Showing 138001 words to 141000 words out of 144199 words
falo hakan yasa yawuce sama gaban dakinta yayi sallama daga ciki tace "shigo" shiga yayi tana sauna tana
kokarin linke some kaya anatse ya zauna kusada ita y
ace "ina yini Ammi" "Ipy lau yamai jiki?" Ahankali yace "dasauki Ammi tana bacci" gyadamai kai Ammi tayi tana kallonshi saikuma anatse tace "Akwai magana a bakinka talk to me" dan shiru yayi sai chan anatse yace "Ammi inaso nafada miki wani abu idan kin ya
rda I will do it idan baki yardaba zan hakura" yayi shiru chan yace
"Ammi inaso na sauka daga kujeran sarautan nan!" Sosai Ammi ke kallonshi saikuma chan tace
"menene dalilan ka"? Anatse yace "my biggest reason shine Ammi I don't have passion for leaders
hip mutane suna bina abaya yazama nine jagiransu" yayi shiru yace "woman tasani on that sit sabida personal reasons nata, tun ina yaro bantaba kwadayin ko hararo kaina nazama sarki ba, Ammi I feel I'm not competent enough, everyday ina kwana ina tashi ina
tunanin wannan nauyin dake kaina, and lastly Ammi I want to protect Rashida banso na zargi kowa but nasan this house nada sa hannu in her condition Ammi duk randa akasan kuma tanada ciki zasu iya halakata da bunda ke cikinta already bana Mrs Bugaje magana
ta nema mata transfer zata karba mata zamu bar kasan muje wani kagar takarasa school achan, and Ammi is not just us 1 plan on taking you da Munir dukanmu are leaving this house Ammi" kallonshi Ammi take saikuma gently takai hannunta saman kuncinshi ta shaf
a tana kallonshi tasan waye dandanta ita kanta tana tausaya mishi, Riyad is not a king that for a fact she knows itama ta gaji da makirce makircen gidan, Lumshe idanu tayi tabude ahankali tace "Riyad anything kakeso I will always support you with my love a
nd prayers Allah yasa hakan ne mafi alkhairi" rungume Ammi yayi dasauri yace "thank you Ammi nagode" murmushi tayi tace "tashi kaje karta tashi" ahankali yace "kafin naje zanga Baffa and Gwaggo da sauran yan uwana na sanar da su kafin nafadi afada"
Gyadam
ai kai tayi yawuce bangaren Gwaggo shiru sukayi duk basuji dadi ba but then they supported him Kabeer sai dadi yakeji duk Riyad na kallonsu yace "zanyi sanarwan gobe agafa".
***
Zaune take adaki around 8:00 in the morning sai soshe soshe take wayanta yah
au ringing hannu tamika tadauka takai wayan kunne cikeda girmamawa Haleema tace "Mom kinji abinda nakeji kuwa wai Riyad zai sauka amatsayin sarki gobe zan sanar a fada wata baiwa dake aiki a bangaren Gwaggo ke sanar dani" tashi Mom tayi dasauri ranta yayi
bala'in baci tabude baki zatai magana sai gefen fuskanta ta wajajen bakinta yay ja ga kurajen sun feso mata last night yashigan mata mugun kaikayi ta shiga sosawa kaman mahaukaciya har wayan na faduwa daga hannunta.
