Showing 120001 words to 123000 words out of 144199 words

Chapter 41 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

65

yasa a aljihu ya tattaba sannan yaciro wallet dinshi yan 1k sababbi yaciro duka ragowan dake ciki yabama Ammi yana kallonta idanunshi sundan chanza kala, hannu Ammi tasa ta karbe kudin batare data kalleshi ba tace

“shikenan” yawuce ahankali yajuya yafita Ammi tabishi da kallo saikuma Munir yataho kusada ita yana kallonta kaman dan yaro, mugun kallo Ammi tamai tace “wat kaikuma”? Ahankali yakama hannunta ashagwabe yace “Ammi dan Allah kimai hakuri ni wlh banjin dadi

ina ganin dan uwana cikin damuwa kaman nine kikemawa haka nakeji Ammi” mugun kallo tamai dayasa ahankali yace “Ammi please kinji” karbe hannunta tayi tace “kyaleni ga kudin nan jeka amso mata ice cream” karban kudin yayi yace “toh bari nayo wanka Ammi kar

aga yaronki ba wanka” wucewa sama yayi tabishi da kallo tana tabe baki da girgiza kai, yayo yafice ganin fitanshi yasa Ammi tace “Rashida Rashida” daga taciki tace “na’am” Ammi tace “fito zaman cikin ya isa haka” kusan 1min tadauka sannan tabude kofa tafi

to ahankali take tafiya bawai bataji sauki bane taji wajen baya mata zafi kaman da kawai discomfort ne kaman ba vijay nata ba, binta Ammi tayi da kallo fatarta har kyalli yake tana sanye top and trouser na material golden, rigan mai botura sun mata mahauka

cin kyau gashinta babu kitso but anyi parking ahankali ta tsaya ta kallo falon daga sama tai shiru tuna ranan data gano sune family ta, sune suka kashe mata Mama, yanda ta tsaya tai shiru yasa ahankali Ammi tasake kiran sunanta “Rashida” kallo Ammi tayi, m

urmushi Ammi tamata dake kwantar da hankali tace “taho kizo kinji” gyadama Ammi kai tayi takai bayan hannunta ta goge idanunta sannan tafara tahowa tana tafiya ahankali tana kama bene sosai Ammi take kallonta kai Amman Riyad yama yarinyar nan mugunta saida

ta tsaya ta huta a benen ahankali Ammi tace “nazo na taimakeki?” Cikeda karfin hali ta girgizama Ammi kai takarasa saukowa tazo ta zauna kusada Ammi tana maida ijiyan zuciya daidai bayi sun shigo ana isar da zuwan gimbiya Haleema.Baiwar tazube gaban Ammi

tace “Ammi ga matan mai Martaba Sarki Riyad tazo gaidaki!” Abu kawai Rashida taji ya chaki zuciyanta sai kawai kaman an tsikareta ta mike zata wuce hannunta Ammi takama tarike tace “dawo ki zauna” batare datai musu ba tadawo ta zauna ahankali gefen Ammi ta

dauki wayan Ammi kawai ta shiga daddannawa, Ammi tadanyi shiru yau shekara daya da watanni matar Riyad bata taba zuwa wajenta ba ta

gaidata is as if batamasan itace asalin mahaifiyar Riyad ba so wat is she doing today anan? Kallon baiwan Anmi tayi tace “ku

mata iso”. Bayine suka fara shigowa guda shidda saikuma ga Haleema tashigo sanye da crazy alkyabba daya hadu jakadiyan ta namata fifita tasa wani exclusive super wax dake jikinta, tunda tashigo take kallon wata jan yar budurwan yarinya dake kusa da Ammi ta

na daddanna waya batare data dago kanta ta kalleta ba kotama nuna tasan da an shigo dakin, kujeran da bayin suka shiga sharemata da zannuwan jikinsu tazauna kujeran na facing wanda Ammi take zaune tareda Rashida dake game abinta, wani kaluluwa Haleema taji

ya tsaya mata awuya cus tana kallonta tasan itane matar Riyad ce dan ancemata daman fara ce, ga kyau ga gashi, part of abinda yakawota flat din is tazo taga wacece matar da Riyad ya aura dinma, wani arnen kishi taji yarufeta takalli Ammi tareda kakalo mur

