a inda yabarta saikuma ta daga hannuwanta ta kalla yanda tarikeshi saikawai taji kunya da haushin kanta sai abin yasa taji mugun zazzabi ya rufeta

tanama jin sanyi, ahankali ta lallaba ta mike tadauki jakanta ta goya abaya batare data chanza uniform nata ta maida abayanta ba kafin wani ya sake shigowa yaganta tana chanza kaya she will not take the risk, tadauki magungunanta tarike a hannu tafito tan

a tafiya ahankali hakanan kawai sanyi taji tanaji barinma a hannuwanta dasuke abude dan uniform nasu short hands ne, gashi small farin baby hijab ne jikinta that covers her chest only, ahankali take tafiya is as if every step datai taking yana kara mata za

zzabi harta fito lobby kadan kadan take tafita tana jin sanyi kaman akwai kankara awajen, hakan yasa bakinta yahau kakkarwa irin na me jin sanyi din nan kaman an sata a cold room, idanunta na rawa rawa suna kukkullewa kadan kadan take bude idanunta tasan t

a hango mutane zazzaune da suit a lobby daganan kuma batasan meya sake faruw

a ba dipp kaman an dauke wuta ta zube awajen.[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:

💫

SANYI DA ZAFI

💫





🏻

M SHAKUR

EPISODE 1





8





JOIN KISSA PRO CLASS DINA WITH JU

ST 1500 and stand a chance to win 200k

💃💃💃

Ahankali take bude idanunta dataji sun mata nauyi sosai kafin tagama budesu da kyar tazubasu asaman dakin sake lumshe idanun tayi tabudesu taga drip na ruwa hakan yasa tabi dakin da kallo da kyau, idanunta

ne suka sauka kan Riyad dake zaune kan wata kujera mai kyau one seater, wannan karan babu jacket na suit ajikinshi just white shirt da trouser hannunshi rike da wani file yabude yana karantawa ga pen a hannunshi, faduwa gabanta yafarayi kadan kadan hannunt

a daya ta daga taga anyi fixing drip hakan yasa ta daga dayan hannun takai saman fuskanta sabida iska dataji yana shiganta da kyau jitayi babu hijabinta kan fusnanta babu dan kwali asaman kanta, hannunta takai saman wuyanta zuwa saman riganta taji an bude

boturan saman riganta har zuwa wajen bra Allah yasa tasaka singlet sauke hannun tayi kasa tacikin bargo taji an daga riganta da vex din sama cikinta abude ga hook na wandonta an bude ahaukace ta tashi zaune tawani fincike drip din da aka samata taja bargon

sama tana kare kirjinta tai wani irin ihuuu tace “mekamini”? Sauke file din dayake rikedashi yana karantawa yayi kan coffee table dake gabanshi yakalleta tareda sauke soft boyayyen ijiyan zuciya, yazuba mata mayun idanunshi daidai lokacin tufkin gashinta

ya warware black silky hair nata yawani irin zubo half ta face nata ragowan ta baya abun just grip his attention dayasa yawani zuba mata idanu kaman tsohon maye kaman akwai wani abu dayake kallo ajikinta, ihu Rashida tayi sosai taja bargon tarufe har wuyan

ta tace “you pervert Allah ya isa ban yafemaka ba wlh mugu azzalumi kaci amanata ta, wat have you done to me? Dame kai drugging dina? Wani substance kasa aruwan daka bani, sabida kaga kanada kudi idan kasaba yima yan mata haka ana kyaleka wlh akaina you’ve

messed with the wrong person bazan taba kyale wanda ya batamin rayuwana ba” gashi takasa tashi sabida yanda aka kwance hook na wandonta daidai lokacin taji an bude kofa dasauri tajuyo idanunta sunyi jazur wata mata tagani very elderly zatakai 45 tafito da

ga bathroom na dakin rikeda bowl a hannunta tace

“young Lady calm down” ta taho wajen da sauri tana ijiye bowl din da Rashida tabi da kallo taga ruwa ne da karamin towel aciki tace “calm down no one did anything you’re sick, your fainted and Mr Riyad calle

d, my name is Dr Amara Kennedy, I’m this hotel’s Doctor, incase of any emergency or anything ni ake kira” tadan sauke ijiyan zuciya tazauna bakin gadon tace “calm down, I came in immediately an kirani, you were running serious temperature dayasa kikai pass

ing out kina convulsing this is the result of your blood test” tai maganan tana mika hannu ta dauki wata paper dake saman drawer gadon hakan yasa itama Rashida da gabanta ke faduwa sosai ta kalli wajen, taga allurai da magunguna daukan takardan tayi tamika

