Showing 93001 words to 96000 words out of 144199 words
/>
gogefuska take da bayan hannu tana kukarasa inda zata tunda gashi an saidagidansu sannan batama tunanin gidanBaba Liman,
dan wayan nan matan nashi tsoronsusuke suma bawai sun yarda batada HIVbane hakan yasa kawai ta tafi asibitin sukusan 11 takai tun
safe around 8 datafito take tafiya, samin
kanta tayi datafiya office na Dr Buga koje ammanbatazo ba hakan yasa ta duka awajenkawai ta kifa kanta kan jakanta gayunwa,
tun jiya masan da Riyad ya bata kecikinta dudda abinci be dameta ba butyau cikinta is c
rying for hunger, tanazaune awajen kanta akife taji ance."Rashida!" Dago kanta tayi da sauri DrBugaje ne ganinta yasa tai wajen dasauri taca stand up yarinya
looksterrible da sauri ta taba goshinta tace"lafiyanki kalau"? Fashewa tayi da kukaMrs Bugaje
tace "it's okay, it's okay,let's go inside" Office tabude sukashiga ciki ta zaunar da Rashidan tace"wat happen"?
Cikin kuka tagayama Mrs Bugaje komiitama tayi kaman batasan komiba tace"muga abinda ya rubuta miki" batapapers din Rashida tayi Mrs Bugaje
takarba tana saka glasss tana karantawasaikuma ta ijiye ta zare glass tasaukeijiyan zuciya tace "Rashida this isserious harda lawyers a lamarin nanyanzu wats your plan?" Ahankali tace"zan koma hostel" Mrs Bugaje tace"babu wani magic dazakiyi da zaisakisami
hostel da angama booking fullytun wani zamanin" saikuma tasakesauke ijiyan zuciya cikeda damuwa tace"Rashida and I can't take you inagidana, Mijina is a very strict principleman, idan yaji kalan case din nandakikeda shi bazai taba bari ki zaunagidanmu ba,
Sarkin Kano fa kika cima22M kikace baki aurenshi kuma kindauka karamin abu ne?" AhankaliRashida tace "yaya zanyi I can't leave inhis house banson gidan" dasauri Mrs
Ki dauka karamin abune
A hankali Rashida tace "yaya zanyi I can't leave inhis house, ban
son gidan" dasauri MrsBugaje tace "bakince yabaki key yacegidanki bane shi ba zama zaiyi bayanada asalin masarautan shi, Rashidaso I think you should stay!"
Dasauri Rashida ta kalli Mrs Bugaje thatlooks serious anatse tace "listen,Rashida one thing Ma
manki always tellme is you're a fighter and a stronghardworking young girl, you canaccomplish anything kikeso aduniyannan Rashida! You will become a Doctornext year kin gama kifara residency nakiana biyanki cool money use the moneyduk wata kina biyanshi ha
rki gama, fornow Rashida as wacce Mamanki trust toalways guide you ni Mrs Bugaje nacestay in the house resume karatun kifocus on study ki zama wata abu gobeda duk wanda ya miki rashin mutuncizaiyi nadama, harshi Riyad din" sosaiRashida ke kallonta tana tun
ani,ahankali tace "inaso ki maidani normal aroaster namu, nadinga shift harna darelike every other student" Gyadamata kaiDr Bugaje tayi tace "zanyi hakan" tadansauke ijiyan zuciya chan tace "Rashidayou've become weak wanda bahakakike da ba, this is not wat
Mamankiwants, drop ego naki wipe your tears,stay in the house tunda yace shi zaizaisauke hakkin ki a matsayinki na matarsastay kici kisha and get energy na gamaschool naki" Mrs Bugaje takai hannuntasaman fuskanta tana share mata fuskatace "those wicked pe
ople sun kasheMama just to weaken you and but kinuna musu Allah yafisu kinji"Gyadamata kai Rashida tayi hawaye nafitowa Mrs Bugaje tace "I will give yousome money go and eat, put yourselftogether and resume school kinji, usethis house as tool na becomingso