mushi tace “Ammi ina….” Hannu Ammi ta daga mata strictly tace “sallami mutanenki sujiraki awaje” jitayi ranta yabaci amman saitai murmushi ta danne tama Jakadiya alamun su fita sannan cikeda makirci tace “Ammi wai nayi missing period dina ne, Mai Martaba y

akamata yakaini hospital tun shekaran jiya but gynea dina bata kasan gobe zata dawo, shinefa yace nadena komi adinga kula dani cus lafiya gobe ciwo, Babe ya tsani ya ganni ina rashin lafiya saisa nake yawo da bayi incase of emergency” hakanan Rashida dakej

in komi kawai taji zuciyanta yakama da wuta, game din datakeyi ma bata ganewa kuma, Haleema tace “Ammi ina yini” anatse Ammi tace “lafiya lau yasu wajen Mamanki da Babanki hope you’re hearing from them”? Cikin shedanci tace “yes I think Babe yakira Mamana

ma this morning cus inata amai duk hankalinshi yatashi saida tafadamai wani orange remedy yahadamin sannan ya tsaya ma” sosai Ammi ke kallon Haleema sabida taga Rashida take kafidirin nan cus ita bata isa tamata hakaba, ikon Allah Ammi kawai tasaki baki ta

na kallon kwainane, Haleema tasake sakin murmushi tace “Ammi Riyad is so happy about this our baby, kinsan yanason yara I can’t wait na haifa babyboy me kama dashi, Ammi kin kusan zama grandmother” daidai lokacin aka bude kofan falon, shigowa falon Munir t

areda Riyad sukayi, hannun Riyad rikeda paper bag din cold stone ice cream, dakin yabi da kallo kafin idanunshi su sauka kan Rashida dake playing game da wayan Ammi, kamshin turarenshi kadai Rashida tajiyo da sauri ta dago kanta ta waigo wajen kofan da sau

ri, hada ido sukayi a mugun firgice takama hannun Ammi daya ta rike tashige jikin kujeran tai lamo gabanta na faduwa ba kakkautawa kaman wacce taga dodo. Anatse yashigo cikin dakin Munir biyedashi dawani irin sauri Haleema ta taso ba kunya uban kowa na dak

in tawani shige jikinshi ta kankameshi tace “Baby how did you know I was craving ice cream? You understand my pregnancy cravings so well” hayaki Rashida taji yataso mata tundaga kirji yazo mata wuya yamata hake hake, ganin yanda Haleema tawani rungume Riya

d.Abala’in kunyace dan Riyad na mugun kunyan Ammi yadan tureta batare dayayi magana ba dasauri ta dago kanta takalleshi ganin yanayin kallon daya mata yasa ta saken mishi murmushi takai hannunta ta karbe ice cream bag din daga hannunshi tace “thank you Bab

y” Rashida jitayi idanunta sun juya ganin ita da ice cream dinta wata ta karbe, Ammi bata ankara ba taji kawai tamike dudda yanda tafiya ke mata wahala amman saida takai wajen dasauri daga Riyad har Haleema suka juyo suna kallonta yanda ta taho kaman zakan

ya, gaban Riyad Rashida tashige batai wata wata ba tasa hannunta ta fizge paper bag na ice cream dinta tace “ai kinada Ammi kema, kije kisa taki Ammi ta aika mijin naki ya sayo miki niki ice cream din but this is mine! And I don’t share!” Daga Ammi har Mun

ir baki suka sake suna kallon Rashida dashi kanshi Riyad din daya tsaya yana kallonta da ita kanta Haleeman dake kallon Rashida jiyake kaman ta shake Rashida itama, watsa mata lafiyayyun harara Rashida da manyan idanunta da saida tsoro ya shiga Haleema gan

in yarinyar barkono ce tawuce fuuuu tayi staircase tafiya daya biyu tayi tai baya zata fadi dasauri Riyad yayi wajen yace “Jewel” daidai yana tarota tafado jikinshi afirgice takalleshi.a bayin kawai yazo ya kwantar yayi bacci.*SANYI DA ZAFI*