mata tace “take a look” matse bargon tayi da wuyanta tasa hannunta dake rawa har lokacin ta karbi takardan tashiga dubawa Dr tace “kinada high typhoid da Maleria, namiki allurai so I got water ina shafa miki ajiki just to get temperature nata to cool down

and for Mr Riyad dakika gani he just came in not less than a minute ago yadubaki saina tashi nima after I cover you up naje bathroom dan na zubar da ruwan and get another one” ji tayi hankalinta ya wani irin kwanta saikuma taji kunyan abubuwan data gama f

adi, gashi ta gama zage zage kasa kallon wajen dayake tayi ta kalli Dr ahankali tace “I want to go home” Dr tace “I think Mr Riyad arrange driver that will take you home, but I think you need to change sabida” tanuna mata kafanta da idanu tashi Riyad yayi

yajuya yafita daga dakin yace “ku sameni awaje” lumshe idanu tayi jin muryanshi tana kara mugun jin kunyan wat she just did.

Da taimakon Dr ta tashi bayi ta kaita bayan ta dauki gown nata dake jaka she change, kayan kuma ta kulla a Leda tasa ajaka takai

gida ta wanke she is feeling better yanzu tareda Dr suka fito waje yana tsaye jikin mota shida Munir suna magana yayi shiru hangosu dayayi har saida Munir yajuyo dan ganin meyake kallo kin karasawa wajen motan tayi tace “I will take keke” kafin Dr tayi mag

ana tayi gate da saurinta tafice duk yana tsaye awajen yana kallonta ta tare keke ta shiga sai kawai yabude bayan motan ya shiga ya zauna Munir kuma yadanyi magana da Dr ya sallameta sannan yadawo ya shiga yaja motan sundanyi nisa kadan Munir yace “in tamb

ayeka mana Riyad?” Dago kanshi Riyad yayi ya kalleshi batare daya bashi amsaba alamun yana jinshi, Munir yace “why do you give that girl special attention?” Shiru yayi yadauke kanshi ya maida kofa yana kallo sai chan yace “do i?” Munir yace “yes on differe

nt occasion” wayanshi yaciro daga aljihun gaban riganshi ya shiga dannawa yace “I had no idea” shiru Munir yayi yace “before you hardly come to the hotel cus I always handle it, office kafi zuwa but tun randa ka ganta anan hotel yazama shine latest head of

fice namu, look at dazu when she fainted you took off jacket naka ka rufamata and just picked her up ka kaita sama kahau kiran Dr without assigning me to do that, not to mention dat day datama yarinya duka normal you dakayi sacking nata but bakayiba, saika

i sacking wacce akama duka, are you perhaps interested in her? Cus this is beyond she saved my life” Chak ya tsayan da danna wayan dayakeyi ya tsare screen din da ido kawai that moment na dazu na gashinta na zubowa nadawo mishi rabon dayaga breath taking v

iew haka harya manta sai yau, dan fuzar da iska yayi yasa hannu yasauke glass na motan kasa ahankali yace “I’m not interested in her I just find the girl fascinating! She’s a topic!” dan murmushi kadan Munir yasaki yace “okay oo, but wat do you mean by she

’s a topic”? Wannan karan shiru Riyad yayi yafi nada chan yace “she’s a topic in my heart that I just feel obligated to study” Riyad ma dan rainin wayone Munir yafadi a zuciya jin yanda yake using english yana sugarcoating the word affection dayake develop

ing for the girl but woo idan tai tsami za’aji ai hakan yasa yace “uhmm topic indeed!”.

FOR ADVERT OR PROMOTION CHAT ME UP

wa.me/+2347012181461

[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:

💫

SANYI DA ZAFI

💫





🏻

M SHAKUR

EPISODE 1





9





KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???

JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST

5K KI KOYA

🔥

GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA

🙈

CHAT ME UP DON SHIGA

wa.me/+2347012181461

JOIN KISSA PRO CLASS DINA WITH JUST 1500

💃

Har kofar gidan

su me keke yasauketa tasauka tabiya kudi ta shiga gida, anriga anyi magrib Mama na ganinta tabar kunun datakesha ta taso dasauri tace “yaya jikin ne?” Kin fadama Mama ta suma tayi sabida karta tsorata tace “Mama naji sauki wlh har allura an mini, kinsha ru

wa lpy” zaunar da ita Mama tayi tasamata kunu karba tayi tashiga sha still bata da karfi Mama bata wani bari tai aiki ba wanka kawai tabarta tayi tana shiga daki ta kwanta ko kaya bata saka ba sai bacci washe garin ranan ma ko school bata iya taje ba, bin

i bini taita tuna abinda tayi tanajin kunya.

Sai jibi ta tashi garau taje school tadawo dayake tagayama Mama a bata off a aiki bataje ba.