mebody kinajina" gyadamata kaiRashida tayi ahankali, Mrs Bugaje tace"jekici abinci, kika gama kitafi gida zanshiga wani surgery ne yanzu*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 52*
Ahankali Rashida tatashi tafito MrsBugaje tabita da kallo, Rashida mustfind a w
ay to reduce anger nata, taurinkanta sannan takoyi rayuwa da mutaneand become more forgiven ita karankanta tadawo haka zatafijin dadin rayuwanta
The best of mutane shine wayandasuka gane sun aikata ba daidaiba andsuka nemi yafiya da yanzu zata yafem
amahaifinta da zataji burden na
zuciyanta ya ragu, and da zata daure takalli Riyard she will definitely knowscewa she's lucky and she's not alonetanada mai sonta. She's just prayingAllah should guide her AMEEN
Samin kanta tayi da wucewa sama tajedakin
da Mama tarasu, tsayawa tayigaban dakin tana kallon kofan tana tunakomi daya faru ranan da how Mama wasin pain, hawaye taji yazomata saitatsugunna ahankali tadade ahaka sannanta tashi tafito daga asibitin sai kawai tatsaya bakin titi ta kalli gabas ta kal
likudu da gaske fa batada wajen zuwa,idan yanzu ta tare adaidaita sahubatada inda zata cemai ya kaita tundaan saida gidansu.
Yanzu shikenan batada kowa? Tatambayi kanta, instead of tashiga kekesai tawuce chan wani wajen bishiyakawai ta zauna akarkashint
a tanashaninuwa tana kallon titi.
Wuraren 2 yashigo bangaren Ammitareda Munir, kallo daya zakamai kasan
damuwa yamai yawa kawai he's nothappy, Ammi na ganinshi tace "mesakasaki Haleema?" Dan shiru yayisaikuma yazo ya zauna gefenta ahankaliyace "Ammi
she was never a wife to mebut to Mom" dan kallonshi tayi she trustRiyad batason tana questioning nashihe's an adult yasan meyakeyi, bandahaka he's going through alot soyayyanRashida na mugun wahalar dashi danthis is his first love. ATM card yaciro yaijiye
kan cinyanta dasauri ta kalleshitace "na menene wannan"? Da sauri yatashi yawuce dinning adan kunyace,Munir yafara wani makirin murmushiyace "Ammi wai matarshi yakesoahadama akwati, komi da komi yakesoki hadama Cousin dinmu, batada kayaduk ya kyautar da k
ayansu agidansu, Iknow his password Ammi I will tell you"kallonshi Ammi tayi saikuma taimurmushi kawai bata sake magana bacus bayama iya magana sosai.
Rashida tadade zaune awajen gashibataci komiba kuma takasa ci jin anakiran zuhur yasa ta tashi ta sh
iga cikinasibitin tai salla tasake fitowa tazaunakasan bishiyan tai shiru titi kawai takekallo chan hawaye ya gangaro mata jinan kira asir yasa tasake tashi ahankali
kallo chan hawaye yagangaru mata angaro mata jinan kira asir yasa tasake tashi ahan
kalitawuce ciki tayi sallan la'asar a jam'ibayan an sallame tafito tana tafiyaahankali a gefen hanya harta fito wajetakoma asan bishiyan ta zauna, wanibabban mota ne yayi parking gaban titinaka bude baya, Buba ne yafito yanasanye da manyan kaya da charbi a
hannunshi ga hula da wandonshi nandaidai idanun sahu ustaz, Rashida nazaune kaman marainiya taji muryanBabba yace "Rashidah!" Dago kantatayi ahankali takalli Buba da jajayenrinannun idanunta dasauri yaduka yace"me kikeyi anan yanzun nan nafito dagaasibiti
naga wata kaman ke saikumanacema me tukani mu biyoki nagadaikene me kikeyi anan"? Sauke kantakasa Rashida tayi da muryanta da bayafita sosai tace "bakomi"
Shiru Buba yayiAmmi tariga tagayamai komi dakefaruwa wlh asibitin ma ita yazo nemasabida yakira Riyad
yagayamai lallai nantazo har office na Dr Bugaje yajetacemai ta tafi yasake kiran Riyad shimayakira gida akace bata dawoba.