Tajuya takalli kanta a madubin dakin ya
nda fuskan nata yayi rudu rudu tace "wat is this borun jini nakeyi ne"? Ta tanbayi kanta tana cire rigan jikinta tashiga kallon jikinta yanda kujeran sun fito ko ina
sunyi dabbare dabbare kaman makero tai tsaki tadauki wayanta tana kiran wani number tace
"zoka kaini asibiti Idris"ijiye wayan tayi ta daga zaninta ta ta duka gaban madubin tana kallon gabanta kurajen sun feso mata agaba da wajajen takashi ga kaikayi da zafi duk suna mata da kyar ta shirya tasaka kaya batare data iya saka pant ba ta yafa wani
arnen gyale ta sauko tana tafiya ahankali har zuwa wajen motan driver yabude mata baya tashiga yaja motan haruwa wani private clinic haka zuwa wajen wata Dr ta duk ta dubata tasa wani abu kaman na share kunne ta debi sample na ruwan kuraje tabata akai lab
sannan tazauna Mom tace "wai borin jini nakeyi ne ko chicken pox? Amman ai basu fitowa area na vagina" murmushi Dr tayi tace "calm down Ma we will get the result soon" almost 20min aka kawo result na test din karban result din matan tayi tashiga warware w
a tana dubawa saikuma matan tadago tace "Hajiya l've been your Doctor for a long time now, and I know mijinki almost 2yrs Kennan da rasuwan shi, can I know kinyi having sex recently ne?" Faduwa gaban Mom yayi ciki Baaba yamata? Kwata kwata ita ba yar iska
bace, but ranan da aka cirota daga police station da Papa yasa cus bazai iya zuwa da kanshi ba ya aiko mata lawyer shikuma Baaba ne yazo daukanta yakaita wani gidanta anan kano dan dare yayi babu flight the next day ne zasu Kano she remembered Baaba yabata
wani drink tasha dan ya kwantar mata da hankali bayan tasha she just grab d boy tacemai make me happy kota sami natsuwa rabonta da saduwa tun mijinta na raye haka yaron yacita kuma daga ranan bata karaba, ko murmushi batamai dan batason raini iya kanta da
shi ta sasu aiki dan boy dinta ne su mata running errand, adan rude Mom tace "wait ciki nayi ne bakince bana growing egg bazan iya ciki ba? Ciki yaron chan yamin?"Girgiza mata kai Dr tayi tace "No Hajiya you're not pregnant" Dasauri Mom tace "to toilet inf
ection ya samin ne dake kawomin kurajen gaba da kurajen gefen lips?" Ahankali Dr tace "please calm down Hajiya kibani attention naki although this is the first test I will advice kije wani asibiti and run the second one or lab just to be sure" Sosai Mom ke
kallonta gabanta na dukan uku uku anatse ahankali DR tace
"Hajiya kinada HSV-2". Yankewa gaban Mom yayi yaadi ita bama ta taba jin wannan sunan ba balle tamasan menene shi ko wata kalan cuta ne, baki tabude zatai magana but maganan yakasa fita muryanta y
arike, anatse Dr tace "HSV-2 yana nufin herpes simplex virus type 2, type 2 din yana nutin kinada ganital herpes" faduwa gaban Mom yake da kyar tace "Innalillahi wa innailaihi raji'un, La'ilaha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalimina" saikuma tayi shi
ru tace "ita cutar menene ita kaman HIV ce?" Dan shiru Dr tayi tace "kusan hakan ne dan itama virus ne banbancin shine ita Hlv garkuwan jiki takeci wato immune system itakuma wannan kurajen al'aura ce sannan itama takama ka takamaka kenan har abada sai wan
i iko na ubangiji ke warkan dakai". Bari ko'ina najikin Mom keyi tama kasa magana Dr tace "shi ganital herpes ana samunsa ne idan kahadu da mai ita ta hanyar saduwa idan ruwan maniyinsa ko maziyinsa ya shiga jikinka kota yawun baki, kuraje ne masu azaban z
afi da kaikayi dakuma ke fashewa suyi ruwa sannan duk inda ruwan yataba kurajen zai fito awajen, ciwon zai iya kama duka jikinki kokuma gindinki thighs naki lebenki wajajen idanunki dama ko'ina, sannan yakan iya jawo abinda ake kira da viginal wart wato ts
utsan gindi" rawa jikin Mom keyi tace "kinga Dr ko billion nawa kikeso zan biyaki ki warkar dani, wani kalan kurajene haka dazanyi suna ruwa wari kenan zan fara" anatse Dr tace "ban fadi rashin lafiya, da zazzabi, inflammation da burning sensation na azaba