*EPISODES

65

Mugun faduwa gaban Rashida yayi jin yanda yatarota tana neman fita daga jikinshi sai kawai ya dauketa chak a hannunshi softly yace “you know you’re sick why did you come downstairs”? Manne kanta tayi a kirjinshi tana kankame ledan ice cream dinta

acikinta yashiga tafiya ahankali yana hawa staircase, Haleema tabisu da kallo hawaye sun taru a idanunta Ammi kuma ta kalli Munir dake kallon drama tace “Munir kaga sayoma Haleema ice cream din itama tunda wanchan na Rashida ne” azuciye tayi kofa tace “ya

barshi mijina zai kawomin nawa nima” tafice fuuuu. Ahankali Riyad yabude kofan dakinta yana dauke da ita yabude kofan azabure Rashida tayi wani jumping tasauka daga jikinshi takarayin baya zata fadi sabida yanda jikinta ke kyarma da sauri yakai hannunshi w

aist nata yariketa gam tai standing on her feet kanta akasa tana wasa da paper bag na ice cream din adan rude tace “uhm uhm Yaya Riyad kayakuri ice cream dinane saisa na amsa abina tunda ba nata bane” dan shiru Riyad yayi yana kallonta tundagakan gashin ka

nta da akai parking yayi kyau ainun har zuwa kan yatsun kafafunta, gawani kamshi datakeyi dake fizgan shi, tayi kyau tayi haske kaman tai shekara bai ganta ba, ice cream din data rike gamgam ya kalla da yanda takedan turo baki alamun scene din na bata mata

rai har yanzu, and she’s shaking na tsoronshi saikuma yace “ke baki kyauta haka kikeda rowa”? Abu taji ya tsaya mata awuya tai shiru batai magana ba, gently yakai dayan hannunshi yadago da habanta tadago kanta yace “uhm” dan kallonshi tayi adiddire tace “i

tama tagayama Ammin ta asayo mata nata, nawa ba nata bane” dan short cute smile yasaki yace “ni zaki tsammin to?” Gyadamai kai tayi ahankali tana numfashi fast fast sabida yanda yake kallonta, matse waist nata yayi yana matso da ita dab da fuskanshi tsaf y

aji yanda jikinta ke rawa dasauri tace “ina…..ina…..inajin fitsari” gently yasa hannunshi ya karbi ice cream bag din yaduka ya ijiye kasa ahankali sannan yadago yakalli fuskanta yace “kiyi ajikina” kafin ahankali yayi hugging nata ya manna hancinshi wuyant

a yana shakan kalan kamshin datake mai dakeda bala’in dadi, murya ciki ciki yace “I’ve missed you Jewel” Rawa jikinta yakeyi sosai, sosai yake kallonta saikuma ahankali yace “waya sayamiki kayan nan?” Jikinta na bari sosai tace “Am…….m…..” saikawai tafashe

da kuka sosai sabida yanda yafara kallon gaban rigan zuwa wandonta, jin yanda take kuka tana dan daga murya yasa yajuyo da ita ganin da gasken gaske Rashida mugun tsoronshi takeji yanzu, hannunshi yakai yakama habanta yadago da fuskanta yace “look at me”

adan tsorace ta kalleshi tana kukan har yanzu saikuma tasauke idanunta da sauri kasa bakinta na rawa ba kakkautawa tace “dan Allah kada kamin komi please Yaya Riyad” ahankali yace “to kidenamin kuka” hadiye kukan tayi dasauri saiya saketa hannunta yakama y

ajata zuwa gadon ya zaunar da ita. Hade jikinta tayi, tahade kafafunta tare ta matse ta yanda ba space balle yawuce idan zai mata wani abu, tajuyar da kanta tana kallon window dakin da labule ke kadawa , ice cream din yaciro babban rowa yasaya mata ansaka

orishirish aciki yasa spoon din ciki yamika mata yace “gashi kisha” karba tayi ahankali tasa spoon din dasauri takai bakinta yanda yake kallonta zaka dauka hadiyeta zaiyi, soyayyan ta sai tafarfasa yake aranshi, she’s licking d ice cream atsorace hakan mak

es abun looks super sexy kaman she’s teasing him, knocking kofan dakin akayi dagashi har ita kallon kofan sukayi yayi shiru baice komiba, kai tsaye Ammi tabude kofan Rashida na ganinta tafashe da kuka tanama Ammi da idanu alamun tazo wajenta kaman irin tag