Ga mamakin Rashida saitaga Bubayacire takalminshi ya ijiye akasabaidamu da fararen kayane ajikinsa ba yavi zaman sa vana facina
nata kumayayi murmushi yace "yanzu naga dalilindayasa kika zauna anan gaskiya akwaini'ima ga iska ko?" Shiru Rashida tayibatace komiba, murmushi Buba yamatasaikuma yakai hannunshi yakamahabanta yadago kanta like a little childBuba yace "ni ba dan gidan Sar
autabane Rashida ni dan kauye ne, ninemahaifin Ammi, Malami ne ni akauyenmu inada almajirai da yaradayawa, yanda nake Kaka awajen Riyadhaka nake Kaka awajen ki, kin mantabanace ome aka miki ki kira ki gayaminba? Meya faru eh? Tell me, ko bakida
kowa kin
ada ni kinji" shiru Rashida tayitana kallonshi hawaye na cikowaidanunta batasan mesaba but har cikinzuciyanta taji shi batajin haushinshi,ahankali Buba yace "kina kewanMamanki ko?" Gyadamai kai tayiahankali, Buba yace "kinaji kamanrayuwanki batada sauran a
mfani yandaMama bata raye ko?" Sake gyadamaikai Rashida tayi ahankali Buba yace"kinaji an cuci Mama dayawa ko"? Sakegyadamai kai tayi Buba yace "kinajikaman kiyita kuka kiyi kuka kiyita kukada duka muryanki ko"? Gyadamai kaitayi sosai wannan karan ahankali
Buba yace "yi kuka Rashida yi kuka" kaman
yabude wani tap fashewa da kuka sosaitayi awajen Buba na kallonta bataredaya hanata ba, shima Riyad dake chandayan bangaren titi tareda Munir a motasuka tsaya suna kallonta dan tundaBuba yakira bata asibiti and b
ata komagidaba hankalinshi yayi mugun tashi,dauke kai yayi daga kallonsu dasauri jinidanunshi natara ruwa kanshi na sarawasabida ciwo yace "let's go I want to gether few things a super market" motanMunir yaja sukabar wajen yace "mujehospital kaga Dr ko muj
e gida yazoyadubaka wih you're not feeling fine"dan yatsine fuska yayi yace "it's just aslight headache na sami bacci me kyauzai tafi" kallonshi Munir yayi saikumayamaida kanshi hanya bai sake maganaba.
Kusan 10minutes tayi tana kukansannan Buba yac
e "ya isa haka, ya isa"ahankali yace "tell me mekikesoyanzu?" Kallonshi tayi takasa maganacus bataso tayi magana dazaiyisounding kaman tanaso Buba yamaimagana ya janye zancen bashin hawayene yasake gangaro mata daga idanuhakan yasa Buba yakai hannunshiyash
are mata fuska anatse yace"Rashida naga mahaifiyarki nayi
magana da ita, iya sanina da ita da iyamaganganun damuka yi abu daya nafahimta game da ita shine bata tabafatan wata rana ki tsinci kanki a irin halinnan ba, Rashida mahaifiyarki bazatataba
jin dadi taganki zaune anan kamanmarainiya ba kaman wacce ba'a so kozataji"? Girgixamai kai Rashida tayi,Buba yace "kene farin cikinmahaifiyarki, kene abin kaunarta, kecehasken idaniyanta Rashida Mamankidon't want you to be this weak and likethis" Buba ya
nunata yace "kinsanmeyasa Mahaifiyarki tai rayuwa maitsowa da lafiya?" Girgixamai KaiRashida tayi Buba yace "sabida tasandiyarta isa strong girl!" Tabatamaganan Rashida yayi sosai Buba yace"nasan an cuceku, nasan so manythings are not right but Rashida dub
isama kiga" Buba yadaga hannu yanunamata sama hakan yasa yace "shi Allahbaya bacci kuma baya yafe hakkin waniakan wani, an kashe Mama amman
ankwashe mata zunubi muna kyautatazato Mama yar aljanna ce, karshen tayayi kyau Rashida meyafi haka?" Bubayace "trus