Azumi biyar tasha arana na 6 ranan day 7 taje hotel din sai addu’a take karsu hadu cikin ikon Allah bata ganshi

ba har azumi yayi nisa basu kara haduwa ba taji sosai dataji wasu ma’aikatansu na cewa Oga umara yaje saisa tunda aka fara azumi baya zuwa itadai ko ajikinta.

Yau saturday morning taje aiki around 2 ta tashi ta shirya ta goya jakanta abaya yau daman hij

abi tasaka tunda aka fara ramadan hijabi take sawa hakanan kawai taji kirjinta nata bugawa tana tuna Mama hakan yasa tana shiga keke taciro yar vivo nata ajaka tai dailing number Mama amman harta katse bata dagaba that is so unlike Mama, sake kira tayi shi

ma shiru hakan yasa ta shiga damuwa ko zazzabin Mama yatashi ne?

Abakin junction ta sauka tashigo layin su da kafa tun kafin takai gida ta hango manya manyan motoci guda biyu agaban gidan saikuma taga yaran layi an taru a kofar gidansu some nata fitowa da

biscuit da taliya guda guda a hannunsu yanda taji zuciyanta na tafarfasa har sarkakewa numfashinta yake da sauri ta kutsa cikin yaran ta shiga cikin gidan

wata babban mace ce tsaye tsakar gidan taci uban lace da duwatsun lace din har kashe ido suke tarike

wani arnen jaka a hannunta akalla zatai 45-48yrs gawasu mata haka wanda kana gani ma’aikatan ta ne sun rike kwalin taliya a hannu datake rabama yara ga wani buhun local rice akasan tsakar gidan an yatsar da karamin man gyada a jarka, Mama takalla dake zau

ne kan tabarma sanye da hijabi abinta duk yanayinta yayi wani irin alamun she’s not happy ganin Rashida yasa tai maza ta gyara fuskanta tace “kin dawo yarinya na”? Daidai lokacin matan ta dago kanta ta zubama Rashida wani kallo, da sauri Rashida tai wajen

Mamanta cikeda tsananin so takai hannunta ta taba fuskan Mama tace “Mama did you cry? Sun miki wani abune? Mesa baki kirani ba”? Tai maganan tana daga hijabin Mama tana duba jikinta da hannayenta cikeda so.

Matar dake tsaye tana kallonsu, tawani bushe da

dariya tace “akanme zan daki me kanjamau banda yarinta irin naki”? Dasauri Rashida tajuyo da kanta ta kalli matar zatai magana Mama tajuyo da ita yace “tashi mushiga ciki tunda kindawo abincin zakka takawo mana nace mata karta damu mun gode, muje ciki idan

tagama rabo saita tafi” Rashida zatai magana matan tace “ke har kinyi darajan korana daga gidanki wulakantacciya irinki me bin maza da aurenta nasunna” zabura Rashida tayi ta tashi Mama ta taso dasauri takama hannunta tace “ke zonan muje daki” wani irin d

ariya matan tayi tace “naga alama baki bata tarbiya ba saki hannunta dan Allah zan bata tarbiya ni” kama Rashida Mama tayi takomar da ita bayanta tahade hannayenta tace “Hajiya Jummai na rokeki da girman Allah kifitan mini daga gidana stop provoking my dau

ghter, banson hayaniya dan girman Allah kitafi” kallon idanun Rashida tayi yanda take kallonta kaman zata kasheta da idanu to be honest sabida Rashida tazo, Mama batada karfin bala’i kuma banda haka tasan babu abinda Zainab keso aduniya irin yarta Rashida

saiso yanzu burinta shine ta nakasa diyar tata itama ta lalata mata rayuwa, da gangan matan ta kalli yaran dasuka cika gidan tace “ku nuna matar nan kuce ke tsohuwar banza me HIV” aiko yaran suka kalli Mama sukace “ke tsohuwar ban…….” Wani fincike kanta da

Rashida tayi daga hannun Mama ta taho wlh watsewa yaran nan sukayi dan ansan halinta suka fice daga gidan dagudu, kaman zakanya tawani tsaya agaban matan tanuna mata hanyar zaure tace “ke Jummai fita daga gidan nan tunda bana mijinki bane before I loose m

y temper” dasauri Mama tazo takama hannun Rashida tace “ke muje” cikeda masifa Rashida tace “Mama ki banni lemme put this useless woman in her place babban banza kawai yar wahala” fizgota ama tayi cikin fushi tace “stop insulting elders” itama Rashida ciki

n fushi tace “Mama she’s not an elder, waye ita dazata shigo gidanmu ta zageki enough! Yanzu ba da bane, I will protect you Mama, Madam ki fita daga gidan nan and take this trash dakika kawo away we have morethan enough” tafarfasa zuciyan Jummai yake kaman

ta chakamata wuka takeji ta nuna kanta tace “ni kika zaga”? Rashida tace “akwai wata kalanki anan ne?” Kallon yan matan dake tare da ita tayi tace “kuma ita da uwarta duka” kambu! Rashida jitayi jikinta yakama da wuta rike ta Mama tayi tasan halinta tace