a savior nata shi wlh abinma dariya yabashi yanda takeyi Ammi tace “tashi kabar mana daki yarinyana jinya take” tashi yayi yadan kalleta yanda harta kama gefen rigan Ammi tarike gam sannan yawuce yafita. Haleema na komawa flat dinta sama tawuce direct tash

iga kiran Mamanta, ringing daya ta daga fashewa da kuka Haleema tayi tace “Mommy dudda auren taimako yamata wlh, wlh Mommy mugun son yarinyar yake, I

don’t even understand why zaiso yarinya mara kunya fetaararra haka, Mom kinga yanda takemai rashin kunya k

uwa? Na karbi ice cream a hannunshi kinga yanda tazo ta fincike, Momy ni mai ciki yabarni yabi dayan yarinyar harda daukanta a hannu kaman yar Baby da bata fara rarrafe ba” tafashe da kuka sosai tace “tunda na aure Riyad bai taba daukana haka a hannunsa ba

wlh Mommy” Sosai Mom ke sauraron yanda yartata ke kuka tace “Leema saurara wai bakincemin gynecologist dinki batanan ba, banso ki gama yada ciki gareki azo aga false pregnancy ne, why not ki sayo pt strip kifara gwadawa agida” cikeda gardama Haleema tace

“Mommy wlh cikine yaufa kinga 14days kenan banganiba inajin all the signs, har amai nayi jiya da safe baki ganshi ba so Yellowish, Mommy banso nayi wani pt strip, nafison naje wajen gynea na tamin scanning while ina rike da hannu Riyad dina muna kallon scr

een muga Baby mu together ta yanda bazai taba mantawa da experience dinba” dan ijiyan zuciya Mamanta tasauke tace “banda burin daya wuce naga kina dauke da cikin Mai Martaba, ki haifo magaji, in sha Allah cikin ne, itakuma dayar yarinyar ki bart……”

ihu Ha

leema tama Mamanta tace “wlh Mommy don’t even say that kinga inda Mom tafiki kenan, da tana gidan nan data kauda yarinyar nan since, Mommy wlh kokiyi wani abu ko nima I will recreate story na mamanta and infect her da HiV ko kuma I will poison her to death

, Mom I saw love din da Riyad ke mata, haka ma Ammi dasu Munir, Gwaggo is there very sick tun ranan da tagano labarin yarinyar sai tuba take tana rokon Allah yafiya, shima mahaifinta kinga yanda baya hayyavinsa kuwa duk ya kori yaran Yan Uwan Jummai ya mai

dasu gaban iyayyensu, Mommy idan bamuyi something quick ba she will collect everybody from me wlh na zama yar kallo dan kowa sonta yake yana lallabata ansan abinda aka mata ba’a kyautaba” sauke ijiyan zuciya Maman tayi tace “Haleema just focus on your baby

tashin hankali ba naki bane yarinyar nan kuma kibarmin komi zakisha mamaki” murmushi Haleema tayi tace “thank you Mommy gobe Dr na zata dawo tare zamuje da Riyad ko yaya ake ciki I will tell you Mommy bye” ta katse wayan ta zauna tadauki bottle water tana

sha har yanzu zuciyanta yaki sanyi. * Tareda Munir Riyad suka fito daga side din Ammi dasauri Munir yace “Riyad haka Rashida keda kishi wat!”dan smirking kadan Riyad yayi baice komiba, Munir yace “kaga wlh I’m 100% sure cewa tsoronka yasa bata kaima Halee

ma duka ba dasai takai punches” dan murmushi kadan Riyad yayi, Munir ya kalleshi saikuma ya tsaya hakan yasa Riyad ya kalleshi ahankali Munir yace “I’m happy cousin namu is beginning to fall for you, please Riyad take care of her kaji! Protect her at all c

ost, I really like cousin namu she has been through alot” wani kallo Riyad yama Munir sai kawai yamika hannu yarike kunnenshi yace “when are you getting married eh mara kunya”? Ihu yayi yace “auch wlh zan kira Ammi kaga saitama hanaka shigowa side dinta at