t me Allah zai sakama Mamanki, zaki sha kallo nan gaba, Alah zaisaka mata wallahi kuwa" Buba yayimaganan kafin ahankali yace "RashidahMahaifiyarki ta rasu da buri aranta
akanki na ganin kin zama likita ki ijiyekomi a gefe a matsayinki na yar halakkiyi ra
yuwan cika burin mahaifiyarkibecome a Doctor, baki samu kin cecimahaifiyarki ba but you can save otherpatients like Maman ki right?" Gyadamaikai Rashida tayi tanajin wani karfi datadade bataji ba, Buba yace "becomesomebody in life da zaki bawamahaifiyarki
daraja jama'a su kalleki aceohh yanzu yarinyar diyar mai HIV dinnance tazama haka Allah kabani y'akamanta nima" hawaye ne ya gangarodaga idanunta Buba yadaura hannunshiakan kirjinshi yace "Rashida ke jikanane! Naji labarin abinda Riyad yamiki idankinaso ya
nzu zan iya baki kudin kibiyashi ya sauwake mikin, kome kikeso Iwill support you and fight for you tunranan namiki alkawarin nan kin tuna?"Gyadamai kai Rashida tayi ahankaliBuba yace "kinason nabaki kudinkibiyashi ya sakeki?" Shiru tayi tanatunani, Riyad i
nsult her pride and ego,he used kudi sabida yasan batada su,ita kuma she will prove to him cewa itaRashida ce diyar Mama, she will workhard for that money and pay him dukranda tagama makaranta, ahankali takalli Buba girgixamai kai tayi har kasanranshi yaji
dadi amman azahirance yace"mesa?" Cikin muryanta da baya fita
tace "inaso nabiyashi with my hardearned money, zan gama school zanfara aiki zan biyashi Buba basaika tayanibiya ba" shiru yayi yana kallonta yace"naje dake kauyenmu toh?" Girgixamaikai tayi a
hankali tace "gobe zanresuming zan dinga latti na bika" cikedadamuwa Buba yace "to me kikesonamiki tell me komenene zan miki, mekukeso"? Shiru tayi sai chan tace"yunwa nakeji Buba".
Wani iri Buba yaji yanaji data gayamaiyunwa takeji da sauri yatashi y
ace "bariinada abinci" yawuce yana dan dingishidanya tsufa tabishi da kallo wlh tanasonshi sosai, mota yaje yadauko wanikula da ruwa da spoon bai damu dayanda ake kallonsu ba yadawo yamaidatakalminsa ya zauna yashiga budewayace "dambu kishiyarki ta dafamin
yaunace mata ni wajen amaryana Rashidazani"
kallonshi kawai take yanda yakeyi dasauri da sauri saiya debo Dambu aspoon yakai bakinta tsayawa
takalleshi ta kalli hannunshi da abinci dayanda yake kallonta sai taji zuciyanta yatsinke ahankali tace "Bu
ba kai kadainakeda shi yanzu tunda Mama ta mututa banni"
Jaaaa idanun Buba sukayi da sauri cikindauriya yace "imaza ci kisami karfibance ki sakemin kuka ba kinaji"
gyadamai kai tayi tabude baki hawayena gangarowa ta karba taci hakayadinga bata abinci
n taci kusan rabinflask din yabata ruwa tasha tsaf Bubayace "tashi to muje na ijiyeki agidankisai nawuce kauye biyar tayi" batai musuba ta mike tsaye suka wuce mota tashiga baya ya shigo shima sannandriver shi yaja motan har GRA Bubayakaita akofar gidan su
kai parking, watakaka yadauka yaciro yan 500 bandirdaya yakama hannunta yasa aciki yace"ki rike kudin nan ki boye kinji, komekike bukata ki saya dasu ina wayanki"?Ahankali tabashi wayan number shiyasa mata yace "kome kikeso ki kiranikinji, kimin flashing y
anzu nayi savingnumber ki, idan kunyi hutu a schoolkinaso kizo kauyenmu hutu ki gayaminzansa a kawoki okay?"