dazasuna miki ba su kurajen, Hajiya you're educated at this stage bawai I'm blaming you for seeking pleasure bane nasan bakida miji ke widow ce but educated woman like you bai kamata tai sex ba protection ba menene amfanin su condom eh?" Kai! Rawa jikin M
om yake bata taba sanin something like this will affect her ba over less than 5minuted mistake sex datayi da Baaba ba wanda ma ranta yabaci sabida gani tayi girman banza ne da karfin banza dan ko tsohon marigayinmijinta daya tsufa yafi Baba iya hakar mace,
azuciye tace
"wih wih saina kulle shi wih saina kulle Baaba, dan uwar Baabarsa yasan yanada kwankwamai ajikinsa
ya kwanta dani bana hayyacina ya zubamin" saikuma tafashe da kuka tana dukan kirjinta yace
"ni zai sama cuta haka? Ai da wannan Allah natuba
gwara HIV I have money to take care of myself I can live healthy for years but not da cutan da kuraje zasu cikamin gaba suna fitar da ruwa ina wari ina susa masu cutan susa kaman mahaukata suke zama fa" Saikuma ta daura hannuwanta akan bakinta gabanta har
faduwa yake tayaya zata gayama Papa she slept with one of his security
Papa dayake ganin mutuncinta sabida tacemai bazata kara aure ba tunda mijinta yarasu? He gave her Baaba da Idris sudanyi protecting nata and run errands tunda tace lallai lallai saita
koma kano tayaya zata fara Kodai karya Likitar nan kemata an hada baki da itane maybe is just borin jini duk ta tada hankalin kanta tashi tayi ta suncuki jakanta dasauri Dr
tace "ki tsaya ki amshi magani" cikeda fada Mom tace "I don't have herpes" tawuce
tafito tana tafita tana bubbude kafafu kaman wacce akama kaciya sabida yanda kurajen kemata zafi da kaikayi da kyar ta daure takai mota tana shiga takai hannunta tafara susa sosai tace "ina Baaba Idris?"
Tada motan yayi yace "bansan inda yaje ba Hajiya tu
n safe yafita" gurza gabanta take sosai kaman mahaukaciya da zani, wayanta na ringing ta kalla ganin Haleema ne yasa tadauka cikeda masita tana susa tace "Haleema leave me alone naji da kaina please haba! Yarinyar nan jekiyi duk yanda kikaga dama da ita, k
iyi takanki" ta jefar da wayan tace
"kaini wani hospital mai kyau Idris" wani hospital sukaje data bude wajen ma is worst than before duk tagama sosashi Dr yamata confirming is herpes they need to admit her dan duk ta soshe kurajen sun suma zama ulcerated
, akace tama cire kayanta gabaki daya tasa gown na hospital and tabude kafafunta tadena hadesu tana infecting ko'ina gindin da thighs din need breeze, duk tauri da bakin zuciyan Mom saita fara kuka wannan wani kalan cutane haka just last night fa taji kaik
ayin nan da safe ta tashi taga kuraje sun feso yanzu kuma gashi sun dawo wani iri and mahaukacin tsinannen kaikayi suke mata tana tabawa kuka su dawo ciwo su fara zafi kafin kace me mugun zazzabi yarufe Mom.
Shigowa dakin Dr yayi da nose mask da handglove
yanda yaga condition na mom yasa yace wazata kira, Who is next of king nata, rasa wanda zata kira dan batada Mama yasa takira Babanta ta gayamai gata hospital yace zaizo, wato idan Allah yatashi kama mugu within blink of an eye zai iya hakan wani irin wor
sening condition na Mom yake as minute goes by, anmata allurai na kashe kaikayin da kashe zafin amman kaman karawa ake gashi yanda take susa jini na fita yasa aka daure hannayenta azaban yamata yawa tafara ihu da kuka Babanta daya biyo available flight yaz
o dayashigo dakin datake ita kadai saiya yajuya da gudu yace
"Subhanallahi" tsigan jikinshi na mugun tashi dan yanada trypophobia cus kurajen sun hadu sunyi dot dot gasu agaban vijay nata daya gani abude ya kalli Nurse yace "menene haka? Me suka fito mata
haka"? Anatse Nurse tace "Sir yarka nada ganital herpes, bamu aba samin wanda is serious haka kaman nata ba Sir" sosai Papa yace "wani irin ganital herpes mexai kawo mata" ihu Mom tayi.