all katabani nima” hararanshi Riyad yayi yasakemai kunnen Munir yayi dariya yace “ashe dai ashe…..” kallon da Riyad yamai yasa ya hakura da maganan yajuya suka wuce. Har 10 Rashida takasa bacci sai juye juye take batamasan meke damunta ba, kawai zuciyanta

namata zafi sosai yanda taga Haleema ta rungume Riyad dakuma yanda taketa maganganu tana wani kiranshi Baby da yanda ta karbe ice cream dinta shikuma ya barmata, hawaye taji masu zafi sun zubomata dasauri takai hannunta saman fuskanta ta taba jin hawaye y

asa tai tsaki tasa bayan hannu ta goge saikuma ta tashi ta zauna saikuma ta kife kanta akan kafafunta tayi shiru sai chan ta tashi tana dan dingishi tawuce bayi ta shiga tadauro alwala tafito sai kawai tasa hijabi tafara salla, batason Riyad, batason gidan

nan only mutane biyu take so agidan nan just Ammi dakuma Buba, batada yanda zatayi yasa she’s here daya zauna da Riyad gwara Ammi at least bai isa yasake tabata ba while Ammi is around, she wanted to go, she wanted to leave them takoma wajen Bilal tayi za

manta a hostel daga baya suyi aure, but look at abinda yamata she don’t think Bilal will accept her as bazawara ko yan uwanshi baxasu so ya auro bazawara ba, hannu tasa ta goge gefen idanunta shikenan ya karbe budurcinta koina zata

yanzu tariga tafita daga

sahun budurwa yammata yanzu wat will she do? Gashi sai bata mata rai matarshi take tana wani rungumeshi agaban mutane, hawaye ta share tana bama kanta tausayi, Mama ta tafi ta barta, shikenan bazata kara ganin Mama ba, ahaka ahaka bacci ya kwasheta awajen

. ****Wuraren 1:30 Haleema tafito da mabiyanta zuwa inda zasuje su shiga mota dan asibiti zasu, ganinta da Riyad yayi da much people yasa da hannu yama fadawanshi alamu dasu sallamesu sannan yashiga motan aka budema Haleema itama ta shigo baya ta zauna kus

ada ahi tana murmushi tace “thank you Baby for escorting me muga gyne na” tai maganan tana shafa cikinta, dan kallonta yayi sai yadauke kai akaja motan wani expensive private hospital ne yawanci likitocinsu turawane suna zuwa direct office na gynea nata su

ka wuce tana ganinsu tace “Welcome welcome” tabasu waje zama sukayi Dr takalli Riyad tace “your wife explained everything over the phone, I think we should have a scan now” gyadamusu kai Riyad yayi Dr ta tashi tace “come please Ma’am” tashi Haleema tayi ta

na murmushi takama hannun Riyad kaman zatai kuka tace “let’s go and see baby namu together” dan kallonta yayi saikuma yatashi suka wuce wajen gadon kwanciya tayi tana bude cikinta takama hannun Riyad tarike gam tana murmushi sosai, Dr ta matsa mata abu a c

iki sannan tadauki abun scan din tana goggogawa acikinta daga ita har Riyad din suka kalli screen din he loves yara he prays Allah yabashi, Haleema matarsa ce already idan tanada ciki he will love koma me Allah yabashi, he will love child or daughter nashi

wholeheartedly ahankali Dr tace “oh no” dasauri suka kalleta, faduwa gaban Haleema yafara dasauri tace “wat?” Cire abun scanning din tayi daga kan cikinta tace “Ma’am ahhh! I don’t think you’re pregnant!” Faduwa gaban Haleema yayi rasss! Tace “mene? But y

au 15days banga period dina ba” Dr tace “probably is change of weather yana haka mun shiga damuna, or maybe kinada PCOS will prescribe some test for you yanzu muga abinda yasa period dinki yayi latti haka but it’s definitely not pregnancy bakida ciki” fash

ewa Haleema tayi da kuka na bakinciki tace “wlh karya kike, nayi amai jiya yellow, yauma nayi da safe, gashi ina yawan bacci this days, I’m pregnant zanje wani hospital tunda bakisan me kikeba yanzu” anatse Riyad dake kallon Dr yace “are you 100% sure she’

s not pregnancy?” Dasauri Dr tace “Sir I’ve been a gynecologist

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login