Gyadamai kai tayi Buba yace "promiseme bazaki kara kuka ba sabida
ahankali tace "| promise" murmushiyamata yace "sauka kitafi to Allah miki
Albarka" ahankali tace "Ameen Buba
nagode"sauka tayi Buba yasauke glassyana lekata yace "saida safe" gyadamaiTkai tayi tana taba gate din aka budemata security cikeda girmamawa yace"welcome Ma" gyadamai kai tayi adankunyace ya matsa mata ta shige tanaka
llon gidan daya hadu ta hango ubancefene Security yace "Ma Oga ya aikoda kayan abinci gasuchan idan kin shigasaimu shigar miki dashi Ma" gyadamaikai kawai tayi awkwardly tawuce wajenkofan to ita ai bamata dauki key bakayan abincin take kallo buhun sinkafa,
semo, Irish, eggs, drinks, spices, yam,potatoes, beans, fruits da buhu nanama dana kaji dasuka fara tsiyayasabida ba'a saka a fridge ba batanan,key tagani jikin kofan ya makala matahakan yasa tadauka ahankali tabudekofan kawai gabanta na fadi ta shigacikin
hadadden falon securities dinsukace zamu shigo ma tsayawa kawaitayi cikin falon suka shigo sun daddaukiabubuwa suka tsaya cikeda girmamawasukace "ina zamukai ma"? Rasa abindazatace tayi ganin duk kallonta suke yasatace "ki.....kitchen" wucewa kitchensukay
i suka shiga store suka ijiye, sukadauko naman suka jejerea komi tsaf afreezer suka shigar da drinks sannan
kace "mun gama Ma, good night"gyadamusu kai tayi suka fita saida tagasun rufe kofan sannan ta sauke ijiyanzuciya ta kalli katon falon bata tabagani
n gida mai kyau in her life like thisba, yanzu agidan nan zata zauna harsaita biyashi? Tadade tsaye awajen kafinahankali tawuce sama tana tafiya kafankadan gaban dakinta na jiya ta tsayatadade tsaye ahaka sannan tasa hannutabude kofan, ahankali ta shiga, m
anyamanyan jakunkuna tagani na shoppingmanya manyan ciki kayane ta hango cikisaikuma daya na su cream da kayanshafa daya kuma taga su chocholate dasnacks daban daban.
Irinsu biscuits, Pringles da komi, shirutayi saikuma ta zauna kasa tareda ijiyejakan
ta tai shiru tana kallon komi kukatakeso tayi but ta hana kanta, magribdataji ana kira yasa ta tashi tawuce bayikayan jikinta tacire sun gaji sunyi dattisai kallon washing machine dake bayintayi kafin kawai ta matsa ta ijiye kayancikin lundry basket tadaur
a towel tafitoganin babu sabulu abayin tafito tanacikin lundry basket tadaura towel tafitoganin babu sabulu abayin tafito tanakallon jakan data hango sabulai tai shirutana tunani idan yace suma saita biyafa, saikuma ta tuna yace zai saukehakkinshi na mijin
ta kudin daya kashekafin auren ta dana Mama kawaiyakeso, dudda haka takara shiru kafin tadaure kawai tasa hannu tashiga ciroabinda ke ciki taga akwai body washface wash dakuma set na su shampooda conditioner da cowash da bodyScrub tawuce bayi.