"Wayyooo Papa, Papa kace su kwancemin hannu karna haukace su banni n
a sosa, Papa ka taimakeni" juyowa Papa yayi yana kauda fuskanshi dan baya fatan abinda zaisa ya kalli wajen nabiyu yataho wajajen kanta yana kallon na gefen lips nata zai tabata dasauri Nurse tace "kana tabata zaka dauka kasaka gloves" arude Papa yakoma ba
ya yana kallonta Yace "Meya sameki haka Hajara"?
Kuka sosai Mom take bazata iya fadama Papa yanda ta samuba yanda takeyi yasa anatse Papa yace "Hajara kinada hannu asama kishiyar kanwar mijin ki HIV ko baki dashi"? Kallon mahaifinta Mom keyi tana kuka sos
ai takasa magana Papa yanunata yace "wih wih kiji soron hakkin mamaci da yarta, tell me the truth today do you have hand did you conspire da Jummai?" Gyadama Baba kai tayi tace
"ninai inntaiting plan din Baba"
"Innalillahi wa innailaihi raji'un" Baba yaf
adi yace "all my life ni lawyer ne nine harnazo mukamin danake ayau, l've seen so many evil people da sauransu harda wayanda intentionally sukema wasu wayau su kwanta dasu su basu Hiv but naki Hajara is different, kin kira me HIV kikasa sirinji kika jawo j
ininta kika bada akaje aka juyewa mai ciki a jiki HASBUNALLAHU WA N'IMAL WAKEEL KAICO!
Hajara! Hakika hadisin Annabi ya tabbata inda aka ruwaito yace "lallai Allah yanama azzalumi talala duk randa Allah ya damki axzalumin nan wih babu mai cetonshi, Hajara
I can't save you today I can't!
Hakkin yarinyar cikin nan da hakkin wacce ta mutu ke binki" Mom na kallonshi tana kuka tace "Baba zan warke fa" Sosai Baba ke kallonta saikawai yatashi yace "inada meeting I
will pay everything zanma barmusu kati har abinc
i ana baki Allah baki lafiya" yayi kofa Mom na ihu Papa, Papa amman ko wiagowa baiyiba.
Tun jiyan nan datai bacci take bacci har yau yanda ya tsorata har saida yakira Dictor Dr yacemai is normal dama day 2 maganin brain magani ne that put patient into sle
ep dan suyi aiki akanta karya damu.
After 1 yashigo bangaren yau dayay announcing a fada zai sauka saiyaji kaman kaya sun sauka akanshi side nashi ya shiga yawuce sama yabude kofa bacci take but saiyaga bakinta is moving dasauri yayi wajen yazauna abakin
gado yatabata yace "Jewel" ganin bakinta yacigaba da motsi yasa yakai kunnenshi bakinta da sauri.
"Mom, Mom dan Allah kar akasheta kawai dai aje a wurgar da ita chan wata uwar duniya" dasauri ya kalli Rashida sai yakara maida kunnenshi saitin bakinta saiy
aji ta chanza murya zuwa na namiji tace
"kashe wayan Haleema batada hankali!" Bala'in faduwa gaban Riyad yayi yadago da kanshi yana kallonta saiya sake maida kanshi yaji tai muryan mace tace "wat do we do with her"? Cigaba da maimaita maganan tayi in repe
at dayasa yashiga dagota yana girgixata yace "Jewel Jewel Rashida" amman shiru bakinta kawai maimaita maganganun suke wayanshi yaciro yashiga kiran Dr yana gayamai Dr yace "Alhamdulillah she's regaining memory nata ne maidata ka kwantar idan tanajin sanyi
cover her and let her be zata tashi lafiya lau and daidai In sha Allah".