“muje ciki mu rufe kofa Rashida don’t fight them” ganin yan matan biyu sunyo kansu yasa tawani kama Mama ta maida bayanda daidai sunzo suka kakkawo mata duka dunkule hannu tayi ta zubamusu nushi aciki duk sukai ihu kafin tafara dambe dasu sai kawai Mama ta

shiga kuka ganin yanda su biyu suka tarunma yarta dudda Rashida nacin ubansu cikin kuka Mama tai gaban Hajiya Jummai tahada hannunta tace “Hajiya Jummai na rokeki da Allah kiyakuri kifita daga rayuwan mu shekaru ashrin da uku munyi zaman kishiyoyi narabu

da mijinki tun kafin na haiho Rashida, narabu ashi ko amafarki kinsan bazai kara aurena ba takuran nan ne menene eh?” Daidai lokacin jikake kum kum kum Rashida ta barar dasu duk sun daki bango sun zuzxube kasa a sume goshinsu na jini daga Mama har Hajiya J

umai ihu sukayi Mama tace “Innalillahi wa innailaihi raji’un Rashida me kikeyi”?Mama tai wajen da gudu hankalinta atashe tana tattabasu itakuma Haj Jumai tashiga ciro waya daga jaka tace “shikenan ta kashemin bayi, yarki is a killer she’s a murderer wayyoo

o jama’a ku

taimakeni sun kashemi yan aiki daga mun kawo musu abincin taimako” Jumai tafice waje da gudu tana ihu tana making call before you know it yara da manya an shigo gidansu maza sukai kan matan ana dagosu amman ko motsi basuyi Jumai tashiga nuna Ra

shida dake tsaye a gefe tace “wlh yau idan Police basu rabamu ba sai nasa kema an kasheki kokuma nakashe uwarki” takama Mama zata kai mari wani irin damke hannunta da Rashida tayi ta murda saida tahau ihuuu bana wasaba mazan duk sun kasa tabata sabida tsor

on Rashida itakuma tana ihu Mama najan Rashida amman bataji zuciya yakaimata wuya idanunta sunyi jaaa tace “you keep hurting my Mom tun kafin a haifeni I’m ready to kill you today to die Mama na tahuta” kawai takai hannunta dayan takama wuyanta ta matse ga

m daidai lokacin saita yar sanda macen dake tare da yan sandan tawani rapkama Rashida kulki a baya hakan yasa tasaketa Mama tafashe da kuka ganin yanda aka rafkama yarta kulku itakuma Jumai da gangan tazube tana haki tace “officer she’s a murderer daga zuw

a basu abinci munga mabukata ne shikenan, macen police din tashiga sama hannun Rashidan ankwa tace “you’re under arrest for attempt murder na Hajiya Jummai” sauran yan sandan suka shiga duba sauran sukace sunada rai but they need hospital, kutafi da me lai

fin” fashewa da kuka sosai Mama tayi tai kneeling tace “dan Allah kuyakuri laifinane niku tafi dani not my daughter she’s a small girl ko aure batayiba dan Allah karku kullemini diya dan Allah” cikin zuciya Rashida tace “Mama stop begging kowa babu Allah c

ikinsu kitashi Mama, babu wanda ya isa yamin wani abu anan Mama kitashi” macen police din tace “au haka kikace? Kinyi laifi still kina rashin kunya kina taurin kai”? Cikeda dakewa Rashida tace “laifin me nayi kin tambayeni mesukayi min su? Ko nima bakiga j

ikina da ciwo ba ne it was self defense, kuma garau suke sabida Ogan su tace karsu farfado ne sukai kaman suma I’m a doctor I know idan mutum is unconscious, dukanku are corrupt officers working for this evil woman!” Tassss!! Yar sandan ta dauke Rashida da

mari da saida tai tangal tangal zata fadi Mama ta tashi da gudu tai ihuuuu tana tare Rashida, Jumai tai wani murmushi kaman an mata busharan aljanna, tarota da Mama tayi yasa bata fadi ba ta kalli yar sandan da idanunta dasukai jazur kaman zata daketa bab

u ko alamun hawaye, yar sandan tace “ke me taurin kaiko? Zan gyaramiki zama muje police station wlh saikinyi dana sanin abinda kikayi dahar yasa na kaiki police station” kallon Rank dinta Rashida tayi tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login