She wants
to go back school gobehakan yasa ta wanke kanta da shampooda conditioner ta sannan tai wanka daruwan zafi sosai bakaramin dadi taji batai brush sannan tai alwala tafito tasakedawowa ta tsaya tana kallon kayan wanifarin rigan bacci data hango samanwani jak
a tadauka takala spaghetti handgareshi daurewa tayi tasaka tasa hijabitai salla jin jikinta na mata kayau kayauyasa tasake dawowa wani cream tashafa ta feffesa turare tacire na towelkanta ta maida bayi sabida gashintayabushe tadawo jakan again dan dubako a
kwai comb ganin babu yasa tazauna saikuma ta kalli black bag natada sauri tawuce tadauka tabude 20Okna sadakinta tafara kwasa taja drawergefen bed nata tasaka su ciki da 50k
Buba sannan taciro lab coat dintadataga duk yayi squeezing ga datti tatafi bayi
bataga omoba kawai ta kwarabath wash nata ta wanke dashi saikumatafito tana tunanin yanda zata shanyakayan.
Akwatin dazu da safe tabude tacirowani pink hijab tasaka sannan tasaukakasa rikeda lab coat din nata adankaramin bowl tabude kofa tafito ta tsay
agaban flat nata tana kallon yanda har anwanke wajen jinin naman, securities dinna chan dakinsu dake wajen gate tanajiyo muryansu suna hira abinsu batagawajen shanya ba daidai lokacin tagasun fito suna kokarin bude gate anasako kan motan ciki ta ijilye bow
l din tatakoma ciki da sauri tawuce sama tamaida kofanta tarufe tasaka key.
Parking yayi dayake da kanshi yayidriving yakalli gaban dakin tareda yinmurmushi intentionally yasa akabarkayan awajen cus yanaso tai engagingda activities na gidan ta tadan sak
e tawarware, yakalli bowl din lab coat dinkafin ahankali yadauka ya zagabackyard da kanshi ya shanya matayanaji yanda kayan ke kamshin shower
yanajı yanda kayan ke kamshin showerbath that means bataga omo ba,dawowa yayi yabude falon ya shige yamaida kofan
yayi locking yawucekitchen, detergent ya dauka yasa a bowldin yahayo sama har gaban dakinta yatsaya sannan yaduka ya ijiye bowl daomo yawuce ya kunna tv nan falonsama kafin yabude dakinshi ya shiga
Salla tayi na isha'i tanajin karan tvmatsar da komi ta
yi tafito da komi najakanta tayi babu some books nataAllah sa bai saida gidansu da yanlittafan ta da credentials nata sukecikiba, shiru tayi saikuma ta jinginakanta gaban gado tai shiru tana tunanidaban daban hawaye ne ya gangaromata a idanu kafin bacci ya
yi nasarankwashata awahale ahaka tana zaunedaga ita sai yar rigan iya cinyanta gagashinta a sauke.
Mugun sanyin AC yasa tafara rawansanyi ta tashi tahau gado dasauri tajabargo ta dukunkune wuraren 6 tabudeidanunta da kyar ganin gari ya wayeyasa ta tashi
zaune da sauri tasaukadaga gadon tafada bayi tayi brush daalwala tafito tasaka hijab tai salla taikaratun Al'Qur'ani tunawa da laboactnata yasa ta mike tsaye da pink hijabin
ta bude kofan tafito tanadan lekawaganin bakowa yasa tai staircase tashigasa
uka kasa hartai wajen kofa tanakokarin budewa kaman ance ta kallowajen saitaga labcoat nata akan kujeraan goge, dan jim tayi tana kallon labcoat din kafin tawuce tasa hannutadauka tawuce takoma sama ta maidakofanta tarufe ta ijiye kan gado kawaisaita shiga
kaye kayan abubuwan custasaba aiki dasafe gashi akwai timebefore 9 duka kayan ta cicciro ta jera awardrobe sannan tadauki wani atampamai red embellish lace yayi kyau tasaka,dinkin riga da skirt, tadauki red veil taijiye sannan tafada wanka tayi wankantafi
to ta shirya tasaka kayan dasukamata mugun kyau babu comb hakanyasa tai parking gashinta like that kumayayi kyau saita sake zama tadauki wayataga yanzu ma