Maidata yayi yarufe saikuma kawai yaji bazai iya daurewaba yafito yasauka kasa direct side na
Haleema yawuce ranshi abace masu announcing zuwanshi ko gamawa basuyiba yafada side din
yawuce falo bayi na mata massage yanayin fuskanshi yasa kowa ya waste ta haderai tana dauke kai dan haushinsa takeji gabanta yayi bai bata lokaci ba yawani fizgota yana twisting hand mata ta baya da saida tai ihu tace "mehaka"?.
Jikinta na dan rawa ganin
yanayinahi tace "karyani zaka....." ganin yanayin idanunshi yasa takasa magana yace "kinada hannu a batan Rashida?"Ayanda tambayan ya daki kanta batasan sanda baki ta ya shiga rawa ba takasa magana wani irin hankadata Riyad yayi saida tai mummunan fadi ya
yi
¡hu da gidan ya ansa yace "did you have hand in kidnapping Rashida?" Rawa jikin Haleema yake takasa magana kalle kalle Riyad yashiga yo ganin plate yasa ya dauka ya buga akasa ta duka yadauki wani sharp part yayi kan Haleema dashi kaman zai chakamata t
a mutu ihu tayi tace "wih zan gayamaka gaskiya karka kasheni" tsayawa yayi yana kallonta hakan yasa tace "yes nina kira Mom dina but batai komiba sai kawai na gwada number Mom naka naji ya shiga I told her na tsani matanka tace karna damu she knows wat to
do da ita da Abbana da Mommy na sukai komi wlh ni ina gida I was even crying ina cemusu karsu kasheta basu jiba nace ni kawai su samata HI....." tasssss Riyad ya kwashwta da mari kawai ya shiga dukanta yace "did you know my wife is pregnant da dana" da kya
r yakira aka shigo yasa aka wuce da Haleema gidan yari, yashiga kiran yan sanda Waziri na zaune yan sanda sukazo suka daukeshi da matarsa da ita Haleema aka wuce dasu da solid evidence na confession na yarsu dan yayi recording fada gabaki daya yadauki laba
rin Gwaggo kuka take ganin gidanta gidan data taso ciki an maidashi gidan makirci.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 70
Anatse take bude idanunta tayi shiru tana kallon sama dudda AC dake aiki adakin but zufa goshinta yake, tundaga ranan da aka saceta ha
r zuwa abinda yafaru jiya akan carpet
adakin nan suke dawo mata wani irin kunya taji yakamata tana kara tuna mahaifinta da yanda yayi kuka da borin datama Ammi da muryan su Mom da Haleema da wasu dataji gently ta taso tazauna takai hannunta tana taba kanta
tayi shiru sai kawai takai bayan hannunta ta göge fuskanta kallon dakin tashigayi hango hijabinta akan kujera yasa ta tashi takai hannu ta dauka ta saka tabude kofa, Ahankali tana addu'a Allah yasa bayanan don batason abinda zaisa su hadu ganin baby kowa
yasa tafito tana kallon ko'ina dakin yahadu na bala'i saukowa tashigayi harta karasa saukowa falon saikuma ta kalli kitchen da kofan yake abude dasauri ta dauke kanta tunawa da abinda tayi, bude kofa tayi tafito tana kallon hadaden compound din tayi hanyar
kofan datagani tana budewa taga fadawa yanda suka zube suna gaidata saida ta firgita da sauri tawuce su tafice tana kalle kalle ko za'a kasheta batasan wani hanya zatabi taje side din Ammi ba amman haka tacigaba da tafiya ahankali babu wani abu fake mata
ciwo kawai bakinta ba dadi ne kadai hango wani flat datay exactly irin na Ammi yasa tai wajen tabude kofa ta shiga komi iri daya da side na Ammi bude kofan flat din tayi tana budewa tayi ido biyu da Muji daya watsa magani abaki yahadiya da sauri ya kalleta
saikuma yataso yazo wajen dagudu juyawa
tayi dasauri karaf taji yakama hannunta cikeda so yace "Rashida"
Chak ta tsaya taki juyowa jikinta kawai yayi sanyi tadawo daidai ahankali yace "Ya jikin?" Kin magana tayi, ahankali